Author : ZAINAB IDRIS MAKAWA Category : KDP NOVELS
samu tayi sallah.
Wanan mafalkin yasa har ta dan fada saboda yawan tunanen da takeyi a lokacin saidai babu halin ta
fadawa wani shi wace zata fadawa a yanzu sun raba gari da ita.
Don ta fita da komai a yanzu nisa ba kusa da itace hjy Laila bakari babban yar kasuwa mai taken kudi a
wanan zamanin.
Abbu dake dan lalabawa zuwa shagonshi yanzu don ya samu sauki sosai har ya fara fita wajen
sana,anshi neman kudi duk da yanzu sabo da hakan da kuma bat kama da sau da yakeyi yana dan fitar
dashi shagon nasa don kau da zargin da idon mutane akansa.
A hankali yake tafe yana lalabawa inda yakai shagon nasa sama,ila da suke tarene ya bude ya gyarawa
Abbu wajen zama ya zauna.
Kamar kullum makwabtan shagon tunda ya fara fitowa a yanzu suna masa ina kwana tareda yaya
karfin jikinsa cikin ban girma.
Sanin baisha maganinsa ba yafita yasa na biyoshi har shagon nasa nida samira muka kawo mashi
maganin don yasha.
Ba zuwan farkona ke nan ba shagon nasa saidai ince tunda na taso baifi a kirgaba yanzu danazo shagon
na Abbu a rayuwata.
Ainun mataku na kadu ganin yadda shagon na Abbu ya sauya matuka a sanin baya da naimai da kuma
sanin baida karfin bude wanan shagon haka da yanzu ya kumshi kayan miliyoyi a cikinsa.
Tantama da mamare na dingayi kodai munyi batan kaine ba shagon bane mukazo lokacib amma kuma
ga sama,ila da wasu mutane suna ta ciniki tsakaninsu.
Kai a takaice dai shagon ya koma kamar na bada sarin spear part na abin hawane ma yadda nake gani
har ina tuntube wajen kallo da mamaki .
Lafiya kuka zo nan ya tambaya a cikin damuwa da ganin mu maganinkane bakasha Abbu na biyoka
dashi nafada ina zare ido ko ina cikin zargin mahaifin nawa da abinda idona ya ganan min a shagon.
Bana son kuna zuwa wajen nan wallahi don wajene dake tara mutane daban daban kuyi maza ku
koma gida don Allah nanata .
Ikon Allah nidake gwagwalmaya da mutane daban daban a makarantane za acewa wai wajene na
mutane daban daban wanan.
Mun daibi zancemsa mu juya ba bata lokaci muna barin wajen naji samira tace amma sai naga kamar
ba shagon baba dana sani bane a baya mummy ?
Nima wallahi tunanen da nakeyi ke nan a yanzu samira kuma gashi kamar Abbu baiso zuwan mu ba din
yadda ya kakabomu mu bar wajen da sauri ?
Yanzu kan waka tambaya ya kusa make mutum Allah dai yasa hakan alherine a rayuwa zamuce amma
kowa ya dubi baban kano a yanzu yasan ya murje ba kaman baya ba.
Nisawa nayi tare da hade zargina a kansa don indai ba nana bace take turowa Abbu kudi to tabbas
wanan aikin man ne gaskiya son ko kaddaransa gaba daya ya sayar ba zasu sai kwatan kayan shangon
nan ba to ina yasamo kudi haka ya fadada sana,ashi lokaci guda haka ?
Ajiyan zuciya muka sauke kusan lokaci guda da ita kafin naji tace ga Ammah da halin ko in kula wai ita
akidan matan dauri masu shegen tsoron mazansu kamar Allah.
Yanzu haka komai bata sani ba sai hauragiyanta takeyi tana wahalan dafa taliya da ba,a gane komai
mijinki nada wuri haka babba kina wahal da kanki a banza.
Banjin Ammah ta san da hakan gaskiya don haka kowama kada mucewa komai Abbu da kike gani
Samira boyon kurwane dashi ba mutum bane dake zaunawa ya fadawa iyalinshi matsalan da yake ciki sai
in ya kama dole zakiji ya bulguta cikin magana.
Don haka don Allah Samira kada kicewa kowa komai game da abinda muka gani ko muke zargi tunda
ba sanin yaya abin yake ba mukayi.
Mu barshi sai wanda dai yazo ya gani da idonsa yaga abinda muka gani duk da dai komai na iya faru
wani na iya bashi hanya ya zuba kayansa idan sun sayar akai kudi a raba riba.
Sai naji tace nima tunanen da nayi kenan wallahi don kinga wajen nan idon kasuwane kano komai
akace maka anayi kada kayi musu indai akan neman halas ne a wajensu.
Balle Abbu mutum ne da bai zama yana fadawa iyalinsa inda ya dosa rayuwan mutanen da yakeyi a
gidansa ke mace baki ga wajen ko fuskan katsalandan din tambayansa ba.
Ammah ko ina ruwanta ta mayar dashi kamar wani abin tsoro irin yanayin nan na matan da dasuke
matukar tsoron miji kamar shiya hallice su.
Dan duka nakai mata a zuciyana kuma ina cigaba da tunane dayan biyune dai ko nanan saudiya ko
kuma daga man amma mezaisa man ya bashi jari haka me yawa akwai dai ?
Gidan akwai muka tsaya da mota don mun dade bamu haduba dasu ba saboda school da nake zuwa
zan dai ce tun dawowana daga Abuja banzo gidansu ba.
Bamu samu iyayyensu gida ba sai suda sauran kannwnsu maryam tana girki ita kuma farida tagama
wanki tana shanyawa.
Shigowan mu gidan yasa muka shiririce dasu ana hiran Aimana nikan kwanciya nayi ina barci a dakin
muryan umma da naji tana fadin .
Ina sauri na hango wata tsaleliyar mota a kofan gida na dauka wasu manyan bakine sukazo mu lakaci
arziki don motan nan dagani maishi ya jika gaskiya.
Ashe ajewa kawai akai muna a kofan gidan tana walkiyan banza da hannu maryam ta nuna matani
dake kwance na kifa ciki ina barci.
Tace ta Aeesha ce umma itace motan da mukace maku an canza mata din ai wanan din motar Aeesha
ce dai ?
Ta tambaya tare da kara kallona daidai lokacin na dago ina fadin ina wuni umma ina gyara fararen
kafana da suka dan baiyana waje ga irin lwanciyar da nayi na gajiya.
Kallon mamaki ta kara bina dashi tana amsawa tace a kunyace ashe kun shigone ban ko kula ba daku
wallahi.
Ta juya ta tafi a kunyace shine ya rage yanzu tsakanin mu da ita yar kunya tunda tasan nasan itace ta
rabani da danta dake sona .
Saboda rashjn gatan dake hango min na zataji kunyar hada halaka dani idan ta yarda danta ya auri
mara uba wace bata da galihu.
Sai gashi cikin dan lokaci komai ya sauya gareni wanda har yau kowa ya kasa gane daga ina wanan
sauyin yake fito muna ne illa dai abinda suka sani kuma suke ji a bakin yayansu shine.
Uwata dake wajene take turo da kudade muke facaka dashi yadda ran mu keso a gidab mu don bamu
da yunwa bamu da kishin ruwa gaba daya a yanayin mu.
Ko su samira kagani a yanzu sun sauya balleni data kwana biyu bata sakani a idonta ba sai wanan rana
gaba daya taga na sauya kamar ba Aeeshan data taso a gabansu ba suka sani ?
ZAINAB IDRIS MAKAWA
[9/29, 11:08 PM] AUNTY MARYAM SULEIMAN MAKAWA: [9/14, 8:52 Safiya] Seenabu Makawa:
JA YA FADO,,,,,,,,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,
6️⃣0️⃣
GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105
ZAINAB IDRIS MAKAWA ZINETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH
YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,
YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A
WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA
YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,
[9/21, 9:44 Safiya] Seenabu Makawa: https://chat.whatsapp.com/EzUtkmPPD3K2H5WdQeOg83
08066136431
✍️Jari kike nema shigo METAFORCE
✍️Marayu gareki shigo METAFORCE
✍️Bashi ake binki shigo METAFORCE
✍️Kayan daki zaki canja shigo METAFORCE
MENENE RIBAR WANDA YA SHIGA METAFORCE❓❓❓
Akwai riba da yawa g Wanda ya shiga metaforce amman zamu lissafa 5 dga ciki kuma muyi bayaninsu 1-
after d other
1️⃣kyautar TR coins bayan gama register
2️⃣Referral bonus,kudin gayyato mutane
3️⃣Spillover,kyautar da metaforce ke bayarwa ga yan team din da suke aiki ga Wanda Allah ya cida
4️⃣Overflow,d same with spillover shima kudine kuma zaka ciresu
5️⃣Zaka hadu da mutanen da baka ta6a tunani ba
"B" zaka kara samun experience
"C" zaka iya siye da siyarwa d wnn kyautar TR din,after lunching n tectiles good
"D" zaka San ilimin cryptocurency
"E" zaka San yanda ake duba farashin dollar hawanta da saukanta
"F" Zaka San yanda ake canja dollar tadawo naira🥰🥰
08066136431
YAUSHE METAFORCE TAKE BIYA❓❓❓
Ko a yanzu yanzu kikayi aikin da metaforce tace kikabi tsarinsu na gayyato mutane yes zaki samu kudi
kuma ki ciresu anan take
08066136431
SHIN METAFORCE HALATTACEN KASUWANCI NE❓❓❓
100%halak sbd a team bake daya zaki samu ba,Ku samu na kasa dake ya samu,n sama dake ya samu,ga
kyautar spill d overflow,kuma yanada license da cikakkun hujjoji💪
08066136431
Dubai garin da ayanzu yafi kowani kasa harkan kasuwanci da tara manyan yan kasuwa daga sassa daban
daban na duniya.
Yau garin an tashi da ni,ima da kuma wani yanayi mai dadin kasancewa wanda iskace ke mugun
kadawa kasancewar a cikin yakin hammada take tun asali.
Hakan kuma bai hana jama,a zirga,zirgan harkan kasuwamcin ba a lokacin cikin haka jirgi ya sauka da
wasu daga kasashe daban daban na duniya.
Daga ciki kuwa harda Nana Asiya da mijinta Abusfiyan tare da yaransu da zasu yadda zagon su huta a
nan Dubai din kafin mijin nata ya gama yan harkokinsa su dauki hanyar Nageria.
Tafiya ya kansace na farin ciki tare da kuma fargaban abubuwan da zasu iya faru a gida idan sun iso.
Don kowa da irin tabon dake cin zuciyanshi amma suna dannewa juna hakan kada daya yaga gazawan
daya suke faman danne hakan tare da nunawa juna ba abindake damun su ai.
Musanman ita Nana Asiya din da fargaba da tsoron yarta ya cika mata zuciya idan ta nuna mijin nata zai
iyacewa a fasa tafiyan a lokacin.
Gashi tasa son zuwa gida a wanan lokacin don a yanzune daidai zuwanta din lokacin data san yarta
takai munzalin budurwa da zata iya samun kalubali iri,iri akan matsalan mahaifa musanman mahaifi din
da akafi son sani wa kowa.
Safiyace yaran basu tashi daga barci ba hakan ya bata daman fitowa zuwa falon gidan ta zauna ita
kadai tana tunanen abin duniya.
Har yakai mijin ya daga barci ya farka bata dakin yasa ya shiga wanka har ya fito ya shirya ya nufo falon
a nan ya sameta kwance tayi rigingine ta dora hannu aka kamar tana barci.
Ya jima tsaye akanta yana mai kura mata ido na dan lokacin kafin ta sauke hannun aka ta dan dago
tana kallon shi don kamshinsa daya daki hancinta.
Ido ya sake kura mata kafin ya zagaya yana fadin meye damuwankine Nana na karanceki a yan
kwanakin nan baki da natsuwa sam a tare dake ?
Kokarin murmushin yake tayi mai tana fadin babu komai kawai dai ina tunane akan wani irin taro zan
samu a gun yan uwa idan na isa ?
Nana ke nan baki yarda da fadin da nake maki nagama da wanan matsalan taki ba ko daga inda yata
take zaune har can kauyen naku ba inda ya saura da matsalan komai a yanzu saidai wanda ban sani ba
kuma.
Mirginowa tayi zuwa gareshi tana fadin habibi sai kuma ta fashe da kuka din ba abinda ya saura ta fada
godiyane a kullun tana masa godiya yadda ya riketa a rayuwansa har bai kaunar ko kuda ya hau jikinta
sai dole.
Ya mayar da ita tankar wata sarauniyar duniya babune kawai bata dashi duk wani abinda mace zata
nema na more rayuwa ita da yara sun koma takar labawan asali dama gata farar mace yar gado fari.
Sin dade a hakan rugume da juna kafin suji bugun kofa yasan ko waye abincine daga company
Al,hussan dayayi masu oda suka iso.
Shi dinne aka jero kwalaye kusan bakwai yayi signing ya karba ya shigo dashi tana zaune har lokacin a
inda ya barta ya zube kwalayen a gabanta.
Mikewa tayi ta dauka zuwa kitchen din gidan da komai yake a gyara ta dan jera wanda zasuci da zafinsa
abincin ba mamaki wajen ta don sun saba da hakan tun can .
Matukar baya bukaci cin abinci irin namu na gargajiya bane ta garje ta hada masa wanan din dai na
kwalaye sukafi amfani dasu ko can inda suka fito din.
Wanan yasa ta murje tayi kauye kamar wata balarabiya da ita idan ba hausan yazo ta jefoshi ba larabci
ya karbe bakinta ko hausan nata a yanzu yana da gargada idan tanayi.
Don ko iyasu da yaran su larabcin daine harshen da sukeyi duk da tayi kokarin koyawa yaranta hausa
don su dansan wani abu ranan da zuwa gida ya kamasu irin haka.
Sai ki rantse wanan dan dake gabansunea yanzu data haifa da wanan mijin shine danta na farko data
fara haifa a duniya saboda shejarunta da dadi ya boye.
Dakin yaran ta nufa suna kwance suna barci haka suke da sunyi dan tafiya kadan duk su leme zakice
mota sukai tafiyan dashi don jin dadi.
Magana tayi masu cikin harshen larabci da sutashi Abba yana jiransu da abinci a falo hakan yasa da
sauri suka mike don sanin halin Abban da sukayi.
Bai yarda ya sagartasu da akidan aro ba wanda ba na hausawa duk tarbiyan su nan gida bai yarda ya
barsu ba shi ya dorasu akai kuma suke bi.
Wanka suka soma shiga yayin data koma dakin kananun biyu ta tayar dasu ta soma yi masu wanka
kafin itama ta shiga ta watsa ruwan a jikinta ta fito cikin shirinta ta samesu falon suna jiranta.
Bayan sun kammalane dai aka zauna zaman hira kowa na fadin inda yake son a kashi yawa a daidai
lokacin wayanshi ya dauki kira ya dauka yana dubawa.
Hakan yasa sukai tsit don dakane da umurni hakan da zaran an kira waya suna kusa kowane zai kama
kansa a lokacin.
Aminsane kuma ubangidansa dake nan Dubai asali shi balarabene tare suke harkan kasuwancinsu
shine wanda ya bunkasa abin har yakai haka bayan auna imaninsa da yayi kan harkan bussines din har
yarda ya shiga tsakaninsu sosai dashi .
Ya sanar dashi zuwansa da iyalinsa yasa ya buge yaji ko sun sauka lafiya yake fada mai ai suna cikin
Dubai din tun kwana biyu da suka wuce saukan dare sukayi a jiya kuma suna hutu da iyalinsa yanzu yake
batun ya kirasama.
Sun daita dan hiransu kafin taji yana masa alkawarin kaisu su gaisa yayin da zaiga takwaransa umar
wanda akasa mai sunan shi.
Bayan ya gama wayan ya fita zuwa unguwa don asali sai ace yafi zama nan din don harkan bussines
dinshi da kuma yan uwansa da yake haduwa dasu a nan don gina bussiness din nasa da yake turawa gida
ana masa donshi ba shiga yakeyi ba.
Fotowanshi ke nan daga cikin gida yaji wayanshi yayi kara ya dauko ya duba sunan man ya gani a
rubuce yayi mamakin kiran alokacin don a yanzu sun daina waya dashi kwata kwata tun faruwan wacan
zancen daya auku tsakaninsu.
Mami tayi fadan hakan da danta don shine mai matsala akan mace daba aurenta kowa zaiyi ba zasu
bari aji kansu don basu da hankali ?
Abin da bai taba aukuwa a tsakanisu ba yarinyar da bata da gata tazo ta hadasu fada shi salman din
baida matsala a bamgareshi.
Man din daine ya rike zancen a zuciyarshi ya daina kula dan uwan wanda hakan ba karamin taba shi
salman din yayi ba don abubuwansa da dama daga wajen man din suke fitowa yanzun kuma ya daina.
Cikin dan mamaki ya dauki wayan yana karawa a kunnesa tare da sallama yaji yace dashi how dear you
kake son shiga hurmin daba nakabane a kaina ?
Wanan wani irin maganace man ya tambaya yace you are idiot morethan Borg born humm salman din
ya fada cikin mamaki sai shine yace dashi.
How dare you zaka fadawa mami zancen da zai bata mata rai baka da hankali da zakacewa mami naba
GF motana ?
Munyi da kaicewa motatace ko dana kawo matar na aje na baka tsarontane da zaka samu mami da
zancen meyasa kake son shiga tsakanina da mahaifiyatace wai ?
Ko wanine ya turoka kai muna hakan tsakanina da mahaifiyata ka fada min nawa aka biyaka in
nunkama zama doubling din abinda maishi ya baka ka barni in zauna lafiya da mahaifiyata please ?
Idan baka daina ba kuma duk abinda ya biyo baya ka kuka da kanka don kai kajawa kanka kaji na
fadama gaskiya next time ka koma hakan ranka in yayi dubu zai baci ya kashe wayar bai bashi daman da
zaiyi magana ba kuma.
Mamakine ya kamashi yadda akayi yasan man yasan shine ya fadawa mami din ba zaice mami dince ba
don yana zaune ta kira dan nata tana tambayansa rai bace.
Duk da baya gabansa a lokacin baiji dadin yadda hatsabibin ya gano shine ba koda yake ba abin
mamaki bane tunda yana da yakinin ita shu,umar GF din nasa ta gansa a lokacin tayi pretending kamar
bata ganshi ba.
Sbin mamaki wai yau man ne ya kwarewa mace haka da badashi akai wanan zaman ba da sai yace
wanan yarinyar shu,umace ta gaske akwai abinda taiwa man din ya rikice a kanta haka ?
Shi ya rasa gane wanan abin dake haukata man kan yarinyar nan yarinya dako hira bai tsayawa yayi da
ita irin na saurayi da budurwansa amma abu kadan za ai mata yaji yanzune zai rufe ido akan ko waye ?
Why dan uwan nasa wai yake hakane akan yarinyar iya bincike yayi irin nasa amma har yanzu ba wani
tsayawa kulata yake sosai ba.
Don haka dole yaja bakinsa yai shiru ya kuma kawar da idonsa kan yarinyar nan don abin man din yayi
nisa sosai akanta.
Gashi yaji mami tana fadin zaizo hutu sai faman gyaran part din nasu akeyi akan zuwan nasa yasan daya
buga wani zance zuwansa ba zai masa dadi ba gara dai ya lalabashi ya samu su koma yadda suke kamar
farko yanzu meye abin ya fada a fili.
Shi kadaine zaune a motar nasa yake ja yasa ya fito da maganan zuci a fili ya zauce kamar wani dan
kwaya sai fada yakeyi a motan shi kadai da dan uwar nasa.
Yana isa school da motar yayi tozali tana sheki wasu lecturals biyu daya sani ya gani tsaye suna magana
akan motar ya fito suka gaisa dayan ke fadin.
Malam salman kaga wata kafirar mota don Allah kwanan duk ina ganinta school din nan nake tambaya
akace na wata dalibace .
Cloud you imagine masu kudin nan suna matukar jin dadin su daliba da wanan motar inaga ta kare
school ke nan dama ilimin kawai take bukata dai badai wani abu ba ?
Mu kawai aka bari da wahalan ihu muna bin rana su da yayansu suna morewa wanan motar kazo