Author : ZAINAB IDRIS MAKAWA Category : KDP NOVELS
yin shiru ga
bayanin da yake masu din kafin ya fara tari kadan kadan .
Cikin fada fada matarsa ke masa magana akan zai tayar da ciwonsa a yanzu kuma bayan sun fara ganin
lafiya a garesa yanzu.
Dole dai aka kira likita baifi rabin awa ba likitan ya iso allura yai masa ya samu barci hakan yabawa
matar daman dagowa ta kallesu taci zasu iya tafiya inda suka fito hakan ma ya isa ta dan fada a tsawace
garesu.
Ba musu shehin ya umurci iyalin nasa su tashi subar gidan kafin takai gayi masu wullakanci kuma a
yadda yanayinta ya nuna.
Koba komai dai a yau din nan Allah ya cika mashi alkawarinsa daya dade yana dannewa a zuciyansa
daya daukarwa kansa hakan don ganin ya rama halarcinsa garesu.
A daidai lokacin nan kuma gida Nageria ina kwance a daki tun safe ban fito ba haka kawai nake jin wani
irin yanayi na kunci tare da kasala a jikina.
Banjin dadin komai ko magana aka shigo akai min sai nayi kamar da gaske nake samun in bada amsa ga
maishi hakan yasama ban fito waje ba.
I,lla dai Abbu dana fito na gayar tunda safe na koma dakina na kwanta kuma ba barci na samu ya
daukeni ba alokacin.
Sai shigowan su farida na daure na fito falo muka zauna bayan sallah azahar da suka shigo zaune nake
kawai ina sauraren hiransu ba tare da nayi magana ba tun bayan gaisawan da mukayi dasu din.
Ina saye da wando da riga mai dogon hannu tare da hafsat muka sayosu a wani shago abuja sai hula ja
dana cusa a kaina .
Kafana wasu plat shoes ne milk masu dan stone a jere irin na yawan unguwa ko zama a gida basu da
nauyi haka basu da duduge ko kadan atsarinsu.
Sai wayoyina dake aje gefen dana zauna na dora kafafuwana a saman kujera ina bin duk wace tai
magana da idanu kawai ko kuma in dayi murmushi.
Yau ko lafiya besty na naga tunda muka shigo kamar yanayinki babu dadi maryam ke tambayana hakan
?
Saidana dan rausaya tare da jan dan gutun tsuki na hade hannayena waje daya ina fadin maryam yau
dai gani nan dai haka natashi banjin dadin komai wallahi.
Haba tun shigowan mu nima na fahinci hakan ban daiyi magana bane tun dazun farida ta fada mika
nayi ina hamma nace na rasa gaba daya meke damuna hakane wallahi ?
Salamu alaikum wai wani mai mota yace yana sallama da Aisha yaro ya fada da sauti mai karfi a kofan
get din shigowa gidan mu.
Aisha bata nan saidai Aeesha samira ta fadawa yaron bai tsaya ba ya juya sai gashi ya dawo yana fadin
wai yace Aeesha din yakewa sallama kaje kace,,,,
Haba samira this is not a jork don Allah kika san ko waye ke sallama da ita kike mai hakan maryam ta
fada ta kara da fadin kace tana tafe kaji angode.
Don Allah can su dami mutane da sallama karshe ba komai bane sai iskanci da zai biyo baya ina
ruwanki wanan matsalankice ko nata babu ruwanki da wanan kubar irin hakan don Allah haka baida
kyau wallahi.
Saidai ita ba ni na rasa wanan abin wallahi asmau ke fada tana jan tsuki ta mike maryam ta kalloni
banko motsa a yadda nake ba tace muje kikaga ko waye mana.
Sai farida ta kwashe da dariya tana fadin wasu na neman hakan wasu kuma suna tirjewa kai duniya
gidan wawa ke nan.
Ganin maryam ta daga yasa nima dole na tashi hijjabin farida na karba na dora a jikina muka fita da
farko ban sheda motarsa ba saidaga baya.
Na shedashi salman ne bansan lokacin da nace meya kawo wanan gidan mu kuma dan rainin wayau
kawai ?
Waye shi nace salman mana dan wullakanci bari muji ko meya kawo nan dan wallahi zan masa rashin
mutunci sosai kuwa yau.
Kada kiyi hakan don Allah ki dai saurari abinda yazo dashi kawai mu koma ciki duk wanan zance muna
yinsane kafin mu karasa wajensa.
Saidai muna isa ya fito daga motan da dan murmushinsa yake fadin ashe bake kadai bace Aisha gidan
nan kun banbanta sunan nakune ke nan ?
Umm,na fada a dan gajarce nace lafiya dai ko ance kana nemana O lord Aisha ashe kina da riko haka
ban sani ba ?
Wallahi ko ranan rainane ya baci idona ya rufe da maganganun da iyayyeb mu suke faman tsegumi a kai
yasa na fada maki hakan.
Don naga ke baki gane ba a tunane hakan zaisa ki rabu da man din tunda a gaskiya lokacin ina ganin
kinyi kasada da yawa na fadawa tarkonsa da kikayi.
Amma kuma sai yanzu nagane ashe nine sakarai dana zaci hakan a kanku lokacin don a yanzu na fahinci
bada wata manufa daya fada ba yake maki hakan ashe?
Mune dai ya mayar sakarkaru a lokacin muka yarda da maganansa akanki don ,,,,,, don Allah sir idan
abinda ya kawoka dama ke nan kayi hakkuri ka tafi don Allah.
Wanan kuma a yanzu tsakanin kune don ni ban san wanan zancen ba duk ku din na daukeku dayane a
wajena da Allah ya hadani da kune kan abinda ya barwa kansa sanin hakan.
Murmushi yayi yana gyara tsayinsa yace Aisha ki fahincini wallahi ba nayi hakan bane da wani manufa
don kawai in tseratar da rayuwanki daga wullakanci yasa na fada maki hakan lokacin.
Yanzu kuma da na fahinci wallahi da gaske yake akwai wani manufa na alheri akanki da yakeyi shine
nazo in baki hakkuri kan abinda ya faru tsakanin mu a baya.
Kiyi hakkuri Aisha kuskuren fahintane yasa na aikata hakan bashir dan uwanane uwarmu kin sani dole
kuma in so abinda yake so .
Ok tau nagode na fada tare da kallon maryam nace maryam muje ko tace a,a Aeesha kada ki haka don
Allah ki tsaya ku fahinci juna dashi tunda har yazo akan hakan.
Please maryam stay out of this matter ba ki san mafarin zancen nan ba don Allah mu je ciki na fada sai
naji ta rike hannuna tana fadin .
Besty ban sanki da fushi haka ba ba aiwa mutum hakan tunda yazo don Allah ku fahinci juna dashi
mana na juyo ina mata kallon ido da ido nace.
Maryam kin fi bukatan in tsaya ya kara kirana da makwadaiciya wace bata da wayau mai bin diyan
attajirai ?
Subbahanallahi bawan Allah idan haka ka fada ka saba lamba don ko ko mazan unguwar nan namu ka
tambaya zasu sheda Aeesha wallahi saidai abinda ba a rasa ba ga mutum.
Wanan duk ba halin Aeesha bane gaskiya kun dai mata kuskuren fahintane wace bata shiga tsabgan
kowa za a kirawa kwadayi ?
Please anyi kuskure shine ya kawoni don in bata hakkuri yanzu haka shima bash din tun lokacin can
fushi yake dani wallahi nasan idan na fara da Aishan kamar na samo kansane ya huce daga fushin da
yakeyi dani din.
Amma gaskiya ko waye aka fadawa haka tunda ba ibada bane dole yaja baya saidai tunda kace hakkuri
kazo bata ke Aeesha don Allah kuyi hakkuri abar zancen nan Allah ya tsare gaba.
Nagode yace da ita kafin suji nace maryam banyi zaton jin hakan daga bakin ki ba nina tsaya a inda
Allah ya ajeni ban kai kaina inda Allah bai kaini ba don kwadayi.
Don Allah Aeesha kiyi hakkuri kibar tuna hakan a tafi a hakan zaifi shiko sai faman murmushi da yakeyi
kamar na dole.
Ya dai kara ban hakkuri kafin muyi sallama dashi har lokacin kallonsa kawai nakeyi don na rufe babinsa
a zuciyana ba sauran mutunci kuma a tsakanina dashi yanzu.
Muna tsaye yaja motarshi ya tafi nan nake dan fada mata yadda mukayi sai naji tace anya kuwa Aeesha
wanan ba son ki yakeyi ba kuwa ?
Wani itin so kuma koshi man din da muke tare ai kamar yayanane ba soyayya a tsakanina dashi sai
mutunci kawai.
Hakane muka shiga cikikin gidan mun samesu suna kitso ban tsaya ba na shiga daki sai kuma na tuna
bamu basu komai bafa yasa na kira Asmau ta samo masu abin tabawa.
Ganin yamma ya soma na shiga wanka na fito na gyara jikina dama ba sallah nakeyi ba nan falon muka
dai muka zauna har Asmau tagama abincin dare ta kawo muna kadan naci naji bakina ba dadi.
Na tsame hannuna daga abincin suka sai cin abinsu sukeyi ji nake tankar in dora hannu a ka inyi ta
kurma ihu a gidan.
Amma dai baki da lafiyane dai farida ta sake fadan hakan na dai bata fuskana ba magana ina dai kallon
wayana kawai.
A daidai lokacin dana kunna data lokacin sakonnine jere da juna suke shigo min a wayata lokaci guda
don yanzu ina da numbobi na mutane ba kamar da ba da banda kowa.
Mutanen arzkina a yanzu sai kara yawa sukeyi niko wani izzan tsiyane ya taso min duk da nasan ina da
nakasu amma ban yarda nabi hakan na wullakanta kaina ba.
Bandai rokon namiji abu don muna tare dakai ko ke kawa inga kinyi abu ya tsone min ido nasa rai sai
nayi abin nan nima a,a nawa daine idan nayi niya zanyi daban saidai ayi aune da kawai ina abina don na
tsani hassada kullum kuma ina rokon Allah ya yayye min hassada a zuciyana.
Saina godewa Allah ds baisa min yawan shiga gidaje ba ko yawan tara kawaye barkatai iya mune yan
gida muke rayuwan mu tsakanin mu a cikin rufin asiri wa junan mu.
Iyayyensu faridace sukaso saka wani hali a baya yanzu kuma sun daina hakan sun barmu tare da juna
muna mu,amulan mu tsakanin mu.
Bandamu ba ko yau na sai abu suka nuna suna so zan iya ba maishi haka kuma suma idan na nuna ina
son abu maishi zata barmin badai hassada ko kyashin juna saida abinda ba,a rasaba kuma.
GF kwana biyu ya kuke yaya kowa a gida kuma ina busy zan shigo Nageria kwanan nan zanzo hutu
insha Allah.
Sakon nan ko ban fada ba ke mai karatu kinsan daga inda ya fito na man ne da mun dan dauki lokaci
banganin ya hau online.
Ina mayar da amsa ya sai nashi sakon yashigo inda yake fadin yanzu kasan ku zafine ko sanyi nace mu
bamu damu da yanayinta ba ko wani lokaci yazo muna maraba dashi.
Ohh sorry you highness mantawa nayi na fadi hakan voice na tura mashi cikin yar muryata nake fadin
abin har da zolayane kuma ?
Nice your highness yau kuma rankai dade wanan tittle din saiku diyan manya ake jinshi gareku ai mukan
aiko diyan fadawanku muka samu daraja mun gode Allah.
Ko yanzu ki kara godewa Allah don kinfi karfin fada saidai palace a yanzu time will soon come insha
Allah.
Ya maido min da amsan hakan nayi murmushi da har yasa suka dan kalloni na fuske kamar bani bace
mai murmushin a lokacin.
To be frank ina tafe Nageria this week banson zafin nan nasu ko kadan hakan yasa nake tambayanki
nace zafi sosai kuwa har ana naso a jiki saboda zafi.
Ya rubuto ba zaizo ba nace a huta lafiya amma kai da gidan ku har waje AC ne kake wani jin zafi yace
last time da yazo da kyar yayi kwana daya ya juya zuwa Abuja saboda zafi.
Kunji dadin ku Allah ya baku duniya yasa hakan amsa ya turo da Allah yasa lafiran mu yafi hakan na
amsa da amin sai naga ya sauka online din ga baki daya.
Wayan na aje ina mai lumshe idona a hankalin ban samu karanta sauran sakon ba sai muryan maryam
dake fadin anty love idan kingama soyewar taki mu zamu tafi magariba ya kusa.
Mikewa nayi ina murmushi muka fito tare dasu kofan gidansu muka tsaya muna hiran yaya sulaiman
dinsu don tunowa dashi da nayi.
Nan nake fada masu ai nayi wani sulaiman din saidai ya faye zama babbane dan garin nan yasa ban
faye bashi lokaci ba idan ya tsaya a gabana har tsoransa nake ji suka kwashe da dariya.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
[10/2, 9:36 PM] Zainab Idris Makawa Writer: [9/14, 8:52 Safiya] Seenabu Makawa:
JA YA FADO,,,,,,,,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,
6️⃣2️⃣
GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105
ZAINAB IDRIS MAKAWA ZINETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH
YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,
YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A
WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA
YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,
[9/21, 9:44 Safiya] Seenabu Makawa: https://chat.whatsapp.com/EzUtkmPPD3K2H5WdQeOg83
08066136431
✍️Jari kike nema shigo METAFORCE
✍️Marayu gareki shigo METAFORCE
✍️Bashi ake binki shigo METAFORCE
✍️Kayan daki zaki canja shigo METAFORCE
MENENE RIBAR WANDA YA SHIGA METAFORCE❓❓❓
Akwai riba da yawa g Wanda ya shiga metaforce amman zamu lissafa 5 dga ciki kuma muyi bayaninsu 1-
after d other
1️⃣kyautar TR coins bayan gama register
2️⃣Referral bonus,kudin gayyato mutane
3️⃣Spillover,kyautar da metaforce ke bayarwa ga yan team din da suke aiki ga Wanda Allah ya cida
4️⃣Overflow,d same with spillover shima kudine kuma zaka ciresu
5️⃣Zaka hadu da mutanen da baka ta6a tunani ba
"B" zaka kara samun experience
"C" zaka iya siye da siyarwa d wnn kyautar TR din,after lunching n tectiles good
"D" zaka San ilimin cryptocurency
"E" zaka San yanda ake duba farashin dollar hawanta da saukanta
"F" Zaka San yanda ake canja dollar tadawo naira🥰🥰
08066136431
YAUSHE METAFORCE TAKE BIYA❓❓❓
Ko a yanzu yanzu kikayi aikin da metaforce tace kikabi tsarinsu na gayyato mutane yes zaki samu kudi
kuma ki ciresu anan take
08066136431
SHIN METAFORCE HALATTACEN KASUWANCI NE❓❓❓
100%halak sbd a team bake daya zaki samu ba,Ku samu na kasa dake ya samu,n sama dake ya samu,ga
kyautar spill d overflow,kuma yanada license da cikakkun hujjoji💪
08066136431
Abin duniya a yan kwana yaiwa hjyn tsanani ga inda take sa rai tasamu ta warware abu yaki yanzu gaba
daya duk da irin uban kudin data kashe akan zancen.
Amma yaron nan da ubansa sunki bakinsu ya rufu har yaya imamu yan bakin ciki tagane
mahassadantane suma.
Da alama ba zaune suke banza ba ta kula duk abunda zatayi da sunan su su ukun nan bai taba kamasu
saidai ta kashe kudin banza.
Yanzu ta san yadda zata bullo masa ai tasan duk inda yaje dole ya dawo gida to a daura auren ya dawo
ya samu matarsa a dakinsa fakat.
Albashin dai yayi borensa ya gaji su koma a zauna lafiya yau kan da zuman abinda zatajewa mahaifanta
ke nan .
Tagaji da hakan tana son itama a yanzu ta faso a santa yadda kawayenta na baya da take dagawa kai a
yanzun suka fita komai .
Tagama shirinta tana faman wanan tunanen ta fito zuwa gidan iyayyen nata saidai tun fitanta take
ganin tururuwan jama,a a wanan makeken gidan dake gaban nasu.
Gidane da babu kowa a cikinsa yanzu ko ga jama,a da manyan motoci sai shiga sukeyi gidan kamar ana
shigo da wasu kayane kuma ?
Wa yan nan me kuma suka samu haka da ace ita wata tsiyace irin da ai don dole ta sani tasan abinda ke
faruwa koga masu zuwa mata fadanci taji ai.
Amma yanzu ina babu mai zuwa wajenta don ko yazo haka zai tafi babu ko asi ko masarufi abin taba
hakan yasa mutane suka jaye mata.
Tsuki taja tana fadin indai mutanene haka muka fito yanzu da ba abin watsawa kowa bamu gani kuma
wata rana wanan katon get din ma gansa rufe ai.
Tana isa gida kuma nan ma ta kula kamar akwai abindake faruwa a cikin fadan don mutane da tagani a
waje suna kus kus kungiya kungiya.
Haka ta daure ta shiga gidan suka gaisa da yan aikin part dinsu ta nufi ciki saida suka gama gaisawane ta
gabatarwa mahaifiyanta Sharon datazo dashi kan yayansu din wai don kada aji kunya tunda kowa yasani
azo kuma ace an fasa me zamu fada masu kuma ?
Sai su gane yanzu baki da tacewa ko a dakinki balle wani dakin da kike bada doka da umurni don dole
abi kuwa yanzu hakan na iya kawo maki nakasu a idon al,umma.
Saida ta gama uwar tana kurum tana saurarenta kafin ta nisa tace da yar nata dake zaman jjn amsan da
zata samu don tana ganin korafin ta ya karbu ya samu mazauni ga uwar sai taji tace da ita.
KURA ki barni nan naji da abindake damuna don Allah akan zancen hatsabibin yaron nan dake da ido
kakafe bai tsoro ko kunyar kowa.
Yanzu haka naji ance yana gari jiya ya sauko baki ga dawakan da aka shigo dasu gidan nan ba shine ya
turo a turke masa wai bana hawa zaiyi shima ai masa kiyo kafin lokaci.
Hjy shi bashir din shifa ai yaron nan shu,umin yaro Ahmad ya haifo ni sai incema an furfura masushine
can wajen haihuwansa inba wani abu ba wallahi ina zargin hakan ?
Iskancine kawai waishi ga haihuwan turai renon turawa ko uba ba a ganin girmansa balle na tare
dashi ?
To kin gani ke nan in bashi ba shi har ya isa ya turo abu gidan nan bada sanina ba saidai inji a bakin yan
barga suna fadi.
Wai a gunsu kika tsunci zancen ke nan hjy tace kwarai jiya da yamma indo ta shigo tana fada min don
haushi koranta nayi don ban gama jin shirmen da take fada ba ai.
Hjy ai nuna masa zakiyi kina nan a bakanki ko ya yarda ko kada ya yarda umurni kika bayar hakan
tundama yana kasa sai ayita takare ko aure a fara daurawa kawai.
Uwar ta kallota tace kamar ya kina magana kamar kin matsu da yar taki ko kuma tayi wani mugun abu
da kikeson kawar da ita ko a wullakancene ?
To hjy yaron ne saida haka idan kuma hakan baiyi ba shi yaya Ahmad din zaki takewa gidan wuta don
dole ya yarda idan yaji furcin ki na karshe.
Dama dai ke nan uwarta fada tana gyara zamanta kafin tace zansa akira min shi muyu magana anjima a
hakan suka rabu da junansu kan zance.
Yako zo amsa kiran gagawan da uwar tayi mashi bayan sun gaisane yake fadin hjy lafiya dai ko tace .
Ahmad dakai da danka na fahinci kuna son nuna min kunfi karfina a yanzu to bari kaji daga kai harshi
kunyi kadan insa doka ku ketare min .
Umurni na bayar bawai shawara ba ka gagauta saka lokacin bukin yaran nan ayisa a huta na gaji da jan
lokacin nan da kake min kaida danka.
Kai ya