Chapter 36 Reading Ja Ya Fado Ja Ya Dauka by ZAINAB IDRIS MAKAWA HN Novels

Ja Ya Fado Ja Ya Dauka by ZAINAB IDRIS MAKAWA

Author :  ZAINAB IDRIS MAKAWA Category :  KDP NOVELS

Chapter   36 / 109

105K to 108K   out of 326.5K words

mum .

Na amsa da godiya suka ja mota suka tafi nima na hausama da yanzu na fara sabawa da hauwanshi na
dole a falo na samesu har da Basira na shigo da sallamata.

Maimakon ta amsa min sai cewa tayi yanzu nake fadin kin fara gane Abuja da yan cikinta ke nan kin
shige shiru na dauka ai ba zaki dawo ba yau ?

Tambayan da zancen sun daure min kaina na daiyi murmushi na shige don wani tsami na daban dake
tashi fallon dana kasa gane kona meye a hancina ga idanuwansu sunyi wani irin ja dasu.

Wankan dare dai na daina tun zuwana abuja saboda kazantar gidan yaya don haka dana dawo nakan
dan kimtsa in saka kayan barcina in kwanta inyi dan abinda zanyi sai kuma da safe.
Kayan nan da aka ban wancan gidan na dauko snack ne da kayan drinks sai danbun kifi mai yawa yaji
hadi sosai yayi dadi.

Shi naci na dan sha drinks din na bude computer na ina adana bayanan abinda na koya a ranan cikin
system dina saboda mantuwa.

Nagama na mayar da komai a cikin jakata na kulle don ko waya ban yarda inyi barci in barshi waje saka
abina nakeyi in kulle a jakana mai huck.

Barci nake ji don haka na kwanta abina tunda Amira tayi barci a lokacin kodana dawo Serah ta shigo na
bata abinda na aje mata na kwanta kafin ma ta gama nayi barci ko lokacin.

Barcina nakeyi hankali kwance sai can na dinga jin kamar nauyin mutum a kaina hakan yasa na farka
daga barcin don kamar mafalki nakeyi da farko lokacin sai gashi zahirine ba mafalki bane.

Ga wani tsami da wari kaitai daya cika min hanci na saukan hamnun mutum naji saman ruwan cikina
yasa na yanka ihu lokaci guda tare da lalubo wani abu naji wanan goran drinks din da nasha ashe shi na
rarumu na kwadawa maishi Allah ya ban sa a sai a fuskanshi na kara sake ihu karo na biyu ina kiran Allah
da Abbu.




ZAINAB IDRIS MAKAWA

[9/6, 8:16 PM] Zainab Idris Makawa Writer: JA YA FADO,,,,,,,,,,,,



ZAINAB IDRIS MAKAWA



BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,

4️⃣3️⃣

GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105
ZAINAB IDRIS MAKAWA ZINETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH
YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,



YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A
WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA
YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,




*ONLINE TRAINING!*

*ONLINE TRAINING!!*

*ONLINE TRAINING!!!*

*Are you looking to level up your game with traditional spa?*

Whether you are married woman, bride to be or some one who loves to master the art of *traditional
spa*, *natural aphrodisiac* and *Traditional incense* asalin kamshin shuwa look no further in this
article *@sady_aromamist_and_spa* have got you covered

Imagine you know all the ingredients used on your skin to moisturise, nurture and revitalise it, *intimate
confidence* and a good long-lasting Traditional scent.

Transform your space

Transform your skin and have that intimacy confidence. Join our online training

Wa.me/9048763046

learn the connection between *skin care,* *Traditional incense* irin kamshin nan mai kama jiki and
*natural aphrodisiac* masu matukar kyau with zero side effects 😍

Sign up now to join the waitlist(https://chat.whatsapp.com/EDJan6LcDjGDrh6geC0Bk5)

Early birds 7500

Actual price 15k

Follow our IG handle for free recipes @sady_aromamist_and_spa

Start Transforming your body
Ko kuwa muka fara sosai dashi yakusa da cizo nake faman kaiwa maishi ta ko ina lokaci daya haske ya
gauraye dakin.

Karo yaci da yaya da yashigo a guje dakin daga shi dan boxer na maza irin nasu a jikinsa ba riga ba komai
haka ya fado yana kiran sunan sa da Lucas .

Ya kira sunansa sorry broda i think say na our room you are very stupid ya fada yana kai mashi mari a
fuska abinka da soja mari biyu ya sauke mashi lokaci guda cikin second hakan ya faru.

Kokarin diba kaina nakeyi duk da nasan ko mai bai diba a wajena ba yadda yaso yi Allah ya falko dani
gareshi naji a lokacin.

Cikin yaresu take fadin me zan gani haka Lucas me kazo yi dakin kanwar oga yanzu tana kokarin daura
zani a jikinta cikin rikicewa .

Muryan yaya naji yana fadin ke bai maki komai ba ko nace a,a shigowansa ke nan najisa na falka muka
fara kokawa dashi ya kara kai mai mari kayauuu a tsakiyan fuska yana fadin iam sorry sir .

I did dint come for her i swear believe me sir iam not here for her sister please help me beg him please.

You are very stupid lucas beg him for where na him sister you come to rape ? which can noses bi dis
Lucas wooo ?

Serah din nan ta karaso wajena tana fadin sorry sister ganin sun juya duk sun fita a dakin tace baidai
sameki ba ko haka suke muna kullum idan sun sha giyansu na banza.

Kai kawai na iya girgiza mata don har lokacin jikina sai kyarma yakeyi don tsoro ina jin hayaniyarsu falon
har ita basiran suna ba yaya hakkuri daya tubure da sai ya bar mashi gidansa a lokacin.

Wayata na zaro daga cikin jakkar dana tura ina duban lokaci karfe biyu da yan mintuna na dare
lokacin hakan yasa na fito zuwa bayi don inyi alwala sai zarnin fitsari da bayin keyi ta kofa na tsaya nayi
nafito cikin kyankyami.

Nazo na tayar da sallah nan dakin zuwa lokacin dai sun rage hayaniya amma basu kwanta ba ina jin
muryan su sama sama a falon.

Saidai shi yaya din daya shige daki rai bace ba dai don yayi barci ba kan nasani kan wanan abin da ya
faru din don hakan ba dabi,an malam bahaushe bane gaskiya.

I no no say de go come for your dis night you no see how i dress up see look here ta daga min kayan
dake jikinta .

Irin rigan yan fentin nan ne daga ciki ta saka ta kawo wandunan jeans biyu a sama ta dora da wani dogon
riga.

Haba nikan nakan ji tana faman sukurniya idan dare yayi kafin ta kwanta sai an dauki lokaci mai tsawo
batayi barci ba tana faman sukurniya wani lokacin har ta dameni da hakan.
Ashe ashe wai nan dabara takewa kanta da kwaratan yanin ta na gidan da suke tare cikin dan pingin
din ta da dakyat nake fahinta take fada min ai ita tazo da bakin mamanta ba abinda zai sameta .

Kinsan mu a wajen mu hakan ba komai bane don yaya yana amfani da kanwarsa hakan ma wani marta
bane sosai a wajen mu.

Amma ni church din da mamana ke zuwa basu yarda da hakan ba kinsan su ba addini ya damesu ba
baki ga sister bata ko wani addini ba sai taga dama take irin naku.

Sunsha fada gidan nan da broda Abib kan ibada shi bai san mamansu matsafiya bace duk garin mu a na
tsoron gidansu.

Ni zancenta ya fara tsoratani zuwa lokacin don ashe Kallon da nakewa basira tafi da nan ina kokarin
cewa tabari naji tace .

You see how broda de afraid of her ta kalloni ko ina saurarenta tace na becouse of d juju she de do am
she always wash her yanshh to give broda d water or cookan for him na weaked woman wooo.

Kallu innalallahi wa inna alaihim raju,un na furta a fili tare da fadin plese serah stop telling me this
rubish this weakendness.

Tace,Embah i tell you now, she is too weaked dat woman there mama dey worship idols in our village
theg no go to chuch till dey like go.

Sai naji wani irin kasada nayi na zuwa nan tunda naji ana fadin matarsa kabilace shiya musulunta da ita
ya aureta.

Kuma su Abbu sukaje kauyen daurin aure a lokacin ya dawo yana ba Ammah labari ina tsakar gida ina
aiki har ya dawo da tsaraba manja da garin kwaki irin jan nan na tuwo da kwakwa ta fasa da dutse din
nan kanana lokacin.

Zaune nake a inda nayi sallah na dan jigina jikina da gadon jan katakon dake dakin wanda aldinary
gadon jan katokone kawai ba design din komai jikinsa.

Yatsana da shegen wurin kokawa dashi ya lankwasa min nake jin yana dan min zogi tun lokacin shine
kuma ke mun fitinanen zafi a yanzu.

Wasa wasa sai barci ya fara fisgana na wahala a zaune zanji yatsan ya wani irin halbowa hakan yasa
nake ta faman dan jan yatsan a hankali lokacin.

Na dauka serah tayi barcine sai naji tana fadin kin samu matsala a yatsan ko naga kina ta jansa tun
dazum nace ehh yatsan na turaai a idanu ya fisge ya lankwahe minshi yake min ciwo yanzu.

Sorry ta fada ta mike tana neman wani abu ashe robb ne ta dauko ta shafa min sannan ya dan rage min
zugin da yakeyi din a lokacin amma dai ba dukka ba.
Ranan nayi tir da Allah waddai da rayuwan yaya habib wallahi munafuki ashe shiyasa yacewa Abbu ba
sai yanzo ba don nasan muddin Abbu yazo wanan gidan yayi arba dasu kawai a haka cakude ba zai barni
in kwana a gidan nan ba ranan.

Haka kuma yanzu wai ina cikin wanan halin zaiyi shigewansa daki tare da matarsa ya barni haka a cikin
wanan halin baiko dawo ta kaina ba ya bani hakkuri.

Ahaka gari ya waye min zakice ranan ba wani mahaluki a gidan don ba motsin kowa wanan iya shegen
da sukantayi suna suraitai da safe ko waka a ranan duk babu shi ga gaba dayansu kuwa.

Ina idar da sallah na shiga shirin fita office duk da yanayin da nake ji a jikina lokacin naba dadi amma
nafi bukatan fita gidan akan in zauna wanan lokacin.

Na gama saka abaya a jikina kasancewa jumma,ace ranan wani marron na saka cikin irin da Man ya
saya min tare da khairat .

Ina dan goga oud naji shigowansu dakin yayane yayi sallama farko ya sako wata farar yamutsatsar
jallabiyansa na amsa ciki ciki tare da gaidashi .

Ya amsa yana bin bangon shigowa daga kofan tare da harde hannayensa yana kallona yace badai har
kin shirya fita ba a wanan lokacin.

Bana son in makara by this time nake fita ai yanzu na bashi amsa Aisha kin tashi ke nan basira data
shigo da yarta take fadan hakan gareni.

Hakan yasa nagane suma dai barcinsu ragagene ranan tunda ga har Amira dake kai karfe tara tana
barci yau a tashi irin wanan lokacin.

Amira din ta nufo inda nake tana faman surutunta ina amsa mata da umm,mmm naji ya kira sunana da
yaudararen muryansa a kasalance hakan yasa na dago kai na dan kallesa kuma na kawar don ba zan juri
kallon yaudararen idanunsa ba akaina.

Nazone a matsayina na dan uwanki in baki hakkuri don Allah kan abinda ya faru dake gidan nan jiya
don Allah kiyi hakkuri Aisha.

Ya min rantsuwa da ba wajenki yazo ba a buge yake ya fito fitsarine shinr ya fado dakinku ashe cikin
rashin sani .

Wani kallon oho ka yarda dashi ke nan badani ba ko yace nasan an taba maki mutuncinki Aisha karkice
abin bai shafeni ba wallahi jiya barci ya gagareni don bacin ran dana shiga ciki a jiyan.

Yau insha Allah zan turo a gyara kofan nan duka sai ku dinga kulle cikinsa ya kara da fadin don Allah kiyi
hakkuri da abinda ya faru Aisha nasan zaki fahinceni .

Ba komai yaya inma da niya yayi min hakan gobe yayiwa wata ai saidai ya sani naba yar iska bace don
ya ganni hakan lalura na ya kawoni nan zama daku.
Murmushi naga yayi bansan kona meye ba kafin yace ni zan fadi hakan ai nidaya tabawa mutuncin yar
uwa Aisha kiyi hakkuri please zan dauki mataki kan hakan ai.

Aisha please donni don yayanki kiyi hakkuri ki manta da wanan zancen don Allah please matarshi
basira ta fada tana wani hada hannun munafunci a waje daya.

Ba komai ai ni ya wuce a wajena ke nan na fada don su fita daga dakin in karasa shirina saiko wayata
dake saman jakkana ya dauki kara.

Naga duk sun kalloni a zatansu ai har na fada a gidane ko yasa na dauki wayan na saurara kafin suji
nace gani nan fitowa mama yau na dan makarane wallahi gani fitowa ai yanzu insha Allahu.

Dama da wata kuke tafiyane naji ya tambayeni hakan nace ehh watace a unguwar nan takan rage min
hanya idan zata fita naji yace to kiyi dai a hankali .

Karon farko da tun da nazo gidansa ya nuna concen a kaina ke nan wanan lokacin basira bata fita ba
saida ta kara ban hakkuri tace inkin dawo ma karasa tunda yanzu kina saurine.

Nayi masu sallama na fita a waje na hadu da yan iskan kasa zaune ashe duk na jin masa a fuska wai
suna ganin fitowana sai suka taso suna son ban hakkuri hannu kawai na daga masu na wuce abina .

Uwa uwace akace don duk macen data amsa sunan uwa to tasan yanayin yaro da tayi mai kallo daya
donko haka ya faru dani a lokacin sai dana karaso na gaida ita da kwana ta bude mota yauma itace ke jan
abinta.

Na zauna muka fara hanya shiru ya dan biyo a cikin motar kafin tace dani yata yau ko lafiya kike ?

Jin hakan yasa na dai waigota kadan tace tun fitowanki na kula da hakan kamar ranki dai a bace yake
ba komai mama nagode.

A a kada kice hakan fa diyata wallahi ni a ya na daukeki tankarsu hafsat Allah ya banke a rayuwata ba
haka na saba ganin ki ba kullum .

Rasa me zance mata nayi sai kawai nace banjin dadin jikinane mama ehhe nikan nasani aida aikina ya
zama na banza shekara kusan ashirin nake nema da wanan aikin nawa fa diyata.

Dan murmushin dole na sake a karon na farko ina jinjina hakan a raina tace yes kodona haifi hafsat duk
ina aikina lokacin saidai a pravet nake lokacin haihuwan yazid ne na fara aiki nan Abuja.

Takai hannu ta gyara burki yatsana dake kusa ta dan taba na saka wani kara da karfi yasa taja burgi
tana fadin subbahanallahi meya faru kuma ?

A lokacin idanuwa sun gama cikowa da hawaye a rude da ganin yanayina take fadin muje asibitine
meya samekine da kyat na dago yatsan na nuna mata tare da dan gwiwan hannuna da yanzu shima yake
min tsami tace.
Innalillahi amma jiya koda kika bar gidan mu lafiya kalau kike ai meya faru dake ne na girgiza kai kasa
magana nayi nace banjin dadin jikinane mama.

Who do this for you yata dukan ki akayine ko wani abin ya sameki nace a,a da zazzabin kumburin
yatsan daya taso min nace zazzabi nake ji.

Saboda na fahinci matar yar zafice fada mata cikin tashin hankalin nan zai kawo wani rigima sosai don
har yaya hakan zai shafa abinda na kwana tunane ke nan dama.

Ina fada za ace za a dauki mataki akansu karshe ma a kama min kallon banza cewa ai ya kai garenima a
juye min zancen zuwa wani abu na daban can.

Saboda anyi shi a tsohon unguwar mu ga wata classmate din mu har zuwa kallon ta akeyi kungiya
kungiya lokacin.

Hakan yasa a raina nace ba zanwa kowa wanan labarin ba balle a juya mjn zance haka Abbu idan yaji
ba karamin tashin hankali zai shiga ba don koshi yana iya tayar da hatsaniya akan hankan da nan da can
gida kano.

Office din mu muka fara tsayawa na dauka zata saukenine ta tafi amma sai naga sabanin hakan don
wayan data farayi cewa kada aga ta makara don Allah tana hanya wani dan uzuri ya tsayar da ita.

Tare muka shiga har zuwa office din tayi bayani aka na dan samu minor injury daya saukar min da
zazzabi zataje asibiti danine ayi treating dina daga nan.

Sukai min sannu tare da ban excuse muka fito a asibitinsu takaini akayi min allura Yazid ta kira ya kaini
gidanta na kwanta sai barci har sai wajajen hudu na falka ga abinci nan danayi sallah naci.

Mahaifiyar ta da Addah murja sune tsaye a kaina lokacin su duk sun fita basa gida naga kawaici da
halarci a wajensu kafin matar gidan ta dawo.

Banjima da tashi ba suka fara dawowa hafsat ta dawo farko sai yazid uwarce ta dawo karshe wai ta
biya wani waje yadda yake bayani don a gurguje ta shigo dakin Adda murja inda nake kwance.

Faram faram takewa Addah din godiya da mahaifiyarta kafin ta juya wajen yar tace to ya kuma meya
faru !

Ba komai mum ta fada tace bari naje na debe kayan nan na watsa ruwa a jikina in fito ta barni tare
dasu zaune muna hira duk da dai suke hiran ni nawa murmushine.

Hafsat ta ganin ina kallon yatsan nawa da yanzu ya gama haushi ya kumbura yayi wani ja hafsat tace
Ayya sorry sister ciwo kikaji ashe ?

Ehh na fada a sanyaye kara matsawo tayi tana duban dan yatsan take fadin how comes hakan ya faru
jiya amma ban kula dashi ba.
Wurin hawa samane naji zame na fadi naji ciwo na nuna mata na gwiwan hannuna tace shiyasa bana
son gidajen can wallahi in dare yayi hawa saman yana hadari wallahi.

Hakan dana fada sai yai min dadi don gaba dayan su sun dauka hakan ne ya faru dani amma tabbas
nasan uwar ba zata yarda ba tunda tsohuwar likitace ita.

Saboda a mota tayi min tambayan da kaina yai zafi da ina mutuncin ki bai tabu ba dai Aisha saida na
kallota in a shock na girgiza kaina nace a,a ba abinda ya sameni wallahi.

Lalabawa nayi na fito falon kamar yadda Addah murja ta ban shawara ko jikina zai dan sake idan ina
cikon mutane muna zaune ana kwasan drama tsakanin hjyn nan tsohuwa da Yazid .

Sam hankalina bai wajen rigiman da sukeyi dashi lokacin na fada tunanen yadda zamu kwana a ranan
don a cikin fargaba nake duk yinin ranan don ma barcin dana samu na ramane yasa na danji dama a
yadda nake ji da farko a raina.

Fitowan hjy take fadin Aisha kinci abinci kuwa kafin in bada amsa Addah tace ta dai dan taba amma
bataci wani abin kirki ba gaskiya gatama ta

36 / 109