AUREN WATA UKU by Sameena Aleeyou

Author :  Sameena Aleeyou Category :  KDP NOVELS

Chapter   55 / 103

162K to 165K   out of 306.8K words

zaune maganganun Haidar na dukan dodon Kunnuwarta.. Haidar zai sawak e mata yai tafiyarsa.. Zai fice daga rayuwar Mommy.. Innalillahi wa inna ilaihi raji un& Mommy bata cancanci haka ba.. Iayakacin abinda take fata da buri shine alak arsa da Mommy ya inganta ba wai yai nesa da ita ba. Ya zatai..? Mai zatai ta dakatar da Haidar kar ta tafi ya k yale Mommy..? Sai tai lamo cikin kujera had ida lumshe idanunta hawaye na ziraro mata.

A b angaren Hisham kaw yana ganin Haidar ya fice ya shige gidan sai ya lab ab o a hankali cikin sand a.  Yar k aramar wuk a ya ciro cikin aljihun sa. Ya rarrafa jikin motar yanda babu mai iya ganinsa. A hankali ya isa jikin

birki ta k asar motar ya b allata da wuk ar hannunsa. Yana gama abinda zai ya kuma lab abawa ya fice daga wajen ya koma mab oyarsa yana jiran fitowar Haidar.

Muguwar murmushi saman fuskarsa yake duban motar daga nan yanda yake lab e. A fili yake furta  Let s see Haidar.. Bari dai muga ina ka Kai Ummul ka b oye.. Kaida kanka zaka kaini yanda ka b oye Ummul sabida motarka ta buga..! Ya k arashe murmushin bai bar fuskarsa ba.

Jim kad an Haidar ya fito daga cikin gidan hannunsa rik eda suitcases harda laptop bag alamun dai abubuwan amfanin sa ya d auka.

Hisham na huci yake duban Haidar sanda ya isa jikin motan. Akan idonsa Haidar ya zuba stuff d insa bayan motar ya bud e mazaunin driver zai shige a nan Hisham ya hango kaman mutum cikin motar.. Daidai lokacin kuma Ummul ta soma k ok arin mik ewa zaune nan Hisham ya hangota cikin motar. Zuciyarsa tai wani irin tsinkewa. A fili ya furta  Ummul.? No.. No no this can t be.. She can t get hurt..! Yana maganar cikin tsananin daburcewa har bai san sanda Haidar yaja motar ya bar wajen ba.

Cikin rikicewa Hisham ya shige nashi motar daga can yanda ya ajeta. Yana driving yake dialing layin Anisa. Tana d agawa Hisham ya fara cikin sakin huci  I know where Ummul is.. Tana cikin motar.. Tana tareda Haidar.!

"Anisa tace  So, come up with something.. Kidnap her and runaway. "

A hasale yace  Shut up. Just shut up.! Kece kika bani shawarin na shirya ma Haidar accident ta haka ne zai leading dina to where he hides Ummul.. Na d auki shawarinki and tempered with his brakes. And now.. Komai ka iya faruwa da Ummul.. Damn you..! I shouldn t have listened to your advice..!

Cikin daburcewa Anisa ke fad in  Idiot..! I didn t say you should temper with his brakes.. Kawai cewa nai Kai causing masa minor accident ka dan bigi bayan motarsa or something.. Amma ni bance Kai causing babban accident ba.. Do you even realize they can both die in that car..! Sai ta fara kuka tana fad in  Wayyo Haidar.. If something bad happens to Haidar wllhi bazan tab a yafe maka ba.. And you will answer to me..!

Hisham ya daka mata tsawa da fad in  Shut up. Shut your trap..! I can t lose Ummul. Bazan rasata ba.. Kuma idan wani abu ya sameta you ll be the one to pay the price.!

Bai kuma tsayawa sauraron Anisa ba ya Katse kiran yana mai dukan steering wheel da iyaka k arfinsa yana tsaki.

**

"A b angaren Daddy kuwa tinda ya koma Office tunanin abinda Mommy ke masa ne ya sha masa Kai. Da fari ta basa zab i cewa zai iya datse aurensu Idan yaso.. And now tana nuna masa kaman dai zaman D anta kawai take a gidan. Kaman dai shid in baida wani mahimmanci wajenta. Ya sani yaso Kwaise da duka zuciyarsa, hasalima bai tab a son wata mace kaman yanda yaso Kwaise ba.. Amma bayan abinda ta masa.. Bayan rabasa da matarsa da sheganta cikin D ansa da tasa yai yaji ta fita masa a rai. Ba ita kad ai ba ko wace mace ma ta fice masa.. Yaji baya mararin wani abu mai suna soyayya because he was betrayed by macen da ya nuna mata zallan soyayya. Wanda hakan yasa ya d ibi kwaise ya watsar sann bai kuma yunk urin sake wani aure ba. Kaman yanda tace Kasuwancinsa shine kawai a gabansa shine rayuwarsa shine komai nashi.. Bai kuma damu ba idan Kwaise bata nuna damuwarta akansa ba. Hasalima yanda taketa Neman attention d insa zuwa gareta da kuma D anta tun bayan abinda ya faru sai hakan yake kuma tunzura shi yake nuna mata da ita da d an nata basu gabansa hasalima babu abinda ya baiwa rashin mahimmanci irin su& But why s he feeling this way now..? Meyasa yake ji yanzu da Kwaise ta fara nuna masa baya gabanta abun ke masa zafi sosai..? Meye dalili.. Meyasa yake Jin ciwon hakan bayan abinda yai buri kenan tsawon shekarun nan. Ya d an furzar da huci yana aje pen d in dake hannunsa."

Alhaji Gimba daketa Sallama Daddy baisan da zuwansa ba sabida nisa da yai cikin duniyar tunani k arasowa yai ya zauna kujera mai kallon na abokin nasa.

Daddy ya d anyi gajeren tsaki  Yi hakuri Gimba banji shigowarka ba..

Alhaji Gimba ya murmusa  Ina kuwa zakaji shigowata Madam ta caza maka Kai.. Yai maganar cikin barkwanci irinta abokai.

Daddy ya kuma yin gajeren tsaki  Don t please.. Don t bring her up here.. Let s talk business..

Girgiza Kai Alhaji Gimba yai yana juyi cikin kujeran  Abokina kenan. Kana nan a Aliyun ka da na sani.. You know your son Haidar takes after you.. Bai bar maka komai ba.

Daddy ya kuma yin gajeren tsaki  Are we going to talk about this issue again..?

 K warai bazaka iya guje ma hakan ba.. Sabida sud in ahalinka ne.

"Daddy ya kuma lumshe idonsa cikeda k osawa  Gimba please, my day is bad enough coming to add to it.. Kar ka min maganan D aya cikin biyun nan.. "

 Abinda nake fad a maka a kullum shi zan sake tunasar dakai. Bakada Wanda ya fi maka su.. Sud in ahalinka ne..

"Daddy ya kuma yin tsaki  Gimba, please get out before I ask my secretary to escort you out.! Ya k arashe yana nuna masa k ofa."

"Murmushi Alhaji Gimba ya kuma yi  Seems like your pride is speaking for you again Abokina. Ya kuma gyara zamansa  Shi rayuwar nan Engr wllhi kyauta ce. Yau dubu nawa basuda daman rayuwa irin namu. Ba wai k uruciya muka fisu ba.. Ka juya ka duba environment d inka sosai kaga masu irin shekarun ka guda nawa ne.? A ajiye maganan arziki na kudi da dama na rayuwa, ka duba masu arzikin lafiya irin naka guda nawa ne.? Ka duba masu ahali irin naka guda nawa ne.? Shin kasan wani ya tara arzikin amma baida lafiyan jin dadin arzikin..? Shin kasan wani ya tara dukiyar amma baida Magaji.. Shi da za a amshe duka dukiyar da ya mallaka dan a mallaka masa irin D an daka mallaka K wara d aya tak da ya fiye masa duk wani arzikin gidan duniyar nan da za a basa.. "

"Daddy ya girgiza Kai kad an  So, what are you trying to imply here.. That I m ungrateful..? "

Alhaji Gimba ya katsesa  Because you are stuck in tha past.. And that destroy your present. Ya dan gyara zamansa  Kuma kasan ina matsalar take.. A naka tunanin bayan abinda ya faru dakai a baya Kasuwancinka shine abinda yai keeping d inka moving.. Amma ba haka bane.. Wann ahalin da a kullum kake ik irarin basuda mahimmanci cikin rayuwarka sune sukai keeping d inka moving forward.. Your wife and your Son.. Amma ba business d inka ba kaman yanda Kai kake tunani.. Ya d an numfasa yana jinjina kai  Your company is your distraction not your source of happiness.. Wann ahalin da a kullum kake tashi ka gansu sune sukai healing wann gurbin ciwo dake cikin zuciyarka.

Katsesa wann karon Daddy yai  Quite the contrary& Ganinsu a kullum da nake shi yake tuna mun baya.. And

maybe that s why I feel trapped in the past.. Watak ila da ace bani ganinsu things would ve been different..

"Alhaji Gimba ya girgiza Kai yana murmushi  So tari zamu so abu amma ba alkhairi bane wajenmu.. Sann so tari zamu k i abu amma alkhairi ne a tattareda mu. Watak ila D anka daka rasa tun kafin yazo duniya ba alkhairi bane cikin rayuwarka, Watak ila D anka Haidar da Allah ya bar maka shi Watak ila shine alkhairi a gareka. Barinyi maka tuni da wani k issa na Annabi Musa (AS) da malaminsa Khidr Wanda a k auli mafi rinjaye shima Khidr Annabi ne. A cikin tafiyarsu da sukai Wanda Annabi Musa(AS) ke Neman ilimi wajen Khidr sunga wani yaro a hanyarsu kuma Annabi Khidr ya kashe yaron Wanda har Annabi Musa ya gaza hak uri ya tambayesa meyasa zai kashe ran da baiji ba bai gani ba. Koda suka zo rabuwa Annabi Khidr ya amsa ma Annabi Musa (AS) amsoshin tambayoyinsa da ya gaza hak uri akansu. Shi wann yaron da ya kashe Iyayensa mutanen kirki ne shi kuma yaron Allah ya k addari idan ya girma zai lalace kuma iyayen nasa suna matuk ar sonsa zasu jarabtu dashi har ya lalatasu dan haka Allah ya masa umarni da ya kashe wann yaron. Ya dan numfasa yana kallon Daddy da jikinsa yai sanyi sosai  Karatun da zaka d auka a nan wani sa in abu ba alkhairi bane wajenka sai Allah ya d auke maka shi cikin rahamarsa. Watak ila wann D an daka rasa tun yana ciki Watak ila zaka jarabtu dashi sai Allah ya maka sauyi da wani d an Wanda ka kasa gani ka kuma kasa appreciating d insa. Ya dan kuma gyara zamansa  Ina ka bar tawakkali..? Ina ka bar imani da k addara Abokina.? "

Daddy ya dubesa a sanyaye da idanunsa da suka kad a ba tareda yace komai ba.

Alhaji Gimba yaci gaba da jinjina Kai  You need to let go of the past and accept what you have kafin lokaci ya k ure maka.. Kafin kai nadama maras amfani Abokina.

Ya mik e yana fad in  Zan koma bakin aiki kafin kasa sakatariyarka ta koreni.. Kai tunani kan abinda muka tattauna dan lokaci baya jiranmu..

Daga haka ficewa yai ya kyale Daddy nan zaune yana juyi cikin kujera.

**

A b angaren su Haidar kaw suna tafe saman kwalta. Gudu yake sosai yana tunanin ahalin da ya girma dasu matsayin iyaye. Wani b angare na zuciyarsa na tunanin Dareen da abinda tai masa. Meyasa rayuwar sa haka.? Meyasa abubuwa suke zuwa masa yanda suke zuwa..? Meyasa rayuwarsa gaba d aya batada alkibla tun tasowarsa.? Why.. Why.. Why.?! Tambayoyin da zuciyarsa ke ta nanata masa kenan ga gudu da yakeyi saman kwalta har baisan gudun nasa ya shige misali ba.. K ok arin danna birki yake amma batayi.. Ga gudu da yake gashi sun fara ratsa tsakiyan motoci..

A razane Ummul take dubansa tana tambayarsa meke faruwa.. Haidar yaci gaba da k ok arin danna birki yana fad in

 The brakes.. Is not working..!

Ummul ta soma salati tana karanto Innalillahi wa inna ilaihi raji un.. A daidai lokacin Haidar yai k ok arin kauce ma wata mota Wanda hakan yasa nasu motar ta bar saman kwalta ta fad a gefen titi.. Haka motar ta dinga juyi har saida ta isa jikin wata bishiya..

SameenaAleeyou *AUREN WATA UKU..!*

*39*

*©þSameena Aleeyou& *

Sosai Mommy ke kuka sanda suka iso asibitin Anisa na biye da ita itama matsan k wallan take. Hankali tashe Mommy ta nufo hospital staff d in tana tambayar yanda su Haidar suke.

A daidai nan su Daddy da Alhaji Gimba suka fito daga wani k ofa. Dan dama sanda accident d in ya faru company aka k ira aka sanar dasu.

Daddy yai tsaye yana dubanta yanda take kuka sosai Anisa nata kokarin kwantar mata da hankali bayan hospital staff d in sun sanar dasu Haidar da matarsa suna cikin ER Likitoci na kula dasu.

Wayar Daddy ne ta soma ruri. Daga Kampani ake kiransa. Dafe goshinsa yai yana mai lumshe ido sanda yake amsa kiran. Ga dukkan alamun ba labari mai dad i yai receiving cikin wayar ba.

Alhaji Gimba Ya dubesa had ida girgiza kai kad an  Akwai wani abu ne.?

D an furzar da huci Daddy yai  There s been an emergency at the company..

Alhaji Gimba Ya girgiza Kai kad an  Emergency..? Mai ya faru.?

Furzar da huci Daddy ya kuma yi  Ban sani ba Gimba.

Shiru Alhaji Gimba yai yana dubansa. Tunanin sa d aya Engr zai iya tafiya ya bar asibitin musamman da yake Haidar ne a asibitin sanin irin alak ar dake tsakanin Engr d in da ahalinsa. And especially da yake matsala ne ya kunno a Kampaninsa. Ya sani da za a ba ma Engr zab i tsakanin Kampaninsa da D ansa he d always choose his company. A halin yanzu ahalinsa suna buk atar sa fiyeda ko yaushe. Adduarsa Allah yasa kar Engr Ya tafi ya bar ahalinsa cikin yanayin da suka tsinci kansu na jarabawa.

Yana tsaka da tunanin kaman daga sama ya sinkayo muryar Daddy  You go& and take care of things there.

Alhaji Gimba Ya dubesa da mamaki cikin gaza b oye farin cikinsa na decision d in da Engr ya dauka na tsayuwa a asibiti wajen ahalinsa. Hakan na nufin Engr ya zab i D ansa sama da kampaninsa da Kasuwancinsa for the first time. Cikin sauri ya soma jinjina Kai  Kar ka samu damuwa abokina.. zan je na kula da komai a can.. You stay here.. Your family needs you. Ya k arashe cikin k ok arin k arfafa ma Daddy gwiwa Wanda Sam k arfin halinsa ya hana ya nuna tsananin damuwarsa.

Kai dubansa ga yanda su Mommy ke zaune yai bayan Alhaji Gimba ya shige. Anisa sai k ok arin calming d inta take da kalamai masu kwantar da hankali cewa Haidar harma da Ummul zasu samu lafiya. Mik ewa Anisa tai tana duban Mommy wacce har lokacin bata cewa komai sai hawaye dake gangaro mata  I ll.. bring you some water Mommy. Ta k arashe tana mai shigewa.

Bayan Anisa ta shige k uri Daddy yaima Mommy k uri daga nan yanda yake tsaye. Yana kallon yanda take cazgan kuka mai tsuma zuciya. Tin bayan abinda ya faru tsakaninsa da Kwaise zai iya cewa bai sake Jin ya damu da wani damuwa da ya danganceta cikin zuciyarsa ba musamman idan abun ya shafeta ita da D anta ne. Amma yau d in sai yaji har k asan zuciyarsa na jin zafin kukan da Kwaise take. Har cikin zuciyarsa yana so ya k arasa gareta ya rungumeta cikin jikinsa amma sai yana jin bazai iya hakan ba. Lumshe idanunsa yai yana mai barin wajen cikin sauri dan Sam bai son sauraren kukan da take. It hurts him a lot.

A can waje kuwa koda Anisa ta fita sun samu sun keb e da Hisham. Ta kuma dubansa a hasale  You know your IQ doesn t work at all. Waima how many gb akan nan naka..?

Katseta yai kaman zai mak ureta  Don t you dare insult me. It was your idea from the very start.. Kece kika kawo shawarin a shirya masa hatsari.. If there s someone to be blamed here that should be you.

Anisa na huci take nuna sa  Kai addu a kar wani abu ya samu Haidar.. Dan wllhi idan wani abu ya samu Haidar sai na tona maka asiri.!

"Murmushi Hisham yake da gefen baki  If that s a threat, I suggest ki ajiye sa zuwa anjima har muji wani yanayi Ummul ke ciki. Dan na miki alk awari idan har wani abu ya sameta.. Zakiyi d andanasanin sanina..! Ya k arashe jijiyoyin fuskarsa suna mimmik ewa."

Anisa ta zaro ido tana duban Hisham cikeda mamakin irin son da yake ma Ummul. furzar da huci tai hadida rausayar da ido dan bazata basa daman ganin gazawarra ba

55 / 103