AUREN WATA UKU by Sameena Aleeyou

Author :  Sameena Aleeyou Category :  KDP NOVELS

Chapter   57 / 103

168K to 171K   out of 306.8K words

ta shak i poison Dr ya sanar da ita yanda Haidar Ya kula da ita. Ta tuna d auketa da yai Ya kaita wann gidan Ya kulle.. Ta tuna yanda yai fitar da Mommy da kansa daga hannun  yansanda Wanda a baya ya dage sai an kulleta a prison. Ta tuna tattaunawarsu kafin Had arin Ya faru yanda yace mata bazai saceta ba kuma bazai sake rufeta ba sann zai sawwak a mata tai tafiyarta shima zai tafi zai tafiya mai nisa far from everyone and everything. Ta tuna sanda hadarin ke faruwa yanda ya finciki seatbelt d insa yai tsalle daga nasa kujeran yai mata rumfa cikin k ok arin kareta. Ta lumshe idanunta hawaye suka gangaro mata. Bayan mahaifinta bataji akwai wani D an adam da Ya tab a ba ma rayuwarta mahimmanci irin haka. Ta bud e lumsassun idanunta masu zuban ruwa tana kallonsa. A hankali ta soma k ok arin kai hannunta dake rawa ta d aura saman nasa hannun. A hankali take furta  A lokacin da Umma ta shirya aurena da kai na shiga damuwa da tashin hankali na rashin sanin wanene zata aura mun. Ta kuma goge hawayen da suka gangaro mata  Ban tsammaci farin ciki ko wani rayuwa mai inganci cikin auren ba kama daga mutanen da shafin rayuwa zata had ani dasu Har zuwa mijin. Ta k ura masa ido hawaye na kuma gangaro mata  Shin kasan kowa gudu na yake.? Ni Ummulkhairi ban tab s tsammanin akwai wani D anadam da zai fifita rayuwata sama da nashi ba. Koda ace akwai ban tab a tsammani daga wajen mutum irinka ba. Wanda na tabbata ka fini a komai sau babu adadi. Sann mu biyun duniyar mu sun banbanta. Haka ne.? Ta kuma jinjina kai tana hawaye  Dole ce tasa na danne nawa raunin gaban Mommy dan na bata k warin gwiwa.. Amma kasan me..? Banida wani k warin gwiwa.. Dan Allah ka tashi kaji.. Ka tashi..! Ta k arashe kuka na neman b alle mata da gaske. Tai k ok arin saita kanta kafin ta kuma dubansa murmushi da hawaye saman fuskarta  A koda yaushe kana kiran kanka Monster.. Ni kuma ina fad a maka kai ba mugu bane.. Mugu bazai tab a zama mai kyakkyawan zuciya wanda ke saka damuwar wasu sama da nasa irinka ba. Yau d in na kuma yarda da haka bayan abinda ka mun.. Watak ila da baka zab i ka bani kariya ba Watak ila da ni ce zan kasance nan a kwance ba kai ba..! Ta share hawayen da suka ziraro mata. Ta kuma daura yatsun hannunta saman nasa  Ina tareda kai.. Zaka samu lafiya cikin k udurar Ubangiji.. Allah Ya baka lafiya& SweetMonster..! Ta k arashe tana mai kwantar da kanta gefensa kad an.

**

Kano&

Hilal na Ida parking Ya juyo ya dubi Umma dake zaune bayan motar. Murmushi Ya saki kad an  Umma mun iso..

Umma ta sauk e ajiyan zuciya tana dubansa  Hilal.. Na haneka kak i ji.. Mai zai faru idan mahaifiyarka tasan abinda ka aikata.?

Ya d an girgiza kai kad an  Ammi bazata sani ba Umma. Taimako nayi niyyan yi kaman yanda kema taimakon kikayi. Ina addu an Allah Ya had a mu cikin lada.

Umma ta sauk e ajiyan zuciya kad an tace  Ameen Hilal d an albarka. Mu k arasa ko.

Hilal Ya jinjina kai yana mai fitowa had ida bud e ma Umma k ofa.

A daidai lokacin motan Ashshe dake biye dasu ba tareda saninsu ba ta iso wajen. Ta bama driver umarni da yai parking can gefe dasu.

Sai huci take tana ayyana gidan Uban wa Suwaiba alak ak ai zata kai mata D ah.? D aga kan da zatai taga sun nufi cikin Kotu. Asshe ta zaro ido waje tana d ora hannaye biyu a k irji  Na shiga uku ni Asshe mai Hilal yake a Kotu.?!

Batasan sanda ta finciki marfin mota ba tabi bayansu a fusace.

SameenaAleeyou *AUREN WATA UKU..!

*40*

*©þSameena Aleeyou& *

 Ke Suwaiba dakata.! Ta furta da k arfin gaske daga nan yanda take tsaye bayansu.

Gaban Umma ya yanke ya fad i. Ta kasa juyowa sai furtawa da Tai cikin zuciyarta  Asshe.!

Shi kaw Hilal da tsananin mamaki Ya juyo yana dubanta  Ammi.! Ya furta cikeda mamaki.

Asshe taci gaba da jinjina kai tana huci  Baka tsammace ganina ba koh..? Nace baka tsammaci ganina ba koh..?

Hilal Ya d an lumshe ido kad an ya k araso yana k ok arin janye mahaifiyarsa  Ammi please don t make a scene here. A hankali yake maganar yana k ok arin janye ta.

Ta funcuke hannunta tana nunasa Umma da d an yatsa  Kina jina Suwaiba kurwar zuri ata kur..! Idan na sake ganinki kusada d a nah.. Kinga nan. Ta nuna mata kotu dake gaba garesu  Wllhi a nan za a rabamu.!

Hilal yai saurin katseta  Ammi Umma bata tilasta mun zuwa wajen nan ba.. Nazo ne da rad in kaina..

 Rufe mun baki kai kuma kafin na Sallamaka da gaske kabi daji.!

Umma ta k araso cikin sauri tana girgiza kai  A a Asshe dan Allah kar kice haka.. Wllhi Hilal yaron kirki ne mai biyayya.

Da mugun mamaki take duban Umma  Kul.! Ahir d inki kar ki sake ki sake saka mun baki ina magana da D ahna. Suwaiba ke har zakiyi magana akan biyayya..?!

Umma ta sadda kai k asa a sanyaye.

Asshe taci gaba  Kina jina idan har baki sakar mun kurwan D ah ba wllhi sai na maidake abin kwatance a garin nan.! Ban haifo muku D ah dan yaji da matsalolinku da gurguntaccen ahalinku ba ehe.!

Ta dubi Hilal  Kai kuma idan ni ce na haifeka ka saka k afarka a kotun nan.! Tana ida fad in haka tasa kai ta shige mota fuuu kaman zata tashi sama.

Hilal Ya dubi Umma yace  Kiyi hak uri Umma bansan Ammi na biyedamu ba..

Umma tai saurin girgiza masa kai alamun a a  Kar ka damu Hilal kabi umarnin mahaifiyarka. Ni zan shiga na saurari k aran Yaya Tani. Idan bata ganni a kotun ba zatai tunanin na kuma watsar da ita ne.. Inada yak inin Allah zai kawo yanda za a biya mutumin nan kudinsa Tani ta dawo gida.

Hilal Ya jinjina Kai a hankali  Umma biyan kudin bazai zama matsala ba in sha Allah.. Na Miki alk awarin baza a sake zaman Kotu akan wann batun ba.

Kaman daga sama suka sinkayo murya  Zaman Kotu da Tani yanzu aka fara dan sai na karb ar ma D anuwana hakkinsa rabon gadonsa da Tani tai yana raye. Idan banci taran Tani ba ba sunana Dije ba.!

Tsaf Hilal ya gane Inna Dije ita ce dai Kanwar Abbansu Khulsum dake wajensa a asibiti sann koda aka sallame su Khulsum d in ta tabbatar masa gidan Inna Dije dake Dutse zasu wuce da Abba yanda zaici gaba da jinya.

Gaisar da Inna Dije yai yana mai k arasowa gareta  Ni zan biya taron Innah.. A kashe wutan maganar nan kowa ya huta.. Kar ki manta ku ahali ne kai juna Kotu ba naku bane musamman yanzu da Abba yake cikin wann yanayi.. Inna Idan Abba ya farfado daga jinyarsa yaga ahalinsa suna fad a da juna irin haka mai kike tunanin zai kuma samunsa.?

Shiru Babu Wanda yace komai daga Inna Dije har Umma. Hilal ya samu k warin gwiwan ci gaba  Rashin lafiya irin na Abba baya buk atan tashin hankali irin haka. Salama da kwanciyar hankali yafi buk ata ta. Na tabbata idan Abba ya tashi yaga ahalinsa sun had e. Suna k aunar juna sun mance duk abinda Ya faru a baya. Sun kuma yafi juna wann kad ai sai yafi maganin da Likita zai bashi. Ya k arashe yana duban Inna Dije. Sai kuma ya soma saka hannu a aljihu  Zan biya ko nawa ne idan hakan zai kawo maslaha da zaman lafiya cikin ahalin.

Inna Dije na murmushi ta dakatar dashi  A a haba.. Idan na karbi kudi hannun surki na mai na zama kuma. Tai maganar tana fad ad a murmushinta. Sai ta soma mutsuke ido tana janyo bakin mayafi tana share hawayen da suka soma zubo mata bagatatan  Na jima banji kalaman da suka ratsa zucuyata irinta yau ba. Tabbas Babu komai cikin k iyayya da gaba. Tabbas D an uwana ya farka yaga ahalinsa sun dunk ule waje guda shine babban maganin da yake buk ata. Laidai kam bakai halin mahaifiyarka ba. Al basa batai halin ruwa ba. Ubangiji ya maka albarka. Lallai ka cika D ah na gari da kowa su iyaye zasuyi buri da mafarkin samu. Da ace duniyar zata cika da mutane irinka masu k ok arin ganin Sun wanzartar da zaman lafiya tsakanin Al umma da rayuwa ta canza.

Haka Inna Dije taita sharb an kuka tana fad in ta tuba ta canza halinta. Taita saka ma Hilal albarka har ya bar wajen.

Mamaki ne ya cika Umma matuk a da al amarin Inna Dije dare d aya dai kokuwa rana d aya tak Inna Dije ta sauya. Ta ya za a ce kalaman Hilal da basu shige a k irga ba Sun karkata Zuciyar Dije. Kai abun da mamaki matuk a.

Har Umma ta dawo gida mamakin wann kayan al ajabi take.

A nan tsakargida ta yada zango ta kwab e hijabinta ta lank aye saman gajeren katanga dake tsakargidan.

A haka Badia da Azeema suka shigo tsakar gidan suka taddata. Duban Umma sukai a tare suka dubi juna da mamaki ganin sunata Sallama bata amsasu ba.

Suka k araso a tare cikin sauri suka zube gabanta. Badia ta kamo hannun Umma cikin nata a dan firgice  Umma Mama ta Miki wani abin ko.? Umma saida muka fad a Miki Mama tuban d an muzuru tai.

Azeema ta cab e  Umma mun fad a Miki gaskiya Mama bazata tab a saduda ba.. Mun santa kuma munsan halinta tinda ita ta haifemu ta kuma rainemu.. Duk abinda Mama take acting kawai take dan ta samu a fiddata ta shak i iskan  yanci ta fito taci gaba daga yanda ta tsaya.

"Badi a tace  Umma fad a mana, Mama ta miki wani abu ne..? Ki fad a mana Umma idan ta Miki wani abu ne zamu fuskanci Mama koda ta kasance mahaifiyarmu. Dan munyi alk awari bazamu sake bari wani ya cutar dake muna kallo ba. Koda baki haifemu ba mun Miki alk awari zamu kasance  ya ya masu biyayya a gareki. Ta k arashe tana duban Umman cikeda kulawa hannunta cikin na Umman."

"Umma ta murmusa hawayen farin ciki na gangaro mata. Ta dubi Azeema ta kuma duban Badi a. Hannayensu su duka biyun ta kamo ta rik e cikin nata. Ta girgiza Kai a hankali  A a yarana, Yaya Tani bata mun komai ba.. Kuma ina nan Akan bakata in sha Allahu. Zanyi iyaka k ok arina wajen ganin ta dawo garemu. Wani al amari da ya d aure mun Kai ya faru. "

Badia da Azeema suka dubi juna da mamaki  Wani al amari kuma Umma.? Wane irin al amari kenan. Mai ya faru.? Cewar Azeema tana duban Umman cikeda kulawa.

Umma ta jinjina Kai tace  Yau da na tafi sauraron k aran Yaya na gamu da Innarku Dije.

Suka kuma duban juna da mamaki  Inna Dije.? Azeema ta nanata.

Umma ta jinjina Kai  K warai Dije dai k anwar mahaifinku.

Badia tace  Allah yasa dai ba wani abin tai Miki ba Umma.

Umma ta girgiza Kai  A a ko kad an bata mun komai ba. Nan take ta labarta musu taryan taryan yanda sukai da Inna Dije. Ta k arada  Har cewa tai ina iya zuwa naga mahaifinku a Dutse dik sanda nake buk atan hakan..

Daga Azeema har Bad ia ido suka zuba mata. Azeema ta mik e k afa tana girgiza Kai cikin yanayin salon da take idan bata gamsu da abu ba  Aaaa haba Umma. Wllhi matan nan wasa kawai da hankalinki suke. Wai Mama da Inna Dije ne dare d aya suka zama salihan bayi.. Kaji  yan rainin hankali. Kut wllhi k arya suke.

Duban da Umma tai mata yasa ta kame bakinta kad an  Ai afuwan Ashe munce zamu k ok arta mu rage wasu abun. Yo baki ya saba aita sorry damu Umma in sha Allahu munata k ok arin saita halayyan namu koda salihanci baya mana dad i. Amma dai wllhi idan bindiga za a saka mun bazan yarda mata guda biyun nan tuban k warai sukai ba. Haba Mama ce fah da Inna Dije ake magana a nan.

Badi a ma girgiza Kai tai  Gaskiya Umma Nima zuciyata bata amince da wann canzawa da Inna Dije tai tashi guda ba. Kaman yanda har yau na kasa amincewa da tuban Mama. Umma suna amfani ne kawai da Zuciyar ki mai kyau dan su cimma wani buri nasu.

Umma tai shiru tana tunani. Ta sani Dije tanada masaniya kan abinda Tani batada masaniya akai tinda Akan idon Dije akai auren Ummul. Babban fargabanta shine kar Dije tai amfani da abinda ta sani gameda auren Ummul ta tarwatsa sabon alak an dake tsakaninta da abokiyar zamanta Tani. Kaf fad in danginsu Dije ce kad ai takeda masaniya kan cewa Ummul AUREN WATA UKU tai. Mai zai faru idan tai amfani da wann damar ta tarwatsa mata ahalin da take k ok arin had ewa kaman yanda tai alk awari a baya. Fargabarta d aya dik randa Ummul tasan da saninta tai mata AUREN WATA UKU  Yarta zata tsaneta sann zatayi danasanin duk wani biyayya da tai mata matsayinta na mahaifiyarta. Ta lumshe idonta tana addu an Allah ya kawo mata mafita ya daidaita komai kafin komai ya lalace.

Azeema ta d an tab ata  Umma kar ki damu. Idan ma Inna Dije wasa take bugawa ki bita a haka. Kinada manyan  yan wasa tareda dake. Kinada goalkeeper kinda defender. mu nan zamu tayaki buga wasanta. Umma alk awari muka Miki bazamu tab a barinki ke kad ai ba. Mu  ya yanki zamu tare Miki duk wani fad a.. Umma a d an zaman nan da mukai dake kinyi hak uri damu. Kinyi mana abubuwa da mahaifiyarmu batai mana ba.. Kin zama uwa ta gari a garemu nida  Yaruwata. Umma mu kuma munyi miki alk awarin zama  ya ya masu biyayya a gareki. Ta k arashe murmushi saman fuskarta.

"Umma ta dubi Azeema ta kuma dubi Badi a. Sai taji k walla Sun ciko idonta. Allah sarki rayuwa, tayi addu a Allah ya bata ikon gyara kuskuren da tai kan  ya yanta guda biyu Ummulkhairi da Ummukhulsum. Ya kuma bata ikon zama uwa ta gari ga  ya yan mijinta guda biyu Azeema da Badi a. Sai ga hawaye na gangaro mata."

Badi a ta kamo hannun Umma  Umma Watak ila tunanin  yanuwan mu kike Ummul da Khulsum. Haka ne.?

Sai Umma ta lumshe idonta hawaye na kuma gangaro mata.

"Azeema ta kamo d aya hannun Umman, murmushi saman fuskarta  Umma, nasan kina hango fuskokin Ummul da Khulsum cikin namu fuskokin.. In sha Allahu watarana  yanuwanmu zasu rik e hannayenki kaman yanda nida Badi a muka rik e hannayenki yanzu.. "

Umma ta murmusa hawaye na kuma gangaro mata. Ta shiga jinjina Kai a hankali  In sha Allahu yarana. Wataran ahalinmu zai cika da alkhairi.. Wataran zamu had u gaba d aya cikin alkhairi. Wataran komai zai wuce ya zama labari.

Suka jinjina mata Kai a tare murmushi saman fuskokin su. Umma ta janyosu ta rungume tana mai lumshe idonta. Addu anta d aya Allah ya had e kan ahalin mijinta ya kuma bashi lafiya.

Suna a haka suka sinkayo Sallamar Inna Dije.

A tare Badia da Azeema suka mik e zaune suna duban Inna Dije dake shigowa haraban tsakar gidan cikin yanayin da zasu ce bata tab a ganinta ciki ba. Idan ma Sun tab a Watak ila tun kafin ta rasa farin cikinta tilon D anta Fa iz.

Mik ewa Baida tai cikin huci  Da wanne kika zo Innah.?

Umma tai saurin kamo Badia ta zaunar cikin k ok arin dakatar da ita.

Azeema tace  Ai dai gwara mu tambayeta Umma dan idan da tashin hankali tazo bamu maraba da ita. Kaf fad in gidan nan a halin yanzu babu k ofan da yakai k ofan nan zaman Lumana dan haka bazamu bari a kawo mana tashin hankali ba. Ta k arashe tana watsa

57 / 103