Chapter 55 Reading MAKTOUB By HAWWA MUH'D USMAN HN Novels

MAKTOUB By HAWWA MUH'D USMAN

Author :  HAWWA MUH'D USMAN Category :  KDP NOVELS

Chapter   55 / 70

162K to 165K   out of 210K words

shiga ne? Tun da na zo fa ban ganta
ba,kuma na san a nan ta kwana?" Juyowa Mom dake zuba allurai cikin drip da za ta
saka ma Badriyah tayi sanda ta kula da rashin kasancewar Ismat a d'akin tayi shiru
kafin tace "think tunda nace taje office tayi sallah bata dawo ba,maybe ko bacci ma
take yanzun" Mom d'in Fawad dake zaune shiru sanda ta numfasa a hanakli tace "ya
kamata taje gida haka nan itama ta huta,tana fama da kanta kuma tace za ta zauna
jinya" Mami tace "tun jiyan dan babu yadda zanyi da ita ne na barta ta kwana" Mom
d'in Fawad tace "it's better yanzun kam ta hak'ura driver ya kaita gida,ko zuwa
gobe idan ba'a sallamesu ba sai ta dawo ta duba jikin y'ar uwar tata" Mami ta
gyad'a kai tace "gaskiya dai haka ya kamata ayi kafin muji abunda ke faruwa kuma"
Naina Mami ta kalla tace "kije ki taso ta sai ku wuce gida tare" Naina tace "toh
Mami" ta fita daga d'akin,sanda suka dawo tare da Ismat da bacci ya d'auke a kan
abun sallah,suna shigowa ganin yadda take tafiya kamar da kyar za ta durk'usa Mami
ta hanata,ta k'arasa kusa da Jawahir ta zauna a hankali ta gaisar da Mami da Mom
d'in Fawad,sannan ta gaisar da Mama,sanda Mama ta kalleta tayi murmushi tace "sannu
sweetheart!" A kunyace ta sunkuyar da kanta k'asa saboda ta fahimci sannu da Mama
take mata,Mami ta kalleta lokacin ta karb'i Nadyne tana mata wasa yarinya yar
kimanin watanni uku amma girman da tayi kamar ta kai wata biyar,Mami tana kallonta
tace "daughter ya kamata kije gida ki huta,anjima sai ku dawo ki sake duba jikin
nata" kai ta gyad'a cikin girmamawa tace "toh Mami" Mami ta kalli Naina da Madeeha
tace "kuje driver ya kaiku,anjima zuwa da yamma sai ku dawo" Naina ta amsa,suka
tashi bayan sunyi sallama da su suka tafi. A can birnin tarayya kuwa,da safen da
kyar su Daddy suka tsaya suka yi breakfast,suna gamawa suka d'auki hanyar barrack,a
can suka had'u da lawyers d'in da za su tsaya kan case d'in suka fara tattaunawa
akan yadda za'a shawo kan lamarin,a yadda suka ji daga bakin mutane da yawa game da
halayyar Major sam bai da hak'uri,tun da safen da suka isa barrack d'in suke waya
da su Mom,amma har around 10am Major d'in bai iso ba,sanda suke samun labari ma
game da gaskiyar dalilin da yasa yak'i zuwa har lokacin a nan ake sanar da su ba ya
k'asar ma gaba d'aya,kawai ya ba da umarnin duk inda aka ga Fawad a kama masa
shi,still su Daddy basu fasa waya da governor ba da yake shima tun daren jiya yake
tambayar yadda ake ciki,da safen ma kuma ya sake kira dai² lokacin da suka samu
labarin rashin kasancewar major a k'asar,kasancewar al'amari ne da ya had'a da
manya a ciki nan da nan governor yayi waya da Mr president ya sanar da shi matsalar
da ake ciki,sanda al'amarin ya had'a da shugaban k'asa a ciki a take Major yasa aka
ba da bailing Fawad har zuwa sanda zai dawo k'asar,babu b'ata lokaci aka fito da
shi,cikakken mintuna ashirin su Daddy da lawyers d'insu da lawyers da governor ya
turo a safiyar su tsaya akan case d'in basu yi ba a garin abuja suka kamo hanyar
dawowa Kano. Lokacin gab'a d'aya su Mami suna hospital sanda su Daddy suka sanar da
su suna hanyar dawowa,kowa sai hamdala yake yi da suka ji an bada bailing Fawad har
sanda Major zai dawo k'asar,ana ta jajantawa juna da maida maganar yadda al'amarin
ya faru su Daddy suka sauka a Kano,sai da suka fara biyawa asibiti suka duba jikin
Badriyah kafin suka wuce gida,Fawad da zuwa lokacin jikinsa yayi laushi sanda ya ga
Badriyah a kwance kamar matacciya har lokacin da drip a jikinta ana kara mata ya
zuba mata idanu cike da tausayi yake kallon yadda rana d'aya da faruwar al'amarin
amma har wani mugun ramewa tayi,Mom d'insa sai binsa da kallo take ta kasa yarda da
maganar da taji wai Fawad ya damfari major general na sojoji,a nan su Mami ma suka
sake tattauna maganar,Aadil dai tunda suka shigo baiga Ismat ba yaja gefe yayi
shiru,har lokacin da ake mayar da magana akan abunda ya faru jiya bayan saukar su a
abuja,k'arshe da ya gaji da maganar ma tare suka fita da Barraq zuwa office d'in
Mom,bayan sun gaisa daga can lokacin sun fito yace shi fa gida yake son wucewa ya
gaji,Barraq yayi murmushi yace "yeah! Nima dai daga nan gidan zan wuce,though ina
son shiga barrack amma haka zan hak'ura,sai zuwa anjima idan na huta" suka yi
sallama kowa ya kama hanyarsa. Suna rabuwa kai tsaye gidan Mami Aadil ya
nufa,because can yake sa rai Ismat za ta kasance,as he thought sanda ya k'arasa
gidan ya tarar da su a downstairs suna mayar da maganar yadda al'amarin ya faru
tsakaninsu,su Naina suka gaisheshi suna masa sannu da dawowa,ya amsa ba tare da ya
tsaya ba yana wucewa hanyar bedroom yace "ki same ni a ciki" Ismat da ta san da ita
yake,ko gama maganar bata jira yayi ba ta tashi,Naina ta bita da kallo tana sakin
murmushin tsokana tace "a fito lafiya.." Kallonta Ismat tayi saurin yi,da sauri
itama Nainan ta mayar da kanta kan wayarta da take dannawa ba tare da ta bari sun
had'a idanu da Ismat ba tana dariya k'asa²,a hankali Ismat ta juya ta fara
tafiya,Madeeha tayi murmushi tace "idan kin dawo baki ganmu ba mun wuce hospital"
waiwayowa tayi tace "A'ahh! Kamar ya za ku wuce? Ce muku akayi wani abu za muyi?"
Dariya Naina ta fara tace "babu wanda yace za kuyi wani abu,kawai dai idan kika
dad'e za mu tafi" murmushi tayi tace "ku dai kuka sani,y'an fassara.." Tana bud'e
k'ofar ta ganshi tsaye kamar dama shigowarta yake jira,a hankali ta mayar da k'ofar
ta rufe ta tako inda yake tana fad'in "sannu da zuwa.." Amsawa yayi ya rik'eta,ya
tsayar da ita gabansa yana kallonta placing his hand a waistband d'inta ya zuba
mata idanu yana sauke ajiyar zuciya yace "ya kuke?" Lumshe idanu tayi tace
"Alhamdulillah! Ya hanya?" Yana sauke forehead d'insa a saman nata yace "hanya
alhamdulillah!" Suna tsaye har sannan taji ya kai hannunsa saman cikinta yana
shafawa,ta d'aga idanunta ta kalleshi,lumshe idanu taga yana yi kamar mai jin
bacci,da muryar rad'a taji ya ce "me kike kallo?" Ta k'ifta idanunta bata amsa
tambayar da yayi mata ba tace "bacci kake ji ne?" Ya bud'e idanunsa ya kalleta
kamar ba zai yi magana ba kuma sai ya d'aga mata gira,ajiyar zuciya tayi tace "to
ka kwanta mana" yana kulle idanunsa yace "sai dai idan za ki tayani" tace "ni ai
ban jima da tashi ba" bai bud'e idanunsa ba yace "me ya faru?" A hankali tace "a
hospital muka kwana'' yace "ke da wa?" Tace "Mom" bud'e idanunsa yayi yana kallonta
yace "baki yi bacci ba jiya?" Ta gyad'a nasa kai,gyad'a kai shima yayi ya rik'e
hannunta yace "muje ki k'ara yi" za tayi magana yayi saurin katseta "kin san ba na
son musu ko?" Ta gyad'a kai a hankali,yace "Oyah! Let's go" suka wuce wajen
bed,tare suka kwanta sanda taji yana lalubeta ta kalleshi
da sauri tace "ba baccin za kayi ba?" Bai kalleta ba yace "ina ruwanki da abunda
zanyi?" Da sauri tace "yi hak'uri" ta mayar da kanta ta kwantar had'e da rufe
idanunta,tana jinsa yayi budurinsa ya gama bata kula shi ba,haushin yadda ta masa
shiru tak'i taya shi yasa shi kallonta,sai dai bai ce mata komai ba ya sauka daga
gadon ya wuce bathroom,ta juya tana kallonsa tayi murmushi har ya shige,ko cikakken
mintuna biyar bai yi da shiga ba ta sauka daga gadon,ta d'auki towel ta d'aura a
hankali ta nufi bathroom d'in ta bud'e,cikin tube ta hangosa idanunsa a rufe ta
mayar da k'ofar ta rufe a hankali ta k'arasa kusa da shi,footsteps d'inta da yaji a
kusa da shi yasa shi bud'e idanunsa a hankali ya sauke su kanta,sakin towel d'in
tayi ya fad'i k'asa,tana kallon sanda ya had'iye yawu a hankali ta d'aga k'afarta
ta sauke cikin tube d'in kafin tayi k'asa ta shige jikinsa,a tare suka sauke ajiyar
zuciya,ya lumshe idanunsa yana jinta ta rik'o hannunsa ta cikin ruwan ta kai saman
k'irjinta tana shafawa,k'i fad'i irin nasa yasa shi yi mata banza sai da ta zunguro
erection d'insa ta cikin ruwan kafin yayi saurin cafke boobs d'inta ya shiga
squeezing both of them yana fitar da numfashi da kyar,tak'aitaccen lokaci suka
rikita juna da salon su,after sun gamsar da juna ba tare da ya bari sun fita ba ko
ya bud'e lane d'in ruwan ya fita,yana rungume da ita yana yawo da hannunsa akan
cikinta da ya fito yana shafawa,ya kai k'afarsa ya bud'e lane d'in ruwan ya fara
fita,ya mik'a hannunsa ya d'auko sponge da liquid soap ya fara murza mata a
jikinta,ji tayi kamar yana mata tafiyar tsutsa ta rik'e hannunsa da sauri,ya lek'o
fuskarta a hankali da wani dasashshiyar murya yace "what?" Dariya tayi a hanakli
tace "kamar fa tafiyar tsutsa nake ji kana yi min" ya kalleta yace "ke ce dai kika
ji haka,amma ni wanka zan yi miki" ya ci gaba da goga mata sponge d'in ta kyalkyale
da dariya tana sake rik'e masa hannu,ya bud'a idanu yana kallonta,cikin dariya tace
"Allah ni dai ka bari nayi da kaina" harararta yayi yace "wasa ma kenan" yana
k'ok'arin ci gaba da goga mata ta matsa da sauri,ya kalleta yace "mene ne wai?"
Dariya ta ci gaba da yi tace "kawo kaji yadda kake yi fa" ya tsaya kallonta sanda
ta karb'e sponge d'in a hannunsa ta matso tana kallonsa ta fara goga masa a
jikinsa,wani irin yanayi ya fara ji a jikinsa,ya lumshe idanunsa a hankali,ya dunga
jin kamar kada ta daina,sanda ta d'auki hand shower ta kunna tana wanke masa kumfar
da ta sab'a masa,ya bud'e idanunsa da kyar ya kalleta,gaba d'aya jikinsa ya mutu
sanda ta gama ta d'aga masa gira,ya kasa yi mata magana,a hankali tayi masa
murmushi ganin yadda yayi kamar wani dolo sai kallonta yake ta fara jan jiki kamar
wata snail ta shige jikinsa,numfashi yaja da k'arfi kafin ya sake rungumeta da wani
irin murya cikin kunnenta ya rad'a mata *"I LOVE U...!"*
#The book *MAKTOUB* isn't for free,it's 300 via 0060746882,Hauwa Muhammad
Usman,Access Bank.


Then u show ur evidence of payment via my whatsapp digit 08165726609 to be added
in the paid group.



#Asli Smasher.
*MAKTOUB*
((Dᴱƈᴱᴘᵀɪᵛᴱ Lᴼᵛᴱ))




_Unlike time and tide,true love waits forever.._




5⃣1⃣




Wani irin yarrr taji a jikinta lokacin da words d'in da ya furta suka shiga
cikin kunnenta,da sauri ta d'aga kai ta kallesa,a lumshe taga idanunsa kamar ba shi
yayi maganar ba,jikinsa ya bashi kallonsa take yi,a hankali ya bud'e illuminated
eyes d'insa ya zuba mata su yana kallonta kamar yadda take yi,da wani irin murya
sanda ya fahimci tana cikin shock d'in maganar da ya furta ya sake cewa "I've loved
u since i first met u!" Wani bugawa k'irjinta yayi da k'arfi ta dunga kallonsa ta
kasa d'auke idanunta daga kansa,ya rik'o hannunta ya zura yatsunsa a tsakanin
nata,a hankali ya d'ago hannunsun da ya had'e ya kai bakinsa yayi kissing,gaba
d'aya Ismat ji tayi ta daina gane komai,lokaci d'aya zuciyarta da kwakwalwarta suka
tafi halftime,sanda ta ji yana kissing fuskarta a hankali ta fara dawowa
hayyacinta,sai dai har lokacin bata fita daga shock da ya bata ba,abu guda da ta
fahimta a tattare da shi kawai shi ne the truth in his statement that he had no
other choice than ya furta mata irin yadda yake jin soyayyarta a zuciyarsa,a
hanakli wani irin sanyi ya dunga ratsata,ta gyara kwanciyarta a jikinsa tana sauke
numfashi a hankali,ganin yadda tayi d'ai² fuskarta yana bayyana murmushi though
bata ce komai ba har lokacin,but the way take sake shigewa jikinsa kad'ai ya
tabbatar masa kalamansa sun samu gurin zama,ba tare da ya ba ta ko wane irin chance
ba ya dunga fallasa mata asirin zuciyarsa,sanda yake sanar da ita tun lokacin da ya
fara sonta wanda a nasa falsafar yace bai fahimci yana sonta ba sai cikin y'an
watannin da suka wuce da ya fara bincike akan asalin abunda kalmar *SO* d'in ya
kunsa? Da yadda yake,it was there ya tuno maganar Mami sanda tace masa tsayin
lokaci yana sonta kawai dai ya kasa tsayawa ya fahimta ne,da wani sanyayyar murya
yana sake cuddling nata yace "u know what?" A hankali ta girgiza masa kai har
lokacin ta kasa bud'e baki tayi magana,yace "why all this while na kasa fahimtar
*INA SON KI..?"* Ajiyar zuciya tayi a hankali ta lumshe idanunta,muryarta a dashe
tace "I don't know" yayi murmushi yana yawo da hannunsa a jikinta yace "me yasa
baki sani ba?" Ta bud'e idanunta tana kallonsa da wani irin sanyayyan murya tace
"ai kaima ka ce baka sani ba" murmushi yayi yayi kissing tip noise d'inta yace
"Mmm! That's it" kafin ya sake magana ta tuno maganar da suka yi da su Naina
before,ta zaro idanu da sauri kanta a jikin kirjinsa har lokacin tana kallonsa tace
"please! Ni dai mu yi abunda ya kawo mu,suna jira na" k'ifta idanunsa yayi yana
kallonta ya d'aga mata gira,a shagwab'e tace "za mu koma hospital" tab'e baki yayi
ya kai hannunsa gurin da ta ajiye sponge ya d'auko yace "ki bari sai gobe" kallonsa
ta tsaya yi kafin tace "Mami fa ta sani kuma ita tace muzo gida sai mu koma daga
baya" yace "i said ki bari sai gobe.." Za tayi magana ya katseta da sauri "ba na
son musu kin sani" shiru tayi bata sake cewa komai ba,ya matsa liquid soap a jikin
sponge d'in ya fara goga mata a jiki,sanda suka yi wanka suka fito yana mak'ale da
ita,kafin su gama shiryawa ma sai da suka b'ata lokaci,ta tashi da sauri lokacin
tana shirin fita ya rik'ota ta d'aga kai tana kallonsa,yace "ina za kije kike
sauri?" A hankali tace "zan kawo maka abinci" kai ya girgiza mata a hankali yace
"barshi idan munje gida kya ba-ni" ta langab'ar da kanta ba tare da ta sake magana
ba,tana tsaye gabansa ya d'auko hijab d'inta da wayarta ya saka mata ya rik'e
hannunta,ko da suka fito shiru suka tarar da parlon babu alamun da mutane ma a
gidan,bayan shigarsu sanda su Naina suka ga lokaci ya tafi bata fito ba suka koma
hospital. Ak'alla sai da Badriyah ta shafe sati guda a AKTH kafin aka
sallameta,kullum tunda aka mata aikin y'an uwa suna hanyar zuwa dubata,though bata
kasance mai hali mai kyau ba,amma sosai suka nuna mata kara da ya sake tabbatar
mata har yanzun basu cireta daga jikinsu ba,Ismat ma kusan kullum tana hanyar
zuwa,duk sanda za suje kuma ba ta tafiya haka kullum cikin hidima take,duk sanda za
taje duba ta idan Aadil bai samu damar kaita da kansa ba zai sa driver ya
kaita,Mami da Mom d'in Fawad ma kullum sai sunje a can suke wuni,Mom kuwa dama ita
take kulawa da Badriyar tunda ta haihu Mama dai tana zuwa duba jikin nata amma ba
kullum ba,haka Jawahir ma tana zuwa sosai,Seeyama ma dai kusan kullum ne ita da su
Naina sai sun je mata,yadda duk suka nuna mata a d'an zaman da tayi hospital gaba
d'aya sai yasa take jin kunyarsu musamman Mom da Ismat da suka fi kowa nuna mata
sun damu da ita,a garesu su kam a iya cewa ma tuni suka manta da duk wani abun da
ya faru tsakaninsu,sanda aka sallameta Mom tace za ta wuce da ita gida,kan Badriyah
a k'asa ta kasa kallon Mom saboda wani kunyarta da take tsananin ji since incidence
d'in ya faru aka kawota asibitin,irin kulawar da suka dunga ba-ta ya sanyaya
jikinta sosai,bayan sun dawo gida da dare lokacin duk su Mama,Ismat da Jawahir da
yake da su akayi rakiyar dawowarsu gidan sun tafi,Barraq ya shigo yana ganin Mom ya
k'arasa kusa da ita fuskarsa da murmushi yayi hugging nata yana mata barka da
dawowa,Mom tayi murmushi tana tambayarsa aiki,ya amsa sanda ya zauna suna hira da
ita tace "kaje ka duba y'ar uwarka" ya kalli Mom da sauri yace "who?" Mom tace
"Badriyah! Yau anyi discharged d'insu daga hospital" ya gyad'a kai yace "ta koma
gidanta kenan?" Mom tace "No! She's upstairs,ita da komawa za ta d'auki lokaci"
bud'a idanu yayi yana kallon Mom with suspicion,ta gyad'a masa kai tayi murmushi
tace "komai ya wuce.. Let's bygone be bygone" kai ya gyad'a mata a hankali yaja
numfashi yace "zan yi wanka idan na fito zan shiga na duba su" Mom ta gyad'a masa
kai,har ya tashi zai tafi tace "Arhm! Barraq ya ake ciki kan maganar nan,ko har an
gama case d'in ne?" Girgiza kai yayi yace "A'a har yanzun dai Major bai dawo ba shi
yasa,amma ina kyautata zaton a ko wane irin lokaci daga yanzu zuwa k'arshen satin
nan za'a iya cewa ya dawo" Mom ta jinjina kai tana sauke ajiyar zuciya tace "Allah
sa muji alkhairi.." Ya amsa "ameen" kafin yace "Mom bari na fito" ta gyad'a masa
kai a sanyaye tace "alright." A gefen Badriyah since suka shigo gidan take bin ko
ina da kallo tana tuna rayuwar da tayi a cikinsa,sanda ta tuna yadda ta bar gidan a
hankali ta dunga jin wani irin abu yana sauka cikin zuciyarta,har sanda Mom ta
sanar mata za ta zauna a bedroom d'insu na da ta kasa sakin jikinta,but ta amsa a
sanyaye ta dunga bin su Jawahir da kallo,lokacin da Jawahir ta kula da yadda tayi
laushi da za ta tafi tace "na so muyi magana dake,but Dr yana jira na za mu wuce
gida,sai dai idan na dawo" jikin Badriyah a sanyaye ta gyad'a mata kai tace "Allah
kai mu" suka yi sallama ta tafi,Jawahir bata jima da tafiya ba Ismat ma suka wuce
gida,sanda ya rage ita kad'ai a d'akin ta juya tana kallon baby'n da ta haifa mai
sunan Daddy'n su Aadil (Junayd) wanda har lokacin suna kad'ai aka sa
masa,kasancewar tana hospital sai yasa aka d'aga maganar taron suna har lokacin da
za su fito,ta k'ura masa idanu tana kallonsa yana bacci cikin gadonsa,a hankali
wasu irin hawaye suka dunga gangarowa fuskarta,dai² lokacin Barraq yayi knocking,a
tunaninta Mom ce da sauri ta goge hawayen tace "yes!" Barraq ya bud'e k'ofar a
hankali ya shigo da sallama a bakinsa,sunkuyar da kai tayi ta amsa tana sake share
hawaye,ya bita da kallo sanda ya k'arasa shigowa yace "kukan me kike yi?" Ta
girgiza kai da sauri tana k'irk'irar murmushi ta kasa kallonsa tace "ba kuka nake
ba" ya zuba mata idanu yace "me kike yi?" Rasa k'aryar da za tayi masa tayi,kawai
sai tayi shiru ta sunkuyar da kanta k'asa,da yaga ta kasa magana shima sai ya bar
maganar bai takurata ba yace "ya jikin ki?" Tace "Alhamdulillah!" Yace "Allah k'ara
lafiya,ya raya abunda aka samu" da kyar ta iya amsawa,ya juya yana kallon baby'n
dake bacci yayi murmushi,Badriyah ta d'ago a hankali ta bisa da kallo,hankalinsa
akan baby'n yace "ina mijinki?" Wani fad'uwa gabanta yayi haka kawai,ta sunkuyar da
kanta a hankali tana matsa fingers d'inta kamar ba ta son fad'a yaji tace "d'azu ya
tafi" yayi jim kafin yace "alright!

55 / 70