Author : ZAINAB IDRIS MAKAWA Category : KDP NOVELS
kudi yadda ranka keso ?
To bari kaji ba komai bane kudi ke sayawa mutum kudi baya iya sayen nasaba ko rayuwa ba komai
bane kudi ke iya komai.
Ka gagauta fita daga zancen yarinyar nan na fada maka haka kuma yau din nan ba sai gobe ba nake son
ka karbo motan nan daga hannun yarinyar nan.
Mami wai a ina kike samun wanan labarai haka don Allah ta katseshi da fadin au ka dauka kai kadains
smarth da zaka gano abu da sauri yadda kakeso ?
Na fadama ka tura a dauko motar nan daga yau kuma namaka iyaka da ita a rayuwanka mami kada ki
manta da tunda aka shigo da motar nan na fada maki ba tawa bace ta wanine ko ?
To dama itace mai ita mami wallahi banice na saya mata ita ba yadda kike tunane iyayyentane suka
saya mata motar da kudinsu.
Ikon Allah wasu iyayyen kuma ko ka sayo mata iyayyen ne suma don kawai ta zamo kamar kowa bashir
?
Jin ta ambaci sunan sa irin haka yasan ba wasa a zancenta yau ya tare da fadin mami zan rantse maki
ne akan karya ko don wata mace can iya gaskiyar ke nan na fada maki.
Ban taba karya ba kin sani ba kuma zan fara a yanzu dana kara sanin Allah dayane ba kan wata mace
mahaifanta suka sayo na shigo mata dashi .
Yanzu kuma lokaci yayi da zatayi amfani dashi nasa a kai mata abinta iya abinda na sani ke nan idan kin
yarda.
Kallon salman dake zaune tayi cikin mamaki kafin tace wai waye iyayyenta da kake faman fadane da
zasu watsar da yarsu a nan tana gararanba a gidan tallakawa basu kuma damu ba ?
Zaki sani very soon mami kamar yadda kowa zaisan waye ita kadan ya rage hakan ya baiya i promise
you mami zaki san ko waye kuma nakewa aikin kula da yarinyar ai.
Aikima ka dauka kan yarda ba yar kowa ba ke nan duk da girman darajan da kake dashi a nan ka watsar
kakewa duniya aikin irin na kasakanci ko ?
Meye kaskanci a cikin bincike kuma mami aikinane fa kula da rayukan al,aumma taja tsuki ta kashe
wayan tana fadin aiba zai bari in fadi ba wanan.
Koma me yake aikatawa daddy ku yasan komai nake zargin yasan zancen nan don da nayi mai magana
ranan akan motan yace meye ruwana a cikin zancen motar ne ?
Amma mami kinsan Man kaifi dayane abinda ya fada gaskiyane ke nan dama yasan iyayyen yarinyar
nan boye muna kawai yayi.
Ranan ma ya fadi zance maka mancin hakan cewa yasan yarinyar tun tana karamarta ba zancen
soyayya ya hadasu ba .
Ni abin yaron nan yana daure min kai wallahi zurfin cikinsa yai yawa wallahi baida aiki sai bincke akan
mutum irin hakan ba karamin kasada bane ga rayuwansa.
Ina shiga gida na samu Abbu zaune a waje yake fadin yau kun dawo da wuri nace Abbu banjin dadi ne
nasa kai zan shige ciki naji yace yaki nanata zo nan ?
Na juyo zuwa gareshi tare da tsugunnawa ina fadin gani Abbu ya dan kura min ido na dan lokaci kafin
yace nanata na fahinci tun zuwan mutanen nan kika sukurkuce haka ?
Da sauri na dago kai na kalleshi sai kuma nayi kasa da kaina na soma hawaye kawai yace kin gani ba
nasani nana abinda ya faru shi ya tsaya maki a zuciya har wanan lokacin.
Me akayi tukun na nanata kofa burin naki da mafalkinki baki kaigawa ba a yanzu ina son ki natsu ki fitar
da zance kowa daga cikin samarinki ki maida hankali gun karatunki.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
[9/28, 9:36 PM] Zainab Idris Makawa Writer: [9/14, 8:52 Safiya] Seenabu Makawa:
JA YA FADO,,,,,,,,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,
5️⃣9️⃣
GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105
ZAINAB IDRIS MAKAWA ZINETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH
YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,
YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A
WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA
YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,
[9/21, 9:44 Safiya] Seenabu Makawa: https://chat.whatsapp.com/EzUtkmPPD3K2H5WdQeOg83
08066136431
✍️Jari kike nema shigo METAFORCE
✍️Marayu gareki shigo METAFORCE
✍️Bashi ake binki shigo METAFORCE
✍️Kayan daki zaki canja shigo METAFORCE
MENENE RIBAR WANDA YA SHIGA METAFORCE❓❓❓
Akwai riba da yawa g Wanda ya shiga metaforce amman zamu lissafa 5 dga ciki kuma muyi bayaninsu 1-
after d other
1️⃣kyautar TR coins bayan gama register
2️⃣Referral bonus,kudin gayyato mutane
3️⃣Spillover,kyautar da metaforce ke bayarwa ga yan team din da suke aiki ga Wanda Allah ya cida
4️⃣Overflow,d same with spillover shima kudine kuma zaka ciresu
5️⃣Zaka hadu da mutanen da baka ta6a tunani ba
"B" zaka kara samun experience
"C" zaka iya siye da siyarwa d wnn kyautar TR din,after lunching n tectiles good
"D" zaka San ilimin cryptocurency
"E" zaka San yanda ake duba farashin dollar hawanta da saukanta
"F" Zaka San yanda ake canja dollar tadawo naira🥰🥰
08066136431
YAUSHE METAFORCE TAKE BIYA❓❓❓
Ko a yanzu yanzu kikayi aikin da metaforce tace kikabi tsarinsu na gayyato mutane yes zaki samu kudi
kuma ki ciresu anan take
08066136431
SHIN METAFORCE HALATTACEN KASUWANCI NE❓❓❓
100%halak sbd a team bake daya zaki samu ba,Ku samu na kasa dake ya samu,n sama dake ya samu,ga
kyautar spill d overflow,kuma yanada license da cikakkun hujjoji💪
08066136431
Tunda nashige daki na kwanta nake faman tunane zancen Abbu a raina na kasa fahintar me suke nufi da
cewa na fita harkan samari in kama karatuna da suke fada.
Hakan na nufin ba zancen aure a kaina ke nan kome duk wani me kaunata a yanzu shawaran da yake
ban ke nan.
Aeesha ki fitar da kowa a ranki ki fuskanci karatun ki donshi yafi ma,ana gareki a yanzu ilimi shine
mutum ilimi gishirin zaman duniya ke nan.
Baka da ilimi komai arzikinka ko nasabanka ya tashi banza ilimi abokin rayuwan zamani saida ilimi kake
iya shiga kowa ka zauna lafiya ka fito lafiya.
Muryan Asmau ce dake fadin mummy kin dawo ashe yau kun dawo da wuri ta fada tana zama tare da
kofin koko a hannunta mai zafi tana sha Allah yasa mata shan koko gashi kuma ba abincin gidan mu
bane koko mu dai ki barmu da sauran tuwo dashi Abbu ya saba muna.
Sai yanzune da Allah ya buda na kanga sunyi shayi ko wani abu na daban da za a karya dashi amma ba
koko ba gaskiya.
Shi Abbu ba zuwa gona ba amma dabi,an nan na yan kauye cin dumame da safe har yanzu shine akansa
hakan kuma duk na tare damu saiya saba.
Mummy lfy kike kuwa naganki wani iri ta sake fada nace lafiya ta kalau ma,una kawai dai rainane ke
yawan baci kwanan nan bansan meyasa hakan ba ?
Kita innalillahi mana naji ance ki samu sauki a zuciynaji haka naji ana fadin idan ka shiga damuwa
Allah ya sauwaka koma menene ?
Na amsa da amin ina jawo wayana tace nikan ko yaya Aimana suka karasa nace tayi min magana a
whatsapp na amsa amma bata hauba barin in duba ko ta hau yanzu.
Na bude data sakkoni suna shigowa na fara bi ita kuma tacigaba da shan kokonta hankali kwance
nasan a hanya ta sayoshi da zata dawo don da gani damun lokacin ne kokon yadda yake turirin zafi.
Sakon S matazun na fara budewa inda ya fara da sallama kafin yace why baby baki sanar dani baki da
mahaifi ba tun farko ?
I was shock da hjyn mu ta fada min hakan dana sani danayi shirin da kafin suzo an gyara mistake din
don ina kaunarki har gobe baby ina sonki a yadda kike ni tunda basu zasu zauna min dake ba ?
Sorry for you na fita wanan zancen tunda ba asali hjyn tafini dashi ba da zata kirani da shegiya na
kuma barta da Allah tunda ina da ubana .
Amsam dana mayar mai ke nan a hasale na wuce wurin zuwa wani sakon saina dan abuja na bude he
was telling me that ya sanarwa iyayyensa da zancena very soon zan jisu insha Allahu.
Tsuki naja da har yasa Asmau juyowa gareni tana fadin lafiya nace wani banzane can da maganan
shirmensa wai ya sanarwa iyayyensa zancena zan jisu very soon .
A to mummy hakan laifine ai ba asan maci tuwo ba sai miya ya kare ba ansan inda na gaskiyan zai fito
ba yanzu lokacine baiyi ba kawai suke wanan shirmen nasu.
Nan nake fada mata abin da matazun ya fada lokacin da amsan dana bashi ta kwashe da dariya ni
banga abin dariya ba a nan koba komai dai na dan huce ai a nan.
Idona yakai kan sakon man dake fadin GF ashe aure kike so yanzu ban sani ba ?
Guntun salatin da nayi na mamaki yasa tace wani kuma ko nace ni Asmau kaina na daurewa da bawan
Allah nan komai nawa ya sani fa imaging ace mutum kamar ibilis yasan komai a kaina wake fada masane
wai ?
Wana fadawa hakan aure nake so ?
Shi sojan da kika turo iyayyensa akan me suka zo gidanku ?
Shiya fada maka hakan nice na turo su ?
Amma idan baki yarda ba ai ba zai kai ga turo iyayyensa gidan ku ba ?
Amma dai kasan ni mace ce koda sanina ko babu sanina dole za,a sallama min understood sai ga
kiranshi ya shigo a wayan na dauka.
Saida naja lokaci na dauka yake fadin GF me kikace ke nan a kasuwa kike kowa na iya zuwa gunki ke
nan abinda ya fada ke nan ina daukan wayan.
Ko a kasuwan kuryan shago nake sir ba a fili ba ina cikin glass din shagoni sai naji yayi murmushi yace
you can talk now ?
Ya aiki na fada na kawar da zancen lokaci guda aiki lafiya ya bani amsa kun koma school ashe ?
Nace yes sir mun koma this monday muna clearences ne a yanzu bamu fara lectures ba sosai tukun sai
zuwa next week insha Allahu.
Hiran dai ba wai wani can bane tambayane a gajarce sai amsa irin tambayan don shima a gajarce nake
bashi amsa.
A kunyace na jefa mai tambaya akan motana da aka tafi dashi da sunan gyara don ganin da Salman yai
min da motarsa yasa na dan tsargu a yau.
Ban boye masa ba don cewa nayi sir motata fa da aka kai gyara don yau salman ya gani da taka ina ja a
school.
Ohh shine ya fada a gida ashe yaga motarki dama don an kirani ana tambayana inda nakai motan nace
dasu naba maishi.
Nice mai din yace yes of coures takice dama ai tun lokacin da sunanki aka sayeshi bata iso bane da wuri
yasa na baki wanan da kika fara shiga in a hada maki biyun ne zaki iya laluranta tana nan aje har yanzu
don ina kishin aga wani da ita ko wata tana amfani da abinki yasa nace a jeta dama ?
Amma sir kana shagwabani da yawa kamar motar nan tayi min girma nake gani duk inda nabi sai
mutane su kama kallona ina ganin suna mamakin ina nafito da motar manyace ?
Hakan nake so a kalleki su san ke ba karama bace babbace a cikinsu kowa ya kama kansa dake abinda
ya ban amsa dashi ke nan lokaci.
Murmushin jin fadin kalaminsa nayi har ya dan bayana a fili nace sir kana dai son daga rayuwatace
kuma hakan yana da wuya ya yuyu gareni tunda kowa yasan banda asalin samun wanan motar a
rayuwata haka banza.
No no no stop saying kece ko mai asalin shiga motar miliyon goma sha a fadin garin nan donke keda
iyayyen da zasu iya saya maki ita ki shiga duk inda kike so.
Za a jiki GF za a kuma sanki insha Allahu nan da wani dan lokaci wanda ma bai taba ganin ki ba zaiso ya
ganki don tarihinki a garin nan idan gaskiya ya baiyana a kanki masu kira maki rashin uba zasu koma jin
nauyin ki da kunyarki a lokacin.
Mafarkina ke nan a kullum yau ka fada min sir a ko yaushe fatana mahaifina ya baiya a gareni ko da sau
dayane ko wani nasa ingashi.
Time will come very soon insha Allahu umm,humm na fada cikin rashin gamsuwa da magananshi don
gani nake yana fadane kawai don inji sanyin hakan a raina kawai.
Amma ai ba a taba canzawa tuwo suna daga asalin sunan shi na tuwo da ake kiransa dashi dai sunan
gudane shine tuwo a raina nake wanan tunanen .
A duk lokacin da nake waya dashi nakanyi tunanen kamar ba kudinsa ake ci a layin ba don dadewan da
mukayi kan network muna hira dashi ko yanzu ma abinda na tuna ke nan din.
Kamar yasan abinda nake tunane naji yace zan kashe wayan tunda najiki duk da ke baki san ki kira
mutum kiji lafiyansa ba ko kiyi masa text sai idan kaika nemeki ko ?
Kira baya shigane ko nakira layin bai zuwa ai numberta na Nageria kike kira dashi ba zai shiga ba tunda
nabar Africa.
Wanan dan abin yasa na dan sake har muka fita bayan magariba da Asmau da samira dan abin motsa
baki na kwaso muka dawo gida ledan Abbu da Ammah da ban sai na anty safiya da yaran ta muka zauna
nan falo muna tabawa ana hira cikin annashuwa.
Gyatsa samira tayi Asmau tace yau an samu na banza ranan nace ki sayo muna lemo kika amma yanzu
mummy ta sayo kin zauna kina gyatsa.
Zaki hadani dasu mummy ai kince mummy a zancen ki na bakin Aimana ranan take fadin ta rasa ko
meyasa account din mummy baya bushewa ko yaushe ta duba kudine a ciki masu yawa dake daga mata
hankali.
Haka ta fada yar iska nasan tana hakan ai don da naji ta fadi ban wayan ki Aeesha nasan wani abin take
son ta duba a ciki.
Danice mummy ba zan bata ba ai ita taji haushi ai tunda itace mai hassadan hakan ni lamarina Allah
yasan abinda yake nufi dani hakan da bai barni na wullakatan a idon duniya ba.
Ya shigo min da Man a rayuwata cikin lumana yake min komai da za ace uba ko wanka ko wani shakikin
dan uwanka ya tsaya yai makashi a duniyan nan.
Tun ina shakkun abinda bawan Allah nan ke min da farko har yakai yanzu na daina hakan rabonane
Allah ya tsaka ta karkashinsa haka ?
Nima abin kan ban mamaki wallahi gashi kince ba sayayya kukeyi ba Aeesha kuma bawan Allah nan har
mu dake tare dake munci arzikinsa riga da wando a duniyan nan.
Har wani lokaci nakanso inga bawan Allah nan in gamsa dai wallahi tunda ace ba wani babbane sosai.
kuma abinda yafi daure min kai dashi shine bayafa zuwa gidan nan saidai ranan da akace yaje asibiti
duba baba kuma da safene bama nan kusa a lokacin.
Haka kuma ba zuwa yake suna hira ba irin na saurayi da budurwa amma yake matukar bata kulawa
haka anya anya kuwa dai kuwa ?
Anty safiya ce ke fadan wanan magana kuwa dai me mama wai kina tuhuman wani mugun abin yake
son yaiwa mummy ko ?
A,a nidai sai nake tunanen kamar daga wajen umma Asiya fa abubuwan nan suke fitowa tunda da anyi
magana kiji baba ya tsatsare .
Shima baba din kamar yasan wani abu da yake boyewa nake gani amma haka kai tsaye yadda nasan
baba gaskiya bai yarda da wanan a gidanshi.
Don mutum na neman yarka kawai sai ka zauna kasa ido ana kashe mata kudi haka ba kuma wani
matsayan aurene tsakaninsu bafa ?
Amma ace ya yarda da hakan a gidansa nima gaskiya ina tamtama wallahi gashi duk wanda yazo kamar
abin kora zai tafi ba zance me dadi a wajensa.
Koda yake kuma ina ganin fa don baba bai kaunan bacin ran Aeeshace ya sakar mata mara haka tana
abinda taga dama amma mu zamanin mu wane mu.
Gashi yanzu ko yaran nan suyi tayin abu gaban baba yana kallo ina zaune na jingine jiki da kujera ina
saurareta nace.
Anty ke nan ance komai na manya daban yake na yarda akan bawan Allah nan saboda zance dake
labarina da yaji da kuma abinda wata yar uwarsa dake sonsa tayi min yasa yazo har gidan nan ya roki
Abbu kan wanan abubuwan da kikaga yana min din.
Kwance take tana barci a dakin kwanan ta duk da zafin da ake yi ranan ga gidan ba wani iska dake
shigowa masu hakan bai hanata samu barci mai dadi mai wahala kuma a lokacin ba.
Ga kuma mafalkin da takeyi mai ban tsoro da tsohon mijin nata haka ta tashi a wahalce tana sharan
gumi a goshinta tare da sauke numfashi.
Karo na ukku ke nan tana wanan mafalkin a yan kwanakin nan mafalkine mara dadi duk da tasan dole
tayi hakan saboda irin rabuwan da sukayi dashi na yaudaransa da tayi a lokacin.
Sai yanzu take data san haka lamarin zai juye mata da bata yarda da shawaran da zuciyar ta tabata ba
awancan lokacin .
Data hakkura da halinsa ta zauna dashi hakana da yanzu koba dadin dai ai suna tare gashi sunanta yayi
kauri don wasu da suke zargin tana da hannu wajen mutuwan nasa irinsu yaya Ahmad dinsu da imamu.
Don yafi babun nan da take ciki a yanzu tunda in yana nan dai bata neman komai ta rasa shima kansa
da yanzu yakai wani mataki a duniyan nan.
Oho ma ko ya aka isala dashi dan tasan kasheshi zasuyi haka hukuncin kasan yake dasun kama mutum
da wani mugun abu kashewane su ba wani tsayawa dogon bincike.
Tunda yaron da suka aika ya dubashi ya tabbatar masu da cewa yaga shigansa inda suke son yaje a
damkeshi da kayan.
Haka yasa tayi dabaran kona matarsa da driversu da tace gawan mijin natane a ciki har akayo mata
rakiya zuwa gida da sunan makoki a lokacin.
Kofin dake cike da ruwa ta dauka ta kwankwada don wani irin zafi da jikinta yake fitarwa a lokacin na
tashin hankalin abinda ta shukawa abokin rayuwanta a baya uban yayanta.
Wanda a lokacin take ganin ya tauyeta da yawa ya hanata shiga tsaranta ta dama yadda ranta keso
saidai ta gani a kawayenta suna damawa.
Saida akai kiran asuba shedan ya bingirar da ita ta koma barci bata falka ba saida rana ya fito tarara ko
ina ta falka tashiga wanka ta