AUREN WATA UKU by Sameena Aleeyou

Author :  Sameena Aleeyou Category :  KDP NOVELS

Chapter   49 / 103

144K to 147K   out of 306.8K words

Boka ne yace ta auro ma d anta mace irin Ummul. The same Boka da ya bata turare mai guba ciki. Maganganun Anisa akwai k amshin gaskiya tinda Ummul dai dama duk namijin da yazo nemanta gudu yake hasalima Shiyasa Boka yace ta aura ma d anta dan ta zamto makarin asirin da akai ma d anta. Anya batai gangancin kawo irin wann macen cikin rayuwar D anta ba.?

Anisa ta kafe Mommy da ido makirin murmushi saman fuskarta. Plan dinta na tafiya yanda ya kamata. Sannu a hankali sai ta fitar da Ummul daga rayuwarsu. Ganin Mommy na k ok arin maidoda dubanta gareta ya sanyata ta kuma canza fuska ta koma kalar tausayi. Ta kamo hannayen Mommy  Mommy I ve brought food for you. Nasan bazaki ci abincin nan ba. Bai kamaceki ba. Mommy you don t belong here. You are Hajiya Kwaise Maitama. Ta k arashe cikin k ok arin tunasar da Mommy wacece ita dan da alama kaman Mommyn ta mance.

Murmushi Mommy tai tana duban Anisa  Thank you Anisa. Thank you for being here for me.

Anisa ta murmusa  Anything for you Mommy. A haka dai sukai sallama da Mommy tareda alk awarin kullum zata zo ta dubata har dai al amra su daidaita.

Anisa tana fitowa daga station taga wayar Leenah na shigo mata. Gabanta ya yanke ya fad i. Leenah kuma a daidai wann lokacin.? Rage speed din motar tai kafin ta daga wayar tana mai rausayar da ido  Girlfriend what s up.! Ta fad i zuciyarta na mata wasai dan wani dadi take ji Mommy ta soma fad awa tarkonta.

Leenah ta murmusa daga d aya b angaren  Da alama duniya tana Miki dadi kawata.

Anisa ta murmusa  Keda kika sani. Shawarin ki yayi kawata dan komai ya tafi just as we planned.

Leenah ta kuma murmusawa  Tinda nayi nawa part d in kuma kwalliya ta biya kud in sabulu. It s your turn to return the favor Neesah.

Anisa ta girgiza kai cikin rashin fahimta murmushin fuskarta na gushewa  Wha.. What do you mean. What favor.?

 Oh c mon Neesa. Everything has a price in this life.. You said it yourself.. Ta kuma murmusawa  Wait.. Na tuna miki ne.? Well bari na tuna miki statement dinki  Leenah idan kika taimakeni Nima zan taimakeki. Zan tabbata baki k arashi rayuwarki washing white cloths with bleach.. Just to keep them white. Now it s the time Neesa.

Anisa tai murmushi Wanda yafi Kama da yak e  Idiot.! Ba yanzu nace zan Miki hanyar arziki ba. Until I become Mrs Haidar Maitama.

Dariya Leenah ta fashe dashi  Don t try to be funny Neesa. I want those money now. Kuma yanzu dole zaki bani.

Cikeda mamaki Anisa tace  Wait.. Are you trying to betray me.?

Leenah ta girgiza Kai  No I m just being honest here. What if I open my mouth..? Mai zai faru idan na sanar da Kwaise Maitama wacece dalilin tafiyar ta jail.? Meye kike tunanin zai faru.?

Anisa ta kuma girgiza kai cikin rashin yarda  Are you trying to blackmail me Leenah..?

" You can take it that way Neesa. But I want money in exchange for my silence.! 1million, Anisa. "

Anisa da ta kasa rufe baki girgiza Kai ta kuma yi  Leenah are you crazy. Ni.. ni ce kike blackmailing..? Ni Anisa.? Your very own best girl.?

Dariya Leenah ta fashe dashi  Oh Neesa. Kinsan matsalarki. You are too dumb. Baki fahimtar komai.. Na baki nan da three days kiyi abinda nace ko na bud e baki na. I know you wouldn t like that.

Murya na shaking Anisa ke fad in  No Leenah you can t do that to me. Leenah 1M fah kike magana in three days.. A ina zan samu..? Kin sani sarai Abba na Alhajin mak o ne kudi basu fita hannunsa saida bayani.. Ko mahaifiyata ma bata ci balle ni..

" I don t care Neesa. After all, a gidan Aliyu Maitama kike zaune. Idan sata zakiyi ki bani kudi ban damu ba. Kuma ki sani wann phase one muke. Next kudin zai ninka na farko.! Tana ida fad in haka ta katse kiran."

Dole Anisa ta nemi waje tai parking tana nanata maganganun Leenah. Yanzu ya zatai da Leenah.? Just when she thought abubuwa suna tafiya mata yanda take so Leenah ta bijro mata da wani batu. Yanzu ya zama dole ta nemo kudade ta ba ma Leenah dan tai shiru.. Bazata bari Leenah ta bata mata shirinta ba. But me zatai..? Ta ina zata samo miliyan d aya cikin kwanaki uku.? Ta shafe goshinta tana dukan steering wheel da k arfin gaske tana fad in I hate you Leenah.!

**

Dareen na ta faman safawa da marwa tana kuma duban labarin Auren Haidar cikin wayarta da yazo mata a bazata. Ga hoton Haidar amma babu fuskar amarya. Ta rasa gane wani aure ne Haidar yai kokuwa dai aurensu da ita ake nufi a wann labarin tinda babu Wanda yasan da auren nasu.? Ta kuma furzar da huci tana shafe goshinta. Things are getting messy. Komai na Neman ya kufce mata. No banda Haidar.. Batai shirin rasa sa ba.!

Juyowar da zatai ta gansa tsaye gabanta cikin wani irin yanayi da bata tab a ganinsa ciki ba.

 HISHAM! Ta furta a hankali.

Hisham yaci gaba da takowa gareta. Saida ya iso zuwa gabanta kafin yaja ya tsaya. Suka kwashe dak ik ai a haka

 Call me SHADOW. Kaman yanda kika saba.!

Ta furzar da huci tana girgiza Kai sai kuma ta d ago fuskar wayarta tana nuna masa  You did this.. right.? Kai ka shirya labarin nan.. I thought kace ba yanzu bane lokacin da iyayen Haidar zasu san Dani..

Fincikar wayar yai had ida jifa dashi  Of course ni na fitar da labarin kaman yanda na fitar da sauran.. Kaman dai ko Yaushe. Amma kinsan me? wann matar da kike gani da sunan matar Haidar ba ke bace.. Ni kaina bansan wacece ita ba sai bayan da na sa aka fitar da labarin.! Yaci gaba da huci yana duban Dareen  Haidar has another wife now.!

Dareen ta kasa rufe baki sabida mamaki yayinda Hisham yaci gaba da jinjina Kai yana huci  Yes he has another wife..! That imbecile brother of mine has another wife..! Kuma wann matar ba kowa bace face macen da ban tab a son wata mace kaman ita ba a duniyar nan.. He s taking everything away from me kaman ko Yaushe. My Father..! My life& And now the love of my life UMMUL..! Ya k arashe sai sakin huci yake.

Dareen ta kuma girgiza Kai  But.. But.. Ta ya hakan ya kasance.?

 Because you are an imbecile. Incompetent.. He s just a man.. But you couldn t handle him.

 Ta ya hakan zai zama laifina idan kaima da kake amininsa baka San da labarin Auren ba.?

" Because he doesn t tell me everything. Har sai ya zartar da hukunci yake sanar dani.. Kaman dai tafiyar ku Cuba, aurensa da iyayensa suka masa dama abubuwa da dama.. I had to find out about them all bayan abubuwan Sun wakana.! Ya dago yana duban Dareen sosai  Amfaninki shine ki samu kusanci dashi fiyeda ni, ki rayu dashi under same roof dan musan mai yake ciki. "

Taci gaba da jinjina Kai  Does Haidar love her..? Yana son matar da iyayensa suka aura masa..? Tell me pls Hisham. Ta k arashe tana fito da idonta waje.

Hisham ya kareta da ido sai kuma ya girgiza kai  Don t think of going near her.! Yai maganar cikeda gargadi yana nunata da D an yatsa kafin yaci gaba  Kar ki kuskura Dareen. I love Ummul.. She s the love of my life. Kuma zanyi komai to take her back from Haidar.!

Dareen ta d ago tana dubansa  What about Haidar.. you know I love him too.

Hisham ya jinjina Kai  You can t make any move sai abinda nace. Ummul ta shigo ciki ya zama dole na bincika naji meye asalin labarin aurenta da Haidar. Ta haka ne kawai zan iya d auketa daga gare shi. After all ban yarda da zamanta tsakanin azzaluman mutane irin ahalin Maitama ba. Tin ba aje ko ina ba sun soma yunk urin kasheta. I need to take her away from them. Wann auren na Haidar da Ummul bazai je ko ina ba.! Yana ida fad in haka yasa kai ya fice kaman zai kifa.

"Zama yai cikin mota bayan ya fice yana tuna duk wani shirinsa akan Ahalin Maitama. Ahalin da suka tarwatsa masa rayuwa, ahalin da ya ranste sai ya tarwatsa su tin sanda yasan ko shi waye. He vows to take them down for ruining his Mom s life. Zai komai Akan mahaifiyarsa. Zai d aukar mata fansa koda Abu na k arshe kenan da zai a rayuwarsa. Ya ranste sai ya mayar masu da duk k uncin da suka fuskanta a rayuwa ta dalilinsu. Sai yanzu yake gano dalilin Hajja na b oye masa waye Ummul ta aura. Dama ta sani kenan. Ta San Dan azzalumin tsohon mijinta ne ya auri Ummul.? Ya jinina Kai a hankali yana ayyana bazai tab a bari ta fahimci akwai alak a tsakaninsa da ahalin Maitama ba. Bazai tab a bari ta fahimci yasan wani Abu ba har sai ya k arashi fansarsa akansu. Idan kuma na numfashi Ummul zata dawo gare shi. Meyasa shine gaba da Haidar amma komai nasa Haidar ke samu. Shi ya kamata ya fara zama D a wajen mahaifinsa bai zama ba Haidar ya zama. Yanzu Ummul da ya fara ganinta wacce shi ya kamata ace ya aureta sai gashi Haidar ya rigasa samunta. No way.. Bazai bari hakan ta kasance ba. Bayan fansarsa da yake so Akan ahalin he needs to fight for Ummul. Ita din tashi ce.! Cikin sauri ya tada motarsa had ida barin wajen."

*

A hankali Ummul ke k ok arin bud e idonta har ta sauk e su tar kan Likitan dake tsaye gabanta. Ta yunk ura zata mik e amma sai ta kasa. Muryar Likitan ta sinkayo yana fad in  Ah sorry. Bazaki iya mik ewa a yanzu ba. Sannu ko& 

Ummul taci gaba da rage girman idonta tana dubansa a hankali tana kuma duban d akin da take. Ta dubi hannunta taga drip.. Ta girgiza Kai kad an  Aaaah& Ina ne nan..? Ina nake meke faruwa dani.?

Dr ya murmusa  I m Dr Faruk.. Ni ne Likitan da ya kula dake da aikin da aka miki..?

 Likita..? Aiki..? Sai ta yunk ura taji zogi kad an wajen hak ark arinta.

Dr ya jinina Kai  Mun Miki aiki dan fitar da guban da kika shak a cikin lungs dinki..

 Guba.! Lungs..! Ta fad i cikeda mamaki tana duban Dr Wanda ya soma duba file din dake hannunsa  There s nothing to be worried about.. the poison is completely out of your system in sha Allah. Akwai maganin da zamu dauraki akai na dan wani lokaci.

Ummul ta katse sa cikin girgiza Kai  Amma Likita dan Allah waye ya kawo ni nan.. Meyasa banga kowa ba.?

Dr ya murmusa  Ina ta jira naji kinyi tambayar nan dan yanda mijin nan naki ya damu dake na kwana biyu banga irin haka ba. A nan yake kwana kwanaki biyun nan da kikai a kwance.. Yanzu haka ma gida ya tafi nasan nan bada jimawa ba zaizo musamman idan yaji labari mai dadi cewa kin farka. Ya k arada akwai yanda ke Miki ciwo ne.?

Ummul bata samu zarafin amsa sa ba sai mamaki da ya cika ta wai mijinta kuma a nan yake kwana. A hankali ta furta  Mijina.?!

Wayar Dr ne ta soma ringing ya dubi Ummul  Please excuse me. I have to answer this& Akwai wani Dr da zai shigo anjima ya dubaki. Zai instructing dinki gameda abubuwan da suka kamata ki fara ci. Bai tsaya sauraronta ba ya fice cikin sauri yana amsa kiran dake shigo masa.

Har lokacin mamaki ne ya cika Ummul. Toh wane irin guba ta shak a..? Sann wani Miji Likitan nan yake magana akai.? Bata Kai ga samo amsa ba Anisa ta turo k ofa ta shigo gaba d aya ta rasa sukuni. Bata san ya zatai da Leenah ba. Bata tab a tsammanin Leenah zata zame mata tashin hankali irin haka ba. Wato dama plan d in Leenah kenan da tace ta incriminating Mommy. Shine ta tasta kudi jikinta. Yanzu idan ta bud e baki ta fad i abinda ya faru Tabbas kashin ta ya bushe. Hango idon Ummul da tai a bud e ta sanyata k arasowa cikin sauri tana fad in  OMG.! Finally you are wake.. Oh thank goodness.! Ta k arasa tana mai kwantowa jikin Ummul dake kwance had ida bata light hug.

Anisa ta kuma duban Ummul tana mata sannu. Murmushi Ummul take sakar mata tana amsawa.

Anisa taci gaba  We were so worried about you Ummul. We all thought you were going to die.. Especially Mommy. Kai Alhamdulillah kin tashi.

Ummul ta k ak aro murmushi kad an. Sai kuma ta fara lek e kaman tana Neman wani. 

 Ina Mommy.. Tare kuke da Mommy.? Ummul ta tambaya.

Take Anisa tai rau rau da ido had ida girgiza Kai  Ummul to be honest with you Mommy is in jail right now.. And it s all because of you.

Ummul ta dubeta da mamaki  Mommy kuma a jail..? Kuma dalilina.. Wai meke faruwa ne Anisa.?

Anisa ta sauk e ajiyan zuciya kaman gaske  Turaren da Mommy tai miki kyautar sa an tabbatar akwai guba ciki Ummul.

Shaye da mamaki Ummul ke dubanta  Guba kuma.?

Anisa ta jinjina mata Kai alamun tabbatarwa  And that s why you ended up here in a hospital. Mommy kuma aka tura ta jail.

Ummul ta soma girgiza Kai  A a Anisa& Wani Abu ba daidai bane a nan.. Mommy bazata tab a saka mun guba ba. Tana sona sosai ni shaida ce.. Bata tab a min wani Abu na cutarwa ba.. Meyasa zata saka min guba.

Anisa ta jinjina kai  Nima dai abinda nai tunani kenan. Mommy tana sonki Ummul sosai.. She s shown nothing to you but immense kindness. She defended you so many times.. She loves you tamkar itace ta haifeki. Bazai tab a yuwa ta cutar dake ba. Idan ma har akwai guba ciki Tabbas bata sani ba. Anisa ta dafa hannayen Ummul dan babu yanda ta iya dole tayi convincing Ummul ta janye k ara Akan Mommy ta haka ne kawai zata samu ta rabu da Leenah cikin ruwan sanyi tinda idan Ummul ta janye k ara ko ta sanar da Mommy bazai amfanin komai ba sann Mommy bazata yarda da Leenah ba tinda dama kwanakin baya Leenar ce ta k ulla ma Ummul sharrin sata balle yanzu idan taga da taimakon ita Anisar ta fice a jail. She needs to play her card well. Cikin kwantar da murya take ci gaba  Ummul janye k ara da zakiyi akan Mommy shi zai fidda Mommy daga jail a halin yanzu.

Cikin rudani Ummul ke girgiza Kai  Wai wani k ara kike magana Anisa..? Dama babu wani k ara.. Koda Mommy da gaske tayi niyyan kashe ni wllhi bazan tab a yin k ararta ba. Mommy uwa ce a wajena.!

Ta kuma duban Anisa a daburce  Ina Likita..? Ya kamata na tafi daga nan.. Ina so na tafi na samu Mommy please..! Ta k arashe tana yunk urin mik ewa.

Anisa tai saurin dafata  A a Ummul a hankali. Bakida k arfi har yanzu.. Mu jira Likita yazo.. Bata Kai aya ba wayarta ya soma ruri Leenah ce mai kira. Cikin zuciyarta ta furta  Damn it. Ta dubi Ummul tana sakin murmushi  Zan amsa kiran nan ina dawowa.

Ummul bata iya ce mata komai ba dan ita har lokacin mamaki take wai Mommy na jail dalilinta. Bata da burin da ya wuce ta fita daga asibitin taje ta samu Mommy.

A hankali ya turo k ofan d akin ya shigo. Nan ya hangeta kwance saman gadon wann karon idonta a bud e suke tar. Kullum a rufe yake ganinsu amma yau d in a bud e ga gansu. Ya kasa janye idonsa daga cikin nata idon.

Ummul kaw ganin wann mutumi da ya shigo tayi zaton d aya Likitan ne da

49 / 103