Kurman Allo Sakamakon Kin Karɓar Gaskiya by EEDAH ALIYU & ASMY B ALIYU

Author :  EEDAH ALIYU & ASMY B ALIYU Category :  KDP NOVELS

Chapter   53 / 80

156K to 159K   out of 237.2K words

maganarki ta kusa tabbatar ko?ba kisan Habibi raba mana girki ya yi ni da wannan kwailar yarinya ba.
Dariyar takaici Aunty Raliya ta yi kamin ta ce "Yoo bana gayamiki ba ai su maza da kike gani munafukai ne ke ce kike mata kallon kwaila shi ai ganinta yake yi daidai da ke.
"Uhm! Aunty daina fadar wannan magana domin idan ana sallah ba a magana ni kadai nasan irin dimaunta Abba da nayi a daren jiya ba ki ga yadda ya hauka cemin da dukka alama bai taɓa sani 'ya mace ba sai jiya ni fa ko yau sai na sake zuba masa wannan abu da kika bani dan ni naga amfaninsa aunty, ba ki ga yadda Abba ya dawo tamkar wani ingarman doki.
Dariya aunty Raliya ta kece da ita "yarinya ki ce kin zama 'yar gari?"
"Wallahi kuwa aunty ai al'amarin babba ne sannu a hankali sai na ɗauke hankali Abba kacokan ya dawo gareni ni kaɗai, sai na mantar dashi wacce kwaila.
Aunty Raliya ta ce "Da kyau ƙanwata gara ki nuna mata ruwa ba sa'an kwado bane.
Daga haka suka cigaba da hira yayin da Aunty Raliya sai ƙara koyawa Rumaisa yadda za ta mallake AB ta hanyar sex ta kuma yi mata alƙawari za ta sake kawo mata wasu magunguna mata masu zafi tare da rikita ƙwaƙwalwar namiji.




Love Story 2023/2024
#Jeeddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye novels
#Kurman Allo.










Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only




ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130


KATIN MTN Ta👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730


Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
‪+234 903 056 9336






*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.


*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar


*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu


*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce


*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari


*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan


Duka Biyar ɗin akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗaya 500


VIP💕🔥
Duk guda ɗaya 1k


NORMAL GROUP 500
VIP 1000
[1/17, 4:43 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)


NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU


Love Story
#Gwagwarmaya
#Team Tagwaye


072.


AB yana shirya wa ya fice daga gidan kafin ya fita sai da ya leƙa ɗakin Rumaisa ya gayamata ya fita, ta rako shi tana gani ya nufi ɗakin Aydah ta bata fuska duk ta bi ta haɗe rai. Koda Ya shiga ɗakin sai ya tarar da Aydah tana bacci bai tashe ta ba sai ya fito, Rumaisa tana nan tsaye akan staircase tana jiransa, tana gani ya yi saurin fitowa ta saki ɓoyayyiyar ajiyar zuciya suka jera side by side, Huwaila dake kitchen ta bi su da harara daidai ƙofar fita daga main parlor ya dakatar da ita ta sumbaci kumatunsa da lips ɗinsa wai good bye kiss ne aka basa shi kuma sai washe haƙora yake yi.
Sosai Aydah tasha bacci sai wuraren la'asar ta falka da sauri ta nufi bathroom ta watsawa jikinta ruwa ko zai sake daga kasala da take ji ta lulluɓe ta, tayi sallar azahar bata shi ba sai da aka yi la'asar tayi tunawa da hudubar da Siyama da Huwaila suka yi mata dinga kwalliya da saka tufafi masu kyau, shiyasa tana linke praymat ta nufi gaban dressing mirror ta ja stool ta zauna kasancewarta wacce bataso kwalliya iya powder ta shafa wacce ta dace da skin ɗinta, ta zizzirawa idanunta kwalli shi ma don ta tuna da yayanta yana so kwalli da ba don haka ba da ba za ta shafa ba, ta bi lips ɗinta da man lebe ba wata kwalliya a zo a gani tayi ba amman sai tayi wani irin kyau na ɗaukar hankali. Ta tashi ta nufi closet ɗinta gefen da sababbin tufafinta ta buɗe, ta dinga bin su da kallo daga ƙarshe ta ciro wani tsadadden lace red color wanda aka yiwa adon flower light green ɗinkin straight gown ta bi jikinta da khumurah tare da designer perfume Aydah bata iya dauri ba iyakancinta tayi ture ko yanzu shi tayi yayin ta saki kitson kanta ya sauka a shoulder ɗinta. Ta zura plate shoe ta dauki wayarta ta sauko ƙasa direct ɗakin Huwaila ta nufo da yake bata ganta a downstairs parlor ba.
"Maa shaa Allah barakallah! Kin ga yadda kika yi kyau Auta sai kace kece amarya.
Huwaila ta faɗa sa'ili da Aydah ta zauna kusa da ita murmushi kurum Aydah tayi "Ai sau uku ina zuwa duba ki sai naga baki tashi ba baccin naki ya yi nisa tausayinki ya hana ni tashe ki don nasan jiya ba wani bacci kirki kika yi ba.
"Uhm! Aunty Huwaila da kin sani ko tashe ni kinga ko da na tashi har lokacin sallar azahar ya wuce.
"Dama da yanzu nake da niyar na je na tashe ki to kuma sai wannan kodaddiyar amaryar ta kira ni na kai wa baƙinta abinci. Ke ci abinci kuwa?"
"Ban ci ba, bana ji yunwa idan dai da akwai raguwar smoothie a fridge zan sha.
"Akwai shi ma tashi mu je parlor na dauko miki har da cupcake akwai ban daɗe da gama shi ba nayi saboda baƙi da za a dinga yi masu zuwa gulmar gani amarya.
Dariya Aydah tayi tana faɗin kai "Aunty Huwaila da sharri kike duk ranar da bakinki ya subuce kika faɗin wannan sunan a gabanYayanmu za ku kwashe 'yan kallo ni dai ina gefe.
Hannunta Huwaila ta kama Aydaah ta miƙe yayin da Huwaila ta cigaba da faɗar "Ke rabani da wahala in shaa Allah ba zan taɓa wannan subul da baka ba don naga Yayanmu sai wani rawar ƙafa yake yi akanta.
"Atoh! Kema dai kya faɗa gara ki yiwa bakinki linzami.
Yayin da Aydah ta ƙarasa magana tana zipping bakinta,da wannan zance suka iso parlor Aydah ta nufi kujera ta zauna Huwaila kuma ta wuce kitchen ta dauko mata smoothie ɗin da cupcakes da ta zuba mata cikin plate. Aydah tana ci suna taɓa hira sai ga Rumaisa da ƙawayenta su uku suna saukowa daga bene, kallo guda Aydah tai musu ta kauda fusrkarta ta cigaba da cin cake ɗinta. Da suka iso tsakiyar parlorn sai ƙawayen nata suka tsaya sai da suka kare ma su Aydah kallon wulaƙanci sai kuma suka taɓe baki, sai guda daga cikinsu ta dubi Rumaisa tana wani irin yatsina fuska "Rumaisa wacece kishiyar taki acikinsu ita dai wannan tayi zubin 'yan ƙauye wannan kuma tayi kankanta da shiga other room?"
Wani guntun tsaki Rumaisa ta ja wanda yafi kama da na takaici kamin ta juya tayi pointing Aydah da bakinta "kin ganta nan kwaila nan ita ce uwargidan Abba Bashir.
Tana dasa aya suka kece da dariyar izgilanci har suna tafawa a tsakaninsu "Wai dan Allah Rumaisa da gaske kike yi wannan kwailar yarinya ita ce uwargidan Abba Bashir?"
"Allah kuwa ita ce ba ki ga lokacin da muka shigo parlor nan yadda ta kalleta ta watsar ba?"
"Na ko gani har acikin zuciyata na ce ina Rumaisa ta haɗu da yarinya karamar marar tarbiyya ashe-ashe!
Sai suka sake kwashe da dariya wacce tafi ta farko, Huwaila har ta buɗe baki da zimmar yi magana Aydah ta riƙe mata hannu tare da girgiza mata kai dole ta haɗiye martani da taso ta mayar masu. "Mtss! Gaskiya Abba Bashir ya ci baya wanda yake da ƙosasshiyar mace ga gaba ga baya ga ko'ina ya cika dam! Me zai yi da wannan jinjira?"
Ɗaya daga cikin ƙawayen Rumaisa mai suna khady ta faɗa.
"Gane min hanya ƙawata ai sunan tana matarsa ne kawai bai taɓa ko kama ɗan yatsanta da suna wani abu ba kinsan aure huce haushi ne aka yi masa.
Cewar Rumaisa tana wani bubbuɗa hanci.
"Aure huce haushi ko kuma dai na ƙarin haushi?
Kamila ta faɗa tana taɓe baki.
Anan ma dariya suka sake yi Aydah dai bata ce uffan ba sai cake ɗinta take ci tana haɗawa da smoothie, sai da suka gama yi mata izgilanci kala daban daban kamin su fice har parking lot Rumaisa ta raka su suna ƙara yi mata hudubar ta zage damtse ta kori Aydah daga gidan. Don wannan kwaila ba a kira ta da sunan kishiya ba.
"Auta meyasa kika hanani mayar wa waɗannan sakarkarun amsa?"
Sai da Aydah ta haɗiye cake ɗin bakinta kafin ta ce "Babu amfani aunty Huwaila gara ki bar su kawai su yi ta haukar su, su kaɗai ai ɗan hakki da ka raina shi ke tsokane maka ido ba dai kallon kwaila suke min ba.
Sai ta girgiza kai tayi ƙwafa sai kuma tasaki murmushi tare da faɗin "Mu tafi a haka ni kwaila ce amma wallahi sai wannan da ta raina ta hana mata rawar gabar hantse.
"Da kyau uwar ɗakina haka nake so ji da yarda Allah sai kin juya Yayanmu a tafin hannunki, sai kin sarrafa shi da masarrafi da babu wata 'ya mace a duniya nan da ta isa ta sarrafa shi.
Kamin Aydah tayi magana Rumaisa ta turo ƙofa don haka sai Aydah ta haɗiye maganarta,har Rumaisa ta fara tattaka mattakalar bene sai kuma ta tsaya ta waigo ta ce "ke 'yar aiki zo mu je ki gyara min parlorna.
Tana karasa magana ta juya tana wani jujjuya mazaunai. Daga Aydah har Huwaila suka bi ta da kallo baki buɗe Huwaila ta ce ba inda za ta sai da Aydah ta lallaɓa ta kamin ta je ta gyara mata parlor ɗin.
*HAMBURG GERMANY*
(Mercure hotel)
Sai da Maysun taci kukanta mai isarta shi dai Aliyu na Uku yana zaune dafe da goshinsa,yana jin kukanta har tsakiyar kansa amman ya gaza rarrashinta, abin ka da farar fata nan da nan fuskar Maysun ta kumbura tayi jajur ta ɗago da kumburarrin idanunta ta kalli side ɗin da Aliyu yake aranta ji take kamar ta taso ta rufe shi da duka domin duk abin da ya faru laifinsa ne. Cikin kakkausar murya wacce da jin ta kasan mai ita yasha kuka ta kira sunan Aliyu na Uku "Ali!! Ali ka faɗamin gaskiyar lamarin nan idan har kasan inda ɗana yake kada ka yi wasa da raunina na 'ya mace ka yi gaggawar haɗani da ɗana shi kaɗai ne gudan jinina a duniya domin kai ina da yaƙini a yanzu ka yi aure ka haifi wasu 'ya'ya saboda haka kada ka yi wasa da hankalina ka faɗamin ina Azhar yake?"
A hankali ya ɗago idanunsa ya jefa su cikin ƙwayar idonta wacce ke saurin kassara masa jinin jiki kallonta ya cigaba da yi da mamaki ga wani irin jaa da idanunsa suka yi wanda sai da gaban Maysun ya buga "Maysun sau nawa kike so nace dake bansan idan ɗanmu yake ba, da nasan inda yake Maysun me zai sa na ɓoye miki bayan nasan kina da cikakken hakki akansa.
Wani sabon kuka ta sake fashewa dashi ta kifa kanta gefen gado jiki a sanyayye Aliyu na Uku ya taso ya zauna kusa da ita ya dafa kafaɗarta cikin sigar rarrashe da son kwantar mata da hankali yake faɗin "Kuka nan ya isa haka Maysun na yi miki alƙawari matuƙar yaronmu yana raye sai na nemo shi zan dawo miki da Azhar wannan alƙawarina ne.
Da sauri Maysun ta faɗa jikinsa ta ƙamƙame sa cikin murya kuka take faɗin "Ali meyasa duk tsawon shekaru nan ba ka nemi ni ba bayan kasan akwai igiyoyin aurenka akaina shin Ali ko kadaina sona ne?"
Girgiza kansa ya yi yana ji tsohon miki da ke can ƙasan zuciyarsa. "Ali ka dube ni da kyau na canza na daina saka tufafin da ba ka so yanzu na zama cikakkiyar musulma dukka abubuwan da ba ka so Ali na daina dan Allah karka sake barina ina sonka ina so na rayu da kai har izuwa ƙarshen numfashina.
Dukka maganganu da Maysun ke yi Aliyu na Uku ba abun da yake yi sai jujjaya kansa domin shi kadai yasan irin halin kunci da ya share tsawon shekaru acikinsa da baya tare da ita Maysun ita ce mace ta farko da ya fara so kuma har kawo yanzu ita ce ke sarrafa zuciya da gangar jikinsa farin cikinsa yana tare da ita.
"Idan har da gaske har yanzu kina sona Maysun za ki rayu dani ki shirya mu tafi Nigeria tare mu nemo yaron mu a tare.
Cikin muryar kuka ta ce ta amince daman can Abbie ne matsalarta yanzu kuma ya mutu mahaifiyarta dake nan ƙasar Germany kuma batada matsala, don ta tsufa ita ma ta kanta take yi.
Bayan kwana uku Aliyu na Uku da Maysun suka dira a garin Lagos kasancewa gidan da yake su Anaal na ciki sai kawai ya kamawa Maysun hotel kamin ya nema mata gida.
*ABBA BASHIR MANSION*
Sai around 9:10pm AB ya dawo gida sa'ilin da ya shigo main parlor Huwaila kaɗai ya tarar a zaune tai masa sannu da hanya ya amsa tare da tambayarta Aydah ta ce tana ɗakinta, kaitsaye ɗakin Aydaah ɗin ya nufa hankalinsa kwace ya tura ƙofa Aydah dake zaune a gaban dressing mirror tana shafa mai tasaki towel ɗin jikinta sai faman massage ɗin 'yan mitsitsi abubuwanta da coconut oil ɗazu ne tayi browsing a Google tana neman abun da ke sa nonuwa su ƙara girma sai taci da massage ɗin boobs da coconut oil yana kara musu girma, Allah yasa tana da oil ɗin shi ne fa tana fitowa daga wanka ta dukufa ganawa bayin Allah azaba. Ashe ta manta bata rufe ƙofa ba, bata tashi tunawa ba sai da taga AB ya shigo yana yi arba da abun da take yi ya saki baki tare da zaro idanuwa"what the hell are you doing, baby?
Cikin sauri Aydah ta rarumi towel ɗinta ta mayar a ƙirjinta sai tayi rau-rau da idanuwa, cikin sanyi murya kamar za ta yi kuka take magana "Why would you come into my room without knocking on Yayanmu kai fa kace babu kyau shiga wuri out permission.
Murmushi gefen baki ya yi ya tako a hankali ya iso wurinta "Ni kam me kike yi ne haka baby sai na kamar kina murza no....
"Yayanmu Dan Allah karka ƙarasa faɗar sunan kai ba ka ji kunya ne?"
Dariya mai ƙaramin sauti AB ya yi yana girgiza kai "me zai sa na ji kunya ko kin manta nasan lokacin da bakida su.
Aydah ta ɗago tare da galla masa harara tana murguɗa baki sai ta miƙe tsaye tana ƙara dafe towel ɗinta ta kalle shi tana tuna sanda ya nemi zaucewa akansu,sai kawai ta sakar masa murmushi ta nufi closet ta buɗe ta ciro kayan baccinta.
A natse AB yake ƙara mata kallo yana wassafa nan da shekaru uku ko hudu Aydah za ta iya zama cikakkiyar budurwa kalar da yake so wata kila ma ta zarce yadda yake tunani ko zai ɗauki shawarar Abdulkarim ne ya dinga ɗora ta a hanya sannu-sannu yana biya mata karatu tana dauka Abdulkarim ya sha faɗa masa 'yan cwt 16 ɗinan sun fi daɗin sha'ani ko yanzu ma kafin ya shigo gida sai da Abdulkarim ya kara jaddada masa haka. To kodai zai dauki shawarar abokinsa ne don ko yace zai rabuda Aydah anan gaba idan ya tuna da halaccin Daddy a garesa ya ji, jikinsa ya yi bala'in sanyi. Har Aydah ta wuce ta gabansa ta shiga bathroom ta sako kayan baccinta yana tsaye ya yi nisa a duniyar tunani.
"Yayanmu!!
Aydah ta kira sa cikin ɗaga murya ya yi firgigit kamar wanda ya tashi daga bacci sai kurum ya shiga sosa ƙeya.
"Wai me ke damunka ne? Na ga ka zurfafa tunani.
Ya ja numfashi tare da saukewa ya ce "Ba komai bara na je nayi wanka ki dauko mana abinci ki kawo parlorna mu ci.
Ya ƙarashe magana tare da juyawa ya buɗe ƙofa ya fita, Aydah ta bishi da murmushi ta ciro ƙaramin veil daga closet ta yane kanta ta sauka ƙasa already Huwaila ta haɗa abinci ta dauka ta haura zuwa parlorn sa.


#Love Story 2023/2024
#Jeeddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye novels
#Kurman Allo.










Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only.


ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130


KATIN MTN Ta👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730


Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
‪+234 903 056 9336






*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.


*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar


*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu


*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce


*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari


*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan


Duka Biyar ɗin akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗaya 500


VIP💕🔥
Duk guda ɗaya 1k


NORMAL GROUP 500
VIP 1000
[1/18, 1:40 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)


NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU


#Love Story
#Gwagwarmaya
#Team Tagwaye


073.


Koda ta shiga parlor ɗin babu kowa aciki ta kunna kayan kallo tasaka zee world ta nemi kujera ta kame jin kaɗan da zamanta sai ga Rumaisa ta shigo cikin wata sexy transparent night gown har ɗan siririn pant ɗin jikinta ana gani, sai wani fitinannen ƙamshinta da ya cika parlorn ta kalli Aydah a ɗage ta taɓe baki, ita ma ta nemi kujera ta zauna bayan kamar mintuna goma sai ga AB ya shigo jikinsa sanye da fararen kayan bacci, idanunsa na sauka kan Rumaisa ya nemi natsuwarsa ya rasa nan da nan jarabarsa ta fara motsawa da kyar ya yi control ɗin kansa ya zauna ya umarce Aydah da ta zo tayi musu serving, Aydah kamar ta ce ba za ta iya ba don ta lura da mayataccen kallo da yake yiwa Rumaisa ita kuma sai rausayar da kai take yi cikin sigar jan hankali adaddafe Aydah ta tsakura abincin ta bar musu parlon, kamar jira Rumaisa take yi Aydah ta fice ta, tashi ta je ɗakinta ta dauko mango juice ɗin da ta zubawa AB men power aciki ta kawo masa daman tasan yana ɗaya daga cikin favorite juice ɗinsa. Cike da farin ciki ya karɓa ya shiga sha, sai da tabbatar da ya shanye ta tashi ta koma ɗakinta ta dauko wani matsi daga cikin kayan 'yar Sudan ta haɗo mata tun daga Sudan kimanin duba hamsin ake saida shi ɗan firitt acikin mini container, ɗan kaɗan ake matsawa kuma ba a wanke shi yana bala'in matse virgina mace za ta dawo budurwa koda an taɓa saninta 'ya mace wannan yasa Rumaisa ta siye shi so take kullum idan Ab ya yi tarayya da ita ya ji ta kamar shi ne farko da ya fara saninta 'ya mace. Jikinta har wani kalar rawa yake yi ta shige bathroom ta matsa mitsinta, da gangan taƙi komawa parlorn sa tayi kwanciyarta. Ab ya ji shiru-shiru Rumaisa bata dawo ba dama gogan naku ya fara ɗaukar charging da sassarfa ya shigo ɗakinta, tun daga bakin ƙofa ya cire rigar jikinsa. Wani kalan romance ɗin junansu suke yi hatta da bulbs sun kashe kashewa cikin fitar hayyaci AB ya zare pant ɗin jikin Rumaisa sai kawai idonsa

53 / 80