AUREN WATA UKU by Sameena Aleeyou

Author :  Sameena Aleeyou Category :  KDP NOVELS

Chapter   33 / 103

96K to 99K   out of 306.8K words

umarni da yakai Inna Dije Asibitin koyarwa.

**

Cikin sand a Umma ke takowa ta nufi k ofan d akin Abba tana addu an Allah yasa kar ta tadda Dije.

Ai kaw tana tura k ofan a hankali taga Babu kowa sai Abba dake kwance shi kad ansa.

Tai k uri tana dubansa sai taji hawaye na neman ciko idonta. Rayuwarsu na baya taketa tunowa da yanda burin son ganin ta aurar da Ummul ko ta halin k ak a ya rufe mata ido. Ta share hawayen da suka zubo mata tana neman afuwan mahaliccinta cikin zuciyarta. Cikin sand a tamkar mai tsoron kar wani ya ganta ta shigo d akin. A d arare ta zaune gefe dashi. Tana hawaye take furta  Abban Ummul ka yafe mun. Na tapka kuskure mai girma. Kuma nasan ni ban cancanci yafiya ba.. Amma.. Kuka ya hanata ci gaba da magana. Saida tai mai isarta kukan da ba sauti kafin taci gaba  Bazan gushe ba Ina maka addu an samun lafiya mijina.. Hak ik a duniya makaranta ce kuma naga izna akan hakan. Duk abubuwan da na aikata Sun dawo gareni harda tukuici. Kaico na.. Kaicon irin wann rayuwa. Kaiconki Suwaiba.! Ta k arashe tana toshe bakinta dan kuka ne na gaske ke zuwa mata.

Shigowar Khulsum kenan ta hangi Umma zaune gaban gadon Abba tana shesshek ar kuka.

Khulsum Tai saurin k arasowa ta raba tsakanin mahaifinta da mahaifiyarta.

Umma ta d ago jiki a sanyaye tana duban Khulsum wacce itama d in ita take duba saidai babu d igon annuri a fuskarta.

 Khulsum..! Umma tace cikin tsananin rawar murya.

Khulsum ta girgiza mata kai  Umma me kikeyi a nan.. Dan Allah ki tashi ki fita kafin Inna Dije ta shigo ta taddaki. Dan yau ta sanar Dani zasu dawo tareda  Yaruwata wacce kikai mata auren rashin galiho. Inna Dije tace bazata bari aci amanan mahaifinmu dake kwance ba. Tace bazata dawo ba sai tareda  Yaruwata wacce kika rabamu da ita sabida son zuciya irin naki Umma. Khulsum ta k arashe hawaye na gangaro mata yayinda Umma ma ke hawaye tana jinjina kai. Dan a halin yanzu ita dai kam tasan batada wani hujja ko kalamai da zatai amfani dasu dan ta wanke kanta. Ta kuma san sai yanda k arfin Dije ya k are wajen ganin ta rabata da ahalinta.

 Umma dan Allah ki tashi ki fice.. Bamu neman wani tashin hankali a nan.. Khulsum ta sake fad i cikin rawar murya.

Jiki a sanyaye Umma ta mik e sai ta ajiye  yar kular da ta shigo dashi na abinci Wanda ta kawo ne ma Khulsum d in.

Duban foodflask d in Khulsum Tai ganin Umma takai k ofa tai saurin dakatar da Umma kafin ta d auki kular ta mik a mata  Kin mance wann Umma. Idan dan Abba kika kawo baici.. Idan kuma sabida ni kika kawo kiyi hak uri nima bana buk ata. Ci na ko shana bai tab a damunki ba Umma. Abu d aya ne damuwarki a gidan duniyar nan shine ki aurar da  Yaruwata. Tai murmushi mai ciwo  Auren da kikai ikirarin kin rabu dani akan shi Umma.. Wacce Har zaki mata irin wann kalami bana tunanin akwai sauran damuwar da zakiyi da ita Umma.. Haka ne.? Ta k arashe tana duban mahaifiyar tata.

Har lokacin Umma bata iya cewa komai ba sai hawaye.

Khulsum ta share hawayen da suka zubo mata kafin ta kuma nuna ma Umma k ofa  Idan Inna Dije tazo nan ta sameki Umma kinsan abin bazai kyau ba. Ki dubi girman Allah ki duba jinyan da mahaifina ke ciki dan Allah ki fita ki tafi Umma..

Umma ta jinjina kai tana hawaye ta nufo waje. Khulsum tai saurin bin bayanta rik eda kulan abincin tana k ok arin dakatar da ita.

Daidai lokacin motar Hilal tai parking..

Aiko Inna Dije tana hango Umma da Khulsum tai saurin fitowa ta nufosu.

Ta yanda take shiga bata nan take fita ba. Saida tai ma Umma tas kafin ta janyo Khulsum tace maza su shige wajen Abba.

Khulsum ta kaikaito ta dubi Umma tana kuma sharan k walla.

Haka Umma taci gaba da tafiya kaman kazar da k wai ya fashe ma.

Hilal da akai komai gabansa bayan Umma yabi da mota dan sosai ta basa tausayi. Ya fito ya gaida Umma bayan yayi parking gefen kwalta. Umma ta ganesa d an wajen Hajiya Asshe ne da ba yau suka fara had uwa ba. Hilal Ya rok eta ta shiga mota ya kaita gida. Da fari k in amincewa Umma tai saida Hilal yai da gaske dan ta kula idan har bata shigan ba bazai k yaleta ba.

Yai saurin bud e mata backseat ta shige kafin ya dawo mazauninsa Ya shige had ida tada motar.

Har k ofan gida yakai Umma kafin Ya juya. Maimakon ya koma gida sai ya koma asibitin.

Room number d in Abba ya tambaya a reception suka sanar dashi. Ya isa yai knocking. Har lokacin Khulsum kuka take bayan Inna Dije ta sanar da ita sab anin halinda ta baro Ummul ciki. Cewa da gaske Suwaiba ta saida ta ne ma wasu irin mutane marassa imani balle mutunci. Ba yanda bataiba ganin k ok arin ta dawo da Ummul amma mutanen sunce kudi suka sa sukai sayi Ummul. Ko Kotu za aje bazasu iya kashe auren Ummul ba tinda tak ama suke da kudi . Yacce kasan zamanin cinikin bayi haka aka saida  yaruwarta a wulak ance.

Knocking d in ne Ya d auki hankalinsu. Inna Dije ta mik e tana tambayan wanene. Ga mamakinta Hilal ta kuma gani.

Ya sakar mata murmushi yana gaisheta had ida tambayarta mai jiki. Ta amsa tana tambayarsa lafiya. Ko wani mantuwa ne Asshen Tai.

Hilal Ya girgiza kai alamun a a. Sai ya k ara da  Em.. Da Allah dama nace.. Emm yarinyar nan da na gani d azu.. Dan shi dik had uwar da suke da Khulsum kusan sau uku bazaice ga sunanta ba.

Inna Dije ta katsesa  Wace kenan..?

Hilal yace  Emm.. K anwar Matar Haidar. Dan ya tabbata ta haka kawai za a ganeta.

Jin haka yasa Khulsum lek owa tana dubansa dan taso d ago muryar. Ai kuwa shi d in ne dai.

Ta galla masa harara cikeda takaici musamman da Inna Dije ta sanar da ita yanda sukai da danginsa akan  yaruwarta Ummul.

Hangota da Hilal yai sai ta sakar mata murmushi Ya d ago mata hannu alamun gaisuwa.

Inna Dije da Tai k ebebe bakin k ofa tace  Toooh mai kake nema wajenta.?

Hilal Ya rasa abun fad i. Sai ya soma  yan kame kame  Em.. Dama akwai wani sak o ne da zan bata.. Idan hakan na matsala.

"Ta dubeshi a dak ile, sai Ta juyo ta dubi Khulsum, ta kuma duban Hilal  Minti goma. Minti goma na baka. Kuma kar kuyi nisa Ku tsaya bayan lambun d akin nan yanda zanke hango ku ta window ehe.. Ta dubi Khulsum tace  Zo kije ina kallonku ta window. "

Har lokacin hararsa kurum Khulsum take. Kaf danginsu ta tsanesu.

Suka jera suna tafiya har suka isa zuwa wajen wani dogon kujera na shak atawa. Hilal Ya nuna mata kujeran

 Bismillah..

 Kaga Malam ba zuwa nan nai dan na saurareka ba. Zuwa nai na baka sak o ka fad a ma azzaluman danginka. Ni UmmuKhulsum  yaruwarta sai na raba wann auren k etar da sukai ma d ansu da ita. Ka fahimta.!

Hilal ta girgiza kai kad an dan sai yanzu yake jin sunan nata  Ki rik e sak on ki dan bazan isar ba. Kinsan dalili.? Ya tsareta da ido yanda take huci kafin yaci gaba  Ni ba maras kunya bane. Kuma Ina daraja iyayena.

"Ganin irin duban da Khulsum ke masa ya sanya shi saurin d aga hannayensa biyu alamun surrender  Look, I m not implying anything here. Kar ki dauka da wani manufa. Quite the contrary. Ya jinjina kai kafin yaci gaba  But honestly, abinda kikaima mahaifiyarki d azu ba daidai bane. Ko meye mahaifiya tayi ta cancanci a saurareta& . Ko dan girman hakkin da take dashi akan D anta. Nasan kin sani amma tunasarwa yanada kyau. "

 Malam kai baka san komai ba. Kar ka bada shaida kan abinda Bakada masaniya. Ta fad a hawaye na gangaro mata dan ita kanta tana jin ciwon abun cikin ranta.

"Hilal Ya jinjina kai  Matsayin iyaye musamman mahaifiya Ya wuce a k ullacesu. Barin baki wani labari gajere. Ya d an kuma takowa ya zauna saman kujerar. Lokaci guda yaci gaba  A lokutan baya inada kusanci sosai da Abba na. Baya iya bacci ba tareda ya ganni ba.. Ko baya gidan mahaifiyata idan yazo Ya tadda ban dawo makaranta ba sai ya jira na dawo kafin ya tafi. Gidan stepmom d ina da gidanmu isn t that far. So takai ta kawo ko sallan asuba Ya fito sai ya biyo har gidanmu Ya tadani mun tafi tare. Toh wann tashi na da asuba da Abba yake sai yasa gaba d aya naji bana son kusancina dashi a ganina tak ura min yake yana yanke min bacci na. Ya d an murmusa yana girgiza kai  Back in the day, Haidar cousin d ina yakan zo gidanmu yai kwanaki . Abin sosai yake birge Haidar yanda yake ganina tareda Abba na. What he s been denied his whole life. Ya girgiza kai  I know I shouldn t be telling you all this amma ta kama ne shiyasa nake sanar dake. Hilal yaci gaba  Bama son fita sallan asuba but Haidar yana mun sha awan wann opportunity d in na kasancewa da Abba na. Ko naji Abba yazo tada mu tafiya masallaci bana tashi sai na barsa yai knocking har ya hak ura ya tafi. Amma sai Haidar Ya tadani dole yace mubi Abba masallaci ba tareda munyi alwala ba tinda shine bama sonyi wai mu gudun kar baccinmu Ya tafi. A haka za ayi sallah damu idonmu a rufe muna bacci, idan mun dawo gida sai muci gaba da baccinmu. "

Ya d an dubeta ganin ta zuba masa ido  Hey ba wai fah bama yin sallah bane idan mun dawo gida. Quite alright zamuci gaba da baccinmu ne bayan mun dawo masallacin. idan mun tashi da safe sai muyi alwala muyi sallah mai alwala. Wai mu munyi dabara baccinmu bai gudu ba.. Crazy right. Ya fad i murmushi saman fuskarsa yana jinina kai.  That was then nake fad a Miki. Lokacin k uruciya.. Idan ban mance ba Babban Yayana Haidar kanshi bai rufa ashirin ba balle ni. Ya fad I haka tamkar wacce ta tsile shi.

Hilal ya murmusa yana jinjna kai  I Guess a halin yanzu k anan k annena yaran third wife d in Abba sun k wace Fada na wajen Abba. Na daina ganinsa often musamman a gidanmu. And ya daina zuwa tadani sallan asuba. Ya zama everyday idan zan tashi sallan asuba sai na tuna Abba da yanda yake zuwa ya tadani koda baya gidanmu. Ya d ago ya dubeta  Moral of the story kar kayi wasa da damar da ka samu. Sometimes we don t know the value of what we have in hand until we lose it. So please ki saurari mahaifiyarki tin kinada daman hakan. Ya k arashe kyakkyawan

murmushi saman fuskarsa. Lokaci guda ta mik e yana fad in  Barin tafi before you attack me da irin wann kallon da kike mun.

Khulsum ko janye k afarta ta kasa jikinta yayi mugun sanyi da maganganun Hilal.

Har ya soma tafiya ya juyo ya dubeta nan yanda ya barta tsaye  Kar fah wataran kiyi Haidar yaji labarin nan a bakin ki since he s married to your sister now. My cousin will definitely kill me idan yaji na bada labarin k uruciyarsa ma k anwar matarsa. sallan da muka dingayi babu alwala. Ya k arashe yana murmushi. Har ya soma tafiya ya kuma juyowa  And.. kar ki damu zaki jima baki ganni ba daga yau. Cos I ll be flying back to school in a couple of days. I hope zakiyi tunani kan abinda na fad a Miki.. Goodbye. Ya k arashe yana d ago mata hannunsa mai rik eda mabud in mota.

Jiki a sanyaye Khulsum ta silale ta zauna saman kujeran tana dubansa yana tafiya har ya b ace ma ganinta. Ba wai bata so ta aminta da kalamansa bane. Saidai har k asan Zuciyarta bata in zata iya komawa ga Umma.

Akan idon Inna Dije komai ya auku. Ta murmusa kad an. Cikin zuciyarta take ayyana lallai idan hasashenta ya tabbata D an Asshe son Khulsum yake ko shakka babu ta samu makamin da ta yak i Asshe dashi cikin sauk i tinda a halin yanzu Khulsum a hannunta take. Tsaf tasan ta yanda zata b ullo ma Asshe bariki. Ta kuma sakin murmushi tana jinina Kai a hankali. A fili take furta  Asshe bariki kin shigo hannu.!

**

Hisham ya dubi mahaifiyarsa Wanda Ya kula gaba d aya ranar kaman tana avoiding d insa ne musamman da ya d ago mata zancen Ummul. Bai kuma mata maganar ba sai shirin fita da yai da yammaci. A parlor ya taddata tana zaune tana kallon tv. Ta dubesa da mamaki  Ina zaka.. Kaida ba wasu abokai gareka a garin nan ba.

Ya d an sauk e ajiyan zuciya kad an  Emm.. Gidansu Ummul na nufa Hajja.. Inaso naji ya jikin mahaifinta..

Bata san sanda ta mik e tsaye ba. Ta soma girgiza kai  A a Hisham.. Koda wasa. Ba kai ba mutanen nan har abada kuma.. Ka cire Ummul a ranka.

Hisham Ya girgiza kai cikin rashin fahimta  Hajja ban fahimceki ba.. Wai meke faruwa da Ummul d in ne..?

Ganin mahaifiyarsa bata amsa shi ba ya sanya shi sakin murmushi mai ciwo  Kinje nema min aurenta kaman yanda kikace.. Suma sunyi rejecting d ina kaman dai sauran ko.. Haka ne Hajja. Yaci gaba da jinjina kai idonsa na kuma rinewa zuciyarsa na kuma karaya  Hajja I love Ummul. I sincerely do.. I want to build a family with her.. Ahalinda a kullum kike min fata da burin ki gani.

Katsesa tai  Ya isa na ce ka cireta a ranka. Kuma ko hanyar da Ya danganci ahalinta kar ka kuma bi.

Girgiza kai yake cikin rashin yarda  Hajja ki gafarceni.. Not that I m being to pushy about this.. Kece kika fara saka mun hope akanta.. Yanzu da zuciyana ya tabbatar mun Ya kamu da sonta why the sudden change of mind.? Hajja Wai meke faruwa ne dan Allah.? Ya k arashe cikin rawar murya.

 Abinda yake faruwa Hisham shine Ummul ta haramta a gareka.! Ummul tayi Aure.! Ita d in matar wani ne a yanzu..!

Duban mahaifiyarsa yake cikin tsananin shock.!

SameenaAleeyou *AUREN WATA UKU.!*

*25*

*©þSameena Aleeyou& *

"Ya girgiza Kai kad an disbelievingly  Hajjah.. Ban.. Ban fahimceki ba. Aure.? Ummul tayi aure..? Ya kuma girgiza Kai  Ina nufin, wane irin aure kuma.? "

 Zauna. Ta fad i tana nuna masa kujeran dake gefensa.

Jiki a matuk ar sanyaye Hisham ya ja k afafunsa ya isa ya zauna had ida zuba ma mahaifiyarsa ido.

" Hisham, ba wann karon bane ka fara Neman aure baka samu ba. Ka kai sadaki, har an saka rana a wasu lokutan amma daga k arshe an hanaka. Toh ina so ka saka ma ranka wann bazai zama na k arshe ba. Kuma shi aure da kake gani nufi ne na Allah. Matar mutum kuma bazata wuce shi ba. A kullum hud ubar da nake maka kenan. Kar ka saka damuwan rejecting d inka da akeyi cikin zuciyarka. Lokaci ne kawai baiyi ba amma idan lokaci yayi zakayi Aure. Abinda yasa na maka sha awan Unmulkhair ba komai bane face aminta da nayi da hankalinta, tarbiyarta da kuma addininta. Kaman yanda yazo cikin hadisin Abu Hurayrah Wanda bukhari ya rawaito  Manzon Allah (SAW) yace ana auren mace sabida abubuwa guda hudu, sabida dukiyarta, sabida nasabarta, sabida kyaunta ko sabida Addininta. Sai Manzon Allah SAW yace Na horeku da ma abociya addini hannunka zai samu riba. Wann yasa nai maka sha awar Ummulkhair. Ta kuma daidaita zamanta cikin kujeran kafin taci gaba  Bugu da k ari kaida Ummul kunada k addara mai kamanceceniya. Dukanku

33 / 103