Author : ZAINAB IDRIS MAKAWA Category : KDP NOVELS
ko ?
Hawayene yazo min a kofa muka hade da Asmau data bini da kallo tana jayewa a hanya tare da fadin
mummy ashe kin tashi ?
Ummm kawai na fada na shigeta ta sake bina da kallo ta shiga dakin don ta gaidasu da kwana dakin
nashiga na fada saman gado hawaye na zuba min sha na takaici.
Asmauce ta biyoni tana fadin haba mummy na don Allah ki daina kukan nan kada a dauka wani abune
kuma gashi jiya jiyan nan da zuwansu har mutane sun fara tururuwan zuwa wai gaidasu
Kuma suzo su samu kina kuka haka aisai a samu abin fadi kuma a kanki nasan su maryam na nan
shigowa don jiya uwayensu sunzo.
Nan na hadu dasu suna gulma na watsesu munafukai haka isa mai shago ya tsareni da tambaya wai
ashe iyayyen Balaraba sunzo amma sai kuma tayi shiru hakan yasa na kallota.
Nace bada ubana bako don shine ya damu mutane suga ubana tunda shine abin ado uba ko yaya yake
abin adone ga mutum don yafi gwal tsada.
To babune Asmau banda uba na rugumi kaddara wallahi dama bata zo din ba zaifi min alheri da
tsegumin mutane a kaina.
Don yanzu wani sabon tsegumine zai tashi ace tabbas gaskiya ne banda uba tunda ita yanzu anga
mijinta da zurui,anta wazai tsaya zaginta kuma ?
Mummy baki da uba kamar ya jiya fa naji suna fadawa su Ammah cewa mahaifinki yana nan tafe shima
baida lafiya ne yasa basuzo tare dashi ba .
Kai Asmau ke kin yarda ke nan kin yarda ina da uban din ke nan ta fadi inda uban nawa yake ni inje
gunsa har in ina da uba din ?
Wai don Allah mummy meyasa kike hakane sunyi magana sosai akan mahaifin ki jiya da mijinta da
baban kano ya tabbatar masu mahaifinki zaizo har nan garin wallahi.
Dan murmushi nayi ina kallon su sara an sakasu kwana dasu da kakaninsu kawai su kuma sun yarda da
zancen hakan ina da uba to ina uban nawa yake shi ?
Ta kaici da bakin ciki ne sukai min yawa a lokacin yasa ban kara kula abinda suke fada ba a kaina yasa
na sharesu ina kukan zuci wanda yafi na fili zafi da daci.
Mummy jiya maman Abuja ta bugo waya ta layina tace a baki waya na samu kofanki a rufe tace sunyi
ta kiranki basu sameki bane .
Kwat na hade bakin cikin daya tokare min wuya nace kyaleta kawai Asmau duk bakinsu daya na fahinci
hakan a yanzu ta riga data san matar nan zatazo nake gani.
Ina zata sani mummy mutanen da suka fito saudiya ita da take nan Najeriya a garin Abuja zaune ban
tsamanin ta sani gaskiya Asmaun ta fada.
Ki rabu da mutanen nan Asmau don ba jiya suka zo garin nan ba nake gani cloud you believe sun
kwana biyu a garin nan amma bata shigo nan ba sai yanzu ?
Duk yadda akayi mama din tasan da zuwansu yasa akayi wanan plan din na inzo Abuja inna bata da
lafiya suka daga min hankali.
Wanan yasa inna din ke fadin ita kan taji sauki ko gyaran nan da akayi duk jiya na gano is a plan an
gyara unguwar nan ne don zuwan nan da zatayi.
Haba dai mummy nace wata ran zakice nace mu dake cikin unguwar shekara da shekaru bamu mutu
ba sai don zuwansa akasa mutane wahalan gyaran waje saboda zuwanta.
Ashe ba matar karamin mutum bane ke nan indai don zuwan su akai wanan din kuwa mijinta wanine a
garin nan Asmau baki ganewane ?
Ai tunda nagansu da man nasan akwai lauje cikin nadi wanda mutane basu san abinda ke wakana ba
nasan ko waye man sosai wallahi.
Wai ashe haka yake mummy dama shine man din ai muna ta satan kallonshi dan gayune sosai wallahi
inaga yadda yake sintiri a tsakanin nan da falo ransa bace.
Tsuki naja ina fadin barshi baisan wacece ni ba kudinsa da mulkinsa bai rudina idan yai min ba daidai ba
wallahi .
Wallahi mummy kiyi a hankali nidai ba ruwana koda yake duk kune kinga yadda security suka cika
unguwar nan kuwa jiya da sukazo ?
Mukan ai tsoro mukaji da mukaji jiniya kuma kofan gidan nan hankalinmu ya tashi munje leke mukaga
mutane na fitowa cikin mota.
Da farko munji tsoro wallahi saida muka ga Auwal din nan naki tare da Abbu suka shigo Abbu na
kwalawa Ammah kira wai tazo ga Nana Asiya.
Ammah na daki ta fito tana sabari sau biyu ta tashi faduwa wallahi don firgicewa sai fadi takeyi Asiya
dai Asiya a ina aka ganta ?
Sai gata ta shigo nan Ammah ta zube tana kuka ta rungumeta bayan duk angama wanan har sun shigo
falone ai kika taso.
Bari jiya munsha kallo wallahi amma wallahi mummy mamaki na da kyau sosai har tafi su Ammah kaf
kyawo nagani.
Tsuki naja don wanan shine kyau dan maciji Asmau ke fada haka wake zancen kyau a nan ni abinda ya
dameni ya dameni a raina.
Sayadi na malam musa maimartaba ya fada yana kallonshi bayan ya zauna wanan iya sune yan gida da
aka kira a falon yasa maimartaba yiwa dan nasa wanan kirarin na sunansa da suke fada masa yana
karami.
Dan murmushi ya sake yana mai kara zaman ladabi ga iyayyen nasu yayin da mai babban daki ta kulu
da abinda maimartaba din yai masa.
Suda suka kira shi nan don a fayace komai su nuna masa matsayinsu da martaban yarsu a gareshi shine
kuma ya tsaya yana masa ba,a.
Dama duk shi suka biyu musanman Ahmad halin ubansane sak akan yaran sa shima kafin ya zama sarki
ya gaji mahaifinsa haka yake lokacin da diyansa.
Ai gara dai muyi abinda ya tara mu a nan din zaifi mai babban daki ta fada a gadarance eeh abari su iya
su karaso zaifi don banson ayisa ba shedunsu.
Fuska ta bata don tasan dole da mijin hjy yanti ke nan kani ga maimartaba tunda shine waliyin auren
itaKURA din a lokacin.
Sai waziri sune suka tsayawa shi sayadi don sune mutanen gidansu dake raye a yanzu koma meye gara
mijin yar uwarta din zaifi sauki dasu yan gidan wazirin da suka nunawa yar nata kiyayya kara a zahiri kan
aurenta da dan uwan nata.
Haka bayan mutuwan sa da akazo masu dashi suka tada tanzoman su basu yarda dayayi mutuwan Allah
da Annabi bane a lokacin.
Sunso su tayar da tanzoma sosai Allah ya gyara ya takaita aka kwantar da zancen dai komai ya lafa aka
zauna lafiya dole suka saka mata ido ta cinye komai nasa ita da yayanta.
Yanzu ko tasan ya zauna da yan uwan nasa yaji komai ai kuma ko da yaji din hakan ba laifi bane ko yaji
tunda daga ita kura har dinya suna da gadonsa duk da ya nuna ba ruwansa yanzu dasu.
Ba gama zancensu ba sai gasu har wa yanda bata zata ba don da sarkin gida shine babban aminin
marmartaba din tun farkon tasowansu zuwa yanzu.
Bayan an natsune maimartaba ya umurci mijin yanti da yayi masu addua a bude taron da addua aka
soma kowa ya shafa.
Nan yayi gyaran murya ya soma magana yace ya tara wanan tarone na iyasu da zancen ya shafa akan
makomar auren sayadi da kura wanda yanzu Allah ya kaddara ya dawo a raye dinsa.
Wanda run bayan dawowan shi sayadi din ba aji yayi zancen matarsa kura ba haka kuma diyanta shine
sukw son suji daga bakinsa yanzu tunda ya huta dama an barshi ya hutane .
Kai ciroma bissimillah don kaine ka bashi aurenta ya gyara zama yana mika godiya ga Allahu
subbahanahu data kaddara dawowan dansu garesu bayan shekurun da yayi ana dauka daya mutu kamar
yadda labarin mutuwansa din yazo masu a baya.
Sai kuma gashi bayan ya dawo din bai nuna shaukinsa kan ita iyalinsa ba daya bari saidai wanan matar
nasa dayazo da ita yanzu ko meye dalilinsa nayin hakan ?
Shiru na dan lokaci kamar babu kowa a falon kafin yayi sallama tare da dogon addua yana mika godiya
shima ga ubangiji daya kaddara sake haduwanshi da yan uwa da abokan arzki.
Sai kuma yayi shiru yana mai dukar da kansa kasa na dan lokaci kafin ya dago yana fadin ba zanso a
yanzu in fadi komai a nan ba sai a gaban kura da manir dana sai kuma wanan matar da yanzu nake aure
zanso ace anbada dama su kasance anan suma kafin nace wani abu.
Zamu baka dama idan hakan kakeso tunda ka nuna akwai wani abinda kake son mu musani bayan
hakan ciroma din ya fada.
Wanan ai akwai raini ciki mu bamu isa mu zartar da komai ba sai anzauna a gaban mu ana wani tone
tone can daba gaira ba dalili wani abu zaka fada muna a gabansu sabo ?
Bayan abinda kowa yasani kayi aure a yanzu ka watsar da iyalinka kan wanan dalilin ko cin mutunci
kake son taramu da yaran kai muna a nan ?
Hjy mai babban daki take fadin hakan a hasale gareshi yana duke da kai ba daga ba saida mai martaba
yai mata hannu tayi shiru nan ya dago yace da ita.
Mama kura yar uwatace tajini kuma matata uwar yayana da kowa ya sani ba wanan abin tsakanin mu
nidai a wajena a yadda na dauka saidai ba zanso in fadi komai bane a bayanta sai idan tana nan tare
damu kada a dauka kazafi ko sheri zan masu .
Kira muna kura a ciki imamu maimartaba ya fada kai kuma kira matar naka tazo nan yanzu da duk
wanda za a kira a kirasa yazo nan .
Ke Asmau kin bar waya anata kira tun dazun samira ta shigo dakin tana fadan haka yadda ta ganmu
yasa ta kuma tsaya tana kallon mu da dan tsarguwa akan mu.
Mummy maman Abuce nasan ke take son magana dake nace barta dan Allah ban iyawa ni haba dai
zatace naki daukan wayan ai nace kice mata na fita.
A,a mummy don Allah ki dauka ta danna tana miko min wayan harara na kai mata kafin na karbi wayan
ina karawa a kunnena da sallama a bakina.
Bayan ta amsa ta fara fadin haba diyata haba haba baki kyauta min ba tun jiya ina neman layinki waya
a kashe ba a sameki ba.
Nakira wanan yar tace wai kinyi barci misalin karfe takwasa ina dai lafiya kike ko nace lafiya kalau
mama ya muka barku jiya ?
Lafiya kalau na fada a dan sanyayye nakoma shiru sai naji tace meke faruwane halan ba komai na fada
cikin gundura da wayan nata a lokacin.
Don duk bakinsu nake gani akan wanan zancen sun hade min kai suna juyani sun daukeni karamar
yarinya da ban gane komai.
Jiya dana kira nake jin abindake faruwa ashe mahaifiyar ki Allah yayi ta iso gida jiyan amma kinki taron
ta kina fushi da ita ?
Don mamaki saida na dan daga wayan daga jikina ina kallo cikin mamaki kafin nace ba haka bane kawai
na kashe wayan ba tare dana tsaya kara saurarenta ba.
Ta sake kira naki dauka karo na biyu sai banji ta kira ba again duk suna zaune sun kura min idanu na
dan lokaci kafin samira ta juya ta fita daga dakin ta barni tare da Asmau.
Itama dai fita tayi tabarni a wajen kwance ina faman hadiyan rai ke mai karatu a ganin ki zakice hakan
batancine a gareni ba zaki taba ganewa ba saidai wace irin hakan ya shafa.
Ke ce ace an haifeki an watsar dake haka badon Allah ya hadani da uwayen arziki sun rikeni cikin
amana ba saidai abinda ba a rasa ba don dole a samu wata rana ko su suka haifeni kuwa dole sai hakan
ya kasance a tsakanin mu din.
Bawai ina rejecting din Nana Asiya bace a matsayin uwata ba ,a,a zuciyana ya kasa yarda da itane haka
kai tsaye na yarda ta iya wucewa ta barni a tsunma haka kuma ta dawo a yanzu babu wani wahala daya
nuna a jikinta tana ciki dole zuciya ta dauki zafi akan hakan.
Yau ace atlist tunda ta tafi ta dan zo ko sau daya dai taganni takoma inda ta fito zuciyana zaifi kwanciya
da yadda tayi min din nan.
Nasan bani kadai bace a cikin wanan halin kosu iyayyen rikon nawa sun ji zafin hakan koda kadan ne
amma da yake su manyane sun iya boye nasu a zuciyarsu basu fitar mata ba.
ZAINAB IDRIS MAKAWA[10/14, 9:01 PM] Zainab Idris Makawa Writer: [9/14, 8:52 Safiya] Seenabu
Makawa:
JA YA FADO,,,,,,,,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,
7️⃣1️⃣
GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105
ZAINAB IDRIS MAKAWA ZINETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH
YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,
YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A
WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA
YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,
https://chat.whatsapp.com/C2uMqqgfoJ89mPvNpGTgi6
Kusan lokaci daya suka hallara a katon falon mai zagaye da manyan kujeru na alfarma ga manyan tintin
irin na sarakuna akasa zube.
A saman daga cikinsu danyansu mai martaba yake kishingide sanarwan zuwan sarakuwarshi da zata
shigo yasa ya dan kimtsa a yadda yaken don da farko iya sune sai iyalinsu a wajen.
Bayan kowa ya natsu ya zauna an danyi shiru ankuma gama gaishe gaishe nan ya soma magana cikin
gyaran murya irin tasu na sarakuna.
Hakan yasa kowa ya kara natsuwa a yadda yaken ya soma maimaita zancensa ga dan yar uwar tasu
dake saurarenshi haka kuma shina ciroma ya maimaita abinda ya fada wanda suke son sani kan
makomar auren nasu a yanzu.
Shima sayadi din kallon tsohuwar matar nasa yar uwa a garesa yayi kafin ya girgiza kai yana fadin ba
zanso in fadi komai daya faru a tsakanina da kura ba .
Don yar uwatace kuma matata uwar yayana biyu hindatu da manir da kowa ya sani a baya sai yanzu da
ubangiji ya kara azurtani da wasu yayan a baya bayan na ketare nufin ita kura din na yunkurin halakani
data soyi kanson zuciyanta irin nata.
Salati falon ya dauka lokaci guda hjy mama tace dama nasan hakan zaka kulawa yarinyar nan nasan
akwai wani sheri da zai biyo bayan wanan shirun da kayi yasa kayi shiru sayadi ka share kowa ?
Babu wanan a tsakanina da yar uwata ke mama abinda kika sanine tun a baya don kinfi kowa sanin irin
zaman da nakeyi da kura a lokacin.
Wanda a wajen ki nake kawo kara don banda wanda ya fiki a wajena sai daga baya dana fahinci baki
son hakan na daina ina fadawa imamu shi yasan komai dake faruwa saidai wanda ban fada masa ba.
Wata rana bayan na dawo gida da wasu kudade masu yawa da niyar zanyi tafiya zuwa wajen dilan mu
babban mu dake turo muna da irin kayan da muke amfani dasu lokacin.
Nafita gida naje nayo masu sayayyan abinda zan bar masu a gida kafin nadawo daga tafiyan da zanyi
din.
Bayan na dawone sai naga wanan boyar Allah labe a bayan filawa tana min hannu da nufin inzo har
tana rokona da inzo din.
Da nayi kin zuwa don ban damu da irin matan nan na zamani yan yaudara ba amma data matsa sai nazo
abinda ta fada min a gurguje shine ya fara daga min hankali a duniya.
Ya kasa cigaba da magana sai daga kai dayayi yana kallon saman dakin hawaye na zuba masa a
idanunsa hakan ya fara daga hankalin kowa a wajen falon kuma ya kara yin shiru lokaci guda.
Boyar Allah tunda ya kasa cigaba da maganansa ina ganin ankawo gaban da zaki dora naki sanin
bayanin da yake son muna nan muna saurarenki.
Bissimillah ta fara sai sallama kafin ta dora da fadin insha Allahu iya abinda na sani zan fada ba zan kara
digon komai ba da yardan Allah a cikin abinda zan fada.
A baya na kasance yar aiki a makwabtan gidan sheck dake can kasan nima hanya akaimin don nabar
nan ne da zumar komawa kasa mai tsarki inda a can nake da farko na taso kuma a cikinsa har nayi aure
na haifi yata guda a lokacin.
Saidai bayan yan shekara daya da rabi mijin nawa ya tafi ya barni dani da yar tawa duk ya gudu ya
barmu a saudiya din .
Don ainihin aiki ashe dama ya shigo dashi saudiya din lokacin ina da shekara biyu da wata ukku da
aurensa hakan ya faru.
Saidai ya gudune ya barni da tarin dukiyan da yake ganin zai wadaceni kula masa da yarsa dani kaina
alokacin.
Daga baya da nasan nufinsa a kaina na tayar da hankalina sosai haka na bazama ina nemansa ashe ban
sani ba su kuma mutanen mu da sukayi sanadin aurena dashi suna min makarkashiya akan wanan abin
daya barni dashi din.
Suna ganun bankai rike wanan dukiya ba a shekaruna na lokacin hakan yasa dai sukai min makarkashiya
da aka dawo dani wanan kasan a wullakance nabar komai nawa a can kasan .
Nan ma dai dana dawo fitinane ya tashi ganina da ya da gidan mu sukayi wanda hakan yasa iyayyena
suka koreni na koma gidan yar uwata da zama.
Wanda a nan ma banda sukuni don har nan mutane ke biyoni suce sunzo kallon yar larabawa batanci
dai iri iri mungasa a lokacin nida yaya ta din da muke zaune dasu.
Wanan yasa na yanke shawara na gudu daga gida na bar tawa da niyar in koma saudiya sai tafiya yasa
hanya yabi dani kasan mali daga nan na bula wajen su zuwa lokacin gurina ya kare dole saina yadda
zango na nemi kudi.
Wanan lokacin ne na hadu da wata uwar dakina da ake kira da madina muka yi jinga da ita ta daukeni
aiki kasancewanta yar wanan kasan dama akai min nune da ita.
Naje kuma mukayi sa,a ta daukeni gidan wanan hjy muka fara shiga tace tana da yar aiki ita me zai kaita
daukan yan mata haka kamar mu ga wayewa a idanun mu tagani.
Jin hakan yasa hjy kura dago kai ta kurawa matar idanu na dan lokaci kafin hjy tace shiyasa kikayi
dabaran rabata da mijinta ke nan kika aureshi ko ?
To ku kunji tun bata bata muna lokaci ba a nan wanan yasa ta kwace mijin har