AUREN WATA UKU by Sameena Aleeyou

Author :  Sameena Aleeyou Category :  KDP NOVELS

Chapter   50 / 103

147K to 150K   out of 306.8K words

Dr ya sanar mata cewa wani Likitan zai shigo ya dubata tinda ba sanin kamannin Haidar tai ba.

Tin kafin ya ida shigowa ta soma fad in  Dr dan Allah ku Sallameni.. Wllhi naji sauki. Wani abu ya Sami Maman mijina.. Ya kamata naje na dubata.. Bazai yuwu na kyaleta cikin halin da take ba. Dan Allah ka cire min drip din nan na tafi na samu Mommy tana buk atata a daidai wann lokacin. Ta k arashe tana k ok arin cire drip din dukda ba iyawa tai ba ganin ya kareta da ido ko motsawa bai yi.

Haidar yai sauri ya rik e d aya hannun nata da take k ok arin cire drip din dashi.

 Ke.! Ya daka mata tsawa.

D agowa tai tana dubansa sai kuma ta dubi yanda ya tamke mata hannu da k arfin gaske ga wani irin huci da yake.

"Bata iya fad a ba, ba d abi arta bane. Khulsum bata nan balle ta k wace ta kaman yanda ta saba. She needs to stand up for herself."

Ta d ago ta dubesa tana huci har lokacin rik e yake gam da hannunta bai kuma da niyyan sakar mata hannu. Sai ta soma tuno yanda Khulsum ke fad a.

 Malam sakar min hannu..! Ta fad i tana firfito da ido waje.

Bai sake ba sai tsareta da ido da yai har lokacin yana kuma matse hannun nata cikin nasa.

Hakan ya kuma tunzura Ummul dan ta kula wann Likitan baida mutunci.

 Ka sakar min hannuna Malam. Ni matar aure ce. Idan ka bari mijina ya shigo nan ya sameka ka kuka da kanka..! Tai maganar tana ci gaba da kiciniyar k wace hannunta amma ta kasa.

Kwanto da fuskar yai kusan nata  Call him.! Go ahead and call that husband of yours.!

Sosai tsoro da tashin hankali suka bayyana saman fuskar Ummul. K irjinta yaci gaba da bugawa.

Ana a haka Likitan da bai jima da fita ba ya kuma turo k ofan ya shigo.

Hangosa da Ummul tai yasa ta soma fad i cikin rawar murya  Yauwa Dr. Dan Allah ka ceceni hannun wann abokin aikin naka.. Dan Allah ka sallame ni daga wann asibitin yanzu.. Ya kamata na tafi naji sauk i. Tai maganar da kyar dan d an magana da firgicin da tai har wajen aikinta ya soma mata zafi.

Dr da bai wani saurareta ba dan maganar nata ba fita sosai yake ba. Ya fad ad a murmushinsa ganin Haidar  A a Engr kaji kiran Madam kenan dole ka taho Akan k afafunka.. Matarka is finally awake.!

Zuciyar Ummul yai wani irin tsinkewa tana duban Likitan Jin kalaman sa.  Matarka. Ta nanata cikin zuciyarta. Ai sai taji kaman Cak numfashinta ya d auke. Ta kasa juyowa ta dubi mutumin da Likitan ya kirata da matarsa. Sai ji da tai hannunsa na sakin nata a hankali.

Haidar ya dubi Dr sukai masabaha kafin ya k arada  Sallama nake so Dr as soon as possible.

Dr ya d anyi jim  Da wuri haka. Ya kamata mu ajeta a nan for observation. Wait I ll be back.. Dr Charles needs to see her first.

Yana ficewa Haidar ya isa ya zame drip din. Batai aune ba sai ji tai ta sunkuceta cikin hannunsa.

Ummul ta kasa gane meke faruwa. Ta rasa ihu zatai tsalle zatai saima taji tamkar wacce aka d aureta. Har lokacin cikin mamaki mai gauraye da tsoro take. Ji tai yawun bakinta kaf ya k afe. Bata tsammanin akwai jijiya mai motsi cikin jikinta a wann lokacin. Bai direta ko ina ba sai cikin motarsa.

Anisa da fitowarta kenan daga wani hanya taga kaman bayan Haidar take gani ya gifta mutum cikin hannunsa. Zuciyarta yai wani irin yankewa kar dai Ummul ce.? A hanzarce ta nufi d akin Ummul saidai tana zuwa bata tadda kowa ba sai gado. Nan Anisa ta fito a guje tana kwalla ma Likita kira.

**

Suna tafe saman kwalta ta kasa tantance wace duniya take ciki har kawo wann lokacin. Ta kasa duban b angaren da Haidar yake. Iyakacin abinda ta sani shine anata falfala gudu da ita saman kwalta.

Da wutsiyar ido Haidar dake falla gudu dasu saman kwalta ya dubeta. Nan yaga har lokacin a tak ure take harda kaman rawar d ari da take. Ya maida dubansa ga kwalta ba tareda yace komai ba.

Har lokacin Ummul bata dubesa ba. Ta kuma kasa furta koda kalma. Kana ganinta zaka fahimci har wann lokaci ba daidai take ba.

Haidar ya karya kan motar suka shiga wani close da babu gine gine sosai saiko gida je da basu wuce uku ba. Ga yawan bishiyoyi da shuke shuke.

A daidai k ofan wani madaidaicin gida Wanda kaman tsakiyar forest yake tsaban yawan bishiyoyi da shuka dake kewaye da wajen yai parking.

D ago Kai tai cikeda tsoro tana duban gidan dake tsakiyan jeji a idonta dan sai wann lokacin taji kaman an Zare electric shock d in da aka saka mata.

SameenaAleeyou *AUREN WATA UKU..!*

*36*

*©þSameena Aleeyou& *

A tsorace ta d ago tana dubansa.

 Can you walk.? Ya tambaya yana dubanta itama shi take duba. Ganin bata ce masa komai ba sai ma rawa da jikinta keyi alamun dai batada strength har lokacin yasa bai kuma yin wata wata ba ya fiddota daga cikin motar.

Ganin haka yasa ta soma girgiza masa kai tana fad i cikin rawar murya  A a dan Allah.. Ina ne nan& Ina ka kawo

ni..?! Cikin muryarta da bai fita sosai take maganar.

 Shut up. Just shut up.! Ya fad i still tana cikin hannunsa. A haka ya tura k ofan parlorn suka shige. Ko ina an rufe da farin kyalle alamun dai babu mai zama cikin gidan. Wani d aki ya bud e ya ajeta saman gado.

Ta d ago a tsorace tana dubansa had ida girgiza Kai ganin na k ok arin ficewa. Da tangadi ta nufo k ofa tana fad in

 Dan Allah.. Kar ka barni a nan.. Ka Kaini wajen Mommy dan Allah ina buk atan ganinta.

"Haidar ya d auki lokaci yana dubanta kafin ya tako zuwa gabanta  Look, I don t intend to keep you here for good. If you cooperate with me.. Bazaki jima a nan ba zaki tafi.! Yana ida fad in haka ya janyo k ofan ya rufe kirif."

Ummul ta duka a wajen tana dukan k ofan da d an sauran strength dinta tana fad in dan Allah ya bud e ta ya barta ta fita.

"Shiru babu agaji ba taimako, Haidar bai bud e ta ba sai sautin tashin motarsa da taji. Ta rarrafa da kyar ta isa jikin window nan ta hangi hancin motarsa na barin wajen. Wani irin kuka ta fashe dashi tana Jin zazzabi mai zafi na sauko mata."

**

Anisa ta dubi Dr  Dr wann ai kidnapping ne. We need to see your security footage.

Dr ya murmusa  How is that a kidnap.? Haidar shi ya d auke matarsa.. He s her legal Husband.. So wann ba kidnapping bane. Ya k arashe murmushi saman fuskarsa.

"Anisa ta furzar da huci  But still you are her Dr. And it s your duty to call him and tell him exactly the consequences of what he s done.. I mean, she s still recovering.. She needs to stay here at the hospital. "

Dr ya dubeta still murmushi saman fuskarsa  If you excuse me Miss. I have some patients to attend to. Ya k arashe yana mai shigewa.

Anisa taci gaba da huci  Ahhhg! Imbecile.! Ta fad i tana sakin huci. Wayarta ne ya soma ringing. Ta duba taga Leenah ce. Gajeren tsaki tai had ida kin d agawa. Leenah ta kira har kusan sau uku Anisa bata daga ba sai ta turo mata SMS.

_Remember you only have 2 days_

Tsaki Anisa tai tana sakin huci. Yanzu ya zatai ga wann D an zafin Kan ya d auke Ummul wacce take tunanin itace last alternative d inta. Kodai Hilal ne zata kira.? Ta d anyi gajeren tsaki kafin ta soma Neman layin Hilal.

Bugu biyu Hilal ya d aga  How s my fish brain sister doing.?

 Zanci k aniyarka Hilal. Anisa tace a hasale Jin ya kirata da sunar tsokanar da ya saba kiranta tin yarinta fish brain.

Hilal ya dara  Hey easy. Nayi kewar tsokanarki ne. How have you been.. Bazaki zo bane sai na tafi.?

Ta dan rausayar da ido had ida furzar da huci  Yaushe zaka koma school din.?

 Nayi postponing akwai abinda nake a nan. Ya bata amsa Kai tsaye.

Anisa ta dan zaro ido  Kuma Abba na sane da haka.?

Hilal ya dara kad an  He doesn t need to know.. Wani Abu kawai zan k arasa sai na tafi.

"Anisa ta jinjina Kai  Hey Hilal, brother& Alfarma nake nema. "

Hilal ya kuma d an darawa tinda yaji ta fara kashe murya tana kiransa brother yasan abu take nema wajensa  Fad a kawai meye kike nema wajena.?

Anisa ta furzar da huci  Money Hilal. Kudi nake nema wajenka.

Hilal ya kuma darawa teasingly yake fad in  Kuda kuke Abuja gaki ga shugaban k asa ina zan samo kudi a state na baki.

 Hilal I m being serious here. Da gaske kudi nake nema. And it s urgent.

 Ok fine. Nawa kike nema.?

 1M..! Ta fad i kaman mai tsoro.

Dariyar rainin hankali Hilal yai  What.! Are you kidding me Neesa.. 1 million a wajen D an makaranta irina..? You ve got to be kidding me. Why not ask Abba. shine D an kasuwan bani ba. And hey I m not his manager.

Anisa tace  Haba Hilal. Nasan kanada hanya Shiyasa na kiraka.. Wllhi ina tsananin buk atar kudin nan. Look zan biyaka da zaran na samu.

Hilal ya d anyi Jim Jin tayi sounding serious. Shima sai ya daina wasa  Wait Anisa. Be honest with me.. What have you got yourself into..? Gambling kika fara..? Dan nasan dai ba business din da kike. Kodai kinje kin hadu da wasu scammers ne.?

Anisa ta rausayar da ido  Hilal dan Allah ka taimaken mana nasan Abba naji dakai wllhi na rantse maka da Allah matsala nake ciki. Haba Hilal meye amfanin  yanuwa ma junansu idan bazasu rufa asirin juna ba. Nasan Mommy zata bani idan tasan ina nema amma bana so ta sani. Kasan masu kudin nan the moment suka gane abun hannunsu ya rufe maka ido akwai matsala.

Hilal ya d anyi jim  Anisa ni fah kudin dake account dina pocket money na ne. Kuma idan har na baki su yanzu za azo a shiga tsakiyan semester ne ina nema. And kinsan Abba komai da lissafi yake bazan zo masa da labarin rashin kudi ba tinda yasan ya sallameni. Cewa zai wasa nake da kudi sai naje nai ko aikin k arfi ne a can na ci da Kaina.

Anisa tace  But you are his favourite.

 Even so Neesa. Kinsan yanda mahaifinmu yake idan aka zo maganar kudi.

Zata kuma magiya Hilal yace  Fine& Zan tura miki.. Amma ko da wasa kar ki bari ko Ammi tasan na baki banso na

hadasu fad a da Abba.

Anisa tai alaman zipping bakinta da yatsa kaman Hilala na kallon ta  An gama my dear Brother. That s why I so much love you.

Da haka Anisa taita gwada Hilal tana fad in irin son da take ma tilon dan uwan nata.

Gama wayar da zatai ta waigo gabanta yai wani irin fad uwa samakon ganin mutum da tai tsaye bayanta. Taci gaba da yatsina fuska tana dubansa  Malam lafiya.? Wanene kai.?

Huci kurum Hisham yake yana dubanta kaman zai shak ota. Yaci gaba da jinjina Kai yana fad in  Nasan kece.! Kece kika tassama kashe Ummul.!

Anisa ta zaro ido waje ganin stranger da ko saninsa batai ba yana fad in laifin da ita da Laila suka binne. Ta soma girgiza kai tana fad in  No.. I don t know what you are talking about Malam. Meyasa zanyi yunk urin kashe Ummu. What could be my motive.? Wait why am I even explaining myself. I don t even know you. Excuse me. Tasa kai zata shige.

 You are the only person with the motive to kill her.. Because you love Haidar.. Haka ne.? Ya k arashe yana tsareta da ido.

Anisa taja Birki tana dubansa shaye da mamaki. Sai ta soma girgiza kai kad an ganin dai guy d in nan da gaske ya sansu  Mai kake nufi..? Wanene Kai.?

 Na tuna miki ne. Kwanakin baya lokacin da motar ki tabi bayan motar Haidar. Cikin k ok arin bin bayansa da kike dan ki gano yanda yake zuwa. Someone hit your car and stopped you from following him.. That someone.. Was me.. Ni ne na bigi bayan motar ki na hanaki bin bayan Haidar.

"Anisa ta soma tuno kwanakin baya Mommy tasa ta bi bayan motar Haidar dan gano yanda yake zuwa amma sai tai accident a hanyar ta wata mota da bata tantance ba ta bugi bayan motar ta Wanda hakan Ya hanata bin bayan Haidar.. Kenan wann mutumin ne Ya bigi bayan motarta. Ta d ago a d an firgice tana dubansa  Wait.. Kaman nasan fuskarka.. Wait& Aren t you friends with Haidar.? Ta dan murmusa tana girgiza kai  Oh now I understand.. Are you his watchdog.? Trying to play best friend of the year.? Wow you try.. Ta d anyi shiru tana dubansa  Don t you think& you are over reacting.. I mean, matar abokinka kake karewa irin haka. "

Hisham Ya fahimci Anisa shashasha ce kuma zata zamto makami mai k arfi da zai amfani da ita wajen k watan Ummul daga wajen mortal enemy d insa Haidar.

Anisa ta murmusa tana dubansa  Or maybe it s the other way around.. Mai kake tunanin Haidar zai yi.? if he finds out that his coworker or should I put it this way& His friend is in love with his wife& Kodai ku masoya ne dama tintinin.? Ta k arashe tana tsaresa da ido.

 Think whatever you want to think.! Ya k arashe yana matsowa kusanta kaman zai shak ota tana k ok arin matsawa baya.

Anisa taci gaba da Zare ido  Malam idan baka k yaleni ba zan maka ihun b arawo.!

Yaci gaba da jinjina Kai  Go ahead and shout! Let see waye yakeda abun fad i ma  yansanda.

Sai kuma tai shiru tana ci gaba da Zare ido. Hisham yaci gaba  If you dare think of hurting Ummul.. Believe me I ll deal with you myself.!

Cikeda tsoro had ida mamaki Anisa ke dubansa. Sai kuma ta girgiza Kai tace  And& who are you to Ummul.? Dan

ban yarda kana son kareta ne kawai dan kana abokin Haidar ba.

Kallon shashasha yaci gaba da yima Anisa dan da tasan lokacin da ya bugi bayan motarta Ya hanata bin bayan Haidar ba don Ya kare Haidar yai ba sai dan ya hanata gano Matar Haidar da Ahalin Haidar d in basu san da ita ba wato Dareen da wann doluwar bata tsaya tana bata bakinta ba.

 Idan kika sake yunk urin cutar da ita .. Sann ne zaki san ko ni waye.

Anisa ta murmusa tana dubansa  Ta Ya zan cutar da ita balle Har ka bata kariya bayan an riga an d auketa.

Hisham Ya dubeta ya kuma girgiza kai da mamaki  Kina so kice mun Ummul bata asibitin nan.?! Is she kidnapped or something.? Waye ya saceta.?

Anisa ta kuma murmusawa  One question at a time. Wanda ya fimu kusanci da ita daga ni har kai shi ya saceta.. Ina nufin mijinta..! Ta k arashe da murmushi saman fuskarta. Zuciyarta na tabbatar mata abokin Haidar son Ummul yake ba tareda sanin Haidar d in ba. Amma ita idan har haka Ya tabbata ribanta ne dan zasu had a team mai k arfi wajen ruguza tsakanin Ummul da Haidar.

 Ina Haidar Ya kaita.? Ya tambaya yana duban Anisa.

"Anisa ta murmusa  Why not ask him.. After all, abokin ka ne& Kasan me.? Although Haidar never introduce his friends to his family na rasa gane ya akai nasan fuskarka matsayin abokinsa& Koda yake wann Dan uwan nawa bamuyi zaton ma nada abokai ba.. Maybe kaima d in dan wajen aikinku d aya ne Shiyasa.. Im sure na tab a ganinka ka kawo masa wasu takardu da Ya danganci aikin company gida. "

 Shut up. Hisham ya katseta jin tana sunbatun da babu Wanda Ya tambayeta. Yaci gaba da dubanta  Kina jina.. Yes ina son Ummul. With every fibre of my being. Hasalima ni na fara sonta kafin ta zama matar Haidar.. You and I are going to help each other out. Ina so ki tabbatar min cewa my secret is safe with you kaman yanda naki ya zama safe dani. That is idan kina so mu raba su biyun.. Ki mallaki Haidar na mallaki Ummul.. Zan iya tabbatar Miki with my help.. Haidar will be yours forever..

Anisa ta zaro ido waje

50 / 103