Chapter 25 Reading Ja Ya Fado Ja Ya Dauka by ZAINAB IDRIS MAKAWA HN Novels

Ja Ya Fado Ja Ya Dauka by ZAINAB IDRIS MAKAWA

Author :  ZAINAB IDRIS MAKAWA Category :  KDP NOVELS

Chapter   25 / 109

72K to 75K   out of 326.5K words

kamar nasan me muryan a wani waje muka gaisa dashi sai nayi shiru don ban gane
me magana ba a lokacin.

My queen ya kuka koma gida dazun lafiya wake magana sai naji yayi murmushi kafin yace kada muyi
haka dake please kina nufin bakiyi serving number ta ba ?

Nace sorry ban fa gane ko waye a layin ba kayi hakkuri may be wrong numberce ka kira yace Y S
matazun ne da kuka hadu a wajen buki kika ba number.

Sorry don Allah na manta da hakan wallahi saina kara fadin ina wuni ya amsa min yana fadin mu kara
gaisuwan sani ke nan anyway dazun saida muka rabune naga ban san sunan hjyr tawa ba don zumudi ya
hanani tambayan hakan ?

Murmushi nayi ina fadin so soon haka gaba dai inda rabon sani zaka sani haba haba please kada muyi
haka dake koda take no need a yanzu gaba zan sani ai tunda naga sunan ma rowanshi ake min kuma ?

Ba rows kawai dai time din Sabin sunan baiyi bane ai zan fadama INA wanan yaron naka mai bakin naci
shiya hadani da Allah dazun aina tsaya.

Ooh wai umar yana waje suna hutawa ya kun fito wajen taron ne nace haba dai taro ai sai ku manya
wanan wajen bana irin mu bane.

Gaskiya ko mu manyan ai yanzu haka ina masaukina ban fito ba nagaji da yawa da mota mukazo garin
nan saboda zirga zirga kada nazo na takurawa angon kuma da neman a nan .

Angon abokinane right from our secondary schools muna tare dashi by them kuma muka rabu don
na fita karatu saidana dawo muka sake haduwa dashi kuma.

Hira sosai mukayi kafin mu kashe wayan dana gundura dashi don naga kamar shi bai gajiya da surutu
Aimana na dan kalla tana charting a wayanta.

Tana jin naja tsuki ta Dan dago tana kallona kafin tace wa kuma aka samu nace kai wanine yake son
takura main wallahi banga alaman zamu shirya ba don ni ban son gadara.
Kai Aeesha ko baki sonsa kici kudin banza kawai bashi ya kawo Kansa ba an kirashi ne jin hakan yasa na
kalleta da sauri take fadin ko wanan abokin angone days bamu kudi ?

Nace bashi bane wanan ma abokinsa ne ai don bukin shima yazo daga Lagos wani sojane wanan din
wancan kuma ai yace shi likitane ko.

Soja fa Aeesha nace haka yace ga zahiri nan mungani don wanda ya turo yai min magana da kakinsa a
jiki lokacin .

Sai naji tace me Aeesha wallahi kina da sa,an maza sojafa nida ke maitan samun soja tun ina karama .

Kai haba don Allah ni ban faye son yan kaki din nan ba kuma Allah na hadani dasu ashema bashi kadai
bane said nayi murmushi a rains ina mamakin wanan halin nata.




ZAINAB IDRIS MAKAWA

[8/28, 9:11 PM] Zainab Idris Makawa Writer: [8/15, 07:30] Seenabu Makawa: M/C COLLECTION
MAKAWA COLLELECTION ONLINE BUSINESS FASHION & BEAUTY ITEMS SUCH AS LAGOS LACES, SHOES,
BAG, COTONO KAMFALA COTONO ATAMFA, LAGOS GOWN DONGUWAN RIGA, TABLE FAN,HAND DRYER
KIDS,FASHIONS etc

LAGOS NATIONWIDE DELIVERY SAI KUNZO A CIKIN SAUKI INSHA ALLAHU,,,,,,,,



JA YA FADO,,,,,,,,,,,,



ZAINAB IDRIS MAKAWA



BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,

3️⃣4️⃣

GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105
ZAINAB IDRIS MAKAWA ZINETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH
YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,
YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A
WAJENKA , , , , , ,




HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA
YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,

[8/15, 07:30] Seenabu Makawa: https://chat.whatsapp.com/CDBG34xpZRZ5dZR86m1ftp




Washegari barcin gajiya na kwanta yi don gaskiya akwai gajiya a jikin mu lokacin can cikin barcin nake
jin muryan matar nan ta yaya Habib da yarta a dakina.

Su din ne suna zaune a dakin suna hiran abinda ya faru da Aimana da kyar na samu na bude idona ina
mika tare da sakar masu murmushi ina fadin anty har kun shigo ashe ?

Mun shigo tun dazun shine nacewa mummy inane gidan ku tasa yaro ya kawoni yarta Amira nata
faman ce main good morning.

Muna magana da uwarta sai daga baya na fahinci me take fadi na jawota ina mikewa tare da amsawa
kafin na samu nakai zaune na mike gaba daya saman gadon.

Bakin mirro naje na dauki brush na matsa marclean na fita ban jima ba na dawo tana zaune da wani
littafina a hannu tana karantawa nadawo.

Zama nayi saman Stoll din bakin mirror din yarinyar still tazo ta hau saman jikina kai Amira aka take fa
kamar mage da son jiki uwar ta fada.

Nace ai haka yara suke a zuciyana kuma ina faman mamakin zuwansu gidan mune haka kafin Aimana
data fita ta dawo da kwano a hannu ta zauna wait waina ta fita ta sayo wajen wani mutumi dake suya
can dan nisa damu kadan.

Ganin yadda yarinyar ta tsura mata ido itako ko kallonta batayi ba yasa na shafa kanta ina fadin Amira
zakici waina din he bari Asmau ta sayo maku kuci da mummy ko ?

Nan uwar ta dago kai tana fadin ayya kyaleta ba zataci ba yanzu tea din da mummy ta hada munama
bata sha ba nan ta barshi muka fito.

Zancen mu baisa Aimana ta kira yarinyar ta bata koda dayane ba taci gaba da cin abinta tana kallon
wayanta kamar bata san me muke fada ba a lokacin .
Fits nayi da yarinyar wajen Ammah na karbi kudi na tura Asmau ta sayo muna nayi mata bayanin yadda
zata sayo din ta fita muka koma dakin tsike banyan kai na dauko na fara banyewa yarinyar kai batayi
gardama ba muna hira jefi jefi da uwar har Asmau din ta dawo.

Ta aje ta koma ta dauko plate biyo ta girke da gorunan kunnun zaki da zobo duk ta aje muna a gefe
days zata fita nake fadin Asmau dauko Abu ki diba a raba wanan ai yayi muna yawa.

Nayi mamakin yadda suka zauna sukaci sosai ita da yar bayan sun gama na kwashewa yar kai kalaba
mai three in one nayi mata sun kwanta da kyau kafin naje nayi wanka na fito na shirya muka garzaya
gidan bukin.

Don ranace daurin sure kowa kuma daga ranan zai kama gabansa don kwasan gara ya kare ga mutane
yadda aketa dora tukwane ake saukewa akuma ce abinci bai isa ba.

Muna shiga kiran S matazun yana shigowa wayana dole na dauka da har yasa mukai dakin umma ina
kan waya a lokacin .

Tana zaune da yaranta maza da gani dai akwai zancen da sukeyi ko kuma sun gama yayin da a waya
nake sauraron S matazun dake min mita akan yayi expecting din kirana ko don inji yaya ya tashi da
kwana.

Abin mamaki ya bani matuka amma a fili ce masa nayi bansan ana hakan ba ai da nayi sai naji ya
kwashe da dariya.

Yana fadin you are right tunda ni ba bakonki bane a yanzu kada ki damu with time zaki san hakan ai
don da zaran kin zamo tawa ni kadai zaki soma.

Uhmm kawai nace nan yake fada min yanzu ya tashi shima yana son ya shiga wanka sai ya karya before
suzo daurin aure dama don yaji yaya na tashi ya samu natsuwa yasa ya neme ni a yanzu and yaji ya samu
piece a zuciyarshi kuma.

Zai neme no zuwa anjima idan yafito a hankali nace dashi naji na kuma gode da kulawan shi gareni
mukai sallama na kashe wayar.

A hankali na dago kai ina gaidasu da kwana yaya salis ne ya fara amsa min da fadin Aisha ashe yau ke
aka kaiwa rigima naji matar yaya Habib na fadin D Aysha gaida ku fa ?

Ya dan juyo yana fadin ta gama wayan natane tashigo tana muna soyayya a gaban mu haka dama sau
kusan biyu muna hada ido dashi a lokacin ina kawarwa don kallon tsana da naga yana min a lokacin.

Mikewa nayi ina fadin anty barin leka yan matan can in dawo ina fita take fadin babu ruwanta ga son
mutane wallahi.

Umma dake duke tana daukan abu a bayan kujeranta tace wai Aeesha ai haka take babu ruwanta don
ma bukin nan ne ai inbashi ba bata shiga mutane sosai ita.
Wallahi kan mummy tana da hankali sosai yarinyar wa yan nan tsofin suka haifeta kuma ta tambaya
hakan yasa umma juyowa tana fadin a,a iyayyenta suna saudiya zaune.

Haba nikan nace nayi mamaki wallahi very innocent girl bats da rigima ko kadan haka jiya zamu dawo
wani soja ya tareta take fadin ina taga time dinshi ita da take karatu.

Gaskiya ne wanan baki taba ganin ta tana hira yaya salis ya fada nan dai sukai ta sharhi akaina har uwar
ta fita ta barsu a dakin.

Yana zaune cikin mota yana jiran wani abokin aikinsa ya fito daga dogon benen daya shiga wani bincke
hakan yasa ya zaro wayansa da rabon ya duba yau kwana biyu ke nan.

Saboda wanan bincken mutumin kasan Lebanon din da suke nema ruwa a jallo a yanzu don case dinsa
shima babbane don hakane baida lokacin komai.

Yana kunna data ya shiga WhatsApp don a nan yafi samun sakon nan abokansa da yan gida wani lokaci
tunda sun san bako yaushe yake available bashi.

Ya tabbatar da Lukman Dabo dai bukinsa akayi a wanan satin don yadda yake ganin ana yayatawa a
ko ina ga yan kanon.

Husnan su ce yaga ta dora wasu photo yabi photunan nata da kallo duk da hakan ba dabi,ansa bane
saidai yana shiga idonsa yayi arba da photon da ya bashi mamaki su hudune a hoton khairat husna
summy kanwarsu sai Aeesha how comes haka ya faru a ina suka hadu sukai wanan photo yaya akayi
tasan su husnah din ?

A take zuciyarsa ta bashi amsa da khairat that means yanzu yariyar nan tana kawance da khairat ke nan
kome ya tambayi kansa ?

As how hakan ya faru why take appearing haka garesa yan kwanakin nan wacan a layin ummi yar
salman ya gani wanan kuma gun Husnah dinsu .

Sannu a hankali yake bin photonan da kallo a wajen buki sukai photon saida ya kusa kai karshe ya gane
ai bukin su ummi din ne sukaje suma.

A haka abokin aikin nasa Wanda baturene shi ya fito ya sameshi a wajen days barshi yana fada mai
inda zasu nufa lokacin kai tsaye suka nufi can din a cikin sauri.

Yadai samu yayi aikinsa ranan yadda ya kamata amma yana mai jin wani abu ya tsaya masa a zuciyarshi
har lokacin daya kamo hanyar zuwa gidansa.

Yana shiga gidan kai tsaye bedroom dinsa ya nufa ya fara cire tufafin jikinsa wanka ya shiga saida ya
gurje jikinsa da kyau don wanan dabi,ansa ne dadewa a wajen wanka.

Yana fitowa dan mai ya shafa kafin ya sauko zuwa kasa ya nufi wajen fridge din kitchen kai tsaya
cimarsa na gwagwani ya dauko ya bude tare da juyewa cikin wani bowl ya tura a ovon tare da kunna
ovon din na dan lokaci.
Yana tsaye ya dafa table na dan lokaci tare da duo da kai kamar me tunane a wajen yana zafi ya bashi
signal na yakai limits din da yake sonsa yakai.

Ya juye ya dauko zuwa falo ya zauna yayi kamar spoons biyu ya aje cokalin don yau abincin ba dadi a
bakinsa gefe ya mayar ya dora kafa saman table din yana dan kadawa a hankali cikin sarauta da yake jin
ya motsa masa a lokacin abin a ji yake dams sai ya motsa.

Kansa ya mayar baya kadan yana cigaba da girgiza kafa kafin ya lumshe idanuwansa yana dan tunane
zakice barci ya soma a lokacin in badan kafansa da yake dan motsawa ba kadan zakice barci ya daukesa a
hakan da yake.

Yakai tsawon mintuna talatin a hakan zaune kafin ya dago yana furzo da iska daga bakinsa don
t)unanen nasa na karshe da yazo mass a zuciyarsa.

Dan guntun tsoki yaja yana dagowan ya dubi lokaci sha biyu da rabi na daren rana yasan yanzu a can
Nageria din ma darene don haka ya sauke ajiyan zuciya don baida halin kiran kowa a lokacin.

Haka ya samu ya mike zuwa dakin kwanansa da mai aikinsa ya gyara tsab kafin ya tafi bai kwanta kai
tsaye ba saida yayi alwala yazo ya sauke nafila ya jima a zaune kamar yadda ya sabayi duk dare kafin ya
kwanta.

Dogone man bash karfafa saidai ba irin can din nan ba daidai musali ya dan surka don bai kwaso bakin
kanawa haka ba andai bashi tsayi da karfin su wurin launin fata uwarsa ya dauko dukama yaran haka
suke donshi din gaure biyune bafulatanin bauchi na usuli bakanon gidi na ainihi sai abin ya zame masa
biyu.

Gidan Rabakaya ya cika yau da jama aure yaya biyu mace dana miji Allah dai yaiwa aure albarka za ace
ina daki kudun dune kamar amaryam danko tunda na koma dakin yan mata ban fito ba .

Su maryam sunzo sun samemu a gidan nan muka hade dasu din Allah ya gani ba don saratun nan tayi
min rashin mutunci ba dama dai hakana nake na tsani mai baki mara kunya a rayuwata irin fitsaran
shashancin nan da ba,aso diya mace dashi haka wanan saratun mai zubin tsohon agwagwa take.

Sai ta gama ta fita Anty fati zatace don Allah ku kyaleta ku daina biye mata wai yanzu kuma da wata
kawar anty fatin take wa wanab zarin haka.

Bata bar kowa ba kamar wace bataso zuwan kowa taron ba haka take bin kowa daya baya daya tana
masu cin mutunci wai ita mai baki.

Yanzu dai mun mun samu lafiya don tonon asirin su samira bata kulamu ko kuma anyi mata fada akan
mune oho mata.

Anty Basira matar yaya habib ne ta leko dakin ta kasa shiga tana tambaya wai Aisha take nema ?

Sai wata kawar fati tace wata Aisha tace Arab Aisha Arab nan saratu ta cabe da yar kwara dai wanan
muna Arab ne ai.
Jin ta ambaci yar kwara yasa na juyo don nasan ni mafi yawan mutane ke kira da yar kwara ko a gabana
wasu na kirana da wanan sunan.

Don haka yasa na juyo ko bake take nufi ba matar yaya habib ce ke neman ki ban tsaya kulata ba na
mike daga kan gadon zuwa wajenta.

Muje dakin mummy muci abinci ta fada nace to gani tafe tabar wajen nabar shashashan na bayanin
wai ma,anan kwara muka fito nida Maryam da Asmau don tare mukafi tafiya ko ina dasu mu uku su
faridama su uku da Aimana da samira.

Tana zaune saida muka shigo ashe tuwon garin doyane na amala miyar ewedu zamuci Allah ya gani
duk sha,anin nan da akeyi ko ruwan pure water ban taba sha a gidan nan ba .

Ta fito da abincin a tsakiya bayan mun zauna maryam ke fadin amma dai abincin nan ba a gidan nan
aka girkashi ba ko naga ya fita daba .

Anty Basira din tace anty maryam tazo dashi daga gidanta jin hakan yasa na mike na dauraye hannuna
saiga umma mai dakin tashigo tana fadin.

Amma dai abincin nan ai yayi maku kadan ina maryam din ta kara maku tace ta fita yanzu ana zancenta
sai gata ta fado tace maryam ki zuba masu abincin wanan yayi kadan.

Umma bafa na taro nayo ba kin sani mutanena da zasuzo min nayiwa shi saita juyo ta dan dubemu au
kune maryam aiban kula ba ta fada .

Ta dauko muna abincin da yawa haka miyar ta zuboshi ciki a wani kula ta miko muna tana fadin aiko
don Aisha da maryam ban isa hana maku abincin nan ba.

Aisha fa mutumiyatace tana karama yanzune ta gujeni data girma haba dai anty na fada ina dariya mun
soma ci ina dan tsankwara samira tashigo dakin karban waya wajen Asmsu .

Nan ta zauna itama saina dauki leda biyu na abincin nace a ajewa Aimana da farida suma suci mummy
daki bari muci abin mu Aimanan nan wallahi bata da kirki nan ta soma muna hiran abinda ya faru da
kairat ta bata sako ta kawo min sabanin yadda Aimanan ta fada min.

Nasan halinta yasa nace kuyi hakkuri kowa da halinsa ake zama dashi ai haka halinta yake da akasi wai
bakiji ba mummy dazun take fadi da safe wai bukinta ai sai yafi wanan mu bari mugani dai.

Ba karya ta fada ba ai me yuyuwa yafi wanab din don wanda zata aura bama kasan nan yake ba haba ta
fada nace karyane ashe da gaskene nace ba karya takeyi ba Allah.

Iya abinda na fada ke nan kai mata da yawa suna son zuwa kasan waje aure suyi ta cika baki akan
hakan anty Basira ta fada.

Akwai wata sister din mu da tayi aure irin wanan saida akaje can tace ko satin amarci bata rufe ba miji
yace oya ba na kawoki nan bane don ki huta a banza.
Neman kudi zakiyi tare damu a nan tace ya bata option biyu ko tayi goge goge a hotel ko ta kama kitso
tana kawo kudi yace ko kudin haya ya ishesu aiki a can.

Nan kowa ke fadin albarkacin bakinsa har aka daura aure muna dakin don yaya habib sun tafi daurin
auren yaya kabir shiyasa matar nasa ta lake min tunda safe muke tare da ita ashe.

Su Aimanan nan suka samemu sukaci abincin da muka aje masu Ammah tazo da anty safiya da yaranta
biyu da suke zaman gida tare duk muna gidan an rufe gidan namu a ranan don yinin bukin.

Sun kafa wasa kofan gida a nan zasuyi wasan karshe tare da dj kafin akai amare dakinsu muna nan
dakin umma yan gidan ango sukazo muka shiga gyara masu wajen zama.

Wanan ce ai naji wata na fada a bayana hakan yasa na juyo don ganin mai magana a lokacin aiko
tubarkallah wallahi wata ta fada.

Kaina ya daure ban gane me suke fada ba a kaina saida tace min ga hjy ummi can tana neman ki ai a
waje.

Zan fita saiga anty ummi din sun shigo wuri ya matse dole na fito muka gaisa dasu wajen tun daga
wanan lokacin muna tare da kharat saida zasu tafi muka fito masu rakiya nan suke tambayana nan ne
unguwar mu wai ?

Asmau

25 / 109