AUREN WATA UKU by Sameena Aleeyou

Author :  Sameena Aleeyou Category :  KDP NOVELS

Chapter   41 / 103

120K to 123K   out of 306.8K words

Umma rakiya zuwa cikin gida ta kuma tausarta had ida kwantar mata da hankali amma fah dukda haka bata ji cikin zuciyarta zata iya baro Abba ta dawo ta zauna da Umma musamman idan ta tuna abinda matan Abban nata suka masa.

Tana fitowa ga mamakinta ta tadda Hilal na nan na jiranta.

Daga can yanda take tsaye ya zuba mata  Rankidad e jirana ake gida muje mana.

Ta had e fuska sosai  Toh ce maka nai ka jirani. Kai tafiyarka mana. Tace tana canza hanya.

Furzar da huci yai kad an ga wayarsa da ta kasa shiru sakamakon kira da Mahaifiyarsa ke jero masa. Yasan bazai wuce Abbansa ne ya iso ba. Baisan mai zaice mata ba dan shi dai bai iya k arya ba amma muddin ya sanar da ita Umma ya kawo gida ya taro match ne tsakaninsa da Ammi.

"Ya k arasa da mota gaban Khulsum yai rolling glass  Zaki shiga ne ko sai na fito na shigar dake da k arfi.? Be thankful, albarkacin Umma kikace idan na maidake.alk awari na daukar mata zan maidaki yanda na d aukoki. Yace a mugun tsare."

Khulsum ta dubesa dan yanzu gadararsa da k arfin halinsa ya daina bata mamaki. Bata son dogon hira dashi dan kaf zuri arsu haushi suke bata. Sann ga magarib ya k arato hasalima batasan yanda za ai ta koma ba tinda ba kud in abun hawa wajenta. Ta kauda fuska gefe cikeda takaici zata bude backseat ya saka motar a lock.

Fitowa yai daga mazauninsa yana fadin  You must be kidding. D azunma albarkacin Umma kikaci na barki kika zauna baya. Ya bud e mata front seat  Shige muje.

Ta hararesa kafin ta shige.

Tana shiga ya sakar mata murmushi had Ida kashe mata ido kafin ya zaga ya shige. Takaici ya kuma cika Khulsum.

Suna tafe babu mai cewa komai. Khulsum ta saci kallonsa. Yanzu wai godiya ya kamata ta masa ko hakurin kuskuren fahimtar da tai masa zata basa.? Kai ina ita dai bazata basa hakuri ba dan bataga laifin da tai masa ba. Ta saci kallonsa suka had a ido.

Sai ta wayance dan bata so ya fahimci tana dubansa. tai kaman bata kalli b angaren da yake ba. Saida tai gyaran murya da kyar kafin tace  Idan kana jira na baka hak uri ne kan abinda ya faru ni dai bazan baka ba. Abinda Kai kuma shima Kai ka saka kanka shima bazan maka godiya ba. Ta k arashe tana kauda fuska.

Hilal ya murmusa  Guilty conscience.? Kar ki damu na yafe miki. Yace idonsa naga kwalta.

Bata amsa shi ba sai kuma tace  Toh mai za a tsammata daga wanda yake sallah babu alwala.?

Ya kuma murmusawa  Allah yasa dai ba kece mai karb an tuba ba balle ki k i karb an nawa tuban.

Ta kuma hararsa  Ka fad a ma wann D anuwan naka mai sallah babu alwala  Yaruwata musulma ce bazata zauna dashi ba. Ni Khulsum sai na datse wann auren.

Hilal ya jinjina Kai  Why not ask your sister to tell him. After all su biyun sunfi kusa a halin yanzu.

"Ya d an dubeta a kaikaice kafin ya k ara  And remember they say, Wanda ya shiga tsakanin mata da miji shi zaiji kunya. "

Ta hareresa musamman da taga murmushin dake bisa fuskarsa.

Yana ida parking tasa hannu ta bude marfin motar a fizge ta fice. Ko kallon yanda yake bataiba balle tai masa sallama balle ya samu arzikin godiya.

Bayanta yabi da kallo yana murmushi. Cikin zuciyarsa yake jin yanzu yanada k wakk waran dalilin da zaisa ya k ara delaying lokacin komawarsa makaranta koda hutunsa ya k are. Bazai tafi ba har sai ya tabbata baida wani pending matters. Saida ta b ace ma ganinsa kafin yaja motarsa ya bar wajen.

**

Cuba&

Waya manne b angaren kunnensa na dama. Dareen na hankalce dashi tinda ya soma wayar.

Daga d aya b angaren Hisham yaci gaba  You know I still can t get over her. I don t know why.. But I find it difficult to forget about her. Dukda cewa mun hadu ne na d an wani lokaci. Nayi tunanin zan cireta a zuciyata cikin sauk i kaman yanda na cire sauran. But then I realise she s different. So different. Ya d anyi fasali  Haidar na kasa hana zuciyata tunanin matar wani. I dream about her every night. And worse part d in shine zuciyata tak i ta karbi k addaran. Haidar ji nake zata dawo gareni.. Astagfirullah. Ya k arashe jikinsa duk a mace.

Sosai Haidar yaji tausayin abokin nasa. Shi ire iren abun nan ba layinsa bane. Hasalima bai tab a soyayya ba. Dareen ma bazaice ga yanda akai har ya fara sonta ya aureta ba. So baisan wani shawari zai ba ma abokin nasa ba. Ya d an numfasa kafin yace  Just.. Just try to distract yourself.. Engage in activities that require your full attention& Like work.. Zaka gani in no time zaka mance da ita. And you ll find someone better than her.

Hisham ya d an furzar da huci  What if my mind gets stuck here Haidar.? What if I couldn t move on.? What if banida wani future dangane da abinda ya shafi Aure.? What if this is my destiny.?

Haidar yai shiru cikin sanyin jiki ba tareda ya iya cewa komai ba.

"Hisham yai murmushi mai ciwo  Sorry I shouldn t be telling you all this. Kayi tafiya ne dan ka rage damuwar dake kanka bai kamata na k ara maka da nawa ba. Anyways, I guess this is life for us. Ba ko yaushe muke samun abunda muke so ba. Ya d an murmusa kafin yace  Let s talk business maybe this will keep me busy. Yai maganar da gajeren murmushi kafin yaci gaba  Ya kamata ka dawo haka work is getting hampered because you are not here. Komai so yake ya tsaya. And kasan lokaci baya jiranmu. "

Ya d anyi gajeren tsaki  I m still on my vocation. Zanje Pennsylvania daga nan.

Daga d aya b angaren Hisham Ya girgiza kai  Wai kana nufin hutun naka bai k are ba.. Ko wani business d in kakeda a can US d in.?

Gajeren tsaki ya kuma yi  Ka kira ne dan ka bani haushi.? What business kuma.?

Hisham Ya murmusa kad an  Alright fine. Yanzu dai Ya kamata ka dawo. Kaga we need to meet up. Ina nufin our team members. We ve got a lot of things to discuss.

Tsakin ya kuma yi dan ya kula da gangan Hisham ke son tunzirashi  Maiyasa zan dawo. Mai zan dawo na maka when you can schedule a zoom meeting. I just hope ba shirme da shiririta bane cikin meeting d in ba. Because you know my time is precious.

"Hisham ya murmusa kad an  Look Haidar, you and I both know dawowarka nada mahimmanci. Magana muke kan project d in da bamu tab a handling babba kaman shi ba. Kuma a matsayinka na Wanda ragamar kula da aikin ke k ark ashin ka ya kamata ace by now ka ziyarci site not just once or twice. Cikin k ank anin lokaci zamu fara. Sann any moment any time Dad dinka zai iya dawowa k asar nan. Mai kake tunani idan ya dawo Ya tadda baka nan.? The story will definitely change. And all our hard workings will go to waste.. Haidar you need to forget about your tour to America and come back as soon as possible. "

 I don t take orders from you Hisham. Let Aliyu Maitama do his worse. I do not give a damn.! Yana ida fad in haka ya katse kiran kafin yasa kai ya fice cikin huci saikace Hisham d in na ganinsa. Zuciyarsa na masa zafi dik sanda aka

ambata masa mahaifinsa. Sunan da dik sanda aka ambata sai yaji k una cikin zuciyarsa at the same time babu yanda ya iya wann sunan dai yake amsawa. Babban kuskuren da mahaifiyarsa Tai shine saka masa sunan wann mutumi da Tai Wanda duk duniya babu Wanda Ya tsana sama dashi.

Dareen ta fito daga mab oyarta tana bin bayansa da kallo Har ya b ace ma ganinta. Zama tai tana k ok arin figuring out maganganun da taji ya tattauna cikin waya.

A b anegarn Haidar kuwa can bakin beach yaje ya zauna tunanin duniya na damunsa. K iyayyan mahaifinsa ne zalla cikin zuciyarsa. Lokaci guda maganganun Hisham na yawo a kwanyarsa. If he wants to take his Dad down dole yaje yayi aikin koda baya son komawa. Rashin komawarsa na nufin zai iya rasa chance d insa na k arshe akan mahaifinsa. Dan kaman yanda Hisham yace ne idan har Dad d insa ya rigashi komawa Nigeria toh fah zaiyi replacing d insa da wani ne. He promised to make his Dad swallow all his words sann baya jin zai janye wann k udirin nasa.

Gajeren tsaki yai yana tunanin abun yi. Mommy ce ta fad o ransa. Yai scrolling kan sunanta. Kaman mai tunanin wani abu ya jima sosai kan lambarta had ida k ura ma sunanta ido. Saida ya furzar da huci kad an dan baida wani option kafin yai dialing layin.

Sunanta Ya fara ambata tana d aga wayan in the way he does sanda yake k arami. Sai Mommy taji hawaye ya ciko idonta. Idan Ya kirata da wann sigan lokacin k uruciyarsa ta kullesa ne a d aki taurin zuciyarsa bazai bari Ya rok eta ta bud e sa ba sai ya ambaci sunanta da wann sigan. Tai k ok ari Tai ta maza ta share hawayen da suka gangaro mata  Haidar ina ka shiga tsawon sati biyu.? Mai kake nufi Dani Haidar..? Mai kake nufi da Amaryarka dake zaman jiranka tsawon sati biyu. Shin ka cika alk awarin da ka d aukar min.?

Da ta ambaci amaryarsa sai yaji abun Ya masa wani banbarak wai. Girgiza kai yai kad an  Alk awari d aya na d aukar miki Mommy shine bazan saketa ba sai ta cika wata uku kaman yanda yake a Yarjejeniyar. Amma ban miki alk awarin zama da ita cikin watanni ukun ba.

Mommy ta zaro ido waje kaman yana ganinta. Idan baizo ba ai Babu amfanin auren. Ya zama wofi kenan.

Katse shirun Tai da fad in  A a Haidar kar mu fara wann wasan dakai. I mean what about the project.? Muddin mahaifinka ya rigaka saka k afa cikin gidan nan kasan sauran Haidar. All our efforts and sacrifices zasu tafi ne a banza . Haidar ka tuna na k ulla auren nan ne dan mahaifinka ya amince ya baka project din nan.

Katseta yai da fad in  To hell with everything Mommy.

Mommy ta mik e tsaye tana jin zufa na keto mata. Sai muryarta Ya soma rawa  A a Haidar.. Haidar kar kace haka.

" You know what Mommy, you are too demanding. Yes na yarda zan auri yarinyar chan or whatsoever da kika kawo kika ce na aura because I wanted to manage the project. But zama tareda ita under same roof ban miki wann alk awarin ba. It s suffocating already da na amince da auren. "

Mommy taci gaba da girgiza kai jin duk sadaukarwan da tai da duk wasu k ok arin ta zasu tashi a banza. Sai ta soma hawaye  Yanzu da gaske ka hakura da aikin Aliyu.? Mai zai faru Dani Haidar.? Mai zai faru da nawa auren.? Yanzu bazaka amince da AUREN WATA UKU dan ceto auren naka mahaifiyar ba.

Cikeda k osawa yake tattare naman goshinsa  Quit the act Mommy. Your victim card won t work on me. You brought this to yourself. You should blame yourself.

Cikin kuka Mommy ke fad in  Haidar cikin satin nan Mahaifinka zai dawo k asar nan. Na tabbata idan Har ya rigaka dawowa zaka dawo ka tadda bana nan. Idan har ni na haifeka zaka dawo Aliyu.. Zaka dawo ka ceci Aurena kafin mahaifinka ya sauk a k asar nan.. Tana ida fad in haka ta katse kiran ba tareda ta jira cewarsa ba.

Ya lumshe idonsa kad an yana tuna mafarkin da yai tareda iyayen nasa a kwanakin baya.. Yai gajeren tsaki wani b angare na zuciyarsa na fad a masa mafarki is the opposite of reality. Ya kuma yin gajeren tsaki zuciyarsa na kuma tunzura shi gameda al amarin iyayen nasa. Meyasa yakeji gaba d aya shidai baida wani alk ibla a rayuwarsa. Like

his life s a complete messed up. Baisan mai yake son yai ba. Baisan mai yake ji ba. A haka ya mik e yana tafiya baisan wani direction zaibi ba.

**

Abuja..

Mommy yau din mafarki tai Haidar ya dawo suna zaune parlor Kansa kwance saman cinyarta suna hira na d a da uwa da basu tab a irinsa ba. Tinda tai wann mafarki ta tashi da farin ciki ga dukkan alamu shirinta mai tasiri ne Akan Haidar din. A b angare guda ga Daddy ya mata waya ya sanar da ita nan da kwanaki biyu zuwa uku zai dawo da izinin Allah. Gaba d aya sai tana ji kaman lokacin dunk ulewar ahalinta ne yazo. Burinta yana gab da cika. Tuni tasa akai mata kiran Ummul ta sanar da ita Mijinta na nan tafe. Yacce kasan wacce takeda tabbacin dawowar Haidar d in ta dauko mai gyara na musamman irin nasu na shuwa aka soma yi ma Ummul sabon gyara. Wani sabon kula na musamman Mommy ke bawa Ummul.

Hankalin Anisa idan yayi dubu ya tashi. Babu shiri ta fita ta nufi gidansu Leenah dan bazata iya kallon wann kayan tashin hankali ba. Bazata bari Haidar ya dawo gidan ya cimma Ummul ba.

Leenah ta dubeta a dak ile  So da kika taso kika zo nan mai kike so na miki.?

Anisa tace  Leenah let s forget about everything. Nasan ban kyauta ba amma dole ce ta saka ni d aura miki laifin. Da ace na d auki laifin da yanzu bana gidan. Leenah I have no one to turn to but you. You just can t abandon me you know. Ta k arashe tana duban kawar tata kaman zatai kuka.

Shiru Leenah tai na d an lokaci kafin tace  Neesa I m not doing this. I won t allow myself to fall into your trap again. I m not that stupid.

"Anisa ta kamo hannayen Leenah  Girlfriend please mana. Zamu bari wann low class d in ta shiga tsakanin abotanmu ne.? Tayi mana guda biyu bazamu bari tayi na uku ba. Think, yanzu idan muka kyaleta ji zatai tayi nasara akanmu. And remember, we never back off for a fight. "

Shiru Leenah tai kafin tace  This is your battle Anisa. You should fight it alone.. Kin gane.

"Sai kuma ta faurzar da huci kad an ganin Anisa ta tsareta da ido  Fine, naji.. What do I get in return dan wann karon shiri babba zamuyi wanda bazata iya tsallakewa ba. "

Anisa ta jinjina Kai tana murmushi  Idan har kika taimaka min na zama matar Haidar komai mai sauk i ne Leenah. I promise not to let you end your life Washing clothes with bleach just to keep them white.

Leenah ta jinjina Kai tana murmushi  Lokaci yayi da zakiyi abinda kike tsoro Anisa.

Anisa ta dubeta cikin rashin fahimta  Kaman yaya..?

Leenah tace  Your ultimate goal is to get rid of her for good. Right.?

Anisa ta jinjina Kai  K warai kuwa.

Leenah ma ta jinjina Kai  Good..! Then make her disappear for good..

Anisa ta kuma girgiza Kai  But how.?

 Kill her Neesa.! Poison her once and for all.

Anisa ta zaro ido waje  A a Leenah.. What what if our plan fails again..? Kaman dai sauran..?

Leena ta dubeta  Anya da gaske kin shirya Anisa..?

Anisa ta dubeta a d an tsorace  Mai a zai faru idan bataci poison din ba.?

Leenah ta murmusa  Ba ko wani poison bane ake ci Anisa. Wani shak ansa ake a iska. A hankali yake lalata lungs kafin a ank ara sai gawan mutum. Kinga irin wann babu

41 / 103