AUREN WATA UKU by Sameena Aleeyou

Author :  Sameena Aleeyou Category :  KDP NOVELS

Chapter   81 / 103

240K to 243K   out of 306.8K words

namu. Nan na binciko yanda wann kawar tata take dan ban mance wani rana da suka k ulla tuggu ma Ummul su biyun har naima kawar tata iyaka da gidan nan. Mommy taci gaba da jinjina Kai  Anisa itace ta zuba ma Ummul poison a turare dan ta kasheta slow dead sann ta d aura blame d in akaina.! Anisa itace tai sanadin had arin motan da ya auka muku kaida Ummul duk dan ta kashe Ummul ta cireta daga cikin rayuwarka.! Anisa ita ce tai sanadin mutuwan Aurenka da Ummul Wanda bana haufi bakinsu d aya da wancan azzalumar da ta aureka ta hanyar sihiri.. Anisa tasan yanda Ummul take tsawon lokacin nan.! Sann.. Sai Mommy tai shiru tana ci gaba da huci  Sann tana saneda cewa.. Ummul is pregnant har ta shiga watan haihuwarta.. Duka Anisa na sane da wann tsawon lokacin nan.!

Gumi ne ke gangaro masa tin daga tsakiyar sumarsa har zuwa goshinsa.. Ga jijijiyoyin jikinsa dake kuma mimmik ewa.. Ya saki k aramin briefcase din dake hannunsa. Yayinda yaga wani duhu ya gifta k wayar idonsa..

Anisa ta soma jada baya tana hawaye take girgiza Kai ganin Haidar gaba d aya ya rikice ya sauya mata. Cikin rawar murya tana jan jiki tak fad in  No Haidar please.. Haidar..! Haidar dan Allah ka yarda dani.. I did everything out of love& I didn t mean to harm you or Mommy.. Wllhi nayi komai ne sabida ina sonka.. Kuma.. Kuma wllhi ban tab a had a baki da Dareen ba& Sann.. Bata Kai aya ba Haidar ya shak ota da iyaka k arfinsa yana wani irin huci  I will kill you..! I swear I m going to kill you.! Wane irin huci kurum yake yana shak e wuyan Anisa har saida Mommy ta soma k ok arin janyesa.

Baza a kira abinda ke tsartsafowa daga cikin idanunsa hawaye ba saidai ruwan tururin k unan zuciya.

 Tell me..! Tell me. Where is my wife..?! Yai maganar gumin dake tsartsafowa ta ko wani kofan sumar dake jikinsa naci gaba da gangarowa.

Anisa ta soma sosa wuya da kyar tana tarin azaba take fad in  Zan fad a maka.. Please let go..!

 Tell me now..! Ya kuma fad i yana fidda huci kaman zaki.

 Ta.. Tana Bauchi& 

Mommy ta dubeta da mamaki  Bauchi.?

Anisa taci gaba da jinjina Kai ga gumin azaban da ya wanke umburarren fuskarta da ya sha tafin Mommy ba adadi.

 Bauchi wajen wa.? Mai ya kaita Bauchi.? Cewar Mommy.

Anisa taci gaba da jinjina Kai daga durk ushe kaman Marianiyar Kenyawa  Wajen mahaifiyar Hi& Wajen

mahaifiyar Hisham.

 Hisham..! Mommy ta maimaita cikin tsananin mamaki da rud ani dan tama rasa tuna waye Hisham. Yayinda Haidar yai mutuwar tsaye yana nanata abinda Anisa tace cikin kwanyarsa.

 Waye Hisham kuma.? Mommy ta tambaya.

Anisa ta yarfe gumi da hawayen da suka gauraye mata fuska  Hisham Abokin Haidar.. Bansan dalilinsa ba amma ya jima yana bibiyan Haidar da ahalinsa da sharri. Kuma.. Kuma bakinsa d aya da Dareen tare suke k ulla komai tin kafin na had u da Hisham.. Hisham has been shadowing Haidar for quit some time.. Tin kafin Ummul ta shigo rayuwarka.

Kalmar Shadow da Haidar yaji ta ambata sai Ya tuna masa wani rana Ya taba jin Dareen tana waya da wani mai suna Shadow koda Ya tambayeta sai tace Uncle dinta ne.

Muryar Anisa Ya kuma dakan dodon kunnensa  Sann koda Ummul ta shigo rayuwarka sai akalar yakinsa Ya koma ga k udirin raba tsakaninku. A cewarsa shi ya fara ganin Ummul ya kuma fara sonta kafin Haidar& .Ni kawai.. Kawai nayi tarayya da shine dan na cimma burina na mallakan Haidar kamar yanda yake so ya mallaki Ummul.. Kuma ya d au alwashin raba Haidar da Ummul ko ta wani hali.

Juyawan da Mommy zatai b at suka nemi Haidar a wajen suka rasa.

Anisa ta soma k ok arin mik ewa tana Neman gafaran Mommy. Mommy ta nunata da dan yatsa  Kika kuskura kika motsa daga yanda kike sai nasa an canza Miki kamanni da bugu. Munafuka azzaluma.!

Leenah ta dubi Mommy tace  Amma ai ni zan iya tafiya..?

Bata rufe baki ba sai ganin wasu mata guda biyu sanye da Kayan  yansanda Sun shigo d akin ma aikaciyar gidan na directing nasu.

Mommy ta nuna musu Anisa da Leenah tace  Arrest them.

Anisa ta saka hannu biyu aka ta kurma ihu tana fad in  Mommy ki min rai.. You can t send me to jail.. I m your niece.. You can t do this to me Mommy.. Wayyo na shiga uku ni Anisa.

Leenah ta katseta  Ba ke kika shiga uku ba Anisa ni kika jefa a uku.. Allah ya isa ban yafe Miki ba. Yau ga yanda bak in shashancinki da son zuciyarki ya kaimu.. Wayyo ni Leenah guba kawai na kawo ba ni na zuba ba ma Ummul ba.!

 Yarsanda ta tasa k eyar Leenah tana fad in  Ki k arasa bayaninki a station. Move.! Ta k arashe tana hankad eta.

Haka aka tasa k eyar Anisa da Leenah aka wuce dasu police station.

*

"Tinda ya fice yake sharara gudu saman kwalta. Waya manne kunnensa na hagu. Sadis yake kira. Sadis na d agawa Haidar yace  I need a plane ticket to Bauchi. Right this instant.! Bai kuma tsayawa sauraren Sadis ba ya katse kiran yana ci gaba da tururi. Fuskar Hisham kurum yake hangowa. He trusted him. He believed in him. How could this be possible.? Hisham.! Hisham fah.. Mutumin da ba komai a tsakaninsu face zallan gaskiya, yarda da amana.! Is it a crime to trust someone.? Ta ya haka zai kasance.?! Yaci gaba da girgiza Kai yana ganin abun tamkar dai a mafarki ne. Not his Hisham. His best friend. Mutumin da ya aminta dashi sama da kowa a duniya ciki harda iyayensa kafin alak arsa dasu ta gyaru. Ya lumshe idanunsa yana mai kuma Waresu tar a daidai lokacin da ya shigo Company. Securities na gaishesa ko zarafin amsa su bai ba ya tambayesu ko Hisham yazo Company. Nan suke sanar dashi bai shigo ba gaba d aya ranan. Haidar ya jinjina Kai kafin yasa kai ya nufi cikin building d in kaman zai kifa k asa. Duk Wanda ya gansa basa hanya kawai yake. Yanayi ne da zasuce Sun jima basu gansa cikin irinta ba. Ko a zamanin baya da yake samun sab ani da mahaifinsa bai shiga cikin irin yanayin da suka gansa. Kai tsaye Office d in Hisham ya nufa. Ya soma takowa cikin Office d in yana tuno farkon had uwarsu da Hisham. Motarsa ce ta tsaya masa a wajen gari Hisham helped him out daga nan suka k ulla zumunci nan Hisham yake sanar dashi Neman aiki ya kawosa Abuja and he s an architect. Haidar yace ai kuwa he s in the right place, because his Dad owns a Construction Company dan haka yasa ma ransa tamkar ya Sami gurbin aiki k ark ashin Kampanin mahaifinsa mai suna Maitama Builders. Nan take yai going through takardun Hisham ya kuma ga ya cancanta hakan yasa babu b ata lokaci Hisham"

ya Sami gurbin aiki a kampanin. Hisham yai ta murna harda hawayen murna yana fad in Allah ne ya amsa kokensu shida mahaifyarsa ya turo Haidar cikin rayuwarsa dan ya jima yana neman aiki bai samu ba. Shi maraya ne mahaifinsa ya rasu tun yana k aramin yaro. Mahaifyarsa ta sha wahala sosai sann tayi d awainiya dashi tun yana k aramin yaro. Ya gode Allah yanzu zai share mata hawayenta da izinin Allah. Tabbas bazai tab a mance halaccin Haidar gareshi ba. Ire iren kalaman Hisham kenan Wanda yasa a ko Yaushe yake ma Haidar nasiha gameda bin iyaye. Hisham tolerates Haidar a cewarsa bayan Hajjarsa baida Wanda ya fiye masa Haidar. Wanda hakan yasa suka k ulla abota sosai har ta zarce ta koma amintaka. Haidar ya yarda dashi dan hardly ka gansa da wani aboki idan ba Hisham d in ba.

Haidar ya numfasa had ida d aukan wani k aramin hotonsu da aka saka cikin k aramin frame suna tsaye a wani construction site aka musu hoton ba tareda saninsu ba. Cikin shiga irinta k wararrun magina. Idan ka gansu gwanin ban sha awa. Hisham yaji dad in hoton ya k aunaci hoton wanda hakan yasa ya aje hoton cikin frame ya jera shi a Office d insa. Idanunsa Sun kuma rine sosai yake duban hoton yana tuno duk rayuwarsu tare daki daki da tsawon lokacin da Hisham ya kwashe yana munafurtansa.

Wayar salulansa Ya Ciro yakai kan number d in Hisham yana kallo. Yana ji kaman ya daki wayar lambar ta tarwatse. Lokaci guda yai dialing zuciyarsa naci gaba da tafarfasa.

Bugu biyu a na uku Hisham Ya d aga duk a birkice yake tambayar Haidar yaushe ya dawo k asan.

Haidar yace  I just landed. Ya naji muryarka haka.? Is everything all right.? Nazo company baka nan..?

Hisham ya kuma Shafa goshinsa yana furzar da huci. Bai sani ba sai ji yai bakinsa na furta  Ina Teaching hospital can Bauchi.. Na kawo  Yaruwata

 Traitor.! Haidar ya furta a zuciyarsa yana fidda huci. A fili kuwa karfin hali yai Yace   Yaruwarka kuma.. Dama kanada  yaruwa.? I thought Hajja ka kai..? Yana maganar yana k ok arin dannar kansa dan bazai ba ma Hisham wani k ofa da zai gane yasan meke faruwa ba har sai ya isa yanda yake Ya cafkesa da hannayensa. Sai dunk ule hannunsa guda yake yana murzawa sabida yanda zuciyarsa ke masa zafi.

Hisham Ya rintse ido yana tuhumar kansa meyasa zaice ma Haidar  yaruwarsa Ya kawo. Tsaban a birkice yake baisan yayi sub utan baki ya furta haka ba. Ya rintse idanunsa da k arfi ya soma kame kame  Eh.. Eh..  Yaruwa ta nesa ce.. Sun rabu da mijinta tana zaune gaban Hajja toh ga haihuwa yazo mata.. Tin safe muke asibiti Har yanzu bata sauk a ba..

 Haihuwa.?! Haidar yace zuciyarsa na tsnanta bugu yana tuna cewa da Anisa Tai Ummul na wajen Mahaifiyar Hisham kuma ta shiga watan haihuwarta.

Haidar bai k arasa sauraren Hisham ba ya fice yana huci idanunsa suna kuma rinewa kaman zai kifa k asa.. Mota Ya shige Ya nufi hanyar airport. Yana tafe hanya wayan Sadis ya shigo masa. Nan Sadis d in ke sanar dashi jirgin Bauchi ta riga ta cika kuma gab take da tashi.

 I don t care Sadis.! Just make sure a space is created for me in that plane. I must fly to Bauchi right this instant. Yana ida fad in haka Ya katse kiran yana ji kaman bazai isa ba.

"** Bauchi,"

A can TH kuwa b angaren masu haihuwa hannayen Ummul rik e cikin na Hajja ta gama galabaita sosai. Hawaye take tana girgiza kai take duban Hajja  Ki kira min Umma dan Allah.. Dan Allah Ki kaini wajensu.. Ki kaini naga Abba na.. Ki kaini na nemi yafiyarsu Hajja.. Mutuwa zanyi.. Innalillahi wa inna ilaihi raji un.. Dan Allah kar ki barni na Mutu a nan ban nemi yafiyar iyayena ba.. Hajja ki kaini wajen Umma da Abba.. Bazan iya ba mutuwa zanyi.. Abba na tuba.. Umma dan Allah ku yafe mun.. Nayi kuskuren kaurace muku.. Na tapka kuskure ku yafe mun dan Allah.! Ta kuma kankame hannun Hajja. Cikin rarrabewar kalamai take furta  Dan.. Allah.. Kice.. Su yafe mun.. Ki sanar dasu ina k aunarsu.. Ki rok ar min iyaye na gafara Hajja ko zan samu sassauci da rahamar Ubangiji.. Ta kuma rintse idanunta  Bayana.. Hajja.. Wayyo Umma na ki yafe min.. Bayana.! Jikinta ya kuma sakewa nishin ma ya daina fita. Hajja nata k ok arin kwantar mata da hankali tana fad in  Bazaki Mutu ba in sha Allah Ummul.. Zaki haihu lafiya da izinin Allah.. Zaki rok i Umma da Abba yafiya da bakinki. Ta kuma ficewa a kid ime kiran likitocin

dan sun sanar da ita basuga wani complication da zai iya hana Ummul din haihuwa da kanta ba Shiyasa basuyi yunk urin yin cs ba.

Hisham Ya nufo Hajja a birkice yana tambayarta ko Ummul ta haihu. Hajja ta girgiza kai tana fad in Likitocin zata kira dan ita kanta lamarin Ya soma bata tsoro. Gwara kawai suzo idan ma aiki zasu mata sai su mata amma ta riga ta galabaita.

Hisham Ya shafe fuskarsa yana girgiza kai yake fad in  No.. No Hajja.. Please tell me Ummul is going to make it alive.. I can t lose Ummul.. I lost her once bazan bari ta sake kufce min ba..! Ya kuma dafe Kansa a kidime kaman sabon kamun hauka yake fad in  Wai ina Doctors din suke ne& ! Which kind of incompetency is this.. Meyasa tuntuni ma basu cire cikin ba.. I don t give a damn wether the child survives or not matuk a Ummul zata kasance cikin k oshin lafiya ban damu a rasa wann jaririn ba.!

Cikin tsananin shock Hajja ke dubansa. Ta sani Ya tab a son Ummul kafin tayi aure amma maganganun da ke fita daga bakinsa ya haifar mata da tsoro da rud ani.. Gani Tai kaman na Hisham dinta ba.. Kaman wani ne daban take gani tsaye gabanta. Kasancewar halinda ta baro Ummul din yasa ta janye jiki ta shige bata bi ta kansa ba. Amma tsoron da mamakin bai bar jikinta ba.

Bayan shud ewan wani lokaci Hajja da likitoci guda biyu suka nufi kan Ummul yayinda Hisham yaci gaba da safa da marwa daga waje yakai Mari Ya Kai gauro yana fad in bazai rasata ba. Yana tsaka da safa da marwansa yaji wata murya daga bayansa ta ambaci  SHADOW.!

Zuciyar Hisham Tai wani irin tsinkewa. Yaji kaman an aje masa guduma. Jinin jinka kaw tamkar Ya tsaya Cak Ya daina circulating. Da kyar ya soma k ok arin karkato jikinsa. Juyowan da Hisham zai yayi ido hud u da Haidar cikin yanayin da bazai iya fasaltawa ba.!

*Toh fah.! Yau dai ga Shadow ga Haidar ga kuma Ummul akan gwiwa. Ko Ya za a wanye.?*

SameenaAleeyou *AUREN WATA UKU..!*

*54*

*©þSameena Aleeyou& *

"Girgiza Kai Hisham yake a hankali ganin yanda Haidar ke fidda wani irin huci yana dubansa da rinannun idanunsa. Yasan duk yanda akai Anisa must have screwed up kaman dai ko yaushe. A hankali Hisham ya soma takowa ga Haidar Wanda har lokacin dubansa kurum yake without uttering a word. Hisham ya soma ware hannayensa a hankali tamkar mai shirin yin surrender  Whatever it is that s in your mind, I hope you listen to me first.. I know by now your cousin Anisa ta gama b ata sunana a idonka.. Haidar nasan matarka Ummulkhair even before you met her.. Saidai bansan itace matar taka ba har sai bayan da kuka rabu a lokacin da na fahimci  Yaruwarka Anisa na neman rayuwarta..! Ya dan numfasa yayinda Haidar ke dubansa fuskarsa na kuma rinewa. Yana kuma dunkule hannuwansa zuciyarsa naci gaba da zogi had ida tafarfasa."

"Hisham yaci gaba  Haidar ko mai Anisa ta sanar dakai ka sani nayi ne to protect you, your wife and your child of course.. Anisa zata kashesu kaman yanda ta kashe Dareen.. Anisa is a maniac Haidar.. Zata iya aiwatar da komai dan cikan burinta.. Dan ta mallakeka she can go to any extent& She ran Dareen over while pregnant with your child.. I fear the same would happen to Ummulkhair da abinda ke cikinta Shiyasa na barta wajen da zata zama safe from any"

"danger.. Yanda Anisa bazata cimmata cikin sauk i ta kashesu ita da abinda ke cikinta kaman yanda ta kashe Dareen da abinda ke cikinta..! Bai Kai aya ba yaji sauk an naushi a bakinsa Wanda saida ya kaisa k asa. Haidar ya saka duka hannayensa biyu ya cakumosa yana fidda huci fad in  The nerve of you.. Bastard.! Are you that shameless.! Tell me..

81 / 103