Author : HAWWA MUH'D USMAN Category : KDP NOVELS
hannunta a
hankali ya kai saman erection d'insa,ta rik'e da sauri ta fara murzawa,wani
numfashi ya fizga da k'arfi yayi saurin kama lips d'inta ya fara sucking. Da safe
sanda ta hauro saman a sad'ad'e ta bud'e k'ofar,ta shiga bedroom d'in ta tarar da
su a kwance har lokacin,ta yi tunanin basu tashi ba,ta haura saman bed d'in a
hankali ta kwanta tana sauke ajiyar zuciya,maganar Jawahir taji ta ce "sannu da
zuwa" ta kulle idanuwa da k'arfi zuciyarta har wani special bugawa tayi,Naina ta
bud'e idanu dariya sai son kwace mata yake ta k'i cewa komai,Madeeha ma ta k'unshe
dariya tace "sabahal khair mar'at akhiiy" tashi tayi ta zauna tana b'ata rai ta k'i
kulasu,suka tashi kowacce sai kallonta take suna mata dariya k'asa²,yadda take cika
ta k'i kallonsu lokaci d'aya su kwashe da dariya,sanda suka tsagaita Jawahir tace
"to mene abun jin haushi kuma? Ba dai gurin mijinki kika je ba?" Da sauri ta
kalleta sai kuma ta saki murmushi,here su Naina suka fara mata tsiya daga cewa za
ta dawo sai yanzu kuma? Ta d'auke kai ita dai sai murmushi take,sanda suka takura
mata tace "Allah ku rabu da ni ko na kirasa na fad'a masa abunda kuke cewa" Naina
ta zaro idanu tace "Allah ba ki hak'uri,ni dai barin tashi na tafi" ta kalleta da
sauri tace "ina za kije yanzu?" Tace "saloon" tab'e baki tayi tace "sai kun dawo"
Naina ta kalleta tace "kamar ya sai mun dawo,baza ki je ba?" Tace "bana jin zan iya
zuwa" waistband Naina ta kama tana kallonta tace "ai kuwa k'afata k'afar ki tare za
muje" murmushi tayi kafin ta ba-ta amsa wayarta ya fara ring,a tunaninta ma shi ne
yake kiranta,tana d'auka taga bhai d'inta ne yake kiran ta zaro idanu da sauri tayi
answering,lokacin Naina tana kan fad'in "gaskiya akhiiy yana shagali,ku duba fa
daga zuwanta har ya fara kiranta ta dawo.." Suka sa dariya dukansu banda Ismat da
ta harari Naina tace "to ba shi yake kira ba,bhai d'ina ne" ta kai wayar kunnenta
tayi sallama,amsawa Barraq da ya gama sauraren abunda Naina take cewa yayi yana
lumshe idanunsa yace "ke da waye kuke surutu haka?" Tayi murmushi tace "sisters-in-
law d'ina ne" ya gyad'a kai lokacin tana gaisar da shi ya amsa,yace "but wace ce
mai maganar?" Kallon Naina tayi tace "k'anwata ce" murmushi ya sake yi a hankali
yana shafa sumarsa yace "ba ni ita mu gaisa" kallon Naina ta tsaya yi sai murmushin
take yi,Naina tace "wai me kikewa dariya ne mar'at akhiiy?" Wayar hannunta ta fara
mik'a mata tace "take ku gaisa da bhai na! Anjima zan sanar miki abunda narkewa
dariya" Naina ta zaro idanu ta rufe bakinta da hannu,ta mata alama tace ba ta nan
ta bar gurin,Ismat tayi dariya tana mayar da wayar hands free tace "bhai ta k'i
karb'a wai nace ba ta nan" yayi murmushi a hankali yace "alright! Kice ina gaisuwa
to tunda bazata karb'a ba" runtse idanu Naina tayi a shagwab'e k'asa² bata yi zaton
zai ji ba tace "ba fa haka nace miki ba" yana jin ta ce haka ya sake
murmusawa,Jawahir tace "bhai! Ina gaisuwa" yace "na gode dear" suka gaisa da ita da
Madeeha,amma fir Naina ta kasa karb'ar wayar suyi magana,Ismat sai dariya take
mata,tace "bhai zan tura maka number ta kawai sai kuyi magana" yace "thank u kid
sis" bayan sun yi hira da shi suka yi sallama,Naina sai wani sunne kai take ta kasa
d'aga kai ta sake kallon Ismat,ai kuwa kamar jira Ismat take ta gama wayar itama ta
fara tsokanarta,Naina ta b'oye fuskarta wai kunyarta take ji. Tare suka je gurin
saloon da k'unshi,sanda aka gama musu suna dawowa,mai kwalliya tazo har gida ta
musu,lokacin da za su tafi dinner gaba d'aya sun fita sai Ismat kawai da taci uban
ado cikin brown d'in tsadadden lace d'inta,komai na jikinta brown,kamar yadda suka
yi anko ita da su Naina da Jawahir,though ba wani kwalliya mai yawa aka mata ba
kasancewarta fara,d'an light ne kawai amma sosai tayi wani irin kyau kamar itace
amaryar ma,lokacin tana sauri ta tarar da su Naina dake jiranta a compound tana
cikin sakkowa daga saman bata yi zato ba taji an fizgota zuwa kasan matakalar
benan,a tsorace ta bud'e baki za tayi ihu,yayi saurin saka hannu ya rufe mata
baki,cikin kunnenta ya rad'a mata "sarkin tsoro" sai lokacin ta fahimci shi ne,ta
bud'e idanunta da sauri tana kallonsa,sanye yake da shadda getzner golden brown an
masa d'inkin y'ar ciki da babbar riga kansa da hula,beard d'insan nan ya sha gyara
sai kyalli yake zubawa,k'amshinsa duk ya cika gurin,tayi ajiyar zuciya tana lumshe
idanunta a hankali tace "u scared me" yasa hannunsa akan waist d'inta ya had'ata da
jikinsa yana mata wani kallo yace "dama dai a tsorace kike" ta turo baki tace "ko
ka tsorata ni ba" murmushi yayi yana kallon lips d'inta da suka sha chapstick ya
had'e rai yace "waye yace kisa wannan abun?" Ta zaro ido tace "me na saka?" Ya
kalli idanunta ba tare da yayi magana ba ya kai fuskarsa dai² nata,tayi baya da
sauri tana dariya,ya b'ata rai yace "mene ne haka?" Tace "ni dai ka bar min abuna
ina so" yace "da dai ban hana ki sawa ba ne sai na barki ki fita a haka" tace "ai
ba wancan na saka ba" yace "amma kin san na hana ki sawa ki fita ko?" A hankali
tace "i'm sorry to bazan kuma ba daga yau" ya tab'e baki yace "ke kika sanshi" rau²
idanunta suka yi tace "please!" Ya girgiza kai yace "kada ma ki fara rok'ona,babu
inda za kije da shi" kamar za tayi kuka ta tsaya kallonsa ta kasa cewa komai,sanda
ya shanye chapstick d'in tsaf yayi baya yana kallonta duk hasken idanunsa amma har
sun fara birkicewa,jikinsa a mace ya dunga binta da wani kallo ya kasa magana,ta
d'aga idanunta ta kalleshi bata iya cewa komai ba a hankali ta juya cike da jin
haushi za ta bar gurin,yayi saurin rik'ota ya had'a bayanta da k'irjinsa ya zagaya
hanunsa ta gabanta ya zura cikin rigarta a hankali yana wasa da su,ta runtse
idanunta da sauri tana jinsa ta k'i kulashi,sanda taga yana neman zarmewa da sauri
ta janye hannayesa har lokacin bata ce masa komai ba tayi gaba za ta tafi,ya
rik'ota da sauri yana marairaicewa yace "please baby.. Ba zan iya zuwa ko ina a
haka ba,muje d'akin mu" kamar za tayi kuka ta dunga kallonsa,yace "ba jimawa za
muyi ba za mu tafi" ya rik'e hannunta da sauri suka nufi bedroom d'in da suka
kwana,ta gaban Badriyah suka wuce babu wanda ya kula da ita. Sai kusan 10pm sannan
suka je gurin,babu laifi dinner ya k'ayatar amma duk inda tasa k'afarta ogan yana
biye da ita ya kasa ya tsare,can a saman stage lokacin amarya da ango sun zo,Ismat
ta hango Badriyah da uban cikinta tana zaune a gefen ango daga b'angaren
dama,amarya kuma a hagu sun saka shi a tsakiya fuskokinsu babu walwala kowa ta
had'e rai fuska a cunkushe,ai fa nan Ismat tace da wa Allah ya had'a mu kawai sai
ta fara dariya,ya kalleta ganin ta saki jiki har tana dariya unlike sanda suka taho
da ta k'i magana,ya rik'o hannunta yana murzawa a hankali,ta kalleshi da sauri tana
k'wace hannunta,yace "meya ba ki dariya?" Sanda ta sake kyalkyalewa da dariya tace
"kalli can kaga yadda fuskokin amarya da ango suke" ya waiwaya a hankali ya
kallesu,yaga babu mai fara'a a cikin su kamar ba bikin aure ake yi ba,shi kansa bai
san sanda yayi dariya ba,tace "ita kuma Badriyah ko mene ne ya kawota gurin nan
oho.." Ta tashi da sauri za ta bar gurin ya rik'o hannunta,ta kalleshi a hankali
tace "zanje gurin Yaa Jawahir plase" yace "za kije ki kai mata gulma ko?" Ta
girgiza kai tana dariya tace "A'a tambayarta fa kawai zanje nayi" yace "me za kice
mata?" A shagwab'e tace "a'aahh! Nifa magana kawai za muyi da ita" murmushi yayi ya
gyad'a kai yace "zauna babu inda za kije" kamar za tayi kuka ta dunga kallonsa,ya
had'e rai yace "na ce ki zauna ko" ta koma ta zauna tana b'ata rai,a hankali yayi
murmushi yace "bazan iya bari ki yi nisa ba,gurin nan akwai y'an Yahoo da yawa"
tayi saurin kallonsa tace "su waye haka?" Yayi murmushi yace "masu kwacen matan
mutane" tana jin ya ce haka,ta d'auke kai tana murmusawa. Ko hour d'aya basu yi da
zuwa gurin ba ya tashi ya rik'o hannunta,ta kalleshi da sauri,yace "we had to leave
before the dinner had finished" ta zaro idanu tace "bafa mu dad'e da zuwa ba,ka
bari har a tashi" illuminated eyes d'insa akanta yace "bikinmu ake yi da sai mun
jira har a tashi?" Ta kalleshi kamar za tayi magana yace "get up madam ba na son
muna jayayya akan unnecessary things" kamar za tayi kuka ta tashi,ya rik'e hannunta
suka fita daga gurin. Suna barin gurin dinner babu jimawa rigima ya fara neman
b'allewa,k'awayen amarya da iyayenta cikin jin haushin abunda Fawad yayi musu na
zuwan Badriyah gurin suke fad'ar maganganu,tun suna yi
k'asa² har maganar yayi k'arfin da ya kai kunnen Badriyah,Badriyah da ba hak'uri
ne da ita ba dama ta fara masa masifa "ka gani ko? Sai da nace bazan zo ba ka
dage,yanzu ga shi nan ka sa ana zagina" yayi k'asa da murya yace "please! Kiyi
hak'uri to" ta kalleshi kamar za ta fashe dan haushi,sai dai bata iya cewa komai ba
ta gyad'a kai,amarya ta ji suna magana k'asa² tayi tsaki tace "aikin banza" saurin
kallonta Badriyah tayi tace "dawa kike?" A tsigale amarya tace "da wanda ya tsargu"
Fawad yayi sauri yace "ya isheku haka" wani kallo ta masa a tsiwace tace "in banda
rashin adalci ta ya za ka zo min wajen taron bikina da matarka? A hakan ma da
tsohon ciki" ya kalleta a fusace yace "ki rufe min baki nace" tace "baza ayi ba
d'in" ya gyad'a kai ya juya yana kallon Badriyah dake girgiza kai,kafin tayi magana
ya rik'o hannunta a hankali cike da lallashi yace "please! Kada ki ce komai dama
yarinyar ba ta da kunya,idan kika biye mata kuma mutuncin ki da nawa ne zai
zube,kinga akwai friends d'ina a gurin" tana masa wani kallo tace "ka fara ja mata
kunne to,idan za tayi maganarta tayi da wani kada ta kuskura ta saka ni a ciki" ya
gyad'a mata kai yace "baza ta kuma ba." Har aka tashi a gurin dinner Badriyah bata
kuma shiga sabgar amaryar ba,shima dai Fawad ko kallo bata ishe shi ba a yadda yake
nunawa a gaban idanun Badriyar,tunda yaga yadda Seeyama take fiffik'ala kuma sai ya
sake fita sha'aninta. Washe gari Saturday bayan an gama d'aura aure da dare aka kai
amarya gidanta inda za su zauna tare da Badriyah,sanda ya shigo gidan tare da wasu
friends d'insa da suka masa rakiya,bayan sun gama surutansu sun tafi,ya shigo
d'akin badriyah,kwance ya tarar da ita cikin duhu,ya kunna haske ya hangota kwance
akan gado a hankali ya k'arasa inda take ya d'agota,fashewa tayi da kuka ta fad'a
jikinsa,ya rungumeta a hankali ya fara bubbuga bayanta ya kasa magana,sanda ya samu
ta saurara da kukan yace "please! Ki daina sawa kanki damuwa,kin san komai fa mene
ne abun kuka kuma?" Cikin bak'in kishi dake cin ranta Badriyah tace "yanzu gurin
amaryarka za ka tafi?" Ya mata wani kallo bai ce komai ba,ta ci gaba da kuka tace
"kuma tare za ku kwana d'aki d'aya da ita?" Still ya kasa cewa da ita komai,sanda
ta zame daga rik'on da yayi mata tana ci gaba da kuka,ya lumshe idanunsa a hankali
yace "dan Allah ki daina kukan nan haka" a fusace ta d'ago tana watsa masa wani
kallo da idanunta da suka yi ja tace "dole mana kace haka,tunda kai kana da wata
matar da za ka iya zuwa gurinta" rik'ota yayi da sauri ya had'ata da jikinsa,bai ce
mata komai ba ya fara aika mata sak'onninsa,lokaci d'aya tayi lak'was ta fara mayar
masa,tuni suka manta da kowa da komai,after sun farantawa junansu,ya tashi yana
k'ok'arin fita ta bisa da kallo tana goge hawayen kishi da suke zubo mata,ya
kalleta yana rik'e da babbar rigarsa da wani irin sanyayyar murya yace "mene ne
kuma?" Cikin muryar kuka tace "yanzu duk abunda kayi min haka za kayi mata?" Ya
lumshe idanunsa a hankali yace "ba lallai ba" tace "kenan za ka kwana d'akinta?" Ya
kalleta da sauri yace "wai meye haka kike yi?" Tace "ka ba ni amsata first" yace
"ehh! Dole zanje d'akinta.." Kafin ya k'arasa Badriyah ta fashe da kuka tace "ai
dama na san baza ka tab'a iya hak'ura ba jarababbe kawai" ya kalleta mamakinta ya
gama cikasa yace "bazan hak'ura da me ba?" Tace "da ba cewa kake ba ka sonta ba?"
Yace "K'warai na fad'a ba na sonta" tace "idan da gaske ba ka sonta me za kaje yi
d'akinta?" Haushin tambayar ne ya kamashi,ganin tana neman lallai sai ta k'uresa,ya
rasa me zai ce mata su rabu lafiya kawai yayi tsaki a fusace ya nufi k'ofa,tana
ganin haka ta ci gaba da kuka ta bishi da kallo har ya fita.....
#The book *MAKTOUB* isn't for free,it's 300 via 0060746882,Hauwa Muhammad
Usman,Access Bank.
Then u show ur evidence of payment via my whatsapp digit 08165726609 to be added
in the paid group.
#Asli Smasher.
*MAKTOUB*
((Dᴱƈᴱᴘᵀɪᵛᴱ Lᴼᵛᴱ))
_All our lives we go about searching for miracles to make us happy,and we
forget the greatest miracle of all called *''LIFE''.*_
4⃣8⃣
Sanda su Ismat suka bar gurin dinner direct gidansu ya nufa bai ma fara
d'aukan hanyar gidan Mami ba,ta kalleshi da sauri tace "ba gidan Mami za mu koma
ba?" Ba tare da ya kalleta ba yace "amsar kika fad'a" kamar za tayi kuka tace "amma
ba'a gama bikin bafa" yace "wane biki ne ba'a gama ba?" Tace "ai dai ba'a d'aura
aure ba,kuma ba'a k'ai amarya ba" yace "daga shi kuma fa?" Tayi shiru,yace
"tambayarki nake?" Still ta k'i cewa komai,ya d'auke kai ya ci gaba da driven ba
tare da ya sake magana ba,ta so ace ya barta ta sake kwana sai dai babu hali,dole
kan babu yadda za tayi ta hak'ura amma sai had'e rai take har suka k'arasa
gidansu,da safe kuwa sanda ta tabbatar yana bacci ta lallab'a ta d'auki wayarta ta
fita ta bud'e bedroom d'inta ta shiga ta mayar da k'ofar ta rufe,saman gadonta ta
hau ta kunna network d'inta,ta yi sa'a kuwa lokacin Madeeha tana online,group
d'insu na iya su hud'u ta shiga ta fara tura musu emojis na dariya,Madeeha tana
gani tace "Mar'at akhiiy! Me yake faruwa ne ki bamu labari" ta ci gaba da tura musu
kafin cikin tsokana tace "sabon salo.." Madeeha ta turo bored emoji,Naina kuma da
Jawahir da hawan su kenan Madeeha ta kyankyasa musu abunda ke faruwa suka sa emojin
da yake tunani,sanda ta kwashe da dariya tace "mai ciki a high table" kwashewa da
dariya duka suka yi,sai da suka yi mai isarsu suka gama tura emojis na
dariya,Jawahir ta tura voice note tace "Allah tun jiya naso muyi gulmar,sai na neme
ki na rasa" Ismat tana gama ji tace "ai shi ne ya hana ni zuwa,amma nima tun
lokacin na so zuwa,k'arshe fa ko tashi ba'a yi ba yace nazo mu tafi,kawai sai gani
nayi ya kama hanyar gidanmu,na tambayeshi wai tunda an gama biki me za muje muyi
kuma? Kuji fa dan Allah" dariya suka dunga mata,Jawahir tace "cewa za kiyi maganin
ki yayi kawai" tace "Uhn! Shi dai kawai ba ya so ya ganni na sake" hira sosai suka
yi akan sha'anin bikin,a nan ta samu labarin abunda ya kusa faruwa a gurin dinner
kafin su Naina suka tambayeta sai yaushe za ta dawo? Tace "itama bata sani ba" suna
gama hira da su ta kashe network ta kwanta tayi shiru aka bud'e k'ofa,ko bata d'ago
ba ta san bazai wuce shi ba,tayi shiru ta kulle idanunta ta k'i d'agowa,for about 3
minutes yana tsaye gurin rik'e da k'ofar ya k'i shigowa,ta d'ago a hankali ganin
har lokacin bai k'araso ba suka had'a idanu da shi,ta b'ata rai ta mayar da kanta
ta kwantar,lumshe idanunsa yayi ya rufe k'ofar,a hankali ya fara takowa inda
take,yana zuwa ya haura saman gadon ya kwanta a bayanta yasa hannuwansa ya janyota
ya matseta sosai a jikinsa,y'ar k'ara tayi ta zumb'ura baki ya sassauta rik'on da
yayi mata idanunsa a kulle yana goga fuskarsa a wuyanta da wani murya kamar na mai
bacci yace "me kike yi a nan?" Ta turo baki tak'i cewa komai,k'irjinta ya matsa
yana ci gaba da murzawa maganarsa a shak'e yace "am i not talking to u?" Ta sake
zumb'ura baki a shagwab'e tace "babu komai" birkitota yayi ya bud'e idanunsa yace
"ni kike cewa babu komai?" Ta kulle idanunta da sauri tak'i yarda ta kalleshi,ya
zuba mata idanunsa yace "dake nake" kamar za tayi kuka tace "hira fa kawai muka yi
da su Yaa Jawahir" ya dunga kallonta ba tare da yasake cewa komai ba,can ya kifa
fuskarsa a k'irjinta yace "hira ko dai gulma?" Ta bud'e idanunta ta kalleshi,ya
d'ago suka had'a idanu yace "ba haka bane?" Ta d'auke kai tak'i cewa komai sai
kumbura fuska take,yace "wato da na hana ki zuwa shi ne baza'a hak'ura ba sai an yi
gulmar dai ko?" Zumb'ura masa baki tayi,sanda yaga abunda tayi ya gyad'a kai a
hankali yace "zanyi maganin ki soon" bakinta ta motsa kamar za tayi magana yace
"fad'i abunda kike son cewa,na san ban isa na hana ki abunda kika yi niyya ba"
saurin bud'e idanunta tayi k'wallar data kawo idanunta ta fara zirarowa,kawai sai
ji yayi ta fashe da kuka,saurin kallonta yayi yana had'e rai yace "me nace miki da
za ki b'are min baki?" Cikin kuka tace "cewa fa kake baka isa ka hanani abu nayi
ba,kenan ba na bin umarninka?" Yayi still sai kallonta yake yi mamaki ya hana shi
cewa komai,ta k'asan lashes d'inta da suka gama jik'ewa hawaye sai zirarowa suke
sanda yaga ba ta niyyar yin shiru a hankali ya d'ora bakinsa saman nata in a
circular form ya fara zagaya harshensa akai,yana zuwa tsakiya sai ya tura tip d'in
sai ya janye ba tare da ya shigar da harshen nasa ciki ba,haka ya dunga mata sanda
ya tabbatar ta daina kukan jikinta ya gama saki,ya d'ago yana kallon halittar
k'irjinta da suke nan braless sai teat d'in da sukai showing masa kansu ta jikin
nightwear da take sanye da shi ya kai hannunsa yayi grabbing nasu very rough,ta
saki k'ara bata san ma lokacin da tace "da zafi fa" shi kam bai san ma abunda take
cewa ba yayi saurin had'e bakinsu,wasu zafafan kiss ya fara aika mata da sauri ta
rik'esa and give him all the support,ya kwanta a samanta yana kissing ko ina na
jikinta,placing his hand over her pant da ta saka kafin ta fito yana zagawa da
fingers d'insa a gurin yaji har gurin ya fara wetting,ya kai fingers d'insa ya
janye pant d'in with his index finger ya shafo clitoris d'inta,wani irin rik'osa
tayi ta rungume sanda ya fara tura fingersa ciki yayi pushing it front a little
bit,numfashin da ta fizga ta saki ya shiga