Author : HAWWA MUH'D USMAN Category : KDP NOVELS
amma a
mota kuma?" Ya d'aga idanunsa yana kallonta yace "a ina ne ba'ayi?" Ta kalli Imaad
da yayi bacci ta kalleshi,ganin
da gaske yake mata bazai barta ba tace "alright! Rufe min naje na bada Imaad a
rik'e min" ya kalleta yace "ki kwantar da shi a gaba mana" tayi saurin girgiza masa
kai tace "a'a ka bari dai na bada shi,idan yana tare da mu canjin numfashin mu zai
iya haifar masa da matsala a rayuwarsa" saurin rufe mata zip d'in yayi,ya bud'e
mata motar,tana fita ta juyo ta kallesa ta fara dariya,yace "kije ki dawo ina
jiranki" wani dariya ta kyalkyale da shi tace "waye zai dawo? Ni babu inda zan
dawo" ya kalleta yace "amma kin san ba haka muka yi ba ko?" Tace "yaya muka yi?" Ya
zuba mata idanunsa ganin kamar tana son kawo masa wasa,ya fito daga motar yana
had'e rai yace "alright! Muje" kallonsa ta dunga yi tana sakin murmushi,sai da ya
bari ta sakankance yayi saurin rungumeta yace "ni za ki rainawa hankali?" Ta fashe
da dariya tana ta k'ok'arin zamewa,ya rik'eta gam yace "wuce muje babu inda za ki
kai min yaro,Allah kuma idan kika yi min gardama zan miki abunda baki tunani ba"
zaro idanunta tayi tace "a gaban mutane fa muke" yace "ina ruwana da su? Ni mata ta
kawai na gani.. Muje kafin na miki abunda zaisa ki jin kunya" babu shiri ta amsa
masa,ya bud'e mata motar ta fara shiga,yana daga wajen yace "ba ni shi nan"
kallonsa ta dunga yi kafin ta mik'o masa Imaad,ya karb'esa yana juyawa ya hango
Hasna tana k'ok'arin komawa hall d'in tare da mijinta da yake itama a lokacin ta yi
aure,saurin kiranta yayi ta waigo,tana ganinsa ta tsaya sanda ya k'arasa inda take
yace "please sister wani taimako nake so kiyi min" Hasna dake kallonsa tana sakin
murmushi tace "toh brother" ya mik'a mata Imaad yana sakin murmushi yace "ki d'an
rik'e min shi please,not too long zan dawo na karb'esa" wani irin kunya ne ya
rufeta da sauri ta amsa masa ta karb'i Imaad,ko tambayarsa me zaiyi bata yi ba ta
juya ta shige hall d'in. Aadil yayi murmushi ya juya ya nufi motarsa,duk abunda ya
faru akan idon Ismat ta dunga dariya tana jinjina rashin kunyarsa,ya bud'e motar ya
shiga da sauri,da kallo ya dunga binta ganin tana dariya yace "what?" Tace "sannu
ko?" Ya tsaya kallonta da rashin fahimta,tace "yanzu baka ji kunyar abunda kayi ba
dan Allah?" Yace "kunyar me zanji?" Tace "ka kai yaron kace ta rik'e maka al'halin
ta ganni.. Me kake tunanin za tayi zargi?" Wani siririn tsaki yayi yace "so what?
Kome za tayi zargi nifa bai dame ni ba,ai ta san ba haramci za mu aikata ba.. And
ita kin san me suka yi?" Ta gyad'a kai tana ta dariya kafin ta sake magana ya matsa
jikinta yace "nifa yanzu duk ba surutunki nan nake son ji ba,ki taimaka kiyi min
shiru na wasu y'an mintuna please,idan na gama abunda zanyi sai ki ci gaba.." Yana
fad'a bai jira cewarta ba ya had'e bakinsu.....
#The book *MAKTOUB* isn't for free,it's 300 via 0060746882,Hauwa Muhammad
Usman,Access Bank.
Then u show ur evidence of payment via my whatsapp digit 08165726609 to be added
in the paid group.
#Asli Smasher.
*MAKTOUB*
((Dᴱƈᴱᴘᵀɪᵛᴱ Lᴼᵛᴱ))
_A true master appreciates even his competitor's work and takes it as a
challenge to perform better.._
5⃣9⃣
Sai da aka kusa tashi a gurin kafin suka dawo,Badriyah da suka dunga
neman Ismat basu ganta ba,sanda suka shigo cikin tsananin farin ciki fuskokinsu
kamar za su stage tsaban yadda suke jin kansu,Dr Fadl ya kalli Aadil cike da tuhuma
yace "ina kuka je ana ta nemanku an rasa ku?" Wani shu'umin murmushi Aadil yayi ya
d'auke kai yak'i cewa komai,Dr Fadl ya kallesu ganin yadda suke blushing suna
magana ba'a jinsu yayi wani murmushi ya tab'o Aadil,a hankali ya waiwaya yana
murmusawa,Fadl yace "kace har Mami ta gyaro maka hanya.." Saurin d'auke kai Aadil
yayi yana ci gaba da murmusawa,Fadl yayi dariya shima yace "bravo ya akhiiy..
Salonka yana burge ni" saurin kallon Fadl yayi kamarzai ce wani abu sai kuka ya
fasa,Fadl yace "but yana da kyau ka rage saurin fushi,musamman akan wanda yake
kyautata ma" tsaf ya fahimci karatun,yayi murmushi yace "shukhraan akhiiy" Fadl
yace "it's my pleasure.." Washe gari Saturday aka yi mother's day,ranar Sunday da
misalin k'arfe 11am kuma aka d'aura aure,wanda ya samu halarta manyan masu muk'amai
daga cikin k'asar,around 5pm Daddy da kansa sanda aka gama yi musu nasiha yasa su a
mota,bai bari anyi gayya ba wajen kaisu,daga motarsa sai wanda suke ciki ya kai
kowacce d'akin mijinta. Biki dai sai muce alhamdulillah kamar yadda aka fara lafiya
sanda aka k'are mutane suka tafi suna labarin,karma dai labarin rawar da Aadil da
Ismat suka yi ranar dinner,kasancewar gurin a zagaye yake da sojoji shi yasa gaba
d'aya sai ba'a samu ko wace irin matsala ba,amma da yawan mutane sunji haushi da
ba'a basu dama sun d'auka ba. Since Daddy ya kai kowace gidan mijinta bayan ya sake
yi musu nasiha ya tafi,it was there ya kira Barraq ya sanar masa,Barraq yana ganin
number Daddy yana kirasa ya bari kiran ya fara katsewa kafin ya kira,Daddy yayi
murmushi ya amsa,suka gaisa cikin girmamawa,kafin Daddy yace "my son.." Da yake
haka yake kiransa tun bayan case d'in Fawad da ya tsaya akai har aka mayarwa da
Major Abdulwahab kud'ad'ensa,Barraq ya amsa kansa a k'asa kamar wanda yake gaban
Daddy'n,Daddy yace "matarka tana gidanka yanzu haka na kaisu ita da y'ar uwarta..
Ina fatan za ku kasance masu hak'uri da juna,duk lokacin da tayi maka ba dai²
ba,kana da damar hukunta ta ko da bamu sani ba,yarda da nai da kai shi yasa na baka
Naina,matsayinka a gurina ya wuce suruki,kai d'a ne wanda family za suyi alfahari
da samunsa.. Allah ya masu albarka ya baku zaman lafiya", " ameen" Barraq ya amsa
ya yiwa Daddy godiya,suna gama wayar bai tsaya b'ata lokaci ba yaje yiwa Mom
sallama,sanda ya sanar mata abunda Daddy yace,tayi masa nasiha sosai though ta san
ba ta da matsala da shi,ta yarda da irin tarbiyyar da ta bawa yaranta but duk da
hakan bata yi k'asa aguiwa ba ta sake tunatar da shi muhimman al'amuran da rayuwar
aure ya k'unsa,kafin yayi mata sallama ya tafi. Since ya baro gidan yana tafiya
yake sakin murmushi,underneath godiya yake yiwa ubangiji da ya hukunta masa
kasancewa d'aya daga cikin mutanen da suka samu damar yin aure,ya tsaya wani eatry
ya sayi abunda yasan za su buk'ata,ya fito ya kama hanya gidan nasa fuskarsa ta
kasa b'oye how happy he's,ranar yau jinta yake daban a duka tarihin
rayuwarsaa,sanda ya shigo unguwar yayi horn bakin get d'in gidan nasa,d'aya daga
get keeper d'in da ya kawo sojoji a satin ya bud'e masa,a nutse ya shige compound
d'in yana d'aga masa hannu,ya k'arasa parking space,yana yin parking ya bud'e motar
ya fito ya d'auki ledojin da yayi musu siyayya,after ya rufe motar ya nufi cikin
gidan nasa,da k'arfinsa yake tafiya yana jinsa as completed person,a balcony ya
tsaya yana kallon hannunsa yayi murmushi wai yau shi ne zai shiga gidansa,sanda
yaji kamar kansa yayi rabu da gangar jikinsa tsabar farin ciki kafin ya bud'e
k'ofar ya shiga bakinsa d'auke da addu'ah da sallama,babu kowa a parlon gaba d'aya
gidan yayi shiru kamar babu kowa a ciki,ya wuce sanda ya k'arasa cikin katafaren
parlon da yaci decoration bai zauna ba ya nufi hanyar bedroom d'inta,ya fara
knocking kafin ya bud'e k'ofar,Naina dake zaune har lokacin tana kuka tana jin
alamun footsteps d'insa taki d'agowa kuma bata fasa kukan da take yi ba,a hankali
yayi mata sallama ya dunga takowa sanda ya k'arasa kusa da ita ya zauna bakin
gadon,ta sake sunkuyar da kanta k'asa ta k'i yarda ta d'ago,wani ajiyar zuciya yayi
yana kallonta da damuwa a fuskarsa ya kai hannu ya d'ago fuskarta,ya fara janye
veil d'in da ta rufe kanta da shi,yana mata wani kallo yasa hannu ya share mata
hawayen,then ya kai bakinsa yayi kissing forehead d'inta a wani irin hankali ya
rungumeta,wani shork d'in da suka ji yasa shi lumshe idanunsa yana jin wani farin
ciki mara misali yana huda shi,bai tab'a tunanin haka aure yake sawa a ji ba,sai
yau da ya shigo system d'in,ita kuwa a gefen Naina tunda ya shigo wani tsoronsa ne
ya dirar mata da bata san yaushe ta fara ba,jinta kwance a jikisa yasa nan da nan
jikinta ya d'auki rawa tayi rau² tana shirin sake sakar masa kuka,sanda ya gama
fahimtarta ya gano tsoro k'arara a idanunta a hankali ya janye jikinsa yana mata
wani kallo a k'asa² yace "feel free habibtiiy.. Zo muje na raka ki kiga gidan ki"
bata yi musu ba duk da a tsorace take but ta fi yarda da su zagaya gidan tunda
yamma yayi sosai,ya rik'e hannunta yana mata wani sanyayyan murmushi ta sakko daga
gadon a hankali suka fito,wani irin underground parlor ne da sai ka taka matakala
kamar na bene sannan ka shigo,ta waiga ta kalli parlon da yake nan well
furnished,sai kyalli da haske komai yake,ga wani sihirtaccen k'amshi da sanyin
ni'ima da gidan yake fitarwa,ta lumshe idanunta ta bud'e ta waiga ta kalli wani
k'ofa da yake can gefe kusa da dining area,ta bayanta ya tsaya ya sunkuyo dai²
kunnenta yace "let's go mana.. Muje ki gani" a hankali ta d'aga masa kai ta fata
tafiya,ya bud'e k'ofar suka shiga,k'aton kitchen ne sai store a ciki da yake cike
da kayan amfani,suka fito ya dunga zagayawa da ita ko ina sai da yaga ta saki
jikinta kafin suka dawo suka yi alwala,since ya shigo bai sake fita ba,tare suka yi
sallah maghreb da isha kafin su yi nafila,after sun idar sun yi addu'o'i,ya jima
yana mik'a godiyarsa ga Allah kafin ya fita yaje kitchen ya d'auko kayan da ya
shigo da su,sanda suka ci suka k'oshi ya d'auki kayan ya fita da su,bata san yaushe
ya dawo d'akin ba saboda baccin da ta fara sai da taji yana cire mata hijab d'in da
tayi sallah da shi ta k'ank'ame jikinta a tsorace da siririyar muryarta tace
"please.." Bata k'arasa rufe bakinta ba taji ya rufe mata da nasa tare da d'agata
cak ya nufi bed da ita ya d'orata saman gadon ya kashe hasken d'akin gaba
d'aya,idanunta suka yi wuk'i² ta dunga kallon shadow d'insa a tsorace,sai da ya
fara rage kayan jikinsa kafin ya hauro gadon,yana k'ok'arin janyota ta janye ta
saki wani kuka mai sauti cikin rawar baki take kad'a masa kai tana cewa "kada kayi
min haka please... I'm scared.. Tsoronka nake ji" wani murmushi yayi a hankali ya
had'ata da k'irjinsa da yake nan wani very wide,gashin dake kwance gurin yana gugar
fuskarta yace "dama kin daina jin tsoro,amarya dama sai da hak'uri,yau dai bazan
iya d'aga miki k'afa ba kin sani.." Yana magana yana sake shigar da ita jikinsa,ya
k'ank'ameta ya fara sauke ajiyar zuciya,daga jin yanda yake yi yana shafata ka san
dole akwai bayani,ya wani irin matseta sosai a jikinsa sanda ya samu nasarar cafke
bakinta a zafafe ya fara aika mata wasu mahaukatan kiss da cikin k'ank'anin lokaci
suka sa ta fara yin laushi,ya fara lalubeta yana sauke rikitaccen numfashi,a haka
ya rink'a yaudararta yana sake tura mata sha'awar abun a ranta da rage mata
tsoro,ya tura hanunsa cikin sumarta yana yamutsawa a hankali,ta ko ina ya dunga
romancing d'inta tare da cire mata duk wani nau'in sutura dake jikinta,hannunsa
suna kaiwa k'irjinta ya kama boobs d'inta da sauri yana matsawa jikinsa yana wani
irin vibrating,y'ar siririyar k'ara ta saki tana k'ok'arin k'wacewa da sauri ya
danna boob d'in a bakinsa ya fara sucking yana murzawa,da azaba ya isheta ta kai
hanunta ta rik'eshi tana k'ok'arin k'watar kanta,ya sake mata nauyinsa because ya
fahimci idan ba haka yayi ba baza ta bashi had'in kai ba,ya lura so take taja masa
asara shi kuwa a halin da yake ciki sakaci d'aya zai yi ya kyaleta shi ne yaji baya
nunfasawa a duniyar,hanunta yayi grabbing ya kai saman erection d'insa,feeling her
soft hand around ya had'a da nashi yana squeezing,abunda yake ji yana ratsa shi
yasa shi sakin k'ara "ahhhhhrrrggg.." Idanunsa a lumshe amma fuskarsa wani irin
murmushi take fitarwa yana jin kamar zai bar duniya,sanda ya gama lugiguita mata
jiki,da k'afafunsa ya bud'ata sosai tare da kai hanunsa kan erection d'insa ya fara
neman hanyar da zai yi connecting,ta k'ank'ameshi da sauri saboda yadda take
tunanin abun ya wucce nan,ga shi shima babu sauk'i,yadda yaji ta a matse gam² duk
k'ok'arin da yake na ganin ya bita a hankali kasawa yayi,hankalinsa gaba d'aya ya
bar jikinsa,he just want ya kure k'arshen abunda yake ji yana damunsa,dannawa kawai
yake ta k'ok'arin yi,tsabar jaraban dake d'awainiya da shi har ji yake kamar
erection d'insa zai tsinke ya bar jikinsa,da wuya da dad'i sanda ya samawa kansa
hanya,tana kuka tana komai shi kam bai san tana yi ba,pounding kawai yake yana wani
irin nishi mai ban tausayi,kamar k'aramin yaro haka hawaye suka dunga sakkowa
fuskarsa yana zuba mata sambatun fita a hayyaci,sun jima a wannan yanayin kafin
komai ya fara lafawa,ya kwanta a jikinta ya dunga jera ajiyar zuciya yana jin wani
mugun dad'i da farin ciki,gaba d'aya ya kasa zare jikinsa daga nata,ji yake wata
sabuwar sha'awa tana sake taso masa,Naina kuwa a halin da take ciki banda ajiyar
zuciya babu abunda take yi,maimakon taga ya d'agata sai ji tayi yana k'ara gyara
zaman erection d'insa a jikinta,a hankali ya fara kaiwa yana kawowa tare da shafo
dukiyar fulaninta yana matsawa yana murzasu son ransa,nipples d'inta tsabar
hannunsa da suka ji har wani special zafi suke yi mata,tun tana kuka tana masa
magiyar har ta gaji ta koma sauke ajiyar zuciya,sai
da yaji ya samu gamsuwa da ita sosai kafin ya saurara,ya dunga sa mata
albarka,jikinta yayi laushi sosai wani irin tausayinta ya dunga bijiro
masa,bathroom ya tashi ya shiga ya had'a ruwa yayi wanka kafin ya had'a mata ruwan
zafi ya koma ya d'aukota ya shiga da ita ya sata a cikin ruwan,da sauri ta
k'ank'ameshi ta saki wani k'ara jikinta ya fara rawa saboda azabar zafin da taji
yana ratsa k'asanta,tana k'ok'arin mik'ewa ya mayar da ita,ta fashe da kuka azabar
ta zame mata biyu na gurzar da yayi mata sannan ga na sit bath d'in da yake yi mata
Allah ma ya taimaketa bai ji mata ciwo ba,basu fito daga bathroom d'in ba sai da ya
tabbatar ya gasata sosai sannan yayi mata wanka ya d'aukota sai ajiyar zuciya take
yi har lokacin,ya zaunar da ita bakin gado,da kansa yaje ya d'auko mata wani rigar
bacci ya dawo yasa mata,ya sake fita ya d'auko ruwa,sanda ya dawo ya bata
painkillers then ya d'agata ya d'orata a gadon ya kwanta shima tare da shigar da
ita jikinsa,ta fara k'ok'arin zamewa yayi murmushi da wani murya mai kashe jiki
yace "kiyi kwanciyar ki sweet babu abunda zanyi miki,nasan kin gaji ai,na baki
wahala ko?" Saurin d'aga masa kai tayi hawaye suna kawowa idanunta,yayi murmushi ya
matseta a jikinsa,ji yake kamar ya cire zuciyarsa ya mallaka mata,a hankali cikin
sigar lallashi taji yace "I'm really sorry.. Ke alkhairi ce a gareni,nima alkhairi
ne a gareki,because of u yau na samu abunda ban tab'a mafarkin samu ba,thank u
sweet wife,Allah maki albarka.. In sha Allah kamar yadda kika same ni duk abunda
mace take buk'ata daga gurin miji za ki samesa a tare da ni,zan zame miki farin
ciki,zan baki kulawar da ya dace,a matsayin miji duk abunda yake hak'k'in ki akaina
zanyi k'ok'arin saukewa,matuk'ar za ki killace min kanki,za ki d'auke ni da
buk'atuna ba tare da kin gaji dani ba,za ki same ni a yadda kike buk'atar na
kasance,but please ina so kiyi min alk'awarin za ki kasance tare da ni kiyi min
rakiya a cikin rayuwar da za mu shimfid'a.." Kumburarrun idanunta ta bud'e ta
saukesu a kan fuskarsa,yace "kin amince da ni a matsayin wanda zai ja ragamarki?"
Kai ta gyad'a masa a hankali,yayi mata murmushi a hankali yayi kissing lips d'inta
yace "thank u.. Oyah close ur eyes habibtiiy kada na dame ki.." A hankali ta mayar
da idanunta ta kulle,ya dunga shafa bayanta har lokacin da bacci ya d'auke su. A
can b'angaren Madeeha ma dai abunda ya faru kenan,bayan ango ya gama b'arje
guminsa,ita kuna ta ci uwar wahala cike da so da k'aunar juna suna mak'ale da juna
wani irin bacci ya d'auke su. Da safen kasancewar tun bayan da suka yi sallah suka
koma ba su suka farka ba sai kusan 10am,lokacin sak'on breakfast ya risko su daga
Mom,bayan sunyi wanka tare though Naina bata saki jikinta da shi ba,wani irin
kunyarsa take ji tun daga kan abunda ya faru tsakaninsu,a haka ya dunga lallab'ata
har suka shirya suka yi breakfast,then ya d'aukota suka dawo parlor tana kwance a
jikinsa ya kira Mom suka gaisa ta tambayeshi Naina,wayar ya sa mata wayar a
kunnenta suka gaisa,then suka yi sallama. A gefen su Ismat kuwa tunda aka gama
biki,gajiya ta b'oye su kullum suna d'aki idan ba lokacin cin abinci ne yayi ba ko
mazajen nasu basa nan basa fitowa,Imaad ma dai yana gurin Baba idan ba yunwa yaji
ba yayi kuka aka kaishi,ganin iyayen nasa wahala yake masa,soyayyarsu kawai suke
b'arjewa su kam,sanda Mami ta gaji ganin ba zama suke ayi hira ba ta kora su duka
kowa ya d'auki iyalinsa suka bar gidan. Shigowar Barraq gidan kenan daga gaisar da
Mom da yaje yi,yayi parking ya fito ya rufe motar,sanda ya shigo bai ganta a parlor
ba,ya nufi hanyar bedroom d'inta ya bud'e k'ofar,a kwance ya hangota saman gado ta
k'udundune,yayi murmushi ya k'arasa shiga,a hankali ya haura kan gadon ya janye
bargon data rufa da shi,wani murmushi yayi yace "yeahh! I'm back,wake up please..
Na san kina ji na" k'in motsawa tayi,ya zaro idanunsa yace "baza ki min sannu da
zuwa ba kenan?" Still ta k'i bud'e idanunta,ya gyad'a kai yayi kamar zai sauka daga
kan gadon ba tare da ya sake magana ba,ta kyalla idanunta kad'an ta kallesa,cikin
rashin sa'a suka had'a ido da shi,ya d'aga girorinsa yana kallonta yace "yeahh! I
see u" saurin kulle idanunta tayi cike da kunya,yayi murmushi ya sunkuya ya kaiwa
lips d'inta kyakykyawan kiss,tana jinsa ta dunga k'ifta ido kafin tayi mik'a gami
da salati kamar wacce ta farka daga baccin gaske,then ta fara bud'e idanunta,ya
zubawa k'irjinta data turo masa idanu da kyar ya iya tambayarta "bacci kika yi ne?"
Ta girgiza masa kai,da y'ar siririyar muryarta tace "baccin dai nake ji" ajiyar
zuciya yayi,ta lumshe idonta dai² lokacin ya sunkuyo ya fara licking lips d'inta da
wani murya yace "inama wifey zata taimaka ta bani kulawa a dai² lokacin nan da naji
dad'i" saurin ture kansa tayi ta yunk'ura ta tashi za ta sauka daga gadon,ya
rik'ota yana mata wani kallo cike da tuhuma,idanunta suka yi rau² tace "fitsari
zanje nayi" yayi ajiyar zuciya yace "ok! Thought za ki gudu ne.. Muje na miki
tsarki,yau amarci za mu ci.." Yayi maganar yana kallon idanunta,kunya maganar ta
bata tayi saurin fad'awa jikinsa ta b'oye fuskarta a kirjinsa tana dariya k'asa²,ya
d'agota yana sakin murmushi,a hankali ya kai hannu ya matsa boobs d'inta dake cikin
sleeveless rigar da