Author : HAWWA MUH'D USMAN Category : KDP NOVELS
zauna,tace "me ya faru?" Yace "ta tafi" ta zaro idanu tace "da gaske?" Ya
gyad'a mata kai yace "ehh! Ta ce za ku had'u ai tunda kin biye min" kamar za tayi
kuka tace "ai dama sai da nace kayi hak'uri mu tafi kace a'a" yace "kema fa cewa
kika yi ba kya so" idanunta suka yi rau² tace "ai saboda kai nace haka" ya kalleta
yace "Ohh! Kina son zuwa nine ba na so kenan?" Tayi masa shiru,ya kalleta yana
had'e rai yace "shi kenan,kije ki shirya zansa driver ya kai ku yanzu" har ta bud'e
baki za tayi magana kukan da ya fara yasa ta yin shiru,ya kalleta ya mik'a mata shi
yace "fad'i abunda kike son cewa" ta d'auke kai ta k'i masa magana,sanda take
k'ok'arin sauke zip d'in rigar ta kasa,tak'i cewa ya sauke mata,ya kalleta ganin
sai kokawa take da rigar ya matso a hankali ya kai hannunsa,ta janye hannunta ta
gefe ta hararesa,yana zuge zip d'in ya kai hannuwansa ya sauke rigar gaba
d'aya,tayi saurin kallonsa tace "ya haka kuma?" Yace "ban sani ba" ta kalleshi
kamar za tayi magana sai dai ba tace masa komai ba,ta maida hankalinta kan abunda
take yi,tana jin sanda ya kama hook d'in bra d'in ya bud'e still tak'i kulasa,sai
ma lumshe idon da tayi,tana jinsa yana matsa d'ayan breast d'in ta masa banza
because ta fahimci so yake ta tanka,sanda baby'n ya k'oshi ta d'agasa tasa shi a
kafad'arta tana shafa bayansa,ya d'ago ya karb'esa daga hannunta ya shiga
bathroom,sanda yayi masa wanka ya fito da shi ya shiryasa then ya kwantar da shi ya
dawo ya kwanta a kusa da ita yana kallonta,ganin idanunta a rufe har sannan ta
zumb'ura baki ya san fushi tayi yayi wani murmushi a hankali ya d'ora kansa a saman
thighs d'inta da wani muryar shagwab'a mai tattare da tsokana yace "i'm now ur baby
too,feed me please humsafar.." Saurin bud'a idanuwa tayi cike da tsoro ta dunga
kallonsa,ya d'aga mata gira ya fara matso da fuskarsa,da sauri bakinta har hard'ewa
yake tace "ka bari please" ya kashe mata ido yace "kad'an fa za kiyi" ta fara
matsawa tace "please ba na so" ya mak'ale kafad'a yace "A'ahh! Ni ina so" sanda ya
rik'ota sosai ya kai bakinsa dai² breast d'inta ta kulle idanunta da sauri tace "na
ga ta kaina yau" yayi murmushi yace "baki gani ba da saura" kamar za ta fashe da
kuka da yace haka,ya fara licking nipple d'in,in a circular form ya dunga zagayawa
da harshensa yana mata salo² ta kasa hanashi,yana
fara sha suka yi ajiyar zuciya bata san lokacin da ta d'ago hannunta ta tallafesa
ba,dan kansa da gaji ya kyaleta,idanunsa a lumshe yana sakin wani murmushi yace
"wow! The milk is so so so superb! Akwai gard'i.." Shiru tayi bata tanka masa ba,ya
bud'a idanunsa yace "i need more" tayi saurin bud'e idanunta kamar za tayi kuka a
shagwab'e tace "bayan ka shanye" yayi murmushi yana shafa both of them yace "za su
kawo yanzu.." Ta b'ata rai tace "ni dai ka barshi haka" yace "sai dai idan za ki ba
ni anjima" ta kalleshi da sauri tace "wai tare zan shayar da ku?" Ya d'aga mata
gira yace "yeahh! This is what i mean" harararsa tayi bata san sanda tace "Tabb'!
Lallai ashe tsotse ni za kuyi" yace "yeah! Tass ma kuwa" kamar za tayi kuka ta
dunga kallonsa ta kasa magana,ya d'aga mata gira kamar zai fashe da dariya yace
"what?" Tace "ni dai da na san haka ne da na bi Mami mun tafi" wani dariya ya saki
da bai shirya yinsa ba,ta dunga kallonsa sanda yayi mai isarsa ya kalleta yace
"sorry! Just kidding" tayi ajiyar zuciya tace "idan ma da gaske kake,duk ranar da
naji bazan iya ba sai dai ku nemeni ku rasa" yace "duk inda kika je ai za mu biyo
ki" tace "idan kun san inda nake ko?" Yace "ko bamu sani ba,we'll find out" ta
gyad'a kai tace "ai bazan je inda kuka sani ba" yace "haba Mr's AJ duk inda kike ai
za mu nemo ki" tayi murmushi tace "how?" Yana nuna saitin zuciyarya yace "by
following ur heartbeat.." Bud'a idanu tayi tana kallonsa with suspicion yace "yes!
Kina mamaki me?" Ta gyad'a masa kai,yace "alright! Ki gwada tafiya to ki gani idan
bamu nemo ki ba" tayi murmushi a hankali ta fara zamewa za ta kwanta,yace "bacci?"
Ta d'aga masa gira,sanda ta kwanta suna kallon juna ta zuba masa idanu,ya d'aga
mata gira yace "what are u looking for?" Tayi murmushi tace "kai nake kallo" yayi
murmushi yace "na canja miki hala?" Ta lumshe masa idanu ta masa nodding kanta,wani
murmushi yayi kafin yace "da me na canja miki?" Tace "completely d'inka ka canja
min,gani nake kamar ba kai ba" ya zaro idanu yace "me yasa?" Tace "da ai ba ka
magana kamar haka" yayi murmushi yace "har yanzu ma haka nake,sai maganar ya zo
nake yi" murmushi tayi tace "ni dai ka canja min" fuskarsa ya kai dai² nata yana
kallon idanunta yace "fad'a min da me na canja miki?" Tace "ga shi kana min magana"
yayi murmushi yace "d'an wannan maganar da nayi?" Ta d'aga masa gira tace "ai da ko
sannu fa baka tab'a ce min,shi yasa nima ba na ce maka" yace "ohhh! That time da
muke gidan Mami?" Ta d'aga masa gira tace "ehh!" Murmushi yayi yace "Oyah! Maza
kiyi baccin ki hiran ya isa haka" tayi murmushi ta kulle idanunta,a hankali yayi
kissing idanunta yace "i like looking at u" ta bud'a idanunta da sauri ta
kalleshi,yace "i mean ur eyes" a hankali tace "me too,i like ur's" ya zaro idanunsa
yace "wannan d'in?" Ta d'aga masa gira tace "yeah! Ni dai ina son su" yace "u are
the one naji kince haka" tace "me yasa?" Yace "mutane sai dai suyi ta surutu suna
yimin ba'a,ur eyes kaza² wasu suce kamar na mage,magana iri² tun ina nursery school
na sha shi akan idanun nan,that's why nake using glasses because ba na son maganar"
murmushi tayi tace "Uhn! Ni dai suna min kyau,and i like looking at them" ya gyad'a
kai yace "ko na baki muyi exchange?" Tayi murmushi tace "da zaiyi ai sai nace muyi"
yace "why not?" Dariya tayi ta lumshe idanunta tace "a'a ka barshi dai a gurinka
nayi ta kallonsu ina jin dad'i" rungumeta yayi cikin jin dad'in yabon da take masa
yace "really?" Ta gyad'a masa kai yayi kissing lips d'inta da sauri yace "I love
u.." Idanunta a kulle tace "love u multiplied" so excited yace "really?" Tace
"yes!" Kiss ya sake manna mata kafin ya k'ank'ameta yace "Oyah! Sleep girl" tayi
dariya tace "ni ce girl?" Yace "yeah! U are my girl" tayi murmushi tace "thanks" a
haka bacci ya sace su mak'ale da juna. Around 11am baby'n ya sake farkawa,yana fara
kuka suka tashi,ya sauka daga gadon ya d'auko mata shi ta karb'esa,ya taimaka mata
ya sauke mata zip d'in,sanda ta gama feeding d'insa ya karb'esa yasa shi a kafad'a
ta sauka daga gadon ta nufi hanyar bathroom,ya bita da kallo yace "me za kiyi?"
Tace "fitsari nake ji" yace "alright!" Bayan ta fito ta dawo kusa da su ta zauna
tana kallonsu,kamar wacce aka cewa ta kalli wayarta taga ya yi haske,ta matsa a
hankali ta d'auko sanda ta duba taga tarin miss calls,wasu daga Mom wasu kuma
Barraq,Badriyah da su Naina ma duk sun kirata,ta zaro idanu tace "yaushe aka kira
ni?" Ya kalleta yace "kin saka waya a silent ya za'ayi kiji dama?" Tace "d'azu ne
fa da kana bacci nasa wayar a silent" ya tab'e baki ya tashi,ta fara kiran
Mom,wayar ta shiga sai dai bata d'auka ba,tana katsewa ta kira Barraq,yayi
rejecting ya kirata,ta amsa sallamar da yayi mata,kafin yace "ina kika kai wayarki
ana ta kiranki baki d'auka ba?" Tace "bacci nake yi ne bhai,wayar kuma yana silent
shisa ban san ana kira ba sai yanzu" yace "alright! Dama lokacin zan zo ne nace
bari na kira ki,sai kuma baki d'auka ba" tayi shiru tana saurarensa,yace "zuwa
anjima idan na fito daga barrack zan shigo yanzu ina can babu damar fitowa muna
wani aiki" tace "toh bhai,sai ka zo" suka yi sallama,ko katse kiran basu yi ba
kiran Naina ya shigo,ta d'auka da sauri tana sakin murmushi,Naina tace "tun d'azu
Mami tasa mu zuwa gidanki mun zo kuma bamu ganku ba" Ismat ta bud'a idanu tace "da
gaske kike ko wasa?" Naina tace "muna downstairs ai ki fito ki gani idan k'arya
nake" saurin tashi tayi za ta fita ya bita da kallo,sanda ta fara lek'owa ta
hangosu a parlon da sauri ta fara sakkowa tace "i'm really sorry.. Bacci ya d'auke
ni,wayar kuma yana silent" Madeeha ta bita da kallo tace "ashe dai da gaske kike"
Ismat tayi murmushi tace "ke kika sani kuma" Naina tace "ina baby'n namu kuma?"
Tace "he's upstairs,bari na d'auko shi" Madeeha tace "Allah ni dai har yanzu gani
nake kamar mafarki nake" dariya Ismat dake haurawa sama tayi tace "bari na kawo
miki shi sai ki tabbatar" tana shiga bedroom d'in ya d'ago ya kalleta,tace "su
Naina ne suka zo" ya gyad'a kai yace "yeah! Na cewa Mami ta turo su dama" ta gyad'a
kai ta je ta d'auke sa,za ta fita yace "ina za kije da shi?" Ta juyo ta kalleshi
tace "baza su gansa ba?" Ya mik'e ya sakko daga gadon yace "alright! Muje suna
ganinsa zan taho da shi,akwai sanyi k'asan" bud'e idanunta tayi tana kallonsa yace
"muje mana" ta yi gaba mamakinsa yasa ta kasa magana,dai² lokacin da suke sakkowa
sai ga Mom,Jawahir,Badriyah da Mama sun yi sallama,wani kunya yasa Aadil jin kamar
ya koma sai dai babu hali sun gansa haka ya k'arasa sakkowa,murnan ganin Mom yasa
Ismat washe baki surprisingly tace "Mom!" Mom ganin Aadil yasa ta k'i kallonta har
ta zauna,Ismat tana k'arasa sakkowa ta matsa ta mik'awa Mama baby'n tana mata sannu
da zuwa,da sauri ta k'arasa jikin Mom ta shige tana sakin dariya,Badriyah ta dunga
kallonta da mamaki tace "ina tashi kawai sai naga sak'onki wai kin haihu" Ismat
tayi murmushi bata ce komai ba,Jawahir tace "sannu sweetheart!" D'agowa tayi ta
kalleta,Jawahir tayi dariya tace "bakinki ya mutu ne kika kasa magana?" Tayi
murmushi bata ce komai ba ta fara gaisar da Mama,Mama ta amsa tana mata sannu,bata
iya amsawa ba ta kalli Mom dake amsa gaisuwar Aadil tana sakin murmushi,ta bari har
suka gama magana kafin ta gaisheta,ita dai Mom duk ta k'i sakewa tayi magana sai da
Aadil ya tashi yayi sama sannan ta kalli y'ar tata tana mata sannu,murmushi Ismat
tayi ta lumshe idanunta,Aadil kuwa ko da ya koma saman shiryawa yayi yabar musu
gidan,a hankali gidan ya dunga karb'ar bak'i y'an barka,kowa yaji labarin yadda
Ismat ta haihu a bakin su Naina sai yayi mamaki. Sanda Mama za su tafi tayi mata
maganar wanka,tace "Mama ba ya so" ta bawa Mama labarin yadda suka yi da Mami ma da
tazo d'azu,Mama tace "babu matsala,tunda ba ya so kiyi zamanki,in sha Allah babu
abunda zai gagara" ta ji dad'i sosai da Mama ta fahimceta,Mom dai dama a gidan ta
barsu ta tafi,da maghreb Barraq ma yazo,sanda ya kira Naina da yake sunyi waya ta
fad'a masa tana gidan,suna ta hira su dai lokacin ta d'auka ta fara magana a
hankali ba'a jin me take cewa,Jawahir ta kalleta tace "a dai shuka alkhairi"
Madeeha bata san danda ta kwashe da dariya ba tace "in-law hala baki san da wa take
wayar ba?" Ismat ta fara dariya,Jawahir ta kallesu tace "yane? Ku fitar dani daga
duhu mana" Madeeha tace "kawo kunnen ki kiji" saurin tashi Naina tayi tana hararar
su ta fita,suka sake kwashewa da dariya,ba'a yi taking long ba ta shigo ita
kad'ai,tana kallonsu tace "to kunyi bak'o sai sani hayaniya kuke" Madeeha tace
"waye bak'on?" Naina ta harareta tace "ban sani ba" Barraq dake tsaye waje yayi
murmushi,sanda ta lek'o a kunyace tace "ka shigo" yace "thanks dear" yayi
sallama,Jawahir tana jin maganarsa ta bud'a idanu with suspicion tace "bhai?" Yayi
mata murmushi ya k'arasa ya zauna,ta kalli Naina tace "kice an kusa abun kunya" su
Madeeha sukasa dariya,kafin suka gaisa gaba d'aya,aka mik'o masa Baby,yana
d'aukansa ya bud'a idanunsa sak irin na Aadil,Barraq yayi murmushi yace "wow! Maa
sha Allah" su Naina duk basu san me yake wa ba,sai da ya mik'a musu shi zai
tafi,Naina ta kyalla ido ta gano,ta zaro idanu tace "wow! Ya bud'a idanu" Madeeha
tace "kuji shirme ko? Kamar yau ta fara d'aukan yaro ya bud'e ido" suka sa mata
dariya,Barraq ya kalli Ismat cike da zolaya yace "kid sis ta zama big Mom" Ismat ta
rufe idanu cike da kunya,tace "ni dai ka bar cemin haka" yace "k'arya nayi baki
zama ba?" Ta girgiza masa kai tace "amma ai har yanzu ni kid d'inka ce" ya bud'a
idanu yace "A'a yanzu i've a kid,na yaye ki" tayi fuskar kuka cike da shagwab'a
tace "zan maidasa ciki to na koma position d'ina" yace "a'a ai ba'a going back bare
kice haka" sanda suka yi hira kafin ya tashi,Ismat tace "bhai sai yaushe?" Yace
"sai ranar suna" ta ware idanu tace "baza ka kuma zuwa ba?" Yayi murmushi yace
"nope! Zan dawo in sha Allah" tayi murmushi tace "toh! Ka gaida min Daddy kace
yaushe zai zo?" Yace "Daddy kawai?" Ta gyad'a masa kai tace "ai Mom ta zo d'azu"
yace "alright!"
Ya juya ya kalli direction d'in Naina then yayi musu sallama ya fita,a baya ta
bisa su Jawahir suna mata tsiya bata tsaya ba. Kullum tun da akayi haihuwar sai
anyi bak'i daga safe har dare mutane daban² ke shige da fice a gidan,yayin da a
gefen Mami tuni ta samo musu y'ar dattijuwa dake zaune da su,su Naina ma suna gidan
sai bayan suna za su tafi,amma tunda aka kawo baba sau d'aya bata tab'a yiwa Ismat
wanka ba,yallab'ai ya kafa ya tsare kullum da safe shi yake musu wanka kafin ma
mutanen gidan su tashi,su Naina kuwa nan zuk'a samu abun yi,kullum ne sai sun
tsokaneta ita kuwa ko a jikinta,ranar da suke hiran a group d'insu da yake yanzun
Badriyah ma tana ciki an saka ta ita da Seeyama suka saka ta gaba da tsokana gaba
d'aya sai ta daina magana tana ganinsu suna hira ba ta ce musu komai sai dai tayi
dariya kawai,ranar ana gobe suna,suna hira a parlor lokacin baya nan ya je gida
Mami ta kirashi,matar da Mami ta d'auko musu mai raino da suke kira Baba ta shigo
parlon goye da baby'n da aka sawa *MUHAMMAD* sai nickname da suka masa *IMAAD* ta
tarar da su sai surutu suke,tayi murmushi ta kalli Ismat tana sauke Imaad daga
bayanta tace "uwar d'akina babban mutum ya tashi" Ismat ta turo baki ta fara
k'unk'uni "wallahi baba ku kyaleni na huta,na gaji da tsotson nan haka,ko fa minti
ashirin ba'a yi ba ya sha" baba tayi dariya tace "hak'uri za kiyi,ai goyon namijin
kenan" Ismat ta karb'esa tana mita Aadil ya shigo,suka masa sannu da zuwa ya amsa
yana kallonta,sanda yayi hanyar stairs yayi magana a hankali,ita kad'ai taji me
yace,ta fasa bashi nonon ta tashi tasa shi a kafad'a tayi sama,Madeeha ta tab'o
Naina suka yi k'us² suka kwashe da dariya,Ismat tace "za kuyi za ku gaji" tana
shiga d'akin ta ganshi tsaye ya k'arasa da sauri ya karb'i Imaad ya masa kiss,ta
kallesu tayi murmushi sanda ya kalleta yace "kayanku suna mota kisa a d'ebo,Mami ta
bada sak'o a kawo muku" ta gyad'a kai tace "mun gode sosai Allah saka da
alkhairi,ya k'ara arziki" yace "ameen" then ya mik'a mata shi ya juya ya fara rage
kayan jikinsa,ta k'arasa gefen bed ta zauna tana kallonsa ta fara feeding
Imaad,sanda ya rage daga shi sai boxers ya k'araso ya kwanta kusa da ita,har ta
gama feeding d'insa ta kwantar da shi,ta dawo inda yake a hankali ta kai hannunta
cikin gashinsa,ya bud'a idanunsa ya kalleta tayi masa murmushi tace "bacci za kayi
ne?" Ya girgiza mata kai ya tashi ya zauna had'e da janyota jikinsa ya matseta,da
wani murya yace "Noo!" Tayi y'ar k'ara tace "da zafi fa" ya sassauta rik'on da yayi
mata ya kai fuskarsa wuyanta yana shinshinawa yace "ur other baby is now waiting
for u" ta zaro ido tace "wane baby'n?" Yana mata wani kallo yace "wani baby'n nake
nufi banda wanda yake tare da ke?" Tayi murmushi ta shafa beard d'insa,ta gane
abunda yake nufi jan magana kawai yasa ta tambaya,ya d'ago idanunsa ya kalleta yace
"Uhn" ta d'auke kai tana had'e rai tace "ni fa bazan iya shayar da ku ba" ya bud'a
idanu yace "why not?" Tace "to ku twins ne?" Ya d'aga mata gira yace "munfi twins"
ta had'e rai tace "to ni dai na fara gajiya zan yaye d'aya" yayi murmushi yace
"wasa kike yi" ya kai hannu ya fara b'alle buttons d'in rigarta,ta rik'e masa hannu
da sauri tace "Allah ni dai ka bari ko na kira Mami na fad'a mata abunda kake yi.."
Tsayawa yayi kallonta kafin ya d'aga mata girorinsa yace "da gaske za ki iya fad'a
mata?" Ta d'aga masa gira tace "sure" yayi wani murmushi ya matsa ya d'auko wayarsa
ya fara kiran Mami,yana jin Mami ta d'auka yace "Mami ga ta za ta fad'a miki wani
magana wai" tana jin yace haka tayi saurin karb'e wayar ta.....
#The book *MAKTOUB* isn't for free,it's 300 via 0060746882,Hauwa Muhammad
Usman,Access Bank.
Then u show ur evidence of payment via my whatsapp digit 08165726609 to be added
in the paid group.
#Asli Smasher.
*MAKTOUB*
((Dᴱƈᴱᴘᵀɪᵛᴱ Lᴼᵛᴱ))
_No matter what u are going through in life,there is always somebody out
there who's going through something worse than u.._
5⃣6⃣
Tana jin yace haka tayi saurin karb'e wayar ta katse kiran,ya zaro gray
eyes d'insa yace "ya haka kuma?" Ta hararesa ta zumb'ura masa baki tak'i cewa
komai,yana mata wani kallo yace "me yasa kika kashe,ko kin fasa fad'a mata?" Ta
kalleshi da sauri tace "ai dan ka san ba zan iya ba,shine har da sauri ka kira ta"
yayi murmushi yace "a'a ban sani ba" ta d'aga kai tana kallonsa,ya matso da
fuskarsa da wani muryar shagwab'a yace "i'm waiting for u.." Wani kallo ta masa na
babu yadda za tayi da shi kafin ta d'auke kai ta b'ata rai,yace "wai dole sai an ja
min aji kafin a bani?" Bai jira cewarta ba ya kai hannu ya bud'e hook d'in bra d'in
ya sauke shi ya kifa fuskarsa a tsakiyar boobs d'inta,da k'arfi ya sauke wani
ajiyar zuciya ya fara brushing face d'insa a kansu,ta tallafe backhead d'insa da
sauri taja ajiyar zuciya saboda salon da yake mata baza ta iya jurewa ba,ya d'ago
ya kalleta ya d'aga mata gira,b'ata rai tayi ta d'auke kai tak'i cewa komai,yayi
saurin juyo da fuskarta da wani murya yace "look into my eyes" ta murgud'a masa
baki tak'i kallonsa,wani murmushi yayi yace "za kiyi bayani" da sauri ya kai
bakinsa dai² nata yace "ni kika murgud'a wa baki?" Ta hararesa tace "to ba kai bane
dai.." Bai jira ta k'arasa ba yayi sauri ya had'e bakinsu. Ranar suna tun da safe
Badriyah da su