AUREN WATA UKU by Sameena Aleeyou

Author :  Sameena Aleeyou Category :  KDP NOVELS

Chapter   103 / 103

306K to 306.8K   out of 306.8K words

hannunsa cikin na Hisham. Hawayen farin ciki suka gangaro ma Hisham dan wann shine rana na farko da Haidar Ya kirasa da D anuwa Tun bayan da suka san cewa sud in  yanuwan juna ne.

Hisham yaci gaba da murmushi yana jinina kai  Ina rok on Allah yai rik o da hannayenka sann yai maka jagoranci&

D anuwana.

Haidar ya kuma murmusawa had ida jinjina kai  Na gode D anuwa.. I hope very soon zaka samu lafiya sann ka dawo bakin aiki. Muyi aiki hand in hand.. like before.. cikin aminci da yarda.

"Hisham Ya d ago da mamaki yana dubansa  Does that mean zaka barni naci gaba da aiki k ark ashin ka, Mr President.? "

Murmushi Haidar Ya kuma  It s your company Hisham. Kasancewana shugaba bazai canza matsayinka ba matuk a zakayi aiki bisa gaskiya da amana.

Hisham sai Ya rungume Haidar yana hawaye yake furta  Thank you brother.. Thank you for accepting me back in the company. Na gode maka matuk a.

Haidar ya rik e hannayen Hisham cikin nasa  Together we will take the company to greater heights& Together we

will make Daddy proud.!

Hisham yaci gaba da jinjina Kai murmushi saman fuskarsa  Together brother.! Sai suka rungume juna.

Daddy dake gefe yana kallonsu sai Ya goge hawayen da suka gangaro masa kyakkyawan murmushi saman fuskarsa. Who would ve thought wad ann yaran nasa guda biyu zasu sake zama k ark ashin Inuwa guda.? Godiya ta tabbata ga mahaliccinsa da Ya cika ahalinsa da alkhairi bayan sun fuskanci tarin k alubali da jarabawa. Tabbas when there is life there is hope. Mai rai kada ya zamto mai d ebe tsammani ga rahamar Ubangijinsa. Domin shi d in shine mai sauya al amara a lokacin da yaso.

**

Tsaye yake gaban makeken hoton bridge d in Wanda akayisa cikeda kwarewa da kuma fasaha. Da yawan mutane suna masa lak abi da  heart shaped bridge sabida unique shape da wann gadar ke dashi kaman shape din heart. A zuciyarsa yake furta  It started with this da alk awarin cikin watanni uku da alk awarin AUREN WATA UKU. She came into his life and everything changed. Ya gina bridge d in with so much love. Kaman yanda wann bridge d in Tai linking Manyan hanyoyi guda biyu kaman haka Tai linking zukatansu. And that s why he named the bridge in his heart  Bridge of Love. Ya waigo yana duban Baba Ali dake guje guje tsakanin  yanuwansa twins dake zaune cikin toys dinsu suna wasa. Ummul ce ta k araso tana k ok arin hana Baba Ali guje guje tsakanin yaran gudun kar ya fad i kansu dan already yaja k afan wann yaja kunnen wancan.

Muryar Haidar ta sinkayo yana fadin  Let him be love& So yake su tashi suyi wasan tare.

Ta dan dubesa  Amma idan Ya fad i kansu fah. Gaba d aya sakalta yaron nan kake.

"Murmushi Haidar yai yana janyota jikinsa  What do you expect.? He s my namesake, after all. "

Ta dan dubesa  kuma sai na bari yaci min zalin iyaye..? Ina nufin yarana manyan sunane dasu. Abba ne da Mommy guda a wajen.

Ya jinjina Kai kad an  Haka kuma.. Toh amma kinga shi suna biyu yaci. Shifa takwaran Daddy ne kuma takwaran Babansu..

"Ta d an tsaresa da ido  Wait, what are you implying here.? So kake kace ni kad ai ce bare a tsakani.? "

D an tabe baki Haidar yai yana jinjina kai  Kind of.. Sai ya rad a mata  If you don t want us to gang up on you kawai Ki haifo naki takwarar..

Zaro ido waje Tai tana turasa  No way.. Nak i takwarar.. ta k arashe tana jifa masa teddy. Su duka biyun dariya suke. A haka Baba Ali ya k araso da gudu ya haye wuyan Haidar. Ai kuwa sai Ya shiga cillasa yana masa kalan wasan da shi kad ai yake masa. Yaron Ya shiga k ek yata dariya yayinda Haidar Ya kwanta da baya Ya d aura Baba Ali saman k afansa ya janyo twins zuwa cikinsa.

Ummul Tai zaune tana dubansu zuciyarta fari tas. A hankali ta furta  Alhamdulillah.!

*TAMMAT BI HAMDILLAH.!*

*A nan na kawo k arshen wann littafi mai take AUREN WATA UKU. Fad akarwar dake ciki ina rok on Allah Ya had amu daku baki d aya wajen lada. Kurakuren dake ciki Ubangiji Ya yafe mana.*

"*Masoyan Sameena masu bibiyan labarnta, duk yanda kuke ku sani Sameena tana sonku kuma tana ji daku. SAIDAKU masoyan Sameena. Ubangiji ya bar k auna. Taku Har kullum..*"

SameenaAleeyou

103 / 103