Kurman Allo Sakamakon Kin Karɓar Gaskiya by EEDAH ALIYU & ASMY B ALIYU

Author :  EEDAH ALIYU & ASMY B ALIYU Category :  KDP NOVELS

Chapter   59 / 80

174K to 177K   out of 237.2K words

tattausar murya.
"Lafiya ƙalau Babyna ban san haka kika yi kewata ba ai da tun jiya na gudu dake.
"Ni fa ba don kai na dawo ba.
"Iyee to saboda wa kika dawo.
"Saboda aurena don banaso Mami ta kashe min aure.
Aydah ta faɗa cikin tabara, tana wani cuno baki.
Zaro idanuwa AB ya yi yana mamakin yaushe 'yar kwailarsa tayi baki har haka.
"Baby yaushe kika yi baki kodai dan karatun da na fara ɗora miki ne ya buɗe wannan ɗan tsurut ɗin baki nan naki mai kama da gidan tsuntsu?"
Da sauri Aydah ta rufe fuskarta da tafukan hannayenta, tana faɗin.
"Dan Allah Yayanmu ka daina faɗar irin zantuka irin wannan ni wallahi kunya kake sani ji.
Dariya ya yi tare da fizgota ta faɗo kansa ya kwantar tare da ɗora ta akan cikinsa, ya kai bakinsa ya yi mata rada a kunnen "Baby Aydah ta gudu gidan Mami ta dawo wurin yayanta mai bata abin daɗi.
"Wayyo Allahna Yayanmu ka daina Allah kunya nakeji.
"Ni kuma kunyar ce nake so na cire miki dukka ki dawo kamar ni.
Ya ƙarashe magana tare da mirgina ta, ta koma ƙasa ya yi mata rumfa yana ƙoƙari kai bakinsa akan lips ɗinta ta kauda fuska "Yayanmu ban yi brush ba.
"Wayau dai kike so yi min baby ki hana ni abin daɗi.
Ya mutsa fuska Aydah tayi kamar za tayi kuka "Ni kam na shiga uku da kai Yayanmu za ka ɓata ni.
Karan hancinta ya ja "Ai yanzu kin kusa ki zama 'yar hannu sannu-sannu da kanki za ki dinga neman abin da....
Da sauri Aydah ta rufe masa baki tana girgiza kai dakyar ya kyaleta ta, ta shiga bathroom ta yi wanka tare da wanke baki a tunani Aydah koda za ta fito ya fice tana buɗe kofa ta ganshi kwance yana dannar wayarsa. Sai lokacin ta lura da takalma a ƙafarsa gashi ya hau mata gado da sauri ta zo ta sauke mai ƙafafunsa ƙasa tana mita "Kai Yayanmu wannan wacce irin ƙazanta ce za ka hau min gado da takalmin a ƙafarka.
Ajiye wayarsa ya yi yana kallonta yake faɗin "uhm! Su Baby Aydah manya yaushe kika fara tsafta yoo ni idan an ce na lissafa kazamai sunanki ne na farko da zan fara ambata.
Kukan shagwaɓa tasa tana yi tana bubbuga ƙafafu "wallahi ni ba kazama bace Yayanmu ka daina kirana da kazama banaso.
Sai da AB ya fakaice idonta ya fincike towel ɗin jikinta wani ihu tasa ta faɗa jikinsa dama abun da yake so kenan don yana gani nakedness ɗinta ya gigice.


#Love Story 2023/2024
#Jeeddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye novels
#Kurman Allo.








Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only




ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130


KATIN MTN Ta👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730


Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
‪+234 903 056 9336






*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.


*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar


*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu


*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce


*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari


*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan


Duka Biyar ɗin akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗaya 500


VIP💕🔥
Duk guda ɗaya 1k


NORMAL GROUP 500
VIP 1000
[1/24, 2:11 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)


NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU


#Love story
#Gwagwarmaya
#Team tagwaye Novels


080.


Wasanni masu zafi da rikita ƙwaƙwalwa ya shiga yi da ita duk wata gaɓɓa ta jikinta sai da AB ya tsotse ga baki ɗaya ya fitar da 'yar mutane daga hayyacinta sai faɗar yake "baby taɓa min nan tsatso min nan.
Babu musu balle gardama Aydah take masa abun da ya umarce ta ai kuwa ɗan taliki nan notikkan kansa suka ƙara kwancewa ba ka ji komai sai ihu da gurnaninsa cikin ƙanƙani lokaci ya sami natsuwar da jiya ya kasa samu a wurin Rumaisa ya wani rungume Aydah yana sauke mata numfashinsa a fuska cikin sarƙewar lafazi ya kira sunanta.
"Baby Aydah!
"Uhm!
"Ke ɗin ta daban ce kuma ta musamman sai yanzu nasan me ake nufi da kalmar “jindadi” ba komai yasa na fahimci hakan ba sai kasancewarki acikin rayuwata. Baby kin zamo wani jigo mai girma da daraja a idanuna bantaɓa tunani alaƙa ta dake za ta juye izuwa wannan babban matakin ba. Tunanin na yana da damar zuwa ko'ina ne, amma ina mamakin yadda yake zuwa ga naki tunanin a koda yaushe. Duk sanda na kadaice tare dake na kan ji ni acikin natsuwa marar misaltuwa Aydah kin zama zinariya acikin dubban mata kin cancanci na mallaka miki wannan duniyar, tawa ke kaɗai na miƙa miki ragamar shugabancin mafi girma acikin zuciyata.
"Uhm! Yayanmu kalamanka daɗi sai dai daɗinsu ya hanani fahimtar me kake nufi ne da kuma ma'anar su.
Sanyayyar dariya ya yi yana sumbatar forehead ɗinta "Ba lallai bane ki iya fahimtar kurman allona ba baby amman ina fatar anan gaba ki fahimci cewa kece mace ɗaya da ta iya mallakar duk wasu abubuwan da mace ke buƙata na ƙawatuwa halitta da saukar da natsuwa agareni ashe kece mafarkina da na daɗe ina yi na wata Kyakkyawar surar wacce a koda yaushe ke zuwa min a mafarkina, tattausar fatar jikinki da waɗannan abubuwan naki masu cike da daɗin taɓawa sune mafi kyawun bangarorin jikinki da suka tafi da ruhi da gangar jikina.
"Yayanmu!
"Baby.
"Yayanmu bansan meyasa nake ji daɗin kalaman nan da ke fitowa daga bakinka ba, bansan meyasa nake jin su tamkar wasu na musamman ne duk da bana iya fahimtar manufarsa Amman zan iya cewa da kai ina ji natsuwa tare da wani irin nishaɗi yana shiga ta ni dai nasan ba zan iya rayuwa idan babu kai ba Yayanmu, ina ji kamar kaine jini da ke sarrafa gangar jikina.
Sosai ya ƙara shigar da ita jikinsa yana ji shi ma ba zai iya rayuwa idan babu ita a duniyarsa ba duk da har yanzu bai gama tantance kalar mizanin da matsayinta yake dashi a zuciyarsa.
Kalaman Aydah ba ƙaramin daɗi suka haifar masa ba duk da yana kallon kansa a matsayin wanda bai iya tsara daddaɗan kalamai ba amman domin ya faran zuciyar Aydah sai ƙiƙƙirar su yake yi domin ta cancanci fiye da hakan a garesa, fahimtar da ya yi kamar kalaman nasa suna neman ƙarewa sai kawai ya sauya akalar zancensa zuwa harshen mafi sauƙi da yafi kwarewa dashi.
"I'll never stop trying. I'll never stop watching as you leave, I'll never stop loosing my breath everytime I see you looking back at me. I'll never stop holding your hand. I'll never stop opening your door I'll never stop choosing you Baby in my bed and I'll never stop get used to you.
Ya ƙarashe magana tare da sake manna mata kiss a lips ɗinta "bari na je nayi wanka ke ma ki shirya ki sauko ƙasa ki ci abinci banaso zama da yunwa kin ji my hot Babe?"
AB yana zare Aydah daga jikinsa tayi sauri sunne fuskarta a pillow ita fa har yanzu ta kasa sakewa da yayan nata wasu abubuwa idan yana yi mata su bala'in kunyarsa take ji har ya mayar da wandonsa ya fita Aydah bata daina mamakinsa ba wai da gaske wannan yayanta ne yake mata zafafan abubuwa masu rikitar da lissafi.
Cike da karsashi Ab ya isa master bedroom ɗinsa kaitsaye ya wuce bathroom yana wanka yana tuna moment ɗinsa da Aydah ko a mafarki aka ce masa hakan za ta faru tsakanin su ba zai yarda ba. Wai yau shi ne ke bin 'yar ƙaramar yarinya ko ƙaramar ma Aydah Babynsa yana shagalinsa da ita duk daɗin da ya kwasa bai hana masa ji wani irin kamar abun da yake mata ba daidai bane yana gani kamar akwai cutarwa duba da har yanzu she's still teenager bai dace ace tasan ɗan namiji a wannan shekarun nata ba. A hankali ya saukar da idonsa akan mazantakarsa yaga girmanta shi kansa sai da ya ji tausayin Aydah ya tsirga masa.
Gimbiya Rumaisa ana can kan gado hangame da baki tana kwasan bacci abinta sai da rana ta fito ta hantse sannan ta farka shi ma fa a dalili kiran wayarta da ake ta faman yi babu kakkautawa, ranta abace ta farka sai da tayi doguwar hamma tare da miƙa ta saki wata 'yar ƙaramar tusa, sannan fa ta sakko daga kan gado ta nufi wayarta da ke aje akan dressing mirror, sunan Aunty Raliya ta gani akan iD shiyasa tai sauri kiranta daman ko bata kira ta ba dole za ta nemi ta don magani da ta faɗa mata ta siya tasha bai mata aiki ba duk da tasan yayarta ta, kwararriyar likita ce ta fannin mata.
Aunty Raliya tana picking Rumaisa ta shiga zayyana mata damuwarta "Aunty na ce kodai za ki haɗa ni da wani likita da kike da good connection dashi anan Kano.
Rumaisa ta faɗa tana jin wani irin abu yana tokare mata maƙoshi.
"Shi kenan bari nayi magana da doctor Sameer matawalle kwararre ne ki je asibitin sa in shaa Allah za a dace. Sannan kuma ki dakatar da shan wadancan magunguna na mata har ki sami lafiya.
"To Aunty nagode.
Sai da Aydah ta sake yi wanka sannan ta shirya cikin short mini skirt da flora half vest ta saki kitson kanta, bata yi kwalliya ba ta dai ɗan shafa lip balm a labbata jikinta na fitar da sanyayyen ƙamshi Huwaila tana ganinta ta sakar mata murmushi "oyoyo da uwar ɗakina ashe tare ku ka zo da Siyama shi ne bata faɗamin ba na tanadar miki karin kumallo mai rai da lafiya.
"Yaya Siyam kuma?"
Aydah ta furta da mamaki.
"Eh! Ko batare da ita ku ka taho ba?"
"Ni kaɗai na taho aunty Huwaila don koda na fito yaya Siyam tana bacci bata tashi ba.
"Ikon Allah! Ai kuwa Siyama ta zo gidanan da sassafe nan da wancan rigimammiya ce sai na ce ko fitinarta ce ta motsa shi ne ta zo wurin Yayanmu neman magana.
"To kodai yaya Siyam taga lokacin da na fito shi ne ta biyo bayana?"
Aydah ta faɗa tana kallon fuskar Huwaila wacce har yanzu ita ma da raguwar mamaki akan fuskar ta, ta.
"Wata kila haka ɗin ne je ki dining na kawo miki karin kumallo yanzu nan na kammala.
"Aunty Huwaila ki haɗa da Yayanmu shi ma bai yi breakfast ɗin ba.
Huwaila ta amsa mata da to Aydah ta juyo ta baro kitchen ɗin ta wuce dining room ta zauna.
*KIM'S AUTOMOBILE INDUSTRY LAGOS *
Anaal tana zaune a office ɗinta damuwa tana neman tai mata yawa tun jiya da Abbu ya kira ta ta je ta sami shi a the george hotel ta haɗu da wannan balarabiya matarsa, hankalinta ya yi mummunan tashi tun sanda ta baro hotel ɗin take cikin wannan yanayi na damuwa ba don komai ba sai irin tattali da zallan ƙauna da taga yana nunawa wannan balarabiya ɗin da ya kira da sunan matarsa. Bata taɓa ganinsa cikin farin ciki da walwala ba sai jiya a gabanta yake nunawa Maysun soyayya irin wacce bata taɓa gani ya nunawa mahaifiyarta ba wanda hakan ba ƙaramin kona mata rai ya yi ba, musamman da ta tuna da irin zaman da yake yi da mahaifiyarta, ta duk da Hajiya Safiya ta kasance mace mai haƙuri da kawaici ga sani ya kamata amma har illa yau Aliyu na uku ya kasa bata matsuguni mai girma a zuciyarsa kamar dai kwatakwacin wanda ya ba wa Maysun a ganinta mahaifiyata, ta cancanci ya ƙaunace kamar yadda yake ƙaunar Maysun. Tausayin ummie ta ne ya lulluɓeta ko wane irin hali, za ta shiga idan tasan da labarin mijinta wanda ta bashi yarda akwai wani Kurman allo da ya ɓoye ya kasa bayyana mata. Ita ko kaɗan damuwarta mahaifiyarta bata damu da hali da mai babban ɗaki da raguwar 'yan uwa Abbu za su shiga ba idan su kasan da wannan labarin damuwarta umminta wacce sanadin hali ko in kula da Abbu yake nuna mata ta kamu da cutar hawan jini sosai Anaal take gani rashin adalcin Abbu ga umminta,wanda hakan ne yasa ƙiyayyar Maysun tai mata shigar kutsu a zuciyarta. Ƙwaƙwalwarta ta shiga tunano mata yadda tasan da wanzuwa Maysun a duniyar Abbunta.
*FlASH BACK*
Wata rana Aliyu na Uku yana kwance a ɗakinsa dake gidansa dake unguwar Victoria island, wannan ita ce ranar da ba za ta taɓa gushewa a tarihin rayuwar Anaal Aliyu na uku. Yau ta kasance ranar weekend ne dukkansu suna gida twins suna bangaren su ita ma tana nata tun jiya Aliyu na Uku yake fama da zazzabin mura sani da Anaal tayi sosai mura take wahalar da mahaifin nata yasa tana tashi ta shiga kitchen ta dafa masa shayi mai ɗauke da tafarnuwa da kanufari sai 'yar citta ɗanya wanda ko a birnin kudu shi taga umminta tana dafa masa a duk sanda mura ta kama shi kuma shayi ne kaɗai ke warka masa da mura da wuri dalili da yasa ta koyi dafawa kenan, tun da tasan anan Lagos bashi da mai dafa masa. Tana kammala dafa shayi ta juye a ɗan madaidaicin flask ta ɗora akan tray haɗe da mug da container ɗin zuma, tana zuwa part ɗinsa ta tarar da baya cikin parlornsa sai kawai ta wuce master bedroom dinsa saboda batada shamaki da ɗakinsa, muradi dai ta nemi iznin shiga. Tana zuwa tayi knocking sai dai ba a amsa ta ba Anaal ta daɗe a tsaye tana knocking bata ji Abbu ya bata izinin shiga ba sai tayi tunani ko ciwon nasa ne ya yi tsanani saboda tasan mura bata masa da wasa, da sauri ta tura ƙofar ɗakin nasa ai kuwa ta hango shi kwance cikin duvet da sauri ta aje tray ɗin hannunta akan bedside drawer, ta zauna dai dai saitin da fuskarsa take ta kai hannunta a forehead ɗinsa ta ji zafi miƙewa tayi da zimmar ta dauko hand towel a bathroom ta jiƙa shi da ruwa ta ɗora masa a goshin nasa sai kawai idanunta suka sauka akan gefen pillow da yake kwance wasu daɗun hotuna ta gani da sauri ta dauko su ta dinga kallonsu ɗaya bayan ɗaya yayin da gabanta ke wani irin dokawa a dalilin a Abbunta da ta gani da wata mace wanda ba umminta ba ga kuma wani yaro wanda aƙalla ba zai haura shekara ɗaya zuwa biyu ba mai matuƙar kama da Abbu kamar an tsaga kara. Wani irin tsoro ne ya darsu a zuciyarta bata dawo daga duniyar da ta lula ba ta ji Abbu ya fincike hotunan da daga hannunta ya wani haɗe fuska don kada ta kawo masa wargi "waya ba ki izinin shigo min ɗaki kai tsaye Anaal?"
"Abbu na zo na kawo maka tea dinka ne, na dinga knocking ba ka bani izinin ba shi ne na tsorata na shigo don na duba ka.
"To da izinin wa kika ɗauki waɗannan hotuna?"
"Abbu ka yi haƙuri bansan hakan zai ɓata maka rai ba.
"Tashi ki fice min daga ɗaki.
"Abbu Dan Allah ka faɗamin alaƙar ka da wannan matar da yaronta?"
"Anaal ki fita nace!!!
Ya ƙarashe magana cikin shouting da sauri Anaal tashi ta fice daga ɗakin bayan kwana biyu da faru al'amari Abbu ya zaunar da ita ya yi mata cikakken bayani akan Maysun ya kuma saka ta ta ɗaukar masa alƙawari ba za ta gayawa kowa ba wannan yasa Anaal ta binne wannan ɓoyayyen sirrin acikin zuciyarta batareda da ta fitar dashi ba.
*FLASH BACK END*
Anaal ta sauke ƙarfaffiyar ajiyar zuciya tana ji wani irin tuƙuƙi a cikin zuciyarta sai kuma tasaki wani tattausan murmushi tare da duka desk ɗin gabanta ko me ta tuna oho! A gaggauce ta fice daga office ɗin nata kai tsaye parking lot ta wuce anan ta haɗu da Zayeed yana ƙoƙarin parking motarsa duk horn ɗin da yake mata bai sa ta tsaya ba, ta ja motarta da wani irin speed ta fice daga company.
*ALHAJI BASHIR MANSION*
Har Siyama ta shige ɗakinta bata haɗu da kowa ba a downstairs parlor, tana fitowa daga wanka Mami tana shigowa ɗakin nata.
"Ina Aydah?"
Tsuru-tsuru da idanu Siyama tayi ta rasa wacce amsa za ta ba wa Mami.
"Wai ba magana nake miki ba kin wani kakkafe ni da idanu kamar wata sa'arki.
"Mami yanzu nan na tashi daga bacci kuma koda na tashi bata ɗakinan ki duba ta a downstairs parlor.








#Love Story 2023/2024
#Jeeddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye novels
#Kurman Allo.








Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only




ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130


KATIN MTN Ta👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730


Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
‪+234 903 056 9336






*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.


*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar


*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu


*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce


*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari


*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan


Duka Biyar ɗin akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗaya 500


VIP💕🔥
Duk guda ɗaya 1k


NORMAL GROUP 500
VIP 10000[1/25, 1:42 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)


NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU


#Love story
#Gwagwarmaya
#Team tagwaye Novels






081.






Babu inda Mami bata nemi Aydah ba acikin gidan bata ganta ba,kai tsaye Mami ta nufi bangaren Daddy,sai famar huci take daga kai Daddy yayi ya kalleta ganin ko sallama batayi ba ta faɗo masa parlor zama Mami tayi fuska babu walwala take faɗawa Daddy,ta duba ko'ina bataga Aydah ba tasan kuma babu inda zata koma sai gidan Abba. Kuma tasan shine yazo ya dauke mata yarinya saboda bayada kunya.
Wani murmushin gefen baki Daddy,yayi har aransa yasan Abba ba zai zo ya ɗauki Aydah batareda ya nemi izninsu ba. Sai dai ita Aydah ta gaji ta koma gidan mijinta, Daddy bai ce komai ba ya dauki wayarsa ya shiga kiran wayar Abba Bashir tun kafin ta katse AB ya daga da respect a muryarsa yake gaisheda Daddy, Daddy ya amsa yana tambayarsa jikinsa, cike da kunya AB ya amsa ko kaɗan bayason Daddy ya rika tambayarsa yanayin jikinsa. "Aydah ta dawo gidanka ne?"mun duba ko'ina a gidanan bamu ganta ba.
Wata irin kunya ce ta rufe AB duk yabi ya daburce yadda ya yi ne ya tabbatarwa da Daddy,Aydah tana gidan. Sai kawai Daddy ya kashe wayarsa batareda ya jira amsar da Abban,zai basa ba ya mayar da kallonsa wurin mami yace
"Ta koma gidanta zan baki shawara ki daina sakawa yaran nan ido mariya dan watarana kar su baki kunya musamman Aydah dake da zallar kurciya tana ganin komai tayi daidai ne a wurinta kinga yanzu bata nemi izinin ki ba ta koma gidan mijinta da ƙafafunta.
Mami na huci ta miƙe tsaye tana faɗin."ko dai shi munafukin ya hure mata kunne yazo ya ɗauketa to wallahi zai gamu dani.
A fusace Mami ta ƙarashe tare da ficewa daga parlorn na Daddy,tana jin wata kwallar takaici na taruwa a idanunta

59 / 80