AUREN WATA UKU by Sameena Aleeyou

Author :  Sameena Aleeyou Category :  KDP NOVELS

Chapter   80 / 103

237K to 240K   out of 306.8K words

solar d in nan sun haske gaba d aya layin. Ya dubi Tani da mamaki ganin ta nufi wann gidan da Ya sauya fasalin unguwar gaba d aya yace  Nan kuma ina kika kawo ni.?

Azeema ta d an dubesa tace  Abba gidanmu ne fah.. Baka gane ba.

Rai bace ya dubi Tani yace  Mai nake gani Tani.? Me hakan yake nufi.?

Jiki a sanyaye Tani tace  Malam mu shiga mana tukuna.. Dare yayi sosai..

Abba ya girgiza Kai cikin b acin rai  Bazan shiga ba.. Bazan shiga wann gidan da aka ginasa da kudin da aka sayi Ummu ta ba.. Ki shiga ciki ki kirawo mun Suwaiba da duk wani ahalina dake cikin gidan. Ni Malam Isbusu na gama kwana a wann gidan.!

"Tani ta furzar da huci kad an yayinda Sadis Ya k araso yana rok on Abba da yai hak uri Ya shiga gidan. Dan motan Sadis d in ma da fari bai yarda ya shiga ba saida Sadis Ya sanar dashi ba kobon ahalin Haidar jikin motarsa kafin Ya amince Sadis Ya kawosu Kano. Da kyar, har saida Sadis da Azeema suka kirawo ma Abba Dattijan unguwan da yake jin nauyinsa suka saka baki kafin Ya amince Ya shige cikin gidan. Ya kuma sanar da illahirin ahalinsa cewa basu ba Haidar da danginsa. Ko mai kamannin Haidar baiso Ya sake gani yazo yanda yake. Hakan yasa dole Haidar janye jiki da gidan musamman duba da irin yanayin rashin lafiyar da Abban ke fama dashi. Masu lalura irin wann dole lallab asu ake had ida guje ma duk abinda zai b ata ransu."

Haidar ji yake tamkar Ya zama hopeless.. He s tired and exhausted.. Ji yake Duk wani k warin gwiwar sa da k ok arinsa sun gama k arewa musamman yanzu da ya tabbata Abba baya b angarensa. Ya tabbata koda Khairy ta bayyana zai matuk ar wahala abubuwa su zo masa da sauk i.

Furzar da huci ya kumayi a karo na Babu adadi yana duban hotonsu da aka musu ranar aure dake aje gefen bedside lamp d insa an saka cikin k aramin frame.

"Ya d auki hoton had ida k ura ma hoton ido. Cikin wane irin siga yake furta  where are you Khairy..? Do you hate me this much.? Haven t I suffered enough. Ya girgiza Kai kad an  Ya isa haka Khairy. I m exhausted..! Please, enough with the punishment. I can t bear the pain anymore. I can t Khairy..! Ya k arashe yana shafa fuskarta saman hoton. Ya d an d auki lokaci yana duban hoton kafin Ya mik e kaman Wanda aka zaburesa. Shiryawa yai Ya fito Ya nufi sashen mahaifinsa."

Mommy da Daddy duk suna zaune parlor. Daddy na kallon news channel yayinda Mommy ke k ok arin mik ewa tana fad in zata shiga ta kwanta nan sukaji sallaman Haidar. Suka dubi juna da mamaki kafin Daddy ya bud e murya yace  Haidar.? Is everything all right.?

Haidar yace  Lafiya Daddy.. I m sorry na shigo dare yayi.

Daddy ya girgiza Kai  No.. No problem.. K araso shigo mana.

Haidar yaci gaba da takowa Mommy na hankalce dashi.

Ya zauna daga kusan k afan Daddy. Ya gaida iyayen nasa. Bayan sun amsa Mommy ta k arada  Inji dai lafiya.?

Ya d an murmusa kad an  Lafiya Mommy.. Dama wata  yar magana na shigo muyi.

Mommy ta tsaresa da ido  Kuma maganar baza a iya yinsa da safe ba sai cikin daren nan.?

Daddy yace  Haba Kwaise ki kyalesa muji binda yake tafe dashi mana. Ya dubi Haidar  Ina saurarenka meke faruwa.?

 Daddy dama akan Kasuwancinmu dake can SouthAfrica ne.. Ina so wann karan na tafi SouthAfrica a maimakon Kai and take care of our Business there.. If that s ok with you.

Daddy yana dubansa yake jinjina Kai  Of course that s totally fine with me. In fact abu ne da nake matuk ar so kuma

yake cikin tsarina.. But duba da yanayin da kake ciki yasa ban kawo maka wann bukatar nawa ba& 

Da farko Mommy ta nuna k in amincewarta a cewarta bata so D anta yai nesa da ita musamman yanzu da rayuwa ta koma masu tamkar sabuwa. Da kyar Daddy da Haidar sukai convincing dinta da fad in ba zuwa can zai Ya zauna gaba d aya ba. Kaman yanda Daddy yake tafiya lokaci zuwa lokaci haka shima zai yi.. Kuma hakan zai d an basa dama yai taking break regarding abubuwan dake faruwa.

Da kyar Mommy ta amince ita kuwa Anisa hankalinta ne Ya tashi ganin mutumin da tayi komai dominsa zai kufce mata Ya tafi wata uwa duniyar. Saida Mommy ta lallabeta da fad in ba jimawa Haidar zai a SouthAfrica ba sann da zaran Ya dawo maganar bikinsu za ayi. Kar ku mance Har kawo wann lokacin Anisa da Mommy ne kawai ke zancensu ko Haidar d in baisan da labarin ba balle akaiga sako iyaye maza cikin maganar.

Idan Anisa ta tuna tana tare da yarda da amincewar Mommy kawai sai taji Har ta mallaki Haidar an gama hakan yasa ta kuma kwantar da hankalinta dan tasan dik daren dad ewa dole Haidar ya dawo ya aureta kasancewarta zab in mahaifiyarsa. Dukda zatai kewar fuskar da take matuk ar so amma idan ta tuna Mommy tace da zaran ya dawo sai maganar aurensu ne tinda by then ya mance da batun Ummul sai Anisa ta tsinci kanta cikin annashuwa.

Aka bar Anisa da k irga kwanaki tin bayan tafiyan Haidar. Daga lissafin kwanaki har ta shiga satittika ta soma k irga watanni. Hisham na sanar da ita update gameda Ummul da cikinta. Tin bayan da ya warke ya komo Abuja bakin aikinsa sann shi yaima Haidar rakiya har zuwa Airport sanda Haidar d in zai tafi SouthAfrica.

Hisham ya sanar da Anisa da zaran Ummul ta haife cikin zai salwantar da abinda ta haifa ya rufe Shafin Haidar cikin rayuwarta.

A lokacin da Haidar ya cika watanni uku a SouthAfrica a lokacin yake sanar da Mommy shirinsa na dawowa gida. A wann lokacin kuma Aurensu da Ummul ya cika watanni tara da mutuwa. Haka zalika Ummul ta shiga watan Haihuwarta.

Tinda Mommy ta shelanta labarin dawowar Haidar Anisa ta gaza zaune ta gaza tsaye Angonta zai dawo. Tuni ta fidda Ankon bikinta tsakanin kawayenta. Ko sanar ma Mommy batai ba dan ma kar Mommyn ta dakatar da ita. Dan a halin yanzu kam ta gama shiri ta kuma lashi takobin zama matar Haidar Maitama. Duk wann bidirin da take iyayen nata kansu basu da labari. A cewarta saidai suga IV musamman Amminta wacce har kawo lokacin basu koma normal da mahaifiyar Haidar ba. Bazata bari sab anin dake tsakaninsu ya mata sanadin farin cikinta ba. Gwara kawai idan an gama komai Ammi taga IV.

*

Illahirin ma aikatan gidan suna kitchen suna aikin abincin sauk an Haidar. Mommy na tsakani tana directing nasu yanda take so komai Ya kasance perfect. Yayinda Anisa ke zaune gaban make-up artist da ta kirawo Har gida ana tsara mata make-up d in tarban Angonta Haidar. Ga wata Uwar bridal gown da taci yanda kasan wata amarya. Ranta fari sol kaman yanda rigar tata take. At last mafarkinta zai zama gaskiya.

Daga k ofan d akin sukaji ana knocking. Anisa sai tsuka take dan a zatonta d aya ne daga cikin ma aikatan gidan. A hasale tace  Wai wayene wajen.?! Na fad a muku I don t want anything before dinner.. Bazan saka komai a bakina ba sai Mijina yayi landing.!

Aka ci gaba da turo k ofan ana tafe hannu. Cak Anisa ta ja tai turus. Ba shiri ta ture hannun mai make-up zuciyarta naci gaba da bugawa. Ta mik e a firgice had ida juyowa tana duban wacce ta shigo. K iris Ya rage Anisa bata kife k asa ba. Jikinta ya d auki kyarma ta shiga nunata da dan yatsa  You.!!!

SameenaAleeyou *AUREN WATA UKU..!*

*53*

*©þSameena Aleeyou& *

 Surprise.! Surprise.!! Ta furta tana duban Anisa daga sama zuwa k asa murmushi saman fuskarta.

Anisa ta dubi makeup artist d in tace ta basu waje. Lokaci guda ta tako zuwa gabanta tana huci take fad in  Mai kike a nan Leenah..? What exactly do you want from me.?!

Leenah taci gaba da murmusawa tana duban Anisa  Haba Amarya.. Ai ba a san amare da fushi ba. Kar ki b ata kwalliyarki.. Ta karada  Kashh kinga Har kin fara jurwaye tun ango bai gani ba.! Ta kamo bakin rigarta ta soma k ok arin gyara ma Anisa kwalliyar tana fad in  Ki adana guminki Anisa dan ba a fara wasan ba balle ki jik e da gumi.

Anisa ta kai hannu fusace ta bige hannun Leenah tana huci  I don t have time for your stupid games Leenah.! Just tell me once and for all Mai ya kawoki gidan nan a daidai wann lokacin.?!

Leenah ta kuma murmusawa tana duban Anisa sai ta isa ta zaune saman sofa ta d aura k afa d aya bisa d aya  Kar ki damu I m not here to blackmail you.. Nazo tayaki murna ne. Girlfriend& Ko ince .. Mrs Haidar Maitama.! Oh! Na mance. Soon to be.. Ta k arashe tana fad ad a murmushinta.

Anisa ta had iyi abinda ya toshe mata mak ogoro  Kinga Leenah ki tashi ki fice. Ba Wanda ya gayyaceki.

 This is where you are wrong Neesah.! Leenah tace tana dubanta. Sai ta kuma murmuswa  Amma Hajiya Kwaise tasan duk abubuwan da kika aikata..? Ina nufin kin sanar da ita kece kikai sanadin rufeta a cell..? Kaman yanda bana haufin kece kikai sanadin had arin motar da D anta ya kusa rasa ransa ciki.!

Anisa bata bari Leenah takai aya ba ta k araso ta shiga janyeta tana fad in ta tashi ta fice ko ta kirawo mata securities.

Leenah ta finciki hannunta tana huci itama take duban Anisa wann karon  Kin zata zan barki kici banza ne.? Yanzu ba sai anjima ba zan wargaza duk wani shirinki Anisa. Dan sai na sanar da Hajiya Kwaise wacece ta zuba ma Ummul poison ta kuma d aura mata blame d in. Tana ida fad in haka tasa Kai zata fice Anisa tai saurin fincikota ta maidota baya. Ta marairaice fuska kaman zata fashe da kuka take fad in  Oh no.. Sorry Leenah.. Please don t expose me.. Tell me how much money do you want.? Tana ida fad in haka sai ta kece da dariya tana kuma duban Leenah wacce itama da mamaki take dubanta. Anisa ta dubi Leenah daga sama zuwa k asa tace  Haka kike so nayi right.? Toh kinyi k arya Leenah. Bazaki tab a ganin haka daga wajena ba. Kina tsammanin Mommy zata yarda dake ne.? Idan bata yarda dake ba a baya meyasa zata yarda dake yanzu Leenah.? Kar ki mance kinada tabon sharrin sata da

"kikai ma Ummul a idon Mommy. And hello.! Last time I checked, Mommy ta miki iyaka da gidan nan. You might be charged with trespassing sweetheart. "

Shiru Leenah bata ce mata komai ba. Anisa tai murmushin cin nasara  Ko mai zaki sanar da Mommy Leenah kin riga kin makara domin a halin yanzu Mommy ta aminta Dani d ari bisa d ari.! Taci gaba da zagaye Leenah tana fad in  You can go ahead and tell Mommy everything Leenah. It s my word against yours. Kije ki ce mata Ni Anisa ni na canza turaren da ta bani na bama Ummul na kuma zuba guba ciki.! Ni Anisa ni nayi sanadin jefata a cell har ta shafe kwanaki.! Ni Anisa ni nayi sanadin had arin motan da Haidar ya kusa rasa ransa ciki dan kawai naga bayan Ummul.! Ni Anisa ni nayi sanadin mutuwan Auren Ummul da Haidar sann zan tabbatar Ummul da abinda ke cikinta basu dawo cikin rayuwar Haidar ba.!

"A daidai nan sukaji an bud e k ofar d akin. A tare suka waigo suna ganin waye ya bud e, ba kowa bane face Mommy cikin wane irin yanayi da basu tab a ganinta ciki ba."

Jikin Anisa ya d auki rawa sai ta fashe da kuka ta nufi Mommy tana nuna mata Leenah take fad in  Mommy kisa securities securities Ki koreta. Kin mata iyaka da gidan nan tin lokacin da ta k ulla ma Ummul sharrin sata.. Kuma wlhi ni yanzu ba kawata bace babu abinda ya hadani da ita.

Anisa bata Kai aya ba taji sauk an Mari maiji da lafiya a k uncinta. Ta d ago a firgice tana duban Mommy wacce fuskarta ya gama rinewa haka ma idanunta.

Anisa ta dafe k uncinta bata daina kallon Mommy da mamaki ba. Murya na rawa take fad in  Mo..Mommy.. Nan ma bata Kai aya ba Mommy ta kuma d auketa da wani marin. Tana kuma tasowa ta sake Kai mata wani Marin..Sai Anisa ta duk a a k asa tana kuka tana dafe duka b angaren fuskanta. Ta soma jada baya cikeda tsoron Mommy.

Leenah tasa k afa ta take k afar Anisa dake daga zaune tana jan jiki Wanda hakan ya hanata motsawa.

Leenah na k are mata ma Anisa dake duk e kasa dafe da fuskanta tana bin Mommy harma da Leenah da kallon tsoro. Baki na rawa Anisa tace  Waht s& going on here& ?

Leenah ta katse ta  Hm Anisa kenan. Kin zata ke kad ai ce kika iya buga wasan.?

Sai ta murmusa kafin ta saka hannu ta Ciro kwalban turaren da Mommy ta bama Anisa dan ta bama Ummul Wanda bata ma Ummul d in ba suka canza da mai guba.

Baki sake Anisa ke dubanta tana duban kwalban turaren. Ya akai ya isa hannun Leenah.? Sai ta tuna lokacin da Ammi ta dauketa suka tafi Kano ta bar turaren nan d aki cikin wardrobe bata tafi dashi ba. K ila Leenah ta shigo ta bincika ta samu kenan. Muryar Anisa na rawa ta d ago hannaye ta had e waje guda tana duban Mommy  Mommy Kar ki yarda da duk abinda Munafukar nan zata sanar dake.. Wllhi Mommy sharri take mun ni bansan komai ba. Bakin ciki take mun taga zan auri Haidar.

" Idan kika sake magana sai na d aukeki da wani Marin.! Maras mutunci kawai. Ai da Haidar ya aureki Anisa gwara ya k arashi rayuwarsa a haka.! Mommy ta katseta tana ci gaba da huci. Lokaci guda Mommy ta k araso gabanta  Banida lokacin sauraran sauran makircinki bayan Wanda naji da kunnuwana. Abu d aya zan tambayeki yanzu Anisa, ki fad a mun ina Ummul take.?! "

Anisa na hawaye take ci gaba da girgiza kai  Mommy dan Allah ki min rai.!

 Zaki fad a mun yanda Ummul take ne ko sai nasa anyi k asa k asa dake.!

Daidai lokacin suka sinkayo muryar Haidar da shigowarsa gidan kenan.

 What is going on here.?.. Mommy did you mention Whereabouts d in Khairy..?

Suka waigo gaba d aya suna dubansa yayinda Haidar yaci gaba da shigowa d akin.

Idanun Mommy naga Anisa dake duk e tana kuka taci gaba da nunata da yar yatsa  Gata can Haidar.! Anisa ta jima tana k ulla abubuwa a cikin gidan nan ba tareda mun Kai hankulanmu kanta ba. Anisa da muka dauka shashasha wacce bamu bama al amarin ta mahimmanci& Anisa itace ta k ulla ta kuma wargaza a gidan nan.!

Cikin rashin fahimta Haidar ke girgiza Kai yana duban Mommy ya kuma dubi Anisa. Sai ya kara duban Mommy yace  Mommy.. Ban fahimceki ba..

Mommy taci gaba da jinjina Kai  Yau zaka fahimci komai Haidar. Kaman yanda watanni k alilan baya na soma fahimta. Taci gaba da jinjina Kai  A lokacin da na soma zargin Anisa sai na tafi Kano na dawo da ita gidan nan dan na tabbatar da zargina akanta na kuma Kamata red handed. Na karanci Anisa na tsawon watanni yanda na fahimci ita d in ta jima tana sonka.. Sann duk abubuwan da ta aikata da sunan soyayyar da take maka ne..!

Da mamaki Haidar ke girgiza Kai  Ni kuma.. Anisa.. Anisa ke sona. Did you hear yourself Mommy..?!

Mommy ta jinjina Kai  I couldn t believe it either har saida na gano abubuwan da ta tapka in the name of tana sonka. Bayan na gano haka sai na nuna mata ina tareda ita d ari bisa d ari.. Na nuna mata tanada goyon bayana zan maka umarni da ka aureta.. Nayi wasa da tunaninta kaman yanda ta jima tanayi da

80 / 103