Author : ZAINAB IDRIS MAKAWA Category : KDP NOVELS
mama din.
Sai gasu sun dawo da hafsat tana gama gaisawa da kowa ta juyo tana fadin hankalina ya tashi wallahi
salman ya bugo yana fada min cewa ga abindake faruwa.
Sister baidai maku komai ba ko hafsat ta fada tana kallona nace bai tsaya ba sai yayi gaba ya barmu
nan nima naji tsoron hakan gaskiya.
Naso muje wajen yan sanda muyu report amma sai naga ko munje ba komai din bamu da wani
evidence dazamu fada masu cewa ga dalilin da muke tuhumar mai motan.
Yanzu dai dole kowa ya kula ga wannan bansan irinshi ba ni ka dauki number motar motar mana amma
ka tsaya akan kai bakayi tunanen hakan ba.
Mum kamar wani security da zan tsaya daukan number au a wanan zamanin wa zaiga haka yaki
daukan mataki ai ka dauka ka turawa wani daka sani ansan abinda ke faruwa daku lokacin.
Mama na dauki lamba dayazo wucewa nafada daga inda nake zaune tace kaji ba kaji wace tasan me
takeyi mace ta iya yin hakan kai namiji ka kasa wanan tunane ?
Mum ita da yan security kusan dayane hakan yana cikin aikinta zatayi saurin wana tunanen fiye dani ai
dallah Allah rufe min baki kaji yayi murmushi.
Shiga nayi na debe kayana har lokacin ina tunane da me yasa mai motan nan yake bin mu haka amma
sai nafi tunanen akan dalilin kawai ko macene ko dai wani dalili nashi can don da yazo ya wuce mu har
horn ya danyi muna.
Wanan ya shagalar dani na dauka irin masu bin mata din nan ne dai yake bin mu yaga inda zamu daga
baya yazo shima.
Anty hafsat ce ta shigo dakin da roban goran yought tana sha a hannunta na dan juyo ina murmushi
takai zaune tana fadin wai kinsan yadda mum ta tayar muna da hankali yau.
Muka kama dariya tana ban labari saiga mama din ta aiko kiran mu muka fito falon take fadin dama ta
kira wani ta fada mai yace mu kula gobe idan mai shi ya kara bin mu mu kirashi a sanar mai duk inda
muke zasu samemu.
Maigadin su yai sallama ya shigo yana fadin hjy kina da baki a kofan gida sunce a sallamo masu ke
waye ta tambaya ?
Yace gaskiya banga maishi ba amma dai mota biyune haka bakake tace jeka ka tambaya waye kashi
kabar muna kofa bude kuma ta fada a dan rude.
Yace a,a hjy ban bari sun shigo ba kofan a rufe yake daga ciki har yanzu ai suna waje dai suna jira dama
don nace zanzo in fada maki.
Jeka ka tambayo ta sake fadawa maigadin a dan rude saboda sam hankalinta bai kwanta ba yadda tayi
din shiya dan firgita mu muma.
Mama bari in fita in duba kawai tace ina yar nan bari dai ni inbi bayansa mu ko waye ni wallahi a firgice
nake ma ta fada tana saka takalma a kafanta ta fita.
Mikewa nayi nida hafsat muka bi bayanta tun fitan mu muka hango maigadi yana magana dasu ta cikin
get din a daidai lokacin kuma mama din ta isa wajen itama.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
[9/13, 9:39 PM] Zainab Idris Makawa Writer: JA YA FADO,,,,,,,,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,
4️⃣9️⃣
GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105
ZAINAB IDRIS MAKAWA ZINETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH
YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,
YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A
WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA
YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,
*ONLINE TRAINING!*
*ONLINE TRAINING!!*
*ONLINE TRAINING!!!*
*Are you looking to level up your game with traditional spa?*
Whether you are married woman, bride to be or some one who loves to master the art of *traditional
spa*, *natural aphrodisiac* and *Traditional incense* asalin kamshin shuwa look no further in this
article *@sady_aromamist_and_spa* have got you covered
Imagine you know all the ingredients used on your skin to moisturise, nurture and revitalise it, *intimate
confidence* and a good long-lasting Traditional scent.
Transform your space
Transform your skin and have that intimacy confidence. Join our online training
Wa.me/9048763046
learn the connection between *skin care,* *Traditional incense* irin kamshin nan mai kama jiki and
*natural aphrodisiac* masu matukar kyau with zero side effects 😍
Sign up now to join the waitlist(https://chat.whatsapp.com/EDJan6LcDjGDrh6geC0Bk5)
Early birds 7500
Actual price 15k
Follow our IG handle for free recipes @sady_aromamist_and_spa
Start Transforming your body
Bamu karasa isa bakin get din ba muka hango maigadi yana bude get din gidan hakan yasa muka dakata
Addah ke fadin ashema bakintane duk tabi ta rude lokaci guda.
Juyawa mukayi don mu koma ciki gaba da zan shiga kofan kamshin hong kong guy ya daki hancine tun
daga idan nake hakan yasa na juyo da sauri ina fadin Man .
Shine zaune a cikin motan bai karasa fitowa ba andai bude kofa motan a lokacin wani zabura nayi
zuwa ciki hafsat na fadin lafiya ?
Ban juyo gareta ba na shige da sauri zuwa dakin inna kai tsaye ta shigo tana tambayana wai lafiya
wajenki suka zo ne ?
Nima ban sani ba na basu amsa da hakan amma kinsan meshi ko nasani anty hafsa ban san kuma
dalilinshi na biyoni gidan mama ba yanzu.
Inna gamu da bakin kano gidan nan fa Bashir ne dan wajen mami yau gidan namu a bazata watau ita
mami da sunan nata na mami din ta tashi tun kurciya dashi kowa ya santa.
Adda ce ta shigo tana fadin kinga mum din ku na neman ku ku gaida bakinta wani dantane fa yazo
daga kano ashe shine ita kuma ta firgice din duk ta rikitamu kunga Ku tashi kuje nasan zaku gaisa da
sune.
Na gyara zama alaman ban zuwa suka fita sai ga Addah ta kara dawowa wai mama din tace inzo mu
gaisa mutumin garin mune yazo.
Dole na tashi zuwa falon bayan na saka wani katon hijjab din inna dake rataye gefe daya dakin daga .
Tunda na tunkaro kofa naji wanan mayen kamshin nasa na bugun hancina gababa ya fara faduwa sosai.
Na budo labule a zaune na hangosa suna magana da mama a lokacin da gani sunsan juna sosai da ita
nace ina wunin ku .
Ta juyo tana dariya take fadin a,a Aisha karaso mana ciki kin tsaya can danane fa daga garin ku yazo.
Shi din jikan sarkin garinku ne nace kuzo ku gaidashi don a san juna wata kila kuma ko zaki sanshi ma ko
sunan don watarana .
Kila kuma kin sanshine din ma koda a photone tunda yanzu yayin medians din nan sai a ta dora photon
mutum bada saninsa ba musanman mutane irinsa ma.
Saida nayi wani iri da fuskana na girgiza kai nace ban ma taba ganinsa ba ko labarinsa ba na dukar da
kaina gefe days.
Don't idon days kafeni dashi tunda na fito din muna magana da it's mama baya ko kiftawa lokacin.
Inda itako mama sai fadi take yatace daga kanon tazo IT a nan Abuja take zaune damu gidan nan ai
kaga gara tasanka don't data rana.
Dariyan da MD din mu da suke tare yake danyi mai nuna alaman akwai magana yasa mama din yin
shiru ta dan juyo ta kallona .
Ina tsaye kimkam ina dan harare,harare da kokarin juyawa in koma ciki yasa mama din fadin,.
A,a wai tsaya kodai dama kunsan junane dashi zakuyi min basajan Ku na fan zamani wanan kallo da
kukewa juna.
Ai gurin tama mukazo hjy MD ya fada kai tsaye shiko yana zaune ya hakince tare da harde kafa yana
dan kadawa irin nasu na yan sarauta.
Yau ga tsiya Aisha masoma kin sanshi ashe kika tsaya yi min shegantaka irin wanan don shakiyanci.
A,a mama ni ban sansu ba gaskiya na fada a dan shagwabe shiko ya kasa kawar da kansa gareni zakice
ranan ya soma ganina mamakine ko kuma wani Abu oho ?.
Sai lokacin ya dago kai ya dan kallo inda naken yayi wani iri da fuska kafin yace kyaleta mama tunda
munga lafiyan ku ai ni zan tafi.
Mamaki karara a fuskan mama din data rage fara,anta zuwa lokacin tace tafiya zakayi ke nan tun yanzj
Mam Bashir ?
Ai na dauka a nan zakuci abincin dare ai har nasa a dora maku girki yanzu gaka kuma kana zancen
tafiya.
No no no akwai abinda zanyi idan na fita nan sai kuma ya dago kai ya kallo indi nake yana fadin kamar a
kasalance.
Sai ki shirya kije gida gobe na daukar maki excuse gun aikin ki kije gida kiga Abbu don baida lafiya sosai
har ya kwanta asibiti cikin rudewa nace.
Abbuna baida lafiya na fada a dan razane amma yar nan da shegantaka kike ki shirya gobe kibi jirgin
safe karfe takwas zuwa kano ya fadi in a serious voice tare da caring.
A take na dan rude na kasa magana sai kuma na juya zuwa ciki da niyar tun a ranan in tafima ba sai
goben ba duk da yammane sosai lokacin.
Sister me kikeyine haka badai wai har kin soma shirin tafiyan ba tun yanzu abinda akace eight din gobe
kije mum tana magana dake a zatona sun wuce sai dai yadda na barsu hakan na sake samun su a falon.
Aisha ki kwantar da hankalin fa ance jikin da sauki zakije kawai ki ganahine tafiyan ma a yanzu ya canza
tare da Addah murja da hafsat zakuyi tafiyar yanzu.
Mum dani za,aje kano ke nan at the first time a rayuwata da zan taba zuwa garin bake kadaiba tare da
murja ta sake fada.
Eh ai two days kawai zakuyi a can din ku dawo bawai wani tafiyan ganin gari zaki tafi yiba yanzun dai
ku barin inshigo sai mu shirya ai.
Mum Aisha harta fara shiri ai kafin ni dole ta shirya mahaifi ba wasa bane ai yanzun dai ,,,,,
Mum zamu tafi ke nan sorry yaran nan da shirme sun rudani wallahi ki shiga ki fito Aisha ki samesu a
waje har ya mike tsaye yace no ta barshi kawai next time.
Haba dai ina hakan zai yuyu ni dai bansan ya sukayi da mum din ba na dai juya na shiga ciki na zauna a
bakin gado cikin damuwa .
Ina tunanen Abbu baida lafiya aka rasa wanda zai bugo min waya ya sanar min sai yanzu nake ji a bakin
mutumin nan mai bazata kullum ?
Gaskiya dai duk kwanakin nan na kira wayansa ban samunsa idan kuma na tambaya sai suce dani yana
gurin aikinshi bai dawo ba.
Ashe abinda suke boye min ke nan dama ke kilama fa baya raye ake boye maki inbashi don me za ace
su Addah su rakaki har kano din na tambayi kaina ?
Har na yunkura zan fita nagane me mama ke nufi da inshiga infito din da tace dani in sauya ke na take
nufi dole na dan dauko gyale na dora saman dogon rigan jikina zuwa wajen.
Yazid na sama dasu da mum da take faman ina aka saka dasu lokacin don dadi haka na fito a kunyace
wanan karon daga nisa na dan tsaya yazid din ya juyo yace dani.
Ko shine Man din little one wani nauyi da kunya naji lokaci guda yana neman nutseni yadda yazid din
ya juyo yana tambayana .
Au kai ashe kasan labarinsa yace kwarai ma shine ko na dan hararesa yace mena fada maki sister nace
dake zai dawo zancen dan uwansa kawai set up ne gareki ,,,,
Yanzu har abokin shawaran ki yasa da wanan zancen amma mu bamu san komai ba a gidan nan yaran
nan sai a barsu kawai.
To mam bashir nagode kwarai da wana ziyaran duk da ba don mu kazo ba amma naji dadisa kwarai da
gaske koba komai aina ganka kuma naji dadi.
Haka kuma ba zance ka gaida sister dina ba tunda kace ba gida ka nufa daga nan zamuyi waya da ita
insha Allah in labarta mata zuwanka ai.
No mum dont tell her anything please oky ta fada cikin wani yanayi itama ta fahinci akwai matsala ke
nan .
Allah ya tsare tayi mashi ta juya zuwa cikin gida yazid da zai bita ya kira ya bashi kudi yayi ta murna ya
juya zuwa ciki daga inda nake ban karaso ba nace Allah ya tsare na fada ina dan kauda kaina gefe daya.
Haba haba big man bai ci wanan a gareki ba tallent ki danyi ajusting din fushiki please baki san yanda
ya bata lokacinshi ba wajen gano inda kike ashema nan gidansu kike.
Let her please anfada mata zance marasa dadine a kaina koma meye ya kamata ta sauko don ba,a
yanke hukunci a cikin fushi haka sai a koma dana sani at,last.
Is enough KB muje kawai tunda tana lafiya ai let her do her worst zata gane kuskuren da takeyi nan
gaba .
Aiba laifina bane hakan don kashedin da akai min a kanka gaban mutane yau kuma don banda zuciya
agani tare dakai na zamo makwadaiciyar kenan daya fada na kare cikin hawaye.
Shikan guntun murmushi naga ya sauke a gefen bakinsa sai MD din mune yace amma aiba ga bakinsa
kiji koma meye ba ke yarinyar ce har yanzu yasa kika dauki hakan da zafi.
Daraja dana iyayyena yafi min komai mahinmanci a rayuwata sir niyar tallakawansuce kimata din da
darjana gaskiyane baikai na hurda sir ba a yanzu .
Yasa nake son in tsaya a matsayin da Allah ya ajeni badon ya kini ba ko anfini ba,,,,, ashe haka kike in
really ?
Sorry sir ba na fada bane don wani abu akan gaskiya ta nake magana har yakai an bi iyayyena gida anci
masu mutunci tare dani.
Enough ki shiga gida kada ki makara goben zaki dawo Monday da safe in Allah ya kaimu ya fada cikin
kasala ya kalli MD din yana fadin KB muje ko .
Zakice ba mutane a dayan motan duk tsayin da sukayi saida ya shiga motar ta tashine suma suka tayar
da nasu din da sauri maigadi ya bude get suka fice lokaci guda.
Na nisa na juya zuwa ciki ina jin wani iri zancen Abbu zanji dashi ko na Man a yanzu da nayiwa abinda
zai fita harkana ga baki daya don mu zauna lafiya harshi.
Ko yanzu na kara fahintar akwai matsala yadda ya gargadi mzma a gaba kan kada ta sanar da zuwanshi
gidan akan me inba akan kada zancena ya fito ba.
Nasan ba zan samu mama ko inna ba a falo don lokacin sallah daya gabato a lokacin yazid da hafsat sai
anty Addah na sama suna kwasan dariya a falon.
Waje na samu nakai zaune ina hawaye kawai hafsat ta kalloni tana fadin kuka kuma sister mu muna
murna kan irin sa,an da kika taka irin haka yau sanadin ki bawan Allah nan yazo gidan mu fa.
Ashe shine ya saka a bibiyeku da mum taba ta tsure said yanzun take fadawa mum tunda kuka fito yasa
a bibiyeki agano gidan da kike zaune.
Shine ya fahinci ai gidan mum ne yazo gaba daya mahaifiyar shi tare sukai karatu da mum England
mum tana bamu labarinsu sosai .
Amma kinsan da yake su gidan sarautane ba dama ayi dogon hurda yasa zumuncin nasu ya dan ragu a
tsakaninsu gasu sarautansu ba karamar sarauta bace a kasan nan.
Sarautansu baya gabana anty mutuncina nafi jawa da Martaban iyayyena don abin ba ani kadai zai
tsaya ba idan na matsa yasa nake son ya fita harkata a baki daya.
Subbahanallah Aisha kinsan abinda kike fada kuwa wanan wani babban damane ubangiji ya kawo maki
haka kike son kiyi sakaci dashi da gangan Allah ya baki quality guy irin wanan da kowa ke fatan samun
irinsa.
Ba karamin sa,a kikayi ba da Allah ya turo maki irin guy din nan a saukake irinsu fa sai ire irensu yan
gidan sarauta kamarsu ko gidan sarautan sai wanda ya amsa suna iron tasu.
Kaina girgiza kafin nace Addah ba zaki gane bane akwai hatsari babba a cikin taraiyana da Mam run
farko kurciya ya jani gareshi lokacin.
Yanzu ko a yan shekarun nan na fahinci gaskiya da mutanensa ke fada main na sawun rakumi yauwa
kasa nisa a nan don shi ba sa,anyina bane Addah.
Dan gatane na gaske Addah kuma jininshi sarauta mai tarin dukiya mai ilimin zamani dana addani fiye
da tsammanin mutum .
Kinga ashe kenan nida ba yar kowa ba ina zan iya wanan yakin dasu a yanzu ?
Zaki iya mana yazid ya fada yana mikewa tsaye yaci gaba da fadin kina ban mamaki little tunma a
yanzu din dana san waye guy din .
Kuma na gansa da idona amma har kika tsaya kina wanan haukan haka kamar wace bata da ilimi ?.
Kece daidai dashi duk da ya girme maki sosai a shekaru wanan doest means aurene daidai kenan ga
both of you ke baki auri yaro ba shi kuma ba tsoho ba sai dai a kirashi da matashi dayake thirty and
above.
Tsuki naja don ganin sun kasa fahintan abinda make nufi na mike nashige don yin sallah duk da nasan
na makara a ranan.
Sai da na idar na fara hada yan kaya dan in rage kayana dake nan din tare dani saboda a lokacin baifi
kwana ashirin ba in bar Abujan in koma gida.
Na kusa kammalawane mama tashigo dakin da sallamanta jikinta har lokacin saye da hijjab din da tayi
sallah wuri ta samu ta zauna daga gefena .
Ganin hakan yasa na natsu nasan maganace ya kawota dakin wajena a lokacin Aisha ta kira sunana na
dan dago kai ina amsawa a hankali.
Aisha meyasa kika boye min wasu abu a cikin labarinki jin hakan yasa na dan dago kai da sauri na dan
kalle ta nayi shiru ina dukar da kai lokaci guda.
A zatona ko kan asalina take zance sai naji tace zuwan mam bashir yau gidan nan yasa na fahinci akwai
wani abinda kika boye main baki fada muna ba hakama na iyayyenki.
Don yanzun muka gama magana da mahaifiyar mam din duk da yace kada infada mata na kasa
daurewa saidai ban fada mata gida yazo ba a yau .
Nace da ita mun hadene dashind nan Abuja a wani wake a cikin hakane amsan da taban yasa na fahinci
kuna da matsala da yasa har dazun ki kaki attending dinshi.
Ban matsa maki kan saina