Chapter 16 Reading MAKTOUB By HAWWA MUH'D USMAN HN Novels

MAKTOUB By HAWWA MUH'D USMAN

Author :  HAWWA MUH'D USMAN Category :  KDP NOVELS

Chapter   16 / 70

45K to 48K   out of 210K words

tayi kuka tace
"habibtiiy ke kika cema bhai ina tsayuwa da saurayi?" Badriyah dake danna phone
bata yarda ta d'ago ba tace "yeah!" Had'e rai Ismat tayi tayi kicin² tace "akan me
za ki fad'a tou?" Still tana yadda take tace "ban ce dama sai na fad'a ba?"
Kallonta Ismat ta dunga yi idanuntan nan kamar za su fad'o k'asa,Barraq ya tab'a
shoulder d'inta,da sauri ta juyo ta kalleshi yace "Oyah! Tell me who's he?" Kamar
za tayi kuka take kallonsa ta kasa cewa komai,ya had'e rai sosai ganin ta k'i
magana yace "baza ki fad'a ba?" Hawayen da take mak'alewa a idanunta suka fara
sauka da sauri Barraq ya zaro idanunsa yace "look! Ba kuka nace kiyi ba,am just
asking about ur love-lock?" Kallonsa ta d'ago tana yi jin sunan da ya fad'a ya
sakar mata murmushi a nutse yana lumshe idanunsa,then a hankali yayi cupping face
d'inta tsakanin palms d'insa yana kallon cikin idanunta ya karya harshensa yace
"don't feel terrible dear just tell me kin ji?" Ajiyar zuciya tayi a hankali kamar
ba ta so yaji tana sauke idanunta k'asa da muryar rad'a tace "Fawad sunansa" yayi
shiru yana sauraronta har ta gama fad'a masa everything da ta sani about
Fawad,after ta k'are yace "a ina yake?" Bud'a hannu tayi alamun bata sani ba,yana
kallonta surprisingly yace "kamar ya?" Tayi rau² da idanu tace "nima fa ban sani
ba,all i know he's a son of Proff Junayd Mutallab" Barraq dake kallon k'anwarsan da
mamaki sosai a fuskarsa yace "His son?" Tayi saurin girgiza kai tace "No! I mean
d'an k'anwarsa" ya kad'a kai cike da gamsuwa yace "alright" daga haka bai sake
tambayarta komai akan Fawad ba suka dunga hira har dare ya fara nisa,10pm yana yi
yayi musu sallama ya wuce bedroom d'insa,suma duka suka nufi nasu.

Tana shiga bedroom kiran Fawad ya fad'o wayar ta kalli screen na phone d'inta
tayi dariya,then ta d'auka ta kai wayar kunnenta,Fawad dake kwance yayi ajiyar
zuciya yana lumshe idanunsa yace "Kin koma gida ne?" Ta gyad'a masa kai kamar tana
gabansa then tace "Ehh!" Yace "since when?" Tace "tun fa d'azun na dawo" yayi shiru
yana sauraronta,sunyi fira sosai a cikin hiran ne take sanar masa bhai d'inta ya
dawo Kano da aiki yanzun,yayi murmushi yace "wane aiki yake yi?" Tace "he's a
soldier!" since ta ambaci hakan Fawad yayi shiru,jin haka yasa Ismat yin dariya
cike da zolaya tace "ai tou a b'angaren air force yake fa" bayyanannen ajiyar
zuciya yayi then yace "duk d'aya fa dear su soldiers a ko wane b'angare basu da
sauk'i" dariya ta dunga yi masa kafin tace "kana jin tsoron soldiers ne?" Yayi
murmushi yace "Sosai" ta fashe da wani dariyar tace "Mmm! Wai mesa duk saurayi yaji
wacce yake so she's a sister to wani soldier sai ya daina zuwa wajenta kou ya daina
sonta?" Wani dariya Fawad ya saki yace "dole fa aji tsoronsu" tace "kou saboda me?"
Yace "idan suka kama mutum basa yi masa da dad'i,bare ka shiga gonarsu,humm! Ai
kuma ka kad'e,that's why mutane suke tsoronsu" ta gyad'a kai tace "Lallai! Kace har
kaima kana tsoronsu" murmushi yayi da sauri yace "not at all" ta ware idanunta
fuskarta d'auke da murmushi tace "Amma d'azun ai haka kace" yace "Am forgot na ce
haka,but ni ba na wani jin tsoron su" ta zaro idanu tace "da gaske?" Yace "sure" ta
kad'a kai tana zaunawa a gefen bed tace "amma za ka ji tsoron bhai d'ina duk
lokacin da kuka had'u" yace "shi d'in ba mutum bane?" Tace "he's a man but not an
ordinary kamar saura" yayi dariya kawai bai ce komai ba,Ismat tayi dariya tace "ni
dai na ce za kaji tsoronsa" with much confidence yace "ba fa zan ji ba" suka yi ta
yin haka tana cewa zai ji yana cewa a'a daga k'arshe ta hak'ura ta kyaleshi,sun
dad'e sosai suna hira kafin suka yi sallama,zuciyoyinsu fal farin ciki daren ya
kasance musu.
*Next morning.....*

#The book *MAKTOUB* isn't for free... It's ₦300 via my details.

*HOW TO SUBSCRIBE+PAYMENT DETAILS..*

*1-ACCOUNT DETAILS.*

Acct name:Hauwa Muhammad Usman
Acct number:0060746882
Bank name:Access Bank
Phone number:08165726609
City:Kano city.

*A tura screen shot na shedan biya zuwa 08165726609.*

*2.MTN RECHARGE CARD/VTU TRANSFER.*

08165726609

*A tura screen shot na shedan biya zuwa 08165726609.*

For any other problem/complain/enquiry chat via 08165726609.


#Share pls.
#Asli Smasher.
[8/31, 9:08 PM] Asli Smasher 💕: 💠💠💠💠💠
©®2020.




*♡MAKTOUB¸.•💥*
((Dᴱƈᴱᴘᵀɪᵛᴱ Lᴼᵛᴱ))




*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
*IG:REALSMASHER898.*
*TWITTER:JEEDDAHMU898.*
*Wattpad link:* https://my.w.tt/K6BGdPZvW8


🆓 Pᴀɢᴇ..

» :#Dᴇʟɪʙᴇʀᴀᴛᴇ ᴅɪsʀᴇɢᴀʀᴅ ғᴏʀ ᴛʀᴜsᴛ
1⃣4⃣

In the morning lokacin suna dining su duka har Barraq suna breakfast,gurin ya
d'auki wani irin shiru na musamman,Barraq da ya ruga su gamawa ya d'ago kai after
ya gama studying nasu without ya kalli direction d'in da Ismat take in a serious
tone ya furta "I want to talk to that guy!" K'warewan da Ismat tayi all because of
yadda maganar yazo mata a bazata and she made sure da ita yake magana ba da kowa ba
yayi calling attention d'in Badriyah data fi maida hankalinta kan phone sama da
abincin dake gabanta,da sauri Barraq ganin yadda Ismat ta sunkuya tana tari ta dafe
chest d'inta ya d'auki glass cup ya tsiyaya mata ruwa ya mik'a mata fuskarsa a
had'e,quickly ta karb'a ta kai bakinta hannunta sai rawa yake rabin ruwan yana
shiga bakinta while rabin kuma yana tsiyayewa a jikinta duk saboda tsoron abunda za
ta fad'a masa,ya ajiye cup d'in hannunsa yana kallonta anutse,after he made sure ta
samu relieve yace "Za ki sanar masa ne kou digit d'insa za ki ba ni?" Kallonsa ta
fara yi a mugun tsorace ta kasa magana,ya d'aga kai yana kallon direction d'in
Badriyah da har lokacin babu wanda ta cewa wani abu sai kallonsu da take yi,a
hankali Ismat ta sunkuyar da kai tana kame²,Barraq ya zuba mata idanu yana studying
yanyinta,almost two minutes ya tab'e baki bai yi magana ba ya d'auke kansa,Ismat
tayi k'arfin hali after ta kammala tattara kalmomin bakinta a sad'ad'e tace "I'll
tell him first" Barraq da bai yi tunanin za tayi magana ba ya d'age shoulders bai
kalleta ba yace "alright" daga haka bai sake cewa komai kan maganar ya mik'e ya
barsu a gurin.

As she promised lokacin da suka yi waya da Fawad a yinin ranar ta sanar da
shi yadda suka yi da bhai d'inta,here Fawad d'in da kansa ya b'ukaci ta tura masa
digit d'in Barraq,cike da confidence because da farko ta tsorata ne saboda yadda
suka yi da shi akan wancan maganar na soyayya da ahalin soja (lol),but da taji ya
ce haka cikin zumud'i suna gama wayar ta masa sending via message,though shi kansa
Fawad ba wai yana jin tsoro kamar yadda ya fad'a ba,but he just don't know mene ne
musabbabin da yasa Barraq d'in yake son magana da shi? Wannan tunanin shi ya takura
masa,kou da suka gama waya da ita,kai tsaye after ya ga message d'inta yayi saving
number then ya fara kira,wayan ya d'an jima yana ring before aka yi answering,ya
amsa sallamar da Fawad yayi masa cike da isa irin military Barraq ya fara tambaya
"zan iya sanin da waye nake magana?" Fawad yayi murmushi yana nutsewa cikin chair
office d'insa ya furta "sorry bhai! I'm Fawad by name" wani killer smile Barraq ya
saki yana gyara tsaiwarsa cikin sabon office d'insa dake nan a air force base na
Kano,ya gyad'a kai suka gaisa a mutunce,then Barraq yace "if u don't mind ina so mu
had'u because ina ganin bai kamata muyi maganar through phone ba kou?" Fawad yayi
murmushi yace "no problem,duk lokacin da kake free u should let me know,sai nazo
gida!" Barraq ya gyad'a kai cike da gamsuwa yace "alright! But ina ganin mu barshi
weekend" Fawad yace "alright! Thanks" suka yi sallama a mutunce. Duk yadda suka yi
da Barraq sai da Fawad ya sanar da Ismat,since ya fad'a mata abunda bhai yace
gabanta ke fad'uwa because bata san takamaiman dalilin da yasa yake son ganin Fawad
d'in ba,cikin kwanakin duk haka taita damuwa but ta rasa wanda ya kamata tayi
sharing damuwarta lokacin taji sanyi because Badriyar ma da suke iya sanarwa juna
damuwarsu tun daga waccan ranar da suka je tarbar Jawahir bata wani kula sabgogin
Ismat d'in,itama kou da taga haka tuni ta tattaraata da shirginta ta watsa a
dustbin,abu idan bai zama dole ba ba ta tab'a kulata a kansa,ana cikin haka weekend
ya zagayo,ranar saturday as they set out da yamma after asr prayer motar Fawad ya
tsaya dai² tangamemen get d'in gidan su Ismat,waya ya fara yiwa Barraq ya sanar da
shi ga shi waje,Barraq ya amsa masa zai iya shigowa babu matsala,Fawad yayi masa
godiya then ya katse wayar but sai bai shiga ba ya tsaya a wajen,sai Barraq da
kansa ya fito ya yiwa Fawad d'in jagoranci,after Fawad ya yi parking ya fito,da
girmamawa suka gaisa da Barraq dake basa hannu suka yi musabaha then suka shiga
tare zuwa waiting parlor,sun zauna suka tab'a hira mai cike da raha,cikin hiran
Barraq ya dunga studying Fawad da jin ra'ayinsa toward Ismat,Fawad bai yi k'asa a
guiwa ba ya fayyacewa Barraq duk sirrin zuciyarsa akanta,yadda suka zauna suka
fahimci juna duk wanda ya gansu sai ya yi tunanin sun jima da sanin juna,after sun
kammala maganar Barraq yayi sallama da Fawad yace zai turo masa Ismat d'in su
gaisa,yayi masa godiya shi kuma ya fita,tun kafin ya k'arasa shiga parlor ya kira
line Ismat,ta d'auka a shagwab'e tana tura baki idanunta har sannan a rufe tana
kwance ta rufe half na jikinta da spreadsheet take fad'in "bhai bacci fa nake yi!"
Yace "bacci yanzun da yamma?" Ta gyad'a kai kamar tana gabansa tace "kaina ke ciwo
fa shi ne na kwanta" da damuwa a fuskarsa yace "Eyyaahh! So sorry dear!" Tace
"Uhn!" D'an jim yayi then yace "u have a guest,but i don't know kou za ki iya
fitowa ku gaisa sai ki koma?" Zaro idanu tayi tana maimaita kalamar guest da
yace,yayi shiru yana saurarenta a hankali yace "kou baza ki iya fitowa ba?" Da
sauri tace "A'a'a! I'm just thinking ne ni banyi da kowa zai zo ba ai" ya had'e rai
yace "saboda haka kuma baza ki zo ba kou?" Da sauri ta sauke k'afafunta k'asa tana
marairaicewa tace "A'a bhai ni fa bance haka ba" yace "okay! What do u say now?" Ta
karya wuya kamar wata marainiya tace "I'm coming" yace "kada ki jima fa" tace "toh"
daga haka ya katse kiran,sauka tayi saurin yi daga kan bed d'in ta wuce bathroom
zuciyarta fal tunanin wanda yazo,kou da ta fito bata wani tsaya gyara fuskarta ba
because bata ma san waye guest d'in ba ta d'auki enamours ironed hijab ta d'ora kan
riga da wandon da suke jikinta,slippers taja tasa then ta fito daga bedroom d'in
tana tafiya a hankali,har ta nufo waiting parlor d'in tunani take yi but sam
kwakwalwarta ta kasa mata finding out wanda yazo wajenta,ita dai ba don bhai ne
yace mata ba da there's no reason da zai sa ta fito a dai² lokacin,fuskarta duk
babu wani annuri ta d'aga curtains d'in gurin bakinta d'auke da sallama,Fawad dake
zaune yana jiran ganinta ya d'ago murmushi kwance saman kyakykyawar fuskarsa da
pale bread da kana iya hangen skin d'insa ya k'awata,Ismat dake kallonsa da wani
irin mamaki shimfid'e a fuskarta ta kasa sakin labulen ta kuma kasa sake d'aga
k'afa ta shiga sai da ya gaji dan kansa ya furta "please come in,kou tsaiwar yana
miki dad'i ne?" Saurin sunkuyar da kai tayi k'asa a nutse ta dunga d'aga k'afafunta
har ta shigo ciki da kyar ta nemawa kanta waje ta zauna nesa da shi kad'an,after
sun gaisa suka tab'a hira lokacin da maidservants d'insu suka dunga shigowa da
kayan motsa baki,ya mik'e yana mata wani kallo ya tura hannayensa a aljihun
tsadadden getzner dake jikinsa milk colour,Ismat tana wasa da finger d'inta da ring
na silver yake jiki,shi dai ya tsare ta da idanu a hankali yace "I've to go now
dear,but za muyi waya an jima?" Yayi emphasizing maganar,Ismat da kanta ke k'asa da
muryar shagwab'a tace "Ehh! But kou ruwa fa baka sha ba kake cewa za ka tafi?" Yayi
mata sanyayyen murmushi a hankali yace "later zan sha dear,but yanzun ina sauri and
it's almost maghreb time" ta kad'a kai a hankali tace "ruwa dai kawai ai bazai sa
ka rasa jam'i ba" dariya yayi saboda yadda tayi maganar tana had'e rai,a hankali
dan taji sanyi ya d'auki bottle water d'aya yace "shi kenan zan sha idan na tafi"
bata ce komai ba,ya sake yi mata sallama then suka fito tare suna tafiya a compound
d'in zuwa inda yayi parking motarsa suna hira,kamar daga sama idanun Badriyah dake
tsaye balcony tana yiwa Barraq magana suka sauka kansu ta bisu da kallon
mamaki,Barraq da ya kula da inda hankalinta ya tafi yayi making snapped dai²
fuskarta,tayi firgigit ta juyo da sauri tana narke idanu,ya kalleta yace "Uhn! Idan
ba ki da abun fad'a zan wuce masjeed it's almost time" ba k'aramin k'ok'ari tayi ba
wajen kawar da hankalinta daga kan su Ismat,sai dai ta kasa yiwa Barraq maganar da
ta tsayar da shi take son yi,ya kula da hakan a gaggauce ya furta "later dear" da
sauri ya wuce jin an fara tada ik'ama,Ismat dake tsaye learning her back against
motar dake parking lot d'in ta nad'e hannuwa a k'irjinta tana kallon wani gurin
tace "tou kayi sallar a nan sai ka wuce" Fawad dake zaune cikin motarsa k'afarsa
d'aya a waje yana kallon Ismat yace "yeah! I would like ace hakan ya kasance,but
saurin da nake ba na jin zan bari na tsaya,alaa ayyi'haal sai mun yi waya!" Ta
gyad'a masa kai a hankali tace "toh!" Yace "alright! A gaida min Mom d'ina" Ismat
bata san lokacin da tayi dariya ba tace "when ta zama taka?" Yayi murmushi yana
shigar da other half na jikinsa dake waje ya gyara zama narkakkun idanunsa a kanata
yace "tunda ta haifar min mata ai ta haife ni" cike da gamsuwa Ismat ta gyad'a kai
bata ce komai ba dai,warming motar ya fara,da kanta ta rufe masa door d'in ya sauke
glasses d'in a hankali da cool voice d'insa yace "bye sweetheart" ta zaro ido tana
kallonsa jin sunan da ya fad'a,yayi mata dariya a hankali yayi reverse tana tsaye
ya fice daga gidan,tana juyawa da nufin wucewa idanunta suka sauka kan Badriyah
dake tsaye balcony tun wucewar Barraq masjeed,not minded da irin kallon da take
mata ta fara takowa a nutse har ta wuce ta tsaye a gurin without ta iya cewa da ita
wani abu.


Since wannan ranar da Fawad yazo suka yi magana da Barraq ya samu permission
d'in zuwa ya ganta a gida suyi hira not anywhere kou idan ta fita yaje ya
sameta,because kou da can duk da Barraq ba ya garin yana sanin duk wani motsin da
suke yi bare ace footsteps d'insu,ai wannan kam kamar ma he's their shadow a duk
lokacin da suka fita haka yake kasancewa,sai dai babu wacce ta sani tsakanin
Badriyah da Ismat,and a ranar kuma shi ma Barraq bai yi sanya ba ya sanar da Daddy
abunda ake ciki,Daddy da yaji maganar sama ta ka yayi shiru yana kallon Barraq but
ya kasa magana,because shi dai har zuciyarsa ya ji maganar bai wani jwanta masa a
rai ba gaba d'aya,dan dai babu yadda zaiyi ne ya amsa kan babu matsala,though ya ji
kou d'an gidan waye yaro but shi dai har zuciyarsa ba wai maganar ne baya so
ba,kawai bai shirya aurar da Ismat d'in at that age ba,ya fi so ace sun kammala
karatunsu kamar Jawahir kafin a fara batun aurensu,but Mom da Barraq suka sa ya
amsa yace zai ga Proff Junayd d'in duk yadda ake ciki he'll let then know a
matsayinsu na abokan shawararsa,suma d'in kuma kou da suka masa maganar ba akan
komai ba ne face yadda suke iya hangen soyayyar Fawad d'in through her eyes but kou
su maganar bai wani d'ad'a su da k'asa ba.

In just a short period of time maganar yayi nisa tsakanin families d'in,tuni
har Daddy yayi magana da Proff Junayd kasancewarsu friends ba kuma wai irin na
nesa² ba,sannan kasancewar suna aiki waje d'aya shi Daddy yana matsayin VC na
BUK,while Proff Junayd yana matakin Chancellor dole wani alak'ar ya sake had'a
su,lokacin da Daddy yaje ma da Proff batun,sosai ya ji dad'in maganar da Daddy yazo
masa da shi,and it was there suka tsayar da batun zuwa next week za su zo neman
auren,Daddy ya amsa masa suka rabu cikin mutunci,a nan d'in still Daddy yayi magana
da only brother d'insa Dr Haroun mahaifinsu Badriyah ya sanar da shi komai kan
maganar,Dr Haroun yayi fatan alkhairi suka tsaya kan Dr Haroun d'in zai zo gida sai
su tattauna maganar.


*Sunday morning...*

Kasancewar ranat it was the day da proff Junayd suka tsayar za su zo nemarwa
Fawad auren Ismat,a b'angaren Ismat kam since gari ya gama wayewa ta farko daga
baccin da ya d'auketa bayan ta idar da salatus-subh take jin gabanta yana tsananta
fad'uwa,lokaci d'aya duk taji ta damu ta kasa zama guri d'aya,duk bugun da k'aton
wall clock d'insu yake yi yana indicating hour sai ta kai idanunta kai,damuwarta
kuwa har ta kasa b'oyewa ba ta nan ba ta can duk ta kasa zaunawa guri d'aya,idan ta
sauka parlor ta kasa zama sai ta dawo,zaryarta daga bedroom zuwa parlor zuwa
fitness room,ta shiga library ya fi a k'irga kafin 11:00am,duka ta kasa yin komai
even wanka ta kasa yi,a kusan sakkowarta na k'arshe da Mom ke kula da zaryar da
take yi,Mom ta d'aga kai ta kalli child d'inta da take iya hangen damuwa k'arara a
kan fuskarta,a nutse lokacin ta zauna tana tunani tana kallon entrance na parlor
Mom tayi calling sunanta out da wani irin damuwa a fuskarta "Sweetheart!" Ismat da
hankalinta ya tafi wani guri bata san Mom na kiranta ba sai da Mom ta sake
maimaitawa,ta waigo a d'an tsorace tana amsawa,Mom da idanunta suke kanta tace
"what's ur problem?" Kad'a kai ta fara yi then tace "Nothing Mom!" Mom ta girgiza
kai tace "ban yarda ba,and i can see it,ina ganin damuwa a tattare da ke,what's it?
Mene ne matsalar ki?" Langab'ar da kai tayi idanunta suna kawo k'walla tace "I just
don't know Mom,but tun da na tashi nake jin gabana yana fad'uwa" Mom dake studying
yanayin da Ismat ke ciki,ta kad'a mata kamai a hankali da wani cool voice tace
"don't worry roohii,kiyi ta addu'ah ke dai,in sha Allah ko me zai faru,zai zo da
sauk'i" Ismat ta kad'a kai a hankali tace "shi nake ta yi tun d'azun Mom,but kawo
hannunki ma kiji how heart d'ina yake beating" ta rik'o hannun Mom tana sawa saitin
zuciyarta,yadda Mom take iya sauraron bugun da zuciyar Ismat yake yi ita kanta sai
da ta tsorata,da sauri ta rik'ota ta jinginar a jikinta,in a calmness tone

16 / 70