Author : ZAINAB IDRIS MAKAWA Category : KDP NOVELS
yanzu tasan takai budurwa.
Ta dade tana shirin ta a tsanake tafiya kawai take jiran yace lokaci yayi da zasu tafi din tabada odan
komai a fara hanya da kayanta ta smesu can.
Allah sarki yaya Binta ta fada kin min kkmai a rayuwa yau da wani ido zan kalleki bayan barinki da nayi
da taulalin ya a gabanki nagudu na barku ban kara waiwayan ku ba har wanan lokacin ?
Inko ba naka ba waye zaima haka a rayuwa duk da tasan an samu kalubali iri iri a bayanta amma duk
sun shaye sun zauna da yar nata haka na don zumunci.
Gabantane ya fadi don tuna da yar data san ta girma a yanzu da wani ido zata kalli yar nata yau in su
sun yafe mata ita yar fa me zata fada mata ta yarda da ita ?
ZAINAB IDRIS MAKAWA
[9/26, 9:32 PM] Zainab Idris Makawa Writer: [9/14, 8:52 Safiya] Seenabu Makawa:
JA YA FADO,,,,,,,,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,
5️⃣9️⃣
GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105
ZAINAB IDRIS MAKAWA ZINETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH
YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,
YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A
WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA
YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,
[9/21, 9:44 Safiya] Seenabu Makawa: https://chat.whatsapp.com/EzUtkmPPD3K2H5WdQeOg83
08066136431
✍️Jari kike nema shigo METAFORCE
✍️Marayu gareki shigo METAFORCE
✍️Bashi ake binki shigo METAFORCE
✍️Kayan daki zaki canja shigo METAFORCE
MENENE RIBAR WANDA YA SHIGA METAFORCE❓❓❓
Akwai riba da yawa g Wanda ya shiga metaforce amman zamu lissafa 5 dga ciki kuma muyi bayaninsu 1-
after d other
1️⃣kyautar TR coins bayan gama register
2️⃣Referral bonus,kudin gayyato mutane
3️⃣Spillover,kyautar da metaforce ke bayarwa ga yan team din da suke aiki ga Wanda Allah ya cida
4️⃣Overflow,d same with spillover shima kudine kuma zaka ciresu
5️⃣Zaka hadu da mutanen da baka ta6a tunani ba
"B" zaka kara samun experience
"C" zaka iya siye da siyarwa d wnn kyautar TR din,after lunching n tectiles good
"D" zaka San ilimin cryptocurency
"E" zaka San yanda ake duba farashin dollar hawanta da saukanta
"F" Zaka San yanda ake canja dollar tadawo naira🥰🥰
08066136431
YAUSHE METAFORCE TAKE BIYA❓❓❓
Ko a yanzu yanzu kikayi aikin da metaforce tace kikabi tsarinsu na gayyato mutane yes zaki samu kudi
kuma ki ciresu anan take
08066136431
SHIN METAFORCE HALATTACEN KASUWANCI NE❓❓❓
100%halak sbd a team bake daya zaki samu ba,Ku samu na kasa dake ya samu,n sama dake ya samu,ga
kyautar spill d overflow,kuma yanada license da cikakkun hujjoji💪
08066136431
Shirin komawa school nakeyi nakai wankina laundry don yanzu na koyo hakan Abuja don nagane yafi
komai sauki a yanzu.
Na dawo daga kai kayan ke nan na samu wasu baki na fitowa mota daga kofan gidan mu binsu nayi da
kallo na tsayar da nawa motan gefe daya don sun tare min inda zanshiga da ita taciki inda na saba ajewa
din.
Matane ukku sai maza biyu saida kyat ba sheda last born din su matazun ne ashe tare da matan a
kunyace muka gaisa dasu na shiga da sauri ina fadawa Ammah dake zaune zuwansu.
Saidai bansan me ya tsayar dasu ba na dan lokaci har hakan yabawa Ammah daman kimtsawa
shigowan nasu wai ashe sun tsayane kallon motan man da nake ja yanzu.
Ni kaina motan ta isheni a yanzu don yana jawo min magana duk inda naje sai an kalleni da ita ana
magana.
Gashi number Auwal ma ya daina shiga kona kira ban samunsa akan a dawo min da motana su karbi
tasu hakana tunda mun gama buki a lokacin zaman ta nan hatsarine gareni duk da duniya na dan
kwance a lokacin.
Sallamansu mukaji aka amsa masu ina daki nashige don kawaici irin namu na hausawa da akeyi idan
yan uwan manemin ka sunzo gidan ku.
Nan falo suka zauna aka fara gaisawa kafin su gabatar da kansu cewa mahaifiyarsace tare da yan
uwasa ashe sukazo.
Don irin matan nan ne yan boko da basu yarda ba sai sun duba abinda dansu zai dauko masu matsayin
suruka.
Bayan an gaisa take fadin mahaifiyar matazun ne ya matsa akan a turo ayi zancesu da yarku yasa na
taso na bincika komai da kaina tare da yan uwansa.
Don gudun dauko abinda za a zo baya ana da ansani ko wancan karon haka yayi ya kaimu har yola
karshe dai abin kuma ya koma fitina saida na kashe auren.
Ikon Allah Ammah ta fada cikin mamakin kalamin matan tace kwarai hjy wanan zamanin idan baka bin
lamuran yaran sai suje su dauko maka abinda zai bata maka ginan tarbiyar daka taso yiwa yaro tun
farko.
Hakane Ammah ta sake fada tace to shine wanan karon daya matsa nace bari muzo mu bincika komai
ayisa a mutunce.
Allah sarki Ammah tace hakan yayi Allah ya taimaka cikin wayewa ta juyo tana fadin don Allah idan ba
damuwa ko zaku hadani da mahaifinta ?
Ba damuwa hjy mahaifita yana daki yana jiya kaddara ta fada mai na iftila,in karo da mai mota yana
saman babur dinsa har ya samu karaya.
Tace jam subbahanallahi yana ina yanzu tace gashi can a daki kwance Ammah ta bata amsa tace keko
yar uwa ai da shigowan mu ya kamata ki fada muna wanan tun farko mu gaidashi.
Sauran sai faman baza ido sukeyi ko ina suna bin gidan namu da kallon gidan dai namu agaskiya bai
cikin kazanta ko raini mudai a namu ganin.
Dakin Abbu sukaje bayan an masu shimfida suka gaisa sukai masa ya jiki da Allah ya kare gaba tun nan
a gabansa ta sake fadin mukace muna son ganin mahaifinta dai ?
Shine ai mahaifin nata Ammah ta fada ba nauyi ko kunya ido tsaye ta sake fadin ina nufin wanda ya
haifeta ai shi muke son sanin yana ina a yanzu ?
Baya kasan nan Abbu ya basu amsa kai tsaye tayiwa yar uwar wani kallo kafin tace yaya zamu samu
lambashi ko wani abu nasa da zamu iya magana dashi don Allah ?
Haba hajiya ai wanan din nagabanku shine a matsayin mahaifinta mu dai da muka sani zancen gaskiya
bata da wanda yafisa a yanzu a fadin diniyan nan.
Ikon Allah atakaice dai haka take babu uba ke nan shi kuma sha,ibu nan ya fado wanan karon ke nan
kuma aiko da sake gaskiya.
Kunzo da wani zance ke nan Abbu ya fada sai tace ba wani zance inma akwaishi tsakanin mune da
yaron yanzu mu zamu koma dama abinda ya kawo mu ke nan don mu tantance ?
Mun kuma fahinci yadda zancen yake a yanzu zamu koma wanan ma ya ishemu ga komai ai ba sai an
tsaya kara zance ba.
Kina min magana a dunkule ban fahince ki ba yata ba yadda kike zato bace don yar halak ce kamar
kowa ta sunna aka sameta ita ma kamar yadda aka daurawa uwar kowa aure aka sameshi Abbu ya fada
a dan hasale.
Malam don Allah kayi hakkuri idan har abin nan zai yuyu sai an gabatar muna da mahaifinta na ainihi
kafin akai ga turo maza a zauna maganan gemu da gemu a tsakani.
Don yadda suke bada labarin yarinyar dama nayi tunanen hakan yasa nazo na sheda idan hasashena ba
gaskiya bane da nake zargi gashi kuwa kamar hakanne kuma ?
Suka mike yace Allah ya kaiku lafiya cikin rashin damuwa suka amsa mai da amin yar karamarce tayi
kus kus bai dace su wuce su barshi hakan ba sai suka bude jakka kowa na ciro kudi zasu hadawa Abbu
din.
Ayya bayin Allah kuyi hakkuri bana raina maku bane wallahi ku barshi nagode ko wanan ziyaran da
kukai muna ai abin godiyane garemu.
Saidai da kamar wuya zancen nan don a yanzu haka tana da matsaya akwai dan sarkin garin nan na
gabas da yanzu haka shi har yaje gun mahaifinta can kasarsu sun yi magana akanta ko karatu ake jira ta
kammala ayi buki Abbu ya fada har sunkai kofa a lokacin.
To amma ta sheda muna bata da tsayayye a yanzu ta fadawa dan nawa zancen yarane wannan na riga
dana gama magana dasu a kai .
Au hakane kuma ashe zancen yake to Allah ya kyauta mu zamu tafi sai dayan tace saidak kunjimu don
nasan zamu dawo insha Allah karamar ta fada.
Ashe wai sun tafi daga dakin Abbu din da sukaje gaidashi ban san da tafiyansu ba saida naji Ammah na
fada tana fadin cin mutuncine ya kawo su dama ba komai ba yadda sukazowa mutane a gadarance haka.
Shine na fito na samu labarin yadda sukayi din a tsakaninsu da iyayyen nawa murmushin yake na
saukar masu na juya na koma daki.
Ina shiga wayata na ringing na dauka s matazun din ne ke kirana lokacin kamar kada in dauki wayan
wata zuciya tace min dauki kiji ko meye.
Aisha kinga baki ko daga sama ai naki sanar maki da zuwansune kada kuce zaku wahala mommy din
muce ita ta haifeni sauran kuma yan uwanane dakin mu daya.
Kafin na bashi amsa naji yana fadin dan dakata in dauki waya gata tana kirana ma yanzu hold on please.
Hakan yasa na kashe wayan na aje gefe daya kwance nakai ina kuwarawa ceiling din dakin ido ba komai
bane sai bakin cikin daya cika min zuciya a lokacin.
Zancen farko shine da anty safiya take fadin wai daga nan kano akai masu gulman hakan yasa suka zo
ai in bashi ba ita wata irin uwace da zatace sai tabi didigin komai na danta shi yarone halan ?
Kanawan dabo me nayi maku haka kuke bin rayuwata ne wai shegu nawa ke garin nan birni da kawai
sanice abin kyama ni kadai ?
Wanan yazo ace shegiyace bata da asali wanan yazo ace ai bata da asali ko uba haka dai suke fadan
maganganu marasa dadi a kaina.
Tana tafe cikin yar akwalan motar ta dayasha jiki sosai yana cikin abinda yasa take son makudan kudi
su shigo mata ta kece rainin mota a yanzu.
Katafaren gidan dake kusa da nata da ake ginawa wanda bata san wanda yasai filin ba a wajen danta a
lokacin ta daiji ance maigidan yana kasan waje da zamane.
An kuma gina gidan angama ba wanda ya shiga ginan daya dauki shekaru anayinsa da farko taji dadin
hakan koba komai tasan darajan nasabanta zai hadata alaka da maigidan ai ta lakaci arziki.
Sai gashi angama gina shekara da shekaru ba wanda ya zauna a cikin gidan amma tana jin labari ga yan
unguwa cewa ana shigo da kayan alatu gidan wani lokaci.
Saidai bata taba cin karo da gidan a bude ba sai yau din nan data fito zata unguwa taga an wagale get
din gidan wata babban mota ta shiga da kaya .
Ko karan motan da take sakewa irin ta dauko kayan nauyi din nan ne kayan yai mata nauyi da yawa ta
gaji take bada wani sauti didididi haka ta kutsa ta shige katon get din gidan da aka wagale din.
Tana tafe a slow tana bi da kallo wani tunanen sheri ya darsu mata a zuciya guda na zargin anshigo da
kayan da bai dace ba a gidan.
A matsayinta na manyan unguwa bai kamata ta saka ido ba ana aikata barna haka a cikin shiya basu kai
kara ba don haka ta samu waje ta parker mota ta kira wayan wani dan sanda tana sanar mashi da abinda
take tuhuma din kan gidan.
Tana wajen tana jira tare da hango abindake faruwa a cikin gidan ta hanyar yin leke daga cikin motanta
inda take zaune ganin isowa security din data kira yasa ta fito.
Tana masu bayanin dalilin dayasa ta kirasu din tare da ita aka shiga gidan kai tsaye masu kokarin sauke
katon injin din suna ganinsu dole suka tsaya.
Don basu san abinda ya kawo yansanda gidan ba lokacin bayan sun gaisa sukai masu bayanjn dalilin
zuwansu gidan don yan unguwa suna zargin ana wani abin da bai dace a gidan ba ?
Wanda ke aikin yayi murmushi yana fadin stand by suka kawo na maigidan da zai dawo wani wata da
iyalinshi engine biyune zasu sauke masu suka nuna masu injiman suka gani.
Nan suka gamsu suka kuma sarawa ko waye mai wanan gidan haka maishi ya koshi har _Mekano_ biyu
manya don shan sanyi kawai shida iyalinsa sukai mata bayani tun a nan cikin gidan sai bin gidan take da
kallo cikin mamaki.
Suka kama gabansu suka barta tana rainawa kanta rashin hankalinda tayi don ko waye ya taka kasa da
kafanshi kamata yayi ace ta samu shiga gunsa itama ta lakaci arziki.
Akwaita da karfin hali sosai mace ce mai kamar maza very stubborn ga duk abinda tasawa rai sai ta cin
masa hjy Amina Kura ke nan .
Gida ta nufa take labartawa hjy Nasare data sama a wajen mahaifiyar tasu irin dalau duniyan data gani
ko a wajen gidan balle ciki ke nan Nasare ta fada a karshe.
Sai can ta sakowa uwar zancen daya kawota wanda a lokacin hjy Nasare ke jin abinda ya faru ta bude
baki tace banga illa ba don Mam bashir ya sayi wa yan nan abu tunda yana da bukatansu.
Ta tare hjy Nasare din da fadin shi yaya Imamu inba munafunci ba meyasa ya fadawa mai martaba
wanan zancen ?
Dole baba ya sani tunda cinikine kada wani abu ya taso daga baya kuma dama nasani bakinku daya ku
ukkun nan niko ba yadda zakuyi dani wallahi ta fada cikin bacin rai.
Sai lokacin uwar ta samu magana take fadin kura ina tausayinki wallahi ace harda yar uwarki ba shiri
haka tsakanin ku ke kowa bai iya ba ke kika iya.
Zancen nan har yau din nan mai martaba bai fito min dashi ba ya nuna ma baisan wani abu maka
mancin hakan ba sam wanan ma bai ishemu tunane ba a yanzu ?
Ke har yanzu kina zancen kudi kawai su fito a baki me zakiyi da kudine haka wai a rayuwan ki me kika
nema kika rasa ne ?
Zancen mahaifiyar dai bai mata dadi ba hakan yasa ta kwashi iska ta kyale kowa ganin hakan hjy
Nasare ta mike tana fadin ita zata wuce.
Tayi masu sallama ta tafi don ta fahinci suna son kebewa a tsakaninsu kafin uwar tace ke baki da
hankaline wai kura ?
Kayan nan kinsan inda na samosu tun farko irin kayan da aka shigowa maimartaba dasune na samu
daga ciki yayi nemansu a lokacin da suka bata har ya gaji ya hakkura.
Yau ace kuma sun fito daga hannuna me kike zaton zaiyi muna dani dake idan har wanan zance ya fito
fili da wani ido zan kallesa ne ?
Shiru tayi na dan lokaci tana tunane kafin ta feso iska daga bakinta tace babu dai yadda zaiyi tunda
bashi kadai kedashi ba ai.
Kura akankine fa na dauko kayan nan lokacin don yadda kika tayar da hankali kina da bukatan kudi
zaku fara bussines da kawarki kuma karshe na baki kudin kika narkesu.
Mijin ki ya mutu ya bar maku tarin dukiya kika dawo nan kisa kudin nan a gaba suma kin narkar dasu
babu wani abinda za a duba a yanzu gareku ace kune aka barwa tarin dukiyan nan ?
Yakama ace kin natsu a yanzu kin daina wa yan nan abubuwan kin mayar da kanki kamar kowa don
Allah nagaji da wanan abin kunyar da kike sakani kullum .
Tun ana ganin girmana har yanzu abin na neman zubewa duk a dalilinki sai yaushe zakiwa kanki fada ne
don Allah ?
Mun koma makaranta saidai ban cikin walwala saboda bacin ran dana fuskanta kan s matazun da
mahaifiyarsa tazo gida tayi muna yankan baya.
Don a ranan ya sake kirana yana tambayana wani abu ya farune da sukazo gidan mu don ta kirasa
yanzu tace dashi ba wanan zancen kuma tsakanina dashi ta soke.
Nace Allah yasa hakan shine alheri a tsakanin mu Allah ya hada kowa da rabonsa na alheri sai kuma
yaga laifina ya katseni da fadin.
Dama na sani baby baki kaunata daga wanan zancen da bansan dalilinsa ba zaki fadi hakan ba.
Yau din nan zan biyo jirgi zuwa kaduna inji meke faruwa duk abinda ke nan zuwa gobe zaki ganin gidan
ku insha Allahu.
Shi har ranan da muka koma makaranta ban gashi ba kamar yadda yace din nasan yazo din ko baizo ba
kuma tadai fada mai asalina cewa banda uba shegiyace ni.
Hakan zaisa dole ya hakkura amma nasan yana mutuwan sona kamar me nima kuma gaskiya naso
matazun a raina amma Allah bai nufi zaman mu tare ba.
Tunda nashigo nake shan barazan kallo wajen mutane harma dalibai yan uwana nasan ba komai bane
dan canzawan da nayine komai nawa ya canza a yanzu ido ya bude zuwa birnin taraiya Abuja.
Gani gidan yan gayu na zauna na koyo abubuwa da yawa irin tsare gidan mama yanayin shigan ta da
jan ajinta duk suna mayar dabi,una a yanzu.
Kwana biyu ina shiga banda kuzari a ranan ta uku ne muka hade da salman ya bini da kallon mamaki
bama ganina da motar man bash da yayi yafi girgizashi a lokacin.
Sam ban nuna na gansa ba kona taba sanin shi nidana zauna da hafsat kuma yanzu na karo wullakanci
dole yaji mamakina ai.
Hakan yasa daya koma gida yake labartawa mami cewa wai kiji mami ashe motar nan da kike zance
man yakaiwa yarinyar nan ita yau na ganta dashi tana amfani wallahi.
Gaba daya ya mayar da yarinyar nan wata sarauniyar mata me aji ta canza sai budawa takeyi a garin
nan bata kallon kowa da daraja.
Motar nan fa uwar ta sake tambaya yace wallahi ranta ya baci a take ta nemo layinsa kira biyu ya
dauka yana fadin mami kina raina yanzu nake zancen in kiraki ai ?
Wace ke ranka dai tana ranka wace kake kokarin ganin ga gogewa tabon ta a idanun al,umma wanan
tabone da bai taba goguwa gareta.
Yanzu dan baka da hankali man mota mai tsada ka dauka ka mikawa wanan shegiyar yar kwara din
data dauke ma hankali baka ganin kowa da daraja ?
Wallahi kaban kunya idan wani yace min zakai hakan ba zan taba yarda ba wallahi ina ilimin naka yake
ina wayauka da hankalinkane man da zaka dauko yar shegiya kana kokarin shigo da ita gidan sarauta don
kawai suran ta.
Ko don wani abin damu ilimin mu baikai ya gano hakan ba sai kaine naka yagano maka hakan ka
haukace kan yarinyan lokaci guda kana mata barin