AUREN WATA UKU by Sameena Aleeyou

Author :  Sameena Aleeyou Category :  KDP NOVELS

Chapter   9 / 103

24K to 27K   out of 306.8K words

dubesa. Sai Hisham ya murmursa  Ban sanar da ita ina tafe soon ba. I want it to be a surprise.

Gajeren murmushi Haidar yai  Idan bazatan zai sanayata farin ciki.

Hisham ya jinjina kai  I hope so.. Nayi kewar Hajjata.. She s my everything Haidar.. Ina mata son da bayada iyaka.. Na girma matsayin maraya amma bansan maraici ba sabida ita.. She s my two in one.. Zatayi komai domin farin cikina..

"Haidar ya jinjina kansa a hankali yana jin rayuwar abokin nasa total opposite da nasa rayuwar. Amma sabida k arfin hali irin nasa sai ya kauda tunanin yana mai ci gaba da abinda yake. Saidai da alama tunanin yak i barinsa, Ya kasa yakicewa daga zuciyarsa. Sosai Hisham da mahaifiyarsa suka birgesa. Inama shine yakeda kusanci irin haka da nasa mahaifiyar. Ba abunda ya nema ya rasa a rayuwarsa ta duniya face soyayyar iyayensa guda biyu. Da ace dukiya shine farin cikin rayuwar duniya tabbas da ahalinsu ya cika da farin ciki. Saidai kash sab anin haka ne cikin ahalinsu. Da ace za a karb e duk abinda suka mallaka na duniya a azurtasu da farin ciki kwanciyar hankali da soyayyar junarsu tabbas da sai yafi masa duk wann k yale k yale na duniya da suketa bautuwa akai. Ya d an limshe idanunsa yana mai canza direction d in tuk insa. Can k asan zuciyarsa yana jin akwai gibi babba cikin rayuwarsa. Har ya iso k ofar gidan mahaifinsa yana tunanin shiga ya duba Mommy wacce sukai kwanaki basuyi koda magana ta waya ba kaman dai ba d ah da mahaifiya ba. Ringing d in da wayarsa tai ya dakatar dashi."

Dareen ce mai kiransa hakan yasa ya fasa shiga gidan ya juya Kan motar.

**

A can Kano kuwa

Tuni an tura Abba babban asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano. Ana kan basa kula na gaggawa had ida da masa gwaje gwaje da yake bukata.

Mama tai saurin funcuke takardan da likita ke mik a masu tin kafin Umma ta mik a hannu. Sai ka ranste tasan mai aka rubuta cikin takardan ne. Ta shiga juya takardan tana dubawa  Babu damuwa Likita za a sayo maganin Allah sa babu tsada..

Dr dai bai tsaya sauraronsu ba yasa kai ya shige.

Mama ta kuma yatsina baki tana juya takardan  Toh ma Wai Ina yaga kud ad en da zaa masa jinya ne wai.. Wllhi Suwaiba keda d iyarki dai anyi annoba.. Ummul ta haddasa masa wann ciwo..

Jiki a matuk ar sanyaye Umma tace  Kar kice haka Yaya..

Ta watsa mata harara had ida jan tsuka kafin tai saurin tare wata nurse da tazo shigewa  Yauwa  yar nan dan Allah nace ba ko zaki iya duba mun mai aka rubuta takardan nan..

Nurse d in ta amshi takardan tana dubawa  Sunayen magani ne da allurai..

Mama tace  Tooh inji dai basuda kud i..?

Nurse d in ta d an kuma duban Mama  Magunguna ne da allurai masu kud i dan allura guda a nan yakai dubu goma.. Kije pharmacy zasu Miki bayani.. Bata kuma tsyawa sauraron Mama ba tasa Kai ta wuce.

Mama ta waro idanu  Tirk ashi toh idan jinyar Malam da tsada haka ai akwai matsala dan irin wann babban jinya kankataraf sai ya cinye d an abinda zai bari ma yaran nasa bayan babu shi.. Ta juyo sosai tana duban Umma  Wann duk laifinki ne Suwaiba.. Ke da  yarki ku kuka kashe Malam a tsaye dan haka sai Kuje ku nemo kud ad en da zaa masa Jinya.

Cikin rawar murya Umma ke furta  Haba Yaya ki dubi yanda muke fah.. Asibiti fah muke.. Sann meyasa zaki d aura alhakin ciwon mijinmu kaina nida  Yata.. Kinsan bazamu tab a so haka ya same shi ba..

 Ke dalla rufe mun baki munafukar banza da wofi idan ba takaicin Ummul da hayagaganki ba me ya janyowa mijinmu ciwon zuciya.. Kinji na rantse Miki da Allah kije ki nemo kud ad en masa jinya.. Ina zaki samu bai dameni ba kawai abinda na sani shine alhakin ciwonsa na wuyanku keda Ummul.!

Jin hayaniya yasa wasu nurses k arasowa suna masu fad an asibiti suke ba dandali ko kasuwa ba idan hayaniya zasuyi zasu koresu.

"Mama tai saurin nuna Umma  Kun ganta nan ita zaku kora itace silan ciwon mijina gashi zata k ara masa. Tinda mijina ya aureta tsiya ke bibiyarsa, Kayan kantinsa ya daina bunk asa ta kuma haifo masa annoba wacce kowa ke gudu. "

Nurse guda tace  Malama wann ba matsalar mu bace zan kira security yai waje dake idan bazaki mana shiru ba.

"D ayar tace  Visiting hours ya shige mutum d aya ne zata iya zama, ki gode ma Allah mijinku ya samu d aki mai d aukan mutum guda godiya ga sabuwar gwabnatinmu dake k ok arin inganta hark an kiwon lafiya da yanzu dole ku nemo namiji da zai zauna.. Yanzu mace d aya cikinku zata tafi.. "

Ai bata Kai aya ba Mama ta nuna Umma  Itace zata tafi dan bamu San idan ya farka ya ganta mai zai faru ba tinda ita da d iyarta ne silan ciwon.. Na tabbata zuciyarsa bugawa zai idan ya ganta.

Umma ta girgiza Kai tana duban Mama  Kiji tsoron Allah Yaya.

 Da tsoronki zanji Suwaiba.!

Ta girgiza Kai kurum tasa Kai ta fice tamkar kazar da k wai ya fashe ma a ciki.

A haka Umma ta dawo gida cikin jimami.

Aiko tin daga bakin k ofa take sinkayo sautin yaran Mama Salima Badia da kuma Azeema Sun saka Ummul gaba sai kwashe mata albarka suke suna fad in ta kashe auren Azeema bai isheta ba zata kashe masu mahaifi toh wllhi idan mahaifinsu ya Mutu ta dalilin bak in cikinta sai Sun d auki fansa akanta. Duk fad a irin na Khulsumu da k ok arin karb ar ma  yaruwar tata  yanci yau sai ta gaza tab uka komai sakamakon tuno halin da mahaifinsu ke ciki Wanda yake tsakanin rayuwa da mutuwa.

Umma ta k araso da sauri ta rungume Ummul. Umma kuka Ummulkhairy kuka.

Kaman an jefo Mama haka ta shigo gidan tagajan magajan. Ashe koda Umma ta fice ta biyo bayanta. Nan ta tadda yaranta na d iban albarka wa Ummul da mahaifiyarta.

Mama ta cab i zancen daga sama  Shisa nace bazan bari Suwaiba ta kwana wajen mijinmu ba. Kuma sun gama rab ansa har Allah ya tashi kafad unsa daga ita har  yar tata. Zuriyan annoba.

Azeema tace  Kinyi daidai Mama dan wllhi ko ni nan ko kan gawan mahaifina bazan bari Ummul taje ba.!

 Ya naji ana zancen gawa.. Abban ya cika ne..? Badia tace tana dubansu.

Mama tace  Baidai cika ba amma yana hanya. Dan idan ba a samu kud ad en da zaa masa jinya dasu ba nan da kwanaki k alilan toh fah mahaifinku zai zama gawa silan wad ann..! Ta k arashe tana nuni dasu Umma.

Sai sann da abun ya ishe Khulsum ta mik e idanunta na zubda hawaye take dubansu gaba d aya  Tir da hali irin naku.. Tir da ahali irinku.. Abba na gadon asibiti kuke maganganun marassa kan gado irin haka.. Idan burinku ya Mutu ne domin ku tozarta  Yaruwata da mahaifiyata in sha Allahu babu d aya daga cikin burinku da zai cika.. Allah zai tashi Abba zai basa lafiya sann rayuwar mahaifiyata harma da ta  Yaruwata zai inganta.

 Ke rufe mana baki k aramar maras kunya.! Mama tace tana huci.

Badia da Azeema suka soma k ok arin kwance d ankwali zasu yi d amara.

Badia na dukan k irji take fad in Mama ta k yaleta ta gurji bakin Khulsum yayinda Umma ta mik e da sauri ta tare yaranta guda biyu hawaye bai daina ambaliya a fuskarta take fad in  Yaya dan Allah kuyi hak uri. Ta dubi su Salima kafin taci gaba  Ku tuna halinda mahaifinku ke ciki.. Yanzu ba lokaci ne na tada rikici ko nuna yatsa ba. Yanzu lokaci ne da ya kamata mu had e matsayin ahali ko dan samun lafiyan mahaifinku.. Kunfi kowa sanin yanayin gidan nan yanda  yanubanci ya raba kan ahalin tin kan iyaye da kakkanni.. Idan bamu had e kawunanmu ba kunfi

kowa sanin babu mai yiwa mahaifinku kaf gidan nan. Dan Allah muyi hakuri duka mu nemawa Malam lafiya koda da abinda ya mallaka ne.

Mama tai saurin katseta  Ban gane koda da abinda ya mallaka ba.. Yo me ma ya mallaka da zaa masa jinya dashi.?

Umma ta jinjina kai  K warai ya mallaki kanti. Ko Kayan ciki aka sayar da gaba d aya kantin na tabbata zaa iya rage wani abin saura sai a nema wajen bayin Allah tinda ga yanayin ciwon nasa ciwo ne da za a buk aci kudade ga yanda komai ya koma a k asar.

 Ke malama da Allah dakata.! Mama ta katseta kafin taci gaba  Wllhi Suwaiba kinji na ranste Miki idan ina numfashi babu mai saida shagon nan.. Toh a bar ma yaran nawa mai..? Inyi.. Shikenan su koma basuda gadon mahaifinsu miji ya samu abun goranta masu ..? Toh ahir d inki wllhi koda wasa kar na kuma jin wann batu daga bakinki.. Idan keda yaranki Baku buk ata mu muna buk ata dan bazai yuwu Ana shafe shekaru bila adadi ina dawainiyar Malam a barni fankinfayo ba.. Ke bari ma kiji na fad a Miki.. Wann ciwo dai ba warkewa zai ba dan haka bazamu zubda dan abinda zai bari Akan jinyar da ba tashi zai ba. Shi fah irin wann jinyar kaf abinda ka mallaka sai ya k are ba a samu biyan buk ata.. Ta d an dakata kafin taci gaba  Toh ma ai Suwaiba keda yaranki bakuda gadonsa dan Kune kuka kashe sa.. Ku kuka jaza masa wann ciwo.. Ko a sharia duk Wanda ya kashe wani bai cin gadonsa.. Dan haka Kun fita da fitarku.! Ko ku nemo kud ad en da zaa masa jinya ko ya rub e a gadon asibiti. Ta juyo ta dubi yaranta  Kusha kuruminku babu uban da ya isa ya tab a maku gadonku ina raye ehe.!

Yaranta suka rangada shewa suna kuma ingizata.

Daga Umma har Khulsum da Ummul Cak kukansu ya d auke suka ma nemi kukan da suke suka rasa. Innalillahi wa inna ilaihi raji un.. Wacce irin duniya muke rayuwa ciki.? Ace iyalanka daka rayu dasu ahalinka Wanda kafi kowa kusanci dasu ba damuwarsu ya zaayi ka samu lafiya ba. Ashe damuwarsu mai zaka Mutu ka bar masu ne..? Shin ina allan attajiran dake tara dukiya kota halin k ak a su Mutu su bar ma magadan da ko tausayinsu basa ji balle suyi masu addu a.. Innalillahi wa inna ilaihi raji un. Matarka da  ya yanka.. Hasbunallah wa ni imal wakil.. Muyi ma kanmu karatun ta natsu tun munada dama kafin dama ta kufce mana. Mu Gina ma kawunanmu ayyukan alkhairi. Mu d ibi dukiyoyin mu muyi aikin alkhairi dasu tun munada dama. Mu Gina ma kawunanmu sadaka mai gudana har bayan rayuwarmu dan ba Lallai abinda ka bari su maka ba. Allah ka bamu  ya ya masu albarka Wanda su kansu zasu zame mana sadaka mai gudana Ameen.

Wann rana da jimami Umma da yaranta suka yini.

Ummul ta dubi Umma su duka biyun idanunsu a kod e  Umma yanzu ya zamuyi. Haka zamu bari Mama da yaranta suyi yanda suke so..?

Khulsum dake gefe ta k ura ma waje guda idanu tace  Mai kuke tunanin a gidan da cikin Umma ma gaba suke da juna balle  yanuba..?

Umma ta kuma goge hawayenta dan ta d ago ina maganar Khulsum ya dosa.

Ummul ma tai saurin d agowa ta dubi Khulsum sai kuma ta dubi Umman  Umma ko Inna Dije zamu kira mu sanar da ita halin da Abba ke ciki..?

Shiru Umma tai kaman mai nazari kafin ta girgiza Kai tace  Har yau babu Wanda yasan abinda ya haddasa gaba da k iyayya tsakanin mahaifinki da tilon  yaruwarsa da suka fito ciki guda.. Mahaifinku ya b oye mana bai sanar damu abinda ya rabasa da Dije ba.. Amma ya datse alak a da ita kuma itama ta datse alaqa damu.

Khulsum tai saurin d agowa ta dubi Ummul wacce keta k ok arin danne marayan kukan dake taso mata jikinta har rawa yake tamkar wacce ta tuna wani abu.

Lokaci guda Khulsum ke ci gaba  Tin sanda Ya Fa iz tilon d an Inna Dije ya rasu Abba da Inna Dije basu kuma zama  yan uwa ba.

Take Ummul tai boasting cikin kuka mai tsanani ta mik e ta nufi uwar d aki.

Umma ta dubi Khulsum  Maiyasa Khulsum.. Maiyasa zaki ambato mata Fa iz& Meyasa zaki d ago mata wann mik i.. Sai kuma muryarta ya soma rawa. Cikin rawar murya take furta  Tinda Fa iz ya koma ga mahaliccinsa ahalinmu bai kuma daidaito ba.. Tabbas da Fa iz nada rai duk abubuwan da suke faruwa watak ila da basu faru ba.. Tabbas da Fa iz na nan a raye da yanzu Ummul d ina ta jima a d akinta.. Allah sarki Fa iz ka tafi ka barmu da tarin k alubale da iftila i.. Tabbas rashinka babban gurbi ne a garemu.. Ka tafi da kurwar ahalinmu Fa iz& ! Ta k arashe cikin tsananin kuka.

Khulsumu ta k araso ta rungume mahaifiyarta. Cikin rawar murya take furta  A a Umma duk abinda ke faruwa tuntuni rubutacce ne.. Allah ya nufa hakan dole sai ya kasance.. Wann itace k addaran ahalinmu.. Auren Adda Ummul kuma ko ya Faiz na raye ko baya raye bazai tab a faruwa ba sai lokacin da Allah yaso. Umma kiyi k ok ari kiyi tawakkali da sannu Allah zai kawo mana mafita kinji Umma ta& In sha Allah Abba zai samu lafiya kuma farin ciki zai dawo cikin ahalinmu da izinin Allah.!

Umma ta rungume  yar tata kuka na kuma kufce mata.

"Tamkar wacce aka sinkara haka Umma ta janye jiki daga na khulsum. Ta shiga girgiza Kai tana duban Khulsum d in  Yaya tayi gaskiya Khulsumu, Anya ba wani mugun k addara bane yake bibiyan  yar uwarki..? Meyasa Fa iz ya Mutu kafin yakai ga aurenta.? Meyasa tin bayan da Fa iz ya bar duniya duk wani maneminta basa kaiga aure maganar ke watsewa.. Shin Anya ba alak ar Ummulkhairy da Fa iz bane yai Ajalin Fa iz..? .. Anya ba wann dalilin bane ya raba tsakanin  yan uwa biyu..? Ina nufin mutuwar Fa iz shine ya raba tsakanin Mahaifinku da  yaruwarsa.. Anya ba Ummul ce tayi sanadin Fa iz ba.?! "

SameenaAleeyou *AUREN WATA UKU.!*

*09*

*©þSameena Aleeyou& *

Saurin rik e bakin Umma Khulsum tai tana girgiza Kai  Haba Umma wace irin magana ce wann.. Umma magana kike fah kaman bakiyi imani da k addara ba..Umma na zaci ciwon Abba ya dawo dake hayyacinki daga wann rashin tawakkalin.. Haba Umma saikace ba musulma wacce ta yarda da k addara ba..

A zafafe cikin zuban hawaye Umma ta katseta  Ki gaya mun cikin abunda nace wanne ne ba haka ba..?! Ki gaya mun Khulsum..! Taci gaba da kuka mai sauti tana girgiza Kai  Bak in K addaran Ummul shine yai ajalin D an  yaruwar mahaifinku Fa iz..! Bak in k addaran Ummul shine ya raba tsakanin mahaifinku da  yaruwarsa.! Bakin k addaran Ummul shine ya jefa mahaifinku halinda ya tsinci Kansa ciki..! Bak in k addaran Ummul shi yake sa ko wani namiji ya guje ta..! Bak in k addaran Ummul shi ya jefa ahalinmu cikin yanayin da muka tsinci kawunanmu ciki..!

Kaman daga sama sukaga Mama ta d age labulen parlorn. Ta jinjina Kai tana duban Umma  Na gode ma Allah da yasa kika furta duka wad ann da bakinki Suwaiba..  yarki Ummul itace tai sanadin Fa iz.. Yaron kirki aka lik a masa annoba aka rabasa da rayuwarsa.. Toh wllhi kinji na ranste Miki da Allah bazan bari  yarki ta kuma kusantar mijina ba balle

9 / 103