AUREN WATA UKU by Sameena Aleeyou

Author :  Sameena Aleeyou Category :  KDP NOVELS

Chapter   101 / 103

300K to 303K   out of 306.8K words

yafe mun.. Kace ma Hajja ta yafe mun..! Ka rokar mun gafaran iyayena Wanda na zamto jarabtu a garesu.. Dan Allah ka yafe mun brother..!

Girgiza kai Haidar yake  What have you done Hisham..? Mai ka aikata.. Mai ka aikata ma kanka..? Ya k arashe yana girgiza kai yana kuma ce ma police d in suyi maza su kirawo ambulance. Dan tuni Hisham Ya fice hayyacinsa.

Haidar na rik e da Hisham ga Anisa ma can kwance unconscious. Su duka biyun Sun fice hayyacinsu a haka ambulance ta k araso aka sakasu ciki. Ya waiga Ya dubi Dareen dake kwance kasa jini na bin kanta dan a lokacin da ta harba harsashin da nufin Ya samu Haidar take ta D ana ma kanta. Aka rufeta da farin k yalle dan tuni tace ga garinku su kuwa yaran nata  yansanda tuni Sun kama su.

Ana isowa asibiti aka wuce da Hisham da Anisa zuwa ER dan ceto rayuwarsu.

Haidar na zaune wajen Daddy ya k araso. Ya tsaya daga nesa yana duban Haidar d in ga wasu kwantattun hawaye saman fuskarsa. Juyowar da Haidar zai sukai ido hud u da Daddy. Sai Ya mik e tsaye yana jin hawaye na k ok arin ciko idonsa shima. Daddy na k arasowa suka rungume juna shida Haidar sai kawai Daddy yai bursting cikin kuka. Fad i yake  I m sorry.. I doubted you& I m sorry son.. Please forgive me..! Ka yafe ma Babanka..! For he s not perfect..!

"Haidar ya rik e hannayen Daddy suna duban juna. Ya girgiza kai kad an  No Daddy, ka daina rokona gafara.. Sai ya d anyi shiru yana duban Daddy  I just wanted the truth to come out.. amma ban rik e ba Daddy.. Kasan dalili..? Sabida kai din mahaifina ne..! Daddy sai Ya kuma rungume Haidar hawaye na kuma gangaro masa."

Haidar ya dan shafe fuskarsa da tafukan hannaye yace  Hisham da Anisa suna ciki.. Hisham is undergoing a surgery.. He took a bullet for me Daddy..

Katsesa Daddy yai da fad in  I don t know Haidar.. Ban sani ba idan ina so na sake ganinsa bayan abubuwan da naji ya aikata maka.. Meyasa zai cutar dakai.. You haven t wronged him in any way.. Ni nai masa laifi why would he take it out on you..! Meyasa bai hukuntani ba ya zab i ya hukuntaka..? Meyasa zai shiga rayuwarka Ya tarwatsa maka..!

"Girgiza kai Haidar yai  No Daddy.. Please don t talk like that.. Dan Allah kayi ma Hisham uzuri ka yafe mishi& He s gone through a lot in life.. As they say zuciya batada kashi.. Mu duka mun hukunta sashi da kurakuren sashe. Mu d auki hakan matsayin k addara da jarabawar ahalinmu.. Ya dan jinjina Kai kad an yana duban Daddy  Koda mantuwa ya kasance mai wahala.. Mu yafe ma juna.. At the end, we are all family.. And that s what matters.. Ya k arashe yana k ak aro murmushi."

Daddy ya share hawayen da suka gangaro masa yana duban Haidar d in. Kyakkyawan murmushi saman fuskarsa  Kanada zuciya mai kyau Haidar.. Madallah da D a irinka..! Madallah da kyauta irinka..! Hak ik a nayi kuskure da na kasa ganinka a gabana..? Hak ik a samun D a irinka babban kyauta ce Aliyu.. A lokacin da wasu  ya yan suka zamo jarabawa ga iyayensu wasu kuma sanyin idaniya ne.. Nayi zaton kaine jarabawa na.. Nayi zaton D an da na rasa a baya shi zai zamto sanyin idaniya a gareni. Ashe ba haka bane.. Ashe wasu kyautan basuda farashi a duniyar nan..! Allah ya maka albarka Aliyu..! Allah ya haskaka rayuwarka da d imbin alkhairai..! Kaman yanda ka zamto D a na gari a gareni ina fata ka zamto Uba na gari ga  ya yanka wad anda zasuyi alfahari dakai sann su zamto sanyin idaniya a gareka.. Ya k arashe yana kuma hugging Haidar.

Haidar ya share k wallan da suka gangaro masa yana mai rungume Daddy.

*

A b angaren su Mommy kaw tuni anyi rushing Hajja zuwa asibitin sabida jininta da Ya hau har ta rasa consciousness. Farkawan da Hajja zatai sai ganin Mommy tai zaune gefenta. Mommy ta matso tana mata sannu.

Hawaye na gangaro mata take girgiza kai  Ta ina na ragesa..? Nayi iyaka kokarina ganin na tayar da D a na gari.. Na sadaukar da komai nawa wajen inganta rayuwarsa.. Na zata na basa duk wani tarbiya da kulawa.. Ashe ni din na gaza& Ni ba uwa ta gari bace..! Ta k arashe cikin rawar murya kuka na cin k arfinta.

Hannayenta Mommy ta kamo tana girgiza kai  Kar kiyi magana irin haka Fannah..! Tabbas ke uwa ce ta gari.. Sann kin bama Hisham duk wani kulawa.. Kin sauk e nauyi da hakki da Ya rataya a wuyanki irin Wanda ni ban sauk e akan nawa D an ba..

Hajja na hawaye tace  Meyasa zai min irin wann sakayyar..? Ta ina na tauye shi.? Tsawon rayuwata nayi zaton mutumin kirki na raina.

Mommy ta jinina kai  Wann shi ake kira jarabawa.. Haka Allah yaso Ya sanya sashe cikinmu matsayin jarabawa ma junanmu.. A baya ban kasance uwa ta gari ba amma an jarabci D a na Haidar da samun uwa irina& Sann yayinda ke kika zamto uwa ta gari sai aka jarabceki da samun D a irin Hisham Wanda Ya girma da burin fansa Ya kuma rufe Miki k udirinsa.. Amma dukda haka ba yana nufin Hisham ba yaron kirki bane.. Shi d in d a ne mai biyayya ga mahaifiyarsa.. Kaman dai yanda yai defending mahaifyarsa Har ya tafi kurkuku a sabida haka. Rashin sa a akayi Ya

hadu da Wanda Ya karkata masa zuciya zuwa burin fansa a gidan kasu. Kuma kuskurenki d aya ne a nan rashin sanar da Hisham asalinsa da bakiyi ba da bakinki har dai wani mugu Ya rigaki sanar dashi Ya kuma daurasa akan tarbiyar yanda zai fuskanci al amarin. Shiyasa a duk wani abinda Ya shige ma yaranmu duhu musamman idan wann abun mukeda hakkin sanar dasu. Lallai mu Ya kamata mu sanar dasu domin tarbiya namu ne hakkinmu ne.. Nauyi ne da ta rataya a wuyanmu.. Baza mu so wani daban waje yaje Ya basu nasa tarbiyar ba. Ta kuma kamo hannayen Hajja  Kar kiyi ma Hisham baki.. Kar ki hana masa yafiyarki da albarkanki.. Ke d in uwa ce kuma babban jigo na rayuwarsa. Hisham ya tuba ya kuma gane kuskurensa. Muyi fatan Allah Ya yafe mana baki d aya ya kuma iya mana abinda mu bamu iyawa. Allah yasa iyaye da dama su d auki darasi cikin irin rayuwar da mukayi da namu yaran.

Hajja ta amsa da Ameen tana jinjina kai cikin matuk ar sanyin jiki.

*

Bayan da Anisa ta farfado ne su Aunty Asshe harma da Ummul da Hilal suka k araso.

Kai tsaye d akin hutu da Anisa take Aunty Asshe da Hilal suka nufa yayinda Ummul Tai tsaye tana dubansa Ya basu baya yana amsa waya. K walla tab idanunta. Juyowar da zai sai sukai ido hudu.. Ji take kaman ta tafi a guje ta haye jikinsa sabida farin ciki..

Ya kaste wayar da yake Ya tsareta da ido sihirtaccen murmushi saman fuskarsa. Sai Ya bud e mata hannaye alamun ta taho.

Ta soma waige waige dan ta tabbatar ba mai ganinsu. Haidar ya kuma murmusawa yana tayata waige waigen  Taho mana.. There s no one here.. Ya fad i yana daga mata gira. Ai bata san sanda ta tafi a guje ta rungumesa kaman ma ta mance Baba Ali dake cikin hannunta. Ya had esu duka Ya rungume.. Ummul kam sai ta saki kukan da taketa k ok arin dannewa. Haidar Ya kuma matsesu gaba d aya had ida lumshe idanunsa  It s over.. It s finally over.!

Ya Baba Ali dake cikin hannunta  Come here Little Lion.. Come to Paapa..! Ya k arashe yana daga yaron sama tuni yaron Ya shiga kyalkyale dariya alamun yayi kewan Babansa.

Ummul ta tsare su da ido tana jin shauk in k aunarsu gaba d aya.

A can d aki kuwa wajen Anisa Hilal Ya sakata gaba ta yanda yake shiga ba ta nan yake fita ba Kai kace ba  yan biyu suke ba. Kace Ya girme mata ne.

 Kinsan me kin tabbata mai kwakwalwar kifi Anisa.. Why would you get married to that psychopath.. Are you that stupid..? Bansan shashashancinki yakai wann peak din ba.!

Anisa ta juya ido da kyar had ida furzar da huci  Ammi please& tell him to leave..

Aunty Asshe ta hararesa  Bakada hankali ko Hilal.. Baka ganin halinda  Yaruwarka ke ciki ne.. Idan bazaka iya taimakawa da komai ba ka wuce ka fita.. Kar ka sake stressing dinta.

Hilal Ya furzar da huci  Amma Ammi ni fah gaskiya kawai nake fad i..

A fusace tace  Rik e gaskiyar taka bamu so.. Ta k arashe tana k ok arin kai spoon din oath bakin Anisa. Sai lallaba Anisar take tana fad in tasha ko kadan Likita yace ba abinci a system dinta.

A haka su Mommy da Hajja suka shigo.

Mommy ta k arasa ta d anyi hugging Anisa daga nan yanda take kwance saman gado Tai mata sannu da jiki da fatan samun sauk i.

Sai suka fice gaba d aya su ka bama Anisa da Hajja waje.

Bayan Hajja ta mata sannu da jiki. Hannaun Anisa ta rik e cikin nata  Ina mai baki hakuri on behalf of Hisham.. He

manipulated you and made you go through a lot& Kiyi hak uri Anisa.. Kuma idan baki son zama dashi ki sani

kinada goyon bayana.. Allah ya baki lafiya.. Ta k arashe tana mai k ok arin janye jiki. Har ta kai k ofa ta sinkayo muryar Anisa  Hajja..!

Juyowa Hajja Tai tana dubanta. Anisa tasa hannu ta share hawayen da suka zubo mata  Im not innocent.. I m also being punished for my sins& Abinda na shuka nima nake girbewa.. Wad anda sukafi cancanta a nemi yafiyarsu sune Ummul da Haidar& Ina fata su yafe mana kuma Ina fata Allah Ya yafe mana gaba d aya.! Ta k arashe cikin rawar murya irinta mai kuka.

Hajja ta dawo da baya ta rungume Anisa daga nan yanda take kwance. Sai Anisa ta shige jikinta tana matsan hawaye. Ta d ago ta dan dubi Hajjan  How s& he doing..? Tai tambayar tana mai janye jikinta daga na Hajja.

Ganin Hajja ta mata k uri sai yasa ta dan sadda kai ta k arada  I mean.. Hisham.. What s his condition.. What did the Doctors say..?

Hajja ta sauk e ajiyan zuciya  Sunyi nasaran cire harsashin sann aikin yayi kyau according to them.. But they insist something might remain irreversible in his life.. Sabida harsashin ta kuskuri k ashin bayansa... Hakan na nufin zai iya zama saman wheelchair har k arshen rayuwarsa.. sunce a jira farkawarsa.. Sann a shirya ma aukuwar komai.

Ta jinina kanta kad an ba tareda ta kuma furta komai ba. Jikinta duk a mace.

Hajja ta d auko oath d in taci gaba da bama Anisa tana fad in Tai kokari ta shanye.

**

Koda Hisham Ya farfado kuwa iyayensa guda biyu basu tunk ar d akin da yake ba. Haidar ne yaita basu baki yana fadin suyi hakuri su yafe ma Hisham su kuma shiga su dubasa. Dik da shima Haidar d in bai iya shiga Ya duba Hisham d in ba. Ya yafe masa amma baijin su biyun zasu iya zama in good terms like before.

Daddy kaw darajan Haidar Hisham yaci Shiyasa zai shiga ya duba halinda yake ciki.

"Kwance Daddy ya hangi Hisham saman gado, Ya jima sosai yana dubana yana tuno farkon had uwarsu matsayin d a da mahaifi. Ya tuna yanda yaita k aryata Haidar akan Hisham d in. Ya tuna irin yardar da Ya basa had uwarsu ta farko cikin k ok arinsa na gyara kuskuren da yai ma Hisham d in da mahaifiyarsa a baya."

Juyowar da Hisham zai ya hangi Daddy tsaye yana dubansa cikin yanayi da zai iya cewa bai tab a ganin fuskarsa ciki ba.

Sai Hisham yaji Daddy ya furta  SON.!

Hisham ya d ago da mamaki yana duban Daddy. Gashi dai ya ambacesa da D a amma fuskarsa a matuk ar daure. Hisham yaci gaba da hawaye yana duban Daddy. Yayinda Daddy yaci gaba  Kasan na baka wann title d in a karon farko da na d aura ido akanka matsayin D ana.?

Hisham ya jinjina Kai a hankali yana mai ci gaba da hawaye.

Hawaye suka gangaro ma Daddy har lokacin fuskarsa a matuk ar daure. Daddy yaci gaba  Shin kasan Haidar shekara nawa yayi ina kallonsa a gabana amma ban tab a basa wann title d in ba..? Muryar Daddy ta soma rawa  Kasan shekara nawa na kwashe ina hukunta Haidar a sabida rashinka..? Kasan shekara nawa nayi ina denying masa sunan da shi ya cancanta fiyeda kai..?! Did you know that I never doubted you.. Not even once.. Ka san na yarda da kai a karon farko.? Yaci gaba da girgiza kai yana duban Hisham  Why..? Meyasa..? Kuka ya hana muryar Daddy fita. A haka ya silale wajen yana dafe fuskarsa da tafukan hannayensa yana jin zuciyarsa na masa nauyi. Hisham ma kuka yake yana fad in Daddy ya yafe masa.

Saida sukai mai isansu su duka biyu Hisham naci gaba da rok on Daddy gafara kafin Daddy ya mik e ya daidaita tsayuwarsa yana duban Hisham d in with a straight face  Duk abubuwan da ka mun a Company.. All the damages you ve caused& All the scandals.. All the setbacks zan iya yafe maka kuma zan d auki hakan matsayin hukunci

"gameda kuskuren da na aikata maku kaida mahaifiyarka a baya, musamman kai.. Koda rayuwana ka nema duka zan d auki hakan matsayin hukunci na.. But not at the expense of my Son s life.. Ran Haidar yafi mun duk abinda na lissafo maka ciki harda nawa rayuwar. Da ace na rasa Haidar a wann had arin motar da ka shirya masa da bazan tab a yafe maka ba. "

Cikin zuban hawaye yake fad in  Nasan ban canci yafiyarku ba.. And I know I ll have to earn for it..

 Is that why you took a bullet for him..? Kana tunanin hakan da kai ya wadatar.? Daddy ya katsesa. Kafin yaci gaba  Koda bakayi hakan ba Haidar zai yafe maka. Kasan dalili.? Daddy yaci gaba da jinjina Kai  Sabida yanada zuciya mai kyau Wanda babu k udirin fansa cikinta sai d imbin alkhairi.

Hawaye suka kuma gangaro ma Hisham kansa kife a k asa.

Girgiza kai kurum Daddy yai kana yasa kai ya fice cikin sauri dan bai fata zuciya ta debesa Ya furta wani kalma out of anger.

A k ofa suka had uda Hajja tana shigowa. Suka dubi juna duk jikkunansu a mace musamman Hajja. Sai kawai tasa kai ta shige dan bayan abinda Hisham Ya aikata gaba d aya nauyin kowa take cikin ahalin.

Kasa duban mahaifyarsa a k wayan ido yai. He failed her as a son.. Bayan duk wani fad i tashi da Tai akansa. Bayan duk wani sadaukarwa irin sakayyan da zai mata kenan.?

Hajja kuka Hisham kuka. Sai taji bazata iya jure tsayuwa kusansa a d akin ba. Tasa kai zata fice amma sai ta tuna kalaman Mommy a gareta da wann Hisham ya samu sassauci wajen mahaifiyarsa.

**

Kishingide suke saman sofa ta shige jikinsa sosai. Hannunsa zagaye da ita yana shafa sumarta kaman mai k irga kitson dake kanta.

A hankali ta furta  Ka yafe mun..! Na maka kuskuren fahimta.

Mik ewa yai zaune had ida cireta daga jikinsa. Ummul ta bisa da kallon mamaki yanda ya tsare sosai yasha mur. Sai ta d an girgiza kai kad an  Bazaka yafe mun ba ko..? Tai maganar kaman mai shirin kuka.

Ya jima sosai yana dubanta sai ya tabe baki kad an  No. Yai maganar yana mai gyara zamansa cikin kujera harda hard e hannayensa a k irji. Sosai ya sha mur fuskarsa babu alaman walwala.

Tai rau rau da ido  Toh ka fad a mun mai zanyi ka yafe mun..

Ya dan saci kallonta da wutsiyar ido yanda ya hango damuwa k arara saman fuskarta. Ya saki murmushi kad an.

Bata ankara ba sai jinsa Tai cikin jikinta. ya shigar da fuskarsa cikin wuyanta sosai. Cikin sigan rad a yake furta

 Maybe I can forgive you..

Ta dan fito da ido waje  Da gaske.?

Ya jinjina Kai kad an  But only If you tell me& You love me.. like hundred times.. That s the only way.

A hankali take sakin sihirtaccen murmushi tana kashesa da wani

101 / 103