AUREN WATA UKU by Sameena Aleeyou

Author :  Sameena Aleeyou Category :  KDP NOVELS

Chapter   45 / 103

132K to 135K   out of 306.8K words

handle d in ya jita a rufe. Sai ya lumshe idonsa kadan. Ya mance shid in bak o ne a gidan a halin yanzu. Ya d anyi gajeren tsaki, ya d ago yana duban k ofan d aya d akin. He had no other option. Hakan yasa ya nufi k ofan d akin. Yai still kaman bazai bud e k ofan ba sai kuma ya murda handle d in had ida tura k ofan d akin. D akin ma kaman dai ko ina a gyare yake. Ya tabe baki kad an dan ba abin mamaki bane dan yaga babu datti yanda yarinyar ke zama tinda ya sani ma aikatan dake gidan sunfi ahalin cikin gidan yawa amma dukda haka shi zai iya cewa b angaren nasa bai tab a kasance masa cikin gyara da zuciyarsa ta aminta dashi irin haka ba. Suitcase d insa ya bud e ya dauki abun buk ata kafin ya nufi bathroom. Nan ma the same komai a gyare. Idonsa suka sauka kan inners dinta dake shanye a band akin. Yai saurin janye idonsa sirirn tsaki na kufce masa. Sauri sauri ya sakar ma Kansa shower yana mai lumshe idonsa cikin k ok arin haramta ma idonsa abinda ya gani. Koda yai wankan ya mance babu towel cikin wann jakan. Ya d ago kai yana duban bathrobe din dake mak ale nan cikin bathroom d in. Ya jima sosai yana bin bathrobe din da kallo wai shi Haidar zai amfani da somebody else s bathrobe. Shi da ko towel d in matarsa Dareen bai tab a"

amfani dashi ba. Ya lumshe idonsa a hankali yana furzar da huci. Akan dole ya d auki bathrobe din Wanda baida haufi na yarinyar ne ya zira jikinsa ba don yaso ba. Sanda ya fito daga bathroom din Anisa na nan lab e jikin k ofa tana lek ensa. Zuciyarta yai wani irin tsinkewa ganin Haidar da gaske wanka yai a d akin Ummul sann abunda yafi tada mata hankali harda bathrobe d in Ummul d in ta gani d aure jikinsa. Dan bata mance ba zuwansu shopping tareda Ummul suka sai wann bathrobe din Wanda saida tai masu kauyanci akan bata iya amfani dashi ba. so definitely nata ne. Ji tai kuka na Neman balle mata. Ji tai k afafunta suna barazanar gaza d aukarta. Ta koma da baya a hankali had ida jingina jikin garu. Ta soma tuhumar kanta anya batai gangancin saka ma Ummul poison din nan ba.? Anya wann ciwo da Ummul take bazai sanadiyan samun kusamcinta da Haidar ba. Ya zama dole ta yi duk yanda zatai ta tabbata Ummul da Haidar basu samu kusanci ba. Ta lumshe idonta da k arfin gaske tana Jin bugun zuciyarta na karuwa. Da kyar da iya ficewa daga sashen cikin k ok arin maida hawayen da suka gaza Jin lallashinta.

A b angaren Haidar kaw bayan ya shirya nan ya tada sallan asuba da bai ba. Alamu sun nuna a spot din da yai sallah a wann wajen take sallah dan bayan hango Al Qur ani mai tsarki da yai saman drawer harda cazbaha a gefe. Ji yai zuciyarsa yayi wani irin tsinkewa sanda ya hango Qur anin dan shi dai zai iya cewa rabonsa da ya d auki littafin Allah mai starki ya karanta tin kafin yayi aure. Sai ya soma wasu irin tunanin da bai zai iya cewa ga abinda yake son tunawa ba. Yaji zuciyarsa ya cika da guilt din da bazai iya cewa na menene ba. Zuciyarsa yaji na masa d aci. Yanaji kaman babu komai cikin rayuwarsa face tarin yaudara da k arya. Yana tsaka da tunanin wayarsa ta soma ruri daga asibiti ake kiransa.

Haidar ya daga kiran suna gaisuwa da Dr. Nan Dr ke sanar dashi sakamakon gwajin turaren Sun fito shi ake jira.

Haidar ya jinjina Kai yace gashi nan zuwa right away.

Sauri sauri ya nufo waje zai nufi motarsa ya hangi Anisa na zuwa. Bai damu yabi ta kanta ba yaci gaba da tafiya direction d in motarsa.

Anisa tai saurin cimmasa  Good morning&  Ta fad i murmushi saman fuskarta.

Bata damu da rashin amsa mata da bai ba ta k arada  How s your patient.?

Wani irin duba yake mata sann ya girgiza Kansa kad an yana rage girman idonsa  What patient.?

Anisa ta dubesa da mamaki dan da alama a yan kwanakin yana mance abubuwa cikin sauri. Ta ya za a ce majinyacin da ka kwana kana kula dashi ka mance dashi da safe..? Toh kodai ba asibitin ya kwana ba.? Something is definitely off. Sai ta k ak aro murmushin yak e  I mean your wife..

Haidar dake k ok arin bud e mota Cak ya dakata da abinda yake. Ya kaikaito sosai yana duban Anisa  Don t& you

dare call her my wife.! You don t have the right. Ya fad i cikeda gargadi.

"Anisa ta dan kauda fuska tana mai rausayar da ido  Fine, I won t call her your wife again.. Ta dan girgiza Kai  "

Are.. you leaving already..? I thought you just got here..? Ta fad i tana dubansa.

 Why..? Do you have problem with that.?

Ta girgiza Kai  Mommy ce tace idan ka fito I should let her know because tayita kiran wayarka bata sameka ba.. And she prepares breakfast for you.

Tin sanda ta ambaci Mommy yanayin sa yai mugun canzawa. Ya gyara tsayuwarsa sosai yana duban Anisa  Tell her I m ok.! Har zai shige mota ya kuma juyowa ya dubi Anisa  No. Go tell her anything prepared by her..Is contaminated.! Yana Ida fad in haka ya bud e motar ya shige had i da fuzgan motar.

Anisa tabi bayan motar da kallo tana sakin makirin murmushi. Ta tabbata Haidar zargin mahaifiyarsa yake. A fili take furta  Well done Neesa.! Yanzu ne zaki shana yanzu ne zaki bak anta Ummul a idon Hajiya Kwaise. I have to make it looks like Ummul brings nothing to this family but bad lucks. Knowing Kwaise Maitama duk abinda zai shafi

mutuncinta da na ahalinta musamman a idon abokan kasuwancinsu zatai komai dan ta kawar da wann abun.! Kamar haka zata kawar dake Ummul.! Ta k arashe tana sakin murmushin cin nasara.

**

Yana isa asibiti Likitan ya nuna masa sakamakon da suka samu cikin wann bakin turaren humra akwai deadly guba da aka zuba ciki Wanda baida haufi shine Ummul ta shak a Watak ila na tsawon kwanaki.

Huci kurum Haidar yake yana hango fuskar Mommy k iyayyar da yake mata na ninkuwa cikin zuciyarsa. yana tuna sanda Anisa ta sanar dashi musamman Mommy tai ma yarinyar kyautar turaren. Ya jinjina Kansa kad an kafin ya daga wayarsa yana dialing layin Hisham.

Hisham yana daga wayar ya soma da  Huh.! Finally you are returning my calls.. I ve been trying to reach you since yesterday.. Wai ina ka shige ne.?

 Find me a lawyer Hisham.. A very good one..!

Hisham ya girgiza Kai cikin rashin fahimta  Lawyer kuma.. Mai zakai da Lawyer.. Wait are you having a court case..?

 Looks like. Haidar ya bashi amsa Kai tsaye.

Hisham ya dan girgiza Kai  Then what about your family lawyer.. I mean..

 Wann ahalin ba nawa bane. Ka nemo mun Lawyer Hisham .. A very good one.

"Jin Hisham yayi shiru yasa Haidar fad in  Look, idan bazaka yi bane. Fine zan nema da kaina. "

Hisham yai saurin dakatar dashi  Haidar wait.. What s going on..? Wai meke faruwa ne.. Tinda ka dawo bamu hadu ba.. Yanzu ka kira kana maganar Neman Lawyer.. Waima kana ina ne yanzu.. Zan zo na sameka.. Bai Kai aya ba ya soma sinkayowa ta cikin wayar ana sanar da sunan wani Likita da ake nema a ER.

Hisham yace  Are you in a hospital.? Haidar meke faruwa ne wai.. Mai kake a asibiti.. Waye ba lafiya.?

 You ask too many questions Hisham.. You know what.! Calling you is pointless.

Hisham bai bari ya katse wayar ba yace ya sanar dashi asibitin da yake gashi nan tafe.

**

Sanda Hisham ya iso mamaki ne ya cikasa jin Haidar k arar mahaifiyarsa zaiyi. Bai tsaya a nan ba har sai ya tabbata an gark ame ta a gidan kasu.

Hisham yaci gaba da girgiza Kai cikin rashin yarda  No Haidar.. You are insane.

 You are the one who s sick in the head if you think I m going to let that woman get away with everything she s done..! Haidar katse Hisham cikin karaji.

Yau d in ran Hisham a bace yake sosai da abokin nasa. Ya sani yana hak uri da Haidar yana masa uzuri a lokuta da dama sann yana nusar dashi kan mahimmanci iyaye amma bai tab a tunanin Haidar zai tafi da nisa irin haka ba.

 Ce mun kake na nemo lauyan da zai tsaya maka ka kulle mahaifiyarka Haidar..? Haidar mhaifiya fah..! Shin kasan matsayin mahaifiya a wajenka.?!

 Kar ka sake ambaton wann matar da mahaifiyata domin mahaifiya ta gaske bazata tab a yunk urin halak a D anta ba.!

Girgiza Kai Hisham keyi  Ko meye mahaifiyarka tai maka matsayin ta da darajar ta ya wuce duk yanda kake tunani.

 Well I don t give a damn.! Haidar ya fad i cikin karaji.

Daidai lokacin d aya daga cikin Likitocin da sukai ma Ummul surgery a jiya yazo wucewa. Hango Haidar da yai ya k araso suna gaisawa had ida tambayarsa jikin matarsa.

Bayan Likitan ya shige Hisham ya dubi Haidar da mamaki  Matarka akaima aiki..? Wai Dareen ce a kwance a asibiti.?

"Haidar ya d ago yana duban Hisham sosai  Not Dareen, actually.! "

"Cikin rashin fahimta Hisham ke girgiza Kai  Wait.. If not Dareen, then who.? Ya kuma girgiza Kai  Wait a second. Haidar don t tell me aure ka sakeyi secretly ba tareda sanin iyayenka ba.? "

 Throw that question to Kwaise Maitama. Ina ganin itace tafi cancanta ta baka wann amsar..! Yai maganar yana sakin huci yana ci gaba da takowa kusan Hisham  Kasan dalili.? Su duka biyun duban juna suke. Haidar na sakin huci yayinda Hisham ke binsa da kallon mamaki. Haidar yaci gaba  Well that woman da na girma na sani matsayin mahaifiyata ta kawo wata mata cikin rayuwata dan tayi amfani da ita ta kasheni. Wann matar da kake ta k ok arin karewa Hisham ta sa nayi signing agreement dan kawai ta cimma burinta akaina. Hawayen zafin zuciya na gangarowa daga idonsa guda yake ci gaba  Kasan dalilin da yasa wad ann mutanen suka amince na jagoranci project d in.? It s because I signed the marriage agreement Hisham.! Kasan dalilin da yasa na tafi Cuba.? Hawaye suka ci gaba da zubo masa yayinda jikin Hisham yai matuk ar yin sanyi.

Haidar yaci gaba  That s the reason Hisham. Wann shine dalilin.! Ya jinina Kansa yana ci gaba da duban Hisham da ya zama speechless  Tell me Hisham. Wace irin uwa ce take ma D anta haka. Tell me.. Wad ann mutanen su suka haife ni..? Tell me akwai iyayen da zasuyi ma d ansu irin wann k iyayyar..? Tell me..! Answer the damn question.! Ya k arashe idanunsa na kuma rinewa Kai kace zai shak o Hisham d in ne.

Cikeda tausayawa wann karon Hisham ke dubansa. Jiki a sanyaye yake waigawa dan ya tabbatar babu idon mutane kansu ganin Haidar d in ya fice a giya. A hankali yake furta  Calm down Haidar.. Just try to calm down please. Ya k arashe yana kamo Haidar d in had ida zaunar dashi saman kujeran dake gefensu.

Haidar ya had e duka hannayensa biyu a shafe fuskarsa da tuni ta koma jazir.

Hisham ya zauna gefensa yana k ok arin digesting maganganun. Tausayin abokinsa ne fal zuciyarsa. He couldn t believe Haidar yayi going through duka abubuwan da ya sanar dashi. Shi yana ta murna Mahaifin Haidar da Haidar sun soma samun jituwa tinda gashi har ya amince ya basa jagorancin project d in da suka jima suna fad i tashi akai ashe ba haka bane. Ashe sun tilasta masa signing yarjejeniyan aure ne. Ya kasa yarda da abinda yaji. Marriage is a serious commitment abinda kullum mahaifiyarsa ke sanar dashi. Ya za ace iyayen mutum sun masa irin wann auren.? Ya kasa yarda da abinda yaji. Sosai tausayin abokinsa ya cika zuciyarsa. Sun d auki lokaci a haka kafin Hisham ya soma fad in  I m sorry Haidar. I didn t know kayi going through duk abubuwan da kace. Kai hakuri Haidar.

Haidar ya dubesa sai ya dan girgiza kai  Na riga na gama yanke hukunci. I ll have that woman arrested. Ta haka ne kawai zan San komai. Duk wani k ulli dake rufe.

"Hisham ya zuba masa ido sai ya d an girgiza Kai kad an  No Haidar, ka nutsu kai tunani akai. Wann al amari ne da ya danganci ahali. you can t involve the authorities.. I mean it might turn out to be a scandal.. "

 Well I don t give a damn. Wann ahalin ya riga ya lalace.!

Hisham ya girgiza Kai  No Haidar. Wann Abu ne da zai shafi rayuwarka. Ba rayuwar ahalinka kawai ba.. Yai maganar cikeda nuna kulawa.

 My life is already a circus Hisham. Haidar ya basa amsa Kai tsaye.

Hisham ya d an lumshe ido had ida girgiza Kai  No Haidar. You have no idea what you are talking about.. Haidar na taso not knowing wanene mahaifina. Ban San me ya faru a shekarun baya ba. Bansan menene tsakanin mahaifina da mahaifiyata ba.. Bansan meyasa ta b oye min shi ba. Iyakacin abinda na sani shine ta sanar Dani ya Mutu. Ko danginsa tak i ta nuna mun. Rashin sanin mahaifina da asalinsa yayi affecting dina Haidar. And I am the one paying the price. Rashin sanin asalina ya janyo min setback da dama a rayuwa. Ka yarda dani. Ya k arashe cikeda kulawa. Ya d ago yana duban Haidar sosai  Haidar bana so irin abinda ya sameni ya sameka. Please mubi komai a hankali.

Girgiza masa Kai Haidar yai  At this point ban damu ba Hisham.! I m so tired of everything.!

Rufe bakin Haidar keda wuya suka hangi Mommy da Anisa na fitowa daga mota.

Haidar ya kafe Mommy da ido yana jinina Kai. Lokaci guda yake fad i ma Hisham  Don t let that woman escape. I ll be back soon. Yana ida fad in haka ya nufi motarsa cikin sassarfa. Hisham na bin bayansa yana tambayarsa ina zai je shi amma inaa ko zarafin amsa shi Haidar bai samu ba sai ma fuzgar motar da yai ya bar wajen.

Hisham ya dawo da baya yana girgiza Kai yasan shawo kan Haidar ai abu cikin lallama ba k aramin aiki bane.

**

A can company kuwa Daddy ya dubi Alhaji Gimba Ya kuma girgiza kai  Ni Aliyu Maitama ne zan d auki k afa na tafi asibiti duba yarinyar da Kwaise taima Haidar auren wasan yara da ita Gimba.? What for..?

 Because she s family. D anka yana aurenta.. Inaga ta cancanci muje mu dubata. Alhaji Gimba Ya basa amsa kai tsaye.

"Daddy ya kuma girgiza kai  If it were up to me, ban damu Haidar yai aure ko kar yai aure ba in the first place. Dan haka ban damu da sanin halinda Haidar ka iya kasancewa ciki ba balle yarinyar da kwaise tai masa auren shiririta da ita. Iyakacin abinda yake gaba na shine my business and my company. As long as matsalolinsu bazai affecting d aya cikin biyun nan ba. Ban damu ba Gimba.! "

Kafin Daddy ya rufe baki Sakatariyarsa ta shigo a birkice tana nuna masa tablet din dake hannunta  Sir I m sorry but you need to see this. Ta k arashe tana nuna masa fuskar tablet d in yanda Daddy yaga hoton Haidar an had a da wani hoto na amarya amma babu fuskar amaryar sai na Haidar. Saman article din an rubuta *Shahararren D ankasuwan nan Engr Aliyu Maitama yayi auren sirri ma tilon D ansa. Kawo wann lokaci

45 / 103