Author : ZAINAB IDRIS MAKAWA Category : KDP NOVELS
wancan gidan da muke.
Nidai ban san don me tayi hakan ba don haka ido na zuba mata don ta fini sanin waye mama haka
kuma kayan suna irin wanda akance daga miji ko yan uwansa bai fitar ba a nan bayani kawai yayi min
cewa kayan suna gida ya aje min idan yan uwana suna son gani suje can gidan wanan yasa kafin su tafi
Yanda ta kaisu suga kayan daga can suka tafi sam ba a shigo da kayan gidan ba.
Koda daren sun kara fitina mu dai mun kwanta don ko mama bata fita ba har iya don mun rufe part
din mu don gajiya.
Washe gari kuma sallah sukayi mama tace azo a kaini gida don kada kayan da iyayyena sukazo dashi ya
lalace ban nan gida duk da su anty Nafisa sun koma da biba da Aminu.
Ko a lokacin duk da safen na suna kan rigima dai an taru a part din mama ana faman shari,a muka bar
'masu gidan muka dawo ba kuma zance mama ta shigo ta duba moh,d ba har muka bar gidan.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
[6/9, 9:16 PM] Zainab Idris Makawa Writer: MURFIN JALLO DAN UWAN TAFIYA,,,,,,,,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,,,,,,,
9️⃣6️⃣
GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN
2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257
NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,
YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A
WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA
YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,
Tunda na dawo gidana ba zance hankalina ya kwanta ba don abubuwan da suka faru a lokacin nasan
gidan aure wani jami,ane babba na daukan darasin ya mace.
Don ba lalai bane kiyi dacen gidan miji mai kama da naku gidan da kika baro dole akwai banbancin
ra,ayi dana tafiyar da rayuwa duk da yadda muke yan daji ra,ayin iyayyen dana saba zama dasu ya fita
daban dana nan da yanzu nake rayuwa.
Abinda ya faru babban darasine a kaina dama ke da nake ba labari yayi da kaddara ta sameki yar uwa
fauwala lamarinki ga ubangiji ki bar komai gareshi yana sane zai maki gata da fitar dake cikin kuncin da
kike yar uwa.
Kwarai kuwa nasa da saiba kadai zan samu matsala wace ke ikirarin cewa dan cikina a lokacin shege ne
don ta hanyar haramun na haifeshi.
Don haka nake dari darin zuwan baby duniya sai gashi duk abinda suka kitsa zasuyi mi na tozarci ya
koma kansu yadda basu zataba ma don gashi sanadin hakan gadara da isa da izza yaja mata saki kan dan
karamin abu.
Ita kuma mama ta shiga tozarci duk a wanan ranan duk da mutane sunsan komai amma ita uwace ba a
fito fili anyi mata zunde da nune yadda aka wuni yiwa saiba shi ba a ranan.
Don kuwa sa ido da hana ruwa ido da kaskancin da suka kulla zasuyi yazo ya kare a kansu karshe su
suka fada a wanan ramin na tozarcin da aka shirya yi min nida maman tudu da akace itace ke goya min
baya take iza jafar yake kara haukacewa don ba itace ta haifeshi ba take hakan don koma bayansa.
Na yarda nice dai ba,a kauna da Jafar don matsayina ko kimata baikai na zamo matarshi ba don ko
Yanda duk da nasan mama bata wani kaunanta cin fuskan da ake min yanzu ita ba ai mata irinsa ba.
Duk ina wanan tunanen ne a dakina kwance bayan zuwan salima gidan mu da kwana biyu da yin suna
tazo take labarta muna zancen saratu.
Saratu dai ba dadi ashe zaman gidan don tunda taje ake fitina da ita mutanen gidan sun hade mata kai
ga miji ashe ba wani maishi ba dan karyane kawai yana amfani da kyan da Allah yayi mai yana tara mata.
Ance uwargidansa kamar tafi kardinsa don shine saratun bata samu yadda take so ba a gidan don taso
tayi iya shegen datakeyi a gida na nuna daukan kai.
Ita kuma uwargida tace ai bata fisu ba aurosu akayi aurenta akayi don haka aiki daidai da kowa
zatayishi a gidan tunda ba funsu tayi ba.
Taso nuna batayi miji kuma yabi bayan iyayyensa da matashi ya fara juya mata baya shine wai
washegarin dawowan mu ta bugo waya tana kuka cewa ita tagaji wallahi bata iya wanan auren ?
Don a rana mutum baida huta ko yaushe cikin aiki yake yana aikin wahala ita da bata da da amma tana
bautan diya da wahala akan yayan wasu .
Hankalin mama ya tashi sosai tana rarashin saratu din akan ta zauna zataga yan uwanta ta fada masu
halinda ake ciki kada ta dawo tayi hakkuri ta zauna dai har ta jisu.
Gashi kuma tun ranan sunan Amir da wanan fitinan ya faru yaya J bai zaunu a gida ba take fadin kamar
akwai wani abu da yakeyi wanda yasa gaba a yanzu don sai dare yake shigowa gidan.
Maman tudu tace me kuwa yasa a gaba kila don yarinyar nan da dubu taki barin ta fita yake hakan ai
rabu da namiji idan ta tsani mace garama ke mace ki tsaneshi da sauki akan namiji ya tsaneki salima
Allah dai ya kyauta abune bai faduwa kawai amma dubu tana bukatan addua sosai.
Bandashi yarinya na dakinta kice sai ta koma gabanku anyi suna kinga komai yanzu da taje din riban
mai hakan ya haifar don Allah ?
A rayuwa na tsani sa ido da hassada ga bawa don duk ma hassada bai taba cigaba kullum a baya yake
bai taba ganin daidai a rayuwanshi.
Salima tace tun ranan da na fito mama ke fada min wai can Rahama zata dawo ayi suna nake
tambayan saboda me tace saboda ita ta haifi danta ba zata yarda azo nan a juya mata shiba.
Duk abinda za ayi azo gabanta ayishi nace a,a mama ki barsu don Allah ta dura min zagi yasa kikaga na
kama bakina ban kara magana ba.
Tun a lokacin nasan duk shirin Nusaibace hakan ita ta zauna da saratu suka shiryawa mama hakan ta
hau gashi a karshe yadda ta kaya ai.
Yanzu dai mama tace ba inda zata shi kuma yaya ko kallo bata isheshi ba tunda ya sake mama tace aita
zauna zaman dubu a gidan tunda tace ba inda zata ko ?
Wanan hiran tasune ya tsaya min a rai yanzu ke nan Saratu tana can cikin wani hali amma mama take
kokarin ganin ni saita sakani a matsala kota halin kaka a idon duniya.
Haka da take min nakayi tunanen in bar mata danta kawai in tafi amma kuma ina yi tunane shi jafar din
a kullum hanyar kyautata min yake bida a tsakanin mu sai in ji wani iri a raina don banda laifin da zan
fada ince yayi min a yanzu.
A cikin jegon na fara yanke shawaran da anty salma taban na fara sana,a kada in zauna zaman
housewife in neme abinyi ko a gidane tunda ta fahinci rayuwan mazan mu rayuwan mazan hausawane a
kulle mace a gida ana juya ta kawai sai kin nema a miji.
Zannuwan gado ta ban shawara na dinga sarawo masu kananan kudi don haka na zauna na lissafa yan
kudin dake hannuna naga sun kai dari biyar a lokacin.
Donshi na tura mata a saro min zannuwan gadon a turo min dasu duk da ba wani shiga mutane nakeyi
ba hakan zai min wuya amma anty Nafisa tace min akwai matar da zata hadani da ita indan an kawo min.
Sai bayan dana bada kudin daya shigo nake fada mai abinda nake son yi yace min nayi tunane kuwa
nida ba fita nakeyi ba ina zan saida su ?
Dana fada mai da ban tura kudin ba sai ya bayar a kasuwa a dinga juya min irin na Salima nace a,a
nafison in juya abina da kaina don gudun zargin mahaifiyarshi da abokan zamana.
Sati daya da bada kudin sako ya iso min wanda naji dadin hakan tun daga can anyi packed dinsu an
saka a leda an mana kudin ko wani a jikinsa.
Washegari Anty Nafisa tazo ta kwasa ta tafi dasu bansan ya akayi ba salima taje tagani sai gashi ta zabi
har kwara biyar a ciki tazo tana min labari wai ta gida tabiyo taga Nafisa na sayar dasu ta kwaso.
Sunyib kyau don yadinsu masu laushine sosai suna da quality ni kaina na zabawa yaya guda biyu a ciki
na bata kudinsu.
Anan take bamu labarin cewa Saiba tana nan taki tafiya wai saki biyune tsakaninsu da yaya don haka
ba zata tafi ba nayi magana dashi yace hakane amma zamanta bada miyau bakinsa ba zaima dauke
Asmau daga gidanne kwanan nan.
Ina zasu koma na tambaya sai tace ke ki barsu kawai ba haka ya habu yayi a lokacin ba sai kawai gani
mukayi suna shirin tashi suka bar gidan.
Kai ranan naga tashin hankali wajen mama kamar zatayi hauka har gobe tana fadin hakan idan zance
ya tashi take fada balle ace yau yaya j shima ya bar gidan nan ai kila mama sai ta kusa bugawa.
Kinsan me Rahama nace a,a anty wallahi ni abin mama yana ban mamaki yau idan ance meye laifin ku
dasu yaya ba zatace ga aunihin abinda akai mata.
Shiyasa nake ganin laifin saratu don harda saratu cikin mayar da mama hakan itace mai zuwa ta fada
mata karya da gaskiya kan mutum yanzu ai gata can tana girban abinda tayi amma mama bata son a fadi
hakan.
A nan na fahinci saratu tana cikin wani hali a gidan aurenta haka kuma mama na kokrin boye hakan
saidai salima din ban sani ba koni kadai take fadawa zancen oho ?
A nan takai magariba bayan munyi sallah ta nufi gida mama tana ta fada da ita akan tayi dare haka da
subar barin dare nayi masu a waje.
Nayi mamakin rashin shigowanshi ranan har goma na dare wai gashi tun safe daya shigo bai dawo ba
hakan ba dabu,ansa bane sau ukku yake ziyartan mu a rana idan yana gari.
Ashe a ranan suka kwashe ana can ana rikici a gidan don yana komawa yaje da mota yacewa Asmau ta
fitar da duk a binda zata dauka a gidan.
Ya wuce wurin mama ya sameta tare da iya suna magana kan saratu nan ya shigo ya gaidasu yake fadin
to mama yau nake son Asmau ta koma wancan gidam dana gina guda.
Cikin mamaki mama din ta dago tana fadin gida wani gida yace aina jima ina gina sa an gama komai
dama can kusa da habune da yazid wajen kamar unguwa dayane dai zance.
Jafar ni kake fadawa ka gina gida zaka dauki matarka daga gudan nan zuwa can kan dan zancen da
akayi ya wuce kai yana a ranka ashe har yanzu ?
Wani zance kuma ni ai nagama wanan maganan a bamgarena dama ina da niyar hakan kudine da
bandashi lokacin ban gama saka wasu abubuwa ba yanzu kuma na saka shine zasu tare a ciki.
To ban yarda ba ba inda zaku idan kaga Habu yayi na kyaleshi kai ba zan kyaleka ba Jafar don baku isa
kuce zaku raba gida dani ba matukar ina raye.
Kamar ya mama nan din fa karki manta gidan gadon mune namu dukka da yan uwana can ko nawane
dana ginasa da kudina don iyalina .
Kwarai kuwa shi muke fata hakan Allah ya kara arziki da rayuwa mai amfani yasa afi hakan kowa na
fatan hakan a rayuwansa da zuri,ansa baki da hujan cewa ba zai daga daga nan ba yanzu dubu.
Duk yadda akeson biyayya dan nan jafaru yayi maki shi a rayuwansa don haka ban son in ji ko in gani
cewa kin kara tofa mashi kalman baki yarda ba.
Da bakin ki nan gaban mutane gaban kowa kikace saidai ya bar gidashi amma ba sarakuwarki ba yar so
a gareki yace ya yarda yanzu zakice kuma bai isa ba ?
To iya ana son a nuna min iyakata ke nan da ban isa dasu ba yanzu tunda sun girma suna ganin sun kai
iyan tace na dai fada maki kar inji kar in gani duk kika tofa wani kalma akan zance irinsa zai biyo bayan ki
dubu.
Tabbas idan naji kona gani kinsan zancen kema don haihuwa baifi haihuwa ba dubu kin tauye yaran
nan dayawa dubu tun suna maki biyayya yadda akeso har yanzu yakai sun daina suna ra,ayin kansu
tunda sunkai mutane suma ?
Kuka sosai mama keyi saida iya tace tashi kaje Allah yasa ku shiga a sa,a nina taba ganin haka danka ya
samu karuwa irin haka ke mahaifiya kice ba a isa ba ?
Yau ko kango mutum yana son ace ga nasa balle ke da Allah ubangiji ya yayi maki Rahama ya fida diyan
ki cikin yan uba kece kuma da kanki kike son ki bata abinki yanzu da hannun ki ?
Iya ba hakana bane koda nace su zauna nan don hadin kansune ba don komai ba amma tunda hakane
ai shike nan suje Allah ya bada sa,a .
Ya daga yana fadin mama kiyi hakkuri ni dama ina da niyar hakan wallahi ba don zancen nan nayi haka
ba tsawa iya tayi mai tana fadin jeka nace ubangiji Allah ya tsare mun koma godewa Allah daya nuna
muna hakan gareku tun muna raye.
Yau idan mahaifinku yana rayene akwai wanda ya isa yayi maku wanan rayuwan tauyewan da ake
maku yanzu komai yaro zaiyi naci gaba sai a hanasu ?
Haka ya mike yabar part din ya samu samari nata daukan kaya suna fita dashi yace ke banda tarkace ba
zan yarda yadda kuka bata nan ku bata can ba yanzu iya kayan amfaninki dana yara kadai zaku dauka
wanan tarkacen duk ku barsu nan.
Yayi mamakin rashin ganin Saiba da baiyi ba ashe ta fita zuwa unguwa har aka gama bata dawo ba sai
bayan tafiyansu kadan ta shigo gidan tun a waje take ganin tarkace hakan ya bata mamaki ta karasa ciki
da mamaki a fuskanta zuwa cikin gidan.
Ba kowa a waje nan ma tayi mamakin ganin falin a hargitse haka tadai shiga ta aje kayanta ta fito tana
kiran Asmau shiru da taji ta koma kiran yara shima shiru hannun yarta ta kama zuwa part din mama.
Mace kadai a lokacin gidan Salima tana gidan mu iya kuma tana nata wajen taki fitowa tunda ta gama
magananta a lokacin.
Mama lafiya ina Asmau na dawo na samu waje a hargitse haka wani abu akayine bayana kuma ban
sani ba ?
Da kyat mama ta iya bude baki tace Nisaiba ni Jafar zai nunawa iyakata da nace ya bar gidan ba zaki
bari ba shine yau ya dauki Asmau wai ashe ya gina gida tun tuni ban sani ba ?
Kam uban nan ya dauke tafa mama wallahi sunyi kadan dagashi har ita sunyi kadan wallahi duk inda
suka koma nima zan samesu yau din nan me jafar yake nufi dani .
Harta juya zata tafi sai kuma ta juyo tana fadin koma meye mama laifinkine na nuna maku so da kauna
an hada kai dake an cuce yan uwana basu fadi karya ba kece ke amfani dani bani ba ?
Nisaiba kanki daya kuwa tace kwarai kuwa nagane kinyi amfani danine don wata manufa taki ta daban
mudfin aure na ya mutu mu zuba auren kowa ma zai mutu wallahi.
Ta juya zata fita suka hade da kawu kamar zata bangajeshi ya kauce gefe daya ya bata waje ta shige
shi ya bita da kallo yana mamakinta.
Kawu ya karasa falon yana fadin wai gidan nan lafiya meke faruwa naga duk gidan a hargitse yaya iso
dolene kaga gidan haka hargitse yaran nan sun gama dani kuma iya ta hanani daukan mataki ?
Meya faru ni baki fada min kina kawo min zancen iya to zance iya mana wai Jafarne ya dauki matarsa
uwargidan suka bargidan nan kamar yadda habu yayi a baya ?
Suka bargida ya koma ina gidan haya ko can inda ya aje wanan yarinyar ya kaisu aida canne ban
mamaki haka yaya ?
Gidafa jafar ya gina ban sani ba kamar yadda Habu yayi min sai daukan matarshi su tare kawai naji
zanyi magana iya tace ban isa ba ina na fito yanzu yaya abinda iya keyi min kan yaran nan yayi daidai ke
nan don Allah ?
Zaudowa yayi zuwa bakin kujera ya dubi yar uwar tashi yace yanzu shi jafar yana da kudin gina gida
shine ya bari dan uwansa mara mutunci na kokarin daureni gidan yari !
Haba yaya kasan bakinsu daya na yarda bakin su daya shike nan ni Dauda yaran nab duk sun bata min
shiri kaiya bukata bai biya tako ina je nan ?
Bukatan me kuma yaya kedai bari Dubu bar zancen kawai shike nan ai komai ya tafi yanzu bar wanan
zancen kuma yanzu ina jafar yake ?
Sun kwashe ta fada a sayayye cikin bacin rai sun kwashe fa to ita wanan data fita yanzu kamar zata
bangajeni fa ?
Ai kasan ya furta saki a tsakaninsu nace ta zauna shine yabar min ita nan baije da ita ba yanzu ta dawo
take masifa kasan bata da kwanciyar hankalin fahinta.
Naso ince ki rabu da ita ki kama wacan yar fulanin muyi makami da ita a gareshi yanzu tunda wanan
din ta koma bata da fada wajenshi a yanzu bata da sauran amfani a garemu.
Muryan wa nakeji kamar na dauda muryan iya ya katse masu magana iya nine shigowana ke nan yanzu
nake zance naje na gaida ke ai.
A,a ina zaka gaidani kana nan kuna kulla shu,umancin naku da bansan sai yaushe zakuyi hankali ku
daina bibiyan yaran nan ba tunda ita uwarsu ka gama da ita dakai da matarka.
Iya mungama da ita kwarai kuwa ko kana zaton ban sani ba ita din yar uwarkace dauda duk surukullen
da kaiwa dubu ya hau kanta yar uwarkace dai kanka kayiwa.
Godiyana ga Allah dana yaran nan baiyi tasiri ba kun halakata kun koma kuna neman halaka mata diya
koka dauka duk dadewan nan ban sani bane ?
Nasan komai dauda ina kuma kai kukana ga Allah ganin na yaran baiyi tasiri ba yasa kaga na sakama
ido kuna ta bace nasan mai hansatu takewa kuka lokacin daka kara mata kishiya