Kurman Allo Sakamakon Kin Karɓar Gaskiya by EEDAH ALIYU & ASMY B ALIYU

Author :  EEDAH ALIYU & ASMY B ALIYU Category :  KDP NOVELS

Chapter   58 / 80

171K to 174K   out of 237.2K words

tana kallon Siyama da mugun mamaki gamida jin haushinta "don me zaki riƙe min hannu dallah sakar min hannu na koyawa yarinyar nan hankali.
"Akan me zan sake ki ai gaskiya ta gayamiki mijinta fa ne yaya Sadiya ba iskanci tayi ba don haka ki bar yarinya ta sakata ta wala ki daina takura ta dan Allah.
kukan kura Sadiya tayi ta cakumi wuyan Siyama ta shaketa cikin daka tsawa Mami ta kira sunan Sadiya da sauri Sadiya ta saki Siyama wata shewa Siyama,tayi tana faɗin "wallahi-tallahi kinyi kaɗan yaya Sadiya da da yanzu ba ɗaya bane ke kin isa ki sakamin hannu.
"kibarmin cikin parlor Siyama kafin nayi mummunan saɓa miki
Mami ta faɗa cikin zafin rai
A zuciya Siyama ta nufi stairs Aydah tabi bayanta anan cikin parlor Sadiya ta zube ta rushe da kukan baƙin ciki cikin shesshekar kuka take faɗin "Mami kin san minti na nawa nayi tsaye a wurin motarsa yaki budewa
saboda ya nuna min shi ɗan iska ne na karshe Mami baki ga yanayin Aydah ba haike mata fa yaso yayi cikin motar saboda bai san kunya ba. Ban taɓa ganin jarababben namiji ba irin yaya Abba,yasa yar cikinsa agaba yana murkusa,duk yabi ya lalata Aydah wallahi Mami zuciyata tana gafda bugawa idan baki dauki mataki ba nagaji da jira ko wane irin hukuncin na yanke karki tuhumeni. Sadiya ta ƙarashe maganar cikin fita hayyaci tana barin parlor da kallon takaici kurum Mami tabi ta kanta ya dauki zafi sosai ta rasa ma wane irin mataki ya kamata ta dauka akan Abba Bashir ba zata yadda ba aci gaba da tafiya a haka Abba Bashir yana kokarin tarwatsa mata kan yara duk kuma saboda shi kaɗai.
Tun bayan magarib da Rumaisa tayi wanka taga jinin ya tsaya saboda maganin da tayi amfani dashi murna ta kamata ana sallar Ishai tayi wanka tsarki duk ta rikice ta matsu AB yazo ta fesa masa wannan albishir wani haɗi na musamman da ake kira da sharp-sharp ta dauko ta shanye, ta haɗa da matsi so take AB yasan akwai bambancin tsakani ɗan duma da kabewa har kusan ƙarfe tara bai dawo ba tana ta zama a parlorn ƙasa tana jiran dawowarsa ta haɗe cikin wata riga bacci da ana hango komai na jikinta, tana jin lokacin da motarsa ta shigo bayan wasu mintuna ya buɗe kofar dakin, ko kaɗan bata lura da yanayin da ya shigo dashi ba taje ta faɗa jikinsa ta kankamesa gan-gan can cikin wuyansa take sauke masa Ƙananun kiss masu rikitarwa daman a yunwace ya shigo Aydah duk tagama hargitsa sa haka ya rika taya Rumaisa
Jin tsayuwar na neman gagararsu yasa ya dauketa cak!ya nufi stairs Huwaila na fitowa daga ɗakinta tayi mugun gani da sauri ta koma zuciyarta na harbawa,aranta tana ta tsinewa Rumaisa wannan matar anyi jarababbiya daga dawowarsa babu ko cin abinci barantana wanka ta farmasa da fitina har master bedroom ɗinsa ya karasa da ita idonsa a birkice yana rage kayan jikinsa yake faɗin.
"kin samu tsarki ne?"
Da sauri ta daga masa kai cikin zakuwa ajiyar zuciya ya sauke,sai da al'amari yayi nisa sai kuma ya tsaya cak!"
A rude Rumaisa ke tambayar "menene?"
A hankali ya kunna fitilar dake gefen gadonsa haske ya bayyana ganin jini a tafin hannunsa yayi mugun daga hankalinta a rude takai hannunta kasanta gabanta yayi mummunan bugawa.
Tasan ya dauke meyesa zai dawo,da sauri ya sauka daga kan bed ɗin yana tafiya yana haɗa hanya haka ya shige toilet yana bugo kofar cike da mugun jin haushin Rumaisa. Ruwan sanyi sosai ya rika sakarwa kansa ga wani irin kartawa da mararsa keyi
yafi minti talatin a toilet kafin ya fito babu Rumaisa a ɗakin boxer kawai ya saka a jikinsa ya kwanta a hankali ya lumshe ido yana mayar da numfashi.
Washe gari wuraren karfe takwas Aydah ta kalli gefen Siyama still bacci take ta nufi handbag ɗinta da sauri ta zuge zip ta ciro dari biyar aciki ta mayar ta dauki hijab ɗin da tayi sallah wanda na Siyama ne ta saka da sauri ta sauka downstairs tana jin mai aiki a kitchen da sauri ta nufi kofar barin parlor banda faduwa babu abunda gabanta keyi. Haka kawai tayi ta zama a gida Mami,ta kashe mata aure gara ta koma kawai da kanta bai sai yayanta ya zo daukar ta ba. Ta gaisheda Balmo maigadi ya amsa yana dai ta kallonta da mamaki ganin ina zata haka da sanyin safiya yadai buɗe mata ƙaramar kofa sai da tayi nisa ta samu abun hawa dakyar ta shiga tare da faɗa masa inda zai ka ita kai tsaye yace dari biyar tace su tafi sai da taga sun bar unguwar ta sauke ajiyar zuciya. Kusan karfe goma Siyama ta tashi bacci har tayi wanka bata ji motsin Aydah ba haka yasa ta fita daga daykin kai tsaye ɗakin Mami ta nufa tsayawa tayi cak!"cikin firgici da tashin hankali take jin muryar Sadiya tana faɗin "wallahi-tallahi nagaji Mami,sati nawa kenan da saka masa laya a kasan gadonsa dan kawai ya tsane Aydah ya saketa Amman har yanzu babu wani cigaba maimakon ma ya tsaneta sai kara sonta yake waya sani ma ko malamin kudinki kawai yaci ni idan ba zaki iya ba ina da malamina zan saka ya yi min aiki da Yayanmu zai saki Aydah.
"Sadiya yaushe kika fara bin malammai?"
Mami ta faɗa a rude,
"Sau Daya ne kuma akan Rumaisa ne aka yi min aiki.
"Karki kara zuwa wurin wani malami da sunan yayi maki magani meyasa bakya da hakuri ne?"
sun shekara ne da ba ki ga ya saketa bane ki jira ki gani nan da ɗan wani lokaci zai sake ta ai komai a hankali yake tafiya.
Mami ta faɗa ranta duk a ɓace da sauri Siyama lokacin,ta fara jada baya tana komawa ɗakinta hawayen idonta na gudu bisa fuskarta da gaske Mami ta yiwa yaya Abba magani dan ya saki Aydah ya rabu da ita.?"meyesa Mami meyasa za ki yi haka wannan wane irin mugun son zuciya ne?"
Siyama ta faɗa cikin gunjin kuka gata ɗaya zata yiwa Aydah taje gidan har ɗakin yayansu ta ciro layar da aka saka mishi ta konata.
Da sauri Siyama,ta saka hijab ta dauki car key da sauri ta fice daga ɗakin har ta fita daga gidan Mami bata sani ba.






#JEEDDAH ALIYU
#ASMY B ALIYU
#KURMAN ALLO










Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only




ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130


KATIN MTN Ta👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730


Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
‪+234 903 056 9336






*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.


*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar


*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu


*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce


*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari


*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan


Duka Biyar ɗin akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗaya 500


VIP💕🔥
Duk guda ɗaya 1k


NORMAL GROUP 500
VIP 1000
[1/24, 2:09 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)


NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU


#Love story
#Gwagwarmaya
#Team tagwaye Novels


079.


Mai adaidaita yana sauke Aydah a ƙofar gida ta miƙa masa kuɗinsa da sassarfa ta nufi ƙofar gidan ta tura ta ji a rufe daman tasan da matuƙar wahala ta tarar da ita a buɗe duba da yanzu ne gari ya gama wayewa. Kuma ka'idar gidan ce koda yaushe ƙofa ta kasance a rufe dan ko masallaci Yayanmu ya fita maigadi zai maida ƙofa ya rufe idan ya dawo ya buɗe masa ya sake rufewa. A hankali ta shiga kwakwasa gate ɗin maigadi ya taso da sauri ya buɗe mata yana gani Aydah ce ya washe haƙora duk da acan kasan zuciyarsa yana mamakin daga ina ta fito da sassafe nan.
"Barka da safiya ranki shi dade ya lafiyar jiki?"
"Barka dai Mal Isa jiki Alhamdullah na sami sauki.
"Maa shaa Allah! Allah ya ƙara afuwa ya ba ku lafiya mai amfani ke da maigida Abba dukka.
"Amin mal Isah nagode.
Daga haka ta wuce cikin gida koda ta iso cikin main parlor babu kowa da alama mutane gidan basu tashi ba, kanta tsaye ta wuce bedroom ɗinta ita kanta bacci take ji don jiya kwata-kwata bata sami baccin kirki ba. Don haka ta hau gado ta kwanta babu jimawa bacci ya yi awon gaba da ita.
A rikice Siyama ta iso kofar gidan AB ta shiga danna wani irin horn da gudu mal Isah ya fito daga banɗaki dama ya ɗan zagaya ne yau tun da ya tashe yake fama da murdawa ciki gashi ba gudanawa yake yi ba, sai dai ya je ya hau masai ya dinga nishin bala'in yana tunani ko basir ne ya kama shi. Sai da ya fara leƙa ƙaramar ƙofa yaga waye wannan ke musu rikitaccen horn da sanyi safiya. Siyama tana gani sanda ya leƙo sai ta sauke gilashin mota tana faɗin "Barka da safiya mal Isah Siyama ce ƙanwar yaya Abba.
Murmushi mal Isah ya yi tare da faɗin "Ai na sheda ki Siyama ga ma kamanu nan ke da baby kin taki sa'a don ita ma bata dade da shigowa ba.
Mal Isah yana kira Aydah da baby dalili ya ji uban gidansa yana faɗa ya zaci cewa baby shi ne sunanta. Farkon zuwanta da Hajiya karama yake kiranta ranar yana faɗa ta rushe masa da kuka wai yana so ya mayar da ita tsohuwa alhali ita ko seventeen years bata kai ba ai sai ya tsofar da ita da wuri rana Ab ya ci dariya kamar ba gobe, anan mal Isah ya ji ya ce "baby kin cika rigima ina laifi ya karrama ki.
"Ni dai wallahi banaso ya kira ni da ainihin sunana haka kawai zai dauki wani sunan tsofaffin yana kirana dashi.
"To kai ka ji mal Isah sai ka dinga kiranta da sunanta.
Ab ya faɗa yana murmushi tun daga ranar mal Isah bai sake kiran Aydah da Hajiya karama ba.
Mamaki ne ya rufe Siyama tana tunani "daman ashe nan Aydah ta zo ai amma lallai Aydah ba karamar criminal bace.
Siyama ta ƙarashe magana tana kecewa da dariya har tana haɗawa da dukan steering wheel zuciyarta tayi farin tass! Aydah bata taɓa burge ta irin ranar yau watau kallon ƙaramar yarinya suke mata ashe jikin ne kaɗai ƙarami ƙwaƙwalwarta ta manya ce masu hangen nesa. Cike da kwari jiki Siyama ta balle murfin mota ta fito, tuni rabin damuwar da ta fito da ita daga gida ta nemi ta, ta rasa. Tana tura ƙofar main parlor daidai AB yana saukowa daga bene jikinsa sanye da sport wears white in colour da bakaken takalmin sneaker a ƙafarsa hannunsa na cikin aljihun jacket ɗinsa da ɗan kuzarin sa yake saukowa kwana biyu ya daina motsa jikinsa, ga kuma hali da jiya ya kwana a ciki yana tashi ya ji jikinsa kamar an masa duka shiyasa ya fito da zimmar fita jogging, four eyes ya yi da Siyama sai da gabansa ya faɗi, fuskarsa ta cika da mamaki mai haɗe da tsoron ganinta a daidai wannan lokaci domin ya cire shakku sai da ya ƙara kallon agogon dake daure da tsintsiyar hannunsa yaga lokaci.
Tun Kafin ya ƙarashe saukowa Siyama ta ce
"Barka da safiya Yayanmu!
"Barka Siyama lafiya na ganki da sassafe nan?"
"Eh! To lafiya zan ce Yayanmu sai dai ba lau ba.
"Subhanalillah! Ba dai jikin Baby bane ko?"
"A'ah! Ba shi bane Aydah ai ta sami sauki sai dai ɗan abun da ba a rasa ba. Wata muhimmiyar magana ce ta kawo ni Yayanmu za mu je part ɗinka ne ko waje za mu fita saboda banaso iyalinka su ji maganar, saboda bansan ta wacce siga za su ɗauke ta ba.
Ƙur AB ya yi da idanunsa yana kallon bakin Siyama da ke rattabo masa zance sai da ya ja numfashi ya sauke kamin ya ce "Zo mu je master bedroom ɗina babu kowa a ciki za mu fi sakewa acan fiye da compound.
Ya juya Siyama ta biyo bayansa suna shiga ɗakin AB ya nunawa Siyama resting chair da yatsansa.
"Ki zauna mana.
"Ba sai na zauna ba Yayanmu gara mu yi abin da ya kawo ni, da fari kafin nai maka wani bayani fara kama min mu sauke wannan mattress ɗin ta kan gadonka.
Cike da gundarin mamaki AB yake kallon Siyama, yayin da wani irin tsoro da shakku ke cika masa zuciya.
"Siyam miyasa za mu sauke katifana me hakan yake nufi?"
"Zan gayamaka Yayanmu ka dai daure mu dai fara sauke katifar shaida abun da zan gayamaka yana cikin gado ne.
AB bai ce komai ba ya kama katifar Siyama ta yi sauri zuwa ta shiga neman abin da bata aje ba, ta ɗauki lokaci kafin idonta ya gane mata wata ƙatuwar baƙar laya sakade acikin gadon na AB sai da Siyama ta ambaci Bismillah! Kafin ta dauko laya ɗin ta umarci Ab ya maida katifar sai da ta gyara masa bedsheet, zuciyata tana bugawa ta nuna masa layar hannunta batasan ta yarda zai ɗauki al'amari ba, amma dai gara ta sanar dashi ko don ya ƙara riƙe mata ƙanwarta da kyau don ta fahimci irin zallan son da Aydah take masa bana yaya da kanwa bane.
"Innalillahi wa'inna illahim raji'un! Siyama laya nake gani ya aka yi kika san da akwai laya a gadon baccina?"
Dogon numfashi Siyama ta ja tare da saukewa "mu je motana nayi maka bayani banaso muna cikin magana ɗaya daga cikin matanka ta faɗo.
Wani gwaron numfashi AB ya sauke batareda ya sake magana ba ya wuce gaba Siyama ta bi shi, sai da Siyama ta shiga kitchen ta dauko ashana tana fitowa ta ci karo da Huwaila da mamaki Huwaila ta gaisheta ta amsa tare da juyawa cikin sauri ta fice dan tuni Ab ya kai wurin motarta ya buɗe ya shiga Huwaila ta bi Siyama da kallo tana mamaki me Siyama ta zo yi a gidan da sassafe tun da Aydah bata gida barantana ace ko wurinta ta, zo.
Zuciyar Siyama tana bugawa ta shiga ba wa AB labarin tattaunawar da ta ji Mami da Sadiya ke yi.
"Innalillahi wa'inna illahim raji'un! Hasbunallahu wal-imaal wakil! Me na yiwa Mami da Sadiya da suke so cutar da mutane da suka ɗauke wani jigo na rayuwarsu?" Idan ita Rumaisa basu haɗa komai da ita ba to ita fa baby meye laifinta me tai musu fissibillahi da suke so, su ruguza mata farin cikinta. Siyam na kasa gane Mami wacce irin uwa ce da Aydah bata dauko kamannuku ba da na rantse miki da Allah nace ba ita bace ta haife ta ba. Wannan wacce irin kiyayya ce idan ni nayi mata laifi me ita Aydah ɗin tai mata ko kuma ita Rumaisa wacce bata san hawa ba barantana sauka.
"Ka yi haƙuri Yayanmu kowanne dan Adam da bagiren ƙaddarar da yake tafiya akai sannan kuma ɗan adam ba ya zama babu jarabta, daɗin daɗawa Ubangiji yana sonka da rahamar sa shi yasa ya jarabe ka da jarabawa irin-irin ka cigaba da hakuri haɗe da takwalli in shaa Allahu komai zai zo ya wuce kamar ba a yi ba. Ni yanzu damuwata ɗaya ce da ba musan wane irin asiri ne Sadiya ta yiwa aunty Rumaisa ba barantana mu nemo shi kamar yadda muka nemo wannan.
"Kin san Allah Siyam ga baki ɗaya na ji na fara tsanar kaina domin duk ta sanadiyya ta ne mutane da ke ƙaunata ke fuskanta kalubalen.
"No, no, ka daina faɗar haka Yayanmu kamar yadda na faɗa ne ɗan adam baya zama babu jarabta duk wanda kaga Allah baya jaranbtarsa to kuwa ka bincike almurarransa.
Sun ɗauki dogon lokaci Siyama tana bashi baki yayin da shi ma ya gargadeta ta kada ta gayawa Daddy wannan maganar su ɓoye ta daga su sai Ubangijin talikai, domin basu san irin matakin da Daddy zai dauka ba idan ya ji wannan mummunan al'amari da Mami da Sadiya suka aikata.
Anan parking lot Siyama ta kwance layar sai ga farar takarda mai ɗauke da rubutun ajami da tawada ga sunansa da na Aydah ɓaro-ɓaro acikin takardar, sai lokacin ƙwaƙwalwarsa ta soma tunano masa irin abubuwan da ya dinga yiwa Aydah, nan da nan ya ji wata irin ƙaunar yarinyar tana ƙara samun masauki na musamman a zuciyarsa.
Kafin Siyama ta kona layar sai da ta fakaice idon Ab tayi snapping ɗinta as a evidence don batasan abun da gaba za ta zo ta haifar ba.
Ta yi masa sallama har ta ja mota sai ta tuna da bata gayamasa mutuniyar tasa ta dawo ba, sai tayi reverse ta baya ta dawo tana murmushi ta ce "Yayanmu Babynka fa ta zama 'yar gudun hijira ka bincike ta cikin gidanan tana nan ta tsiro daga gidan Mami.
Ta ƙarashe magana tana dariya zaro ido Ab ya yi cikin rawar murya ya furta "wai kina nufi baby Aydah tana gidanan?"
"Ai ya ma wuce wai Yayanmu domin mal Isah ya tabbatar min tana nan ciki shi ya buɗe mata ƙofa ta shigo ka dubata ɗakinta, wata kila tana bacci ne don jiya kwata-kwata bata sami bacci ba.
"Allah sarki my little Baby ki gaida gida Siyama bara na je naga hali da take ciki.
Ya karashe magana yana mai juyawa da sauri Siyama ta bi shi da kallo tana dariya a cikin zuciyata tana jin tausayinsa da na Aydah dukka.
Direct ɗakin Aydah ya yi yana tura ƙofa ya hango ta tayi dadai akan gado tana sharar bacci har da ɗan ƙaramin snoring, wani kalar tattausan murmushi ya saki "Baby troublemaker!
Ya faɗa a bayyane yana wani shafar ƙeyarsa yana ɗan iskan murmushi, a hankali ya maida kofar ya rufe har da su murza key tun kafin ya kai kan gado ya ji yadda gaban wandonsa ya ɗago da sauri ya kai hannunsa on his lap to hide his erection. Cike da jaraba ya kwanta kusa da ita ya yi gincire tare da tallaɓe gefen kansa da hannusa guda yana kallon innocent face ɗinta, ya ɗauki lokaci a haka yana kallonta daga bisani ya jawo ta zuwa jikinsa ya yi mata kyakkyawar runguma ya tura kansa cikin wuyanta yana sauke mata numfashi tare da wasu hot kisses, motsawa Aydah tayi sakamakon matse ta da ta ji anyi ta buɗe idanunta masu cike da bacci ta kallesa dasu bai masan tana yi ba sai kokari zura hannunsa yake yi cikin rigarta wai shi ya taɓa nono tun kafin ya kai ga taɓawa Aydah ta kabar masa da hannu ta tashi zaune tana yatsine fuska.
"Good morning my beautiful baby! Ashe kin dawo shi ne ba ki nemi ni ba na zo na tayaki bacci.
Murmushi gefen baki Aydah tayi.
"Ina kwana Yayanmu.
Aydah ta faɗa cikin

58 / 80