Chapter 50 Reading MAKTOUB By HAWWA MUH'D USMAN HN Novels

MAKTOUB By HAWWA MUH'D USMAN

Author :  HAWWA MUH'D USMAN Category :  KDP NOVELS

Chapter   50 / 70

147K to 150K   out of 210K words

kallonta yake yi fuskarsa a
had'e,ta d'auke kai za ta wuce yayi saurin rik'ota ya dawo da ita gabansa yana mata
wani kallo yace "daga ina kike? Waye ya ba ki izinin fita?" Wani kallo ta masa a
tsiwace tace "sai na jira an ba ni izinin fita?" Ya zuba mata idanu yana gyad'a kai
har ta kai k'arshe,ya saki numfashi a hankali yace "wannan ya zama na k'arshe da za
ki sa k'afa ki fita ban sani ba,ke yanzu ba abun kunya bane a gurinki ki d'auki
k'afa ki tafi gida saboda kawai mijinki zai yi aure? Auren nan ma banda ke da kike
k'ok'arin ta da hankalin ki ni fa bance ina son yarinyar ba" tace "idan ba ka son
yarinyar me yasa ka yarda za ka aureta?" Ya lumshe idanunsa yana had'a ta da
jikinsa yace "ba zan iya yiwa Mom musu ba kema kin sani" ta jinjina kai tace
"alright" ya zubawa fuskarta idanu yana aika mata wani kallo yace "Pleasee! Kada ki
sake tafiya akan wannan dalilin kin ji?" Kallonsa ta tsaya yi itama,a hankali yace
"muje muyi breakfast" tayi saurin kallonsa yace "let's go" tab'e baki tayi tace
"I'm ok" yace "har yanzu kina jin haushi na ko? Ban san da gaske kin bar gidan ba
sai da dare" ta d'auke kai bata ce masa komai ba,yace "and tun daren nake kiranki a
waya ban samu line ki ba,sai da safen nan ya shiga" still ta k'i tanka masa suka
shiga parlon,ta zauna saman armchair ya zauna kusa da ita suka had'e da juna yana
mata wani kallo muryarsa a can k'asan throat yace "u know what?" Ta d'auke kai tace
"sai ka fad'a" yace "ban yi bacci ba sosai da na tabbatar ba kya nan" ta sauke
ajiyar zuciya tana jinsa ya fara lalubeta,dama ta san za'a rina dalilin da yasa shi
cewa ta dawo kenan cikin gadara har yana cewa bazai je dawo da ita ba,ashe kansa
yake gyarawa hanya,saurin ture hannunsa tayi ta mik'e za ta bar gurin ya rik'ota da
sauri yace "ina za kije?" Ta had'e rai tace "zan tafi skul" yana mata wani kallo ya
girgiza kai yace "sorry.. Yau muna tare a gida babu inda za kije" a kaikaice ta
kalleshi tace "kamar ya bazan je ba?" Yace "ra'ayina kenan" ta gyad'a kai tace "shi
ra'ayin naka sai akan karatuna kuma za ka gwada?" Ya tab'e baki yace "ko yanzun ma
za ki fita ba tare da izini ba?" Ta kalleshi tace "ko yanzu kayi min abunda naji
bazan iya d'auka ba zan sake tafiya inda na fito" yayi murmushi yana lumshe
idanunsa yace "alright! Ga hanya nan kina da damar fita,amma ki sani duk ranar da
kika sake saka k'afar ki waje ba tare da na sani ba,Allah za ki sha mamaki na.."
Yana fad'a ya tashi zai bar wajen,ta bishi da kallo sanda yazo kusa da ita bata yi
tsammani ba taji ya kama hannunta suka shige d'akin tare,duk yadda yaso ta bashi
had'in kai k'i tayi,sukai ta fad'a tsakaninsu k'arshe haka suka rabu kowa na jin
haushin kowa ba tare da ya samu abunda yake so ba. Kwance take a jikinsa idanuwanta
a kulle,while shi kuma yana clicking iPad d'in hannunsa,lokaci² yake d'aga kai ya
kalleta tana wasa da beard d'insa,sanda ya gama abunda yake ya ajiye iPad d'in a
hankali ya gyara mata kwanciya ya zuba mata idanu yana sakin murmushi,tun wancan
ranar da tace haka kawai bata son sex yake zargin wani abu,yanzun kam da ya
tabbatar da zarginsa,shaidun da ya samu ma kawai sun wanke masa zuciya sun sashi
farin ciki,sai dai har yanzun bai gaya mata ba,sanda ya zubawa kirjinta idanu yana
kallon nipples d'inta yayi ajiyar zuciya a hankali ya d'ago hannunta yana sake
dubawa,wani murmushi ya saki underneath yake sake addu'ah akan Allah ya rabasu
lafiya,tsabar farin cikin da yake ciki yasa gaba d'aya ma ya rasa inda zai
sata,ranar da yaga gudan jininsa a duniya kuma yaya zai ji kenan? Juyi tayi tana
sake rik'esa idanunta a kulle da muryar bacci tace "sai yaushe za ka gama aikin?"
Yayi murmushi yana sake k'ank'ameta a jikinsa,cikin kunnenta ya rad'a mata "ke dai
kiyi baccin ki" ta bud'a idanu da kyar ta kalleshi kafin ta sake mayar da su ta
rufe tace "hala ba ka jin bacci yau?" Yace "not at all! Ina farin ciki ne" tace "me
ya faru?" Murmushi yayi yace "na kusa zama Daddy" tayi murmushi ba tare da ta
fahimci abunda ya fad'a ba tace "really?" Ya lek'a fuskarta yaga idanunta a rufe a
hankali yace "absolutely sure" kai ta gyad'a tayi murmushi daga haka sai bata sake
cewa komai ba. Cikin k'ank'anin lokaci shirin biki ya kankama,yayin da har yanzun
tsakanin Fawad da mahaifiyarsa ba wani sakar masa fuska take ba,a kullum hankalin
Badriyah ba'a kwance yake ba tunda bikin ya matso,kullum kuma sai sun yi rigima da
shi akan zancen kayan fad'ar kishiya,al'amuran gidan gaba d'aya sun cab'e ba ga shi
ba,ba ga ita ba,kowa haushin kowa yake ji,though k'ark'ashin roof d'aya suke rayuwa
but kowa harkarsa yake yi sun daina kula juna,sun daina zama guri d'aya haka ko
gurin kwanciya ma yanzu kowa shi kad'ai yake kwanciya,ranar ya rage biki saura
kwana uku,ya shigo yana sauri zai wuce ya tarar da ita a parlor ta mik'e k'afafu
tana kallon MBC sanye da wani sleeveless riga mai babban wuya tsayinta duka iya
cinyarta ya tsaya kanta babu hula,ya bita da kallo har zai wuce yaji bazai iya
hak'ura ba ya dawo,kusan sati uku kenan da suka yi fad'a basa shiri k'wata²,sanda
ya k'arasa inda take fuskarsa a had'e yana kallonta yace.....




#So sorry! Jiya wayana ta k'i karb'ar charge and today kuma babu
wuta... 😁 Manage pls..
#The book *MAKTOUB* isn't for free,it's 300 via 0060746882,Hauwa Muhammad
Usman,Access Bank.


Then u show ur evidence of payment via my whatsapp digit 08165726609 to be added
in the paid group.



#Asli Smasher.
*MAKTOUB*
((Dᴱƈᴱᴘᵀɪᵛᴱ Lᴼᵛᴱ))




_Even a beggar who's heart is filled with hope,is the richest person u will
ever come across. But there can not be anyone poorer than a person who doesn't have
any hope left,no matter how wealthy he is.._




4⃣7⃣




Yace "I want to talk to u!" Bata d'aga kai ta kalleshi ba tace "ina
jinka" yana k'are mata kallo yace "i need some privacy,ki taso muje ciki" idanunta
har sannan akan TV tace "wane irin magana ne za kayi da ni da yake buk'atar sirri?"
Yace "ki taso mana muje sai ki ji ko wane iri ne" d'aga kai tayi ta kalleshi,yadda
taga idanunsa sunyi yana binta da wani mayen kallo ta san da walakin,ta d'auke kai
tana sake had'e rai tace "ka fad'a kawai nan ma ai babu kowa" ya tsaya kallonta
ganin da gaske baza ta tashi ba ya sassauta murya yace "pleaseee.!" D'agowa ta sake
yi ta kalleshi,taga ya koma kalar tausayi,duka kwanakin ita kanta daurewa take yi
bata nuna maitarta a fili ba,because itama ba baya bace wajen jaraba,a hankali
cikin jan rai tana mayar da idanunta kan TV tace "bazan iya tashi ba kawai ka fad'a
min ko mene ne" ganin kamar ta fara sakkowa da wani irin makirin murya yace "ko na
d'auke ki?" Kallonsa ta sake yi,ya lumshe idanu yana mata wani kallo yace "should
i?" A hankali kamar ba ta so ta d'aga masa kai,ya sunkuya yana gyara hannun long
sleeve d'insa yayi ajiyar zuciya,sanda ya d'auketa direct bedroom d'insa ya nufa da
ita,yana shiga ya ajiyeta saman bed ya hauro ya d'ora kansa a saman thighs d'inta a
hankali ya rufe idanunsa yayi shiru,ta zuba masa idanu tana kallonsa har wani
ramewa taga yayi,a hankali kamar ba ta son magana tace "me yake damunka?" Bai bud'e
idanunsa ba yace "wani abu kika gani?" Tace "na ga ka rame,ba ka da lafiya?" Ya
juyo fuskarsa yana kallonta yace "ba dole na rame ba kin tayar min da hankali"
tab'e baki tayi tace "da nayi maka me?" Yace "duk kwanakin nan ina muka samu
nutsuwa? Kin hana kanki sukuni kin hana ni" tab'e baki ta kuma yi tana saka
hannunta cikin sumar sa tace "ai kaima kasan baka da gaskiya" kallonta ya tsaya yi
yace "wane rashin gaskiya nayi?" Tace "kullum fa cewa kake ba ka son auren amma
kuma baka fasa ba" yayi ajiyar zuciya yace "yeah! I really don't want but ya zanyi
tunda Mom ta dage? Bazan iya jayayya da ita ba,that's why na amsa,amma ko ita kanta
ta san ba so nake ba" tab'e baki ta kuma yi bata ce masa komai ba,ganin ta yi shiru
ya d'ago a hankali ya matsa jikinta sosai yana aika mata wani kallo ya fara
lalubeta,saurin kallonsa tayi though tana so itama,amma k'i fad'i sai yasa ta
d'aure fuska tace "wane magana kace za muyi?" Hannunsa a cikin rigarta yana wasa da
su bai iya mata magana ba ya had'e bakinsu,saurin rik'esa tayi ta fara mayar
masa,here suka haukata kansu sai ihu da surutai suke,after they have been satisfied
yana kallonta ya kirata "bombshell!" Ta d'aga idanunta ta kalleshi ba tare da ta ce
komai ba,da wani irin sanyayyan murya mai cike da rarrashi yace "please! Kada ki
sake min irin haka,kin ga idan amaryar ta shigo taga bama shiri za ta rainaki,and
ni kuma ba na son haka,ke ce uwar gida na,uwar y'ay'ana,ke na fara aura kafin
ita,bana son raini ya shiga tsakaninku" ajiyar numfashi tayi tace "wai nufinka a
nan za ta zauna?" Yace "ba na son raba muku gida because ba lallai na iya yin
adalci ba" ta kalleshi ta kasa cewa komai,yace "please! Be patience na san abunda
aka miki akwai ciwo,but please ba na so ki sawa kanki damuwa,u're my love,my wife
and my everything.." Ji tayi kamar ana hura mata kai sanda yake fad'ar haka,tayi
ajiyar zuciya a sanyayya duk da abun yana cin ranta tace "shi kenan" yace "ki yi
min alk'awari baza ki sake tada hankalinki ba" ta kalleshi da sauri,yace "please!
Idan kika tada hankalinki dole nawa zai tashi,ni kuma abunda ba na so kenan,u know
kina d'auke da juna biyu idan wani abu ya sameki dole zai tab'a lafiyar baby'n kin
sani" tayi shiru bata ce komai ba,yace "baza ki iya yimin alk'awari ba?" A sanyaye
tace "na yi" yayi murmushi ya rungumeta da sauri yace "thank u dear Allah sauke ki
lafiya" tace "ameen" dad'in baki babu irin wanda bai mata ba,sanda ya tabbatar ta
sauko kafin ya barta ya tashi ya shiga bathroom ya had'a musu ruwan wanka. Washe
gari tun safe su Ismat suka wuce gidan Mami,a can ta tarar da Jawahir da su Madeeha
da sauran bak'i da suka fara zuwa,aifa tunda su Naina suka kyalla idanu suka ga
yadda ta k'ara kyau skin d'inta har wani kyalli yake tsabar hutun da ta samu suka
sakata gaba lallai sai ta fad'a musu sirrin,Jawahir da cikinta ya tsufa tana daf da
haihuwa ta kallesu tayi murmushi tace "ku dai ba kwa gajiya da tambayar sirri"
Madeeha tace "haba In-law idan kin k'i fad'a mana sirrin ai mar'at akhuuna za ta
fad'a mana" Ismat ta kyalkyale da dariya ta k'i cewa komai,Naina ta matso kusa da
ita ta zauna tace "Mar'at akhiiy ki d'an fad'a min sirrin ni kad'ai ba sai sun ji
ba" Jawahir tana dariya tace "wane sirri ne wajen matar aure kuwa da ya wuce
mijinta? Ai yara kuyi aure kawai nan za ku gano sirrin da kanku.." Ihu suka sa da
sauri Naina ta tashi wai ta ji kunya tace "sis Madee taso muje mu dawo" Ismat ta
kallesu har sannan bata daina dariya ba tace "ina za kuje?" Tace "Gurin d'an banzan
tailor d'in can da ya hana mu kaya har yanzu" ta gyad'a kai tace "alright sai kun
dawo" sanda suka fita ya rage sai su biyu kawai,Ismat ta kalli Jawahir uban cikin
nan nata a gaba tana numfasawa da kyar,kawai sai ta fashe da dariya,Jawahir ta
kalleta da sauri tace "ke kuma fa? Dariyar me kike yi?" Tace "wallahi Yaa Jawahir
idan na kalleki haka kawai sai inji kin bani dariya" Jawahir tace "meye abun dariya
a nan kuma?" Tace "kinga kuwa yadda kike yi? Allah cikin nan har muni yasa kika yi"
Jawahir ta gyad'a kai tana darawa tace "Eyyaahh! Yarinya za kiyi bayani lokacin da
yazo kanki,bar dariya wallahi ba abun dariya bane,sai kin zo system d'in za ki sani
nima addu'ah nake mu rabu lafiya,amma wallahi ciki akwai wahala.." Tana jin Jawahir
ta ce haka lokaci d'aya ta koma kalar tausayi tace "Yaa Jawahir da gaske akwai
wahala?" Jawahir tace "sai ya zo kanki kya tabbatar,amma yanzu duk wanda zai fad'a
miki ba lallai ne ya iya fad'a miki actual abunda ake ji ba,sai lokacin da kika
tsinci kanki cikin sahun masu ciki,ke da kanki za ki gane" gyad'a kai tayi tace "ni
dai har na k'agu ma ki haihu musha suna" Jawahir tayi dariya tace "ke kada ki haihu
sai ki zauna fad'ar wani ya haihu ku sha suna" Ismat ta matsa kusa da ita a
shagwab'e tace "to ba ke ce kike da ciki ba yanzu?" Wani kallo Jawahir tayi mata
tana sakin dariya tace "ke naki cikin fa?" Tayi saurin kallonta tana girgiza kai
tace "ni? I have nothing" wani dariya Jawahir ta fashe da shi tace "Allah ko?" Ta
gyad'a mata kai a hankali,Jawahir tace "ban yarda ba-ki da komai ba" marairaicewa
tayi tace "da gaske Yaa Jawahir ba ni da komai" wani kallo Jawahir tayi mata tace
"ki gwada yin test to sai mu tabbatar ko ba ki da shi da gaske" sakin baki tayi
tana kallon Jawahir ta kasa sake cewa komai,Jawahir ta d'auke kai tana dariya tace
"Ai wallahi yarinya ke ce dai baki san kina da shi ba,amma ni har na gani" Ismat ta
kalleta tace "wai nufinki ciki ne da ni?" Tace "sosai ma,ke baki ji ko wane irin
canji a jikinki ba?" Ismat tayi shiru ta kasa amsawa,Jawahir ta shek'e da dariya
tace "Allah sarki sweetheart kema kin hau layi,to Allah raba mu da su lafiya" kamar
za tayi kuka ta d'aga kai tana kallon Jawahir dake mata dariya ta kasa cewa komai.
Da dare da yake a gidan za su kwana ita Jawahir ma ta dawo gidan sai bayan ta
haihu,suna tsaka da hira da su Naina aka fara mayar da maganar d'azu lokacin su
Naina basa nan,Jawahir tace "dan Allah girls ku duba min wannan matar ba ciki ne da
ita ba?" Naina ta fara dariya tana kallon Ismat tace "Allah d'azu har zan fad'i
haka nayi shiru" Ismat ta kalleta da sauri tana b'ata rai tace "kuji kamar ta san
masu ciki wai da za ta fad'a" Naina tace "kada ki manta field d'ina ne ko ban sani
akan kaina ba zan iya gane wanda take da shi" Madeeha tace "ai shi ne ma da ita,ita
ce dai bata kula ba,but kije ki gwada tambayar mijinki ma'am shi ya sani sai dai
kawai yayi miki shiru" ai tana jin sun ce haka idanunta suka yi rau² ta dunga
kallonsu sai dariya suke mata,ana cikin haka wayarta ta fara ring,ta kalli wayar
ganin shi yake kiranta ta d'auka ta kai kunne,a hankali taji maganarsa "ki zo
downstairs ina nemanki" abunda yace kenan ya katse kiran,ta bi wayar da kallo kamar
za ta d'ora hannu aka tayi ihu,Jawahir ta kalleta tana k'unshe dariya tace "ya ne
sweetheart?" Tana kallon wayar har sannan tace "wai naje yana nemana a
downstairs,ko me zan masa yanzu kuma?" Jawahir tace "to ki tashi mana ki tafi,ai
kinfi kowa sanin abunda za ki masa" b'ata rai tayi ta tashi ta d'auki hijab,sanda
taje bakin k'ofa za ta fita Jawahir cikin zolaya tace "sai da safe?" Ismat ta juyo
da sauri tace "A'a zan dawo" Jawahir ta fara dariya tace "idan ya barki kin dawo ko
idan bai bari ba?" Ta saki baki tana kallon Jawahir,Jawahir tace "maza kije kina
b'ata masa lokaci" juyawa tayi ta fita jikinta a sanyaye,har ta sauka bata had'u da
kowa ba dama tunda ta fito sai kalle² take ba ta so wani ganta ta nufi bedroom
d'insu,tana shiga ta ganshi kwance saman bed,ya d'ago ya kalleta sanda ta k'araso
kusa da shi kafin tayi magana ya rik'ota ya jata saman gadon,ya d'aga hijab d'in
data sa da sauri ya cire ya ajiye,yana k'ok'arin cire mata riga,tayi saurin rik'e
masa hannu,ya kalleta yana d'age girorinsa yace "what?" A shagwab'e tace "ba fa a
nan zan kwana ba kake neman yi min tsirara" ya kalleta yace "a ina za ki kwana?"
Tace "tare da su Naina za mu kwana a d'akinsu" ya tab'e baki yace "babu inda za ki
muna tare" tace "wai ba ka jin kunya ne? A gida fa muke" yace "sai me in a gida
muke?" Tace "akwai bak'i fa a gidan" ya zubawa k'irjinta da suka sake cika idanu
yana sauke ajiyar zuciya yace "ni babu ruwana da su" murmushi tayi ta d'auke kai
tace "ai dama na san haka za kace" a hankali ya kwantar da kansa a jikinta kamar
wani k'aramin yaro yace "idan ban ce haka ba me kike so nace?" Ta girgiza kai tace
"nothing" ya d'aga idanunsa ya kalleta,da wani irin murya yana had'e rai yace "nifa
duk ba wannan na kira ki kiyi min ba" ta kalleshi a shagwab'e tace "what?" Ya
lumshe idanu a hankali ya kai hannunsa kan
boobs d'inta yana murza teat d'in yace "just want u to feed me" zaro idanu tayi
tace "feeding? Kamar wani baby?" Yayi murmushi yana lumshe idanu yace "saurin me
kike yi? Baby'n ma ai ya kusa zuwa ba sai kin kirasa ba" saurin rik'e kansa tayi da
wani murya tace "ban ganeba" yace "za ki gane,ba yanzu ba" ta kalleshi sosai cike
da zargi tace "wai kana nufin ciki ne da ni?" Wani murmushi ya saki da ya k'ara
masa kyau yace "ke baki san kina da shi ba?" Ta gyad'a masa kai,yace "ina karatun
da aka miki ya tafi?" Tace "to ai ba practical aka min ba" ya kalleta da idanunsa
da suka fara shanyewa yace "alright! Let me.." Kafin ya k'arasa ta zaro idanu tace
"let u what? Me za kayi min" Yayi murmushi yace "zan nuna miki mana" tasa dariya
tace "ka nuna min me?" Yace "yadda ake yiwa mace ciki" zaro idanu tayi tana dariya
ta fara k'ok'arin k'wacewa,yace "C'mon!" Tana dariya tace "ni dai ba sai ka nuna
min ba na sani" yace "A'a baki sani ba,yau zan nuna miki" dariya ta ci gaba da
yi,ya rik'ota sosai ya rad'a mata a kunne "kin san yadda namiji yake ji idan yana
saduwa?" Saurin toshe kunne tayi tana dariya tace "dan Allah ka bari kada kasa na
daina ji" yayi murmushi yana brushing lips d'insa a saman nata ya girgiza kai lips
d'insu yana gogar na juna yace "okay! Let's leave the theory muyi practical ko?" Ta
gyad'a masa kai da sauri idanunta a kulle tana jan numfashi a hankali,yana ci gaba
da goga lips dinsa a nata yayi murmushi muryarsa a can k'asa yace "shi wannan kina
sonsa?" Ta gyad'a masa kai da sauri bata iya yin magana ba,ya rik'o

50 / 70