Author : ZAINAB IDRIS MAKAWA Category : KDP NOVELS
metaforce ke bayarwa ga yan team din da suke aiki ga Wanda Allah ya cida
4️⃣Overflow,d same with spillover shima kudine kuma zaka ciresu
5️⃣Zaka hadu da mutanen da baka ta6a tunani ba
"B" zaka kara samun experience
"C" zaka iya siye da siyarwa d wnn kyautar TR din,after lunching n tectiles good
"D" zaka San ilimin cryptocurency
"E" zaka San yanda ake duba farashin dollar hawanta da saukanta
"F" Zaka San yanda ake canja dollar tadawo naira🥰🥰
08066136431
YAUSHE METAFORCE TAKE BIYA❓❓❓
Ko a yanzu yanzu kikayi aikin da metaforce tace kikabi tsarinsu na gayyato mutane yes zaki samu kudi
kuma ki ciresu anan take
08066136431
SHIN METAFORCE HALATTACEN KASUWANCI NE❓❓❓
100%halak sbd a team bake daya zaki samu ba,Ku samu na kasa dake ya samu,n sama dake ya samu,ga
kyautar spill d overflow,kuma yanada license da cikakkun hujjoji💪
08066136431
Kallon kallo mukayi da Tumba din ta kara fadin waiba Aeesha bace nace nice dai mana Tumba an wuni
lafiya ?
Lafiya kalau ta fada cikin mamaki nace Aimana na ciki tana nan ku dai kunji yadda abu ya kasance kuma
shiyasa ake son aure da bincike ai yanzu ga rayuwaka ,,,,,,
Ehh munji na fada nayi gaba tun kafin bakin bakin ta dana saba kira mai baki da goro wata rana ince
mai baki da taba ko mai bakin tsatsa da bai tara komai ba sai bakin gulma ita da jikokinta munafuka.
Ni bansan meyasa iyayyen mu suke lakewa Tumba ba wai suna hurdan arziki da ita ko don gulmantane
oho ta iya dadin baki kamar tsiya asalinta mutumiyar katsinace akace.
Kuka wiwi muka samu Aimana tanayi wai lafiya haka aimana na tambaya tun kafin na iso dakin tana jin
muryana tayo kaina tana fadin.
Aeesha ashe mama tana da gaskiyanta datake ta fadin a tsaya ayi bincike kan auren nan muka ki nida
daddy yanzu ga abinda nake fuskanta Aeesha.
Saida kuka fada min naga bakin ku a lokacin akan baku kaunata don kunga na samu cigaba ashe nice
sakarai da ban kaunar kaina Aeesha ?
Hannu nakai na rufe mata baki don yan gidan Tumba da duk suka taso suka kasa muna kunnuwa a
lokacin jan hannuta nayi muka nufi wani dan lungu duk da kazantan wajen haka muka tsaya dan nisa da
mutane.
Ina sakin ta taci gaba da fadin Aeesha wai yau nice za,ace zan auri dwarf dwarf fa irin na gaske din nan,
baki gansa bane Aeesha kamar wani halitta dashi Aeesha ?
Shi dwarf ba mutum bane dwarf din ko ance ba a auren irinsune kowa da inda Allah ya kaddara masa
auresa ai Aimana.
Haba don Allah Aimana kin zauna kina bayar da kanki haka gaban mutane kina sake sirin mijinki kowa
naji haka a samu na tafiya dake ana fadan har abinda bakiyi ba.
Kallona tayi cikin mamaki ba wasa ko zolaya a fuskana nace shi aure inane bai jefa mace ?
Kuma mutumin nan kuna waya dashi fa ba kingashi da kuke waya ba dama tace kwarai kuwa
fuskanshine ba wai ba.
Ti amma ashe gajerene irin wadan nan mai bow leg a bubude fa Aeesha ?
Ni ina zan kaisa shi kuma daddy tun jiyan yake ta tsine min waiko zan mutu sai ya daura min aure dashi
tunda mutum ne shi ai.
You see kinjawa kanki la,antan mahaifinki a banza bayan mutumin nan kuna waya akwai soyayya a
tsakanin ku don me ba zaki taushi zuciyarki kisoshi hakan da yake ba ?
Shin wai me add dwarf din nan da taka fada ni kaina ya kulle wallahi samira dake bayan mu take
tambaya ?
Ta juya wajen samira din a gigice tace samira wada fa dan gajeren mutum dai da kika sani samiran ta
kwalo ido waje tace dukur,kushe babu kyau gani innalillahi Aimana can ruwan idon ki yyai kaiki kuma ?
Haba samira please yanzu ba lokacin tsayawa wasa bane zancen gaskiya shine itafa tace tana auren
nan tun farko tun bata ga guy din nan ba ?
Samira ta kara fadin kilama ya girmi babanki an Aimana don shekaru garesu inda kike ganinsu din nan
sai yawan tara shekaru ba girma saidai fuskansu ya nuna hakan.
Samira please kibar wajen nan don Allah magana zanyi da ita nikan walle bada niya ba ko ganinen
banson yi wallahi.
Kingani ba Aeesha tun yanzu ke nan na fara samun challenges akan hakan wai mutane zaki aura ko
mijin ki ni fa idan hakane zan wuce wallahi.
Allah ya rufa maki asiri zaki tsaya ki tonawa kanki wasu na can suna hasashen wandama ba dwarf din ba
ya auresu ke kin samu zaki tsaya kina bayar da kanki.
Meye aure a yanzu banda rufin asiri wata rana ke za,a koma kallo idan kinzo anga kin zama abun kwarai
lokacin mutane zasu koma binki .
To zancen mutane yaya zanyi dashi Aeesha au mutane ko ?
To ko kince kin fasa din ba kyaleki zasuyi ba wanan zancen ya shiga cikin tarihinki ke nan har abada
garama ki natsu ki nunawa duniya tun farko kinsan hakan yake kike son abinki kuma.
Ayi sha,anin nan lafiya a watse lafiya ba tare da kin tonawa kanki asiri agaban kowa kuma kije ki zauna
tunda daddy yace aure ba fashi.
Shawara na bata kuma tabi gidan na koma maman nata na cikin damuwa duk an fara taruwa din
kasancewa itace yar farko da zata aurar a gidan.
Su Tumba anyi gungu ana tsegu na shigo kallo ya koma kaina lokaci guda na samu maman nace tazo na
bata magana a gurguje Allah da ikonshi duk sunbi shawaran nawa kuwa.
Kayan da zata canza na dauko mana koma na sameta dasu maryam sunyi zugun zugun ina shigowa suke
fadin ashe abinda ke faruwa ke nan kuma ?
Wallahi tana son tarawa kanta mutane in bashi ba meye ciki don Allah an daura kun tafi wazai biku
kuna ganin kwam ?
Duk yadda suka so ayi zancen ban yarda na barsu sunyi ba don hakan zai kara tayar mata da hankaline
gulma kan anshashi a wajen har aka daura aure muna gidan tumba can mukai taron mu na yan mata.
Asmau tana gida ita muka bari da Abbu a gida sai yamma in sama,ila ya dawo ita zatazo shi ya zauna
da baba din don anty safiya bata da lissafi ga Ammah gamu gata kuna makin ita ta zauna dashi din a
gidan amma taki tana wajen sune masu mayar da zancen ga mutane.
Karfe ukku angonnai suka zo gaisuwa yadda akeyi idan an gama daurin aure kowa ya baza ido yaga
angon a ciki saidai shi bai zo ba gaskiya.
Kai mata gaskiya bamu da hankali don haka sukayo ruuuu don suga angon wasu har fadi suke ina angon
sai a nuna kanin ango shima dai ba tsayine dashi ba don da kadan yafi wadan dai
Suna fita masu dj sukazo muna nan aka kafa wasa amarya ta fito tayi rawa da sauransu munyi likin kudi
angwannai sunyi liki suma saidai bakine gaskiya daga doso suka can cikin Niger Republic.
Akai abinda za,ayi sai mamaki mutane keyi yadda Aimana din ta sake tacigaba da harkokinta daga ita
har mahaifiyar nata .
Muka rabawa mutane dan abinda muka tana da donshi daddy nata komai bai tsinana mata ba aikinshi
kawai karban kudi ya soke abinsa ko yaje yayi caca.
Wanan cacan shiya rabasu da Abbuna yanzu don yayi yayi dashi ya daina yaki amincewa da hakan bai
daina din ba yasa Abbu ya fita batunshi.
Nan gidan mahaifiyarshi akai amarya gaskiya ba laifi gidan nata yana da kyaunsa badai karya a ciki
gaskiya.
Samirace yar kabu kabun baki take fadin waike Aimana ina kayan dakinki ne donni bamu taba zancen
nan da ita ba take fadin daddy yace ba zaiyi ba don ko yayi ya zama barna tunda ba zama zanyi garin nan
ba ai.
Amma ai kina da uwar miji shifa kayan daki wajibine ga diya idan zatayi aure iyayyenta suyi mata kayan
daki agani don kaucewa habaicin mutane.
Samira ina ruwanki da wanan kafin na karasa Asmau tace barta dai daji bai gama cin wuta ba, ba aiwa
kututure barka ai.
Garada Aimana taga auren nata mutane sun sheda hakan ke dako saurayi baki da fa har yanzu nan
suka fara fada hakan yasa na kwasosu muka dawo gida.
Maryam sai nisawa takeyi kafin na juyo nace Aimana ko tace bari besty yau ai jikina ya mutu wallahi
rayuwa dan bi a sannu ne Aeesha .
Hassada da bakin ciki yakai Aimana ga hakan don Aimana akwai hassada tun fara haduwan mu da ita
nasan da hakan.
Yau ga inda hassadanta ya kaita tana zaton wani mai haline can hjyn nan tana masu dadin baki ita da
babanta suka fada ramin karya.
Ni wallahi jikina duk yayi sanyi wajen nan da nake nace kaddarane maryam yau ko bata da hassada
Allah ya nufa mijintane manya sunce wani bai auren matan wani ai.
Dama can mijintane Allah ya kaddara shine dai mijin aurenta din fatida ta cabe da fadin humm bari har
da hassadan Aeesha.
Hassadan shiya kara jefata ga hakan kinji ba wanda Aimana kewa bakin ciki kamar ke a duniyan nan .
Duk abinda kika saka ko ta gani naki sai Aimana tayi bakin ciki akansa tun ba akai haka ba kuwa.
Nan da bakinta take fada muna kinawa mutanen sallo don kina da kyau maza na zube maki kudi kina
abinda kikaga dama Abbu ya daure maki hakan.
To ita gashi Allah ya bata nazauni kasan waje lokaci guda da zataje ta zauna taji dadinta fiye dake dama
naki samarin duk nan Nageria suke da zama.
Babu abinda zaki nuna mata yanzu don kema kinsan ta fiki a yanzu tako ina don dai yace ta bari ayi
auren komai take so zai mata shi a duniyan nan.
Waini din nan bata san rufin asirin Allah bane hakan ni ta barni don Allah abindake damuna shine a
gabana.
Ke kike ganin hakan ba Aimana bafa kosu saratu ai hakan suke fada akanki na Aimanan daine yafi muni
don ita bata iya boye natan .
A takene zatace don kinga kaza kazane ai itama zataci uban duk abinda kike takama dashi din nan idan
taje turai.
Aikuwa ba mamaki zai mata din idan ta yarda ta zauna dashi a hakan ai zai iya mata komai din da yace
kinga ai ba zai yarda ya kashe mata kudinsa a banza ba yanzu baiga zaman ta ba dashi.
Ni maryam yau in nice yaya zanyi miji kamar wanan ace mijinane ai hade rai zanyi in mutu a wajen.
Kwadayi mabudin wahala taje kwadan arzikine taci banza banza ya ciwota a karshe ko anci arzikin dai
anci wahala wajen nan wallahi.
Ba abinda yafi bata min rai da Aimana ni sai barin karatunta da tayi kan bawan Allah nan ko zaki turai
din zaki auri mai kudi ai iliminki zai maki amfani gaba in akwai rayuwa na fada,.
Ina idonta a rufe yake a dole zata auri mai kudi ita kinga irin bura uban da take muna kuwa kafin a
kawo lefenta farida ta fada.
Saidai ke nikan ai ban daukan iskamcin nan nata wallahi samira ke fadin hakan kuma tun kawo lefe
jikinta ya fara sanyi amma uban ko oho shi.
Har muka kai gida topic guda muke magana jikin kowam mu yayi sanyi saida zamu fita mota samira ke
fadin haka kawai wai mu tsaya mu kwana ?
Mu kwana ina da dare muka dan mutumi ya diro muna kamar aljanni ya shigo muna ko wanan da ake
nunawa ai da kadan yafi wadan shima ?
Muka kwashe da dariya nace wai mukwana ina in ba kuna son muga Abbu gidan da daren nan ba ko
yanzu miscalled yakai ukku da yai muna ban dauka ba.
Mun aje su maryam muka nufo gida aikuwa mun samu Abbu ya hau sosai damu yana ta sababi mun je
mun zauna mukai dare har shadaya darabi na batun yi a lokacin muka dawo.
Muna jin yana fadin da zaki dawo ke meyasa baki gargadosu ku dawo tare ba naji Ammah na fadin aisu
kawayen amaryane malam zan bisune wajen angan nan.
Wasu angonai mu ba wasu angonai da muka gani mun dai tsaya da Aimanane a gidan Asmau ta fada
take fadin ka damu halan mu yarane da zamu bace wai ?
Abbu yace kinji sakarai wanda yafi ubanki ma ansace a unguwar nan balle ke rufa min baki mara kunyar
yar kaune ina Aeeshan take ne ?
Tana can zasu kwana da amarya ta kara fada yace kaniyarki ke ina wasa dakene wai in baku san halin
shiyan nan ba ai ita ta sani data bari kukai dare haka ?
Gani Abbu mun tsayene aka kai amarya damu dama yayi min fada sosai na shige daki ban kara fitowa
ba kuma sai safe don a gajiye nake ranan don zuwa da dawowan da muka sha da ban saba hakan ba.
Gashi kuma da safe zamu koma dole ga fadan da Abbu keyi ya tayar min da hankali don ban son bacin
ransa a kaina.
Washegari ban fito da wuri ba don na kwana ina tunanen Aimana a zuciyana ina duban yaya zata
kasance da wanan rayuwan da kusan ince bayan kaddara itace ta jefa kanta cikinsa.
Saboda kwadayi da hangen nisa kakai kanka inda Allah bakaika ba kace sai ka zamo wata tsiya a duniya
kafito daidai da mutane bayan Allah baiyimu daya ba.
Kowa da kalar bautan da yazoyi duniya don wani mahaluki nada dalilin zuwansa duniya wasu hairan
wasu kuma sherine a kansu Allah ya tsare ya karemu ya kara muna imani da tsoransa a zuciyar mu amin.
Tunda safe ina barci kiran wayartace ya tayar dani daga barci na dauka ina zolaya amarya tana fasin
Aeesha kizo fa wallahi inbakizo zaku nemeni ku rasa.
Hakan da najine ya tayar min da hankali na samu Ammah ina fada mata Aimanace ta kira waya hankali
tashe wai inzo iya abinda na fada ke nan.
Abbu na jin mu yace umm,umm Aeesha ba kasafai ake zuwa gidan amare haka ba balle wanan auren
daya da akasi da yawa daidai kin barsu can tunda anyi angama Allah ya basu zaman lafiya.
Ammah naji tace malam kayi hakkuri kabarsu suje don Allah itace tafi kowa kusa da ita don ko jiya ba
karamin taimakawa Aeesha tayi ba don zuwanta gidan wallahi ya taimakemu sosai.
Ba hanata nayi ba illa dai gudun abinda zaije ya dawo nakeyi azo a dora mata laifin da bataji ba bata
gani baga banza.
Har zan koma dakina naji Ammah tasa min kira bansan ya sukayi ba dai ina zuwa naji yace ku shirya
kuje amma ku tsaya matsayinku Nanata banson wani abin asha yafito daga gareku.
Sha,anine na aure ba a son ka zure da yawa a cikinsa karshe saika dawo kaji kunya kaida kake daukan
zafi akan daya.
Tare dasu maryam muka shirya zuwa gidan bamu tsaya bita gidan iyayyenta ba kai tsaye muka nufo
gidan da aka kaita din .
A kofan gida mazane zazzaune da ganinsu dai bakine ba a nan suke ba don shigansu ya nuna hakan
wasu abinci suke ci wasu kuma suna hira a tsakaninsu ina tsayar da mota duk suka zubo muna ido lokaci
guda.
Mukai wani lokaci kafin na bude motan faridace ta fara fitowa tana dariyan maryam dake fadin nifa
tsoron fita nake yi wallahi kar wani dan kauye yayi ido biyu dakai ka bijere saishi azo ayi biyu ga Aimana
gaka.
Shine muka kwashe da dariya kusan tare muka fito daga motan innalillahi kamar mayu yadda suka zubo
muna idanu suna bin mu da kallo.
Ni dai koda gefen ido ban tsaya kallon inda suke ba sai Samira ce ke fadin ina kwanan ku suka amsa da
irin harshensu na zabarma da lafiya lau wallahi.
A daidai dan kwanan da zamu karasa shiga cikin gidan muka hadu da hjyn maigidan tare da wasu
mutum ukku da wani yaro a gefe ya dukar da kai.
Gaidasu mukayi suka dago suna amsawa ita hjy na fadin a,a Aeesha kune sannunku da zuwa nayi
mamakin kiran sunana haka da tayi lokaci guda.
Yaron na juyowa na ambata innalillahi a zuciyana samira mai kabu kabun baki a fili ta fada innalillahi
mijin kega wai Aimana ta shiga uku wallahi.
Ina zata kai wanga mugun abin koda rana balle da dare yadda tayi maganan nake ganin sunji ni dai naji
hjyn tace ga angon naku jiya kun wuce baku jira sun shigo ba ?
Eah wallahi dare yayi muna kuma akwai nisa gida ana kiran mu yasa muka tafi bamu tsaya ba abin
mamaki yare naji tana masa yadda ta iya hausa ba zakice akwai yare a bakinta ba.
Yana hausa sama sama yana hadawa da turanci cikin wayewa
Allah ya taimaki Aimana bamuyi karatun banza ba don itama ba laifi gaskiya.
Muka shiga dakin da aka kaita can muka nufa kai tsaye murdawa farida tayi mukaji dakin a rufe gam
farida dun tace ke banza bude kofa don Allah mune fa.
Jin hakan yasa ta taso tabude muna kofan suka shiga har lokacin tana tsaye a kofan batabi bayansu ba
na shigo ina fadin wanan banzan dabi,an fa da zaki rufewa mutane kofan daki kuma da rana haka kiri,kiri
don Allah ?
Kuka ta fashe dashi ance ranan wanka ba a boyon cibi don kuwa yau mata sun kasa karban nakuda sai
maza ga Aimana na kukan sarewa a gaban mu zakice ba ita bace me cika baki a baya kan zata turai in
mijinta ya iso zatayi kaza da kaza.
Yau ga ranan yazo gareta amma ba,a cikin dadin raiba kuma don idonta kawai zaki kalla kisan tasha
kuka samira sai dariya take kwasa don kyata.
Wai meye hakan don Allah nifa zan koma idan haka zaki dinga yiwa mutane kince inzo nazo kuma kin
tasamu a gaba kina kuka haka ?
Saida tayi mai isanta nima na taya ta don ban iya ganin mutum na hawaye haka banyi ba nima dan
saurin kukane dani.
Tace wai kiji min shegun mutanen nan Aeesha jiya kawai kuna wucewa matar nan ta shigo min tana
fada min ango a dakin nan zai kwana.
Wani daki farida da samira suke hada baki wajen tambaya na juyo na kallesu samira tace Allah mummy
abun ne najisa bambarakwai ai in nice ihu zantayi wallahi.
A hadani daki daya da wanan abin kwat wallahi saidai a wayi gari na gudu ko a samu na mutu don tsoro
wanan ma ko cikin wadanin ai muninsa yai yawa wallahi.
Sallamu alaikum aka fada daga kofa yasa sukai shiru muna amsawa angon daine tinkis tinkis ya shigo
yana fadin kuyi hakkuri