Chapter 53 Reading Ja Ya Fado Ja Ya Dauka by ZAINAB IDRIS MAKAWA HN Novels

Ja Ya Fado Ja Ya Dauka by ZAINAB IDRIS MAKAWA

Author :  ZAINAB IDRIS MAKAWA Category :  KDP NOVELS

Chapter   53 / 109

156K to 159K   out of 326.5K words

yanzun mum ke fada min ai kyace ?

Nima na wayance ina fadin Aleey ashe baka shedani ba nice muke waya ai wani lokaci sai ya danyi
murmushi ya nufi kujera da samira ta daga ya zauna dangerger a sama kamar mutum yayi dariya.

Ya soma fadin wa yan nan kawayenkune ko yan uwan ku nace a,a mu duk nan yan uwane yace ok kuyi
hakkuri ga kawarki nan tana ta fushi tun shekaran jiya da muka iso garin nan .

Haba dai ba fushi takeyi ba ai rashin sabone kawai ke damunta na fada sai naji samira na fadin ai dole
tayi fushi.

Don kun boye mata gaskiya wallahi tsakani da Allah ba a hakan da a fada mata gaskiya man idan zatayi
tayi in kuma bayi anyi hakkuri.

Amma saida aski yazo gaban goshi sanan taga abu haka ai dole tayi fushi itama ai tana da taushi innice
wallahi kowa sai yasan an tabani garin nan.

Ya dukar da kai kamar karamin yaro ko nauyin abinda ta fadane ko kunua bandai sani ba sai nice nace
to idan anyi fushin ba sai anyi hakkuri ba.

Shifa abinda duk bawa ya gani a rayuwasa in yayi hakkurinsa wani lokacin hakan alherine garesa da
sauri naji yace exactly abinda nake son fada ke nan wallahi shima ya kawoni yanzu dakin nan.

Don ku tayani bata hakkuri don Allah don tun jiya take cin mutunci ita da mummy wanda banso hakan
ba kuma banji dadi ba wallahi.

Insha Allahu ta daina fushin zuciyana kawai take hakan tun jiya munyi maganan in Allah yaso komai ya
wuce kuma ?

Naga ya dan saci kallon gefen da take din aikuwa ta dago tana fadin don me zasu boye min gaskiya
tunda ninace zanyi ai da a fito a fada min gaskiya ba a munafunceni ba haka ?

Don Allah ya isa Aimana abi zancen nan sannu don Allah a fahinci juna meye na wanan halakon da
kikeyine wai ?
Mijinkine fa yazo a baki hakkuri shima yasan sunyi kuskure sun aikata maki ba daidai ba sai kiyi hakkuri
mana.

Tayi hakkuri dame mummy samira ta fada don Allah keda farida kuje waje muyi magana don Allah ta
mike tana fadin wanan ai munafuncine wallahi suka fita.




ZAINAB IDRIS MAKAWA

[9/25, 10:29 PM] Zainab Idris Makawa Writer: [9/14, 8:52 Safiya] Seenabu Makawa:




JA YA FADO,,,,,,,,,,,,



ZAINAB IDRIS MAKAWA



BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,

5️⃣8️⃣

GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105
ZAINAB IDRIS MAKAWA ZINETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH
YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,



YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A
WAJENKA , , , , , ,




HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA
YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,
[9/21, 9:44 Safiya] Seenabu Makawa: https://chat.whatsapp.com/EzUtkmPPD3K2H5WdQeOg83



08066136431



✍️Jari kike nema shigo METAFORCE

✍️Marayu gareki shigo METAFORCE

✍️Bashi ake binki shigo METAFORCE

✍️Kayan daki zaki canja shigo METAFORCE



MENENE RIBAR WANDA YA SHIGA METAFORCE❓❓❓

Akwai riba da yawa g Wanda ya shiga metaforce amman zamu lissafa 5 dga ciki kuma muyi bayaninsu 1-
after d other

1️⃣kyautar TR coins bayan gama register

2️⃣Referral bonus,kudin gayyato mutane

3️⃣Spillover,kyautar da metaforce ke bayarwa ga yan team din da suke aiki ga Wanda Allah ya cida

4️⃣Overflow,d same with spillover shima kudine kuma zaka ciresu

5️⃣Zaka hadu da mutanen da baka ta6a tunani ba

"B" zaka kara samun experience

"C" zaka iya siye da siyarwa d wnn kyautar TR din,after lunching n tectiles good

"D" zaka San ilimin cryptocurency

"E" zaka San yanda ake duba farashin dollar hawanta da saukanta

"F" Zaka San yanda ake canja dollar tadawo naira🥰🥰



08066136431



YAUSHE METAFORCE TAKE BIYA❓❓❓
Ko a yanzu yanzu kikayi aikin da metaforce tace kikabi tsarinsu na gayyato mutane yes zaki samu kudi
kuma ki ciresu anan take



08066136431



SHIN METAFORCE HALATTACEN KASUWANCI NE❓❓❓

100%halak sbd a team bake daya zaki samu ba,Ku samu na kasa dake ya samu,n sama dake ya samu,ga
kyautar spill d overflow,kuma yanada license da cikakkun hujjoji💪



08066136431




Shirune ya biyo dakin na dan lokaci bayan fitansu daga dakin kafin ya motsa yana fadin hjy Aisha da
fatan zaki fahinceni don Allah ?

Sam banson mutum ya zargeni ko kadan wallahi Allah kinji nayi maki rantsuwar musulmi azatona
mummy tayi maku bayanin komai akaina don na tambayeta yakai kashi biyu tana fadin ba matsala in
wanan nake tunane .

Nasani yana da wuya in samu mace irin haka saboda halittana wanda nasan ba laifi nayiwa Allah ko
baya sona bane ya hallitoni haka a cikin dangi.

Ni mutum ne kamar kowa don Allah bai rageni da komai ba bayan wanan halittan ina da ilimina
gwargwado na addini dana boko.

Wanda ake neman ga bawa nasan bayan wanan halitan da Allah yai min bai rage min komai ba kuma a
hakan ina godewa Allah ako yaushe.

Saboda hakan ne ban taba neman wata mace a rayuwata ba da sunan so ko wani abu dai daya shafi
hakan ina can ina buga bugana don kare mutuncin rayuwata.

Wallahi a jiya da na sauka kasan nan nasan ba a fadawa kowa yadda nake ba ni kaina na muzanta da
hakan da mummy tayi din don hakan ya zama yaudara kamar yadda dayan ku ta fada dazun.

Yanzun haka zancen mukeyi kuka sameni wallahi a shirye nake ko yanzun nan in sauwakawa Aimana
aurena dake saman kanta idan taga bata iya rayuwa dani haka ?
Subbahanallahi na fada kaiko don Allah dai Aleey meya kawo zancen saki a yanzu yace kwarai gara na
saketa in koma inci gaba da aikina dana tauye hakkin yar mutane haka.

Don jiya kwana tayi tana kuka gidan nan cikin tashin hankali ban damu da zancen mahaifinta ba tunda
bashi ne zai zauna dani ba haka itace nake neman yarda a wajenta na zama dani din.

Wani irin tausayi ya ban lokaci guda har ina neman inyi kuka nace malam Aleey kaje zamuyi magana
kome ke nan zakaji kafin in bar gidan nan insha Allah .

Ya diro saman kujera yana fadin nagode saina jiku amma don Allah kada ki tauyeta tana da yancin da
zata zabawa kanta abinda taga ya dace da ita yanzu ya fada a cikin hausan su da kyar nake gane meyake
fada.

A nan ya fita ya barmu tare muna tare da Aimana din maryam dake can zaune makure ta sauke ajiyan
zuciya tana fadin.

Aeesha wanan maganan manyane ai ba namu bane nace kwarai amma kuma ita Aimana bai dace ace
tayi hakan ba nidai a nawa dan fahintan wallahi.

Mutumin nan yana da hali mai kyau duk wani laifi na uwarsace data boyewa mutane gaskiya tun farko.

Yau idan Aimana tayi hakkuri da auren nan nan gaba zataji dadin hakan ta mata da komai haka yan
gulma zasuzo su manta dawa take aure ?

Magana gudace a yanzu yadda mahaifinta ya rantse din nan ta nuna ita din diyace ta zauna lafiya ta
rungumi kaddaran daya hauta.

Wata rana sai labari meye a ciki kawai kisawa zuciyarki sonsa ki daure kici arziki kibar arziki kawai meye
zaisa har ki yarda ya gane hakan a kanki.

Mun bata magana iya gaskiya mun kwantar mata da hankali kuma ta amince don ido ga bado ido ga
ruwane tana son ace ta zamo wata kaf unguwa.

Tana kuma bakin cikin halintan data aura da sunan miji mukan la,asar nayi muka gyara mata daki muka
kara bata shawara muka fito gidan abin mu zuwa gida.

Mun dai aje da ita akan cewa zata kwantar da hankali taga kamun ludayinsu tukunna idan taga go no
go kawai sai ta fito yadda su samira suka tsara mata ke nan a karshe.

Saida muka shiga mota suka sa topic din uwar mijin tasha zagi a wajen dama suna da haushinta na
kwamshe kudin amarcin da tayi ta hanawa yan mata wai angonnai basu bayar ba.

Sai gashi sunzo suna fadin subada komai da mummy ta lisafa masu ko saifa nawa aka turo mata zai dai
dubu dari ukku akan yan mata.

Shine suka samu matar mutane suka zage suka fito don sunce basu yafe kudin amarcinsu ba duk
hannun wanda yake kuwa tunda ta hana masu nida maryam kadai mukai mata sallama
Mun iso gida ban shigo ba na tsaya na kara yiwa Abbu sayayya a bakin titi muka karaso cikin unguwa su
farida da maryam na fara saukewa muka karasa mu kuma zuwa gida.

Yadda naga fuskan Abbu dake zaune inda yakan fito da yamma yasha iska nasan akwai magana muna
gaidashi da kyar ya amsa muna.

A zatona don mukai lokacinne a gidan Aimana bamu dawo gida da wuri ba yasa hakan saida samira ta
aje masa leda tana fadin.

Gashi yarka ta yanko ma a hanya tasan ka zama tsohon kure yanzu mai cin nama ko in bude in debi
nawa tunda zafinsa kafin ka jagula.

Ina murmushi naji yace Nana na amsa da na,am Abbu yace daga yau nayi maku kashedin zuwa gidan
yarinyar nan Aimana.

Don yanzu mahaukacin ubanta ya bargidan nan yace zaku kashewa yarshi aure sai yayi karan ku wajen
hukuma idan haka ya faru.

Samira tace shiya dade mahaukaci kawai ke rufa min bakinki mara kunya ana magana kinayi dan rashin
mutunci ko ?

To daga yau inji ko in gani wanda ya koma gidan yarinyar nan kuma ko ita Ammamatan nayi mata
iyaka da gidansa wanan shirme ya isheni hakana.

Ni zai kalla yace min zaiyi karaku a gabana don baida mutunci yaci arzikin ina zaune yau daya gane
kuresa a wajena wallahi.

Wai wane aure in badon mummy ba halan ko yarda tanayi akaita gidan mummy ce take kan bakinta tun
jiya da ita harta yarda aka kaita gidan ai samirace ta kara fadan hakan duk da kwabeta da yayi.

Koma meye daga yau sai yau ku barsu su karata can da tsiyansu in kuna da rana zasu gani ai.

Yunusa baida hankali fa malam ni saida bukin nan na kara tabbatar da hakan wallahi duk kokarin mu
akan iyalinsa sakaiyan da zai muna ke nan yau ?

Simi simi naja kafana zuwa daki cikjn mamakin abinda Abbu yace baban Aimana din yazo yayi dama
halinsa dai Aimana ta kwaso sak ke nan dai na fada a raina .

Ina kokarin cire kaya naji watata dake cikin jakata tana ringing na dauko na duba anty hafsatce daga
Abbu na dauki kiran take fadin wai kinyi wuyan ji sister ?

Nayi dariya nace haba dai wallahi lamarin bukin nan ya hana in kiraku ai kwana biyu dan hiran bukin
mukayi sama sama tana mamaki har mukayi sallama da ita.

Nouman wani lardine a cikin yankin larabawa dake can yamma da kasan kasan Oman suna tsakanin
yankin indiya da lardin larabawan dake cikin duwatsun .
Kasance dake da albarka dabbobi da kuma na ma,adainai da suka dogara dashi suna hakowa ana saya
da daraja daga haka suke samun abinci na shigo masu don basu da wajen noma a kasan nasu.

A wanan yankin aka samu wani wanda suka wakilta daya ke bin turawa idan sun hako yayi masu hanya
turawa su shigo su saya da tsada a haka yake samun nasa shima a lokacin.

Har yakai kai ya waye ya fara dan fita kasashe duk da hakan bai dana akidanshi na addininsa ba don irin
gidan daya fito ga sarauta da addini.

Sannu sannu har ya kwaso iyalansa suka dawo cikin Dubai da zama anan din ma bai zauna ba inda yake
ta bunkasa sana,ar nasa.

Cikin hakane ya tura yarasa karatu sukayo ilimin da zasu kama mashi don girma daya fara kamashi a
yanzu din.

Umar shine babban dan mahaifin nasa daya turashi zuwa Riyadh alokacin can kasan saudiya don gina
wani reshe da zasu dinga shigo da irin kayansu na zinare.

Matashine a lokacin dan shekara ashirin da bakwai koda ya shigo saudiya a lokacin yana saurayinsa
yaga ba zai iya zama haka ba shine dalilin daya auri Nana Asiya son gujewa zaman zinah koda ido .

Saidai bai fada masu ainihin auren dan lokacine yayi da ita ba hakan nema yasa aka nemo masa
budurwa bakar fata mai natsuwa don yana ganin sune basu da galihu a kasan ya aura har zuwa lokacin
da zai dauka a kasan saiya sallameta .

Saidai bayan auren ne aka samu akasi akan abinda ya manta da zai iya faruwa don ko kwatsam saiga
nana Asiya ta samu ciki.

Ya shiga wani hali a lokacin don ba karamin taba masa plan dinsa hakan yayi ba ya dauka suna da
shirunsu suma da sukeyi don kada su dauki ciki ashe abin ba haka bane duk da kafa kafan da ya dingayi
kar ya samu matsala ta wanan auren wacingadin nasa.

Allah ya gani ba zai taba aikata kisan kaiba ga kowa balle ga gudan jininsa dashine silan zuwan wanan
abin duniya.

Haka kuma ita Nana Asiya ya fahinci tsakani da Allah take zaune dashi har ya fara zargin waliyanta a
lokacin basu fada mata mutua yayi da ita na dan lokaci ba zai barta ya koma kasanshi.

Kunyan kansa ya kamaji na lokaci da tausayin yarinyar gata karama mai hankali da biyayya tasa hakkin
aure da gudun zuciyarsa.

Wanda har hakan ya fara jawo masa koma baya akan aikinsa lokacin gashi ankai ya fara jinta a
zuciyarshi shima.

Amma ta yaya zai iya tunkaran iyayyensa da wanan abin daya aikata bada sanin su ba ganin ciki ya shiga
kuma ba zai iya kisa ba balle ya kaita a cire ko yayi wani dabara da zatasha cikin ya fita ya kwammace da
kunyar duniya dayaje yaji na kiyama.
Don hakane ya kira yan uwasa biyu ya sanar dasu abinda ya aikata don su bashi shawara akai nan dai a
karshe suka yanke akan yayi mata sallaman da ba zata wullakanta ba ita da abinda ta haifa a rabu lafiya.

Shine farin da lokacin tafiyansa yayi yayi mata wanan ba zatan ya gudu ya barta da yarta mai kama
dashi sak don duk wanda yaga yar yasan irin gidansu yasan yarsace.

Saidai ta hanyar daya samu yarce ba bisa tsari ba yasa dole ya tafi ya barsu amma badon yaso hakan ba
ga yar ta shiga ransa sosai a lokacin.

Inda Allah ya gyara shine a lokacin haihuwar yar yan uwansa mazan biyu sunzo har Riyadh din shi
karamin ya radawa yar Aeesha sunan kakansu mace dake tare da mahaifisu a lokacin.

Zama ya gyara ya juya a hankali cikin yanayin damuwa ya dan goge zufan dake tarso masa a goshi
saboda girman tunanen da yake a lokacin.

Yau kimanin shekara goma sha da aurensa amma matarsa bata taba koda bari bane balle akai ga
zancen ciki ko da yasan ko alhakin wa yan nan rai biyu zai iya binsa a yanzun din.

Duk da ko yaushe cikin istigifar yake yana neman gafaran abinda ya aikata a wajen Allah amma ko
yaushe yana ganin kansa mai laifine a wajen ubangiji.

Dukiya mulki ilimi duk ya tarasu a yanzu amma haihuwace matsalanshi duk da yasan shi mai
haihuwane tunda aiya haihu a baya yagani.

Waya ya dauka ya kira wani layi bayan wasu yan mintina aka dauka yake tambaya ko akwai labari kan
cigiyar dayasa ai masa din akan wa yan nan rai biyun da yanzu yake nema a rayuwansa.

A saudiya kuma ma,aurantane a zaune falo mijin ya kula da matar nasa tun bayan dawowansa kasan
da fushi take dashi.

Kobai tambaya ba yasani kan magana dayane wanda a yanzu ya shiryawa amsan zancen donshi nema
ya dawo saudiya din wanan karon.

Hannu yakai ya tsunki yayan anebi dake saman table din yakai baki kafin yayi gyaran murya yace wai
meke faruwane Asiya ?

Ta dan dago kai ta kallesa ido da ido ta dukar da kan nata don kwarjin mijin nata dake cika mata ido ko
yaushe a girme dai ko haihuwane zai iya haihuwanta.

Amma sanadi ya kaddara a yanzu ya zama mijinta na sunna har da yaransu biyu na ukku na ciki tafe duk
da haihuwan nasu yana da dan taraza bata haihuwa haka ajere kamar wasu mata sai da yayi wayau ya
isa karatu har ya fara Allah ke bata wani cikin.

Ko wanan cikin har sun debe rai ga samun shi Allah ya kawoshi kwatsam amma duk da hakan tana
kwadayin tafiya gida a hakan da take din.
Kasa tayi da kai don ba zata iya fadan komai ba a lokacin taji yace haba Asiya ashe ba zaki godewa
Allah da baiwan da yai maki ba ?

Nasan ko yau kika koma gida ke abin alfaharice ga yan uwanki don basu ganki a kyamace ko cikin wani
mugun yanayi ba don me zaki dinga takurawa kanki haka ?

Ya sheq ta fada ta dago kai wanan karon bata dukar da idon ba kallon ido da ido sukewa juna a lokacin
dan farin kasunbarsa da ba can ba sosai dayake kewaye afuskansa dake kara mar kyau shima ya zuba
mata ido dasu yana kallonta don jin kiram da tayi masa.

Tace baka ganin idan su manyane sun fahinta da uzurin ka ita yar nan fa sheck wai kina nufin ita Aeesha
ta dan kada masa kai a hankali .

Murmushi yayi yana fadin banjin Aeesha tana da matsala a yanzu don na wadatata da komai da zata
bukata da taimakon wanan yaron komai ke tafiya daidai kuma.

Haka wanan bawan Allah marikinta suma ban barsu hakana ba saida na mayar dasu ba zasu shiga
taskon rayuwaba ta ko ina a yanzu duk saboda ita.

Yanzu dai ki kwantar da hankalin ki kina haife wanan cikin da yardan Allah zamu shiga nageria din don
nima ina son zuwa gida hankali ya koma gida gaba daya yanzu.

Lokaci yayi da zan koma cikin dangina da kowa nawa su san ina raye ban mutu ba kamar yadda aka
sanar dasu wanan cikin shine ya kawo tsaiko ga tafiyan mu yanzu .

Insha Allah kina haihuwa zamu tafi ta saki wani irin murmushi da bata san lokacin dayazo mata ba duk
da tasan akwai bacin rai a zuwan nasu amma ta kwanmace suje ayita ta kare din zaifi.

Hannu takai ta shafo dan yaron nata dake kwance a gefenta wanda wata takwas ke nan yanzu da tana
fadin Abban ku yace sak kayi wayau zai kaimu gida Allah ya raya mun ku ta fada a fili.

Tasan wanan zuwan shine zuwan da zaiyi su dunguma zuwa Nagerian inda za,ayi abubuwa da dama a
can amma duk da hakan bata damu ba a ranta yarta kawai take son gani a yanzu duk da tana da wasu
yaran gabanta amma bata manta da yarta ba da

53 / 109