Author : EEDAH ALIYU & ASMY B ALIYU Category : KDP NOVELS
ganin Rumaisa zaune cikin parlornsa sai Ƙamshin turaren wuta ke tashi taci uban gayu cikin wasu tsinannun kaya,duk yadda Rumaisa taso share AB kasawa tayi musamman da ta gansa da Aydah ta saki fuska sosai ta nufesa da sauri ta shige jikinsa ganin haka da sauri Aydah ta juya ta nufi master bedroom ɗinsa zuciyarta na tsananin bugawa nan take hawaye suka cika mata ido, bata jima ba ta fito daidai lokacin da taji Rumaisah na faɗin.
"Habeebi mu je na tayaka wanka.
ɗan satar kallon Aydah ya yi sai yaga tayi mugun haɗe rai ta gefensu tabi ta wuce daga parlor,Rumaisah ta haɗa masa ruwan wanka ganin ya yi ta juya ta nufi kofa da mamaki yake faɗin."Daman ba tayani wankan za kiyi ba?
wani irin kallo Rumaisa ta rika jefa masa cikin ƙunar rai da kishi
take faɗin."ai na dauka bana da wannan matsayin wacce ka siyawa mota ta fini matsayi mai girma a wajenka sai ta zo ta tayaka wanka.
Da haka Rumaisah ta wuce tana rufo masa kofar baki sake AB ya bita da kallo dafe kansa ya yi idan dai kana da mata biyu ka shiga uku duk yadda kaso faran ta masu baka taɓa yin daidai. Wanka yayi koda ya fito ya tarar Rumaisah ta fitar masa da kayan bacci kalar sararin samaniya riga da wando duk da tasan ba wai kwana yake da kayan baccin ba,tasan iyakancinsa ya zauna dasu a parlor yaci abincin dare kafin ya kwanta zai cire ya fito parlor ta aje masa abincinsa har coffee ta haɗa masa.
"Habibty ki kira Aydah muci abinci tare.
Dan jim Rumaisah tayi tana tauna maganarsa aranta jin take kamar tace masa ,shi mai zai hana ya tashi ya kirata da kansa,tasan ba zata fara ba saboda kwarjinin dake tare da AB har zata tashi yayi saurin dakatar da ita.
"Yi zamanki bara na kirata a waya.
Da haka AB ya shiga kiran Aydah sun ɗan dade suna magana kafin ya sauke wayar, ba'a jima ba Aydah ta shigo AB ya umarceta tayi sarving ɗinsu a plate ɗaya su ci haka tabi umarninsa tayi yadda yace har suka gama cin abinci fuskar Rumaisah babu wani walwala duk hirar motar da Aydah ke yi masa shi kuma sai biye mata yake
Aydah ta karbi coffee hannun AB ta kai bakinta da sauri Rumaisa ta kalleta da zallar mamaki da takaici
"coffee da na haɗa masa shine zaki wani karɓe ke ba zaki iya haɗa naki da kanki ba?"
Aydah ta ware ido tana ɗan juyasu "Ni na yayanmu nake so na sha Aunty yafi dadi.
Saboda takaici Rumaisa miƙewa tayi ta shigar tattara kayan da suka ci abinci bayan fitarta AB ya juya yana kallon Aydah yana faɗin."ki tayata kwashe kayan mana.
Lokaci ɗaya Aydah ta tura baki tana faɗin."kowa ranar girkinsa dai ya kwashe yayanmu.
Cike da mamaki AB ke kallon Aydah har zai buɗe baki yayi magana sai ga Rumaisah ta shigo shiru ya yi har Rumaisa ta gama kwashe komai ta mayar kitchen.
Kan doguwar Soofa AB ya koma ya zauna yana daukar remote yana canja channel,kusa dashi Rumaisah taje ta zauna a hankali kuma ta zame ta kwanta ta ɗora kanta akan cinyoyinsa,ta gefen Ido Aydah ta kalleta shiru parlor yayi har na kusan minti goma ganin har lokacin Aydah bata da niyar tafiya yasa Rumaisah ta kara gyara kwanciyarta akan cinyoyin AB ta dauki remote ta canja channel ta mayar dashi kan tasha (African magic epic)da ake haska wani movie mata da miji ne aka nuna kan bed suna kissing ɗin junansu kamar za su cinye kansu, da sauri AB ya kalli ɓangaren da Aydah take sai yaga Aydah ta tsurawa Tv ido,yana ƙoƙarin ɗaukar remote dan canja channel ɗin Rumaisa tayi saurin riƙe masa hannu "Habeebi ka;bari mu kalla ina so.
Da haka Rumaisah ta janye remote ɗin sai ta shiga wasa da hannunta akan tsakiyar cinyoyinsa duk yadda AB yaso dakatar da ita kasawa
yayi da sauri Aydah ta miƙe tsaye ta kalli gefen da suke ta kalli yayanta ido cikin ido da har yanayinsa ya fara canjawa tayi masa sai da safe ta juya ta fice daga parlor da sassarfa
tana fita yana ture Rumaisa daga jikinsa da mamaki take kallonsa.
"kin san baki da lafiya meyasa kike ƙoƙarin hargitsa ni Rumaisah.?"idan kuma nace naje wurin Aydah kice na maki rashin adalci.
"Anzo wurin da nake so daman azo!
Rumaisa ta faɗa a masifance tana miƙewa zaune "Daman ko jarabarnan za ta cinyeka wallahi-tallahi baka isa kaje wurinta ba,tunda kwana na ne! Kai na lura ba zaka taɓa yin adalci a gidanka ba.
"Ɗazu fa mota ka siyawa Aydah mota fa Habeebi meka daukeni marar daraja a wurinka ko me?"
Da sauri AB ya dakatar da Rumaisa yana dafe kansa dan har kansa ya fara daukar zafi.
"Me kike nufi da rashin adalci?"me nayi maki na rashin adalci ?"yadda na kai ki shopping haka na kaita yadda ta zabi abunda take so haka kema kika zaba. Ita tace mota takeso tun ban aureta ba daman nayi mata alkawarin ni zan bata mota kuma na cika alkawari na bata ɗin shine kike faɗar bana da adalci ke wayoyi kika sa na canja maki ita bata bukatar wayar mota ta bukata ke kin bukaci motar ne ban ba ki ba?"Rumaisah bana son tashin hankali na lura duk rashin zaman lafiya a gidan nan ke kike fara kawo sa ina sane da ke kika zube shopping ɗin da nayi maki a parlor kika gayawa Aydah har ta rika yi min rashin kunya,kawai dai na saka maki ido ne saboda bana son fitina.
A Masifance Rumaisah tace
"To ni ma motar nake so kuma irin nata yanzu ya za'ayi?
Wani kallo AB yayi mata kafin yace "Sannu uwata tun da ke kika haife ni gara ki bani umarni, ko zan ba ki mota Rumaisa ba irin ta Baby ba kuma ki sani sai dai na siyar da ta ki na cika kuɗi na siya miki wata don ni ban gadi almubbazaranci ba. Yana gama faɗar haka ya mike yabar mata parlor ransa duk a ɓace yake gashi ta gama har gitsasa a parlor ta tayar masa da tsumi babu damar zuwa wajen Aydah ko shi maye ne ai ba zai je wurin Aydah ba tunda tana da ɗinkin ajikinta gashi Rumaisah ko romance ya fara yi da ita sai tace ta gaji har mamaki take basa duk yadda Rumaisa taso hana kanta hawaye sai da suka zubo tana addu'a taga mafarki ne take ta farka yanzu kam ta gama yarda da rashin aldalcin AB. Sai kusan 11 ta shiga master bedroom ɗinsa duk a zatonta yayi bacci kwantawa tayi gefensa tamkar jira yake ta kwanta ya jawota ya fara lalubarta da sauri ta kwace kanta ai wallahi sai ta rama yanzu nan ya gama gaya mata baƙeƙen maganganu shi ne don ya maida ta sakarya zai taɓa mata jiki.
Sai ya ɗandana baƙin ciki da ya da ɗandana mata ko da kaɗan ne sai yasan jikinta yana da rana a wurinsa da mamaki AB ke kallon Rumaisah da tayi saurin tashi zaune ta dube shi a dage tana faɗin "ka manta bani da lafiya.
Ta faɗa fuska a haɗe.
"Ba sai kin tuna min ba na sani romance kurum zamuyi.
'yar dariya Rumaisah tayi tana mamakin karfin halinsa duk yadda yake cikin ɓacin rai ba zai iya zuciya da wannan abun ba, ƙara riƙota yayi tayi saurin dakatar dashi "Habeebi bana cikin yanayi mai dadi dan Allah ka kyaleni tana gama faɗa ta dauki pillow ta komawa kan doguwar Soofa tayi kwanciyarta,cike da tashin hankali yake kallonta bai taɓa sanin Rumaisah muguwa bace sai irin wannan lokacin.
#JEEDDAH ALIYU
#ASMY B ALIYU
#KURMAN ALLO
[1/30, 1:28 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
#Love story
#Gwagwarmaya
#Team tagwaye Novels
088.
Yafi minti goma a haka duk wani motsi da yake rumaisa na kula dashi,sai dai ta danne duk wani feelings da takeji akansa tayi alkawarin daren yau sai ta koyawa Abba,mugun hankali sai ta nuna masa ita ma tana da rana ba shegiya bace.
Ganin wayarsa ta yi haske yasa ya kalli gaban wayar da sauri ganin daga Aydah ne ya cire numbobin sirrin dake jikin wayar,miƙewa zaune yayi lokaci ɗaya yana kara bin saƙon da kanwar tasa ta tura masa *Yayana har kayi bacci ne? ni kam na kasa bacci irin kiss ɗin da naga anayi a tv nakeso da gaske na kasa bacci* daga ƙarshen text ɗin ta saka emoji na kuka da shagwaba. Wani irin murmushi ya riƙa saki shi ɗaya yana ta rike da wayar, idan babu Aydah cikin rayuwarsa bai san ya rayuwa zata zo masa ba,ya yi ammana da cewa wanzuwar Aydah cikin rayuwarsa yana cikin ƙaddarar sa.
Da ido Rumaisa ta riƙa binsa lokaci ɗaya ya sauko daga kan bed ,kai tsaye ya dauki pyjamas ɗinsa ya saka ajikinsa da mugun mamaki Rumaisa ta tare kofa ganin da gaske fita zai yi zuciyarta na tsananin bugawa cike da karfin hali take faɗin."ina kuma zaka je?"ya kalleta sama da kasa fuska babu walwala yake faɗin."inda zan samu natsuwa matata na bukata ta nima ina bukatarta.
Da shock Rumaisa ke kallonsa wani irin abu taji ya tsaya mata a wuya kafin kuma ta saki dariyar takaici "Kai bakaji kunya ba ?"
Ya buɗe ido yana faɗin.
"kunyar me zan ji matar aure na ce fa.
Cikin huci Rumaisa ta mayar masa da cewa."Amman kasan wannan zalunci ne kou? ranar kwanan na ka tsallake ni kaje ɗakin wata?
"Rumaisa karki ɓatamin rai a daren nan bani hanya na wuce.
ƙara tare kofar tayi cike da bala'i take faɗin."babu fa inda zaka je a daren nan Abba idan har kana son kwanciyar hankali ka koma ka kwanta.
Hannu ɗaya ya saka ya jawota ya matsar da ita gefe ya buɗe kofar ya fice ko waiwaye ta bai ya ba da wani irin shock Rumaisa take kallonsa zuciyarta banda tafasa babu abunda take daga Abba har Aydah ta lura dukkunsu jarababbu ne sai ta koya masu hankali, sai kuma ta zauna kan Soofa ta wani rushe da kukan baƙin ciki mai haɗe da kishi wanda ke fitowa tun daga ƙarƙashin zuciyarta.
Aydah tana kwance tayi ruf da ciki ta ji kamar ana knocking kofarta duk ta yi wani sanyi tamkar marar lafiya tun sanda ta dawo daga wurin ƴayanta yanayinta ya canja wani irin mugun feelings take ji wanda bata taɓa jin kalarsa ba,musamman da Rumaisa ta canja channel sai ta riƙa gani kamar ita da yayanta ne bata san lokacin da hannunta ya kai ta shiga rubuta wa yayanta saƙo dangane da abun da take jin ana knocking yasa da sauri ta sauka daga kan bed,ta nufi kofa cikin rawar murya take faɗin.
"waye?"
"baby ni ne zo ki buɗe ƙofa.
Jin muryar yayanta yasa cikin sauri ta ta murza key ƙofar ta buɗe.
Kallonta yake tun daga sama har kasa rigar bacci ce a jikinta marar nauyi mai hannun supergheeti ,kalar Omo blue sai ƙamshin turarrukanta ke tashi a ɗakin,da kansa ya mayar da kofar ya rufe. Juyawa Aydah ta yi da sauri tun kafin ta isa kan bed ya kashe fitilar dake cikin ɗakin da sassarfa ya isa gareta rungumota yayi ta baya yana shaƙar ƙamshin gashin kanta da na kuma jikinta wanda ya haɗe ya bayarda wani kalar ƙamshi mai saukar da natsuwa,kananun kiss ya shiga manna mata a wuyanta still yana rike da ita da sauri ta rike hannayensa jikinta na shaking da wata irin murya yake faɗin
"saƙon me kika turomin baby faɗamin naji da bakin ki?"
Haka kawai ina tareda matata kin tasoni dan jaraba, yarinya ƙarama dake kin san kan tsiya.
jin abun da yayan nata ke faɗa take ƙoƙarin kwace kanta cikin nasa cike da kishi lokaci ɗaya ya juyo da ita tana fuskantar sa yadda yaga fuskarta ta zama wani irin lokaci ɗaya har kwallar rigima yake hanga cikin kwayar idanunta saboda kishin ya kira Rumaisa da suna matarsa yana matukar son yadda baby nasa ke kishinsa sosai a hankali ya ɗora duka hannayenta akan kafadunsa yana rike da tiny waist ɗinta in a romantic way.
A hankali ya ɗora hancinsa akan nata yana gogawa ,da sauri ta runtse idonta zuciyarta na bugawa tana kara rikesa sosai, muryarsa taji kasa-kasa yana faɗin.
"To gani ki cinye ni duka baby idan ba ki cinye ni ba kin san sauran.
Wani irin kunyar yayan nata taji ta rufeta lokaci ɗaya,tamkar ƙasa ta tsage ta shige bakinsa taji cikin nata shiru tayi tana karbar sakwannin da yake aika mata dasu tun tana dauriya har ta kasa ta shiga tayasa da sauri yasa hannu yana ƙoƙarin jan rigar jikinta ganin yana bata masa lokaci yasa hannu biyu ya raba rigar da sauri Aydah ta zube kasa tana kare jikinta tamkar zata yi kuka ta ce "Yayanmu ka yaga mun kaya.
ɗagota ya yi ya nufi kan bed da ita hannu ya ɗora akan na shanunta da sauri ta rike hannunsa a tsorace take faɗin.
"Yayanmu zafi.
Ta faɗa tana ƙoƙarin fashe masa da kuka,lokaci ɗaya ya haɗe bakinsa da nata ya shiga gigitata da romantic kisses ɗinsa masu zafi da rikita ƙwaƙwalwa,kamin kuma ya ɗora hannunsa akansu tsit Aydah ta yi sai da tafiya ta yi tafiya yana ƙoƙarin neman hanyarsa a tsorace ta rikesa ta fashe da kuka jikinta na mugun rawa "yayanmu ɗinkina kada ka ji min ciwo.
Da wata irin murya yake faɗin.
"A hankali zan yi baby!"
make masa kafaɗarta ta yi tana girgiza kai hankalinta duk a tashe,bata manta wahalar da ta sha a fisrt night ɗinsu ba haka bata manta wahalar da tasha a wurin yimata ɗinkin ba,dan sai da likitar ta gargadeta akan kar ta yarda da maigidanta ya kasanceta sai ta warke duka. Idan ta yadda ya kusanceta zai warware su kuma babu ruwansu
ita ce zata samu matsala,babu irin rarrashin da AB bai yiwa Aydah ba
Amman taki yadda ƙarshe ma fashe masa da mugun kuka tayi jikinta na rawa, babu musu ya sakata ajikinsa a fusace yake faɗin "kin san ba ki bani kanki ba uban wa yasa ki tura min da text wai miyasa ko mata bakwa da tausayi?"
Cikin shasshekar kuka ta ce "Ka yi haƙuri Yayanmu kai ma kasan da ina da cikakkiyar lafiya ba zan hanaka ba ina tsoron ɗinkin ya warware ni ce zan sha wahala.
Yadda ta ƙarashe magana cikin muryar kuka sai ta bashi tausayi, ya sake rungumo ta yana ɗan buga bayanta har na kusan minti goma suna a haka daidai kunnenta ya rada mata "Ba zan miki komai ba baby amman duk yadda nace kiyi min ki yi har na samu natsuwa kin ji?"
Ya faɗa da muryarsa da bata fita sosai da sauri ta daga masa kai
Wani irin wasa ya riƙa yi da ita har sai da ya tabbatar ya samu natsuwar da yake bukata ya wani kankameta cikin jikinsa yana saka mata albarka,da haka Aydah ta samu tayi bacci tana manne dashi wani irin ciwo jikinta yake duka ba ƙaramin wahala tasha ba a hannun yayan nata ba kafin ya samu natsuwar da yake bukata musamman ma ƙirjinta da take ji suna mata azabar zogi shi kansa yasan ba ƙaramin ƙoƙari Aydah ta yi masa ba,yasan da Rumaisa ce da yanzu tace ta gaji babu ruwanta da ko ya samu natsuwa ko bai samu ba haka za ta juya masa baya. Ya lura Aydah tana ɗaya daga cikin matan dake da mugun dauriya a gadon aurensu duk da ƙananun shekarunta da yanayin jikinta tafi mai Rumaisah wacce take cikakkiyar macce dakyar ya daga Aydah ya nufi toilet da ita duk irin magagin baccin da take haka ya haɗa mata ruwan zafi ta yi wanka,sai shagwaba take masa
ita bacci takeji,kusan wanka tare suka yi shiya taimaka mata ta goge jikinta ya fiddo mata da wasu kayan baccin ya saka mata a haka ta kwanta ya kara yi mata addu'a ya ja mata duvet,kayansa ya mayar ya wuce ɓangarensa zuciyarsa wasai wannan karon akan bed ya samu Rumaisa taci kukanta ta gaji bacci ya dauketa kayan jikinsa ya cire ya canja boxer a hankali ya hau kan bed ɗin ya jawo pillow ya rungume a kirjinsa sai murmushi yake saki shi ɗaya,da haka shi ma bacci ya dauke sa.
Washe gari da fushi Rumaisa ta tashi duk da ta tashi ta gansa a gefenta haka bai sa zuciyarta tayi sanyi ba. Dan ko gaishesa ranar ba tayi ba har kusan ƙarfe 8 tana a ɗakinta lokacin ta yi wanka kasa ta sauka ta leƙa ɗakin Huwaila ta mata umarnin ta aza ruwan tea ta soya kwai tun da taga jiya AB ya shigo da bread dan ta yi alkawarin yadda AB ya bata mata rai ba zata yimasa break fast ba baran tana har Aydah ta samu alfarmar sa taci kowa yasha ruwan tea kawai.
Suna cikin breakfast wuraren karfe tara sai ga Aydah ta sauko ƙasa ita ma da alamar ta yi wanka dan ba kayan bacci a jikinta da alamar dai ta fara bin shawara Huwaila daman bata yadda ta fito ba sai da ta gyara ɗakinta ta share har toilet ta wanke.
Mopping kawai ne bata yi ba tace sai ta huta da rana tayi,tun daga kan stairs AB ke kallon ta ita kuma sai wani noke kanta take yau ga baki ɗaya,kunyar yayan nata take ji ganin inda AB yake kallo yasa Rumaisa ta kalli wurin da sauri,tana hango Aydah ta wani haɗe rai ta dauke kai
bayan kujera ta tsaya tana gaisheda yayan nata cike da kunya,ya amsa yana shafa kansa yana kallonta ta ƙasan ido tamkar bata so haka ta juya ta gaisheda Rumaisa ciki-ciki Rumaisa ta amsa mata.
Daman Aydah na ƙoƙarin zama da sauri Rumaisa ta miƙe tsaye kai tsaye tabar cikin dinning area ɗin. AB na ganin Rumaisa tabar cikin dinning area ya kalli Aydah da sauri ya nuna mata kan cinyarsa ta wani zaro ido tana make kafaɗarta, ta shiga haɗa tea kasa daurewa yayi ya dawo gafda ita duk sai ta rikice sai ƙoƙarin sakin cup tea ɗin hannunta take, dariya ta bashi sosai da gaske wai babyn sa kunyarsa take ji.
Kusan 12 Rumaisa da AB ne zaune a parlor shi yana aiki da laptop ɗinsa Rumaisa kuma tana chat ganin 12 tayi yasa Rumaisa ta mike tsaye tana faɗin."Bara na je na ɗora lunch yau me zaka ci?
"Duk abun da ya samu.
Ya faɗa still