Author : HAWWA MUH'D USMAN Category : KDP NOVELS
ganewa babu laifina a cikin abunda ya faru dake? Sannan da kika
ce baki rasa masoya ba,idan mijin da kike aure yana sonki me yasa ya gagara mayar
dake mace? Me yasa ba ya nuna ya damu dake? Kada kiyi tunanin ban san abunda yake
faruwa dake ba Ismat,ni nan da kike gani na wuce saninki.. Na fiki sanin tunda aka
yi aurenku baku tab'a had'a gurin kwanciya ba bare wani abu ya shiga tsakanin ku..
Wai anya mijin nan naki lafiyayye ne ko kuma dai ke d'ince baki isa a had'a jiki
dake ba?" Tana yiwa Ismat d'in wani kallo tace "na jima ina wani tunani,anya ma ba
*'DAN DAUDU* kika aura ba..?" Bud'e k'ofar da akayi yasa su kallon gurin da
sauri,Aadil dake fitowa ya bisu da wani kallo,Ismat ta fara had'iye yawu cike da
tsoro ganin irin kallon da ya mata,bai ce mata komai ba ya juya ya kalli Badriyah
cikin tsananin b'acin rai yace "bar nan Malama!" Sum² Badriyah ta juya ta bar gurin
ko waiwayowa bata sake ba ta shige d'akinsu,ya maida idanunsa kan Ismat da ta kasa
motsi,sanda ya gama k'are mata kallo,fuskarsa babu alamun wasa yace "ki mayar da
su!" Yana fad'ar haka ba tare da ya bata damar magana ba ya juya yayi
shigewarsa,saurin biyoshi tayi cikin k'arfin hali tace "me yasa zan mayar?" Bai
juyo ya kalleta ba yace "I just don't want!" Tace "saboda me to?" A fusace ya juyo
yana watsa mata wani kallo yace "haka naga dama!" Yanayin da yayi mata magana ya
tsorata ta da sauri ta tsaya a inda take tana kallonsa,juya mata baya ya sake yi ya
rik'e waistband d'insa da duka hannuwansa,ta tsaya tana kallonsa ta kasa barin
gurin,idanunsa a kulle har lokacin ba tare da ya juyo ba,muryarsa a shak'e yace
"baza ki fita ba saina b'ata miki rai?" A sanyaye ta fara kallon tray d'in hannunta
tace "kayi hak'uri!" Taga ba shi da niyyar juyowa,ta wuce ta ajiye tray d'in saman
couch,tana juyowa da niyyar barin gurin taga ya zuba mata idanu cikin matuk'ar
had'e rai yace "d'auki ki fita da shi kafin na mareki" zaro idanu tayi da mamaki
jikinta har wani rawa ya fara lokacin da taji maganar marin,nan da nan idanunta
suka yi rau²,amma kuma duk da haka bata jin za ta d'auka ta fita da kayan,cikin
sanyin murya tace "please i'm sorry.." Yadda tayi maganar hawaye har sun fara
sakkowa,sanda yake kallonta a fusace ya nufo inda take cikin wani irin taku,ta
dunga komawa baya bakinta sai b'ari yake ta kasa furta komai,sanda ta kai bango ta
d'ora hannayenta ta dafe had'e da runtse idanunta ta gama saddak'arwa babu abunda
zai hana shi marinta,yana k'arasowa ya dank'i hannunta ya fara janta,saurin bud'e
idanu tayi a tsorace tace "dan Allah.." Bata k'arasa ba ya waiwayo yace "keep ur
mouth shut before i slap u!" Da sauri ta cukuikuye hijab d'inta ta rufe bakinta da
shi,ya bud'e k'ofa ya fita yana rik'e da hannunta har sannan,banda binsa babu
abunda take yi hawaye sunk'i daina zubowa daga idanunta,sanda suka nufi hanyar fita
daga parlor hankalinta ya sake tashi bata san ina yake shirin kaita ba,tsabar
tsoronsa da take ji kuma bata iya tambayarsa ba ta ci gaba da binsa zungui²,har
parking space ya kaita ya bud'e mota ya sakata kafin ya zagaya d'aya gefen ya
shiga,kife kanta tayi a saman cinyoyinta a hankali ta ci gaba da rera
kuka,underneath tunani take ta san gida zai mayar da ita,ta sake fashewa da kuka
tunawa da idan suka je yace laifi tayi masa ya dawo da ita Mom,Daddy ko Barraq suka
tambayeta wane amsar za ta basu? Bata san ina suka nufa ba taji ya tsayar da motar
ya fita ya rufe,ta d'ago kanta a hankali kamar wata mara gaskiya ta hango shi yana
bud'e get,saurin waiwayawa tayi ta fara kallon unguwar,sanda ta fahimci ba gida ya
dawo da ita ba,ta fara goge hawayen ta ci gaba da kallonsa har ya gama bud'e get
d'in ya dawo cikin motar a hankali yayi riding nasu zuwa ciki,bai wani yi tafiya
sosai ba ya sake tsayawa ya fita,sai da ya kulle get d'in kafin ya dawo cikin
motar,har sannan duk abunda yake yi bai kalleta ba ya k'arasa carline yayi parking
bai mata magana ba ya fita,saurin fitowa tayi ta fara binsa a baya tana yi tana
waiwayawa,gaba d'aya a tsorace take da gidan,ko ina shiru and then babu haske sai
kukan k'wari da tsuntsaye kawai take ji,suna zuwa balcony yasa key ya bud'e gidan
kafin ya shiga tayi sauri ta rik'e masa hannu,kallonta yayi ya kasa magana yadda
take kalle² tana sake rik'e shi ya tabbatar masa a tsorace take,ya lumshe idanunsa
a hankali yace "sake ni na kunna wuta.." Kamar za tayi kuka tace "i'm scared"
kallonta ya tsaya yi a gurin sanda yaga ba ta da niyyar barinsa yace "u are
scared?" Ta gyad'a masa kai da sauri,ya had'e rai yace "sake ni mana ba wani guri
zanje ba" idanu ta fara k'iftawa kafin tace "to ka tafi da ni" idanunsa har sannan
akan shadow d'inta yace "me yasa zanje da ke?" Shiru tayi da farko kafin tace
"tsoro nake ji.." Tab'e baki yayi ba tare da ya sake
magana ba ya fara tafiya,k'afa da k'afa ta dunga binsa tana waigawa,yana yin
changing over na wutan haske ya mamaye gidan,a hankali tayi ajiyar zuciya ya
kalleta kad'an har lokacin bata sake shi ba yace "sake ni.." Sai lokacin ta sakar
masa hannu,ya wuce zai bar gurin da sauri ta biyo shi suka shiga parlon
tare,gefensa ta tsaya tana zare idanu ganin babu haske a ciki ya d'an kalleta
kad'an kafin ya fara tafiya tayi sauri tace "baka kunna hasken ba" k'in kulata yayi
ya ci gaba da tafiya tayi sauri ta biyoshi kamar za tayi kuka tace "please.. Ka ji"
ya tsaya a inda yake yace "baa na son surutu fa" ta had'iye yawun da kyar cikin
tsoro tace "please ka kunna to" yace "idan nak'i fa?" Zaro idanu tayi tana sakin
murmushi cikin sanyin maganarta tace "i'm sorry" ci gaba da tafiya yayi ba tare da
ya sake cewa komai ba da sauri ta sake biyoshi,yana jin footsteps d'inta a bayansa
bai juyo ba yace "idan kika sake bina bazan kunna ba" saurin tsayawa tayi a tsorace
ta dunga kallon shadow d'insa ta kasa sake cewa komai,tana jin alamun footsteps
d'insa ta dunga waige² ta kasa sake binsa saboda abunda yace,for about 2 minutes
tana tsaye a gurin cikie da tsoro haske ya mamaye gurin,tsaye ita kad'ai ta samu
kanta a cikin wani irin k'aton parlor'n da babu komai cikinsa,ta fara waiwayawa a
tsoace tana nemansa,sanda ta juya bayanta ta ganshi tsaye ya zuba mata idanunsa
hannuwansa zube cikin aljihun trouser d'insa,tayi ajiyar zuciya kafin ta goge
sauran hawayen dake kan fuskarta,bai ce mata komai ba ya ci gaba da kallonta,sanda
ya gaji dan kansa ya juya ya fara tafiya yace "a nan zaki tsaya?" Saurin d'agowa
tayi ta bisa da kallo,ganin yana haurawa upstairs ta biyosa da sauri har kamar za
ta fad'i,bedroom kusan uku suka wuce kafin ya bud'e wani,ya juyo yana kallonta yace
"ki shiga nan" saurin katseshi tayi da fad'in "kai kuma fa?" Yace "ina ruwanki?"
Kamar za tayi kuka tace "ni dai Allah tsoro nake ji,ka mayar da ni gida" wani kallo
ya bita da shi yana d'age mata eyebrows d'insa yace "really?" Kamar za tayi kuka ta
gyad'a masa kai,yana had'e rai yace "idan baza ki shiga ba ke kika sani" ya juya
zai bar wajen,tayi saurin kallonsa hawaye har sun fara sakkowa saman fuskarta tace
"ka mayar da ni gida to.. Please" saurin kallonta yayi yace "wane gidan?" Ta kasa
fad'a masa,yace "baza kiyi magana ba?" Nan ma tayi masa shiru,ya gyad'a kai zai
wuce tayi saurin rik'e shi,kallonta yayi yace "what's it?" Cikin kuka tace "ina za
kaje kuma?" Yace "me zan miki idan na tsaya?" Sanda ta goge fuskarta tana tura masa
baki cikin shagwab'a tace "bazan iya kwana ni kad'ai ba" yace "really?" Ta gyad'a
masa kai tace "ehh" kallonta ya ci gaba da yi kafin yace "har a gidanku?" Ta sake
cewa "ehh" yace "nan ma a gidan kike?" Saurin kallonsa tayi da rashin fahimta,yace
"answer me!" Kanta ta kautar tace "nifa ba zan iya shiga d'akin ba" yace "me zan
miki to ni?" Kai tsaye tace "ka raka ni" ya d'age gira yana kallonta,sanda ta sake
cewa "ka ji" kafin yayi ajiyar zuciya yace "saboda me?" Tace "ai na ce maka tsoro
nake ji" murmushi yayi kad'an yace "alright" ya wuce zai shiga bedroom d'in da
sauri ta biyoshi har tana bugesa,ya juya ya kalleta yana had'e rai yace "what's
this?" A hankali tace "i'm sorry" yace "Uhn!" Ya k'arasa shiga ciki,ta biyoshi a
hankali gudun kada ta sake bugeshi ta fara bin d'akin da kallo,well furnished
bedroom ne babu abunda babu a ciki but everything was covered cikin leda,bai ce
mata komai ba ya wuce ya fara bud'e bed,sanda ya waiwaya ya ganta tsaye a gurin
tana kallonsa ya had'e rai yace "kina jira na gama gyara miki ki kwanta?" Tayi
murmushi bata ce masa komai ba ta k'araso,ya harareta kafin ya d'auke kai ya ci
gaba,k'ok'arin tayashi ta fara ya d'ago da sauri ya bita da kallo ganin bata cire
hijab d'inba yace "a haka za kiyi aikin?" Ta d'ago ta kalleshi,ya zuba mata idanu
yace "dake nake" b'ata rai tayi tace "me zan yi?" Harararta ya sake yi yace "ban
sani ba" yadda yayi magana da alamun b'acin rai yasa ta yin murmushi mai sauti,ya
lumshe idanu ya kalleta bai sake ce mata komai ba har suka gama bud'e kayan,ya juya
zai sake fita tayi saurin kallonsa tace "ina za kaje?" Bai juyo ba yace "inda kika
aike ni" yana fita ta biyo bayansa,duk abunda take yi yana jinta yak'i kulata har
ya sauka k'asa ya shiga kitchen,ta tsaya a doorway bata k'arasa shiga ba sanda ya
bud'e store ya d'auko duster da bucket ya fito suka koma saman tare,sai da suka
gyara d'akin kafin ya zauna ya dunga mata wani kallo k'asa² yana sauke numfashi,ta
zauna nesa da shi kad'an itama tana kallon d'akin. Sanda taga ya shiga bathroom ta
koma kan gadon ta kwanta,har ta fara bacci taji alamun mutum a kusa da ita,da sauri
ta bud'e idanu tana kallonsa,b'ata rai yayi ya juya mata baya,ta tashi da sauri
tana kalle² ta kasa magana,da aka jima ta matsa can k'arshen bed d'in ta sake
kwanciya amma sai me,gaba d'aya ta kasa nutsuwa ta dunga juye² baccin kuma ya k'i
d'aukarta,sanda ya gaji da jin sukur² d'inta bai juyo ba yace "za ki daina wannan
motsin ki barni nayi bacci ko kuma sai kin sauka k'asa?" Shiru tayi mata ta b'ata
rai tak'i cewa komai,da aka jima ta ci gaba da juye²,bata yi aune ba sai ji tayi ya
rik'ota,ta zaro idanu da sauri za tayi masa ihu,idanunsa a rufe yace "kada ki fara
yi min ihu da daren nan" shiru tayi amma duk a tsorace take idanunta akansa ta kasa
kwakwkwaran motsi,bata san ya akayi ba ya gane kallonsa take sai maganarsa taji ya
ce "mene ne kike kallona?" Turo baki tayi ta rufe idanunta da sauri tace "ni yaushe
na kalleka?" Yayi murmushi yace "baki san ina kallonki ba?" Tab'e baki tayi tak'i
cewa komai,sanda ya jita shiru da muryar rad'a yace "ina kallonki kici gaba da
hararata" saurin bud'e ido tayi kamar za tayi kuka tace "nifa ban maka komai ba"
yace "na yi miki k'arya?" Ta girgiza kai da sauri tace "a'a" ya jinjina kai yace
"well,maza ki yi bacci" tayi ajiyar zuciya had'e da kulle idanunta,a hankali taji
ya sake cewa "good night" bud'e idanunta ta sake yi da saurin,mamakin abunda yake
faruwa tsakaninsu sai son haddasa mata tunani yake,ta sake yin ajiyar zuciya za ta
juya taji yace "kada ki fara damuna dama idan bazaki kwanta kawai ba za ki sauka
k'asa" turo masa baki tayi ba tare da ta yi magana ba,almost twenty minutes taji
shiru a hankali ta fara jan jiki sanda ta d'an matsa daga inda yake ta kai hannu
saitin fuskarsa tana so taji ya yi bacci ko idanunsa biyu,bata yi zato ba sai ji
tayi ya fizgota ta fad'a kansa a tsorace ta fasa k'ara,ya had'e rai da muryar bacci
yace "me kike yi baki yi bacci ba har yanzu?" A shagwab'e tace "baccin ya k'i zuwa"
idanunsa a lumshe bai bud'e su ba har lokacin ya zagayawa da hannayensa ta bayanta
a hankali ya rungumeta,ta d'aga kai da sauri tana kallonsa a tsorace,taji yace
"oyah! Close ur eyes" rufewa tayi saurin yi,da wani irin murya taji ya rad'a mata
cikin kunnuwanta "breath in!" Kamar wata yar yarinya cikin bin umarninsa ta shak'i
numfashi,sanda taji yace "breath out" ta fesar da iskar,maganarsa a can k'arshen
throat ya furta "sleep.." Numfashi ta ci gaba da shak'a a hankali tana saukewa,a
haka tana kwance saman jikinsa bata san sanda wani irin k'ak'k'arfan bacci ya
d'auketa ba.....
#The book *MAKTOUB* isn't for free,it's 300 via 0060746882,Hauwa Muhammad
Usman,Access Bank.
Then u show ur evidence of payment via my whatsapp digit 08165726609 to be added
in the paid group.
#Asli Smasher.
*MAKTOUB*
((Dᴱƈᴱᴘᵀɪᵛᴱ Lᴼᵛᴱ))
_Encouragement is that little push u give someone to exceed all expectations.._
4⃣2⃣
Aadil kuwa tunda ya fizgota ta fad'o jikinsa ya fara jin wani irin bak'on
yanayi yana ziyartarsa,ko maganar da ya dunga mata lokacin daurewa kawai ya dunga
yi,sanda ya fahimci numfashinta ya canja salon fita alamun ta fara bacci,a hanakli
ya fara k'ok'arin rabata da jikinsa,ya tabbatarwa kansa idan ya barta suka ci gaba
da kasancewa a haka ba lallai ya iya hak'ura ba,for sure komai ma zai iya faruwa,a
hankali ya d'agata bayan ya cire mata hijab d'in da take mak'ale da shi har lokacin
ya kwantar da ita saman pillow,sanda yayi arba da pink colour d'in crushed velvet
nightie da take sanye da shi da ya d'an janye yayi sama,fresh skin d'in thighs
d'inta a waje gwanin jan hankali da d'aukar idanu,ya lumshe kyawawan idanunsa da
suka fara shanyewa yaja wani irin ajiyar zuciya kafin ya zubawa fuskarta
idanu,akai² ya dunga had'iye wani irin abu da yaji yana sakko masa,tsayin lokaci ya
b'ata yana kallonta ba tare da ta san yana yi ba,baccinta kawai take yi cikin
kwanciyar hankali,yadda take sauke numfashi a hankali k'irjinta yana sama da k'asa
ya dunga d'aukar hankalinsa gaba d'aya ya kasa daina kallonta jikinsa yana amsar
wani yanayi game da ita,sanda ya kasa hak'uri yana ci gaba da had'iye wani mugun
abun da ya tsaya masa a wuya a hankali ya matsa jikinta ya kwantar da kansa a saman
k'irjinta ya lumshe idanuwansa,ya so ya danne damuwarsa,sai dai duk iya k'ok'arin
da yayi na ganin bai mata komai ba al'amarin ya wuce tunaninsa,cikin yanayin da bai
san ina kansa yake ba ya fara yawo da hanunsa a sassan jikinta tare da sanya
harshensa cikin kunnenta ya fara yawo da shi yana hura mata iska,can cikin barci
Ismat ta fara jin wani irin bak'on yanayi yana ziyartarta ta bud'e idonta a hankali
ta saukeshi akansa tare da sakin ajiyar zuciya,ci gaba yayi da shafata a hankali ya
janye rigar yayi sama da shi,yasa hanunsa ya tallafo breast d'inta ya zuba musu ido
yana jin wani abu na fizgarsa,k'ok'arin turasa ta fara yi amma sai ya kwanta sosai
a jikinta yana shafa albarkatun k'irjinta,da sauri ta ture hanunsa idanunta sunyi
rau² tana neman yin kuka,ya tallafo fuskarta da sauri ya had'e bakinsu,a zafafe ya
fara aika mata wani irin kiss,hankalinta ba k'aramin tashi yayi ba lokacin ganin
abunda yake shirin yi ta dunga turashi a tsorace,sanda yaji sheshshek'ar kukanta ya
saketa a hankali da wani irin murya yace "shhhh! Be quite please.. Ba wani abu nace
zan yi miki ba da za ki b'aremin baki" kuka ta ci gaba da yi,yana sauke ajiyar
zuciya a hankali ya mirgina gefenta had'e da janyota jikinsa ya rungumeta ya fara
bubbuga bayanta ya kasa sake cewa komai,kasa sakin jikinta tayi da shi abunda ya
faru tsakaninsu take gani kamar mafarki,sanda ya gaji da jin kukan da take yi,cikin
kunnenta ya rad'a mata "ya isa haka!" Cikin kuka da wani irin muryar tsoro tace
"please ka mayar da ni gida" lumshe idanuwansa yayi yana girgiza kai yace "wane
gidan?" Tace "ni dai mu tafi bazan iya zaunawa a nan ba" yayi ajiyar zuciya yace
"why?" Tace "tsoro nake ji" murmushi ya samu kansa da yi yace "sai a ina za ki iya
zaunawa?" Tayi shiru bata iya amsawa ba,ya bud'e idanunsa da kyar yace "Uhmn! Ina
kike so?" Idanunta a rufe tace "mu koma gidan Mami" wani murmushi ya sake yi kafin
yace "gidan Mami?" Ta gyad'a masa kai da sauri,ya juya yana kallon wani guri cike
da zolaya yace "me yasa baza ki zauna a naki gidan ba kike son na mayar dake gidan
Mami?" A shagwab'e kamar za tayi kuka tace "ai nan babu mutane" yace "idan da
mutane fa? Za ki zauna?" Tayi shiru tak'i magana,ya d'ago a hankali ya
kalleta,ganin ta zumb'ura masa baki yayi murmushi a hankali ya kai fuskarsa dai²
nata yayi sucking lips d'inta kad'an,b'ata rai yaga ta yi,ya dunga kallon lips
d'inta da suke mugun d'aukan hankalinsa da bashi sha'awa,bata san me yake yi ba sai
ji tayi yana licking lips d'inta da harshensa,kokawar k'wace kanta ta ci gaba da yi
fuskarta a had'e tace "ni dai ka bari ba na so" da kyar ya iya janyewa ya rabu da
ita,ya koma ya kwanta yana ta k'ok'arin calming kansa,after numfashinsa ya d'an
saitu ya harareta yace "waye yace miki yana so?" Kamar za ta fashe dan haushi tayi
shiru tak'i magana,da yaga ba tayi niyyar yi masa magana ba ya rabu da ita,ba tare
da ya sake yi mata komai ba har bacci ya d'auke su. Da safe ita ta fara
farkawa,tana k'ok'arin tashi ta jita a rik'e gam a jikinsa kamar wad'anda aka had'a
aka d'aure,ta bud'e idanunta da sauri ta kallesa,bacci yake yi amma ya wani irin
rungumeta kamar mai jin tsoron wani abu ya raba su,ta d'aga kai ta dunga kallonsa
tana tuna abunda ya faru tsakaninsu,bata san yaushe ya tashi ba sai gani tayi ya
bud'e idanunsa,a tsorace ta fara k'ok'arin zamewa daga rik'on da yayi mata,ya
k'ifta idanunsa a hankali da wani irin murya yace "good morning.." Kasa amsawa tayi
ta dunga kame² tana son sauka,yayi murmushi yak'i sakinta har lokacin,shi kad'ai
yasan yanayin da yake feeling kansa a ciki kasancewarta a jikinsa,ta rasa yadda za
tayi ta k'wace daga rik'on da yayi mata ga shi har lokacin a tsorace take da shi,da
taga ba shi da niyyar bari ta tashi ta zumb'ura baki tak'i cewa komai,ya bud'e
idanunsa sosai ya ci gaba da kallonta,yadda yaga ta yi fuskar kuka sosai yake jin
dad'i so yake yaji ta yi magana kafin ya saketa,sanda yaga ba ta da niyyar kulashi
a hankali ya zare hannayensa,shi ya fara sauka daga saman gadon,ta sunkuyar da kai
ta k'i yarda ko kallonsa tayi sai da taji alamun bud'e k'ofa sannan ta d'ago kanta
ta kalli gurin,had'a ido suka yi da shi yana tsaye bakin k'ofar bai fita ba,tayi
saurin kautar da kai tana zumb'ura baki,murmushi ya saki a hankali yace