Author : HAWWA MUH'D USMAN Category : KDP NOVELS
ba bare ya bani
sha'awa" gyad'a masa kai Fawad yayi yana sakin murmushi yace "so wayo dai kawai
kayi mana,kaje ka d'auko matarka mu ka barmu gwauraye?" Aadil yayi dariya yace
"kuma gani kuka yi za ku iya,ni da bazan iya jira ba ai gashi na nemowa kaina
mafita" dariya Fawad yayi yace "babu matsala mu za mu iya hak'uri mu jira" wucesa
yayi yana tab'e baki yace "ai sai ku jira.." Fawad dai dariya kawai yake masa yace
"have fun akhiiy.. Tasbahal khair" ya amsa yayi shigewarsa ciki ya kulle k'ofar,a
kwance ya tarar da ita saman gado ta rufe jikinta da k'aton duvet d'in ya k'araso
yana mata wani sanyayyan kallo yana sauke ajiyar zuciya ta taso da sauri,kallonta
ya dunga yi a naked da take nufosa tana zuwa ta shige jikinsa,a tare suka yi ajiyar
zuciya,ya sunkuyo kad'an ya d'ago fuskarta ya had'e bakinsu,wani irin dirty kiss
suke aikama juna kamar za su cinye lips d'insu,ya d'agata ganin tsaiwa a gurin
bazai musu ba ya nufi saman gadon da ita ya kwantar,ta d'ago da sauri ta tayasa
cire jallabiyan da yasa sanda zai fita,ya sunkoyo yayi mata rumfa ya sake grabbing
lips d'inta,a hankali ta kai hannunta kan k'irjinsa tana shafawa,tana tab'a erected
nipples d'insa yaja wani numfashi ya zare bakinsa,ta kai bakinta dai² nipples
d'insan a hankali ta zaro harshenta ta kai kansu ta fara licking tana sucking,wani
irin numfashi ya dunga fitarwa,gaba d'aya ta gama rabasa da nutsuwarsa ta birkita
shi ta haye samansa tayi grabbing erection d'insa tayi connecting,a hankali ta fara
riding d'insa tana sauke wasu irin ajiyar zuciya,rik'e waist d'inta yayi sosai,yana
zuba mata sambatu,sai da tabbatar ya samu nutsuwa kafin ta kife fuskarta a
k'irjinsa,ba tare da ta raba abunda yake tsakaninsu ba ta dunga sauke ajiyar zuciya
kamar wacce tayi tsere,ya kai hannu yana shafa bayanta a hankali yana sakin
murmushi,wani irin nutsuwa da farin ciki yake jinsa a ciki,yau kam he just gotta
fun of his life,har wani ji yake kamar yana diving,a hankali wani sabon sha'awa ya
fara taso masa,ya dunga shafa tsakanin spine d'inta zuwa bombom d'inta,da wani
murya ya kirata "humsafar.." Idanunta a kulle har sannan da wani sanyayyan murya
tace "na'am" yace "i need an additional,should i?" Kai ta gyad'a masa yace "za ki
iya?" Tace "ehh!" Wani kiss ya kaiwa lips d'inta yace "thank u matar aljannah..
Allah maki albarka" tayi murmushi tace "ameen mijin aljannah" wani murmushi yayi
daga nan wasan ya sake canja salo. Washe gari sanda jirginsu ya taso daga
Saudi,kowa yana tare da matarsa a seat d'insu,Ismat da kanta yake jikin Aadil ta
d'ago tana kallonsa tace "favourite.. Fitsari nake ji" yace "raka ki zanyi?" Ta
gyad'a masa kai da sauri,yace "alright! Tashi muje kiyi" ya rik'e hannunta suka
tashi,Mami ta bisu da kallo sanda suka wuce yayi fuska yak'i kallon kowa a cikin
family'n,tare suka shiga tayi fitsarin ta d'ago tana kallonsa,yace "ya akayi?"
Shagwab'ewa tayi tace "ni ka min tsarkin" zaro idanunsa yayi yace "kina so nayi
aika² a nan?" Ta d'aga masa kai da sauri kamar za tayi kuka tace "to ai gurin dama
yana min k'aik'ayi,kuma wani irin abu yake min kamar ana shocking d'ina nake
ji,kawo hannunka kaji" ta rik'o hannunsa ta kai v-part d'inta,tace "ka ji yadda
yake yi?" Daskarewa yayi a gurin ya kasa aikata komai,ta rik'esa gam ta fara masa
kukan kissa a kunne,da sauri ya dakatar da ita yace "Noo! Ki bari muje gida,a nan
idan na tab'a ki kowa sai ya san me muke yi" kuka ta fara masa da hawaye tace "ni
dai ka sosa min,Allah idan ba haka ba zan.." Da sauri ya katseta "za kiyi me?" Tace
"ni dai ka min a nan please" wani kallo ya dunga binta da shi gaba d'aya yau ta
birkice bai san me yake damunta ba,rik'ota yayi saurin yi yace "alright! Kawo na
miki amma idan mutane suna kallon ki kada kiji haushin su" zumb'uro baki tayi tace
"ni dama ina ruwana da su?" Yace "haka kika ce ko?" Tayi saurin gyad'a kai,jinjina
kansa yayi ya kai hannunsa k'asanta a hankali yana shafa gurin,ta lumshe idanunta
da sauri taja numfashi,ya zuba mata idanunsa yana kallon reaction d'inta duk ta
rirrik'esa sanda ya d'auke hannunsa da sauri ta sake grabbing ta mayar tana licking
lips d'inta tace "ka ci gaba please" yace "no! A barshi haka" b'ata fuska tayi za
tayi kuka,ya had'e rai yace "za muyi ta zama a nan ne?" Ta gyad'a masa kai da sauri
tace "to ai bai daina ba" yace "what?" Tace "abun da yake yi" yace "me yake yi?"
Tace "kamar fa ansa min shocking a gurin,ni dai ka min da kyau ya daina" hannunsa
yayi saurin janyewa,tayi saurin bud'e idanunta tana kallonsa kamar za tayi kuka
tace "shi ne ka daina min ko?" Kallonta yayi ba tare da yayi magana ba ya tsuguna
k'asa in a way style ya kai bakinsa wajen yayi kissing,taja ajiyar zuciya ta dafa
kansa,ya d'aga k'afarta d'aya ya sauke kan shoulder d'insa,like snail idan yana
tafiya ya fara licking wajen sanda yayi reaching final destination yayi pushing
harshensa a little bit,da sauri ta dafe bango da d'ayan hannunta tana fitar da wani
irin numfashi da kyar,with his tongue ya dunga having d'inta,sai da yaga ta samu
nutsuwa tayi saurin shigewa jikinsa ta k'ank'amesa,gaba d'aya jikinsa ya gama
mutuwa but bai shiryawa kansa yin komai ba,ya san kansa idan yace zai nemi wani abu
a gurinta duka occupants d'in jirgin sai sun san abunda suke yi,that's why yak'i
yake ta son dannewa yak'i ya fito da maitarsa fili,d'agota yayi yana kallon
idanunta maganarsa a can k'asa yace "yanzu ya daina miki?" Wani tab'e baki tayi ta
girgiza masa kai,ya kalleta da kyau yace "what?" Tace "yana yi har yanzu,amma
kad'an² yake yi" nodding kansa yayi ya rik'e hannunta yace "muje kada Mami suga mun
dad'e" nok'e masa kafad'a tayi tace "ni dai ka shiga" ya zaro gray eyes d'insa yace
"ina zan shiga?" Tace "idan ka shiga ai shi ne zai daina min" wani kallo ya fara
mata yace "no! Ki bari muje gida" kuka ta fara k'ok'arin yi,da sauri ya matseta a
jikinsa sai da tayi y'ar k'ara a shagwab'e tace "da zafi fa kake min" sanda tayi
maganar ya wani zaro ido yace "karki min sharri ayi zaton wani abu nake miki"
dariya ta fara masa tace "ai ko yanzu babu wanda zai ce bamu yi komai ba" ya d'aga
girorinsa yace "really?" Ta gyad'a masa kai tana masa dariya,nodding kansa yayi ya
kai hannunsa k'asa ya fara d'ago Arabian gown dake jikinta yace "bari nayi sai su
fad'i abunda suke so da hujja" yayi sama da rigar ya tattare mata ita a wuya,ya kai
hannunsa duka yayi grabbing boobs d'inta,ajiyar zuciya suka yi a tare yana lumshe
idanunsa yake cakud'ata,banda numfashi babu abunda suke saukewa,ta kai hannu ta
shafosa,yadda taji erection d'insa da sauri ta fara kwance masa belt,bai hanata ba
sanda ta sake wandon yayi k'asa ta zura hannunta cikin boxers d'insa tana
lalubesa,ya daddage zai yi ihu ya tuno inda suke,da sauri ya d'agota yayi sama da
ita ta mak'ale sa da k'afafunta,yana fizgar numfashi da kyar ya bud'e bakinsa ya
mata alamar ta saka masa boob d'inta,saurin kai masa d'aya tayi yayi grabbing ya
fara musu wani mahaukacin sucking,ya kai hannu yayi grabbing erection d'insa yayi
connecting a hankali ya fara having nata,ta kama kansa ta k'ank'ame nishi kawai
take fitarwa,sanda yayi releasing kafin ya sauketa k'asa ta kwanta jikinsa ta
zagayesa da hannunta,a hankali suka dunga calming kansu sai da suka dawo dai² kafin
suka mayar da kayansu suka fito,da kallo mutane suka fara binsu yayi fuska ya had'e
girar sama da na k'asa yayi kicin-kicin abunsa,yana rik'e da hannunta suka koma
gurin zamansu,su Badriyah da su Naina kunya duk ya ishesu duk sun wani sunkuyar da
kai kamar munafukai,Ismat ta tab'e baki ta zauna a hankali ta kwantar da kanta
jikinsa da wani siririn murya cikin tsokana tace "gurin fa bai daina ba har yanzu"
wani kallo yayi mata yana sakin murmushinsa yace "za mu koma ne?" Ta fashe da
dariya tace "za ka iya komawa?" Yace "me zai hana idan kina buk'ata ta ai sai mu
koma" dariya ta dunga yi tace "Noo! Da wasa nake yi,but idan munje gida ai za ka
min ko?" Ya gyad'a mata kai yana sakin murmushi yace "sosai ma zanyi miki,sai ya
daina miki" tayi murmushi tace "thank u.." Lips d'inta da yake kallo ya kaiwa kiss
tayi saurin saka masa finger d'inta a baki ta taresa,da ido ta masa alamun ana
ganinsu,waskewa yayi ya rad'a mata a kunne "gaba d'aya kinsa na rikice har na manta
inda muke" wani dariya tayi ta kwantar da kanta a k'irjinsa,a haka bacci ya
d'auketa sai da sukai arriving hayaniya ta tasheta,jirgi yana gama sauka duka sun
fito yana rik'e da hannunta Badriyah ta zo wucewa ta kusa da ita ta rad'a mata
"sweetheart a dunga yi dai ana yayyafa ruwa.." Wani dariya ta saki,Aadil ya kalleta
yace "dariyan me kike yi haka?" Ta rik'osa tace "kawo kunnenka kaji me Badriyah
tace" matsowa yayi da kunnensa tace "wai cewa tayi mu dunga yi muna yayyafa ruwa"
dariya shima yayi yace "ita da mijinta sun sa mana ido" kallonsa tayi saurin yi
tace "wani abu yace maka?" Ya d'aga mata gira yace "jiya mun had'u da shi zan
shiga d'aki,ya tsare ni da tambayar wace ce yaga ta shiga d'akina? Nace masa ya
kwantar da hankalinsa ni ba na cin abincin da ya haramta gare ni,shi ne yake dariya
wai baza mu iya jira har mu koma gida ba? Nace baza mu jira ba,shi ne yace wai su
za su iya jira,kuma fa dagiya ce kawai idan jaraba ne shima ai ba baya ba ne" zaro
idanu tayi tace "ya akayi ka sani?" Yace "kada ki manta tare muka tashi,babu abunda
ban sani nasa ba" ta gyad'a kai tace "Uhn! Ni dai yanzu naka na sani kuma shi zan
d'orar" wani kallo ya mata yace "me kika sani?" Tace "jaraban mana" zaro gray eyes
d'insa yayi yace "shi ne kika fad'a haka? Kin janyoma kanki yau zan nuna miki
asalin jaraba,ai duk baki ga komai ba da,yanzu za'a fara wasan.." Dariya tayi da
sauri ta fara k'ok'arin guduwa,ya rik'eta gam yace "babu inda za kije girl,ba dai
ni kika kira jarababbe ba?" Ta girgiza kai tana masa dariya tace "nifa ba kai
nacewa haka ba" ya d'aga shoulders d'insa yace "ke kika sani kuma" suna fitowa suka
tarar da motocin da suka zo d'aukansu suna jiransu,gaba d'aya suka shiga motocin
kowa da matarsa suka d'auki hanyar gidan Mami,sanda suka k'arasa nan suka tarar da
yaransu gaba d'aya an shirya su an musu kwalliya cikin k'ananun kaya gwanin
burgewa,motocin su suna yin parking sun fito idanunta suka sauka kan Noor da yayi
kicin-kicin fuskarsa kamar ba ya murna da ganinsu,Imaad kam shi ya fara zuwa ya
rungume Ismat yana mata dariya duk miskilanci da rashin son maganarsa shi kam yana
sakewa da iyayensa sosai,Ismat ta shafa kansa tana sakin murmushi,yace "welcome
back Mummy,ya hanya?" Tace "Alhamdulillah my boy,mun sameku lafiya?" Yace "lafiya
lou Mummy,Allah sa ibadan da kuka yi karb'ab'b'e ne!" Tace "ameen ya rabbi.." Kusa
da Aadil ya matsa yana sakin murmushi ya rungumesa yana masa barka da dawowa,cikin
farin ciki yaran suka dunga rungume iyayensu suna musu barka da zuwa,sanda Ismat
taga Noor ba shi da niyyar zuwa ta matsa kusa da shi ta d'agosa,ya had'e rai yak'i
mata magana,ta kalleshi tace "my boy baka yi murna ba da na dawo?" Kai ya girgiza
mata alamun yayi,tace "if u really do.. Kiss me" a cheeks d'inta ya mata kiss har
lokacin yak'i sakin fuska,tayi ajiyar zuciya tana kallonsa tace "smile please..
Kada na fasa baka gift dana siyo ma" wani murmushi yayi mata ya rungumeta da sauri
yana ajiyar zuciya,a hankali yace "Mummy kin siya min Qur'an iPad?" Ta gyad'a masa
kai tace "yeah! Na siya maka my boy ai ban manta ba" yayi murmushi yace "thank u"
idanunta ta lumshe ta saukesa ya tafi kusa da Aadil a nutse,Aadil ya d'agasa sama
ya cilla yace "how are u my boy?" Yayi masa murmushi da y'ar siririyar muryarsa
yace "I'm fine Daddy." Daga nan suka tattara su da yaran suka nufi cikin
gidan,yaran Jawahir biyar,biyu mata uku maza,Badriyah tana da yaranta hud'u biyu
maza,biyu mata,Seeyama ma yaranta uku biyu mata d'aya namiji,sai Naina mai yara uku
but duka ita maza ne,sai Madeeha dake da biyu mace da namiji sai cikin
jikinta,ak'alla sai da suka d'auki tsayin sati d'aya a gidan suna hutawa gaba d'aya
kafin kowannensu ya tattara kan iyalinsa suka koma gidajensu. Kwance take saman
gado tana bacci,ya shigo d'akin ya bita da kallo yana sakin murmushi,a hankali ya
haura saman gadon ya fara shigewa jikinta ya kai fuskarsa wuyanta yana
shinshinawa,cikin bacci ta dunga jiyosa yana murzarta ta fara bud'e idanunta a
hankali ta saukesu kansa,wani murmushi yayi mata ya kai lips d'insa saman nata yayi
sucking,ya d'ago a hankali ya had'a forehead d'insu,da wani murya mai kashe jiki
yace "The more i spend time with u,the more i get the clue,that we were truly made
for each other,i love u my dear,wish u a happy anniversary!" Wani zaro idanu tayi
tana kallonsa,yayi murmushi ya d'agota,ta b'ata rai tace "nifa na manta yau ne
anniversary d'in aurenmu" yace "ni ai ban manta ba" ta gyad'a kai sai murmushi take
yi ya wuce bathroom da ita,sanda suka yi wanka suka shirya cikin k'ananun kaya red
d'in shirt with black trousers,ya gyara mata gashinta ya d'aure mata da wani band
red yasa mata k'ananun earring ja,a nutse ya rik'o hannunta suka fito,duhu taga
corridor d'in sosai tayi sauri ta rik'esa a tsorace tace "me yasa aka kashe
hasken?" Yace "let's go matsoraciya" k'ank'amesa tayi ta dunga binsa a
tsorace,sanda suka fara sakkowa yace "light!" Bai gama rufe bakinsa ba haske ya
mamaye gurin tare da wasu balloons da suke sakkowa daga sama,ta d'aga kai sama tana
kallon balloons d'in dake sakkowa kansu da mugun mamaki tana sakin dariya,ya
rik'ota sosai lokacin yaran duka suka fara fitowa sanye da red colour d'in t-shirt
iri d'aya with black trousers,style d'in haircuts d'insu da komai iri d'aya babu
bambanci,Ismat ta dunga kallonsu bakinta ya kasa rufuwa,ta kalli Aadil tace "yaushe
kuka shirya all those things?" Ya rungumeta ta baya hannuwansa akan cikinta ya
rad'a mata magana a kunne,dariya tayi da sauri ta kalli yaran da suka rufe idanunsu
suna dariya,tayi murmushi tace "yara suna kallonka fa" yace "ko suna kallon mu ko?"
Tayi dariya tace "ni ai banyi komai ba" wani kallo ya mata yace "did i made
something?" Ta gyad'a masa kai,d'aga mata girorinsa yayi a hankali yace "za kiyi
bayani za mu had'u" tace "when?" Yace "not too long.." Wani dariya tayi ta juya ta
dunga k'arewa parlon kallo ganin yadda suka k'awatasa,dai² lokacin aka yi knocking
Aadil ya kalli Imaad yace "je ka duba" ya isa bakin k'ofar ya bud'e,service dake
tsaye gurin yayi masa sallama,Imaad ya amsa ya gaishesa,yana kallon Imaad ya mik'a
masa k'aton cover book da yake hannunsa ya masa signing,then suka tafi tare wajen
mota,sanda ya bud'e booth aka sauke k'aton kwalin da yake ciki,mutum biyu da suke
tare da shi suka d'auka suka shigar da shi ciki,bayan tafiyarsu Ismat sai kallon
k'aton cake d'in dake gabanta take mai hawa biyar an zagayesa da shanpen,Imaad ya
had'a home theater ya k'uresa da kid'a,gaba d'aya parlon ba ka jin me wani yake
fad'a saboda k'aran da surround sound d'in yake badawa a gurin,sai da Aadil yayi
masa magana ya rage,cikin tsari suka saita cameras daga su sai y'ay'ansu suke
gudanar da bikin tunawa da ranar auren nasu,sanda suka zo yanka cake ya rik'e
hannunta yaran duka suka d'ora nasu a saman suka yanka,ya d'auko wani ya kai mata
bakinta tana masa dariya yasa mata a baki,sannan yaran suma ya basu,da tazo bashi
lokacin ta kai masa bakinsa ya bud'e yana jira tasa masa,sai ta janye hannunta tana
masa dariya,duka yaran suka sa dariya,yayi murmushi ya gyad'a kai bai dai ce komai
ba,for the second time ta sake kai masa,sai da ya sake bud'ewa ta janye
hannunta,dariya yaran suka sake fashewa da shi,yayi still yana kallonta yana mata
murmushi,dariya take yi sosai da cake d'in a hannunta,sanda ta sake kai masa a karo
na uku ya yiwa yaran alama su juya,dukansu suka juya baya a tare suna dariya
idanunsu a kulle,tana k'ok'arin janye hannunta ya rik'ota da sauri ya matseta ya
kai mata bakinta,ta fara dariya tana taunawa sanda ya d'auki numfashinta ya kamo
fuskarta ya had'e bakinsu yana zuk'o cake d'in da yayi melting a bakinta,zaro idanu
tayi tana muna masa yaransu da ido,bai kulata ba sai da ya shanye cake d'in ya
rungumeta tsam a jikinsa yace "Happy anniversary wife.." Duka yaran suka juyo suna
fad'in "Happy 12 years anniversary Mummy..." Ta dunga kallonsu cike da so da
tsantsar farin ciki ta kasa magana sai wasu hawayen da suke shirin sauka kan
fuskarta,ya girgiza mata kai alamun kada tayi,tayi saurin fad'awa jikinsa da wani
irin murya tace "surely Allah shi yake tsara mana yadda za mu rayu,amma a yau na
sake tabbatar da cewa aurenmu *MAKTOUB* (rubutacce) ne,and that means we were truly
made for each other,wani ba ya tab'a auren matar wani... Alhamdulillahillaziiy bii
ni'imatihi tatimmus'salihaat..." Rungumeta yayi sosai cikin tsananin farin ciki
yana gyad'a mata kai,yaran gaba d'aya sanda suka ga iyayen sun tafi wata duniyar it
was there suka ba su space.....
*#END...*
#Nima dai nan nake cewa alhamdulillahillaziiy bii ni'imatihi
tatimmus'salihaat.. On this occasion i would like to thank Almighty Allah again for
the gift he has bestowed on me,and i extend my heartfelt congratulations to my
followers as well,hakur'in saurarona da kuka yi babu dare babu rana,prayers da
kullum kuke min sending ina godiya sosai,i ask Allah (S.W.T) to forgive me and u
for the mistake i made in writing this story,wad'anda na b'atawa rai kuyi hak'uri
ku yafe min this is nothing but human nature,wanda yayi min na sani ko ban sani ba
na yafe muku,sai mun had'u cikin story na gaba,thank u very much,fatan Allah ya
sake had'a fuskokinmu da alkhairinsa.
*ATTENTION!!*
#For those da suka shirya sake bina,the book *MANAR* da zai zo muku next it's
not for free ₦200 za kuyi paying,za ku iya nemana kai tsaye ta digit 08165726609
d'ina. Or subscribe through ways da zan ajiye muku,if kin shirya kina son jin yadda
littafin *MANAR* zai kasance maza ki gyara zama domin salon kowane labari na daban
yake,coming to ur way soon in sha Allah.
For any other problem/complain/enquiry chat via 08165726609.
*#MA'ASSALAAM...*
#Ur's Hawwa Muh'd Usman.
#twitter-Jeeddahmu898.
#wattpad & Ig-Real-smasher898.
#Asli Smasher.
#Oum Janan.
#Maktoub.
#End's Monday 01/Dec,2020. @7:15pm GMT.