Author : ZAINAB IDRIS MAKAWA Category : KDP NOVELS
shima yana da hakki a kansu banda batan basira irin nasa.
Naji mamakin amsan da hafsat ta bashi a lokacin tace bata turo mu roko wajenka ba Abba saidai ta
matsa akan muzo mu gaidakaine kawai dama.
Naji na gode ya fada a gundare D kazo ka karya fa abincin yana sanyi matar ta fada wace mukewa juna
kallon kallo na sanaiya da ita saidai kowan mu ya rasa a ina yasan dan uwa a cikin mu ?
Mu zamu tafi Abba hafsat din ta fada a lokacin amma ni ban fada ba ai yazid yace yana kallon yar uwar
nasa.
Hakan yasa uban ya kalloshi yace Abba motar nan namu ta tsufa da yawa kaji kaji matsalan da take
bamu yanzu.
Tsukin da matar nasa taja yasa ya dan juya ya kallo ta yana fadin gani tafe don Allah bari na sallami wa
yan nan inzo ya juyo ga dan nasa ya soma fada.
Wai kana tsamanin zan saya maku wata motace kuma a yanzu bayan wanan da kuka lalata a banza ?
Aiba ku kadai ke gareni ba suma wa yan nan suna da bukatun da suke so gareni a yanzu kuma zan
masu din ai.
Wacan motan da nasaya lokacin don karatun kune me kuka tsinana a wajen karatun balle, karatun da
har yanzu yaki gaba yaki baya sai hasaran kudin da nakeyi kanshi ko yaushe.
Ba zan zauna ina kashe kudi a banza ba a kanku kuje uwar ku ta saya maku ai tana da halin da zata saya
maku daba sai kunzo gareni ba amma Abba,,,,,
Idan donshi kukazo gidan nan na fada maku ku tashi ku tafi ni ba zan kara kashe kudina a kanku ba
kunji abinda na fada kuje wurin uwarku ta saya maku koma meye ai tanada kudi itama.
Amma ai tasan tana dashi ta turosu nan D don haka kaji korafin in wanda zaka iyane kayi masu tunda
har ta turosu nan tasan kafita ke nan ai ? Matar nasa ta fada tana wani karararya da fisge fisge ta wuce
zuwa dinning.
Hafsat hawaye kawai takeyi shi kuma yazid idanuwansa sunkade a lokacin sunyi ja saboda bacin rai ni
dai naji bakina na fadin kayi hakkuri Abba.
Badon uwa ta gaza take tura diya wajen ubansu ba don sani muhinmanci da darajan uban ga yayasa ne
don gobe ba a san wanda zai kama wani ba a tsakani.
Wanan wace yace mai tsaurin ido haka wai matar take fada shiko mijin fadi yake ke wacece da zaki zo
gabana yar karama dake ina fadi kina fada haka ?
Abinda kayine ba daidai ba Abba yasa na tuna maka amma idan na bata maka rai Allah ya baka hakkuri
Abba na fada ina dan rusunnawa da kaina.
Ji min wanan yar fa dama kunzo da itace nan taci min mutunci kome may ke nan uwar taku ta turoku
da ita don tana tsagera tazo tayi min wa,azi ko rashin kunya ?
Ku tashi muje Yazid ya fada da hasala bayan ya mike tsaye na girgiza mashi kai ina fadin a,a yazid hakan
kuskurene gareku gaba daya.
A,a yayana ba zamu fita ba Abba yana fushi daku haka dolene mu tsaya kuba Abba hakuri kan kuskuren
ku yanzu.
Fitan ku a fusace ba zai amfana komai ba bayan bacin rai da zai biyo baya ku zauna ku fuskanci
mahaifinku wata kila kun bata masa raine a wabni bangaren yake fushi daku kan hakan.
Yau wanda baida diya kaman ku a duniya zaice ina ace shine Allah yaba diya haka natsatsu masu tarbiya
irin naku aduniya ?
Haka kuma shi wanda baida uba a raye ya ganku haka tare da Abba a wanan lokacin zaice ina shine
mahaifinsa yake raye haka a duniya ?
Don Allah Abba kayi hakkuri ka yafe masu kuskuren fahinta aka samu a tsakaninka dasu .
Don kaine abin alfaharinsu a duniyan nan haka suma abin alfaharinkane suma din a yau ka bude ido ka
ganka da zuri,a irin wanan ga wasu kuma nan suna tasowa suma cikin albarka na nuna yaran duka biyu
kananun.
Duniyan a yanzu har nawa take azo a rabu da juna ana da an sani tunda yanzu ba wani abin suka
aikata ba anyi hakkuri sunyi kuskure don Allah Abba .
Na jawo yar yarinyar data matso kusa dani ina fadin baby sister aba Abba hakkuri ko har daku ?
Har ya mike shima uban yayi kasake yana kallona cikin mamaki sai mukaji murmushi mai sauti daga
bayan mu matarshi ce koda bamu juya ba musan itace don ita kadaice ke zirga zirga a falon lokacin.
Hakan yasa na juyo ina fadin wallahi anty gaskiya na fada rayuwa a yanzu ba a bakin komai yake ga
bawa ba me yuyuwa muna barin nan kuji ance bani ko wani daga cikin mu wanan ma ya ishemu tsoron
Allah.
Balle ku iyayye anty bamu son fushin ku a kanmu wallahi anty don akwai nauyin hakki a tsakanin mu
daku.
Ki tayani ba Abba hakkuri yayi hakkuri har dake ma Anty don Allah kuyi hakkuri damu.
Irin wanan yana kawo fitina ko yaushe cikin gida irin hakan sai a dauka kece mai matsala ko yaushe ko
shi Abban ya fi raja,a akanki da yaranki .
Wanda ba haka bane yadda kike wayayyan nan wallahi anty tun shigowan mu naga waye a fuskan ki
dole kinsan akwai rai akwai mutuwa ga bawa wa zai tallafawa wani a cikin ku kuma idan haka yana
faruwa ?
Amma kinyi kokari fa yarinyar nan gaki dai kamar saliha kamar kuma mara mutunci kin hada zancen kin
cakude a waje daya a dunkule yanzun nan.
Amma sai naga kamar na taba ganin ki ko kamar a kano ko wani waje nace kano dai anty don daga can
nake nazo training ne garin nan.
Haka fa a kano kece nagani tare da Ummin dake aure ghana ko a wajen bukin gidan Nadabo ?
Nice anty na bata amsa tace kwarai kuwa anan muka hadu bukin su Fati da mansur nadabo haba haba
ai tun shigowan ku na sheda fuskarki saidai na manta a ina na sankine ?
Nan muka bar uban da yaransa don mun koma hira take fada min ai ita kawar ummi ce tare suka taso
da ummi din aurene ya rabasu kawai tana ta min hiran lokacin bukin .
Dan dauke hankalin matar yasa ya fuskanci yaranshi bayan yaji bukatunsu yace zasuji sakon shi zuwa
jibi duk mu muna can muna hira da matar da yaranta da yanzu ma sun dawo saman jikina .
Allah ya hore min yara ko ina na hadu da yaro zakiga ya manne min a jikina don ashe har photo munyi
dasu a can kano.
Lokacin bukin Fati saida ta juya tana fadin wanan yar kamar a royal family take don ko acan naga su
khairat na jiji da ita a wajen taron take fadawa mijin nata.
Kanwar su Ummice ummina matar Dabo dai barima in kirata insheda mata gaki a gidan mu yau.
Ta juyo tana fadin meyema sunan ki nace Aeesha tashin daga haka ta shige ciki don dauko wayarta
dake daki.
yasa na tashi kafin ta fito daukan waya naba yaran dubu biyar muna shirin fita sai ga anty ta dawo
tana fadin wai har zaku tafi ke nan ?
Wallahi anty yanzun nan aka bugo min ana nemana a gida munyi baki ga ummi din ku gaisa na karbi
wayan da sallama muryan ta tarara take fadin.
Aisha muryan ki ke nan ai nake tambayan khairat ke take fada min abinda ya faru tsakanin ki da
salman .
Gaskiya bai kyauta ba kiyi hakkuri umma tayi masa badadi ai don Allah kibawa Rukkaiya number zata
turo min yanzu zamuyi magana dake kan issue din yanzu ance kina sauri.
Muna shiga mota yazid ya fara magana yana fadin yau naga karfin hali sister hafsat din tace bari nayi
mutuwan zaune ai ?
Sister ashe haka kike nace anty idan munyi fushin zuciya kuka fito hakana ku aka cuta a zancen nan
yanzu ba gashi an rabu lafiya ba da Abba ba.
Aini abin yau ya ban mamaki na zata ai yau zaiwa Aisha kaca kaca yadda ya saba sai gashi dan zancen
nan kamar yasa jikinsa sanyi.
Bashi kadai ba har ita matar nasa naga yadda take rawan jiki da Aisha don tasan wacece Aisha din duk
yadda akayi tasan ba wajen banza Aisha ta fito ba don wanan yar iskan matar ban taba ganin ta kalli
wani da daraja ba sai yau.
Koda muka koma gida har lokacin zancen suke da iyayyensu falon suna labarta masu abinda ya faru
gidan mahaifin nasu da yadda ya sauko ya koma masu zance kamar rada da fadin ka bari zan kira ka idan
nafita sai muyi magana.
Alama ya nuna yana shakkar ita matan nasa na yanzu ke nan over yadda har bai iya wani abu a gabata
don shakarta din da yakeyi.
Daddy ita mummy kura ta fadi hakan yace kana manaki don ance kura tayi abu matar da ta iya
salwantar da rayuwan mijinta uban yayanta kan anin duniya.
Na rasa inda kura ta dauko wanan halin nata ta fita daban a cikin mu don idan tayi abu zakace ba nonon
mu daya da ita ba ?
Daddy yanzu ina kayan hjy din suke ina ba kabar masu ba imamu ya dauka yaba dan amsa don hjy tace
na koma dasu nace a,a tunda kura ta fara hakan ta barshi a wajenta kawai.
Imamu yace ba za a bari ba shi zai tafi dasu gidansa idan ba zan dauka ba din yau ai naji dadin taraiyana
da Abusifiyan sosai a rayuwata Mam Bashir .
Mutumin kirkine sosai daddy duk wanda ke karshinsa yana fadan hakan ba kaine na farkon daya
taimakawa irin haka ba ai.
Daddy ina ga lokaci yayi da baffah zai dawo gida wajen yan uwa hakana don matarsa tana yawan
takura masa kan rashin zuwansu gida din har yanzu.
Munyi maganan dashi ya fada min irin rikicin da suke kwasa kan hakan dashi da ita duk sunyi kokari a
hakan so nake a kamala mashi sabon ginansa da zai sauka a ciki idan ya iso.
Sun kai wani lokaci suna zance guda kafin suyi sallama don lokacin sallah da yayi sai bayan sun gama
wayan da mahaifin nasa ya zauna yana tunane tare da tambayan kansa wai me wanan matar take nufi
da daddy ?
Ya rasa gane dalilin hakan da takewa daddy dinsu don tun yana karami yake hango hakan a idanuwarta
gashi ance ta dalilinshi daddy tayi aure da marigayin mijin nata.
Amma kuma zabanshi da tayi a cikin yan uwa kan shi zai auri yarta shine zancen dayafi daure mashi kai
abaya yanzu kuma ya dan gano wani hujja daya dan hango sabodashi take son kulla aure a tsakaninsa da
Hindu yarta.
Washe gari ya kira imamu sukai magana kan kayan inda ya zura kudi masu yawa akan a tallatawa hjy
hauwa mai babban daki .
Immamun baiyi sanyi a gwiwa ba ya samu hjy da zancen tace sai tayi shawara duk da yasan ba wani
shawara zatayi ba a lokacin hjy kura ce zata sanarwa abinda akazo dashi din .
Mun samu kyautar sallama daga manyan mu inda suka nuna jin dadinsu da dan zaman da mukayi dasu
na wani lokaci.
Inda sukai muna albishir din idan sakamakon mu yayi kyawo a shirye suke dasu dauke mu aiki a wajen
saboda kwazon mu da muka nuna wajen aikin dasu.
Ashe haka sabo yake nida na matsu in koma gida sai gashi kuma ina jin ba dadi a raina dole don daula
da jin dadi mujinshi a wanan wajen na dan zaman wata ukkun da mukayi dasu din lokacin.
Haka gidan hjy ranan da zan bar gidan kowa da kukansa rakiyana har da inna da bata fitowa har bakin
mota ta rakoni ranan tana zuba min addua.
Inda mama din ke kara jaddada min don Allah kada zumunci ya yanke a tsakanin mu musanman da yan
uwana saboda zamansu dani sun karu sosai dani.
Mota har kano zai kaini ban bi jirgi ba don yawan kayan dake gareni mama din tace in bari ta samo
wanda zai kaini har gida.
Sai gashi da zan tafi wata mota mai kyau tazo ta daukeni muka tafi ina kwallan rabuwa dasu suma
sunayi ban kara wai waiyan gidan yaya habib ba tun ranan dana bar wanan kazamin gidan nasu da banko
son in tuna dashi a raina.
Duk da munyi waya da Abbu da safiyan ranan amma ban fadawa kowa zancen a ranan zan dawo ba
don kada in barsu a cikin zulumi kafin na isa gida din.
Karfe biyu yai muna a cikin kano da kwatance driver yakai kofan gidan mu ya tsayar da mota idona
lumshe ina godewa Allah da yakaini lafiya kuma na dawo lafiya gun iyayyena.
Sama,ila anty safiya shiya fara ganina yasa ihun ga mummy ta dawo ya ruga yana sanar masu zancen
isowan nawa a lokacin sai gasu har da anty safiya sunzo tarona a guje.
Ba abinda yakai gida dadi ga mutum don ko wani irin farin ciki nake jin kaina a cikinsa lokacin ganina a
gida cikin yan uwa da nayi.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
[9/21, 9:49 PM] Zainab Idris Makawa Writer: _[9/14, 8:52 Safiya] Seenabu Makawa:
JA YA FADO,,,,,,,,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,
5️⃣4️⃣
GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105
ZAINAB IDRIS MAKAWA ZINETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH
YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,
YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A
WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA
YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,
[9/21, 9:44 Safiya] Seenabu Makawa: https://chat.whatsapp.com/EzUtkmPPD3K2H5WdQeOg83
08066136431
✍️Jari kike nema shigo METAFORCE
✍️Marayu gareki shigo METAFORCE
✍️Bashi ake binki shigo METAFORCE
✍️Kayan daki zaki canja shigo METAFORCE
MENENE RIBAR WANDA YA SHIGA METAFORCE❓❓❓
Akwai riba da yawa g Wanda ya shiga metaforce amman zamu lissafa 5 dga ciki kuma muyi bayaninsu 1-
after d other
1️⃣kyautar TR coins bayan gama register
2️⃣Referral bonus,kudin gayyato mutane
3️⃣Spillover,kyautar da metaforce ke bayarwa ga yan team din da suke aiki ga Wanda Allah ya cida
4️⃣Overflow,d same with spillover shima kudine kuma zaka ciresu
5️⃣Zaka hadu da mutanen da baka ta6a tunani ba
"B" zaka kara samun experience
"C" zaka iya siye da siyarwa d wnn kyautar TR din,after lunching n tectiles good
"D" zaka San ilimin cryptocurency
"E" zaka San yanda ake duba farashin dollar hawanta da saukanta
"F" Zaka San yanda ake canja dollar tadawo naira🥰🥰
08066136431
YAUSHE METAFORCE TAKE BIYA❓❓❓
Ko a yanzu yanzu kikayi aikin da metaforce tace kikabi tsarinsu na gayyato mutane yes zaki samu kudi
kuma ki ciresu anan take
08066136431
SHIN METAFORCE HALATTACEN KASUWANCI NE❓❓❓
100%halak sbd a team bake daya zaki samu ba,Ku samu na kasa dake ya samu,n sama dake ya samu,ga
kyautar spill d overflow,kuma yanada license da cikakkun hujjoji💪
08066136431
_Wayo_ da _wahala_ _gwanda_ _dadi_ _ka_ _kasheni_ _gwanda_ _dadi_ ka _kasheni_ _dadi_
_kasheni_ _wakan_ dake tashi _kenan_ a _cikin_ motar.
Wanda hakan yasa suka dauki rawan murna suma da sunan tarona a kofan gidan daga can nesa sa
idanwan unguwane kofan shagon isah saman benci a zaune suka zubo muna idanu.
Nazifi ya fara magana ai dole suyi ihu hamshakiyar gidansuce ashe ta dawo kai wai dama Aeeshace
cikin wanan motar itace mana .
Ba tana Abuja ba wai taje wani course duk fadin kano a rasa course in ba karya ba sai taje Abuja gidan
karya ji don Allah motan nan kai da gani kasan motan manyace wanan ai ?
Bababa yarinyar nan dama fa kaima kasan ba kayan yara bane sai manya ku barta tayi abinta
lokacintane maza dama irinsu suke so suga fari har munta yanzu zakaga jeep da sauran motan manya na
kara kaina.
Kai kuna da zance wallahi yarinyar nan bata kula kowa a unguwar nan iyakarta gaisuwa ta kama kanta
ba wani abin asha da zaka gani a gareta .
Yanzuma zato kukeyi kanta baku tabbatar ina ta fito ba yarinyar da akace renonta aka bawa malam
Madu tun tana karama iyayyenta suna saudiya ?
Dan Allah malam kai ka yardane da hakan idan suna saudiya me yasa har yanzu ba wani nata daya taba
zuwa nan ?
Kawai dai irin yayan nan ne fa a yadda naji da uwayensu ke zuwa aikatau can kasashen labarawa su
kama karuwanci a hakan aka haifeta.
Shine uwar ta dawo ta ajewa yarta matan malam madu aiba yar uwar shi malam madu din bace aishi
ga yan uwansa nan gidan rabakaya da akwai sune yan uwansa najini.
Wai yanzu duk wanan kyau bata da asali shegiyace wallahi shegiyace bata da uba kai in tana da uba
aida me zai kawota kasan nan zama cikin wahala shegiyace ta gaske ma .
A daidai lokacin Asmau ke fadin gasu isah can na maki sannu da zuwa mummy na juyo ina daga masu
hannu suma suka mayar min Allah sarki mutum abin tsorone wallahi zakice ba zagina sukeyi ba a lokacin
yadda suka amsa min din.
A waje na samu Abbu yana shan iska na karasa gunshi da sauri ba halin na rungumeshi saidai na nuna
farin cikina matuka da ganin ya samu lafiya a lokacin.
Abbuna jiki yayi sauki naga har ka fito waje haka yana murmushi yace jiki Alhamdullahi Nanata ya
karatu ya wajen su hjy da iyalinta ?
Suna lafiya Abbu tace a gaisa kai idan ta samu hutu zasu shigo dasu inna su gaidaku inna tace nagashe
ku kwarai wallahi.
Amma Nana kina hanya kika kasa fada muna bayan dazun mun gaisa dake da safe amma baki fada min
ba nana nayi murmushi tare da fadin ina Ammah ?
Anty tace mama nacan kwanan nan ai basu zama suna can ana shirin bukin Aimana buki ya tashi wani
sati zasu soma buki akace.
Ashe bukin ya tashi ke nan ya matso aikinsam tun wancan zuwan da kikayi ta fada muna ai su mama na
kallo bidiri wajen yar da uban.
Suna mamakin rashin kunyar yarinyar nan da alfahari don tun bataje turai ba ta fara dagawa mutane
kai tun yanzu sai sake arashi takewa kowa kuma.
Murmushi nayi nace anty Aimana ta canza yanzu fa sosai wallahi kamar kada bawan Allah nan ya fara
nemanta sai ta canza kwata kwata wallahj,,,,,,,
Ganin kayan office din mu da ake bamu wata wata ina kawowa gidan mama can abuja a yanzu sune
nagani ana faman shigowa dasu nan cikin gidan mu.
Watau can basuyi amfani dashi ba ashe dul godiyan da matan nan