AUREN WATA UKU by Sameena Aleeyou

Author :  Sameena Aleeyou Category :  KDP NOVELS

Chapter   98 / 103

291K to 294K   out of 306.8K words

bayanka. You need to think first Haidar. Kar Kai abu cikin gaggawa.

Jinjina Kai Haidar yake yana dubansa  I have a plan Sadis. And you will help me in carrying out my plan.! Bazaka sanar da kowa ba musamman ahalina. Idan na buk aci backup kaida yansandan kunsan yanda zaku sameni.! Ya k arashe yana jinjina Kai.

Sadis ma jinjina masa Kai yai kafin suka soma tsara yanda zasu tunk ari lamarin.

*

Yinin ranan Haidar bai dawo gida ba bai kuma kira ba. Cikin zuban hawaye take duban Addarta Salima bayan Sun keb e a d aki. Yayinda Aunty Salima taci gaba  Duka laifin naki ne Ummul. Akan wani dalili zakiyi jayayya da mijinki kan wani daban. Ummul sufah maza ba son jayayya balle ma Akan wani namijin.

Cikin zuban hawaye Ummul ke girgiza Kai  Aunty Salima ni fah ba jayyaya nake dashi ba. Hisham fah D anuwansa ne kuma yana auren  yaruwarsa Anisa.. Akan wani dalili zai dage Hisham sona yake.? Idan ma fushin ne ni ya kamata nayi. Maimakon yai tunanin yanda zai ceto  yanuwansa hannun azzaluman da sukai garkuwa dasu amma zuciyarsa sai ingizasa take Akan Hisham. Mutumin da babu wani abu na sharri da ya tab a shiga tsakaninsu tun suna a matsayin abokai kafin su fahimci su d in  yanuwan juna ne.

Sauk e ajiyan zuciya Salima tai  Yanzu dai addu a kawai shi zamuyi Allah a bayyanasu cikin aminci ya kuma warware duk wani abinda ya shige duhu. Ta janyo mata plate din abinci tana fad in taci abinci haka nan tin Daren jiya bataci komai ba. Yaronta zai buk aci abinci idan bataci ba shima bazai samu ba. Da lallama Salima ta tasa Ummul gaba kafin ta samu ta saka abinci cikinta.

*

Bayan la asar Hidar ya shigo gidan da sallama. Yanda ya tadda Duk yanuwan nata suna parlor idan ka d auke Salima dake kitchen. Ga Baba Ali hannun Azeema. Suka gaisa da sakin fuska. Sann suka masa jajen bacewar su Anisa da addu an Allah ya bayyanasu. Haidar ya amsa da Ameen yana amsan Baba Ali dake hannun Azeema. Nan yake tambayarsu Khairy fah.? Azeema ta basa amsa d fad in tana ciki.

Jinjina Kai yai kafin yasa kai ya shige sai wasa yake ma yaron. Saida ya tsaya a k ofan kitchen suka gaisa da Salima da sakin fuska harda  yar zolaya yake mata yau Addar tasu ce da kanta a kitchen. Salima kaw ta d an murmusa kafin itama ta masa jaje. Da haka ya nufi upstairs wajen Ummul rungume da D ansa.

Sanda Haidar ya tura k ofan d akinta ya tadda tana saman darduma alamun tana sallah.

Ya zauna daga gefe har ta sallame.

Bata juyo ta dubesa ba sann bata ko motsa daga yanda tai sallan ba. Yasan za a rina.. Ya kwantar da Baba Ali saman gado kafin ya k araso gareta. Rungumarta yai ta baya yana mai lumshe idanunsa. Itama d in lumshe idanunta tai hawaye suka gangaro mata.

 Take care of our Son Khairy.. Take care of yourself for me.. I love you both so much.! Yana ida fad in haka ya manna mata kiss a cheek dinta kafin ya isa ga Baba Ali daketa cilla k afafu daga nan saman gado yanda yake kwance. Ya saki murmushi yana duban yaron  Maybe I named you Aliyu for a reason.! Allah ya maka albarka. Son. Ya k arashe yana mai sunbatan yaron.

Yai tsaye yana duban Ummul da har lokacin hawaye take  Sadis zaizo ya kaiku gidan Daddy.. Ki kula min da Mommy.. Tell her that I love her.. Kuma ina neman yafiyarta..!

Ummul tai saurin waigowa tana dubansa ga hawaye na kuma ziraro mata. Shid in ma ita yake duba. Bata san dalili ba sai taji illahirin jikinta yayi mugun sanyi. Ta nemi kalma d aya a bakinta ta rasa. Sai taji kaman an d aure harshenta.. Tanaji tana gani Haidar ya fice ba tareda ta iya furta koda kalma ba. Aiko yana ficewa ta rungumi D anta ta fashe da wani irin kuka mai ban tausayi.

**

"Bayan sun had u gaba d aya parlorn Daddy. Mommy, Hajja, Aunty Asshe, Ummul, Hilal.. Harma da Daddyn Kansa."

Daddy ya dubi Sadis da shgowarsa parlorn kenan. Jikin Sadis d in duk a sanyaye.

 Sadis what s the meaning of this.? Meye manufarka na tara mu a nan..? Ka fad a mun kidnappers d in Sun kira ne.? Did they ask for ransom.? Tell me.. Nawa suka nema.?

Sadis ya jinjina kansa a hankali  Eh Daddy sun kira.

Daddy ya juyo ya dubi su Mommy Wanda suma gaba d aya tashin hankali ya kuma bayyana saman fuskokinsu.

 Ai sai ai gaggawan sanar da jami an tsaro.. Nawa suka nema.? Cewar Daddy muryarsa har na hadewa.

Sadis ya girgiza Kai daga nan yanda yake tsaye  Ba kudi suka nema ba Daddy.

Da mamaki Daddy yace  Ba kudi suka nema ba.. Toh me suka nema.?

 Haidar..! Haidar suka nema.. Sun kirasa Sun buk aci kodai yakai musu Kansa kodai su kashe Hisham da Anisa harma da jaririn cikin Anisar. Sann sunce kar ayi gangancin involving jami an tsaro.

Girgiza Kai Mommy take zuciyarta na wani irin harbawa yayinda Ummul ta soma ganin parlorn na juya mata.

SameenaAleeyou *AUREN WATA UKU..!*

*63*

*©þSameena Aleeyou& *

Ummul bata sake fahimtar komai ba sai tsintar kanta Tai jikin Hajja tana mata fifita saman fuskarta. Take ta soma tuno abinda ke faruwa. Ta tuna irin sallaman da sukai kafin ya tafi.. Sai tana ganin abin kaman ba a zahiri yake faruwa ba.. Ta kasa furta komai ta kasa motsawa Har lokacin bata ida dawowa hayyacinta ba. Tana jin k irjinta na mata nauyi kaman an aje mata abu mai nauyi. Muryar Mommy ta da soma sinkayowa daga can b angaren parlorn kasancewar parlor ne mai girma sosai. Hakan Ya kuma tabbatar mata a zahiri abin ke faruwa. Haidar ya kai kansa ma  Yantadda. Mommy fad i take  Engr dan Allah ka dakatar dashi.. Ka dakatar da Aliyu.. Kar Ya kai kansa ma  Yantadda.. Wllhi zan bada nawa rayuwar fansar nasa.. Engr I can t lose my Son.. Bazan iya rasa Haidar ba.. He s all I have.. You need to stop him please.. Please Engr do Something.. Not our Son please..!

Saurin rik ota Daddy yai ya shigar da ita jikinsa yana fad in  Haba Kwaise ke fah musulma ce Ya kamata ki natsu ki ambaci Allah& Addu a zamuyi in sha Allah komai zaizo cikin sauk i.. Zamu bi komai cikin tsanaki.. Babu abinda zai samesu gaba d aya kinji.! Yanda yake maganar zaka fahimci k arfin hali ne kawai amma ba daidai yake ba.

Hilal ma rik e yake da mahaifyarsa yana k ok arin calming dinta.

Gaba d aya gidan Ya kuma hargitsewa.

Ganin haka yasa Sadis saurin zamewa daga parlorn. Wayar Haidar Ya soma kira yana  yan waige waige.

Haidar dake tsaye jikin motarsa yana gyara zaman kwalar rigarsa nan yaga wayar Sadis na shigo masa. Ya d aga yana tambayarsa Sadis ya ake ciki.

"Sadis Ya dan girgiza Kai yana rage muryarsa kad an  Haidar are you sure about this..? I mean, things are really getting messy here. "

Daga d aya b angaren Haidar ya jinjina Kai  There s no going back Sadis.. I need to do this.. I need to catch Hisham in the act..

Sadis ya dan furzar da huci  But you are putting me in a difficult situation.. Idan wani abu ya sameka ahalinka zasuga laifina.. Musamman ma Daddy.

 This is my decision not yours Sadis.. Sun sani idan nai making mind dina bana canzawa.

"Sadis Ya kuma furzar da huci  But.. Are you aware of the danger of what you are doing..? I mean, this look like a suicide.. You should have let the police handle the matter. "

 No Sadis.. This is something I need to do it alone.. Kar ka nuna musu komai sai na isa wajen. I m hanging up now.! Daga haka katse kiran yai yana saita shirt button d insa dake daga wuyar rigar. Wanda a zahiri button ne kawai. Idan ba ka sani ba Sam bazaka kawo  yar k aramar spy camera bace dake nad e hoto da murya. A fili Ya furta  It is now or neve.! Lokaci guda Ya shige motarsa ya d auki hanya.

*

A can cikin daji kuwa iyaka laushi da buguwa Hisham da Anisa sunyi. Tsananin bugu ya haifar ma Anisa bleeding shi kuwa Hisham Har kaman sumewa yai ga k afafunsa da suka koma tamkar basu motsi. Ruwan sama da Ya soma sauk a shi ya dawo da Hisham hayyacinsa. Yaci gaba da tari jini na bin goshinsa hancinsa harma da bakinsa. Ya bud e bakinsa da kyar yana fito da harshensa yana lasan ruwan dake saukowa dan rabonsa da Ya saka wani abu a cikinsa tin jiya da aka kawo su wann daji da tin shigowarsu ba abinda suke karb a cikinta sai bugu da nau uka na azaba. Ga mutanen basu ce dasu komai ba sai azabtar dasu da suke. saiko wayar da sukai ma Haidar.

"Cikin tsananin jin jiki Hisham ke furtawa da kyar  Have mercy.. Have mercy.. Su waye ku..? Mai kuke nema wajenmu..! Look, mahaifina attajiri ne.. ku fad i ko nawa kuke nema.. I.. I mean whatever amount kuke so.. Mahaifina zai baku.. Amma dan Allah ku kyalemu mu tafi haka..! "

Gardin dake tsaye kusan kan Hisham ya buga masa k asar bindiga akai nan jini yaci gaba da fita daga sassan jikin Hisham. Ya saki k aran azaba sanda mutumin ya kuma buga masa wani abu kaman guduma a sangalalin k afafunsa. Lokaci guda ya manna masa shocking wire gashi dama cikin cakwab i na ruwa yake kwance shame shame nan Jikin Hisham ya soma vibrating yana sakin wani irin gurnani na azaba.

Anisa kaw cikin jin jiki take fad in  Ku taimaka min.. Ku taimakeni zan Mutu.. Wayyo Allah na.. Wayyo Ammi.. Na shiga uku.. Mara na ciwo yake mun.. Zan m& Zan mutu..! Bata Kai aya ba taji an buga mata wani abu kan cikin Wanda Ya sanyata sakin k aran azaba siririn jini na kuma bin k afafunta..

Hisham Ya waiga a galabaice yana duban Anisa ga jini dake bin k afafunta. Cikin wane irin yanayi yake furta  No.. No please.. Not my child.. She s pregnant.. Please let her go.. Don t kill my child.. Please spare my child.!

Wata murya suka sinkayo tana fad in  You should have thought about this a lokacin da kuka kashe nawa D an.!

Zuciyar Hisham Tai wani irin tsinkewa.. A hankali ta furta  DAREEN..!

Dareen taci gaba da tura wheelchair din da take zaune bisa har ta k araso yanda Hisham ke kwance tamkar Wanda yai paralyze.

Jikin Anisa Ya d auki rawa daga nan yanda take kwance shame shame.. Ta soma k ok arin jada baya cikin tsananin tsoro tana cije keb e sabida azaba. Har lokacin jikinta karkarwa yake tamkar wacce taga fatalwa.

Dareen ta dubeta sai ta shek e da dariya  Ina zakije Anisa..? Tsoro kike kinga fatalwa.? Kun zata Kun kashe Dareen koh..? Kun zata Dareen ta tafi bazata dawo ba ko.? Sabida Kun cika marassa kunya harda zuwa ku aure juna.?! Sai ta kuma darawa  But you two look perfect together..! Ku biyun Kun dace da juna.!

Cikin jin jiki Anisa ke tamke ido tana girgiza kai lokaci guda take furta  Dan girman Allah kiyi hakuri Dareen..! Wllhi ba abinda kike tunani bane.. Ban auri Hisham dan ina son kasancewa dashi ba..! Wllhi he tricked me too..! He betrayed me kaman yanda yaci amanarki.. Na amince da Aurensa ne dan na kawo k arshen yaudararsa da fuska

bayinsa.. Cikin da kika gani jikina ma wllhi fyade Ya mun bada son raina bane..! Bata kai aya ba taji sauk an Mari maiji da lafiya a fuskarta Wanda Ya k ara had a mata jini da majina.

Dareen taci gaba da huci tana duban Anisa  Sa anki d aya Anisa ni mace ce da bata yarda aci zarafin wata mace ta hanyar fyade ba.! Because I believe babu macen da ta cancanci aci zarafinta ta hanyar fyade komin munin halinta.. Ba don haka ba da wad ann k artan zansa suyita sukuwa akanki sai tsinannen dake cikinki Ya fita fit.! Amma da nau ukan azaba sai na ciresa kafin Haidar ya iso nan.! Dareen ta kuma bud e murya tace  Kelly.! Take wann k aton Ya k araso gabanta yana risinawa. Nan tabasa umarni da Ya zana Anisa da murd add iyar bulalar dake hannunsa.

Kan kace me Kelly ya shiga nade bulalar dake hannunsa Ya shiga zuge Anisa dashi tana sakin k aran azaba dan ko motsawa bata iyayi.

Hisham Ya zaro ido waje daga nan yanda yake karb an nasa hukuncin. Cikin tsananin rawar murya Hisham ke fad in  Please don t Dareen.. Don t kill my child please..! Anisa is pregnant with my child.. She s three months pregnant.. Ina son cikin nan fiyeda komai a duniya Dareen.. Ki kasheni idan kina so.. Ni na miki laifi.. But please sapere my child..! Let the child live please.. Kiji tausayin jaririn dake ciki Wanda baida hakki..!

"Wani kafurin dariya Dareen ta kece dashi tana duban Hisham  Unbelievable..! Ban iso kanka ba cikakken D aniska.! Ni zaka duba kace I should spare your child.?! Did you spare my own child Hisham..?! Ta kuma kecewa da dariya kafin taci gaba  Wai ni kake ce na tausaya ma jaririn cikinka da baida hakki..? Ka mance lokacin da kai da wann k aramar doluwar kuka murk ushe nawa jaririn da tayun mota.?! Ka gaya min Hisham nawa jaririn shi hakkin uban wa yaci cikinku.?! Taci gaba da jinjina Kai tana dubansa  Gwara ma wann shegen dake cikinta iyayensa tsinannu ne azzalumai Watak ila zunubinku Ya shafe shi.. Amma ni nawa jaririn fah.? Cikin innocent Haidar ne Hisham..! Haidar shine uban jariri na..! mutumin da ka tarwatsa masa rayuwa kai destroying d insa from the root..! Uban cikina is innocent..! shi aka zalunta cikin gaba d aya labarin.! Taci gaba da jinjin kai tana duban Hisham  Kamar yanda zan k araci rayuwata saman wheelchair sabida murkushe mun k afafu da kukai da mota, kaman haka zan tabbata ka zama paralyzed for the rest of your miserable life Hisham..! Kaman yanda kuka kashe D ana da Haidar yana watanni uku kacal a ciki..! Kaman haka zan kashe wann cikin naku mai watanni uku a ciki..! Haidar zai k araso nan Hisham.. Zaka bud e baki ka sanar dashi komai..! Ina nufin komai..! Duk abubuwan da kai masa a rayuwa..! Duk shiga rayuwarsa da kai..! Duk tarwatsa masa rayuwa da kai.. Zaka bud e baki ka karanto zunubanka gaban Haidar..! Ko d aya bazaka bari ba sai ka fad a taryan taryan..! Ta k arashe tana mai kiran d aya gardin tace Ya sake mana ma Hisham igiyan shocking."

**

"Cikin zuban hawaye take duban Hajja, da kyar take furta  Dan Allah Hajja kice mun bai kai kansa ma  Yantadda kaman yanda suka nema ba.. Ta rintse idonta hawaye na gangaro mata  Yau Aurenmu yake cika watanni uku cif a karo na biyu.. Hajja dan Allah kice mun zai dawo gareni kice mun ba AUREN WATA UKU muka sakeyi ba..! Ya mun alk awari wann karon Aure mukai na Har abada.. Dan Allah kice zai dawo gareni.. Idan na rasashi nima mutuwa zanyi Hajja..! Ta k arashe tana kame k irjinta tana kuma rintse idonta dake ci gaba da

98 / 103