AUREN WATA UKU by Sameena Aleeyou

Author :  Sameena Aleeyou Category :  KDP NOVELS

Chapter   71 / 103

210K to 213K   out of 306.8K words

Abbanta.

 Khulsum fah.? Meyasa batazo ba..? Har yanzu tana fushi dani koh.? Ta tambaya jikinta a sanyaye.

Murmushin da yafi kama da yak e sukai.

Badia tace  A a ko kad an bata fushi dake Ummul&  Ta d anyi fasali sai kuma tace  Ummul ki yafe mana duk abubuwan da muka Miki a baya..

Azeema ma ta saka baki suna rok on Ummul yafiya.

Dadi gauraye da farin ciki Ya mamaye Ummul. Ta kamo hannayensu tana fad in komai Ya wuce Allah Ya yafesu gaba d aya.

Nan ta soma tambayarsu labarin gida.

Badia ta d an numfasa tace  Abubuwa da dama Sun faru a lokacin da baki nan.. Kedai sai mun samu lokaci kawai.. Yau ranar ki ce bani so wann hawayen yaita b ata Miki kwalliyarki na  yan gayu. Cewar Badia tana k ok arin gyara mata fuskar.

Azeema tace  Wai Ummul kece kika zama haka.? Kin ganki kuwa.? Saikace wata shahararriyar  yar gayu irin Wanda muke gani wayoyin mutane ana turawa.. Ta mik e tana zaga d akin Wanda Ya amsa sunansa wajen kyau da girma  Dank ari mak ari wani aikin sai amale. Rayuwa kenan Ummul kiga yanda Allah Ya sauya miki rayuwa lokaci guda.. Tabbas kinyi hak uri kuma kinga ribar hak uri.. Sai na tuna Zubairu dasu Hajiya Dudu irin tijaran da suka zuba lokacin da suka amshe lefenki dashi Zubairun. Ai wllhi yanzu kam saidai Zubairu yazo a direbanki. Ta k arashe suna darawa daga ita Har Badi a.

Ummul ta murmusa had ida girgiza kai  A a Azeema ni duk wad ann kayan kyalekyalen basu dameni ba matuk a akwai kwanciyar hankali da zaman lafiya..

 Chab ai kudi sune kwanciyar hankali wllhi.. Yo ina cikin wann daular k aryar bak in ciki Ya tunk areni ai. Azeema tace tana mai hayewa saman gadon.

Anisa ce ta banko k ofa ta shigo tana fad in maza su fice za a k arisa shirya Ummul.

Azeema ta kuma harararta Tai k wafa.

Ummul ta kamo hannayen  yanuwanta tana sanar dasu kar su koma masauk i su jirata nan parlor tana fitowa.

Koda suka fito parlor Azeema dai bata zauna ba sai zagawa take tana bama idonta abinci a cewarta.

A haka Anisa ta k araso daidai sanda Azeema take tab a wani k aton flower vase. Anisa ta rausayar da ido tana fad i a fili  Dealing with Ummul is already giving me a headache. Now I had to deal with these local champions.? Ta rausayar da ido tana furzar da huci.

 Excuse me.! Ta darara ma Azeema tsawa.

Azeema ta juyo da mamaki tana dubanta.

"Anisa taci gaba da nunata a wulak ance  That flower vase worth your entire family.. Tell me, idan kika fasa zaki iya biya ne.? "

Badia ta d anyi k asa da murya taceda Azeema tazo ta zauna su jira fitowar Ummul. Ta dubi Anisa tace  Kiyi hak uri bazata fasa ba.

Hararsu take daga sama zuwa k asa kafin taja dogon tsaki ta shige tana toshe hanci.

Azeema ta yunk ura zata bi bayanta Badia Tai saurin rik ota.

 Ki k yaleni na shayar da wann mai k irar zabon mamaki Badia.

Badia ta girgiza kai  A a Azeema yau ranar farin cikin Ummul ne bazaki b ata mata da wani abu ba. Musamman fad a da dangin mijinta.. Ki kyaleta kawai karma ki kulata.

Azeema Tai k wafa  Wllhi darajar Ummul taci da nayi wasan kura da ita dan dama hannuna k aik ayi yake kwana biyu. Ban saba da wann salihancin ba.

Badia tace  Naji dai bazakiyi ba.. Ta k arada inata so na tambayi Ummul ina surkin namu mu gaisa.

Daga can Azeema ta hango Haidar na tahowa dukda bata sanshi ba amma kallo d aya ta masa ta gane shine angon. Sai ta shiga tab a Badia tana fad i a hankali  Ke wllhi gashin can yana zuwa.. Shine ango. Shine surkinmu.. Na shiga uku Badia kiga irin mijin da Ummul ta samu bayan duk k alubalen da ta fuskanta saikace tauraron fina finan Hindiyan nan. Ummul ta had a komai Badia kawai ta nemi lahira. Gaskiya na yarda da karin maganar nan da ake cewa Wani JINKIRIN alkhairi ne. JINKIRIN Ummul ya zama Alkhairi Badia. Wllhi ta amsa sunanta Ummulkhairi.

Jin Azeema duk ta zauce yasa Badia take mata k afa kad an dan ya kusa k arasowa yanda suke. A hankali take furta  Ke meye haka wai. Ni dan Allah ki natsu saikace wacce kikai gamo sai sunbatu kike. Ki mata fatan alkhairi kawai.. Kinga gashi nan ya iso da alama d akin da Ummul take zai shige.

Kafin Badia ta rufe baki Azeema ta mik e ta hau d aga masa hannu  Sirkinmu.!

Haidar ya juyo da mamaki sai ya shiga  yan waige waige yana tunanin kodai ba dashi ake ba.

Azeema ta kuma nunasa da yatsa  kaidai sirkinmu. Ta k araso yanda yake bata daina washe baki ba  Mu  yanuwan Ummul ne.. Ni k anwarta ce.. Waccan kuma dake zaune Yayarta ce Babanmu d aya ai da Ummul..

Badia dake zaune daga saman sofa takaici ne ko kunyar abinda Azeema take ta ma rasa wanne ne d aya take.

Sai sukaga Haidar Ya murmusa ya fasa shigewa d akin Ya nufo yanda suke. Anisa da k arasowarta wajen kenan mamaki kaman ya kasheta ganin da gaske Haidar Maitama kema kucakan nan sannu da zuwa kuma fah ransa a sake. Wai anya ba a canza shi ba kuwa. Tana tsaka da tunaninta ta sinkayo muryar Azeema tana fad in  Sunana Azeema. Ni ce ta hud u wajen Abbanmu ai.. Daga Ummul sai ni ke biye mata..

Haidar Ya jinjina kai har lokacin da murmushi saman fuskarsa. Ya nuna Badia yace  And.. you are..?

"Sai Badia da Azeema suka dubi juna. Azeema ta k araso da sauri tana rad a ma  yaruwarta  Adda Badia, kinsan dai mudai boko rakiya mukayi dan na tabbata Har yau ko shakeki za ai da kyar ki iya rubuta sunanki. Su Ummul da Khulsum ne masu kwakwalwar ganewa. Turanci fah yake miki.. Tambayarki yake Ya kike.. Kice masa you are fine. Haka nakeji ake fad a. Kar ki masa shiru zaki disga Ummul. "

Badia tace  You fine.

Sai Ya d an murmusa kawai yace  I ll check on.. Khairy.. Sannunku da zuwa once again.

Azeema taci gaba da waving d insa har ya shige. Badia ta fuzgota tana fad in  Ke dan Allah wai meye haka ne.? ki kama kanki mana.

 Mutanen da muke gani a tv mun gansu a zahiri Har gaisar damu yake kice na kama kaina.. Ke Nifa yanzu ko unguwarmu na koma wllhi ba ma kowa zanke magana ba ehe& Kiji wani sunan yan gayu da yake kiran Ummul dashi.. Kai wllhi na Miki murna  yaruwa Kekam taki addu ar ta amsu.

Badia ta girgiza kai  Allah Ya baki lafiya Azeema.

Azeema ta kyalkyale da dariya tana amsawa da Ameen.

Anisa da takaici Ya cikata furzar da huci Tai tana barin wajen. Dik yanda zatai bazata bari sunan wad annan Almajiran ya shiga guest list ba tin daga waje zata sa securities suyi watsi dasu.

Ana shirin fita wajen event Anisa tai kicibis da Azeema a dan wani lobby. Sai kawai ta k ara wayarta a kunne alamun tana amsa kira  I need to double-check the guest list because ba ko wasu shara bane za a barsu su shiga. You know is a high class event. Ta k arashe tana aika ma Azeema harara.

Zata wuce Azeema ta cakumo wuyarta ta dawo da ita baya  Toh ya ne.! nace ko kinada abin cewa ne.? Ta k arashe tana tunkud a drink din dake hannun Anisar ai kaw ya zube ma Anisa a jiki ya b ata mata expensive gown dinta.

Mamaki ya hana Anisa rufe baki ganin bata ko tanka Azeema ba amma tai mata wann d ibar albarka.

Girgiza Kai Anisa take tana fad in  No this is not happening.. Not my dress..! Ta dubi Azeema dake nad e hannu riga Kai kace zata d aga wani abin ne tace  You ask for it.! Tai maganar tana sakin huci tana k ok arin Kai ma Azeema Mari amma sai caraf Azeema ta rik e nata hannun ta kuma d auketa da maruka har biyu masu kyau.

Anisa ta kuma zaro ido cikin mamaki. Saima Azeema ta soma bata tsoro ta fara tunanin jada baya zata gudu Azeema ta kuma jawota tana fad in  Ashe k aryar tashanci kike k aramar maras kunya ba yanda zakije.

Anisa taji rik on manyan yan dambe ta soma kokawan k wace kanta tana fad in  Let go.. let me go.. What are you doing you witch.. I said let me go.

"Wani d aki mai kaman store Azeema ta turata ta janyo k ofar da k arfin gaske Wanda taga har wani d an haske ya kawo daga wajen rik ewar mai d aukeda alamun wajen danna yatsa, sann harda wasu lambobi jiki. Bata tab a ganin irin k ofar ba. Sai ta d an matsa da baya ganin k ofan na haske."

Anisa ta fara girgiza Kai tana bugun k ofan tana fad in ta bud eta. K ara Anisa ta saki tana Kama Kai sanin cewa da tai k ofan Smartdoor ne. A fili take fad in a taimaketa tana buga k ofan.

Azeema kuwa shek ewa da dariya tai jin Anisa tanata ihu daga cikin d akin sann ta kasa fitowa. Sauri sauri Azeema ta bar wajen tana kyalkyale dariya ga wayar Anisar da ya fad i nan wajen sanda take k ok arin turata d akin. Tasa k afa ta kuma cilla wayar a gefe tai wucewarta abinta. Sai nishad i takeji tayi maganin zabuwar can.

Anisa taci gaba da bugun k ofa tana neman d auki ga wayarta can a gefe Hisham sai kira yake no response.

SameenaAleeyou *AUREN WATA UKU..!*

*47*

*©þSameena Aleeyou& *

Da kyar Anisa ta samu d aya daga cikin ma aikatan gidan wacce k ofan ke amfani da fingerprint dinta tazo ta budeta. Duk ta galabaita kwalliyar ma duk yaji jiki a fuskarta. Ba a maganar daurin kai da tuni ta kwance. Haka ta fito a firgice tana neman wayarta. Can ta tsinceta gefen madubin console daga k asa. Sauri sauri ta fice ma aikatan na mata a dawo lafiya ko ta kansu bata kuma bi ba.

Tana driving take dialing layin Hisham duk a d imauce take.

"Hisham yana d agawa Anisa ta soma jero masa tambayoyi a gigice  Hish.. Hisham.. Tell me I didn t screw up like always.. Tell me I m not late.. Tell me, we can still execute our plans& I.. I m just few minutes away from the venue.! "

Ga mamakinta muguwar murmushin nan taji Hisham yayi. Yaci gaba da fad in  Do you think I d let your stupidity ruin my plans.? I always have plan B for every situation Neesa. Ya kuma murmusawa kafin yaci gaba  Too bad idan bakiyi sauri ba zaki iya rasa kallon show d in.. The fall of Maitama s.. The biggest scandal of their lives is just about to erupt.! Ya k arashe yana shekewa da dariya.

Anisa ta girgiza kai cikin rashin fahimta  Mai kake nufi.?

Ya kuma murmusawa  You wouldn t want to miss the show.! Yana ida fad in haka ya datse wayarsa yana dariya.

**

A can filin taro kuwa Haidar matsawa gefe kad an yai sakamakon kiran Amininsa Hisham da ya shigo masa.

Cikin nuna tsananin damuwa tamkar gaske Hisham ke fad in  Banida wani zab i ne Haidar dole na bar duk abinda nake na tafi gida na duba jikin Hajja.. Jikin nata ya d anyi nauyi ne Haidar. Dan Allah Kai hakuri. Nasan ya kamata ace ina tareda kai a rana mai matuk ar mahimmanci irin haka a wajenka.

Haidar ya girgiza Kai  Amma ka saurari kanka.? Maiyasa zaka bani hak uri.. What s more important than lafiyar Hajja.. Iyaye first kafin kowa Hisham.

"Mamaki ya kusa kashe Hisham jin yau wai Haidar ke d aukan al amarin iyaye da mahimmanci. Lallai ya yarda rayuwar Haidar ta fara d aukan saiti bazai tab a bari wann ahalin su dunk ule waje d aya ba. Sai ya dan jinjina Kai yace  Haka ne Haidar.. A gaishe mun da amarya ace mata ina nan zuwa gaisuwa da cin girki in sha Allah. Allah sa ta iya abincin gargajiya kasan nan nafi wayo ni, dan mijinta dai bature ne..!"

Gajeren tsaki Haidar ya d anyi  Kai komai sai ka saka wasa ciki. Ka gaisar mun da Hajja sosai. Idan tana iya amsa waya ka had amu mu gaisa.. In sha Allah zan samu time nazo na dubata.

Katse kiran yai bayan Sun gama kafin ya nufo wajen motar yanda Ummul take. Amarya da ango na k arisowa media suka masu chaa suna nema ji ta bakinsu. Saidai securities basu wani basu chance ba balle su samu daman magana dasu.. Sann tuni Mommy ta hana wani d an jarida shiga wajen taron Wanda hakan ba k aramin tada hankalin Asshe yai ba. Shirinsu na barazanar rugujewa.

Hannunta rik e cikin nasa suke tafe. Haidar kaw tin sauk owarsu a mota yake karantarta.

"Tafiya take tana ganin kaman duniyar na juya mata, ji take kaman dai wani babban al amari ke shirin faruwa da ita. Gani take kaman duk illahirin jama an dake wajen ita suke kallo. Jiri ya d an d ebe Haidar yai saurin tarota ta fad o jikinsa. Cikeda kulawa ya rik eta sosai  Are you.. ok..? "

Sai ta d an jinjina masa Kai.

Har lokacin rik e yake da ita. Cikin rashin gamsuwa ya dan girgiza kai  But.. You almost fell..

Ganin yanda ya rik eta ga idon mutane akansu duk sai taji kunya ya cikata. Tai saurin girgiza Kai tana yin k asa da kanta shi kaw na dad a rank wafo da Kansa dan ya saurari abinda take cewa.

 Kar ka damu k alau nake.. Inaga takalmin ne kawai da ban.. Ban saba tafiya da irinsa ba. Ta fad i duk a dan daburce cikin k ok arinta na ganin ya k yaleta.

"Maimakon ya sakarta saima sake rik eta da yai, ya kuma girgiza Kai yana kallonta sosai  You look pale.. You sure you re fine.? "

Jinjina masa kai kurum tai ba tareda ta iya amsa sa ba.

Sai Ya k arada  Have you had lunch.?.

Shiru batace dashi komai ba saima yan waige waige da ta soma kanta a k asa dan gani take kaf mutanen dake wajen su kawai suke kallo. Muryarsa ta kuma sinkayowa  Wait.. Have you been skipping your meals..?

Sai tai k arfin halin girgiza masa kai. Ganin dai idan bata amsa sa ba bazai daina jefo mata tanbayoyi baz Da kyar ta iya furtawa a hankali  Lafiya nake& Naci abinci& Kawai kar ka damu.. Ina so na zauna.

Bai kuma cewa komai ba sai d an jinjina Kansa da yai ba wai dan ya gamsu ba. Ya sakalo hannunta suka k arasa wajen da aka tanadar domin su.

"Bayan an sanar da zuwan amarya da ango, manyan bak i da sauransu.. Nan aka soma gudanar da shagalin biki.. Asshe ta fito da niyyan gabatarwa kwatsam taji microphone baya aiki. Ta kalli microphone da mamaki tana kuma jijjigasa domin kuwa da kamar wuya abu irin haka Ya faru wajen taron da ya amsa sunansa ya kuma samu halartar manyan bak i na musamman. Bata ida juya speaker ba taji sautin tafi ta bayanta. Juyawan da zatai da tsanani mamaki sai gani Tai k atoton screen d in dake bayanta wata budurwa ta bayyana."

Yayinda hankalin kowa yayi wajen. Dareen taci gaba da tafi cikin screen tana takawa. Lokaci guda take fad in  Surprise.! Surprise.!! Ga Wanda basu sanni ba sunana Dareen.. Kuma Mata ga Haidar Maitama wacce mahaifiyarsa ta k uduri niyyan raba Aurenmu.

Wann ya kalli wann wancan Ya kalli wann.

"Dareen taci gaba  Wann taron bikin da ake, an ginasa ne bisa cin amana, yaudara da kuma zallan k arya.. An ginasa ne dan tarwatsa wani Auren. An ginasa ne dan a kashe nawa Auren da Haidar.. Haka ne Hajiya Kwaise Maitama.? "

"Mamaki Ya hana Mommy motsi sai kallon screen din da take, yayinda Dareen taci gaba  Saidai abinda baki sani ba Hajiya Kwaise wann Auren da kikayi ma Haidar

71 / 103