Author : HAWWA MUH'D USMAN Category : KDP NOVELS
gidan,ta yi mamaki sanda da take fad'awa Fawad
yace mata a ina taji? Tace gurin maid d'in gidan,here shima ya k'aryata
zancen,sanda suka bi diddigin maganar suka tabbatar da gaske ba sa nan d'in sannan
suka yarda. While a gefen su Ismat kuwa,a cikin kwanakin irin canjawar da Aadil
yayi mata daga asalin yadda ta sansa da yadda yake mata wasu abubuwan though har
yanzu bata gama sakin jikinta da shi ba,sosai al'amuransa suke sawa take k'ara jin
mamakinsa,wani abun kuwa idan yayi mata haka yake sawa taita jin kunyarsa,shi kam
ko d'aga kai ba ya yi bare ya nuna yaji wani abu,al'amarin da yasa take k'ara sakin
jikinta da shi kenan. Zaune take a parlon k'asa tana kallon MBC 2 da suke haska
wani Roman film (Spartacus) ya shigo yana waya,sanda ya k'araso ya zauna kusa da
ita,ganin da yayi bata yi magana ba har sannan idanunsa a kanta yake ci gaba da
magana a wayar,bayan d'an lokaci yace "alright! We'll talk later" suka yi
sallama,tun bai ajiye wayar ba ya janyota jikinsa ya rungume,k'amshin turarensa da
ya daki hancinta yasa ta sauke ajiyar zuciya,a hankali ta fara jin wani sanyi da
farin ciki yana ziyartar zuciyarta,a hankali tana lumshe idanu uwa mai jin bacci ta
d'aga kanta suka had'a idanu,ya lumshe idanunsa a hankali ya sakin mata kyakkyawan
murmushin dake k'ara narkar da zuciyarta,da wani murya yace "tunanin me kike yi?"
Kamar za ta fad'a masa sanda ya tambayeta,sai kuma tayi shiru ta kasa cewa komai,a
hankali tace "sannu da zuwa.." Wani kallo ya fara mata ya gyad'a kai,kafin ya sake
cewa "will u explained what really happened?" Kai ta girgiza har lokacin ta kasa
sake had'a ido da shi a sanyaye tace "babu komai" yace "really?" Tace "ehh!" Da
wani yanayin da yasa shi tsareta da idanu,nishi gami da ihun da suka fara ratsa
kunnensa yana shirin sake mata magana yasa shi waigawa ya kalli k'aton plasma dake
kunne,ware idanunsa yayi da kyau yana kallon abunda ke faruwa,mace da namiji ya
gani suna sex a fili,yadda mutane suke yawo tsirara,suna saduwa da junansu a duk
inda suka so kamar wasu dabobbi,sex kuwa kamar dama shi ne jigon film d'in sanda
yaga al'amarin yana neman k'azanta ya d'auki remote yayi saurin canja channel,kafin
ya mayar da hankalinsa kanta,ta rufe idanunta da sauri tana jin wani irin bak'on
yanayi yana ziyartarta had'e da bugun zuciya mai k'arfi,a hankali tunanin ranar da
wasu ke hira a group d'in da Naina ta bada number ta aka sata ya fara dawo
mata,lokacin da wata mata ke cewa ai ita abun kunya take kallon al'amarin ace wai
mace ta fara neman miji da buk'atarta ba ma shi ya nemeta ba,irin yadda aka dunga
hiran akai ranar yasa ta fahimci lallai itama akwai abunda take buk'ata
instantly,ta yi zurfi a tunani bama ta san a wane duniyar take ba ta jiyo hannunsa
a cikin rigarta,ya sunkuyar da kansa dai² wuyanta ya d'ora bakinsa akai,a hankali
yake brushing lips d'insa yana sauke mata wasu irin kiss ma su zafi,suka sauke
ajiyar zuciya a tare,still bata bud'e idanunta ba ta sake rik'esa,ya ci gaba da
tafiya yana yawo da lips d'insa har zuwa bakinta,ta rik'esa sosai tana jin wani
mugun feelings yana bijiro mata jikinta duk a mace,kallo d'aya ya yi mata ya gano
asalin abunda yasa ta shiga mood d'in,ta kwantar da kanta a k'irjinsa,ya kalleta a
hankali muryarsa a d'an dashe yace "me yasa kika kai irin wannan channel d'in?"
Shiru tayi masa ta kasa amsawa,idanunsa a kanta yace "baki san kallon tsiraici yana
haifar da matsala ba?" Still bata ce masa komai ba,shima daga haka sai bai sake
cewa komai ba,ya sauke chin d'insa a saman kanta a hankali yana shafata,maganarsa a
can ciki yace "muje ki raka ni nayi wanka" bud'e ido tayi da kyar ta kalleshi,ya
lumshe idanunsa da suka fara sauyawa yace "let's go" suka nufi upstairs ya bud'e
k'ofar d'akin suka shiga ya mayar ya kulle ya d'agata ya d'orata saman gado,yana
mata wani kallo mai cike da ma'anoni ya fara cire turban cap dake kanta ya cire
band data kame gashinta da shi ya tura hanunsa cikin gashinta,a hankali ya d'ago
fuskarta ya zuba mata idanu,sanda ya kai bakinsa saman nata yana tura mata wani
sabon sak'o mai wuyar mantawa,ta rik'eshi da sauri tana sucking bakinsa tare da
shafa k'irjinsa suka sauke ajiyar zuciya a tare cikin wani irin yanayi ta rik'eshi
sosai saboda hannunsa da ya tura cikin rigarta,da yaga hakan bai masa ba da sauri
ya cire t-shirt da trouser d'in jikinsa ya sake haurowa ya fara unbuttoning
rigarta,ya zubawa k'irjinta idanu a hankali ya kai hanunsa saman boobs d'inta yana
shafawa yana lumshe idanu da sauke ajiyar zuciya,janye bra d'in yayi ya sunkuya ya
kama da bakinsa ya fara sucking cikin nutsuwa da k'warewa suna sakin wasu irin
moan,ba k'aramin gigitata juna suka yi ba. After they have been satisfied suna
kwance kanta a saman k'irjinsa yana shafa sumar kanta yace "Gobe idan Allah ya
kaimu za ki fara zuwa skul" saurin d'agowa tayi ta kalleshi,ya lumshe idanunsa ya
bud'e yana mata girorinsa,ta mayar da kanta ta kwantar tana shafa kwantaccen gashin
k'irjinsa da hannunta a sanyaye tace "Allah kai mu" yace "ameen." Da safe bayan ta
gama shiryawa tare suka fito zai sauketa a skul,since motarsa ta shiga skul d'in ya
tsaya bakin faculty d'insu da yake glasses d'in was bright babu abunda ba'a
gani,kana ganin na ciki shima yana ganinka,wad'anda suka sanshi da wad'anda suka
tab'a ganinsa suka fara binsa da kallo,yayi parking bakin faculty d'in a hankali ya
juya yana kallonta,ta kalleshi a hankali hannunta akan k'ofar tace "sai anjima?" Ya
lumshe idanu ya d'aga mata gira,tace "Allah tsare hanya." Har ta juya za ta fita ya
rik'o hannunta,ta waiwaya tana kallonsa bata ce komai ba,a hankali ya kawo fuskarsa
dai² nata yana kallon cikin idanunta yayi sucking lips d'inta kafin ya koma ya
zauna yana mata wani kallon dake kashe mata jiki yace "bye.." Ajiyar zuciya ta fara
yi then ta bud'e motar ta sauka,tsaf abunda ya faru akan idanun Badriyah da ta jiyo
ana gulmar anga Aadil ya shigo tare da Ismat a mota,lokacin wasu da basu san ta yi
aure ba suke tambayar alak'arsu,shi ne fa itama ta fito a fujajan tana son ganin da
gaske ne ko k'arya ake yi ba tare suke ba,sanda ta fita ta rufe masa motar ta d'aga
masa hannu,ya lumshe idanu a hankali yana mata waving,then ya bar gurin da reverse
cike da k'warewa,tana juyawa suka had'a idanu da Badriyah,ta d'auke kai a nutse za
ta bar gurin,Badriyah ta fara binta da kallo kafin tace "Babu fad'a mai zai kawo
gaba sweetheart? Ko kuwa dai a nan d'inma sai mun nuna musu ba ma shiri?" Juyawa
tayi tana k'arema Badriyah kallo,ba tare da ta samu damar cewa komai ba ta fara
tafiya,biyota Badriyah tayi sanda suka jera suna tafiya ta sake cewa "ashe kuma kun
bar gidan babu sallama?" Still Ismat tayi kamar bata san da mutum a kusa da ita
ba,Badriyah ta sake cewa "Mmm! Ina kuka koma kuma?" Banza da sha'aninta tayi ta k'i
tankawa,Badriyah ta d'an kalleta cikin surutu mara ma'ana tace "ai haka ya fi,kuma
yanzu sai kun fi jin dad'i,amma ace kuna tare da surukai,komai fa kake yi idanunsu
na kanka.. Kai gaskiya rayuwa gida d'aya da surukai bai yi ba.." Wani kallo Ismat
ta juya ta mata,ta tab'e baki a hankali kamar ba ta son yin magana tace "shi yasa
naga ai da ya zama sai dole kunk'i tafiya har yanzu.." Saurin kallonta Badriyah
tayi tace "No! Kada ki damu ba k'in tafiya muka yi ba,kin san ina laulayi,cikin ne
yana takura ni sosai,shi ne my appeal yace mu d'an jira yayi k'wari" Ismat ta
gyad'a kai tace "me yasa baza ku bari har ki haihu ba?" Badriyah ta yatsina fuska
tace "No! Baza mu kai lokacin ba za mu tafi" Ismat ta d'auke kai daga haka bata
sake cewa komai ba,har suka gama lectures d'in ranar Badriyah tana tare da ita sai
shige mata take danma ta k'i kulata,but duk da haka bata kyaleta ta sake ba,duk
inda take itama tana nan sai surutai take mata masu kan gado da marasa su,lokacin
da suka tashi Fawad ya riga zuwa d'aukarta,tunda ta gansa ta fara iyayi a gaban
course mates ita ga mai miji sai tsirfa take masa shi kuma gaulan sai biye mata
yake,a gaban mutane ta wani rik'eshi tana masa magana,Ismat ta had'e rai tayi
kicin² bata sake kallon direction d'insu ba,sanda ta gaji ta mik'e za ta bar
gurin,Badriyah ta d'aga kai ta bita da kallo tana sakin murmushi,taga tana tafiya
da k'afa cikin d'aga murya tace "sweetheart ki tsaya mu rage miki hanya.." Cak ta
tsaya a inda take maganar ta tsaya su rage mata hanya ya daki zuciyarta ta dunga
jin wani iri,wai har ita Badriyah ke cewa ta tsaya su ragewa hanya,bayan ta san
idan mota ce babu irin wacce babu a gidansu and babu wacce ba ta tab'a hawa ba,ba
tare da ta juya ta kallesu ba tace "No! Na gode" ta ci gaba da tafiyarta a
hankali,binta da kallo suka yi Badriyah ta d'aga shoulders tace "muje honey na fara
jin yunwa" ya gyada kai ya rik'e mata hannu suka nufi mota,suna zuwa Badriyah ta
bud'e ta shiga shima ya zagaya ya bud'e side d'in driver,ya tada motar suka biyo
hanyar da Ismat tabi,tana tafiya suka zo za su wuce,Badriyah tace "honey d'an
tsayar da motar please" slow yayi ya tsaya,ta sauke glass d'in kusa da ita ta
lek'o,har Ismat ta zo wucewa Badriyah tace "sweetheart! Please ki shigo mu sauke ki
ko a hanya ne.." Ko kallo babu wanda ya isheta a cikinsu ta ci gaba da
tafiyarta,Badriyah dake jin wani dad'in ganin Ismat kamar a wulak'ance ta d'age
girorinta tana shirin sake yin magana wani sabon land cruiser V8 da akema lak'abi
da king of all road bak'i mai dark d'in glasses da ya shigo da mugun gudu har ya
parker a gurin,kafin
Badriyah ta samu damar sake yin magana Aadil ya bud'e ya fito sanye da wani arnen
3 pieces men's suit grey colour,Ismat ta sauke wani ajiyar zuciya a hankali ta nufi
gurinsa kamar yadda shima yake yi suka had'u a tsakiya,ya rik'o hannunta da sauri
idanunsa suna nuna alamun rashin jin dad'i yace "I'm sorry.. But me yasa baki jira
ba kike tafiya da k'afa?" Lumshe idanunta tayi har ranta taji wani sanyi yana
ratsata,a wani irin shagwab'e tana narke masa fuska tace "hayaniyar da suke yi ne
ya fara damuna,shi sa na bar musu gurin" ya gyad'a kai yace "alright! Let's go
home" ya karb'i jakarta ya rik'e ya rik'e mata hannu suka wuce gurin motar,wani
kallo ta juya ta yiwa Badriyah kafin ta d'auke kai shi ko kula da su waye a gurin
bai yi ba ya bud'e mata mota ta shiga ya gyara mata hijab d'inta da ya sakko then
ya rufe motar ya zagaya ya tada motar suka bar gurin,sai da suka bar gurin kafin su
Badriyah ma suka tafi. Tunda suka koma makaranta kullum Aadil shi yake kaita skul
idan sun tashi ma shi yake bi ya d'auki abarsa su wuce gida,duk ranar da ya b'ata
lokaci bai k'araso da wuri ba kuwa har wani hak'uri yake ba ta,sai dai tayi
murmushi tace babu komai tare da kalaman da suke bayyana ta yi masa uzuri ko mene
ne ya tsayar da shi,ranar da gulma ya ciyo Badriyah tayi requesting address d'in
gidanta,Ismat ta kalleta tace "me za kiyi address d'in inda nake?" Badriyah tayi
dariya tace "ke kuwa ai na zo mu gaisa naga inda kika koma" Ismat ta gyad'a kai
tace "kizo kiyi gulma dai" Badriyah bata ji kalmar da ta fad'a ba tace "me kika
ce?" Ismat tace "cewa nayi ban rik'e address d'in ba,sai dai ki bari na tambayar
miki *FAVOURITE.."* Ta dunga kallon Ismat ta kasa sake yi mata magana,Ismat ta
d'auke kai tana sakin murmushi,tun daga ranar ko ta tambayeta sai dai taita mata
hanya² tak'i fad'a mata. Yau kam tun safe kafin ace sun fita daga gidan,Mami da
tuni take jiransu tana sauraren lokacin fitowarsu,bayan sun gama shek'e ayarsu a
d'aki sun fito cikin kwalliya suna shirin barin gidan kasancewar ranar weekend,Mami
ta d'aga kai ta binsu da kallon takaici kafin ta kira Fawad "Fawad!" Amsawa yayi
saurin yi ya juyo,Mami tace "kuzo ina son magana da dukan ku" k'arasawa suka yi
fuskokinsu suna canjawa daga murmushi zuwa akasinsa,suka zauna close to each
other,fuskar Mami a d'an had'e babu alamun wasa cikin maganar da za tayi tace "ina
son sanin ina kuke zuwa kullum da kuke fita?" Kallon Fawad Badriyah tayi ya
kalleta,suka had'a baki za suyi magana,Mami ta d'aga musu hannu tace "d'aya ya
fad'a" Fawad yace "Mami kawai muna fita shan iska ne" wani kallo ta masa tace "shi
fita shan iskar ne kuka mayar kullum?" Yayi shiru bai amsa ba,ta gyad'a kai tace
"ban san yaushe ka zama sakarai ba Fawad,da dai ba haka kake ba,amma yanzu na rasa
mene ne ya lalata ka duk ka zama wani iri,ka kalli yadda duk ka zama dan Allah..
Wai ma na tambayeka,kana zuwa kana gaida mahaifiyarka kuwa?" Wani fad'uwa gabansa
yayi,ya d'aga kai yana kallon Mami da itama shi d'in take kallo,ya sunkuyar da
kansa k'asa ya kasa magana,Mami tayi k'wafa cike da takaici tace "a da idan wani
yace min za kayi haka zanyi saurin k'aryatawa,amma yanzu da idanuna suka ga zahiri
da wuri zan yi saurin amincewa,gaba d'aya halayenka sun canja,kamar yadda kai kanka
ka canja daga asalin Fawad d'in dana rai na da hannuna.." Tana sassauta murya tace
"Me yasa haka son? Me ya canja ka haka da wuri daga asalin yadda kake?" Shiru yayi
kansa a k'asa,da wani murya Mami tace "Son! Idan har ba so kake fushin Allah ya
fara sauka a kanka ba,ka fara gamuwa da masifa akan abunda kake yi,ya kamata kayi
maza ka gaggauta zuwa gurin mahaifiyarka ka ba ta hak'uri.. Yanzu ashe kuna gari
d'aya idan kullum ya kama baza kaje ka gaisar da ita kaga yadda ta tashi ba? Sai
dai ta kira ni ta sanar min abunda yake faruwa?" Hak'uri ya fara bawa Mami jikinsa
a sanyaye,Mami tace "ta ce min tunda kayi aure baka tab'a zuwa ba,matarka ma baka
kaita sun gaisa ba,shin abunda kayi ka kyauta kenan?" Ya sunkuyar da kai cikin jin
kunya,tace "Iya abunda zan iya yi na yi,ga ka nan dai na tunatar da kai in ka ji
shi kenan,idan baka jiba kuma to,Allah ya gani na sauke hak'k'in dake kaina na
fad'a maka,saura ya rage na ka kaje ko kada kaje,duk wanda kayi dai² ne.. And then
Daddy ya fara tambayata yaushe za ku koma gidanku? Na fad'a masa matarka ce ba ta
da lafiya,tun kafin ya sake min magana na rasa amsar da zan sanar masa ya kamata ku
koma haka,idan yaso sai a samu maid da zasu na muku aikin gidan.." Kallon Badriyah
ya d'ago yayi yaga ta tsuke fuska ta kau da kai,ya kalli Mami jikinsa yayi sanyi
yace "in sha Allah za muje yau" Mami tace "Allah yasa" shi kad'ai ya amsa mata,daga
haka ta tashi ta basu guri. Ya kalli Badriyah bayan Mami ta tafi yace "let's go
bombshell" wani kallo ta watsa masa a tsiwace tace "bazan je ba na fasa" yace
"why?" A fusace tace "kayi tafiyarka kawai babu inda zanje" kallonta ya tsaya yi
kafin ya sake cewa "wai me yasa haka ne?" Ta juyo tana kallonsa b'acin rai k'arara
a cikin idanunta tace "baka ji me Mami tace ba ne?" Ya girgiza kai yace "me tace?"
Ta zuba masa idanu ganin kamar yana son raina mata hankali ta girgiza kai cike da
takaici tace "ka ga Malam kayi tafiyarka kawai,babu inda zanje" rik'ota yayi gaba
d'aya ya mannata da jikinsa,yana mata wani kallo muryarsa a can k'asa yace "baki
isa ba tare za muje,idan ma fad'a kike gudu sai dai Mom tayi mana tare,amma bazan
je ta bud'e min wuta ni kad'ai ba" saurin kallonsa tayi ya d'aga mata gira yace
"yeah! Tashi muje" kautar da kai tayi tace "sai kayi kuma,ai na fad'a maka babu
inda zanje" sanda yaga da gaske take baza ta ba yana tashi ya d'auketa cak yayi
waje da ita,ta had'e rai tace "Ka sauke ni" yace "bazan sauke ki ba" tace "Allah
zanma rashin mutunci" yace "kiyi mana,dad'in abun nima zan iya ramawa" kai ta
girgiza tace "da gaske nake maka bazan je ba" saurin tsayawa yayi yana kallonta
kafin yace "really?" Tace "absolutely sure" ya gyad'a kai ya sauketa da wani murya
yace "alright!" Ya juya ya barta a gurin,ta bishi da kallo ganin ransa ya b'aci ta
tab'e baki ta biyoshi,yana jin alamun footsteps d'inta a bayansa yak'i juyawa,sai
da ya bud'e mota ya shiga itama ta shiga,bai kalli direction d'inta ba yace "Me
yasa kika biyo ni?" Tace "ba za muje unguwa ba dama?" Ya d'auke kai yace "na fasa
zuwa" saurin kallonsa tayi tace "yanzu ina za kaje to?" Directly yace "gida!" Ta
d'auke kai tace "alright!" Saurin kallonta yayi da yaga bata fita ba zai yi magana
ta katse shi da sauri tace "let's go mana" da wani muryar shagwab'a,yayi ajiyar
zuciya then ya yiwa motar key suka bar gidan. A parlor suka tarar da Hjy Hajaar
(Mom d'insa) sanda suka shiga gidan,ta d'aga kai ta bisu da kallon takaici har suka
zauna k'asan rug,kan Fawad a k'asa ya kasa kallonta yace "good afternoon Mom"
d'auke kai tayi tak'i amsawa,ya d'ago yana kallonta lokacin Badriyah tace "barka da
hutawa Mama" Hjy Haajar tace "ya kuke ya gida?" Badriyah tace "lafiya lou" Hjy
Haajar tace "maa sha Allah" daga haka itama bata sake ce mata komai ba,jikin Fawad
a sanyaye saboda halin ko in kula da mahaifiyar tasa ta gwada masa yace "Mom!"
Saurin kallonsa tayi fuskarta a had'e bata amsa ba,ya sunkuyar da kai yace
"pleaseee forgive me.." Kai tsaye tace "what happened? Me kayi min da kake neman
afuwata?" Yace "Mom na san na miki laifi,dan Allah kiyi hak'uri in sha Allah haka
bazai sake faruwa ba.. Please!" Gyad'a kai tayi tana sauke ajiyar zuciya tace
"Allah ya kyauta.." Yayi jim ya kasa magana,ganin yadda Mom d'in nasa taki sakar
musu fuska yasa ya tashi yace "Mom ga ta nan na kawota zanje na dawo" Hjy Haajar
tace "Allah tsare hanya" ya kalli Badriyah dake masa wani kallo tunda yace zai
barta yace "Baby! Bari naje na dawo.." Ba dan ta so ba ta amsa masa a can k'arshen
wuya "sai ka dawo.." Yayi sallama da Mom d'insa ya fita.
*2 Month later..*
Tunda ta shigo d'akin take masa kuka yake rarrashinta but ta k'i yin
shiru,ya gaji yayi kwanciyarsa ya juya mata baya,sanda ta cika masa kunne ya d'aga
kansa yana kallonta,ya saki siririn tsaki ya sake mayar da kansa ya rufe
idanunsa,ta haura tsakiyar gadon ta zauna ta ci gaba da kuka,for the second time ya
gaji da saurarenta ya tashi ya zauna yana mata wani kallo yace "dan Allah ki rufe
min baki haka ki kyale ni naji da abunda yake damuna.. Haba! Da wanne kike so naji
wai? Maganar da Mom tayi sai na k'ara aure ko kuma rigimar ki?" Cikin kuka Badriyah
tace "Ohoo! Maka ni dai koma me