Author : HAWWA MUH'D USMAN Category : KDP NOVELS
na haifa maka yara a
hanya" lumshe idanuwa yayi yace "Ohh! I'm sorry tou! Muje ki huta na ga kina sauke
numfashi da kyar" tace "d'an tafiyar da nayi ne fa kawai" yace "ba kawai bane
madam,let's go inside.." Yana rik'e da ita suka fara tafiya ko me ta tuna,lokaci
d'aya kawai yaga ta fashe da dariya,yayi saurin kallonta yana d'age gira yace
"what's this?" Tace "ka san me ya faru?" Yace "sai kin fad'a" tace "ranar da muka
dawo nan gidan.." Yayi squeezing fuskarsa ya tsaya da tafiyar yana kallonta yace
"aka yi me?" Tace "nima tambayarka nake son yi,wai ka ji maganar da Badriyah ta
fad'a ne lokacin?" Yace "wane magana?" Tace "A'ahh! Nima fa tambayarka nake" yace
"nima ai tambayarki nayi" dariya ta kyalkyale da shi tace "da tace maka *'DAN
DAUDU.."* Wani murmushi yayi yace "saboda gulma da baki tambayar ba sai yau?" Tana
dariya har sannan tace "itace ta tuna min fa" wani murmushi yayi yace "cewa za kiyi
gulma ta kuka yi da bana nan!" Dariya tayi ta girgiza masa kai tace "mu bamu yi
gulmar ka ba,kawai dai maganar ne tazo lokacin" ya gyad'a kai yace "tunda ya zo a
lokacin nan kuwa,yau za ki gane kuskuren ki" zaro idanu tayi tace "ni me nayi?"
Yace "Ohoo! Sai ki fara tambayar kanki" dariya ta ci gaba da yi,ta d'auka wasa yake
yi da yace haka,ya rabu da ita bai ce mata komai ba,sai da ya bari sun shiga
bedroom ya kulle k'ofar yana cire kayansa yace "wane suna kika tambaya?" Ta
kalleshi da sauri tace "yaushe?" Yace "yanzu kafin mu shigo" tayi murmushi tace "ai
bani na fad'a ba" ya matso inda take daga shi sai boxers yace "ni kuma a bakin wa
naji?" Tace "a bakina mana" yana mata wani kallo yace "me kika ce tou?" Ta
marairaice tace "nifa tambaya kawai nayi,amma ai ba ni na fad'a ba" yace "idan ba
ke kika fad'a ba,ni a gurin wa naji?" Ta tsaya kallonsa,ya d'aga mata gira yace
"i'm asking" baya tayi da sauri ganin yana k'ok'arin rik'eta,yayi murmushi yace
"no! Stay here!" Kai ta girgiza masa a tsorace tace "nifa ban ce komai ba" yace
"idan baki ce ba ai kin iya tambaya right?" Tace "but.." Yace "but what? Ai tunda
kika maimaita,yau sai na nuna miki ba ni da alak'a da sunan.." Yana fad'an haka ya
k'araso inda take fuskarsa d'auke da wani irin murmushin mugunta ya tsaya a gabanta
ya rik'e waistband d'inta,a hankali ya sunkuyo ya had'a forehead d'insu,tayi saurin
kulle idanunta a tsorace tace "i'm sorry! Ni ba na jin dad'i yau" idanunsa ya
lumshe yana shak'ar k'amshinta da ya fara driving nasa crazy yace "ko dai haihuwan
ne?" Ta d'aga shoulders tace "i don't know" yayi murmushi da wani irin murya yace
"tunda baki sani ba,yanzu zan kirawosa da kaina" bud'a idanu tayi saurin yi ta
kallesa,yayi murmushi yace "yeah! Ko bakya so ki haihu da wuri?" A sanyaye tace
"ina so" yace "Oyah! Muje gado to,yanzun za kiga haihuwa ya zo" bud'a idanu tayi
sai kuma tayi murmushi tace "a'a na yafe" saurin kallonta yayi yana b'ata rai yace
"ni ban yafe ba,muje ki san yadda za kiyi da ni,and bana son wayo,all i want is to
have u,yau digging naki nake son yi,har sai na kira miki haihuwan nan ya zo.."
Dariya ta fara yi,yace "ki daina dariya fa,da gaske nake yi" ta gyad'a kai tace "na
san da gaske kake yi ai" yace "Oyah! Muje ki bani tou" mak'ale kafad'a tayi a
shagwab'e take kallonsa tace "yanzu idan nace kayi having d'ina sai kayi?" Yace
"why not? Abunda nake nema na samu sai nace a'a?" Dariya tayi har lokacin bata gama
yarda zai yi ba,tace "alright!" Da sauri yace "kin yarda?" Cikin wasa ta gyad'a
masa kai a tunaninta shima wasan yake mata,ya matso sosai yana kallonta yace "kin
yarda?" Ta sake d'aga masa kai,yayi murmushi yace "lallai kuwa yau kin kirawa kanki
ruwa.." Yana fad'an haka ya sunkuya ya had'e bakinsu,abunda bata tab'a tsammani
ba,shi ta jiyo yana k'ok'arin yi,da sauri ta fara k'ok'arin k'wacewa,ya rik'eta
sosai yana kokawa da numfashinsa yace "ke kika ce nayi" a wahale tace "ai ka san
bazan iya ba" yace "za ki iya,ki daure please.." A hakan tana masa shagwab'a sai da
ya tabbatar ya samawa kansa nutsuwa,ya kwanta gefenta yana sauke numfashi,kamar
jira ciwon yake ya gama,wani irin azababben ciwon mara ya fara mata nocking,tun
tana jinsa kad'an² tana iya daurewa,har bata san lokacin da ta fashe da kuka
ba,yayi saurin d'agowa a rikice yana d'agota yace "what's this?" Cikin kuka tace
"ai dama sai da nace maka wasa nake yi ka dage sai da kayi" kamar zai yi dariya
sanda take maganar,ganin hawaye a idanunta yasa shi dannewa yace "yaya kike ji
yanzu?" A tsiwace tace "duk ma yadda nake ji ai ka fi kowa sani" wannan karon kam
sai da ya murmusa yace "please! Ki yi hak'uri ki sanar min yadda kike ji" kuka ta
sake fashewa da shi tana tallafe mararta,wanda zuwa lokacin take ji kamar komaima
na cikinta zai zazzago,da sauri ta sauka k'asa ta durk'usa kan guiwoyinta,saukowa
yayi shima ya d'agota yana girgiza mata kai ya fara share mata hawaye cike da
tausayi yace "be strong! Ki daina kuka haka,addu'ah za kiyi kinji?" Ta gyad'a masa
kai da sauri,ya juya da sauri ya d'auki boxers d'insa yasa then ya dawo da sauri ya
d'auketa,cike da rarrashi yana kallonta yace "za ki haihu yanzu in sha Allah.." Ya
fita da ita daga d'akin da sauri.....
#The book *MAKTOUB* isn't for free,it's 300 via 0060746882,Hauwa Muhammad
Usman,Access Bank.
Then u show ur evidence of payment via my whatsapp digit 08165726609 to be added
in the paid group.
#Asli Smasher.
*MAKTOUB*
((Dᴱƈᴱᴘᵀɪᵛᴱ Lᴼᵛᴱ))
_No problem in ur life is here to stay forever. Everything passes with
time,just like ur happy days were driven into the past,all ur sorrows also will
soon disappear and make way for new happy moments to seem in.._
5⃣4⃣
Wani bedroom da bata tab'a ganin ya bud'e ba,itama tunda take zaune gidan
bata tab'a damuwa da sanin mene a ciki ba,ya bud'e yana kallonta cike da tausayi
yake mata sannu,suna shiga ya sauketa a hankali ya k'arasa da sauri ya fara bud'e
white yard d'in da aka yi covering komai na gurin,cikin k'ank'anin lokaci d'akin ya
dawo kamar na hospital babu abunda babu cikinsa,ya sake dawowa inda ya barta ya
d'auketa ya d'ora saman gadon,ya gyara mata kwanciya yana kallonta yana mata
sannu,ita kam banda juya kai babu abunda take yi tsabar ciwon da take ji da bata
tab'a tsintar kanta cikin irinsa ba,addu'ah kuwa tunda yace ita za tayi duk wanda
yazo bakinta cafkewa take,babu ruwanta da tantancewa,duk abunda ya dace yayi mata
na ganin ta sauka lafiya shi yake yi,ya jajirce yasa ma kansa jarumta,shi kad'ansa
yake komai ba tare da ya damu da naiman taimakon kowa ba,yana aikin yana addu'ar
Allah ya sauketa lafiya tare da k'ara nemawa kansa nutsuwa gudun kada a samu
matsala,kamar yadda ya nemi taimakon ubangiji,Allah'n ya ji rok'onsa ba tare da
b'ata lokaci ba kan Baby ya fara tahowa because ko sanda suka shigo d'akin ma tana
matakin k'arshe,yayi sauri ya isa gurin da taimakonsa baby'n ya k'arasa
fitowa,cikin hukuncin Allah baby'n yana gama fitowa mabiyiyan ma ya biyosa,a wani
irin wahalce Ismat ta koma ta kwanta ta fara sauke numfashi idanuwanta a kulle tana
jin baby'n sai tsala kuka yake,sanda ya fara yanke cibiyan yasa cliff ya mak'ale ya
matsa kusa da ita ya d'ora mata shi a saman k'irjinta,tayi saurin bud'a idanuwanta
a wahalce ta kallesa,yayi mata sanyayyan murmushinsa ya goge mata gumi,a hankali da
wani irin murya yace "let me help u.." Murmushin ta mayar masa ba tare da ta yi
magana ba,yace "za ki iya jurewa na rage miki jinin?" Ta bud'a idanu ta kasa masa
magana,yace "akwai ciwo but idan anyi shi kenan baza ki jima ba jinin zai d'auke"
ta langab'ar da kai,ya sunkuya dai² forehead d'inta yayi kissing yace "Allah maku
albarka,ya raya mana abunda muka samu" tayi ajiyar zuciya,maganarta a sanyaye tace
"ameen.." Sanda yake rage mata jinin,runtse idanunta kawai ta iya yi saboda azabar
da take ji,a hakan ta daure duk saboda abunda yace mata har ya gama,then ya d'auko
cotton da olive oil ya dawo kusa da ita ya d'auki baby'n da yake kuka ya dunga goge
masa jikinsa,ya gama ya d'auko towel ya nad'e sa a ciki,ya kwantar da shi a
gefenta,da sauri² ya juya ya shiga toilet ya had'a ruwa ya dawo,tana daga kwancen
take kallonsa yadda yake komai da nutsuwarsa abun ya matuk'ar ba-ta mamaki,bata
tab'a zaton haka zai faru ba,she thought ko da irin d'an rikicewar nan zai yi kamar
yadda wasu DR's keyi idan matansu ba su da lafiya,amma shi ta-ga sab'anin
haka,sanda mamakinsa ya cikata ta bud'e baki da kyar tace "wai naga kai kad'ai kake
komai! Ba ka buk'atar taimako ne?" Yayi mata murmushi yace "help? A gurin wa?" Tace
"ko maids baza ka kira ba su taimaka maka da wani abun?" Yace "abunda ya shafeni
zan kira wasu maids?" Tace "amma za su taimaka ma" ya tab'e baki yace "i just don't
want" ta bud'e baki za ta sake magana ya k'araso inda take yana mata wani kallo
yace "will u help and keep ur mouth shut please?" Ta langab'ar da kai kamar za tayi
kuka,ya harareta kad'an yace "get up madam" a shagwab'e tace "bazan iya ba" ya
kalleta yace "wasa kike yi" tace "a'a da gaske nake yi" wani murmushi yayi yana
k'ureta da kallo yace "kina son ba ni wahala dai" ta kallesa a shagwab'e tace "nima
ai ka ba-ni,ka sani haihuwa ban shirya ba" yayi murmushi ya taimaka mata ta
zauna,yana kallonta yace "and so?" Wani kallo tayi masa ta k'i cewa komai,yana
kallonta har sannan da wani cool voice yace "get up muje na miki wanka" saurin
kallonsa tayi tace "kai ne za ka min wankan?" Ya d'aga gira yace "Uhn!" Tayi
murmushi tace "wasa kake yi ko?" Yace "haka kika d'auka?" Ta gyad'a masa kai,yayi
murmushi yace "alright!" Bai sake cewa komai ba daga haka,ya d'auketa suka nufi
hanyar bathroom,sanda ya shigar da ita ya sata cikin tube tayi saurin kallonsa za
tayi magana,yace "will u keep ur mouth shut? Kin san ba na son surutu" tayi rau² da
idanu ta dunga kallonsa har ya gama wanketa,tana jiyo sanda baby'n ya fara wani
irin kuka mai ban tausayi muryarsa har ya fara dashewa ta kalleshi da sauri,bai
wani damu ba yace "stay still kada ki fito" ta gyad'a masa kai sai kallon hanyar
fita take,ya juya zai fita tace "but he's weeping!" Waigowa yayi ya zuba mata
idanunsa yace "Uhn?" Tayi shiru,ba tare da ya sake cewa komai ba ya sa kai ya
fita,bai wani jima ba sosai ya dawo da sabon pant da pack d'in always,ta kalleshi
da sauri lokacin za ta karb'a yayi mata wani kallo da yasa ta janye hannunta,tana
tsaye tana kallonsa ya bud'e pad d'in ya ciro d'aya yasa a jikin pant d'in then ya
k'araso kusa da ita sosai yace "Uhn!" Bata jira ya k'arasa fad'a ba ta d'aga
k'afarta a hankali yasa mata pant d'in,ya gyara mata zamansa a jikinta ya d'aura
mata towel,sai da ya kalleta kafin ya d'aukota,ita kanta Ismat kallonsa ta dunga yi
ta kasa magana,gaba d'aya mamakinsa take yi komai yayi kuma k'ara burgeta yake
yi,ya san ta kan kula da mace,komai ya iya babu ruwansa da jin kyankyami,sab'anin
wasu mazan da ko menses mace take yi lokacin za su k'auracewa kwanciya da ita,baza
su sake cin abincinta ba,komai tayi kuma bata iya ba sun yi ta hantararta kenan har
ta gama,a hankali wasu irin hawaye suka cika mata idanu bata san sanda ta rungumesa
ba ta fashe da kuka,ya rungumeta shima yana sakin k'ayataccen murmushinsa,da muryar
kuka sanda takai bakinta dai² kunnensa tace "thank u.." Ta manna masa wani irin
deep kiss a cheek d'insa,ya sauketa a hankali yana mata wani kallo mai cike da
ma'anoni da sak'onni masu girma ba tare da ya yi magana ba ya juya yace "wait a
minute.. I'll be back" ta gyad'a masa kai da sauri kafin ta zauna a hankali tana
kallonsa ya juya ya d'auki baby'n ya shiga bathroom da shi,tayi shiru tana kallon
ikon Allah,sanda yake masa wanka kukansa duk ya cika d'akin,ta dunga kallon hanyar
bathroom d'in har ya fito da shi cikin wani tattausan baby towel ya nufo inda take
yana mata murmushi,ta zaro idanu da sauri bata san lokacin da tace "wai komai ka
iya?" Ya d'aga mata shoulders yace "i don't know" ta b'ata fuska tana kallonsa
kamar za tayi kuka,yayi mata murmushi yace "Noo! Don't cry!" Ta zuba masa idanu har
ya k'araso inda take ya zauna kad'an a gefenta rik'e da baby'n yana kallonsa
fuskarsa d'auke da wani irin murmushi,a hankali ta matso jikinsa ta kwantar da
kanta jikin shoulder d'insa ta sa hannuwanta ta zagayesa da su,tana lumshe idanunta
ta furta "thank u.." Yace "u don't need to thanked me,hazaa wajibiy.." Ta langab'ar
da kai tana kallonsa,ya d'aga mata gira ganin kamar tana son cewa wani abu yace
"Uhn!" Idanunta suka fara cikowa da hawaye da muryar kuka tace "ban san me zan ce
da ubangiji ba,ta ina ya kamata na gode masa? Wane irin kalmomi ya dace nayi amfani
da su na gode masa? Ban sani ba! Ya azurta ni da miji irin wanda ban tab'a mafarkin
samu ba,sannan a yau cikin hukuncinsa ya k'addara na kasance uwa.." Shiru tayi
saboda kukan da ya fara neman kwace mata,shi kuwa gogan murmushi kawai yake dokawa
yana yiwa baby'n addu'ah,sanda ya gama da wani irin cool voice yace "abu d'aya za
kiyi" tayi saurin d'agowa ta kalleshi,yace "no matter what! Ki kasance mai tsananin
biyayya ga dokokinsa,abunda ya hana aikatawa ki nisance shi,abunda yayi umarni ki
yi biyayya,sai kiga kin samu sakamakon da ya zarta wanda kike tunani" ta gyad'a
masa kai da sauri tana goge hawayenta,yayi murmushi ya rik'ota sosai yayi kissing
forehead d'inta,knocking d'in da akayi yasa shi mik'a mata baby'n ya tashi da
sauri,ta bishi da kallo har ya bud'e k'ofar kafin ta mayar da hankalinta kan baby'n
dake rungume jikinta ta zuba masa idanu tana kallo,wani irin k'aunarsa da
tausayinsa suka dunga ratsata,ta d'agosa a hankali tayi kissing tiny baby pink lips
d'insa irin nata tana sakin murmushi,yana juyowa idanunsa suka sauka kansu yayi
murmushi ya k'araso yana janye da trolley,sanda ya had'a mata wani irin thick
tea,ya zauna da kansa ya dunga ba ta sai da ta shanye kafin yace "Oyah! Feed him"
ta gyad'a masa kai a hankali,yadda k'irjinta suka cika suna zuba har sun fara b'ata
towel d'in,ta sauke towel d'in kad'an ta fara kokawar yadda za tayi feeding
d'insa,ya zubawa k'irjinta idanu yana tunani,underneath ya dunga godewa Allah bisa
irin baiwar da yayi masa da nutsatstsiyar mace,wacce surutu da shirme irin na wasu
matan baya cikin d'abi'unta,and then uwa uba tsarin halittarta komai dai² ita babu
abunda yayi mata yawa,yana can duniyar tunani bai san me ya faru ba sai ihunta ya
jiyo,yayi saurin kallonta yace "what?" Yaga sai yarfe hannu take tana jan baki
kamar ta ci yaji,ya zuba mata idanu ya rik'eta yace "what happened?" Idanunta a
kulle tace "zafi" ya d'aga gira yace "where?" Da hannu ta nuna masa breast d'inta
dake leaking,ya zaro idanu yace "shi kikema raki? Haihuwa bai baki wahala ba sai
wannan?" Ta bud'a idanu da sauri kamar za ta yi kuka tace "da zafi fa" ya gyad'a
mata kai yace "ai dama kin san dole za kiji haka idan ya fara sha" idanuwanta suka
yi rau² da sauri yace "hold it madam! Let's see" ya kai hannu ya d'ago guda d'aya
ya zubawa water marks d'in dake leaking idanunsa,shi kansa baby'n kamar za ta yar
da shi yace "give me the baby" ta mik'a masa,ya karb'esa da sauri ganin irin kukan
da yake yana tura hannuwa a baki kamar zai ci babu,sanda ya gyara masa kwanciya a
jikinta yace "hold him" ta rik'esa securely,sanda ya fara murza breast d'in ta
lumshe idanunta tana jin touching d'in kafin ya saka masa teat d'in a baki,runtse
idanu tayi sanda ya ja ta saki marayan ihu,yayi saurin rungumesu ganin yadda take
yi yana hura mata iska a kunne,ta lafe a jikinsa tana sauke ajiyar zuciya har yasha
ya k'oshi,sai da ya saki da kansa sannan ya karb'esa yasa shi a saman shoulder
d'insa a hankali yake shafa bayansa,tayi luf a jikinsa itama har sannan bata bud'e
idanunta ba,sanda yayi gyatsa ya saukesa,ya lek'a fuskarta kad'an yace
"let's go and have some rest" har bacci ya fara d'aukarta ta bud'a idanu da kyar
ta fara sauka daga gadon,ya tashi yana d'auke da baby'n suka fito,suna shiga
bedroom tayi hanyar bed ta fara k'ok'arin kwanciya da sauri ya kalleta ya rik'eta
yace "a haka za ki kwanta?" Ta kalleshi kamar za tayi kuka tace "leave me please!"
Ya bud'a idanu yana kallonta ganin kamar da fad'a tayi maganar ya rabu da ita,ta
haye gadon ta kwanta daga ita sai towel da pant,ya gyad'a kai ya wuce ya kwantar da
baby'n ya fita,wani bedroom dake opposite da wanda suke ciki ya bud'e ya shiga,ya
kunna fitilun d'akin a hankali ya fara takawa,decoration d'in d'akin da komai was
superb,yayi masifar kyau an tsara komai yadda ya dace,gado da press duka na yara
abun gwanin burgewa,manyan teddy's da kayan wasa a shirye kamar za'a bud'e
shop,sanda ya k'arasa jikin press d'in ya bud'e ya d'auko wasu baby set na kayan
sanyi da pampers ya fito,yana shiga d'akin bai bi ta kanta ba ya wuce ya d'auki
baby'n ya shiryasa,then ya kwantar da shi gefenta ya rufe su ya fita,downstairs ya
nufa sanda ya bawa maids umarnin gyara d'akin da abubuwan da ya b'ata kafin ya dawo
ya shiga bathroom yayi taking shower,ya fito sai k'amshin shower gel yake,ya wuce
ya d'auki pyjamas d'insa ya shirya,yana gamawa ya d'auki pray mat ya shimfid'a ya
kabbara sallah,ya jima yana godiya ga Allah bisa kyautar da yayi masa,kafin ya idar
ya dawo bayanta ya kwanta ya rungumeta. Da asubah ko da ya tashi bai tasheta
ba,bayan ya idar da sallah ya zauna yana addu'o'insa har wajen 7am sannan ya tashi
ya shiga bathroom ya had'a mata ruwan wanka then ya dawo ya fara tashinta,da kyar
ta bud'a idanunta tana kallonsa tayi fuskar kuka,yace "hold it madam! Ban ce kiyi
min kuka ba" ta zumb'uro masa baki tace "kawai ina bacci sai ka tashe ni" yace
"yeah! Wanka za kiyi" kamar za tayi kuka tace "kuma wanka tun yanzu?" Yace "Uhn!"
Ta bud'a idanunta ta kalleshi tace "ka bari har na tashi da kaina mana" yace "ank'i
a bari d'in,sauka muje kafin ya tashi" da kyar ta sauke k'afafunta daga gadon sai
kumburi take tana tashi towel d'in ya zame ya fad'i,ya kalleta da sauri itama ta
kalleshi,ya zubawa k'irjinta idanu tsabar yadda suke fizgarsa he don't know when ya
kai hannunsa ya shafo su,ya fara sauke ajiyar zuciya a hankali yana lumshe
idanunsa,ta turo baki ganin yana matsowa da sauri ta ture hannunsa ta tsuguna ta
d'auki towel d'inta bata kula shi ba ta wuce hanyar bathroom tana zumb'ura baki,da
karfi ya sauke wani irin