AUREN WATA UKU by Sameena Aleeyou

Author :  Sameena Aleeyou Category :  KDP NOVELS

Chapter   100 / 103

297K to 300K   out of 306.8K words

Sann Matarsa ita ce silar aukuwar komai..! Yaci gaba da jinjina kai yana duban Haidar  Yes Haidar a kurkuku nasan cewa a nan ne aka haifeni.. A nan nasan labarina.. Da asalina da aka rufe tun kafin nazo duniya..! Ya share hawayen da suka gangaro masa kafin yaci gaba  Kaman yanda ka sani sunana Hisham..! Na taso na tsinci kaina ni kad ai wajen mahaifiyata, babu mahaifi, babu D anuwa ko  Yaruwa& Babu tak amaimen ahali& Mu biyu ne tak.. Daga ita sai ni.. Na taso cikin kyara da tsangwama daga wajen mutane da dama.. Tin ina yaro tin bani fahimtar kalaman da mutane ke jifarmu nida mahaifiyata dasu Har dai nakai munzanin da na soma gane abubuwa. Babban kalma na aibu da ake jifana dashi shine rashin Uba.. Wanda har ta Kai na soma jefa ma Hajja tambayoyi gameda nawa mahaifin. Amma sai ta ce mun Ya rasu.. Idan nace ina danginsa sai tace mun baidasu.. Idan na tambayeta nata dangin sai ta ce mun na daina yawan tambayoyi inada ita kuma tana k aunata. Daga baya na fahimci Ahalinta Sun koreta ne sann suna gudunta.. Tabbas ita d in korarriya ce cikin danginta dan nima lokacin da naso tunk ararsu sun koreni tin kafin na tunk aresu. Babu mai so ace ya rab e mu balle Har ya samu wata alaka damu.. Duk yanda na shiga korata ake ana jifana da kalamai na aibu.. Na shiga rud ani da damuwa musamman idan na daga ido na kalli mahaifiyata sai naga mutumiyar kirki.. Nayita jefa ma kaina tambayoyi meyasa muka zama abin gudu abin kyama bayan kyawawan D abi u da mahaifiyata take dasu Wanda take k ok arin d aurani akai.. Zan iya cewa kaf cikin mutanen da suke hantaranmu suke kyaranmu babu Wanda bazai so ace Ya samu D a mai natsuwa irina ba.. Duk yanda mukaje korarmu ake.. We had nowhere to go.. Mahaifiyata tana iya k ok arinta taga ta samar mana abinda zamu rufa asirinmu dashi.. But it was not easy.. Tayi ko wani irin aikatau dan ta turani makaranta.. Ta hana kanta abinci dan rayuwana Ya inganta.. Ita d in uwa ce kuma uba a wajena& A wani gida da take aikatau yanda muka samu saukin tsangwaman da muke fuskanta a nan ta turani boarding school da"

"dan kudin da take samu a wann gidan.. Wani rana na dawo hutu na tadda Maigidan yana kokarin yaci zarafinta& Da yaga haikan bazata bashi kanta ba sai Ya soma zage zage yana jifanta da kalamai masu muni yana cewa waye a gari baisan wann D an nata ma ta hanyar banza ta same sa ba.. Dan haka Dole ta basa kanta dan ya mata sutura ita da D anta..! I was only 16 then.. Zuciya ta debeni ganin yana kokarin nufo mahaifiyata dake neman hanyar tsira.. Nai jifa da jakar makaranta na na rarumi wani katako a wajen na kwada masa akai.. Take jini Ya balle yai kwance wajen tamkar maras numfashi.. Ganin haka yasa hankalin Hajja Ya Tashi.. Jikinta na matuk ar rawa take furta Hisham ka kashe shi.. Innalillahi wa inna ilaihi raji un.. Ka tashi ka gudu kafin wani Ya cimmaka.. Ka fita daga nan ka gudu.. Na soma girgiza Kai ina hawaye fad i nake A a Hajja bazan tafi na k yaleki ba.! A dole Hajja tasa na fice daga gidan. Koda matan mai gida suka shigo suka tadda mijinsu haka sai suka kira  yan sanda suka sanar dasu cewa mai masu aikatau wato Hajja ta ita tayi yunk urin kashe masu maigida bayan tayi k ok arin seducing d insa bata samu yanda take so ba. Dama Sun jima da sanin ita d in ba mutumiyar arziki bace sann tanada criminal record. Hajja batai wata wata ba ta amasa laifin da fad in ita ta illata mutumin Wanda Ya kwashe watanni kwance asibiti baisan yanda kansa yake ba. Da naga za a tura Hajjata kurkuku sai na fito na amsa laifin aka turani gidan yari da k anan shekaru. Hisham yaci gaba da jinina kai yana duban Haidar  Hajja ta shiga cikin yanayi na tashin hankali da d imauta. Bamuda kowa bamu da komai bamuda mai tsaya mana. Allah ne gatanmu. A kurku na hadu da wani mutumi wanda Ya kwashe shekaru da dama a kurkukun. K alilan ne suka fisa jimawa cikin kurkukun. Bansan dalili ba amma Allah Ya jefa kaunata Zuciyar mutumin. D abi a ce a kurkuku duk sabon zuwa dole a masa sannu da zuwa. Sann wann sannu da zuwa d in ba komai bane face bugu na fitan hankali wasu lokutan Har stabbing mutum ake. Na bugu iyaka buguwa a hannun sauran inmates d in. Toh bayan naci bugu ne hankalin wann mutumin Wanda yana d aya daga cikin masu fad a aji tsakanin prisoners Ya kai kaina. Ya kirawo ni ya bani abinci naci ya kuma ce daga wann bugun na farko da aka mun kar Wanda ta sake tab a koda d an yatsa na. Da wann na samu saukin gwale gwalen azaban gidan kasu. Mutumin ya tanbayeni labarina na sanar dashi cewa k ok arin kare mahaifiyata nake shine dalilin shigowata gidan kasu. Koda yaji abinda Ya faru sai naga ya jinina Kai yace mun nayi daidai. Bansan wani tunani yake cikin zuciyarsa ba sai naga ya ciro wani hoto cikin aljihunsa yana kallo. Idona yakai kan abinda yake kallo sai naji k irjina yayi wani irin bugawa. Dan koda kuruciya Ya nuna a fuskar Hajjata Tabbas na gane ita ce. Hannuna na rawa nake nuna hoton nace  Ina kasan Hajjata.? Sai Ya dubeni da mamaki Ya girgiza kai  Hajjarka.? Na kuma jinjina masa kai  K warai Hajjata.. Mamata.. Mahaifiyata.. Sai naga mutumin ya tashi sosai yana dubana  Kai.. Kai D an Fannah ne..? Sai na jinina masa kai nace k warai ni D anta ne. Sai mutumin yace dani  Ina mahaifinka.? Sai na girgiza masa kai nace  Mutanen gari suna cewa bani dashi.. Amma Hajjata ta sanar Dani Ya rasu Tun kafin a haifeni.. Sai naga mutumin yana jinina kai. Ni kuma sai na tambayesa ya akai yasan Hajjata sann me hotonta yake wajensa.? Ya gyara zama yana dubana sai Ya sanar Dani shi tsohon masoyinta ne da wasu masu k arfin iko suka rabasu. Ya kuma dubana yace  Mahaifinka na nan Hisham.. Mahaifinka bai Mutu ba.. Sann kaga wann gidan Yarin a nan aka haifeka.. Kaidin tamkar ka dawo Tushenka ne ko ince k addara ta kuma kawoka ciki wann kurkukun dan kasan bak in zaluncin da aka muku kaida mahaifiyarka Tun kafin kazo duniya.! Hisham yasa hannu Ya share hawayen da suka zubo masa yayinda hawaye sukaci gaba da zarya a fuskan Haidar. Lokaci gida Hisham yaci gaba  A nan ne wann mutumin Ya bani labarin duk abubuwan da suka faru baya.. Auren Aliyu Maitama da Mahaifiyata da yanda Matarsa Hajiya Kwaise Tai amfani da shi wann mutumin wato tsohon masoyin mahaifiyata ta tarwatsa auren mahaifyata da Aliyu Maitama ta kuma sa Ya koreni daga cikin ahalinsa tun ina ciki banzo duniya ba sann Ya daure mahaifiyata Har ta haifoni a gidan Kasu.. Mutumin yaci gaba da sanar Dani  Ni na biya kurakuraina tsawon zaman da nayi a gidan yarin nan.. Sann ni da ka gani bazan tab a fita daga gidan yarin nan ba sabida kwanakina k ayaddu ne a halin yanzu. Kwanaki k alilan suka rage mun kaman yanda Likita yace sabida ciwon daji na huhu da nake fama dashi. Watak ila wann hukuncin abinda nai ma mahaifiyarka ce. Had a baki da akai dani aka ci amanarta. Ni tawa ta riga ta k are kuma na girbi abinda na shuka. Saura Ya rage naka Hisham.. Ka tafi ka dauki fansa. Ka dauki fansa wa mahaifiyarka.. Ka tarwatsa ahalin da suka zalunceta.. Kasa su biya abinda suka aikata mata..! Wasiyata a gareka kenan..! Fansa..! Ka d au wa mahaifiyarka da kai kanka Fansa..! Yana ida fad in haka ya soma tari sosai yana kame k irjinsa.. Ba a jima ba yace ga garinku ya mutu. Tin daga wann lokacin, tinda wann mutumin ya bani labarin abinda Mahaifina da matarsa sukai ma mahaifiyata sai naji a duniya banida sauran buri da ya wuce d aukar Fansa.. Sai naji kaman amfani na kawai na girma na d auki fansa ne.. Fansar duk abinda akaima mahaifyata da irin rayuwa na k ask anci da muka fuskanta ta dalilin wann k age da aka mata. Nayi rantsuwa sai na tarwatsa wann ahalin koda shi kad ai ne abinda zanyi a rayuwata. Shekaru biyu na rayuwata na b ata a gidan yari kafin daga bisani aka fiddo ni. Koda na fito ban nuna ma Hajja na san wani abu dangane da baya ba. Ban nuna mata na san asalina ba. Saima na daina tanbayarta gameda asalina da dangin mahaifina. Daga nan sai na maida hankali kan aikin k arfi da karatuna fafa. A lokacin Hajja ma ta soma sana ar d inki. Sai muka bar k asar Borno gaba d aya muka dawo makwabciyarta Yobe. Mun jima a yobe kafin muka dawo Kano. A nan na maida hankali na karanci b angaren Architecture sabida mutumin can ya sanar Dani mahaifina Engr ne na gine gine sann sana arsa kenan. Sai na fuskanci idan ina so na kutsa cikin ahalin na musu lahani kwatankwacin Wanda suka mana nida mahaifiyata dole ya zama inada wani makami da zanyi amfani da shiga jikinsu dashi. Nayi dedicated lokaci sosai ganin na zama mai kwazo a fannin. Ban"

huta ba har saida na zama cikakken Architect kuma kwararre. Duk wani labarai da ya danganci Kampanin Mahaifina wato Maitama Builders baya wuceni. A nan ne na fahimci ta hanyarka ne zanfi samun saukin shiga cikin kampanin harma da ahalin.I became Woolf in Sheep s clothing and befriended you in order achieve my goal. Ya kuma duban Haidar yana jinjina kai  Kaji dalilin da yasa na kutsa cikin ahalinku. Sann na kawo Dareen cikin rayuwarka dan ta zame mun kaman spy. Ta dinga sanar Dani duk wani hali da kake ciki musamman tsakaninka da iyayenka.. Dareen ita ta jefeka da asiri Haidar dan ta kasance da kai saidai na goya mata baya sabida k udirin da nake dashi akanka da ahalinka.. Na amshi tukunyar da Tai maka asiri na b oye a wajena ne sabida nasan duk daren dad ewa wataran zan karya wann asirin da hannuna. Kuma hakan ce ta kasance na fasa wann tulun da ta d aure kurkwarka ciki bayan da na fahimci ka auri Ummulkhair..!

Haidar na hawaye yake huci yana dubansa  Don t you dare mention my wife you psycho.!

Hisham ma hawaye yake yana jinina kai  Dole na ambaceta Haidar..! Kasan dalili..?

A fusace Haidar yace  You are obsessed with her.!

"Hisham ya girgiza kai  No Haidar.. Na Sani na so Ummulkhair Tun kafin ka aureta.. Amma a baya ne..! I m not capable of loving..! Hisham ya basu labarin had uwarsu da Anisa da yanda akai suka tabbata AUREN WATA UKU na Ummul da Haidar yazo k arshe, yanda Ya d auki Ummul Ya kaita ma Hajja har stabbing kansa da yai da duk wani k ulli da yai dan ya tabbata Ummul bata koma wajen Haidar ba. Yaci gaba da jinjina kai yana duban Haidar  Na fahimci ba Ummul nake so ba. You are the one I m obsessed with Haidar. You are like my trigger.. Kaidin kana tuna min duk wani abu da nai going through ne a rayuwa Wanda iyayenka sukai sanadiyan jefani da mahaifiyata ciki. Na fahimci duk abubuwan da nakeyi inayinsu ne kawai dan na k untata maka..! Amma bayan da na fahimci Anisa na d aukeda juna biyu.. Bayan da na fahimci zan zama mahaifi.. Sai ya zama ba abinda nake so irin wann D an.. Wann cikin dake jikin Anisa.. Haidar Allah shine shaidana na zubar da makaman yak ina da kai tun a SouthAfrica.. Na kuma dawo gida Nigeria da zuciya d aya.. Da niyyan na Gina rayuwa mai kyau da ahalina.. Ina nufin Anisa da abinda ke cikinta.. Koda Anisa bata sona.. Na saka ma raina a hankali zan koya mata sona.. Sann Watak ila zuwan wann D an dake cikinta zai iya canza k iyayyar da take mun.. Amma like they say abinda ka shuka shi zaka girbe.. Na yarda abinda na shuka shine nake girbewa.. Na yarda ba komai a cikin fansa face tarin nadama da danasani. I lost the child..! I lost my child.. Kuma na sani.. Idan Hajja taji abubuwan da na aikata In the name of revenge bazata tab a yafe mun ba. And she will despise me.. Zata tsaneni.. Koma na rasa mahaifyata gaba d aya kaman yanda na rasa D ana..! Ya juya ya dubi Anisa wacce ta fice a hayyacinta sabida galabaita. Ya dawo da dubansa ga Haidar  Please save my child Haidar.. Please he s your nephew.. Save him please..! Ban damu ba idan Dareen ta kashe ni a nan.. But please you need to save Anisa and the child..! "

Kafin Haidar yai wani motsi sai gani sukai Dareen ta zaro bindiga. Tai pointing Anisa dashi tana fad in  Da ita da abinda ke cikinta zasu mutu Hisham..! I don t give a damn about you or your wife.. And much less your unborn child.. Dukanku uku ina nufin your little family.. Matarka da D anka dake ciki zaku Mutu yanzu a nan.. Ka zaba da waye zai fara tafiya cikinku..?

Haidar Ya soma girgiza kai yana duban Dareen  No Dareen.. Please don t do this.. Just let them go please.. It is me that you want.. I m right in front of you.. And I m not going anywhere.. I m coming with you.. Just let them go please..!

Dareen ta harba harsashi sama ta saki k ara tana fad in  No Haidar.. These two destroyed our own little family.. Sun kashe mana D anmu kuma sun tarwatsa mu.. Basu cancanci rayuwa ba..!

Ana haka suka soma jiyo sautin motar  yansanda tana nufo wajen.

Dareen ta waigo ta dubi Haidar da mamaki  Did You call the police..? You betrayed me Haidar..! Ta soma kuka tana girgiza kai yayinda kartan guda biyun suka soma k ok arin janye wheelchair d in Dareen suna fad in  Ma am we need to leave right away.. The police are heading our direction.. We can t afford to get caught..!

Dareen ta saki kara tana tarjewa take fad in  No..! I m not leaving.. I m not going anywhere without Haidar..! No.. Bazan tab a barin Haidar ba.. He s mine..! Shi din nawa ne..!

Daidai lokacin  Yansanda sukai masu kawanya suna fad in Dareen da yaranta suyi surrender..

Girgiza kai Dareen take tana dubansu. Cikin huci take furtawa a hankali  If I can t have you Haidar.. Then no one will have you.. Zan kashe ka kuma na kashe kaina.. Zamu kasance a eternity tare da D anmu gaba d aya.. Zamuyi forming ahalinmu a can..! Tana ida fad in haka Tai saitin Haidar da bindiga tana fad i da k arfin gaske  I love you Haidar..! Tauuu.!!! Ta saki harsashi. Hisham Ya saki k ara yana ambato sunan Haidar da k arfin gaske..!

Daidai lokacin signal d in Ya d auke daga nan yanda suke kallo cikin parlorn Daddy. Bayan labari mai firgitarwa had ida tsoratarwa da suka gama saurara. Tabbas harsashin kaman ta hudo cikin camera d in ne ta samesu gaba d aya.!

SameenaAleeyou *AUREN WATA UKU..!*

*65*

*©þSameena Aleeyou& *

*END*

Haidar ya tallafo Hisham Wanda tuni Ya mik e dukda k afafunsa dake masa rawa Ya tare ma Haidar harsashi a lokacin da Dareen ta harba. Harsashin ta samu Hisham a bayansa maimakon ta Sami Haidar. Tuni jini ya soma ambaliya. Girgiza kai Haidar yake yana duban Hisham dake furtawa cikin galabaita  I m a failure& A worthless son and a cruel brother& Forgive me Haidar& Ka

100 / 103