AUREN WATA UKU by Sameena Aleeyou

Author :  Sameena Aleeyou Category :  KDP NOVELS

Chapter   67 / 103

198K to 201K   out of 306.8K words

Tai maganar tana murmushi sai kuma ta k arada  Kodai kema koroki yai kamar dai yanda ya koroni.? Ta k arashe tana d aga gira d aya.

Tinda Anisa ta soma magana k irjin Ummul ke bugu.

Anisa ta kuma murmusawa  Saidai kuma nasan mahaifiyarsa zatai iya k ok arinta ta kuma maida masa ke koda kuwa korarki yayi. Sabida ita d in kanta kawai ta sani. She s so selfish.

"Ummul ta dubi Anisa da idonta da tuni sun kad a. Murmushin ne dai saman fuskar Anisa. Ta matso dab kusan Ummul ta dafa kafad arta  Hajiya Kwaise Maitama bata tab a son talaka ba sann bazata tab a so ba, ita d in mace ce da bata so wani talaka ya rabeta balle har ta aura ma D anta. Ki yarda dani, she s just toying with you Ummul. She s using you. Ki yarda dani amfani dake kawai take dan ki toshe gibin da ta jima da bud ewa cikin ahalinta da kanta. Anisa tai maganar babu ko alamun d ar tattareda ita."

"Ta d ago idanunta masu cikeda k walla tana duban Anisa. Sai Anisa ta karkad a yatsa a saman fuskar Ummul d in  No, I ll do the talk today because, ni keda abin cewa. Taci gaba da murmushi tana duban Ummul  Mommy is a very dangerous woman who s capable of doing anything to protect her interest. She brought you into her son s life not because she loves you for him. But because, she wants you to do what she couldn t do. Taci gaba da jinjina kai alamun tabbatar da kalamanta  She wants you to do the job for her. To knock some sense into her son. She brought you into his life to cleanup her mess. Ki nutsu kiyi tunani Ummul a koda yaushe Mommy zancen Haidar take miki. Ya za ai ki shawo mata kan Haidar. Shin ta tab a tambayarki idan kina cutuwa a zaman da kike da D anta.? Ko ta tab a tambayarki menene naki damuwar.? Shin ta tab a tambayarki ko kinada wata damuwa da ya danganci ahalinki.? Bata tab a ba. Koda yaushe maganar d aya ce  Haidar. Haka ne.? "

Izuwa lokacin idanun Ummul sun soma zubda ruwa.

Anisa ta dafata kad an  Kar ki bari Mommy tayi amfani dake dan cimma wata manufa nata. Ke macece mai k ima. Kar ki bari wann matar ta watsar dake gaban D anta. Ta kuma dafa Ummul  Kiyi weighing maganganun da na fad a miki sai ki tantance. Abu guda nakeda tabbaci akai shine ban tab a miki k arya ba.! Tana ida fad in haka tasa Kai zata fice. Har ta Kai k ofa ta kuma juyowa  Save yourself while you still can. Run as fast as you can.. Ki ceci kanki daga wann auren da da baida tabbatacciyar makoma. Tana ida fad in haka tasa kai ta fice tana sakin murmushi.

"A hankali Ummul ta silale k asa kukan da taketa k ok arin dannewa na zuwa mata gadan gadan. Meyasa takejin zuciyarta ta gamsu da duk abubuwan da Anisa ta fad a. Meyasa takeji kamar dai itace ta b ace cikin k ok arin lalumo ma Haidar hanyarsa. Meyasa takeji kamar dai kowa amfani da damarsa yake akanta.? Ba auren soyayya tayi ba sann bata tsammaci wani abu mai kama da farin ciki cikin auren ba. Musamman idan ta tuna yanda akayi auren Wanda sadakin auren Ya kasance kudin jinyar mahaifinta. Koda ace Mommy ba har zuciya take nuna mata so ba, koda ace manufar Mommy shine ta shigo rayuwar Haidar dan tai guiding d insa bata jin Mommy tanada wani laifin cikin hakan tinda tin farko ga yanda akai auren. Sann A d an zaman da sukai da Haidar kai tsaye bazata ce ta kamu da soyayyarsa ba. Amma tana jin damuwarsa Har cikin ranta. Saidai dukda wad ann tunani can k asan zuciyarta tana jin sosai take so ta gano manufar Anisa dan ta tabbata idan Babu wani boyayyan al amari Anisa bazata samu k warin gwiwa irin haka ba. Ta d au d amarar gano bakin zaren komai cikin ikon Allah."

A  yan kwanakin Mommy ke zuwa wajen Haidar ta yini dashi sann ko zancen bata kumayi ma Ummul ba. Iyaka damuwa Haidar yakai k ololuwa. He misses her so much. Baisan ta yanda zai sanar da Mommy ba. Ya kula ma kaman Mommy punishing d insa take da rashin Ummul d in.

Da Haidar yaga abin ba na k are ba Har ana shirin sallamarsa batazo ba dole ya tambayi Mommy Ina take mai take gida.?

"Mommy ta dubesa a dan tsare  Hutawa take gida, ka kyale nurse room dinka ya kula dakai. After all, aikinsa ne. An biyasa domin yayi hakan. "

 But Mommy he doesn t do anything right.. And I don t want him touching my things. Ya k arashe fuskarsa duk a dame.

 Oh kasan da haka kai mata mugun hali.? Mommy tace a dake.

Sai Ya d ago a d an firgice  Mommy mugun hali kuma.? ita tace Miki na mata wani abin.?

Yanda yai tambayar ya tabbatar ma Mommy D anta Ya fara nitso a tekun soyayya bai sani ba. Ta kifa kai ta murmusa kafin ta kuma d agowa a tsare ta dubesa  Nasan ka mata wani abin ne amma wann ji da kan naka bazai bari ka amince kayi ba.

Ya lumshe idonsa kadan had ida furzar da huci  Mommy I didn t mean to hurt her feelings.. Believe me.

"Dakatar dashi tai  Ba ba asi na nema ba. Sai ta kuma dubansa wann karon a d an sanyaye  Haidar, ni na haifeka nasan halinka tun k uruciya. Nasan abubuwan da kai going through a rayuwa. Tin kana yaro baka bari a gane lagonka dukda tarin k alubale da ka fuskanta. Jarumtarka baya bari a gane raunin ka. Amma ka sani even the strong people need help sometimes. "

Sai ya dubi Mommy a d an sanyaye wann karon.

Mommy taci gaba da jinjina kai  I know your psychological wounds are much deeper.. But I believe they ll heel in time with Ummulkhair by your side. Haidar ya kuma duban Mommy without saying a word.

Mommy taci gaba  Ba gazawa bane to Own up to your mistakes and apologies when necessary. Even if it hurts.. Ta murmusa tana dubansa  Kana so matarka ta dawo wajenka.?

Sai ya dubi Mommy har lokacin baice komai ba. Saima kaikaitar da fuskarsa da yai.

 Shikenan zan sa driver ya kawota. But I have my conditions.

Yai saurin duban Mommy  Mommy conditions kuma.? You.. just call her my wife fah.

Dariya Ya kusa kufce ma Mommy tai k ok arin gimtsewa  Toh so kake na kawo maka ita ka wulak anta ta. Ai dai naga ni na biya sadakin ba Kai ba.

Ta kuma gyara zamanta  Conditions dina sune Bazaka sakata fushi ba. And you must kill that prideful behaviour of yours. Kayi alkawari.?

Ya marairaice fuska  Mommy do I have to promise.?

 Aw! Toh kaga ni saida safe.. Room nurse d inka na jira. Ta mik e tana k ok arin d aukar jaka.

"Saurin kamo hannunta yai  Ok, fine. I promise. Ya fad i kaman Wanda aka masa dole."

Mommy ta k unshe dariyarta dan sosai draman Haidar d in Ya bata dariya. Ga abu kana so amma ka kasa fitowa kai tsaye ka furta. Wani abun sai Aliyunta. Ta tuna da fari da kyar Ya amince Ummul ta zauna wajensa sai gashi yanzu da kanshi yake nemanta.  Sannu a hankali ma zaka kawo kanka wajen Ummul d ita Haidar. Mommy tace a zuciyarta.

Ba Mommy ce ta maida ma Haidar matarsa ba sai ana gobe sallamarsa. Dan so take ta wana Haidar kad an yanda idan ta mayarsa da Ummul zai shiga taitayinsa. Sa arsa d aya ma dan jinya yake.

*

Yana nan kishingid e saman gado yana duban yanda taketa fito da kayayyakin daga hospital wardrobe d in tana shiryawa cikin suitcase. Fuskarta babu yabo babu fallasa. Dan tinda ta dawo bata yarda sun koma kaman da ba musamman idan ta tuna maganganun Anisa. Ta k udiri niyyan gano koma menene ke b oye da izinin Allah tinda tasan a shashanci irin na Anisa haka kawai bazata shirya zance irin haka ba face tanada k wakk waran hujja.

Ta dan saci kallonsa tana linke Kayan. Nan taga ya kafe ta da ido. Tai saurin janye idonta.

"Mik ewa yai Ya soma takowa a hankali. Ta bayanta ya tsaya had ida rungumota, Ya rik e hannunta da kayan cikin nasa. Ummul ta lumshe idonta a hankali jin hannunta saman nasa. A hankali yake k ok arin linke kayan ba tareda ya saki hannunta ba. Har lokacin idanun Ummul a lumshe suke tana jin kwalla na k ok arin ciko idonta. A hankali Ya d aura hab arsa saman wuyarta had ida lumshe idanunsa. Wasu abubuwa yake mata Wanda k afafuwansu ke barazanar gaza d aukarsu. Rigar dake cikin hannunsu Ya silale Ya fad i k asa& Ta soma k ok arin cire jikinta daga nasa amma saiji tai ya rik eta tsam. Murya can k asa yake furta  I wanted to hate you.. I tried to hate you.. But I couldn t..! Ya d anyi fasali yana mai ci gaba da sinsina wuyarta. K amshinta da yai missing. Har lokacin idanun Haidar a lumshe suke. Yayinda hawayen da Ummul ke k ok arin makalewa suka shiga zarya."

 I can t get you out of my mind Khairy& Please stay.. right here..And don t let go.!

"Hawaye shar suka soma ambaliya a fuskarta. Ta shiga cikin rud ani matuk a. Ta rasa da waye zata yarda cikin ukun. Mommy ce, ko Anisa ce ko kuwa Haidar ne."

SameenaAleeyou *AUREN WATA UKU..!*

*45*

*©þSameena Aleeyou& *

Zame jikinta tai daga nasa tana mai goge fuskarta. Lokaci guda ta k arasa saman sofa ta zaune tana mai ci gaba da goge hawayen da ya wanke mata fuska.

Ya d anyi still a wajen yana dubanta kaman bazaice komai ba sai kuma ya zira hannayensa cikin aljihun wandonsa. Ya soma takowa a hankali zuwa yanda take. Har lokacin babu walwala a fuskar Ummul.

Haidar ya zauna daga gefenta ba tareda ya dubeta ba. Dak ik ai suka gifta. Ya soma tuno kalaman Mommy da tace he should own up to his mistakes. Ya dan lumshe idonsa kadan. Har Ta cire ran bazai ce komai ba ta sinkayo muryarsa  Are you.. Still mad..?

Ta dan dube shi. Sai taji yace  Do you want me to apologise.?

Nan ma batace komai ba sai d an dubansa da tai.

Haidar ya dan furzar da huci wann karon yana janye idanunsa daga barin dubata  Oh no Khairy. You are not going to give me that silent treatment.

Nan ma bata ce komai ba.

Sai ya mik e a dan fusace  Ok fine.. Dama kawai baki dawo ba idan bazaki ce komai ba.!

"Mik ewa tai itama cikin fushi  Da gaske, haka kace& ? Sai ta nufi k ofa da zummar ficewa. Haidar yai saurin dawo da ita."

Ta d an kalleshi  Ni ka sakar mun hannu.

 Idan ank i fah.?! Ya fad i yana tsareta da ido sosai. Sai ya dan sassauta rik on da yai mata  Wai duk mema genesis na fushin nan ne .? Kan project d in nan ne right.?

Ta dan kallesa da wutsiyar ido. Kaman Wanda ya fama mata wani mik i tace  Waye yake fad a da mahaifinsa.? Waye yake d aukan fansa kan mahaifinsa.!

 Oh no please.. Not again. Ya fad i yana kame Kansa kad an. Sai kuma ya dubeta a fusace  Maybe he pushed me into becoming this monster.. Don t you think.!

Sai ta girgiza Kai tana dubansa  A a saidai idan hakan d in ka zab a. K walla suka ciko idonta tana dubansa. Ta rik o hannayensa cikin nata  Shin zakaci gaba da rayuwa a bayanka ne.? Meyasa zaka bar kanka rufe cikin kurkuku.. Wann k uncin da kake ji cikin zuciyarka ba komai bane illa kasa karb an k addararka da kayi. A wasu lokuta Allah

"yakan saka mana jarabawar mu su zamto mutanen da suke da alak a ta jini damu. Mutane mafi kusanci damu. Bamu ke zab an ahalinmu ba, kuma hakan Rahamarsa ce. Ta d an numfasa kafin taci gaba. Allah ya jarabci salihan bayinsa Annabawansa da ahalinsu. Kaman Annabi Ibrahim (AS) Allah ya jarabce shi da Babansa. Kaman Annabi Yusuf (AS) Allah ya jarabce shi da  yanuwansa. Kaman Annabi Yaqub (AS) Allah ya jarabce shi da  ya yansa. Kaman Annabi Nooh(AS) Allah ya jarabce shi da D ansa. Kaman Annabinmu fiyayyen halitta(SAW) Allah ya jarabcesa da Uncles d insa. Duka wad annan Annabawa masu daraja sun fuskanci jarabawa daga cikin ahali. Ashe lallai muma zaa jarabcemu daga cikin namu ahalin. Wad ann k alubale da jarabawa suke k arfafa imaninmu..Sann Allah shike shiryar da Wanda yaso.. Daga haka bata kuma cewa komai ba taci gaba da tattare kayyakin da take."

Haidar ya koma ya zauna had ida zuba mata ido ba tareda ya kuma cewa komai ba. A hankali yasa tafukan hannayensa ya shafi fuskarsa.

**

"Koda suka dawo gida maganganun Anisa suke yawo a kwanyarta, tayi k ok arin ta yakice tinanin amma ta kasa. A lissafi saura kwanaki uku kacal ta cika watanni uku da aure. Hakan na nufin alk awarin da ta d aukar ma mahaifiyarta yana gab da cika. Ya kamata ta waiwayi gida. Tana buk atan sanin wani hali ahalinta ke ciki. Musamman majinyacin mahaifinta. Tinanin kalaman Anisa suka ci gaba da dukan kwanyarta.  Shin Mommy ta tab a tambayarki wani abu gameda ahalinki.? Tai saurin rintse idonta ta mik e da zummar ficewa taji muryar Haidar daga bathroom yana kiranta. Ta isa jikin closet din kafin ta d anyi gyaran murya ta amsa. Haidar yaci gaba  Could you please pass me my towel. "

Ta shiga bin closet din da kallo tana duban yanda komai yake cikin tsari. Nan ta hangi towel d in dan sama kad an anyi folding an jerasu cikin open shelf cabinet. Ta ciro towel din mai dan girma tai knocking a k ofan bathroom din  Ga.. Gashi nan na kawo maka.

Muryarsa ta sinkayo  The door is open.. you can come in.

Ta zaro ido waje jin abinda yace. Sai ta soma girgiza kai ita kad ai  A a.. A a kawai ka karb a. Ta k arashe tana mai tura hannunta dake rikeda towel d in ta tsakanin k ofar. Bata ankare ba saiji tai ya had e da hannunta Ya janyota cikin bathroom d in.

Ummul ta rintse idonta sosai sai ta fashe masa da kuka. ta shiga dukan k irjinsa  Mai kake aikatawa ne.. Dan Allah

ka& k yaleni na fice. Please..!

For the first time da taji sautin dariyarsa. Cak ta tsaya da abinda take still ta kasa bud e idonta.

Haidar murmushi yake Har hak waransa na bayyana  Okay.. Open your eyes now.. You are here already..!

Ummul ta mak e kafad a tana kuma dukan k irjinsa  A a nidai bazan.. bazan bud e ba.

" Okaaaay.. Let s see now..  Trust me, I m gonna make you open those eyes. Har lokacin murmushi mai sauti mai bayyana hak wara yake. Abinda Ya jima baiba na tsawon lokaci."

 Wai.. Mai kake k ok arin aikatawa.?

Bai amsata ba yaci gaba da niyyansa.

A yayinda Ummul ke k ok arin zillewa bata ankara ba sai ji tai Haidar Ya janyota sun fad a cikin jacuzzi tub d in a tare.

Ummul ta ja numfashi tana mai fiddo kanta waje had ida shafe ruwan da Ya jik a mata fuska.

Ta kafesa da ido baki a ture kaman zata fashe da wani kukan.

Haidar ya kashe mata ido daya  See. I told you zansa ki bud

67 / 103