AUREN WATA UKU by Sameena Aleeyou

Author :  Sameena Aleeyou Category :  KDP NOVELS

Chapter   65 / 103

192K to 195K   out of 306.8K words

anuwa Ya d auki Haidar ba aboki kawai ba sosai Ya hakan Ya haifar mata da sanyin jiki. Bata san dalili ba amma sai taji tunanin Fannah da abinda ke cikinta yazo mata. Watak ila da ace Fannah ta haife abinda ke cikinta idan Ya fito namiji da yanzu Sun taso tare haka da D anuwansa Haidar tamkar dai abokan. Sai ta tsinci kanta da addu an Allah Ya bayyana mata Fannah Ya kuma sa ta haifi abinda ke cikinta ko Haidar d inta zai samu D anuwa ko  yar uwa. Daga bisani mik ewa tai tana ce ma Hisham Ya saki jikinsa kaman a gida yake Yaci abubuwan da aka kawo masa. A haka Mommy ta bar parlorn duk jikinta a mace sakamakon tuno Fannah da abindake cikinta da tayi.

Yayinda Hisham yai mutuwar zaune yana jin shirin Kwaise Maitama. Wai shi Hisham shine zai gyara ma Haidar gidan da zai zaman aure da Ummul d insa sann gidan ma ba ko wane gida ba. Gidan Mahaifinsa da ya fara zama ciki lokacin da yazo garin. Idan akwai Wanda yafi kowa cancanta da zaman aure tareda Ummul a wann gidan ba kowa bane face shi. Shine babban d an mahaifinsa sann shine ya fara son Ummulkhair tun kafin Kwaise tai mata k adararren auren nan da D anta. She s so selfish. Ta ya zai fara wann aikin ma.. Just how.?

Muryar Anisa yaji a kansa wacce mamaki ya cika sai waige waige take  What are you doing here.? Who invited you.?

Duban Anisa yai sai Ya murmusa  Mu gaisa mana kafin duka wad ann..

Anisa taci gaba da  yan waige waige kafin tai k asa da murya tace  Is this also part of your games.?

CCTV camera dake mak ale a parlorn Ya kalla sai Ya murmusa Yace  Neesa long time no see. Ko dan dik rashin lafiyar abokina ne ya b oyeki kema..?

Mamaki Ya cika Anisa tana duban Hisham dake kurb an drink din dake hannunsa. Lokaci guda Ya mik e yai k asa da murya  Zan iya samun rakiyarki..? To my ride.?

Anisa ta murmusa ta biye wasan Hisham  Sure.. Of course.

Hisham ya nuna mata hanya  After you.

Sa kai sukai suka fice a tare. Suna isa jikin motar Hisham yace  Get in.

Ta dubesa da mamaki  Ban gane ba.. Are you a kidnapper now.?

 Just get in Neesa.. We need to talk.. Somewhere else.

Ba musu ta bud e motar ta shige kafin Hisham ya shige mazaunin driver ya tada motar suka fice daga gidan.

Tinda suka fice daga Hisham ke zabga gudu saman kwalta zuciyarsa na tafarfasa musamman idan Ya tuna aikin da Kwaise Maitama ta basa wai shi Hisham sai zai renovating gidan da Haidar da Ummul d insa wai zasu zauna.

Anisa ganin gudu ba na k arau ba Hisham na yunk urin hallak asu cikin motar ta soma k ok arin dakatar dashi  Ka dakata Hisham.! Wai meke faruwa ne.? Why are you so furious.? Where are you taking me to.?!

A harzuk e ya buga kan steering wheel ya dubeta yace  I don t know Neesa.! I just don t know maybe to hell.!

Yanda Yai maganar yana huci gashi bai daina gudu ba yasa Anisa kuma razana ga wata mota gaba garesu Wanda k iris Ya rage Hisham bai daki bayan motar ba  Hishaamm.! Ta k arashe tana daka masa tsawa daidai sanda Hisham ke taka birki a tsakiyar titi. Rufin asirin Allah Babu wata mota bayansu.

Ya d ago yana dubanta cikin huci. Itama d in hucin take tana dubansa  Just what do you think you are doing.? What s gotten into you.? Are you trying to kill us or something.?! Meye haka.? Kaga saidai tafi hell d inka kai kad ai but I won t allow you to take me with you..! Ta k arashe tana k ok arin fincikar marfin motar.

Hisham Ya furzar da huci kad an yace  All right.. I m sorry..

Ta juyo tana dubansa fuska a tamke.

Parking yai gefen hanya kafin ya shafi fuskarsa yace  I can t stand your Aunt Neesa. I just can t.!

 Mai tai..? Mai ma ya kaika gidan in the first place. I thought your friend is still in the hospital. So why were you there anyway.?

Ya dubeta sosai  Kirana tayi ta bani wani aiki.. Aikin da zaifi mun ciwo sama da ko wani aiki a rayuwata.!

Anisa ta girgiza kai cikin rashin fahimta  Aiki.? Wane irin aiki kuma..? For all I know my Aunt doesn t take part a ayyukan company.

Folder din dake hannunsa ya mik a mata.

Anisa ta girgiza kai  Meye wann.?

 Karba ki gani.

Ta karba ta shiga bud ewa  Dukda ba Layina bane amma Wann ai kaman plan ne na gida.? Mai hakan yake nufi.?

 Hakan yana nufin ni ne mutumin da Kwaise Maitama ta d aura ma alhakin gyaran gidan da Haidar zai angwance da Ummul d ita ciki.!

Anisa ta zaro ido tana dubansa  No you can t be serious.? You know you are such a joker.

Hisham ya dubeta sosai  I m being serious here Neesa. Hajiya Kwaise Maitama ta d aura alhakin gyaran gidan hannun aminin D anta.! Ya gyara zamansa kadan yana jinjina kai  Hakan na nufin zanyi mastering ko wani lungu da sak o na cikin gidan a saukake. Idan naso na d auke Ummul d ita na gudu da ita a randa aka kai masa ita wann gidan.. Sann kuma na cinna ma gidan wuta your beloved Haidar na ciki bayan na gudu da abar k aunata. Kwaise Maitama zata hadiye ranta da zaran ta rasa tilon D anta. Haka ne.?! Ya k arashe yana fashewa da dariya.

Anisa ta girgiza kai  You are insane Hisham. Kar ka mance a Yarjejeniyarmu Babu cutar da both parties ina nufin Haidar da Ummul. Rabasu shine agenda d in haka ne.?

Ya murmusa kad an  Just kidding sweetheart. Ki kwantar da hankalinki Haidar dinki is safe matuk ar Ummul dita tana lafiya. Abun shine Hajiya Kwaise ta kawo mun hanya mafi sauki ne da zan d auke kayata na gudu. Idan Har na kasance Wanda zai renovating wann gidan ke kuma ya kamata ki zamto event planner. Baki tunanin abin zai k ayatar.? Ya k arashe yana kashe mata ido guda.

Shiru tai kaman mai nazari sai kuma ta shiga jinjina kai  Yes. K warai ka kawo shawari. Idan Har zaka kasance mai gyara gidan da zasu zauna ni yafi cancanta na zamto wacce zata shirya shagulgulan bikin tariyar. Kaga a sauk ak e zamu rufta komai mu lalata komai.. Duk shirin Mommy na ganin Ummul da Haidar sun tabbata ma aurata zamu lalata shi. Ko wannenmu ya kasance da abun k aunarsa haka ne.?

Hisham Ya kuma murmusawa  Perfect.! Ni yanzu aiki na ya shigo hannu saura kiyi naki k ok arin ta dank a Miki ragamar jagorancin shagalin bikin tariyar.

Anisa ta murmusa kafin tace  Bikin da Aunty Kwaise Maitama bazata tab a mancewa dashi ba. Bukin da zamu gayyat manyan bak i ciki harda Dareen.. Tsohuwar sirkar ta da basu tab a had uwa ba.!

Suka kece da dariya suna ci gaba da ayanna manufofinsu.

**

Hospital..

Haidar ya dubeta dan ya kula yanayinta a kwanakin ya d an sauya gashi in less than 2weeks za a musu sallama.

Ta k araso ta bashi magungunansa fuskarta Babu wani walwala. Zata mik e Ya kamo hannunta.

Ta juyo ta dubesa still babu wani walwala tattareda ita.

Ganin Ya tsareta da ido ya sata sauk ar da idonta kad an.

 Khairy& ! Ya ambato sunanta a hankali.

Still bata d ago ta kallesa ba saima hawaye da taji na yunk urin zuwa mata. Zuciyarta cike yake da tarin abubuwa. Ga maganganun Anisa Wanda ta sanar da ita kwanakin can ga kewar ahalinta da ta baro gida da ya addabeta. Tana nan tana lissafin watannin da Umma ta d ibar mata ta waiwayi gida wato watanni uku bayan aurenta. Dukda cewa bai shige sauran sati biyu watannin su cika ba ji take kaman bazasu cika ba. Majinyacin Mahaifinta da bata san wani hali yake ciki ba.  Yanuwanta musamman  yaruwarta Ummukhulsum da ko bacci bai rabasu a baya sann da ita kanta Umman koda itace ta bata wann sharad in. Tayi kewarsu gaba d aya sann ta k agu ta gansu taji daga garesu.

 Look up Khairy.. Kalleni.. Yai maganar softly.

Sai ta d ago ta dubeshi.

Hawaye Ya hango kwance cikin idonta.

 Are you crying.? Ya tambaya yana k ok arin kai hannunsa had ida d ago hab arta kad an.

Baisan Ya akai ba saiji yai hannun nasa a kasan idonta . Gently ya shiga share mata hawayen dake mak ale cikin idonta Wanda tuni sun ziraro k asa. Ai kaw kaman wacce ke jiran dalili sai ta soma kuka maras sauti.

Haidar yai mata k uri yana kallonta.

A hankali Ya furta  Come here. Ya janyota zuwa b angaren jikinsa. Kaman wacce ke jira nan ta soma kuka sosai kanta cikin k irjinsa.

SameenaAleeyou *AUREN WATA UKU..!*

*44*

*©þSameena Aleeyou& *

Sun d auki lokaci sosai a haka Har saida kukan nata Ya tsagaita yayinda Haidar yaci gaba da Shafa kanta zuwa bayanta a hankali cikin k ok arinsa na calming dinta.

D akin yai shiru tana nan kamo cikin k irjinsa sai zukatansu dake bugawa kusan a tare.

Bata San dalili amma sosai ta samu natsuwa da kwanciyar hankali tattareda shi. Cikin rawar murya irinta mai kuka take furta  Nayi kewarsu..! Nayi kewarsu sosai..?

Ya kuma shigar da ita k irjinsa. Ba ra ayinsa bane bin diddigin matsalolin mutane. Baisan dalili ba amma sai yaji yana son jin nata matsalan  Su waye kikayi kewarsu.?

A hankali take furta  Abba.. Umma.. Khulsum.. Da sauran  yanuwana..! Ta k arashe wani kukan na zuwa mata.

Haidar yaci gaba da Shafa bayanta yana kokarin kwantar mata da hankali. D akin yai shiru har kaman bazai ce komai ba sai kuma yace  Then& give them a call..

Shiru bata ce komai ba.. Shima saida yai maganar ya tuna duk zamansu shidai bai tab a ganinta da waya ba sann bai tab a ganin ta kira kowa ba. Ya d an kamo arms dinta Ya d ago ta kad an  Where is your cell phone& Do you have one..?

Shiru kaman bazata ce komai ba sai kuma ta girgiza kai a hankali.

"Mamaki Ya cika Haidar.  Ta Ya za a ce mutum baida wayar salula. Is this even possible.? Ya dan girgiza kai kad an, Kasancewar shi kansa mutum ne da bai cika son magana da bin diddigin al amari ba yasa shi jinjina Kai a hankali. Sai Ya mik a hannun Ya d auki nasa wayar. Sai gani Ummul tai yana mik a mata nasa wayar."

 Here..! You& . can use mine.. If that s.. ok with you.. Ya k arashe yana dubanta sosai.

Ta dubesa sai ta dubi wayar. Jikinta ya kuma yin sanyi sakamakon tunowa da kalaman Umma  Kar ki neme mu koda a waya ne har sai kin cika watanni uku a gidan aurenki . Sai ta girgiza kai a hankali. Cikin rawar murya tace  Ban rik e lambobinsu akai na ba..

"Wann karon ma da mamaki yake dubanta sosai. Dukda shima bai tab a damuwa ya kiyaye lambobin ahalinsa ba tin yaranta yasan hakan nada alak a da rashin jituwa da k alubale da ya fuskanta da iyayensa tin yarinta. Amma ita tanada alak a mai kyau da iyayenta ga dukkan alamu, musamman mahaifinta dan bai mance ta sanar dashi sabida shi ta amince da aurensa. Amma sai bai ce komai ba ya jinjina Kai a hankali."

Kallonta ya kuma yi dan shidai baisan wani aba lallashi ba a rayuwarsa sann bai iya ta ba. Sai ya

"kamo hannunta cikin nasa ya kuma kwantar da ita gefen kafad arsa, yatsun hannunta cikin nasa. Calmly yake fad in  You know, I m not used to seeing you like this.. Murmushi yafi Miki kyau. Ya k arashe kaman ba daga bakinsa maganar ya fito ba."

Sai taji Murmushin ya kufce mata out of nowhere. tai saurin kare fuskarta da tafukan hannayenta.

Hannu yasa ya d ago fuskanta kad an suna duban juna. Ya tsareta sosai da ido kafin yace  Do you feel better now..? Ya tambaya fuskarta tallafe cikin tafukan hannayensa.

D an lumshe idanunta tai kafin ta jinjina masa kai a hankali.

Shima ya jinjina nasa kan. Su duka biyun murmushi ne saman fuskokinsu.

**

"Anisa ta shigo a guje tana nuna ma Mommy Pages na different professional event planners. Ta murmusa tace  Yauwa Mommy ya kikaga wann. The event should be grand and super elegant. Ya kamata ayi komai to perfection. I ll be the coordinator.. And trust me, it will definitely be a sight to behold.! Ta k arashe tana juyi gaban Mommy had ida juya ido. Cikin zuciyarta kuwa cewa take  Dan na miki alkawari Mommy, akwai abubuwa da dama da zasu faru a wann rana Wanda idaniya bazasu tab a mancewa ba. "

Mommy ta tab e baki tana dubanta sama da k asa  Toh ce Miki akayi shiririta zaayi wajen ne.? Bani son shashashan cin nan naki.

Anisa ta turo baki kad an  Haba Mommy.. I m just being concerned here& Kuma kinsan abu idan aka ce biki toh a nan wayota da basirata Ya k are.. Mommy kinsan bazaki iya dealing da wani headache na event a yanzu ba. Kuma Haidar cousin dina ne Ummul kuma I consider her friend. Ni ce yafi cancanta na shirya shagalinsu Mommy. Just assign me to do the work please.. Please Mommy. And kuma kinsan abu na zamani sai d an zamani.. Gwara a shirya komai daidai da zamani da yayi. Ta k arashe tana juya ido da rangwad a Wanda d abi ar ta ce.

Mommy ta kuma girgiza kai yayinda Anisa taci gaba da mata magiya tana fad in ta dank a mata ragamar shirya shagalin.

"Murmushi Mommy tayi had ida girgiza kai kad an  Fine, naji Anisa.. Amma kinsan bani so a samu wani mishkila. "

"Anisa harda  yar tsallenta tana fad in baza a samu mishkila ba, kama daga shirya wajen taro, live entertainments har zuwa guests list."

Mommy ta murmusa tana duban Anisa tana jin dadin yanda kowa ke marmarin biki. Batai k asa a gwiwa ba taci gaba da kiran k awayenta da matan abokan kasuwancin Daddy tana sanar dasu. Sann hakan wani dama ne da zai goge scandal din da yai erupting kwanakin baya. Labarin da wani gidan jarida ya wallafa cewa Engr Aliyu Maitama yayi ma d ansa auren sirri da ba asan ko wacece Amaryar ba. A wann rana zata gabatar da Ummulkhair matsayin matar D ansu Haidar ga duk abokan alk allarsu dama sauran jama a gaba d aya.

Anisa kaman ta zuba ruwa a k asa ta sha dan murna. Haka ta kirawo Hisham tana sanar dashi plan dinsu Ya tafi yanda suka tsara. Mommy dai ta dank a mata ragamar jagorancin shagalin bikin. Sann Gidan Haidar da Hisham ke renovating nan ne venue kaman yanda Mommy ta buk ata . Hisham yai muguwar murmushi yace komai Ya tafi daidai.. A ranar wann shagalin zasu striking plan d in su. Ranan da Kwaise Maitama take tunanin farin cikin ahalinsu zai soma wann ranar komai zai wargaje.

A haka ko wani b angare suka ci gaba da gudanar da shirye shirye yahinda b angaren Haidar da Ummul sabo da shak uwa ke dad a shiga tsakaninsu.

A b angaren su Tani ma suna nan suna nasu tanadin dan Hajiya Asshe ta sanar dasu  yaruwarta Hajiya Kwaise na shirya gagarumin bikin tariyar Ummul da Haidar Wanda suma a nasu shirin wann ranar zasu k addamar da shirinsu. Zasu fayyace ma Ummul komai gameda mahaifiyarta da wulak antaccen auren da tai mata. Zasu jefa rayuwar Suwaiba cikin garari a wann ranar. Zasu d auki duk wani fansarsu dake kan Suwaiba.

A b angaren Ummul dad i da k arin sakin jikinta da Haidar yanada alak a da tsananin farin ciki da take ciki. Watanni uku Sun kusa cika zataga ahalin ta kaman yanda ta d aukar ma mahaifiyarta alk awari cewa bazata waiwayesu ba har sai ta cika watanni uku da aure kaman yanda mahaifiyar tata ta buk ata daga gareta.

Shi kuwa Haidar dukda shiryawa da yai da mahaifiyarsa saidai har kawo wann lokacin bai saka mahaifinsa a idonsa ba. Daddy bai kuma dawowa asibiti ya dubasa

65 / 103