Kurman Allo Sakamakon Kin Karɓar Gaskiya by EEDAH ALIYU & ASMY B ALIYU

Author :  EEDAH ALIYU & ASMY B ALIYU Category :  KDP NOVELS

Chapter   54 / 80

159K to 162K   out of 237.2K words

ya sauka akan pant ɗin da ya jiƙe da jini cikin kaɗuwa ya zaro ido "ji...ji..jini habibty!
Ya faɗa cikin shaƙaƙƙiyar muryarsa da bata fita sosai saboda tsananin sha'awa, a tsorace ita ma Rumaisa ta taso daga kwance da take ta kalli pant ɗinta da AB ke nuna mata "Na shiga uku Habibi period ɗinan ne ya dawo.
Cewar Rumaisa kamar za ta rushe da kuka sakin pant ɗin Ab ya yi ya koma ya kwanta rigingine yana dafe mararsa ji yake ana kartarsa a mara, har wasu ƙwalla jaraba ke fitar masa a idanuwa, Rumaisa ta yi shiru tare da zurfafa tunani dukka yaushe ne ta gama period da za a ce ya dawo mata idan bata manta ba ana jibi fara bikinsu tayi wanka sai kuma ya dawo mata yanzu abun da bai taɓa faruwa da ita ba. Da ta matsanta wa ƙwaƙwalwarta da tunani sai ta alakanta hakan da wata kila sex ɗin da ya faru tsakanin ta da AB ne saboda shi ne first time ɗinta da wani namiji ya taɓa sani ta 'ya mace daman Kamila ta gayamata ana ganin jini a daren farko to amma wannan jini ba a daren farkonsu ya zo ba. Gudu kada ta hartsunawa kanta tunani sai kawai tayi watsi da al'amari ta, tashi ta shiga bathroom ta kimtsa jikinta. Koda ta dawo ta tarar da AB sai faman munguli yake yi dafe da mara,idanunsa sun kada sun yi jajur ita kanta da tayi arba dashi sai da gabanta ya faɗi musamman da ta tuna ita ce sanadin shigarsa wannan hali da saurinta ta ƙarasa kusa dashi ta zauna tana ɗora hannunta kan sumarsa tana shafa "i'm sorry Habibi period ɗina ne ya dawo amma zan taimaka maka ka sami relief okay?"
Su AB babu bakin magana sai gyaɗa kai yake yi Rumaisa ta miƙe ta cire rigar jikinta ta kashe musu bulbs, sosai ta baje basirar ta a ƙokarinta na gani AB ya sami natsuwa a maimakon haka sai ma ya ji abun da yake ji yana ƙaruwa yayin da ita ma Rumaisa ta gaji likis gabobbin jikinta ko'ina ciwo yake mata boobs ɗinta sai zogi suke mata kamar kan zai cire,duk iya ƙokarin Rumaisa kasa jurewa tayi batasan lokaci da ta hankada AB daga jikinta ta buga tsalle ta sauka daga gado tana yarfe hannayen, cikin fitar hayyaci AB ya taso ya wawuro ta, ya mayar da ita kan gado ya shiga tattaɓa ta "Dan Allah Habibi ya isa haka jikina ko'ina ciwo yake min.
"Ki yi haƙuri Habibty ki taimaka min nayi realizing ni kaɗai nasan irin azabar da nake ji a mara ta.
"Ba zan iya ba Habibi wallahi na gaji haba tun ɗazu kake abu guda da za ka yi realizing ɗin da zuwa yanzu ka yi ni dai ka kyaleni.
Ab bai kyaleta ba ya cigaba da nemawa kansa natsuwa, cikin fusata ta sake ture shi ta sauka ƙasa tana galla masa harara "Wannan wacce Irin jaraba ce Abba ni fa na gaji ba abin da za ka sake samu a wurina ehee!
"Rumaisa ni fa mijinki ne idan ba ki taimaka min ba wa nake dashi da zai taimaka min?"
Kallo uku saura kwabo tai yi masa ciki ta ja masa tsaki cikin gatsali ta ce "Ka ji ka da wani zance halan ni kaɗai ce matarka a gidanan, ita wancan da ka yi ikirarin ita ce uwargidan ka miye amfaninta?"Ka je wurinta na yafe mata kwana na ka je ka sami natsuwa a wurinta na yarje maka.
Duk da AB yana cikin hali tsananin bukatuwa hakan bai hana masa fahimtar wacce take nufi ba, ya zaro idanuwa "Habibty Aydah fa yarinya ce ƙarama ba za ta iya daukana ba idan har ba so kike na kisan kai ba ki daina alaƙanta wannan babban al'amari a tsakanin mu.
Wani kalan kishi da takaicinsa ya kama Rumaisa dan gani take yi ya ma raina mata da hankali, idan har Aydah bata isa ba miye amfaninta a wurinsa?" Saboda haka ta saki murmushin mugunta "To tun da ba zata iya daukarka ba batada amfani ka sake ta kawai,ni kuma nayi maka alƙawari zan yi ta ba ka farin ciki har izuwa ƙarshen rayuwata.
"Mtss! Gaskiya kina da matsala Rumaisa ke yanzu ko cewa nayi zan saki Aydah idan kina da hankali da tunani ai ke mai hanani ce.
"Auu! Haka ma za ka ce? To ka tafi wurinta mana da bata isa aure ba da ubanta bai aura maka ita ba, ka je ka sauke buƙatarka akanta.
Tana ƙarashe magana ta shige bathroom ta rufe ƙofa da key Ab ya bita ya dinga dukan ƙofar yana mata magiya, ita kam daɗi ne ya lulluɓeta sai ƙara maimata masa take yi ita fa ta yafe ya je wurin uwargidansa, tsabar takaici yasa shi baro mata ɗakinta ya nufi nasa, wanka ya yi da ruwa masu sanyi ko zai ji sassauci a maimakon haka sai ya ji sha'awar tasa ta ƙara karuwa bai san cewa magani bai ma fara aiki ba yanzu ne zai fara, jikinsa har wani kakkarwa yake yi haƙora sa na sama na haɗewa da na ƙasa da fari yaso ya yi ta maza ya danne abun da yake ji sai dai gangar jikinsa ta kasa bashi haɗin kai, ƙwaƙwalwarsa ta dinga tunano masa abun da ya taɓa wakana tsakaninsa da Aydah ya tabbata wannan romance ɗin kaɗai idan ya samu a yanzu natsuwarsa za ta dawo jikinsa,abubuwan Aydah sun fi masa na Rumaisa daɗi taɓawa duk da ya raina girmansu. Nan da nan tsigar jikinsa ta dinga mimmiƙewa da sauri ya tashi ya sauka daga gado ya saka jallabiya akan boxer ɗin jikinsa ya fice adaddafe ya isa ƙofar ɗakin Aydah cikin rashin sa'a ya tarar da ƙofar ɗakinta a rufe, ji ya ya kamar zai rusa ihu ya daɗe a wurin tsaye daga ƙarshe ya juya da nufi komawa ɗakinsa, sai kuma ya fasa saboda yanayinsa sai ƙara sauyawa yake idan har ya ce zai biyewa zuciyarsa zai cutu a banza dan haka ya dawo batareda da ɓata lokaci ba ya yi knocking ƙofarta. Aydah daman ba bacci take yi ba tun sanda ta baro parlornsa ta dawo ɗakinta take kwance cikin ƙunci da ɓacin rai, duk duniya idan da akwai abun da ta tsana yake sauri jefa ta cikin ɓacin rai bai wuce idan taga Rumaisa tana mannewa yayanta ji take kamar zuciyata za ta fashe. Kamar daga sama ta ji ana bubbuga mata ƙofa da sauri ta yada ganinta akan ƙofar "waye anan ko Aunty Huwaila ce?"
Aydaah ta furta cikin yanayin tsoro.
"Baby yayanki ne zo ki buɗe masa ƙofa.
Ab ya faɗa cikin rikitacciyar murya.
"Yayanmu kaine da gaske?
"Ni ne baby zo ki buɗe min.
"Yayanmu lafiya kake kuwa na ji muryarka ya shaƙe?"
"Baby banida lafiya idan ba ki buɗe min ƙofa ba mutuwa zan yi dan Allah ki zo ki buɗe kin ji?"
Aydah tana ji ya ambaci kalmar mutuwa tayi wani wawan tsalle tsalle ta sauko daga gado,tana faɗin "Na shiga uku Dan Allah Yayanmu karka ka mutu ka barni.
Ta karashe magana tare da buɗe ƙofar yana tsaye idanun sa ya yi masa jajur yana dafe da cikinsa.
"Innalillahi wa'inna illahim raji'un! Sannu Yayanmu shigo daga ciki na je na nemo maka magani.
Aydah tayi magana tana jawo hannunsa ya shigo ta maida ƙofa ta rufe dakyar yake iya cira ƙafafuwansa ya taka su koda ya isa kan gado ji yake yi kamar zai kife ƙasa, Aydah ta tausayinsa ya gama cikata dan har idanunta sun fara ciccikowa da ƙwalla ta zauna kusa dashi tana leƙa fuskarsa "Sannu Yayanmu halan cikinka ne ke ciwo?"
"Uhm!
Ya faɗa tare da gyaɗa kansa yana wani marairaice wa hakan kuwa ya ƙara tasirantuwa a zuciyar Aydah, duk ta bi ta ƙara rudewa sai sannu take masa, AB ya rasa ta ina zai fara wannan shi ake kira ga ƙoshi ga kwanan yunwa ga dai Aydah zaune a gabansa amma farga da kunya sun hana masa tabuka komai, cike da karaya zuciya ya kwanta akan gadon nata da yake jin sa wani irin ya rufe idonsa yana ji sanda ta hayo gado tana leƙa fuskarsa "Yayanmu ina ka ajiye first aid box na duba maka ko da akwai magani ciwon ciki.
Batareda da ya buɗe idanunsa ba ya ce "Baby ciwona bana magani bane ina ji mutuwa zan yi ki yi min addu'a kin ji?"
Yana rufe bakinsa Aydah tana faɗawa jikinsa ta ƙamƙame shi tare da fashe da kuka tana masa magiyar kada ya mutu ya barta idan ya mutu ita ma mutuwa za ta yi, yadda tai bala'in ƙamƙame shi yasa ya ji noti kansa na kwancewa daman mai nema a duhu ballantana an kunna masa haske, nan da nan ya saka hannayensa biyu ya zagaye tiny waist ɗinta, ya tura kansa cikin wuyanta yana sauke mata numfashinsa mai ɗankaran zafi sannu-sannu yake shaƙar ƙamshinta kamin ya saki ƙugunta ya shiga shasshafa ta, Aydah dai tayi lankwas a jikinsa tana ji yadda ake bi sassan jikinta da hannayensa kamar daga sama ta ji ya ɗago ta daga jikinsa ya cire rigar jikinsa tare da cire mata, ta ta tofa anan Aydah jikinta ya fara rawa ta kare ƙirjinta da hannayenta cikin fitar hayyaci AB ya ce "Baby idan kika hana ni mutuwa zan yi ko kina so na mutu ne?"
Aydah ta girgiza kai hawaye na bi kumatunta "To zo ki ji wani labari zan ba ki ba wani abu zan miki.
A tsorace ta ɗan matsa jikinsa da sauri ya rarumo ta ya manna ta a ƙirjinsa yana sauke numfashi, ɗan ƙaramin bakinta da ba zai taɓa mantawa da gardinsa ya lallaɓo ya haɗe da nasa, wani kalar sha yake yiwa bakin nata cikin wayau da dabara ya kwantar da ita ya bi ta ya yi mata rumfa da faffadan ƙirjinsa saboda faɗin ƙirjinsa ko gani Aydaah ba a yi da sauri ta tura hannayenta ta karkashin damtse hannunsa ta rufe boobs ɗinta "meye haka baby?"
Ya yi magana yana ɓata rai duk sai Aydah ta ji ta daburce ganinsa take yi tamkar wata sabuwar halitta ba yayanta da ta sani ba. Ta daga idanuwanta kaɗan ta kalle shi suna haɗa ido tai sauri runtse idanuwanta "Baby kada mu yi haka dake a yanzu wurinki kaɗai na ke da tabbacin magance matsalata idan kika hana ni samun natsuwa daga gareki wallahi komai zai iya faruwa dani.
Kaɗan daga cikin maganganunsa Aydah ta fahimci su yayin da waɗansu bata gama fahimtar su ba ta ji ya ware hannayenta daga rufe ƙirjinta da tayi.


#Love Story 2023/2024
#Jeeddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye novels
#Kurman Allo.








Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only




ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130


KATIN MTN Ta👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730


Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
‪+234 903 056 9336






*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.


*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar


*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu


*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce


*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari


*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan


Duka Biyar ɗin akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗaya 500


VIP💕🔥
Duk guda ɗaya 1k


NORMAL GROUP 500
VIP 1000
[1/19, 2:49 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)


NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU


#Love Story
#Gwagwarmaya
#Team Tagwaye


074.


Saukar tattausan lips ɗinsa ta ji akan ƙirjinta da sauri ta runtse idanuwanta gan-gan hakan da tayi yasa AB ya ɗago Ya kalli rufaffun idanuwanta murmushin gefen baki ya subuce masa hakan da tayi sai ya ba shi kwarin gwiwa cigaba da aiwatar da manufarsa, kowacce gaɓɓa dake jikin Aydah sai da AB ya bi ya lashe ya tande, tuni ruwan kan Aydaah suka tsiyaya jinin jikinta ya dasƙare ta rasa wacce duniya take. Bata dawo ainihin hankalinta ba sai da ta ji AB ya ware mata kafafuwa yana neman hanyarsa anan kam sai da ta saki kakkarfan ihu ta damƙe muscles ɗinsa ta riƙe su gan-gan, duk da AB bai ƙarasa shigewa wurin dukka ba ya ji notin kansa ya kwance ya shiga kurma ihu da sambatu marasa kan gado,da farin tausayin Aydah yake ji shi ya hana shi kutsawa dukka sannu-sannu da daɗi ya fara kai masa makura bai san sanda ya ƙarasa shigewa ba. Daga nan ya fara ihun kiran sunaye jama'a da fari Daddy da Mami ya fara kira da tafiya tai tafiya sai ya dawo kiran Sadiya da Siyama hatta Rumaisa da Abdulkarim sai da ya kira sunayen su, tsoro da mamaki suka lulluɓe ƙwaƙwalwar Aydah har ta shiga kokwanto kodai yayanta ya zare ne Allah na tuba idan ba zarewa yayi ba me zai sa ya dinga ihu yana kiran sunayen waɗannan mutane. Ga baki ɗaya Ab zaucewa ya yi ya manta da wacce nahiya yake ya cigaba da buga aiki babu kakkautawa ya manta da little Baby ɗinsa yake yi, tun Aydah tana kuka da hawaye da iface-iface har ta sadakat ta zubawa sarautar Allah ido. Sai ya zamana shi yana kuka ita ma tana yi sai dai kukansa yafi nata fita saboda ita muryarta ta shaƙe Ab bai tsaya ba har da ya amayar da dukka masifar da Rumaisa ta shayar dashi kamin ya yi collapsed a ƙirjin Aydah ga baki ɗaya ya sakar mata nauyinsa azaba ta zama mata bibbiyu ga zafi da mugun zogi da take ji a ƙasanta ga kuma nauyinsa da sakar mata saboda azaba dakyar take iya jan numfashinta. So take ta ce dashi ya ɗaga ta kada ya ƙarasa ta amma ta kasa magana ji bakinta take yi ya yi bala'in yi mata nauyi sannu a hankali AB ya fara sauke wani wahalalle numfashi sai kuma ya gangara gefen Aydah ya kwanta ya cigaba da sauke numfashi kamar wanda feverish ya kama, jikinsa na rawa. Ita kuma ta ƙanƙame jikinta tana rera kukan da babu hawaye ƙasa-ƙasa yadda muryarta ta dusashe yasa kukan nata baya fita sosai, sai da AB ya share kusan ten good minutes kamin natsuwarsa ta gama dawowa jikinsa ya tuna aika-aikar da ya yiwa Babynsa ya yi zubur ya tashi zaune ya kalleta yaga idanunta a rufe tana kuka amman babu hawaye lips ɗinta sun yi jajir nan da nan tausayinta ya dirar masa a ƙahon zuciya, ya matsa jikinta yana tattaɓata tare da kiran sunanta shi fa ya zaci ko ta sheƙa barzahu Kwata-kwata bai ji sautin kukan da take yi ba, cikin fitar hayyaci ya rarumo ta zuwa jikinsa "Baby Aydah! Baby Aydah ki buɗe idanunki dan Allah karki ki mutu na shiga uku na kashetaaaa!
Ab ya ƙarashe magana da sauti mai ƙarfi hakan yasa Aydah ta buɗe kumburarrin idanunta ta kalle shi dasu cikin nauyin harshe ta furta "Yayanmu!
Wata ƙarfaffiyar ajiyar zuciya Ab ya sauke tare da rungume Aydah gan-gan kamar zai maida ta cikinsa, sai kuma ya dinga sauke mata kisses akan kumatunta da tsakiyar kanta "I'm sorry Baby Yaya Abba mugu ne bai kyauta miki ba ki yi hakuri ki yafe masa.
Duk da tana ji kanta wani irin hakan bai hana mata ɗagowa ta kalle shi tana cuno baki "yayana ba mugu bane kuma ni bai yi min komai ba asalima abun da yake hakkinsa mallakinsa ya karɓa ko kaɗan ban ji haushinsa ba.
Tsananin mamaki da furucinta ya haifar masa bai sanda ya yi kabbara ba "Allahu Akbar! Ya ƙara rungumeta yana jin ƙaunarta tana huda jinin jikinsa, daga shi har ita a lokaci guda kasala da zazzaɓin suka rufe su yana so ya ɗaga ta su yi wanka sai dai zazzaɓi da yake ji sai daɗa ƙaruwa yake yi dole ya ja musu duvet ya kunduddune su, kana ya mannata a jikinsa zafin jikinsu yana ratsa fatar jikinsu da yake su dukka babu mai kaya a jikinsa babu ɓata lokaci wani irin naunnayan bacci ya ɗauke su. Misali ƙarfe 8 na safe Aydah tai nasarar farkawa ta shiga ware idanunta da suka yi mata bala'in nauyi a hankali har ta gama sauke su akan kyakkyawar fuskar yayanta, tai masa kur tana kallonsa ji take kamar ta cinye shi kamar ta dauwama a haka tana kallonsa. AB bai masan tana yi ba,baccinsa yake yana sauke numfashi cikin natsuwa da kwanciyar hankali, daga bisani ƙwaƙwalwarta ta dinga yi mata backwards ɗin abun da ya faru tsakaninta da yayanta a daren jiya nan take ta ji wata irin matsananciyar kunyarsa ta lulluɓeta, tana ji ba za ta sake iya haɗa ido dashi cikin ƙarfin hali da dauriya ta soma kokarin tashi zaune dakyar ta samu ta tashi ɗin ta ɗauki night gown ɗinta ta mayar. A hankali take bin ɗakin da kallo har yanzu dakin yana da raguwar duhu kasancewar window ɗin suna rufe da curtain, so take ta sauka a hankali daga kan gado ta shiga bathroom bataso ya ji tashin ta batasan cewa tun sanda ta farka shi ma ya yi nasarar tashi kallon da take masa ya hana shi buɗe idanunsa Aydah ta sake yunƙurawa a ƙaro na biyu tsananin zafin da ta ji ya ratsa ƙasanta yasa ta sakin ɗan ƙaramin ihu, da sauri AB ya tashi shi ma rigarsa ya dauka da ke yarshe akan marbles a gaggauce ya mayar a jikinsa. Aydah tana ƙyalla ido taga ya tashi tai sauri komawa ta kwanta ta ɗauki pillow ta danna akanta ita a dole kunyar yayanta take ji, kyakkyawan murmushi ne ya sake subuce masa duk yadda yaso ya taimaka mata fafur Aydah taƙi sai ma tasa mishi kuka dole ya fita kamin ya wuce ɗakinsa sai da Ya leƙa ɗakin Huwaila ya faɗa mata ta je wurin Aydah bata da lafiya domin yasan a shekarun Aydah ba za ta iya kula da kanta ba dole tana buƙatar mataimaki AB yana wanka yana tuna moment ɗinsu da Babynsa wani irin nishaɗi da farin ciki ke ta kwararo masa, gamsuwar da ya samu a jikin kwaila da ya gama rainawa ba same shi a jikin mai manya abubuwa ba asalima yanzu ne yake ji kansa cikakken namiji wanda ya amsa sunansa ango. Ashe dai kallo kitse yake wa rugo Aydah ta zama raina kama kaga gayya yarinyar ta shayar dashi ruwan mamaki ya tuna da zance Mami da ta ce idan ya haɗa shimfiɗa da Aydah sai kakkarya ta, sai ta kwana a gadon asibiti blah,blah,blah,blah shi kansa abun da zata kenan sai gashi Aydah ta tashi sumul duk da bai da yaƙini akan bai ji mata rauni ba amma duk da haka tayi kokari don bai zaci

54 / 80