Author : EEDAH ALIYU & ASMY B ALIYU Category : KDP NOVELS
lulluɓe masa ƙofufin hanci, ya sauke ajiyar zuciya "Yayanmu ga abincika na kawo ma na fahimci kwanan nan baka so cin abinci da alama so kake ulcer ta kama ka aunty Rumaisa ta tuhume ni da rashin kula mata da kai. Wani sakatoto da baki AB ya yi yai mata kur da idanuwansa, wani irin mayataccen kallo yake mata tsigar jikinsa na tashi Aydah ta iso gabansa ta ɗora tray akan centre table, sunkuyawar da tayi matasan boobs ɗinta suka kara fitowa AB ya ƙara rikicewa ya haɗiye yawu har sai da adams apple ɗinsa ya yi wani bala'in motsawa jikinsa ya dauki charging yasan ya yi matuƙar kokari tsawon lokaci da ya dauka yana jurewa yana kare hakkokin ubangiji bai taɓa kusanta zina ba, haka zalika shi lafiyayye ne dole yana bukatar mace a halin yanzu an kai stage ɗin da haƙurinsa da juriyarsa sun ƙare, musamman yanzu da yaci karo da nonuwan Aydah da suka birkita masa lissafin ƙwaƙwalwa. Aydah batasan me ke faruwa da yayan nata ba sai kawai ta nufi fridge ɗin da ke cikin parlorn nasa tana faɗin "Bari na dauko maka drinks da ruwa Yayanmu.
Yanda ta juya tana tafiya duk da bata da butt amman yanayin tafiyarta da yanda rigar jikinta tabi ta lafe a jikinta ya ƙara gigita AB, bai san sanda ya miƙe tsaye ya bi ta Aydah tana maida murfin fridge ta rufe juyawar da za tayi sai taga AB tsaye a bayanta idanunsa sun kada sun yi jajur wata irin jaraba yake ji tamkar zai ci babu.
#JEEDDAH ALIYU
#ASMY B ALIYU
#KURMAN ALLO
Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
+234 903 056 9336
*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar ɗin akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗaya 500
VIP💕🔥
Duk guda ɗaya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
[1/10, 11:28 AM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
Love Story
#Gwagwarmaya
#Team Tagwaye
064.
Ba ƙaramin tsorata Aydah tayi ba da ganinsa don har jikinta ya fara rawa a zatonta dukanta zai yi idanunta har sun cicciko da ƙwalla cikin sarƙewar murya ta furta "Yayanmu Dan Allah kayi haƙuri karka dake ni.
"Shhhhh!
AB ya faɗa tare da ɗora yatsansa akan lips ɗinsa daga shi har ita bugawar zuciyoyin su ya kara gudu matsawa ya yi ya haɗe tazarar dake tsakaninsu a rikice Aydah ta ja da baya, bayanta ya buge jikin fridge sai kawai ta ƙara rikicewa Ab ji yake buƙatarsa na kara hauhawa, ba kuma zai iya control ɗin kansa ba infact ya manta da wacece Aydah a gurinsa burinsa a yanzu ya sami natsuwa ya rage loading dake dankare da mararsa haɓarta AB ya kama ya ɗago fuskarta a hankali ya shigar da ƙwayar idonsa acikin nata kasa jure cigaba da kallon cikin idanunsa Aydah tayi sai kawai ta runtse idanuwanta, a hankali yake bin fuskarta ta, da idanunsa jajayen labbanta yake kallo zazzafan numfashi ya ja iskarsa ta fita daga bakinsa ya sauka akan fuskarta, wanda hakan yasa ta buɗe idanunta "me kuma nayi ma Yayanmu wallahi kana tsorata ni.
"I want to kiss you Baby!
AB whispered bending his head to her height, he claimed her soft lips and started kissing her very slowly.
Wani kalar dasƙarewa Aydah tayi ta nemi hankali da tunaninta ta rasa bata masan duniyar da take ciki ba. Ba tace batasan mene ne kiss ba because tasha karantawa a novel tana kuma kallo anayinsa a indian series da take kallo, amman azahirance yau ne daga ita har shi kansa AB suka fara dandanarsa AB bai taba sani haka French kiss yake da dadi ba sai da ya tsoma bakinsa cikin na Babynsa. Ga wani wahalalle numfashi da gurnani da yake ta faman saukewa irin na mutumin da ya kai last stage da bukatuwa hannayen Aydah ya kama ya yi pinned ɗin su a jikin fridge ya yi increased kiss ɗin sosai yake tsotse lungu da sako na bakinta, ya saki hannayenta holding her tiny waist Aydah mutuwar tsaye tayi ta kasa katabus jingine kurum dake a jikin fridge AB yana bi da ita yanda yake so batareda da tayi yunkuri hana shi ba wanda hakan ne ya bashi gwarin gwiwa ya zame ɗayan hannun rigarta ya yi ƙasa dashi hakan yasa ɗayan boobs ɗinta ya bayyana AB ya ƙure shi da jajayen idanunsa wasu tsikakku yawu suka cika masa baki, illahirin jikinsa ya dauki rawa sai kakkarwa yake yi tamkar mai jin sanyi da yantsunsa biyu ya kai ya kama nipples ɗinta, kamar mai jin tsoro haka yake murza su yoo dole yaji tsoro saboda shi ne karonsa na farko da ya fara taɓa wadannan abubuwan. Aydah kuma ji tayi wani abu mai kama da tafiyar tsutsa ya tsirga mata tun daga tsakiyar kanta har zuwa ga tafin ƙafafunta, sai wani jujjuya kanta take yi daga ɓangaren dama zuwa na hagu ga baki ɗaya ta rasa gane mene ne yayanta ke mata. Tun AB yana murza su da yatsunsa har ya ɗora tafin hannunsa duka kasancewar abubuwan kananun ne shiyasa ko rabin cika masa tafin hannu basu yi ba abin mamaki shi dake da burin mallakar manya-manya sai gashi kananun da ya gama rainawa sun yi masa bala'in daɗi tabawa har suna gafda da saka shi ya fice hayyacinsa duka, launshin su baya misaltuwa amman zai iya cewa tsawon rayuwarsa bai taɓa cin karo da abu mai launshin su ba. Tsintar kansa ya yi da kai bakinsa akansu zuƙa ɗaya ya yi ya kurma ihu yana sakin sambatu "lahaula walakuwati illah billah, Hasbunallahu wal-imaal wakil, fatabarakallahu ahasanal halikkkkkk! Ya ƙarasa jan kalmar halik ɗin da karfi sai kuma ya shiga jan iska ta bakinsa tamkar wanda yaci yaji, Aydah kam tsanani shock ɗin da ta shiga yasa ta dinga zamewa daga jikin fridge kaɗan-kaɗan har ta kai ƙasa da sauri AB ya zube guiwayoyinsa biyu a gabanta a kokarinta naso ta ja hannun rigarta ta mayar cike da fitar hayyaci ya kwaɓar da hannunta tankar mayuwanci zaki da ya yi kwana da kwanaki bai ci abinci ba ya sake rarumar kafaɗar Aydah ya ja rigar jikinta da mugun ƙarfi sai ga hannun rigar ya tsinke, a gigice ya sake mayar da bakinsa ɗayan hannunsa na kan ɗaya lailayarsa ya dawowa Aydah tamkar wani mahaukaci sabon kamu dan kuwa idan ya sha wannan sai saki ya kama wannan, 'yar karamar ƙwaƙwalwar Aydah ta gaza ɗaukar wannan babban al'amari da yayanta yake mata, ga wani fitsari-fitsari da take ji yana fita daga jikinta sai kawai ta dagargaje da dukan ƙarfinta ta kurma ihu haɗe da faɗin "wayyo Allah na shiga uku Yayanmu kada ka tsinka min su don Allah ka daina banaso, yayanmu ka bari naceee!
Gigitaccen ihun da ta karasa magana dashi ya dawo da AB da dukkan natsuwarsa bakinsa yana kafe akan boobs ɗinta ya dago slowly yana sauke ganinsa akan fuskarsa akan ta, ta ya kuma kai idanunsa akan boobs ɗinta da bakinsa ke kansu dumu-dumu, zaro idanuwa ya yi cikin kaɗuwa ya cire bakin nasa sai kuma ya miƙe da sauri daga durƙuso da ya yi ya shiga ja da baya yana kallon Aydah da ƙirjinta da yake buɗe, ita ma kallon nasa take yi yanda yake kallonta yana ja da baya tamkar yaga wani abin tsoro ya hartsuna mata ƙwaƙwalwa ta kasa tabuka komai sai bin sa take da kallon kurum. Sai kawai AB ya ya juya ya wuce da sassarfa ko waiwayen aidah bai sake yiba kamin yakai ɗakinsa sau biyu yana faduwa yana tashi, yana kai wa ƙofar da za ta sada shi da master bedroom ɗinsa ya tura ƙofar da ƙarfi ya shige ɗakin. Aydah ta zaro idanuwanta yanayin da taga yayan nata ya yi matuƙar kara linka mata tashin hankali da take ciki,zuciyarta ta shiga bugawa da ƙarfi kamar za ta tsaga ƙirjinta ta fito ba ko shakka ƙwaƙwalwar yayanta ta sami matsala da yana cikin cikakken hankalinsa ko kusa ba zai aikata mata wannan abun ba, ga kuma wannan gudu da ya kwasa ya shige ɗaki kai ina da walaki goro a miya, sai kawai tasa kuka ta miƙe tsaye ta manta da rigarta da a zame take tana miƙewa cikin azama rigar ta karasa zamewa ta faɗi kan tiles, daman rigar mai tsantse ce a rikice tabi rigar ta dauko ta mayar a jikinta sai dai hannun rigar guda a ya tsinke illahirin gangar jikinta yana rawa ta nufi ɗakin nasa, tana tura ƙofa ta hango shi ya kifa kansa a gefen gado, ta ƙarasa da sauri ta tsaya gefen da fuskarsa take idanunta suka sauka akansa jijjiyoyin kansa sun firfito sun yi radau-radau sai zufa ke keto masa. Aydah ta kai hannunta ta dafa shoulder ɗinsa "Yayanmu lafiya kake meke faruwa da kai?"
Bai iya magana ba sai kawai ya damƙe duvet ɗin da ke jikin gado ya matse shi da ƙarfi "Na shiga uku dan Allah Yayanmu ka yi magana ko na kira Daddy ko yaya Abdulkarim gayamasu baka da lafiya gudan su ya zo ya kai ka asibiti?"
"Fita ki barmin ɗakina banaso ganinki Baby na tsaneki.
AB ya furta cikin dusashewar muryarsa dake fita a hankali.
"Ka yi haƙuri Yayanmu ba zan iya tafiya na bar ka alhali kana bukatar taimako bari na kira Dad....
"I say get out before I kill you just leave!!!!
Last sentence ɗinsa ya yi matuƙar tsorata Aydah ta juya da sauri ta fice, da gudu ta koma ɗakinta ta faɗa kan gado tana gunji kuka lallai yayanta ya haɗu da lularar tabin ƙwaƙwalwa, wani irin tausayinsa ne take yi yana tsarga mata a zuciya "Allah sarki Yayanmu kai dai kana haɗuwa da jarabawa kala daban-daban daga wannan sai wancan yanzu kuma wannan iftala'i ka faɗa.
Aydah ta faɗa cikin zuciyarta ai ko yanda ya dinga tsotse ta kaɗai ya isa ya gamsar da ita tabbatuwar gushewar hankalinsa, har ta dauko wayarta ta kira Daddy sai kuma ta fasa ta nemo numbern yaya Abdulkarim shi ma sai taga rashin dacewar hakan, to ita kan ta shiga tara bama uku ba wa za ta kira a daren nan ta faɗa masa halin da bawan Allah yayanta ya shiga tunawa da tayi da Huwaila ta gayamata ta dinga tashe cikin dare tana yin ƙiyamullaili tana kai kukanta wurin ubangiji zai yaye mata duk wata matsala ko damuwar da ta shiga, ai kuwa wani irin kuzari ta ji yana shigarta ta tashi da saurinta ta sauka daga kan gado ta shiga banɗaki ta kama ruwa tare da alwallah ta fito ta zura bubu da long hijab ɗinta, ta shiga jera nafilfili. AB yana jin ƙarar rufe ƙofa da Aydah tayi ya maida idanunsa ya lumshe ƙwaƙwalwarsa tana sake tunano masa, da abin kunyar da ya aikata kan 'yar mitsiyaya yarinya ko mitsiyaya ma Babynsa kaiconsa baisan me ya hau kansa da ya kai shi aikata wannan ɗanye aiki da Aydah, zuciyarsa sai daɗa ɗora masa laifi take yi, bai ankara ba yaji saukar hawaye a kamatunsa sannu-sannu ya fara rera kukan takaicin kansa. Ya share dogon lokaci a haka kamin ya mike jeri yana ɗibarsa ya shiga bathroom sa'ilin da ya cire boxer ɗin jikinsa yaga yanda ya lalace sai ya ji ya ƙara tsanar kansa da Aydah duka, wani wawan duka ya kai wa bakinsa da ya tsotse bakin Aydah da 'yan mitsitsi abubuwanta, da gaske sai dukan bakinsa yake yi har sai da ya fasa gefen lips ɗinsa na ƙasa zogi da raɗaɗin da yaji a bakinsa ya dauka ga kuma jini da ya gani a tafin hannunsa yasa ya haƙura ya zube guiwayoyinsa kan tiles yana ya mutsa sumar kansa yana fizgarta AB dai 'yar karamar hauka ya yi a banɗaki kamin ya yi wanka ya fito ya saka jallabiya tare da shimfida praymat ya shiga yin sallah, da kammala har dasu Istigifari akan abun da ya wakana tsakaninsa da Babynsa shi a ganinsa wannan abin da ya aikata tamkar ya haura katangar da bata dace da ya haura ba.
Daga shi har Aydah adaddafe suka ga wayewar gari, kasala ta lulluɓe Aydah ga boobs ɗinta da suke mata mugun zafi ko wanka da taje yi tana ɗora sponge bath akansu tayi maza ta janye tana runtsar ido duk da sponge bath ɗin yana taushi amman ji tayi tamkar sosun ƙarfe ne. Gani yanayin da take ciki ya hanata zuwa makaranta tasan ba za ta sami sakewa ba daga ƙarshe ƙawayeta za su cika ta ne da tarin tambayoyi da bata da gamsasshiyar amsar basu.
Tun da asuba da AB ya je masallaci tsabar yana jin kunyar haduwa da Aydah ya kasa dawowa gida sai kawai ya wuce kamfani daga shi sai farar jallabiya mai gajeren hannu ya shige office ɗinsa ya kwanta ƙwaƙwalwarsa ta kasa bari tunano masa abun da ya faru idan ya lumshe idanuwansa sai yaga hoton abin, sai kuma tsigar jikinsa ta shiga mimmiƙewa yana ji sha'awarsa na kara ƙaruwa.
Huwaila da taji Aydah shiru-shiru bata fito ta tafi school ba tana shirin zuwa ɗakinta ta duba ta ko lafiya sai ga maigadi ya yi knocking ta nufi kofar ta buɗe yake sanar da ita Aydah ta fito ga school bus ta zo ɗaukar ta. Da sauri Huwaila ta haura ɗakinta ta tarar da ita ta tattake cikin duvet tun kafin ta tambaye ta ta fahimci babu lafiya domin ga dark circle nan a idanuwanta dake nuna alamar rashin bacci. "Auta lafiya kike kwance har yanzu ba ki yi shirin zuwa makaranta ba? Har gashi motar makarantarku ta zo har sun kai da aikowa ki fito.
"Aunty Huwaila ki faɗa musu banida lafiya ba zan sami zuwa ba.
"To shi kenan Allah ya saukawa bari na je na faɗa musu kada abarsu suna jira amman ki yi kokari ki yi wanka ki sauko ƙasa koda ɗan tea ne ki sha kin ji?"
Aydah ta gyaɗa kai Huwaila kuma ta fita da kanta ta leƙa ƙofar gida ta faɗawa direba ɗin sakon Aydah.
*ALHAJI BASHIR MANSION*
Sadiya ta fito rike da car key ɗinta haɗe da handbag ɗinta za ta shiga school kasancewar yau tana da morning lectures gashi kuma tana expecting za su yi test, sai dai matsanancin halin damuwar da take ciki ya hanata fahimtar lectures ɗin har lecturer ɗin ya kammala ya fita ba abun da ta tsinta a test ɗin ma rubbish ta rubuta tayi submitted, bayan sun fito ne Sarah take tambayarta meke damunta duk da ta daɗe da sanin asalin damuwar ta, ta anan take bata labari yau saura kwanaki ƙalilan daurin auren AB da Rumaisa kuma bata da buri na gani koda an yi nasarar ɗaure auren ta hana musu zaman lafiya, kai a takaice ita da bataso AB ya kusance wata 'ya mace idan ba ita ba.
"Kwantar da hankalinki ƙawata kamar kin yi bako ya mutu akwai wani shahararren malami wanda Ruby ta taɓa haɗani dashi ya yi min aiki akan Alhaji mussadik shi ne ya yi min aiki da na mallake sa, nake juya sa tamkar masa a tanda na dusashewa tauraron matansa na gida, baya gani kowacce mace a gabansa sai ni kaɗai. Ki shirya na kai ki gunsa matsala da damuwarki sun gama zuwa ƙarshe. Cike da farin ciki Sadiya ta amince domin ko mamin ta taje gun nata malami da nata bukata ita ma me zai hanata zuwa, Sadiya ta azalzale Sarah sai da tashi suka tafi batareda sun jira an ƙarasa lectures ɗin ba. Cikin tsananin rashin imani da tausayi Sadiya take korawa malamin bayani buƙatarta "Malam so nake idan da hali hana faruwar wannan aure da zai yi sannan kuma a saka shi ya saki ƙanwata da yake aure.
Malamin bai ce komai ba ya share ƙasar dake cikin tray ɗin dake girke a gabansa ya yi 'yan zane-zanensa ya sake ɗaukar dogon casbinsa ya shiga ja yana furta kalaman tsafi. da baki can ya aje casbin ya gyara zamansa tare da fuskar Sadiya da Sarah da kyau "Wannan aure sai ya faru amman za mu iya kashe sa daga baya sannan kuma ita ƙanwarki da kike zance ta ƙasa ta nuna min babu ko burbushinta a zuciyarsa,wannan Rumaisa ɗin ita ce ta cika ciki da wajen zuciyarsa yana bala'in sonta saboda haka akanta za mu mayar da hankali domin yanzu haka mahaifiyarta asiri ta yiwa mahaifin ita Rumaisa ɗin ya amince da aurenta da Abba amman kwata-kwata bayason Abba da 'yarsa.
Sadiya taja ƙarfaffiyar ajiyar zuciya"Malam idan da hali a sakawa Rumaisa zubar jini ta yanda Yayanmu ba zai taɓa kusantarta ba, sannan ka haddasa musu fitina a tsakaninsu su kasa zaman lafiya.
#Love Story 2023/2024
#Jeeddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye novels
#Kurman Allo.
Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
+234 903 056 9336
*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar ɗin akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗaya 500
VIP💕🔥
Duk guda ɗaya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
[1/11, 2:31 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
#Love story
#Gwagwarmaya
#Team tagwaye Novels
065.
Sadiya basu bar wurin malam ba har sai da ya tabbatar da zai yi aikinta. Anan ta zube masa dubu ɗari yace idan aikin ya kankama zata dawo ta cika sauran, Sadiya tace masa kar ya damu batada matsalar kudi a mota Sarah ta dubeta tana faɗin "kina son yayan nan naku dayawa.
Juya ido Sadiya tayi ta saki murmushin gefen baki tana kare rike sitiyarin motar cikin kwarewa kafin ta numfasa tana faɗin "ban taɓa son wani mahaluki a rayuwata ba Sarah kamar yadda nake jin son yayanmu,komai da kika sani zan iya yi dan ya zama nawa ni kaɗai, dariya Sarah tayi tana faɗin "Allah ya mallaka maki shi kawata.
"Ameen ke dai.!Allah ya karbi addu'arki.
"Yanzu ina muka nufa?"sarah ta faɗa tana kallon Sadiyar dake tuki "Ni kaina ban sani ba
Ina dai bukatar jin kaina a sama ina bukatar na jini shiru kuma hostel hayaniya yayi yawa,ko mu biya ta cikin gari na amshi cocaine wurin