Chapter 37 Reading Ja Ya Fado Ja Ya Dauka by ZAINAB IDRIS MAKAWA HN Novels

Ja Ya Fado Ja Ya Dauka by ZAINAB IDRIS MAKAWA

Author :  ZAINAB IDRIS MAKAWA Category :  KDP NOVELS

Chapter   37 / 109

108K to 111K   out of 326.5K words

zauna shiru tana tunane haka Addah din ta fada daga gefena.

Sai naji hjyn tace naso na karbi lamban iyayyenki muyi magana dasu akan ki jin abinda ta fada yasa
kowa ya kallo ta har ni dasu dukan.

Tace yana da kyau mu fara sanar dasu kina nan wajen mu don kada a buga masu waya ba,ansan inda
kika shiga ba a bata maki suna a banza don haka zanso mu gaisa dasu idan kin yarda ta fada tana kallon
yanayina don ta fahinci wani abin.

Ammah bata rike waya saidai Abbu shida ankirane yake dauka indai yana kusa na fada a sanyayye tace
Ok ban numbershi in saka karsu nan hankalinsu ya tashi don basu ganki tun safe ba.

Hakan yayi gaskiya dolene ko su kira hankali a tashe Addah ta dora da fadin hakan number Abbu din na
karanto mata ta loda a wayarta kira na uku ya daga a cikin sallama ta amsa da fadin malam Abbu mun
wuni lafiya.

Naji ya amsa ta tambayeshi har su Ammah da saurab mutanen gida yace duk lafiya suke saidai ban
gane dawa nake magana ba gaskiya.

Kana magana da hjy sa,adatu usman daga nan Abuja yace na,am hjy barka da wuni ya jumma,a da
iyali.

Ta amsa da lafiya kalau malam zakayi mamakin ganin kirana alhalin baka sanni ba malam to ina nan
tare da yarkace Aisha dake nan Abuja a yanzu waje.

A gaskiya ba zan boye maka komai ba Allah ne ya hadamu da ita nan makwabtan gidan da take muke
sai dai akwai dan jayawa tsakanin mu kadan .
Zanso ka fahince ni a yanzu malam don dan matsalan dake akwai a inda take din zaune shine nake son
rokon arziki a wajen ka a matsayina na uwa yarka zata zauna a gidan mu har zuwa lokacin da zata kare
abinda ya kawo ta nan cikin aminci insha Allahu idan har kaga ba takura a hakan.

Shiru Abbu yayi cikin mamaki da kalaman matan da bai sani ba sai zuwa can take fadin hello malam
kana saurarena sai lokacin yace ina ita Nana din Aishan.

Gata yau bata da lafiyane amma na kaita asibitin mu an mata allura dazun yanzun ba wani damuwa
insha Allahu.

Subbahanallahi infa da matsalan da aka samune ki fada min hjy ba yarinyat wayan inji muryan ta don
Allah jin hakan ta miko min waya yana fadin Nana.

Na amsa da na,am Abbu kuna lafiya cikin yar muryan da take nuna naji jiki a lokacin yace meke
faruwane wai yanzun nake zancen banji kiraki ba yau na rage sai in kiraki saiga kiran wanan matar kuma
ya shigo min.

Ya jikin naki da sauki Abbu yar zazzabice kawai ai na fadine jiya da dare yatsata ta kumbura da hannuna
amma mama ta kaini asibiti dazun.

Allah ya saka mata da alheri badai jikin da sauki ba nace da sauki sosai Abbu kasan gidansu yaya
benene yana da wuyan hawa wallahi dare yayi na dawo shine na fadi gurin hauwa amma da sauki.

Amma zancen matan nan idan munyi haka wa yaron nan ba zaiga kamar mun raina masa bane Nana ki
bar wajensa ki koma wani gida inda bamu sansu ba ba wani hadi a tsakanin mu kuma ?

Abbu idan na barnan saidai na koma gidan haya daga nan don gida yaya anyi yawa sosai kannen
matarsa su hudune maza da mata gashi gata da yarsu kuma daki biyune kacal a gidan ban daki daya.

Haka kuma su basa sallah gaba dayansu saini kadai da nazo shine mama tace idan zan iya zama dasu
sai in dawo nan wajensu in zauna dasu din.

Humm,ummm shi habibun dama haka gidan nasa yake bai fada muna tun farko musan abinyi ba ya
bari na turaki cikin kafirai zama.

Shi baida matsalan komai Abbu amma gidan nasa sam ba dadi kuma bai zama gida duk a takure nake
tunda nazo garin nan wallahi.

Ki takura mana nana zama da wa yan nan mutane ko daga nisa yaya aka kare dasu balle a waje daya
kuma maza da mata gaskiya tsarin baiyi ba wallahi.

Yanzu ki ban hjyn da kuke tare har idan kin tabbatar da babu matsala itama a gidan ta Abbu in baka
yarda ba kana iya zuwa kaga komai da kanka.

Indai kinsan hakan ba zai jawo muna matsala ba ki barni dashi nasan abinda zan fada masa ya dauki
hakan ba komai ba zan fada mai ta sanadiyar faduwan da kikayi kina gidan wata hjy da muka zauna
unguwa daya dasu daga baya suka dawo nan Abuja da zama amma har inkinsan hakan zamaki da bayin
Allah nan ba zai jawa rayuwanki wani matsala ba kuma.

Karban wayan tayi daga hannuna tana fadin malam ka yarda da Allah ka yarda tsakanina dashi zan rike
maku yar nan don vudun fadawa mugun hannu.

Ni ba wai boyayya bace a garin nan da kaje asibiti ka fadi sunana koba asamu duka sun sanni ba dole a
samu wanda suka ganeni a take ina kuma zaune da mahafiyatace da yar uwar mijina da yarana biyu a
gidana.

Idan zakazo sai ka kira waya nayiwa drive kwatance ya kawoka har nan gidana haka dai tayi ta tsara
Abbu har yaji ya amince da zancenta.

Inda kasan zuciyarsa yake fadin tir habibu tir da zaka bar min ya a cikin arnaku tana ganin tasku a wajen
karshe da zamuyi sallama nake tambayan Ammah ?

Yace duk lafiya suke yau dai tana can unguwar gidan su maman Aimana da za a kawo kayan lefenta tun
kafin a shiga jumma,a ta tafi ita da safiya da yaran nan.




ZAINAB IDRIS MAKAWA

[9/7, 9:10 PM] Zainab Idris Makawa Writer: JA YA FADO,,,,,,,,,,,,



ZAINAB IDRIS MAKAWA



BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,

4️⃣4️⃣

GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105
ZAINAB IDRIS MAKAWA ZINETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH
YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,



YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A
WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA
YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,




*ONLINE TRAINING!*

*ONLINE TRAINING!!*

*ONLINE TRAINING!!!*

*Are you looking to level up your game with traditional spa?*

Whether you are married woman, bride to be or some one who loves to master the art of *traditional
spa*, *natural aphrodisiac* and *Traditional incense* asalin kamshin shuwa look no further in this
article *@sady_aromamist_and_spa* have got you covered

Imagine you know all the ingredients used on your skin to moisturise, nurture and revitalise it, *intimate
confidence* and a good long-lasting Traditional scent.

Transform your space

Transform your skin and have that intimacy confidence. Join our online training

Wa.me/9048763046

learn the connection between *skin care,* *Traditional incense* irin kamshin nan mai kama jiki and
*natural aphrodisiac* masu matukar kyau with zero side effects 😍

Sign up now to join the waitlist(https://chat.whatsapp.com/EDJan6LcDjGDrh6geC0Bk5)

Early birds 7500

Actual price 15k

Follow our IG handle for free recipes @sady_aromamist_and_spa

Start Transforming your body
Mata zaune saman tabarma zasukai su goma sha ga kayan drinks dasu biscuit na kwali ruwan gora can
gefe daya a cikin falo aje ina jiran isowan bakin nasu.

Yaune ranan farin ciki ranan mafi soyuwa ga aina da mahaifita da suke shige da fice wajen ganin sun
fitar da kansu kunya kamar yadda akewa kowace a zamanance.

Daga gefe daya maman Aimana dince zaune saman kujera daga kofanta suna magana da wata yar
garinsu data zo mata itama karan taron tarin kayan auren Aimana din da za a kawo a ranan.

Kayan da kan kawosa saida aka samu rikicin da ba,a taba samunsa ba tsakanin iyayye don uwar ta kafe
akan cewa dole sai mijin yazo sun gansa kamar yadda aka sani a ka,idan aure.

Amma mahaifiyarsa tace aikine yayi masa yawa ba zai samu zuwa ba tunda gata sun santa ta isar mashi
komai ai kuma iyayyensa maza sunzo an gansu wajen nema mashi aure ai.

Saidai hakan bai wadatar da uwan ba donshine ta nunawa mahaifin da yarage wanan rawan kafan nasa
su tsaya su natsu kan lamarin yar nasu.

Yace bata isa ba ya gane dai sunan ta haifi Aimana dine da cikinta amma bakin cikin da take nunawa
yarinyar yayi yawa gaskiya abu kamar ba yar cikinki bane ta samu alheri mama Aima ?

Wasa wasa zancen nasu yai tsawo har yana batun kaiga saki tabar masu gida tayi yaji akan ko ya daina
abinda suke shirin shida yarsa ido rufe ta koma wajen Ammah da zama.

Kwanata biyu Abbu ya samu ya shiryasu bayan ya tsaya ya bata magana kan tabi mijin yadda yakeso a
zauna lafiya shima ai Aimana din yarsace dai.

Dole haka tayi hakkuri da zancen Abbu don don gaskiya za a bata gomane daya bai gyaru ba idan ta
biyewa mijin nata don haka ta kawo ido tasa masu shida yar nasa kan zancen.

Saidai kasan zuciyar ta akwai magana saboda masu kitsonta da suka tsorata kan irin wanan auren da
mijin nata ke shirin yiwa yarsu ba wani don bincike.

Haka ya mayar da gidan hjy wurin zuwanshi suka koma yanzu hurda tsakaninsune kuma zakice shiya
santa tun farko ba uwar ba don a yanzu bai wanka ya bushe yana gidan nata zaune ana hira ko kullah
yaya za ayi kaza yayi kaza .

Wanan halin da mahaifin Aimana din ya kirkiro dashi duk da halin nasa dai ba bakon abu bane a
wajenta amma wanan daya shafi zancen aure yafi daga mata hankali.

Yau har gashi ankai yazo yana sanar da ita cewa za a kawo kayan auren yar nasu washe gari inji uwar
ango zasuzo kuma a saka masu rana aure don basa son aja wani dogon lokaci kan hakan.

Hakan ya kara daga mata hankali da yamman nan ta isa wajen Ammah ta sanar mata da halinda ake
ciki kaf tana kuka tana nuna takaicinta kan hakan.
Nan dai ta taushe yadda ya dace ta bata hakkuri ta saka masu ido kan komai Allah yasawa auren
albarka shine fatansu a yanzu.

A bangareb Aimana da idonta ya riga ya rufe a yanzu ba abinda take so sai auren da hjyn na ta
kwadaita mata irin gatan da zata samu cikinsa wanda shine a yanzu burin matan zamani gidan hutu.

Bata damu da binciken da uwarta ke matsawa mahaifinta kan ayi ba me za a bincika bayan sun san
uwarshi sun kuma san yan uwata da sukazo nemawa danta aure gidansu .

Kawai dai sun dauka zuga ita maman akeyi don ana bakin ciki da alherin da ake ganin ta samu zata auri
miji mai hali kuma mazauni turai wanda ko wace mace na da gurin hakan a zuciyarta.

Wanan yasa Aimana din da mahaifita suke ganin duk wanda ya kawo masu shawaran daya dace akan
aure shi din dan bakin ciki da hassadansu sai su rufe da mai shi wani lokacin ma shi uban zaibi yaiwa
mutun cin mutunci kan ba ruwansa da lamarinsu.

Har ankai a yau mata sun taru don karban lefe wanda za a kawo din da sunan Aimana su Ammah tun
karfe daya da wani abu suna gidan.

Su maryam da farida da Samirane suka shigo bayanan sauko daga jumma,a inda ta kirasu suga abinda
suka shiryawa bakin nasu.

Ta bude wanan ta bude wancan tana nuna masu saida ta gama Samira tace ke Aimana wanan dan abin
zaku tari manyan mutane dashi ?

Kunce fa masu kudine don haka masu kawo kayan lefen nan kema kinsan ba kananun mutane bane
kamata yayi sai kun cika ko wani roba da komai haka kuma ko wani drinks yakai biyar ko goma ruwana
dozen amma wanga abu aka taron baki da shiya ance yaba kyauta tukwice.

Sun saba a tsakaninsu yanzune zasuyi fada su shirya kuma don haka a take tacewa Samira din wanan
din Allah ya hore muna shi kuma zamu basu.

Ke don Allah ba fada bana daga fadin gaskiya zaki fara min halako akai samira din ta fada sai maryam
tace aike Aimana gaskiya ta fada .

Kinsam dai ba karamin kaya zasu kawo ba daga turaine fa kayan zasu fito tace haka dai yace min to
kinga ai dole Samira tace maki kayan nan basuyi ba gaskiya maryam ta fada a takaice.

Tasan halin maryam da kaifi daya da tsare gida da yake maryam ce tayi magana sai tace sunce ma ko
wanan din ai basai munyi ba.

Nida daddy ne dai mukaga bai dace ace sunzo sun tafi hakana ba yasa muka hada wanan din don a basu
maryam tace kuma gaskiyane.

Nan suka zauna a bangaresu suna nasu hiran na yan mata suna jiran suji sallaman mata suna shigo da
kaya sai misalin kusan biyar saura.
Shi maigidan yaiwa matan cikin gida sallama da akwati mai kyau guda uku shiya dauko daya yara na
binsa da biyun da dan kit yake fadin .

Ammah kinga mutanen nan maza suka turo su kawo kayan wai basa son bidia su haka sukeyi ashe a
tsarinsu mazane ke kawo kaya .

Ke Aimana fito da tukwicin nan a basu da kyar suka yarda zasu tsaya su karba din don sunce wucewa
zasuyi abinsu daga ajewa.

Da sauri su farida aka tashi ana dauko kayan zuwa waje din mota dayace suka kawo kayan a cikinta
suka zuba masu suka tafi koda suka koma ciko sun samu har an bude kayan an soma gani kamar yadda
akeyi.

Ba laifi anzuba tufafi masu kyau gaskiya ana ta yabawa aka ba yan ganin kayan abinda da aka dan
tanada suka watse da tsegumi a bakunan su sai magariba ta rako su samira suka tafi gida.

Ko ita kanta Aimanan kayan basu wani tsone mata ido ba don bata zaci haka kayan zaizo mata ba
yadda sarakuwar nata ke cika bakin kaya suna nan sun hadu daga kasan waje yake turo da abinsa ta
hannun abokinsa dake zuwa can kasuwanci.

Sai gashi duk abinda ta gani nan ta sansu a kasuwan kano da kuma wajen wasu hakan yasa jikinta yin
sanyi amma daddy yaje hjy take fada mai ai sun rage kayan ne sai tazo a bata abinta saboda yan gulma.

Dakine lafiyayye nake ciki tare da mahaifiyar mama don a gabana tacewa yar sai ki ban yarki mu zauna
a dakina tunda ita wanan tagujeni.

Mama din taso ta hana hakan garesu don har Addah ma tayi magana tace hjy ainice mai masaukinta dai
sai hjy din tace barta su zauna da inna kada tace nina hana.

Donshine da dare yayi aka kaini dakin inna din dakine babba da gado da mirro sai kujera mai zaman
mutum uku daya da na zaman mutum daya sune kawai a dakin sai kuma tv babba da fridge.

Nina kwanta a saman gado ita uwar ta kwanta akasa wai ashe anan take kwana ga tsohuwar da ibada
kodana tashi da dare nasamu har ta tashi tana sallah lokacin.

Washegari kuma ina tashi duk da banjin dadin jikina ban zauna ba da dakin kwanan mu na fara na
sharo na wanke bayi na kwashe center carpet din na buge nayi moping din dakin da kyau.

Turarena dake cikin jakata na feswa dakin ya dauki kamshin dadi kafin na shiga nayi wanka na fito na
mayar da kayan dana zo dasu ajikina.

Falo na fito na samesu zaune na hango hjyn ita da innan ta suna shan shayi muka gaisa take fadin
yanzu fa nace a dubu min ke ko kin tashi.

Na tashi mama na fada tare da dukawa nagaida ita ta amsa cikin fara,a tare da tambayan lafiyan jikina
nace da sauki.
Tace sai ki karya kisha maganin ki don ki samu saukin fita wajen aiki monday na kwana ina tunanen ko
yaya can gidan yau zasuyi idan basuga kin dawo ba jiya.

Ba zasu wani damuwa ba ai tunda sun san ba zan bata ba kawai da zasu dauka wani wajen na kwana
kawai tunda matar ba makari take dashi ba dama.

Mun karya nasha magani kafin na mike don gyara wajen da muka karya din naji mama din tace ki
barshi mana ai Addah zata gyara komai.

Addah kuma na fada a raina idan ba kuskure nayi ba zance har girki da komai a gidan Addah murja
keyinsa ke nan to su hafsat suna me kanwar ubansu na aiki haka ?

Amma a fili cewa nayi da mama din ai zan iya na saba da aiki tun a gida irin wanan tana inbari har inji
sauki amma haka nayiwa falon kwal cikin dan lokaci guda tacewa inna kingani gwanin sha,awa don Allah.

Wanan ma da za ace ko rikon tsintsiya bata iya ba ji yadda tayiwa falon nan yau komai ya koma sabo
dashi don Allah inna ki duba yadda yau komai na falon nan ya fito tsab dashi gidan nan.

Inna din tace daga tarbiyane saidai ba a saurin yabon dan magaji ai saiya girma kika sani ko itama na
bakunta take muna.

Amma dai tayi ko inna hafsat kona bakuntar ba zatayi ba idan taje wuri bakunta don Allah inna ki duba
haka ki gani komai ya koma tsab yau wallahi.

Ina ta waje sharo ta wajen hafsat ta fito tana fadin yau inna sai ban gane dakinki ba ai har wani
kamshin dadi yake an share waje tas angyara ko ina yana kamshi.

Uwar tace jiki see you don Allah bakiji kunya ba yarinyar nan Aisha fa tayiwa gidan nan haka duk da
bata da lafiya ta turo baki tana fadin ta iyane mana mum ?

Au ta iya ko zaki fada to koya tayi aita iya din ba a kwance ta koya ba baki da aiki sai kwanciya da waya
a hannu irin wanan akewa gudu a rayuwa badon Allah ya hadamu da ita ba yau ina aka san rayuwan
yarinyar nan zai fada a garin nan.

Yarinyar nan tun ganin farko da nayi mata nasan akwai wani abu tattare da rayuwanta da Allah ne ya
barwa kansa sani yanayinta kadai zaka duba kasan ba a wajen banza ta fito ba.

Mum da watace yadda kike nufi ai ba zata zauna a wanan area din bako sai Aso ko maitama ko dai
wani waje haka special.

Au naki haukan ke nan hafsat ke azaton ki sai hakan ke kai mutum manyan waje ke nan ki rabu da
mutum kawai idan kin gansa kada kiyi masa hukuncin kallo daya.

Yar nan duk inda tafito yar wani a cikin kasan nan kila ko wani wajen amma zakuce nace amma mum
tana yar wani zata zauna cikin quaters zaune tana squating.
Amma hafsa

37 / 109