AUREN WATA UKU by Sameena Aleeyou

Author :  Sameena Aleeyou Category :  KDP NOVELS

Chapter   56 / 103

165K to 168K   out of 306.8K words

 Let s not waste time pointing fingers at each other.. Bazai taimakemu ba.. I thought da ka shirya hatsarin zaka d auki Ummul ka gudu da ita.. I thought you said you wanted to be with her so badly. Maiyasa kai wasa da damarka. Maiyasa baka saceta ba kowa Ya huta.?! Ta k arashe tana huci.

"Murmushi yake da gefen baki yana dubanta  You think I m stupid.? Ya kuma murmusawa yana duban Anisa  To tell you the truth, I was the anonymous person da ya k ira company ya sanar da hatsarin nasu. Ya jinjina Kai yana ci gaba da murmushi  Ina gefe ina kallon komai har yan kwanakwana suka kawo masu dauki.. Daidai da dak ik a guda ban bar wajen ba. I had to make sure sun samu taimako na gaggawa right away.! "

Ya kuma murmusawa yana kallon Anisa da ta zama confused tana duban makirci da ya dama nata. Hisham yaci gaba

 Alak a mai kyau mai tsafta mai cikeda yarda nake son k ullawa da Ummul Wanda Babu algus cikinsa. And believe

me na shirya hakan. Bazan tab a bari ta zargi soyayyar da nake mata ba.. She will come to me willingly.. And she will accept me ba tareda wani ya tilasta mata ba.. Kin fahimta.?!

Anisa ta tsaresa da ido sai kuma ta girgiza kai  I hope it happens very soon.! Tana ida fad in haka tasa Kai ta shige tana huci.

A yanda ta bar Mommy nan ta sameta har lokacin matsan hawaye take cikin yanayi mai nunida tsananin tashin hankali.

Anisa tai saurin sauya fuska had ida daura damuwa saman fuskarta. Ta isa ga Mommy jiki a sanyaye ta zauna gefenta tana mai b alle bottle water d in da ta shigo dashi. Ta mik a ma Mommy a hankali tana fad in  Mommy have some water.

Girgiza mata Kai Mommy tai cikin zuban hawaye  I can t Anisa. Bazan iya ba.. Bazan iya saka komai a bakina ba tareda sanin halinda Haidar da Ummul ke ciki ba.!

"Anisa ta maidoda hannunta baya cikin sanyin jiki. Ta d aura hannunta guda saman na Mommy tana k ak alo hawaye  Mommy I know you are strong.. In fact, you are the strongest woman I know.. And you are my inspiration.. But sometimes even the strong ones feel vulnerable.. Because we are human beings&  Anisa tasa hannu ta share hawayen da suka zubo mata sai ka rantse har cikin zuciyarta Abinda take fad i haka ne. Taci gaba  Tada hankali da damuwa dole ne.. But what they need the most now it s our prayers.. Addu o in mu suke buk ata fiyeda komai Mommy.. Especially you.. Sabida ke uwa ce.. Mommy kiyi ma Haidar Addu a.. In sha Allah zasu samu lafiya daga shi har Ummul kinji Mommy. "

Hawaye na gangaro ma Mommy sai ta rungume Anisa kuka na kuma zuwa mata. Anisa ta saki murmushin cin nasara da gefen baki. A fili kuwa fad i take  I m here for you Mommy.. I m here..!

A haka Anisa taci gaba da k arfafa ma Mommy gwiwa Har kawo zuwa fitowan wani Dr daga hanyar da zai sadaka da ER. Yana tafe yana zame safar hannunsa.

Cikin sauri Mommy ta mik e Anisa na biyeda ita suka nufi Likitan.

Daddy Wanda shima yaga fitowan Likitan zai nufesa kenan yaga Mommy ta rigasa. Sai yaja Ya dakata Ya tsaya daga bayansu.

 Dr how s my son and his wife..? How are they doing..? Can I see them now.. Can I see my son now.. Please tell me.. Ta k arashe cikin tsananin kid imewa.

Dr ya dan girgiza Kai yana duban yanda ta rikice sosai. Ga mutum mai shekaru da Ya d an soma ja is not good for their health.

Karaf Likitan ya had a ido da Daddy dake daga gefe. A hankali Daddy ya girgiza masa kai had ida masa alama da ido alamun kar Ya fad i wani abinda zai k ara mata tashin hankali.

Dr ya dan murmusa yace  Kar ki samu damuwa Hajiya.. D anki harma da matarsa na Miki alk awari suna samu kyakkyawan kulawa. And fortunately matarsa ta riga ta farka tana d akin hutu. Shima munada yak inin in a couple of hours zamu turasa d akin hutu cikin yardar Ubangiji. There s nothing to be worried about.

Relief ya nuna saman fuskarsa Mommy. Ta soma jinjina kai  Da gaske Dr. Yarana are out of danger.. Zasu samu lafiya.. Ta dubi Anisa dake sakar mata murmushin nuna jin dadi  Zasu samu lafiya in sha Allah.

Ta juyo ta dubi Likitan dake nan tsaye gabansu  Zamu iya ganin Ummul.

Dr ya jinjina mata kai a hankali  Of course you can.. This way please. Ya k arashe yana nuna mata hanya.

Mommy ta jinjina kai tana mai shigewa Anisa na biyeda ita.

Bayan Sun shige Dr da Daddy suka keb e a ofishin Likitan.

"Dr ya dubi Daddy yace  To be honest, I couldn t tell your wife the real condition of your son. "

"Daddy ya zuba masa ido. Sai Ya girgiza kai kad an  Tell me his condition, Dr. "

"Dr ya jinjina Kai kad an  He s lost a lot of blood.. But.. Zamu iya cewa he s responding well. That s why we moved him to the ICU& Amma.. Sai ya d anyi shiru yana duban Daddy kafin ya girgiza Kai kad an yaci gaba  Komai zai iya faruwa.. Because the first 24hrs is critical.. Let s just pray he wakes up before then. Otherwise, we don t know what might happen. Ya k arashe yana duban Daddy hadida girgiza Kai alamun hope d in kad an ne."

Daddy yai shiru cikin tsananin sanyin jiki tamkar Wanda yai nisa cikin duniyar tunani. Muryar Dr ya sinkayo yana fad in  Muna buk akan jini da za a k ara masa cikin gaggawa.

Daddy ya dubi Likitan jiki a mace sai Ya jinjina kai  Go ahead Dr.. Just do your job..

Likita ya girgiza Kai kad an  Unfortunately bamuda irin jininsa a nan. Mun samu shortage na jinin due its high demand. Ba don muna buk ata cikin gaggawa ba da zamu iya jira tinda jini da baida wahalan samu. A halinda ake ciki any delay zai iya janyo matsala.

Daddy ya furzar da huci kad an. Dan shi dai Haidar D ansa ne amma bai tab a sanin lafiyarsa rashin lafiyarsa balle wani blood type d insa. Ya dan girgiza Kai kad an yace  Dr.. What s his blood type then.?

Dr ya sanar da Daddy blood group din Haidar.

Shiru Daddy yai kaman mai tunani. Dr zai kuma magana Daddy ya dubesa had ida katsesa cikin sauri  I have same blood type with him.. I hope zaku iya d iban nawa.

Dr ya jinjina Kai yana mai sanar da Daddy su k arasa lab dan suyi aune aune.

A can d akin da Ummul take kaw. Shigowar Mommy yai daidai da bud e idonta.

Ta soma k ok arin Ware idanunta da suka mata nauyi. Tsaf ta sauk esu akan Mommy dake karasowa gaban gadon nata.

 Mommy..! Ummul ta furta cikin murya irinta marassa lafiya.

Mommy ta sakar mata murmushi ta k araso tana dafa kanta daga nan yanda Ummul d in ke kwance   Yata.. Alhamdulillah kin farka. Ya karfin jikin naki..? Mai kike ji yanzu.?

Ummul ta dubi Mommy tana k ok arin tuno abinda Ya faru. Take ta tuna sansa Haidar yace birkin motarsa bata aiki. Ta tuna yayita k ok arin ya tsaida motar bai iya ba. Ta tuna sanda motar ta bar saman kwalta Haidar Ya mata rumfa da jikinsa cikin k ok arin ganin yayi saving dinta wani abu bai faru da ita ba.. Ta tuna jini da ta hango Ya wanke fuskar Haidar da ya bar saman seat d insa yai mata rumfa cikin k ok arin kareta. Ga idanunsa a lumshe tamkar baya numfashi. Tinda taga Haidar a wann yanayin bata kuma sanin ina kanta yake ba sai farfadowa da ta ta ganta a gadon asibiti. Ta soma girgiza kai hawaye na gangaro mata  Mommy Haidar.. Ina Haidar yake..? Dan Allah ku fad a mun ya samu sauki.! Ta soma k ok arin mik ewa tana fad in  Dan Allah ku kaini wajen shi.. Dan Allah ina so naga Haidar.. Please Mommy..!

Saurin rik eta Mommy tai itama din hawaye take. Bata bari Ummul d in ta bar saman gadon ba take fad in  Haidar yana can likitoci na kula dashi Ummul. Ki kwantar da hankalinki kinji.. Kema ba k oshin lafiya ne dake ba. Look duba kiga ga bandage a goshinki da hannunki.

Cikin zuban hawaye ta katse Mommy da fad in  A a Mommy banjin ciwon komai.. Ni Haidar kawai nake son gani dan Allah.. Ta k arashe cikin tsananin rawar murya irinta mai kuka.

Anisa dake gefe juya ido rai cikeda takaicin Ummul. Cikin zuciyarta take fad in ji wani iyayin banza. Sai wani neman ganin Haidar take bata ta kanta. Yaushe ma suka San juna ita Haidar d in. Makirar banza. Ta kuma juya ido ganin Mommy ta rungume Ummul dake kuka sosai cikin k ok arin kwantar mata da hankali dudka Mommyn ma hawaye ke zubo mata.

"A can b angaren Daddy kaw bayan an ida d iban jininsa an k ara ma Haidar duban Dr Daddy yai  Doc, I want this to"

stay between us.. Bana so Matata ta San ni na bama Haidar jini& Ko shi Haidar d in idan ya farka.

Dr ya jinjina cikin tabbatar ma Daddy baida matsala da hakan.

"Daddy ya jinjina kai had ida masa godiya kafin Ya k ara da  Can I please, see him now..? "

Dr ya jinjina kai  Sure.. But it should be quick.

Daddy ya jinjina kai yayinda Dr Yai masa jagora zuwa cikin ICU bayan an basa wani rigar kariya da hula harma da nurse mask kafin ya nufo yanda Haidar ke kwance na ura ta ko ina.

Tin daga nesa jikin Daddy yai matuk ar sanyin yanda ya hango Haidar kwance cikin buwayar Ubangiji. Yana takowa yana tuna Haidar d in tin haihuwarsa. Gwagwarmayar rayuwa da Ya fuskanta musamman dasu iyayensa. Ya tuna a lokutan baya sanda yake rige rigen kawo masa sakamakonsa na makaranta da kyauttukan da aka basa amma daidai da rana guda bai tab a kalla ba balle Ya yabesa. Ya tuna banda hantara tsana da kyara babu abinda ke tsakaninsa da D an nasa. Ya tuna irin k ok ari da yake a company kan duk wani aiki da aka d aurasa ba dan komai ba sai dan ya tabbata baiyi failing mahaifinsa ba. Still nothing was enough. Ya tuna auren da Kwaise Tai masa Wanda bai saka hannunsa ba balle Ya halarta matsayinsa na tilon D ansa dukda sanin aure wani gab a ne mai mahimmanci a rayuwar D an adam. Haka yaita tuna rayuwarsu na baya Har kawo tattaunawarsu da Alhaji Gimba da yanda Alhaji Gimba yace dashi yai tunani Ya gyara alak arsa da iyalensa tun kafin Lokaci ya k ure masa dan Lokaci baya jira. Saiga hawaye na kwararowa daga k uncin Daddy. Yakai hannunsa dake tsananin rawa yana k ok arin Shafa kan Haidar.

Sosai muryarsa ke rawa sanda ya soma fad i a fili  Aliyu..! Ya furta a hankali yana shafa kan Haidar d in. For the very first time da ya tab a ambaton Haidar da sunan from his heart tin bayan da aka rad a masa sunan. Daddy yaci gaba  My Son.! Nan ma karo na farko da Ya ambacesa da D ansa kai tsaye. Yaci gaba  Shin kasan a ranan da aka haifeka a lokacin da mahaifiyarka ta nuna mun kai a wann rann na samu k arfin komawa bakin aiki.? Ya murmusa hawaye na kuma gangaro masa  People might think kasuwanci na da Kampanina sune abinda sukai keeping dina moving.. But the truth is that you were the one that kept me going.. You brought me back my strength koda ban nuna hakan ba. Ya shafe fuskarsa da duka tafukan hannayensa kafin yaci gaba  Meyasa na hukunta ka cikin laifin da ba naka ba Wanda baka da masaniy akai.? Ya dan numfasa yana kuma shafa kan Haidar d in  I was so angry at your Mom& That I didn't even realize I wasn't only a husband who s been hurt and betrayed& I was also a father.. Na mance ni mahaifi ne da Allah Ya dank a mun amana da kiwo Wanda zai tsaidani Ya tambayeni kan wann kiwon.. Nayi abubuwa cikin fushi.. Na d auki tsangwama da kyara na d aura akan ka just because you re Kwaise s Son.. Fushi yasa na mance you are also a part me.. My soul& my flesh and blood.. Ya lumshe idonsa hawaye suka kuma gangaro masa  Bai kamata na barka ka shiga cikin matsalolinmu ba. Why are You the one who's suffering the consequences... It shouldn't be this way.. If there is one thing I regret the most shine sake da damata da nai cikin shekarun da Allah Ya albarka ce ni da kai matsayin D ah& . Forgive me son& Ka yafe mun D ah na..! Ya k arashe kuka na neman cin k arfinsa. Saida Yai masa addu o in samun sauk i kafin ya baro d akin duk jikinsa a mace.

A hanyar ficewa suka had u da Mommy. Daddy ya bita da kallo saidai batace da shi komai ba tasa kai ta shige. Jiki babu k wari yaja k afarsa Ya bar wajen.

A yanda Mommy taga Haidar sosai hankalinta Ya tashi. Haka ta kwantar da kanta gefensa tana kuka tana fad in irin k aunar da take masa tana fad in kar Ya tafi ya barta. Hannun Ummul taji saman k afadarta wacce itama ta kasa hakuri har saida likitoci suka hakura suka barta ta shigo dan taga mijinta.

Ummul na k ok arin bama Mommy baki amma sai ta kasa sai k unshe bakinta tai dan sosai taji kuka na zuwa mata musamman yanda taga Haidar na kwance idanunsa a lumshe ga na ura ta hanci ta baki.

"A hankali kukan Mommy ke tsagaitawa, ta sa hannu tana shafan sumarsa. Murmushi da hawaye saman fuskarta take fad i da Ummul  Tin lokacin da yake ciki rayuwarmu ta sauya. Na shiga matsansncin damuwa.. And maybe that s why he was so tiny lokacin da na haife shi& Amma dukda haka he was strong, a fighter.. Ta kuma murmusawa tana hawaye  Sann Koda ya zama cikakken mutum mai cika ido da kyaun k ira bai huta ba.. Tin haihuwarsa baisan wani farin ciki ba.. And that s all my fault.. Ta k arashe tana share hawayen da suka zubo mata. Taci gaba  Meyasa nake ji kaman laifuka na yake biya..? "

Saurin girgiza mata kai Ummul tai  Kar kice haka Mommy.. Bawa baya wuce k addararsa a rayuwa. Duk abinda ke faruwa muk addari ne daga Allah. Wasu abubuwan suna faruwa ne cikin rayuwarmu domin su zamto mana darasi. Ubangijinmu zai jarancemu ta ko wata fuska. Muyi ma Haidar addu a Allah Ya tashi kafad unsa Ya basa lafiya..

Mommy ta jinjina mata kai tana mai rik e hannun Ummul d in cikin nata. Ummul ta kamo hannayen Mommy sosai tana fad in  Muje ki huta Mommy. Zan tsaya a nan na kula da Haidar..

Mommy ta jinjina mata kai a hankali tana mai goge hawayen da suka zubo mata. Haka Ummul ta rik o hannunta har suka fito dikda itama ga rauni jikinta. A nan k ofa suka had uda Anisa. Ummul ta mik a ma Anisa hannun Mommy tana fad in ta kula da ita tana buk atan hutu.

Anisa ta jinina kai tana fad in  Ummul is right.. You need to have some rest Mommy.. this isn t good for your health.. Haidar bazai so ya farka yaga kema ba lafiya ba.. Muje Mommy.. Ta k arashe tana rik o Mommyn wacce da gani tafiyar kawai take.

Suna shigewa Ummul ta koma cikin ICU d in. Ta jima tana kallon Haidar dake kwance tana tuno yanda had arin nasu Ya kasance. A hankali tasa tafin hannunta ta share hawayen da suka gangaro mata. Ta janyo kujera ta zauna nan gaban gadon nasa. Kallonsa take tana tuna yanda aurensu Ya kasance Wanda ko sanin wanene shi balle kamanninsa batai ba farko. Ta tuna lokacin da

56 / 103