AUREN WATA UKU by Sameena Aleeyou

Author :  Sameena Aleeyou Category :  KDP NOVELS

Chapter   82 / 103

243K to 246K   out of 306.8K words

Tell me who are you..?! Ka fad a mun waye Kai waye Kai..? Mai ya kawoka cikin rayuwana..? Answer me.!!! Ya k arashe yana kuma shak e Hisham kaman zai aikasa lahira. Huci Haidar yaci gaba da yi idanunsa suna kuma rinewa, yaci gaba da jinjina Kai yana duban Hisham  I couldn t care less if it s about business. All the scandals.. Alla the damages and losses..! Yaci gaba da jinjina Kai yana fitar da huci  But you ve crossed the line The moment you involved my wife you Bastard.! Ya k arashe yana kuma kaima Hisham naushi a hanci. Ya kuma cakumo wuyan Hisham d in yana wani irin huci  How dare you look at my wife.! How dare you hear her voice.! How dare you go near my wife you Bastard.! Ya k arashe yana gwaran hancin Hisham da goshinsa saida ya kaisa k asa."

Kasancewar wajen Amenity ward ne yasa ba zirga zirgan mutane sosai.

Da kyar Hisham ke nishi daga nan yanda yake duk e k asa . Haidar ta kuma cakumosa Ya mik ar sa tsaye. Ruwa ne ke tsartsafowa ta ko wani mahudan gashi dake jikin Haidar.  How could you..! I gave you everything..My trust..! My friendship& I gave you job.. I even called you brother..!

Da kyar Hisham ke iya furta  Ha.. Haidar wllhi ka yarda dani.. Ka yarda dani this is all part of Anisa s plan. The moment da naji shirinta akanka sai na fahimci kaida ahalinka kuna cikin had ari sabida ita& Ita da bakinta ta fad a tayi attempting kashe Ummul lokacin da ta zuba mata guba cikin turare.. Nasan baka mance wancan lokacin ba.. Kaga idan Har tayi attempting kasheta tun a fari ashe rayuwar Ummulkhair harma da jaririnka dake cikinta kusan  Yaruwarka Anisa na cikin grave danger.. Anisa ita ta aikata maka komai kuma I m very sure bakinta d aya Dareen and that s why she killed Dareen.. Because sunyi tarayya itada Dareen wajen son abu guda. And that s you.! 

Cikin d acin rai Haidar ya kuma Kai ma bakinsa naushi hawaye har tsartsafowa daga idonsa yake. Ya shak e Hisham sosai yana fad in sai ya kashesa tinda yaje kusan matarsa. Dariya Hisham Ya soma yana girgiza kai  But she s no longer your wife Haidar..! Saurara Kaji da kunnuwanka..!

"Daidai nan yaji sautin kukan jariri ya daki dodon kunnensa ya karad e wajen gaba d aya. Cak Haidar ya dakata da abinda yake.. Yayinda Hisham yaci gaba da murmusawa jini na bin bakinsa da hancinsa  That must be your newborn baby, Haidar.. You ended that marriage yourself nine months back.. Haihuwar D anka ya tabbatar da cewa Ummulkhair ta gama Aurenka Haidar.! "

Duban Hisham Haidar yake kaman mutum mutumi.. A hankali ya sake wuyan rigar Hisham Ya d ago yana duban matar dake tunk aro yanda suke ga jariri sabon haihuwa rungume cikin hannunta.. Idonta naga jaririn dake hannunta.. Murmushi saman fuskarta take furta  Hisham.. Ummul ta sauk a lafiya.. Alhamdulillahi..! Birki tai ma kalamanta sakamakon hango fuskar Hisham da tai jina jina.. Sam bata kula da matashin dake tsaye gefen Hisham yana kallon jaririn dake rungume cikin hannunta cikin wane irin yanayi ba. A yayinda Hajja ke nufo D anta dake duk e wajen fuskarsa na d igar da jini a daidai wann lokacin Haidar ke nufota yana duban nasa D an dake rik e cikin hannunta..

K arasowar da Hajja zatai sai ganin hannun wani matashi tai yana k ok arin amsar jaririn dake hannunta. Hannayen kawai ta kalla zuciyarta yai wani irin yankewa. Zuciyarta na bugawa take duban hannayen Har zuwa fuskarsa yayinda Haidar ke duban jaririn. Cikin rawar murya yake ke furta  My child..!

Cak Hajja ta d ago tana duban matashin. Take zuciyarta yai wani irin yankewa dan ba kowa ta hango ba face Aliyu Maitama da kuma matarsa Kwaise. Tai tsaye Cak ba tareda ta iya wani katab us ba har saida Haidar ya amshi jaririn cikin hannunsa.

Ya k ura ma jaririn ido yanajin k walla na ciko idonsa. Kyakkyawan yaro mai kamanninsa sak kaman an tsaga kara. Ya sumbaci yaron yana lumshe idanunsa. Har lokacin ko motsi Hajja ta kasa yayinda Haidar ya nufi k ofan da yaga matar ta fito rungume da yaron ba tareda ya kuma bi takan Hisham da mahaifiyarsa ba.

"A hankali Haidar ya tura k ofan D akin. Can ya hangota tana kwance saman gadon asibiti, idanunta a lumshe suke tamkar na mai bacci."

A hankali ya furta  Khairy..! Sann ya soma takowa gareta jaririn na mak ale cikin hannunsa.

Ya k araso har gaban gadon da take kwance. Ya k ura mata ido sosai yana dubanta. Fuskarta yayi fayau dukda d an jiki da ta k ara Wanda bai wuce yanada nasaba da haihuwan da tai ba. It s been nine good months rabonsa da ita.. Ji yai k afafunsa na barazanar gaza d aukarsa. Ya zauna saman kujeran dake gefen gadon. Har lokacin rungume yake da jaririn idanunsa naga Ummul wacce ke kwance tamkar mai bacci. Siririn hawaye Ya gangaro masa. Ashe da ciki ya saketa.. Ta tafi tayi rainon cikin ita kad ai Har ta haifi jaririnsu ba tareda shi ba.. He wasn t there for her.. She did it all alone by herself.. Bazai tab a yafe ma Hisham ba da Ya b oye Khairy tsawon lokacin nan. He denied him the right to know Khairy was carrying his child koda ace Ya saketa. Bazai taba gajiyawa ba har sai Hisham Ya biya abubuwan da Ya aikata masa. Ya sauk e idanunsa kan jaririn dake cikin hannunsa. Ya k ura masa ido sosai idon yaron a bude suke yana iya kallon cikin k wayan idon yaron. A fili ya furta  My Son& Dad is here.. I won t allow that Maniac to go near you or your Mom. Dad is here to protect you both. Ya k arashe yana sumbatan goshin yaron. Lokaci guda Ya maida dubansa ga Ummul dake kwance har lokacin idanunta a lumshe suke.

"Cikin wane irin yanayi ya soma furta  I m sorry.. I m sorry I wasn t there for you.. I m sorry you had to go through all this alone.. Yaci gaba da jinjina Kai yana dubanta  I should never have.. divorced you.. I should never have gave that maniac a chance to go near you. This is all my fault.. Amma, ina so ki sani& I.. I never stopped loving you Khairy.. Ko lokacin da na furta Miki kalmar saki ban daina sonki ba.. You are always right here.. In my heart.! Ya k arashe yana nuni da b angaren k irjinsa."

**

A can waje kuwa gaba d aya hankalin Hajja a tashe yake. Ganin Haidar ya haifar mata da shiga wani irin yanayi Wanda yasa har ta kasa tambayan Hisham mai ya samu fuskarsa.

Abinka da gogagge sai ya nufo Hajja yana fad in  Hajja akwai abubuwa da dama da ya kamata ku sani daga ke har Ummul. Na b oye muku ne to save Ummulkhair.. Sabida Rayuwarta dake cikin had ari.

Dubansa kurum Hajja take ba tareda ta iya furta koda kalma ba.

Hisham yaci gaba  Ummul abokin aiki na ne tsohon mijinta Hajja.!

Kaman sauk an aradu haka taji maganar. Ta d ago a daskare tana duban Hisham cikin tsananin shock. Jiri Ya kusan kaita k asa.. Ta girgiza kai kad an  Ka.. Ka ka ce.. Wann wann mutumin abokin aikinka ne..? Ta k arashe hannunta na tsananin rawa kaman yanda muryarta ke rawa. Ta ci gana da nuni da hanyar da Haidar yabi.

Hisham yaci gaba da jinjina Kai  He s not only my colleague Hajja.. He s my Friend.. Haidar is my friend.. Sann Haidar shine mijin Ummul.. Ban jima da sanin hakan ba. Haidar Ya tareni da fad a Hajja kafin ya saurara yaji daga gareni.. Akwai abubuwa da dama da Ya kamata Haidar Ya fahimcesu. Wasu mata sunyi tarayya wajen soyayyarsa sann Sun tarwatsa rayuwarsa.. Ni taimakon Abokina kawai nake Hajja amma bai fahimta ba& Hajja Haidar is a good person.. I can t let those two women ruin him.. Ya k arashe cikeda nuna tsantsan damuwa.

Gaba d aya Hajja a birkice take.. Ta kasa yarda da abinda takeji. Ta Ya haka zai kasance.. Ta Ya  yanuwan suka kasance abokan juna.. Innalillahi wa inna ilaihi raji un.. K iris Ya rage bata zube k asa ba sabida jiri da Ya kusa kada ita. Cikin sauri Hisham Ya tallafota yana tambayarta lafiya meke faruwa da ita. Bata iya amsa Hisham ba. Hasalima bata kuma fahimtar meke wakana ba. Bata san ina take zuwa ba. Ita dai kawai ji take k afafunta suna motsawa. K arshen tikatiki tik.. Bata da sauran wajen gudu.. Ya zama wajabi ta dakata ta fuskanci bayanta. Ta Ya zata soma fuskantar Aliyu Maitama da ahalinsa..? Ta Ya zata soma sanar da tilon D anta ga asalinsa da ta jima tana b oye masa.? Ta Ya zata iya sanar dashi abokinsa D anuwansa ne da suka had a uba d aya.? Ta Ya zata iya karya alk awarin da ta d aukar ma kanta cewa bazata tab a jingina D anta da Aliyu Maitama ba.?

Ji Tai Hisham Ya kamo hannunta yana girgiza kai yake tambayarta  Hajja dan Allah meke faruwa ne wai..? Hajja meke damunki..? Gaba d aya kin sauya lokaci guda. Tin sanda kika ga tsohon mijin Ummul.. Ina nufin Abokina Haidar.? Hajja kin sanshi ne.?

Ta d ago ta dubesa cikin wane irin yanayi  Hisham. Kaini gida..! Ta furta da kyar.

Hisham yai mata duban mamaki  Gida kuma Hajja? Hajja Ummul fah tana asibitin nan ba a sallameta ba.

Sai taji kuka na zuwa mata gadan gadan ga shivering da jikinta keyi kaman an saka mata electric shock  Hisham ka tashi ka kaini gida ina so na kasance ni kad ai.. Ka kaini gida Hisham.!

Hisham ya jinjina Kai ya kamo hannayenta ya mik arta tsaye  Shikenan Hajjah.. Zan kaiki gida.. Just calm down.. Breath.! Inhale exhale.! Ya fad i cikin k ok arinsa na calming dinta. Ya rik o hannunta suka nufi mota hawaye naci gaba da gangaro mata.

Hisham ya kauda fuska gefe ya saki wata muguwar murmushi a zuciyarsa yace 'I'll never let you win Haidar.! Musamman yanzu da na tabbata Ummul ta gama aurenka. Ka tsaya kaga yanda zan mallaketa cikin sauk i. Ka tsaya kaga yanda  Yaruwarka Anisa zata d auki nauyin zunubaina.! I know exactly how to cover all my tracks.. You just wait and see.! Ya k arashe yana sakin muguwar murmushin nan nasa.

*

"Yaron yana rik'e cikin hannunsa yana jijjigasa waya manne kunnensa na hagu ""Yes Sadis, ka shigo asibitin.? Don't let him escape.! Ka tabbata bai kufce maka ba Sadis."""

"Daga d'aya b'angaren Sadis ya kaste Haidar da fad'in ""Ga plate number dinsa ina gani..Positive. I can see his car clearly yana fitowa daga asibitin.. It's him."""

Haidar yaci gaba da jinjina Kai yana jijjiga yaron dake cikin hannunsa  Good Sadis.! Make sure that Bastard doesn t escape. I ll call the cops now. Daga haka katse kiran yai.

Daidai lokacin Ummul ta fara motsa jikinta alamun tana yunk urin farkawa. Still idanunta a lumshe suke.. Cikin wane irin kasaltacciyar murya take furta  Umm.. Umma.. Umma na.. Umma na..!

Haidar ya k ura mata ido ba tareda ya furta komai ba. Ga jaririn rungume cikin hannunsa.

"A hankali ta soma bud e idonta da suka matuk ar nauyi har ta sauk e su tar akan Haidar. Sosai ta razana da ganinsa, alamun tsoro Ya nuna saman fuskarta.. Bata ma kula da jaririn dake rik e cikin hannunsa ba. Ta soma k ok arin matsawa baya daga nan yanda take kwance saman gadon tana fad in  Mai.. Mai kake a nan..? Ya akai kasan ina nan..? "

Idanunsa suna kuma rinewa zuwa ja yaci ga a da takowa zuwa gaban gadon nata  How could you..? How could you have done this Khairy..? How could you have kept something so serious like this..? Ta ya zaki b oye mun abu mai girma irin wann.? What kind of punishment is this..? Ya numfasa zuciyarsa na kuma masa zogi. Sai ya sassauta murya kad an still yana iya sauraran tsananin b acin rai cikin muryar nasa  Khairy.. How could you have trusted that imbecile..? Ki fad a mun saceki yayi..?! Answer me now.! Ya k arashe cikin dacin rai Har hawaye na gangaro masa.

Kuka ta fashe dashi itama. Ta soma k ok arin saukowa daga saman gado. Ta nufi k ofa tana kuka dukda tangadi da take. Haidar yai sauri ya tare k ofan.

Ta d ago ta dubeshi cikin kuka. Da kyar ta iya furta  Ni Ka.. Ka k yaleni na wuce.. Na tsaneka bani son ganinka.. Ka..! Sai ta duk a a wajen tana kuka sosai.

"Shima duk awan yai gabanta sirirn hawaye na gangaro mishi ga yaron na kuka cikin hannunsa. Cikin rawar murya mai cikeda sanyi wann karon yake furta  No Khairy.. I can t& I won t let you go..! How.. Can I let you go when you are so close to me..? I went insane looking for you, you know.! Ta ya zan bari ki sake guje mun.. Just how Khairy..?! "

Haidar na hawaye Ummu na kuka haka ma jaririnsu kuka yake.

Ta dubeshi ta dubi jaririn ba tareda ta daina kukan ba. Saima sadda idonta k asa da Tai tana mai ci gaba da kukan.

Har cikin bargo da tsokarsa yake jin rad ad in kukan nata. Ji yake kaman Ya janyota cikin jikinsa Ya lallasheta amma baida wann ikon a halin yanzu.. Ya tuna months back batada masauk i sai cikin jikinsa. He couldn t believe shi da

Kansa ya furta ma Khairy kalman saki. Kalman da gashi Ya haifar masu da barrier tsakaninsu. Ya lumshe idonsa yana jin zuciyarsa na masa ciwo& A hankali Ya Ware idonsa sanda yaji kukanta na k aruwa  Please don t cry& Ki daina kukan nan haka..! Yaci gaba da dubanta yana jinjina kai  I ll kill for every tear..

Batace da shi komai ba sann bata dubesa ba bata kuma fasa zubda hawaye ba saima abinda Ya k aru.. A daidai nan yaron Ya kuma calla k ara daga nan cikin hannun Haidar. Ya mik e tsaye yaci gaba da jijjiga yaron yana fad in  See.. You are making him cry as well.. Yaci gaba da jijjiga yaron yana fad in  Oh c mon champ.. hush now.. Don t cry.. Yaci gaba da jijjiga yaron yana lallashinsa a haka Ummul ke satan kallonsu. Har yaron yai shiru.. Wayar Haidar ta soma ruri.. Yai saurin cirowa daga aljihunsa. mommy ce mai kira.

Ya d aga kiran cikin sauri yana ci gaba da jijjiga yaron da d aya hannun.

Ummul tana jinsa yana waya da Mommy yana sanar da ita tayi jika cikin tsananin farin ciki maras misaltuwa.

Haidar yaci gaba  You have a grandson Mommy.. A beautiful Grandson.

Daga d aya b angaren Mommy sai ta fashe da kukan farin ciki. Fad i take gata nan zata shigo jirgi ta taho Bauchi. Haidar yace ta bari idan Allah yakai rai da safe sai su taho gaba d aya da Daddy.

Mommy taci gaba da girgiza Kai tana fad in  No Haidar.. I can t wait till morning.. I can t wait to see my grandson.. Cikin muryar kuka mai gauraye da joy take maganan.

Shid inma dauriya kawai yake amma ji yake kaman yayi kukan musamman da Mommy tace  Na kasa yarda rana irin wann zaizo Haidar& Zanga D anka.. Ma sha Allah. TabarakAllah& ! Alhamdulillah is all I can say.. Ta d anyi still kafin taci gaba  What about Ummul..? How is she.. How is my daughter Haidar..?

Sai sann Haidar Ya dan waiga ya dubi Ummul wacce ke kwance ta basa baya hawaye naci gaba da gangaro mata.

 She s fine Mommy.. I mean.. She will be fine..

Mommy tace  What do you mean she will be fine.. Ina take..? Can I talk to her.. please put her through.. I want hear her voice.. I want to know how she s doing.?

"Haidar ya dan furzar da huci lokacin da jaririn

82 / 103