AUREN WATA UKU by Sameena Aleeyou

Author :  Sameena Aleeyou Category :  KDP NOVELS

Chapter   25 / 103

72K to 75K   out of 306.8K words

dakatar dasu ta bud e bakin jaka ta shiga lik a ma Umma kud i had ida umartan matan da ke gefe da su rangad a ma Umma gud a cikin kunne.

"Aiko firgit Umma ta mik e tana tambayan da gaske ne an d aura auren Ummul, Ummul d inta dai. Sai kuma ta fashe da kuka tana fad in bata tab a tsammanin zataga wann rana nan kusa ba."

Masu lallashi nayi masu tausayi nayi masu murna nayi harma da masu takaici.

"Toh komai akace d an lokaci ne, shi kuma aure baka tab a yinsa sai lokacin da Allah Yace. No matter how hard you try or how many relationships make. Zai faru ne kawai a lokacin da Allah ya nufa. Yau dai Allah ya k addari za a d aura auren Ummulkhairi bayan tulin fad i tashi da mahaifiyarta taitayi dan dai taga  yar tata tayi aure. Dukda irin kawo sadaki ana janyewa saka rana ana d agawa harma da amshe lefe yau Allah ya nufa ya kuma k addari za a d aura auren."

" Ya ya musamman mata tamkar k wai suke hannun iyayensu. Babu Iyayen da zasu so wani abu na k i bisa tsautsayi ko tilastawa ya fasa wann k wai da suke rik e dashi cikin kula da kaffa kaffa. Tabbas burin ko wata uwa koma iyaye in general shine da zaran  yarsu ta Kai gab an aure su kaita d akin mijinta cikin salama da aminci. Saidai wasu lokutan insecurity yakan rinjayi confidence da muke dashi akan yaranmu Wanda hakan ka iya zama babban threat a garemu. Tsoron zamansu a gabanmu babu aure, tsoron maganganun mutane da abinda ka iya zuwa yazo yakan sa mu mance wani b angare mai mahimmanci Wanda yake tamkar foundation idan babu shi tamkar anyi gini bisa iska ne . Shine neman zab in Allah da fawwala masa lamra. Idan tsoron ya rinjayi raunin har aka mance wann gab a mai mahimmanci hakan ka iya jefa rayuwar yaran cikin had arin da yafi zamansu gaban Iyayen. Wani auren death sentence ne iyaye suka jefa yaransu ciki ba tareda sunyi la akari ba. Da yawa auren yayi ajalinsu. Wasu ma anyi tsafi dasu sabida ba a nemi zab in Allah ciki ba tun farko."

 Ya ya amana ne hannun iyaye sann sunada hakkoki Akan iyayensu kaman yanda iyaye keda hakkoki Akan nasu  ya yan. Mu fara k ok arin sauk e nauyi da hakkokin yaranmu Wanda shine tarbiya na farko da zamu basu ko dan nan gaba su sauk e namu nauyin hakkin dake kansu. Bazai yuwu ka haifi d a ka wofantar dashi ba kai tsammanin zai girma da tausayinka. Da yawan yaran da muke ji muke gani suna zama abin gudu cikin Al umma mu bincika yaya tarbiyansu ya samo asali. Wasu tun suna yara iyayen sun d ebe masu albarka da harsunansu. Wasu iyayen basu san cin yaran ba basu san karatunsu ba balle maganinsu Wanda duk nauyi ne da ya rataya kan iyaye. Ko a d abi ance Yaron da ya taso cikin kula da soyayya ba daidai yake da yaron da aka wofantar dashi ba. Akwai jarabawa. Idan kayi iya naka Allah ya jarabceka wann kuma jarabawa ce da yake jarabtar bayinsa dashi.

Ba a yarda ka d auki  yarka ka bada aurenta ma ko wane irin mutum ne yazo Neman auren nata ba dan kawai kana hanzarin ka kauda ita gabanka. Shiyasa addini ya bada tsare tsare cikin Neman auren Kansa kafin aje ga auren. Uwa uba a nemi zab in Allah cikin duk abinda ake nema. Allah ya shirya mana zuri a ya azurtamu da yaranmu da samun abokan rayuwa na gari. Ameen.

Umma naku fah kan kace me ta ware. Har wani cakarewa tai cikin tsaddan leshi da Hajja Asshe ta kawo mata a d inke. Kayan da Ummul zatai fitan biki ma Hajja Asshe ta kawosu a d inke masu d an karen kyau da tsada. Dik wani buk ata da amarya zatai amfani dasu Asshe da k awayenta Sun kawo.

"Hajiya Hadiza k awarta ta dubeta bayan Sun keb e  Amma fah kawata kin bani mamaki, ko a mafarki ban tab a hasashoki tsakankanin talakawa ana damawa dake ba. Wai fisabilillahi ya akai kuka amince da wann aure tinda nasan duk yanda tsiya yake ba a ganinku wajen. "

"Murmusawa Asshe tai tana duban Umma yanda taketa shige da fice cikeda farin ciki. Ta kuma duban k awarta Hadiza  Hadiza kenan, kin fad a daidai. Duk yanda tsiya da talauci yake bana zuwa wajen. Toh amma babu yanda muka iya ne. Dole ce ta Kama sai anyi auren. "

Hadiza ta girgiza Kai kad an  Toh amma gida bai k oshi ba yaya za a kawo waje. Ina nufin ga Anisa  yarki dan me baki had a auren da ita ba tinda tana zaune itama ba mijin har yanzu.?

Asshe ta kuma murmusawa  Tinda kikaji na Miki amfani da kalmar dole ki amince kawai dolen ne. Ni fah kaza ce Hadiza bani k wai na saida zakara. Ke kinfi kowa sanin haka. Yanzu dai ki bari a gama hidiman nan idan mun natsu na sanar dake komai.

Hadiza ta jinjina Kai a hankali har lokacin mamaki bai saketa ba ganin yanda Asshe ta shiga cikin talakawan nan ana damawa da ita. K awarta ce tun secondary school ta Santa farin sani. Asshe da zuri arta worshiping money suke inji su Hadiza. Mutane ne da zasuyi komai Akan duniya da abinda ke cikinsa. Shiyasa ta sha mamakin ganin wann al amari. Kaman yanda Asshe tace da ita akwai dalili ta tabbata akwai dalilin.

**

A can police station kuwa motar  yan sanda na shigewa na Hilal ma ya sako kai.

Sauri sauri Hilal ya take mata baya ganin ta nufi hanyar da aka shige da Mama sai kururuwa Maman take tana fad in wllhi bata ci kud ad en ba.

Mama taci gaba da fad in  Wayyo Khulsum  Yata ki cece ni ki ceci Mamanki kar a rufeni. Idan aka rufeni babu mai kula da Abbanku dake kwance gadon asibiti Khulsum.

Khulsum ta samu zarafin dakatar da  yansandan ga bak auye a gefe yana fad in kwarankwatsa sai an karb ar masa hakkinsa. Baici nanin ba nanin bazata cisa ba. Takardun bogi suka kawo masa ya saka hannun. Sarkin kasuwa yace baisan da zancensa ba. Idan sama da k asa zasu had e sai an fitar masa hakkinsa.

Police ya dubi Khulsum yace  Ke kuma fah.?

Mama tai saurin bud e murya tace   Yata ce. 

"Tsananin mamaki sai ya hana Khulsum furta koda kalma. Wai yau Mama ce ke kiranta da  yarta. Ikon Allah, Ashe har akwai ranan da Mama zata danganta kanta da jinin Ummanta. Bata kaiga furta kalma ba ta hango Habib mijin Azeema da police woman d in da kwanaki suka kawota nan police station d in. Sai wani mannewa take jikinsa. Mama ganin Khulsum tayi shiru ya sanyata duban yanda Khulsum d in ke duba."

Ta zaro ido waje tana kuma mutsukesu. Waye take gani haka.? Habibu ne mijin Azeema Sun fito daga wani ofishi yana faman gyara kwalan rigarsa sai washe baki yake ga wata  yarsanda gefe sai kashesa da kallo take kaman zata shige cikinsa. Ta dafe k irji tana furtawa da k arfin gaske  Na shiga uku mai nake gani.! Habibu..!

Hankalin Habibu da  yarsandarsa ya dawo kansu.

Mama ta soma nunasa da yatsa  Habibu mai zan gani mai kake a nan..? Amanan Azeema kake ci da wann

 yarsandan.?

 Madam ki iya bakinki police station kike ba Tasha ba.  Yarsandan ta fad a cikin dakatar da Mama wacce tai sokoko tana kallonta.

Habibu ya wayance  Haba Mama ya kike magana haka.? Nan fah police station ne. Zuwa nai inata fafutuka ina fad i tashin yanda za a samu a kamo mana Tasi u mana Mama..

Ya dubi mutanen dake wajen ya kuma dubi  yansandan da suka kamota  Meke faruwa a nan.. ya na ganki da ankwa.?

Sai Mama ta soma kuka  Habibu ka ceceni.. Kamo ni sukai.. Ka fad a masu waye yaci kud in shagon Malam. Kai shaida ne wllhi banci ba. Habibu kar ka bari a rufe ni.

Kaman daga sama suka sinkayo muryar Khulsum  Ni kuma zan bada shaidan kece kika sayar da shagon koda kuwa Kotu za a je na shirya zuwa.!

Mama ta kaikaito tana duban Khulsum  Fitsara zaki min a nan Khulsum.? Inji kin biyo ni ne dan ki taimakeni ki bada shaida kaina.

 K warai kuwa Mama. Zuwa nai dan na bada shaida akanki na kuma tabbata kin biya abinda kika aikata wa mahaifina Wanda yake kwance baida ikon kare kansa balle dukiyarsa.

"Mamaki ya cika Hilal. Ya dubi wann ya dubi wancan  Wait. D an dakata, wai dama ba zuwa nan kikai dan ki taimaki matar nan ba.. I thought I heard you call her Mama or something.. Is she not your Mom.? Ba naji ta kiraki  yarta ba. Ta ya kike bada shaida mai muni kan mahaifiyarki.. Are you going to let them arrest your mother just like that..? Don t tell me we came all the way here just for you to make sure anyi arresting Mamanki.. "

 Malam kar ka sake kiran wann matar Mamata. Ni ba uwata bace. Kuma ka fad i daidai zuwa nan nai na bada shaidan abinda ta aikata kafin wancan surkin nata yayi amfani da damarsa ya fiddata. Ta k arashe tana nuni da Habib dake tsaye gefen budurwarsa  yarsanda wacce ya kawo ta kama Khulsum d in lokacin da ta mari Azeema.

 Amma nafi uwarki da ta saida  yar Malam Isubu yana kwance. Gwara ni shago kawai na saida. Mama tace tana huci.

Hilal ya kuma duban Khulsum da mamaki Wanda kalaman Mama ya haifar mata da sanyin jiki.

Bakauye ya kafe sai an rufe Mama idan ba kud ad ensa aka lalo aka basa na. Haka dole aka jefata cikin cell Habib na kwantar mata da hankali da fad in zai iya k ok arinsa yaga ta fita.

Khulsum kaw bata kuma fahimtar komai ba tun bayan maganan da Mama ta fad a mata. Take taji wani irin kuka na zuwa mata. Tabbas Mama ta fad i gaskiya gwara ita Akan Umma. Ita abun duniya kawai ta saida amma Umma fah mutum ta saida.  Yarta da ya kamata ace ta zamto tamkar lu ulu u a hannunta. Abu mafi daraja fiyeda shago da abinda ke cikinsa Umma ta sayar. Ko kusa baza a had a laifin Mama da Umma ba. Bata San yanda take jefa k afafunta ba tafiya kawai take tana kuka. Tana Jin wani abu mai kama da k iyayya Wanda shine zata iya cewa iyakacin alak arta kenan da mahaifiyarta.

Tana tafe gefen kwalta Hilal na biyeda ita cikin mota. Yaci gaba da fad in  You know you are unbelievable.. Da nasan Akan wann dalilin kika taho all the way to police station da ban b ata lokaci na na kawoki nan ba. Because of you na rasa d aurin auren d an uwana.

 Malam idan baka Kama gabanka ba duk abinda na maka Kai ka saya da kud inka.. Da ace baka b ata min jiki ba Watak ila da ban tsaya na b ata lokacina wajen ji da kai ba balle har nayi gamo da Mama. Watak ila da na samu damar dakatar da auren zalunci da ake yunk urin yima  Yaruwata.. Ta fad i tana ci gaba da sakin huci ga hawaye dake ci gaba da gangaro mata.

 Blame your step mother then. Hilal ya bata amsa Kai tsaye.

Khulsum taci gaba da tafiya tana hawaye.

"Hilal yai parking ya fito ya tare gabanta  No I can t just leave you here. After all, Ni na kawoki nan. Idan wani abu ya sameki I ll blame myself for the rest of my life. Please get in the car. Ki bari na maida ke yanda na d aukoki. At least. "

Bata amsa shi ba sai kukan da take ci gaba da yi dan mugun takaicinsa take.

Ya d an waiga yana duban mutane masu giftawa sai kallonsu suke.

"Ya d an kuma gyaran murya  Look, I don t want people to think that I hurt a girl. Dan Allah ki shiga.. At least ki bani dama na fitar dake daga nan.. Dare ya soma yi duba ki gani.. And is not safe for you to walk alone a babban kwalta irin haka. "

Cikin kuka Khulsum ke dubansa  Na tsaneka.! Na tsani mugayen ahalinka da sukai amfani da raunin mahaifiyata suka sayi  Yaruwata da sunan aure.!

"Hilal ya zuba mata ido  Look, bansan meke faruwa tsakanin ahalinmu ba. But the only abu da zan fad a Miki shine my cousin is a good person.. He has his faults as human. But I can assure you he s a good person. Ya d an tab e baki  Idan yar uwarki ta kasance matarsa abun kiyi mata murna ne. "

Takaici ya hanata furta koda kalma tasa kai tana ci gaba da tafiya. Hilal ya kuma tareta  Yamma yayi sosai ki shiga na kaiki gida. That s idan Kinaso ki cimma  yaruwarki kuyi Sallama kafin a tafi da ita. Dan na tabbata kawo wann lokacin an d aura auren. Tinda bakiyi nasaran dakatar da auren ba. Watak ila zakiyi nasaran samun dama kuyi Sallama idan har kika shiga mota ta. Ya k arashe yana nuni da motar.

Bata k aunan abinda zai kuma had ata da d aya daga cikin wann ahalin. Toh amma gaskiya ya fad a idan batai saurin cimma Addanta ba Watak ila bazata samu suyi Sallama ba za a tafi da ita. Saida ta rakasa da harara kafin ta nufi motar.

Hilal ya d an tab e baki yana bud e mata marfin motar  Sorry to say a daidai yanda na d aukeki zan ajiyeki. Kinga ko ba komai na rage Miki hanya.

Ta kula nema yake ya dad a tunzurata hakan yasa bata kuma bi takanshi ba balle ta amsa shi.

Saidai suna isowa bakin babban kwalta da zai shigar da kai layinsu suka hango motocin amarya na ficewa. Alamun Sun makara amarya ta riga ta hau hanya.

Hilal ya tab e baki kad an  Looks like someone didn t make it on time. Unless zaki bi bayansu.

 Ajiyeni a nan. Ta fad i tana k ok arin bud e motar.

 Are you serious.? Hilal ya fad i yana k ok arin juya kan motar cikin k ok arin bin bayan motocin.

Da mamaki Khulsum ke dubansa ta kuma jan marfin motar ta jita a rufe alamun ya rufe daga wajensa.

 Malam ka ajiyeni a nan nace ko na maka ihun b arawo.!

" You and I both know this is what you want. Kiyi Sallama da  yaruwarki. Just admit it. Ya d an dubeta sai yai murmushi da gefen bakinsa  Don t worry, I ll do you a favor and take you to your sister. After all, Nima can na nufa.. Ya maida idanunsa ga kwalta  Kar ki damu ba sai kin biya kud in abun hawa ba. A simple thank you will be okay. "

Bai kuma cewa komai ba yaci gaba da tuk a motan.

Izuwa lokacin ta rasa ma mai zatce ma wann d an rainin hankali. Shiru tai tana duban titi yanda Hilal taketa fifila gudu da ita.

**

Abuja..

"Zaune yai gaban mahaifinsa yana sauraronsa yanda Daddy yaci gaba da fad in  I will be meeting with our international clients in Nairobi.. Daga can zan wuce Cape Town, southAfrica gameda business alliance da muka fara a can months back. Ya gyara zaman glasses d in dake mak ale idonsa kafin yaci gaba  Maybe it will take me two to three

25 / 103