AUREN WATA UKU by Sameena Aleeyou

Author :  Sameena Aleeyou Category :  KDP NOVELS

Chapter   97 / 103

288K to 291K   out of 306.8K words

k arewa su Hisham basu iso ba. Har akaci taron shagalin suna aka watse basu Anisa ba dalilinsu.

Izuwa lokacin hankulansu ya soma tashi dan tuni anyi conforming jirginsu ta jima da landing.

Ana haka wayar Sadis ya shigo ma Daddy yanda yake sanar da Daddy sun kalla daga security footage na airport Hisham da Anisa Sun shiga wata mota mai d auke da fake plate number na Kampaninsu. Akwai possibility din kidnapping dinsu akai daga Airport.

Daddy yaci gaba da karanto Innalillahi wa inna ilaihi ilairaji un.

Daidai lokacin da su Hajja da Mommy harma da Aunty Asshe suka shigo parlorn a kid ime dan tare Sadis da Hilal suka tafi airport binciko abinda ke faruwa kuma tuni Hilal ya kira mahaifiyarsa yayi updating d inta.

Aunty Asshe kuka kawai take tana fad in anyi kidnapping su Anisa ne dan ance tun rana jirginsu ta sauk a ga kuma shaida wani mota da ba a tantance ba ya d auke su.

Kwantar musu hankali Daddy keyi da fad in in sha Allah ba komai dan idan ma kidnappers ne dole zasu kira su nemi ransom kuma ko nawa sukai demanding zai bayar dan ya ceto yaransa.

Girgiza Kai Haidar yake yana duban Daddy  Na tabbata this is one of his games Daddy.. There s nothing like kidnapping here.. Hisham shi ya shirya wann wasan kwaikwayon. And he used Anisa as a bait.!

"A fusace Daddy ya daka masa tsawa da fad in  Ka rufe mun baki Haidar.! Cikin b acin rai Daddy yaci gaba  Your brother is kidnapped.. Ba shi kad ai ba harda iyalinsa wacce ta kasance Yaruwarka.! And you are here blabbing nonsense..! Yaci gaba da girgiza Kai yana duban Haidar cikin rashin yarda  For once in your life Aliyu, call a truce with your brother.! If you can t do anything to help. Then just shut your mouth and get hell out of my house.! Fitar mun a gida nace.! Ya k arashe yana nuna ma Haidar k ofa cikin tsananin b acin rai."

Idanun Haidar Sun kad a sunyi ja yake duban Daddy. Meyasa Daddy bazai yarda dashi ba.! Meyasa idonsa ya rufe Akan d aya D ansa.?! Ya soma girgiza Kai yana jada baya lokaci guda ya fice daga parlorn kaman zai kifa.

Mommy tabi bayansa da kallo tana kiransa amma inaa bai tsaya ba. Hajja kaw tashin hankalinta ne ya ninku. Duk yanda taso ta hana zuciyarta yarda da abinda Haidar ke fad i gameda D an nata meyasa taji yau d in kaman ta yarda da Haidar. Addu a take a cikin zuciyarta Allah yasa Haidar kuskuren fahimta kawai yake ma D anuwansa. Allah ya bayyana Hisham da Anisa cikin k oshin lafiya ya warware komai ya kuma kawo k arshen matsalolin Ahalinsu.

Haidar na fitowa sashen Mommy ya nufa kaman zai kifa. Ya shige su Salima a parlor Wanda tuni suma sunyi jigum jigum dan sunga ficewar su Mommy dasu Aunty Asshe hankali tashe.

A d aki ya iske Ummul tana bama Baba Ali nono.

 Tashi mu tafi.! Ya fad i babu walwala.

Ta dan dubesa da mamaki. Dan tin shigowarsa bata gane yanayinsa ba.

 Ban.. Ban gane ba.. Na tashi mu tafi kuma.? Amma meyasa zamu tafi yanzu.?

 Kar ki bata mun rai Khairy.! Ki tashi nace mu tafi.! Ya kuma fad i cikin tsananin b acin rai.

Itakam sai taji k walla na zuwa mata. Ga Baba Ali da tuni ya rigata fara kuka ciresa da tai yana tsaka da shan nono.

Haidar ya amshesa ya izasa bisa kafad a  Ki same mu a mota.. Kar ki bata lokaci.! Daga haka ficewa yai cikin sassarfa.

Mamaki da tsoro suka cikata. Haidar ya juye mata tashi daya. Tasan bai iya fushi ba amma mai ya bata masa rai irin haka. Toh kodai ta masa laifi ne.? Bata ida tunanin ba ta sinkayo sautin horn kaman zai daga gidan alamun ita yake jira.

Kuka ta fashe dashi tana mai zira mayafinta.

Koda ta nufo k asa hankulan su Khulsum bai ta b angaren da take. Hakan yasa ta nufi k ofa tana danne kukanta.

Khulsum da ta hangeta tai saurin mik ewa ta nufeta tana ambaton sunanta.

Bata iya amsa ta ba sai kawai tasa Kai ta shige cikin sauri wani kukan na kuma zuwa mata.

Hakan ya janyo hankulan sauran  yanuwan . Wann ta kalli wann wancan ta kalli wann gidan dai da alama ba lafiya. Aunty Asshe ta fice tana kuka.. Su Mommy sun fice hankula tashe yanzu ga Ummul ta fito tana kuka.

Badia ta rapka tagumi tana fad in  Oh ni Badi atu yau meke faruwa ne a gidan nan.?

Salima tace  Gaskiya ba lafiya.. Toh amma meke faruwa ne.?

Badia ta tsaida wata ma aikaciyar gidan tana tambayarta meke faruwa a gidan.

Matar ta girgiza kai tace  Naji securities da suke gate suna cewa yaron Alhaji da zai dawo daga SouthAfrica aka kidnapping together with his wife Anisa.

Azeema ta saki baki tace  Anisa dai.? Sai ta rangad a guda tana fad in Alhamdulillah an gama taro lafiya ba Anisa dan ta iso kafin a gama taron da ta wargaza komai.

Salima ta girgiza Kai tace  Kedai bazakiyi hankali ba Azeema. An ce Miki an sace mutane kina shewa. Toh gashi bata zo d in ba amma taro ya tashi ba dad i. Ki gaya min hankalin waye ke kwance.?

Azeema ta tabe baki tace  Wllhi Anty Salima dan dai baki zo bane lokacin bikin tariyar Ummul da ke kanki sai kin tsani wann anisar.

Salima ta girgiza Kai  Toh yanzu dai duk ba wann ba. Mu had a hannaye mu tayasu da addu a Ubangiji ya bayyanasu cikin aminci.

Suka amsa da Ameena gaba d aya.

**

Koda suka isa gida a d aki ta k ule tana share share hawayenta bata bi takansa ba. Har saida ta soma sinkayo kaman muryoyi daga parlorn.

Hilal yaci gaba da girgiza Kai yana duban Haidar  I just don t get you Haidar.. Kasan bazan iya abinda kake fad i ba. Anisa  Yaruwata ce and she s been kidnapped.. I can t just sit back and do nothing.!

A zafafe Haidar ya katsesa  Well Anisa ita ta jefa kanta cikin mess d in nan.. I warned her not let that maniac use her.. but what did she do.?She went ahead and married him.. Now she s trapped. Dama na fad a amfani kawai zai da ita. Ni na tabbata ba kidnapping dinsu akai ba. Hisham zai iya shirya komai ta yanda Zai looking kaman sace su akai dan ya cimma wani manufa nasa.!

Hilal yaci gaba da girgiza Kai yana duban Haidar  Ya kake magana kaman ba Nigeria muke ba. Yanda satan mutum ya zama ruwan dare.? Mai zai faru idan real kidnappers ne suka d auke su.?

" Tell me akwai abinda zaka iya yi ne idan ma sacesu d in akai.? Ka fad a mun zaka iya tracking motar da suka shiga..? Tell me, Did the kidnappers call.? Did they ask for ransom.? Yaci gaba da girgiza Kai yana duban Hilal  Babu ko d aya Wanda hakan yake tabbatar da wasan Hisham ne kawai.! That imbecile is using Anisa as a bait.! I warned her from the very start amma tak i taji. She thought she could outsmart him.! "

"Hilal ya furzar da huci yana girgiza Kai  Kai hakuri brother, a wann b angaren Nima ban yarda da kai ba.! Yana ida fad in haka yasa kai ya fice cikin sauri."

Juyowan da Haidar zai ya hangi Ummul tsaye bayansa tana hawaye. Lokaci guda itama take girgiza kai  Da gaske ne.? Da gaske ne an sace Yaya na Hisham da Anisa.?

Cikin huci yake furta  Kar ki sake kiran wann D aniskan Yayanki. He s nothing to you.!

Taci gaba da zuban hawaye  Meyasa kake nuna masa k iyayya irin haka.? Meye ya maka da tsanani.? Shid in fah D anuwanka ne.. Kan wani dalili kake masa irin wann kiyayyar.?

Cikin huci ya juyo yana dubanta  Do you want to know the reason.? Kece Khairy.. That maniac is obsessed with you.! Do you know that.!

Ta soma girgiza Kai tana dubansa  Baka fahimta bane.. Na san shi tun kafin na aureka amma babu komai tsakaninmu.. Ya taimaka min a wajaje da dama taimakon da bazan tab a mancewa ba. Shi d in mutumin kirki ne bai kamata ka masa irin wann mummunar fahimtar ba.! Cikin kuka take maganar.

Yaci gaba da jinjina kai yana dubanta da idanunsa da suka rine  Ya aikata duka abinda ya aikata Miki ne for a reason. And that s to win your heart. And he s doing what he s doing now for a reason. To separate us.!

Taci gaba da zuban hawaye tana girgiza Kai  Meyasa kake fad in haka.?! Meyasa kake furta wani yana sona.! Of all people D anuwanka.! Ni fah matarka ce.!

 You too don t believe me. Do you.? Ya tambaya yana dubanta cikin sanyin jiki idanunsa na kuma rinewa.

K arasowa tai kusansa ta kamo hannayensa  My love.. Please don t misunderstand me.. You are being paranoid for no reason. You are being jealous for no reason.. Hisham is your Brother.. And he s married to your cousin now.. Hisham bazai taba irin tunanin da Kai kake ba. Shed an ne kawai yake raya maka haka dan baiso ku samu daidaiton fahimta da D anuwanka.!

Murza hannayensa yake yana huci  Kema baki yarda dani ba Khairy..! Kin zab i ki yarda da wancan banzan sama dani.! Haka ne.?! Ya k arashe yana dubanta.

Ta dan furzar da huci zata kuma kamo hannayensa ya dakatar da ita  Get out Khairy..!

 Amma..!

 I said get the hell out of my sight.!

Ummul taci gaba da girgiza Kai tana hawaye  Why do I feel like I don t know you.! Meyasa bazamu samu daidaiton fahimta ba.?

 Idan Akan wann banzan ne ni da ke bazamu tab a samun fahimta ba.!

Izuwa wann lokacin sosai take hawaye tana dubansa. Cikin murya irinta mai kuka taci gaba  Idan duk abinda kake zargin Hisham dasu gaskiya ne maiyasa bai ida nufinsa akaina ba lokacin da ya samu dama.?! Ya taimaka min a lokacin da ka cika wa adin AUREN WATA UKU...! Ya bani shelter a lokacin da na fice daga gidanka bansan wajen zuwa ba.! Ya kaini ga mahaifiyarsa a lokacin da na kasa tunk aran nawa mahaifiyar.!

 Khairyyy.! Haidar ya dakatar da ita da fad in haka har ruwa na fita daga idonsa. Yaci gaba da nunata da yatsa  Kar ki sake maimaita min kalmar AUREN WATA UKU..! Kar ki sake jingina abinda ya faru tsakaninmu da wann D aniskan.! Yana ida fad in haka yasa kai ya fice daga gidan a fusace.

Duk awa Ummul tai wajen sabon kuka na zuwa mata.

*

Yana ficewa bai zarce ko ina ba sai wajen Sadis.

"Sadis ya dan shafi fuskarsa da tafukan hannayensa  Kai ma Daddy uzuri Haidar, Shi har yanzu gani yake yayi failing Hisham as a father. Har yanzu gani yake bai biya Hisham ba. "

Murmushin da yafi Kama da takaici Haidar yai  Growing up as a Maitama has never been easy.. Idan akan wann sunan ne naso ace shi ya girma as Maitama ba ni ba.!

Sadis ya dan furzar da huci  Amma Maganarka zai iya zama da k amshin gaskiya Haidar. Hisham zai iya sakawa a sacesu shida Anisa idan duk ya aikata abubuwan da suka faru a company ba tareda an ganosa ba

Haidar ya jinjina Kai  My point exactly amma cikinsu ba Wanda ya fahimta. Meyasa Hisham ya dage zai cire Anisa daga mess d in da shi ya jefata ciki.? Idan ba yanada wani babban shiri ba bazai tab a amincewa ya auri Anisa ba. Ya wuce duk yanda mutum yake tunani.. Amma koma menene shirinsa ka yarda dani Sadis sai na kawo k arshen k aryarsa.

Sadis ya dan furzar da huci  How do you plan to do it.. Ina nufin har yanzu babu wani call ko wani abu mai Kama da haka.

Jinjina Kai Haidar yake  I don t know how.. But I ll surely bring hm down.. ka yarda dani Sadis. Zanyi unmasking Hisham.! Ya k arashe yana jinjina Kai alamun tabbatar da kalamansa.

Wayar Sadis ne ya soma ringing. Sai ya d anyi excusing Kansa ya matsa yana amsa kiran.

Bayan ya gama amsa kiran ya dawo ga Haidar. Ya d an furzar da huci kad an yace  That was Azeema. Tambaya take gameda case d in.. Duk hankulansu a tashe yake.

Jinjina Kai Haidar yai  Could you do me a favor.

Sadis ya jinjina Kai  Ina sauraronka.

Haidar yaci gaba  I ll stay here tonight.. Ka Kai mata sisters dinta gidan..Tana buk atar su kusa da ita.

Jinjina Kai Sadis yai yana fad in zai k ira Azeema ya sanar da ita.

**

Washe gari Sadis ke sanar da Haidar ba wani developments gameda case d in bacewar su Hisham. Har yanzu ba wani k ira ko wani abu mai Kama da haka daga kidnappers d in.

Jinjin Kai Haidar yai kad an  I wonder what that maniac is planning. Bai Kai aya ba wayarsa ta soma ringing.

Ganin ba suna yasa shi juya wayar cikin hannunsa. Har ta kusa tsinkewa sann ya d aga.

Cikin wane irin murya mai gauraye da tashin hankali ya sinkayo muryar Hisham yana fad in  Haidar you need to help me.! Help my wife.. And my unborn child..! Zasu kashe mu.. Dan girman Allah ka basu duk abinda sukai demanding brother.. Please.!

Girgiza Kai Haidar yake cikeda mamaki dan tuni an katse wayar d if. Ya soma dialing layin amma bata zuwa.

Sadis ya dubesa  Lafiya.?

Haidar ya d ago yana duban Sadis  It was.. Hisham.. I clearly heard his voice Sadis.

Sadis ya girgiza Kai kad an  Did he say something.. Maybe abind ya samesu ko yanda suke.?

Girgiza Kai Haidar yai yana duban Sadis d in  Cewa yake zasu kashe shi.. Zasu kashe Anisa da unborn child dinsu..

Sai ya girgiza Kai had ida sakin murmushin takaici  I knew I was right.. Ba wani abu mai Kama da kidnapping a nan. D aya ne daga cikin wasannin Hisham. Cewa yake na bama kidnappers d in whatever they demand.! Ya mike yana huci  I told you Sadis.. Hisham is playing a game here.! Idan da gaske sacesu akayi meyasa ba a kira Daddy ba aka kirani.? How does this make sense.?

Sadis ya girgiza kai  Amma meye demand d in nasu.?

Haidar ya girgiza Kai  Ya kashe wayar bai fad i wani demand ba.

Kaman jira kaw suke nan wayar Haidar ta kuma ringing da wani layi.

Muryar Anisa ya sinkayo wann karon  Haidar..! Dan Allah kazo ka ceceni.. Zasu kashe ni wllhi.. I m bleeding already.. Haidar I m pregnant.!

 What.! Ya furta a hankali kafin yace  Anisa don t let him use you. Just tell me what s going on.? Ina Hisham ya kaiki..? Meke faruwa.?

Muryar wani Mutumi ya sinkayo wann karon  Don t act foolish Engr.! Do not involve anyone in this matter.! Ba  yansanda ba ba ahalinka ba. Ba kudin mahaifinka muke nema ba.! Kai kawai muke so ka kawo kanka.! Mun baka less than 24hrs idan baka kawo kanka zuwa adireshin da zamu tura maka ba komai zai iya faruwa da  Yaruwarka harma da abinda ke cikinta.!

Wani irin huci Haidar yake zufa na tsartsafo masa  Ta nan ka b ullo Hisham.! Haw could you use Anisa as a bait.! Why can t you confront me coward.! You don t need to use anyone.!

 You have less than 24hrs.. Lokacinka ya fara kirgawa daga yanzu.! Cewar mutumin.

D if yaji an katse kiran.

 I m going to end this once and for all. Cewar Haidar yana mai mik ewa a zafafe.

Sadis ya taresa  Haidar wait.! Ka dakata. Ya kamata a fara sanar da gida sann ayi reporting ma yansanda. Bazai yuwu ka kai kanka ba dan kawai sun buk aci haka. For all we know zai iya zama dakwai muggan makamai tareda su.

Murmushi yai yana jinjina Kai  This is my chance Sadis. Wann shine damata Akan Hisham.! Ya k arashe yana mai nufan k ofa.

Sadis ya kuma taresa  Toh idan kaje sukai trapping d inka fah.? Burin Hisham ya cika na ganin

97 / 103